Showing 45001 words to 48000 words out of 159454 words

Chapter 16 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

irin hadari na tashi wlh inaga ma an fara ruwan" a karo na farko tun zuwan Abbu parlon Akeem ya Waga idanunsa ya kalli mahaifin nasa, wani irin cije bakinsa yay kana ya Wauke kai yana faWin.
"Ina jira ai Subhi ne" wani irin zaro ido Abbu yay waje kafin yace.
"Ok night" ya faWa yana mi?ewa tsaye tare da nufar part Winsa Yana zuwa waje ya nema ya zauna domin baya jin zai iya wani baccin arzi?i.
Da kallo Akeem yabi bayan Abbu kana ya Wauki plate Win ya fara cin soyayyan ?wan, yana gamawa ya kwashe kayan ya nufi kitchen, samun kansa yay da zama akan canter Win kitchen Win tare da kashe wutar ciki.

Akeela dake bacci kamar a mafarki taji saukar Muryarsa yana faWin.
"Kullum kina zuwa cikin nan at this time kada kina kunna light kada ki faWawa kowa idan ba haka ba zan sace ki zuwa duniyar mu ta Aljanu"
Da wani irin sauri ta zare ido waje gaba Waya ta mance da wannan Maganar, tsoro ne ya kamata Ubangiji yasa kada ya sace ta kamar yadda ya faWa, a hankali ta sakkowa da ?afafuwanta zuwa ?asa, wani baby Hijab ta Wauka tare da Wurawa a saman kayan baccinta, kafin kuma ta sanya slippers a ?afarta, a hankali ta buWe ?ofar tare da fita ta maida ?ofar ta rufe.
Cikin nutsuwa take tafiya ta nayi tana Wan Waige harta kawo ?ofar kitchen Win.
Yana zaune a saman canter Win kitchen Win motsin da yaji ne ya sanya ya buWe idanunsa yana ?ara harWe ?afarsa a hankali ya ?urawa ?ofar idanu, domin yana Wan iya ganota saboda hasken cikin parlon daya kunna yana shigowa cikin kitchen.
Wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya Akeem ya sauke a hankali yaja idanunsa ya rufe yana jin wani irin fitinannan Abu yana tsarga masa.
?ara turo kanta tayi cikin kitchen Win kafin ta gama shigowa ta mayar da ?ofar ta rufe, kasa shiga tayi saboda wani Irin ri?ewa da ?afarta yay da sauri kuma tayi ?asa tare da kama ?afarta tana faWin.
"Wassh Allah my leg"
Ta faWa tana yarfar da hannunta domin tuni jijiyoyin ?afar suka ri?e mata, narkakkun idanunsa ya dake buWewa sosai a kanta, a hankali kuma yake bin ?ar zagayayyiyar fuskarta da kallo wacce ta ?ara yin wani irin fari, kallo guda yay mata yasan cewa tana fama da ?arancin rashin jini a jikinta domin daga inda yake zaune yana iya hango yadda yake yin wani irin haki tana jan numfashi..
Tsananin zafi da kuma zugin da ?afarta ke mata yasa wasu irin hawaye Masu zafi suka shiga fitowa daga cikin idanunta zuwa kan innocent face Winta.
Gently ya sakko daga kan canter Win yana zuba hannayensa cikin aljihun 3gauter Win jikinsa, yana tafe yana wani irin lumshe idanunsa tare da fesar da iska yay wani irin sihirtaccen kyau.
Ta can gefen da ba zata iya ganin fuskarsa ba ya fara takawa zuwa inda take, lokacin kanta a ?asa tana wani irin ?an?ame ?afarta tare da girgiza kanta, ita kanta bata san ?addarar daya kawota cikin kitchen Win ba a wannan lokacin,
Haka nan kawai ta samu kanta da son zuwa kitchen Win tana jin yadda zuciyarta da gangar Jikinta ke janta zuwa wani waje na musamman wanda bata taSa tunanin akwai shi ba.
Tsaye Akeem yay a kanta yana binta da wani irin kallo wanda babu mai iya tantance wanne irin kallo ne wannan saboda gane abinda yake ran Akeem abune mai wahalar gaske, baya taSa barin fuskarsa ta samu damar fallasa masa Sirrin zuciya..
?afarsa ya sanya guda Waya ya ?arasa rufe ?ofar kitchen Win, kafin gently kuma ya tsuguna a hankali, wani irin runtse idanunsa Yay yana jin wata sabuwar faWuwar gaba, al'amarin daya haddasa masa lumshewar idanunsa ba tare daya shirya ba, a hankali kuma ya sanya hannunsa a haSarta tare da Wago kanta zuwa dab da fuskarshi, idanunta da suke a lumshe ta buWe bata ganin fuskarsa amma tana iya jin ?amshin mayataccen turarensa, ?uri tayi masa kamar bai son ganin fuskarsa sai kuma taja numfashi tace..
"Uhm kai ne Aljani ko?"
Ta faWa bakinta na rawa tare da ri?e ?afarta sosai, zame jikinsa yay tare da zama akan carpet Win dake cikin kitchen Win a hankali kuma ya zame hannunsa dage kan fuskarta,
Kafin ya dai-dai-ta muryarsa sosai kamar yadda yay last time yace.
"Uhm lemme see"
Ya faWa yana mi?a mata ?afar a hankali ta bashi farar ?afar nata akan cinyarsa ya Wura.
Wani irin maraitaccen numfashi suka ja kana suka sauke a tare,
Lokacin da Akeem ya manna hannunsa akan fatar ?afarta, kyarma da ma?yar?yata jikin Akeela ya fara, wanda ya sanya ta fara kokawa da numfashinta wanda yake gab da barin gangar Jikinta.
Saboda wani irin sanyi daya ratsa dukkan wata ?ofa dake kan ?afarta ya ratsa har cikin ?ashi da Sarkon dake cikin ?afarta.
Shi kowa Akeem wani irin Amintaccen shafa yaywa ?afarta kana kuma a hankali ya Wan ja yatsun ?afarta nata wanda yasa tayi ?ar ?ara kaWan tare da faWin.
"Auchhhiiii zafi"
"Uhm" kawai yace yana ?ara jan yatsun ?afarta wanda yasa ta kejin wani irin mahaukacin daWi domin ji take kamar da ciwon yake tafiya, cikin ?asa da Murya tace..
"To kai baka magana ne?" Shiru yay mata wanda yasa taji wani iri babu daWi sam ba tare data kaji ba tace.
"To sakar min ?afata tunda ba zakai magana ba ko?" Wani irin taSe bakinsa yay kana kuma kamar mai tsoran yin magana ya buWe bakinsa yace..
"Ya ha?uri?"
Wani irin daWi taji da kuma wata nutsuwa haWi da sanyi na ratsa mata zuciya cikin jin daWi tace.
"Allahamdulillah Ngd" shiru yay mata yana ?ara jan yatsunta a hankali kuma yake juya bakinsa alamar addu'a yake mata,
Akeela kuwa saboda rashin abokin hira da bata dashi ga kuma wannan da take ganinsa kamar wani bango na rayuwarta yasa tace.
"Ayyah a ina kasan Baffa ba ya rasu?" TaSe bakinsa yay a ransa yake faWin "ji wai mtwss Witch" a fili kuma yana sauke numfashi yace "Uhm nida nake Aljani na san komai a kanki ai everything" bakinta ta buWe tace.
"Laa yanzu ma kasan ?afata ke min ciwo ko?"
Sai yanzu ya tabbatar Akeela girman jiki ne kawai amma babu wanda cikakken wayo da take dashi domin even his daughter Amani ta fita sani kan rayuwar.
Jinjina mata kai yay kafin yace "Eh! Sunanki Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem, this year Zaki kammala shiga 17yrs ba, kin kammala karatun ki na matakin jss zaki shiga ss, kina da matsalar rashin lafiya jinin ki shine Double sickler wato SS, Kinyi sauka ta farko da Alkur'ani yanzu kuma kina hadda ne izonki 37, kin san hadisai,fighu, da dai sauransu, kina son karantar Medicine, Baffanki sai haWaki aure da wani tsoho wannan dalilin yasa ki nemi kashe kanki saboda ?uncin rayuwa, dalilin hakan kuma kika salwantar da rai guda i think I knew you very very well, Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem"
Wani irin sakin baki Akeela tayi domin gaba Waya tunaninta ya kwance a hankali kuma ta sake buWe baki tace.
"Wlh nice amma am so happy babu wanda ya Sanni kamar haka sai Baffana" jinjina kansa cikin serious tone voice yace "can u make a promise to me?" Da sauri tace "eh" ba tare daya kalleta ba yace "kin tabbar ba zaki taSa karyawa ba?" Kai ta Waga masa tace "never nasan kima da mutuncin Al'?awari ai" gyara zama yay tare da matse ?afarta yace "Kada ki taSa au..


*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*3?? 5?? -3?? 6??
"kada ki taSa auren kowa" da sauri ta kallesa tama kasa magana domin bata taSa tunanin abinda zaice kenan ba ?asa tayi da kanta ta shiga wasa da yatsun hannunta.
Shiru Akeem yay yana jin yadda bugun zcyarsa ke ?ara yawa baya son shiga sabgar Yarinyar gaba Waya, amma yaya zai yi Baffa ya Wura masa ha??in kula da ita, a wannan karan kuma yana son yaywa mgnar Baffa biyayya, kamar yadda yace ya zaSa mata miji nagari kuma yay al'?awarin bawa Akeela miji kamili kuma nagartacce.
Amma hakan bazai tabbata ba sai Akeela ta nayiwa maganarsa biyayya, cikin narkar da zuciyar kamar ba Akeem ba yace
"hey why are you silent? Ba kinji zaki min ba, just promise to me"
Ya faWa yana mi?a mata hannunsa, kanta ta Waga cikin raunin Murya tace "mene yasa? Baffa told me cewa kimar mace baya tabbata sai a gidan mijinta and kai da kake Aljani mene naka da Wannan maganar? Ban san mene aure ba, ban san yaya yake ba, amma yadda Baffa ke faWa min nasan Tabbas aure abune mai matu?ar girma da kuma muhimmaci ba'a a wasa kalmar shi balle shi kansa auren" sosai yay mamakin kalamanta masu cike da hikima kana jin yadda take magana kasan yana fitowa ne daga can ?asan Zuciyarta.
Gyara zama yay tare da yin shiru yana tunanin lafazin da zai yi Amfani da shi wajan gina tubalin rayuwarta yay kyau, zaiyi hakan ne for Baffa bawai dan ita balle kuma shi kan shi.
?ara rage muryarsa yay a hankali ya kama tattausan hannayenta ya ri?e cikin nasa yace..
"Kina da Yaya Akeem, wanda ya dace ace ya kula al'amarin ki, amma bakya gabansa Akeem selfish ne arrogant, bai damu dake ba, he always make you feel sad Hakan baya maki zafi, tayaya kike tunanin zai tsaya ya duba maki miji na gari"
Shiru yay kafin kuma a hankali ya juya gaba Waya yana Kallonta a hankali ya sanya hannunsa ya ri?e fuskarta a cikin tafin hannunsa numfashi ya sauke wani irin taushi da laushi da fuskar Akeela ke dashi, wani irin Soyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya manna fuskarsa a nata yace.
"you got to understand that some people don't come in your life to love you, They come into your life to see you, They don't come to bring to your life, They come to take from you.
?? They don't see you as a person, They see as a? opportunity, These are the type of people that don't love you for you, They love you for what they can take from you.
?? They're not loyal to you, They're loyal to the benefits that Come with you, That's why they never show up.
? ? ? No matter how many times you showed up for them, That's why they never offer help, No matter how many times you helped them=?+?"
Ba tare data san ne take ba ta Waga hannunta tare Wurawa a saman nashi cikin Muryar kuka tace.
"Ina jin kamar na makara Aljani bawan Allah, idan banyi aure ba ban kula kowa ba waye zai aure ni? Ware ne zai soni ya kula dani?"
Cikin sauri Akeem ya runtse idanunsa yana wani irin abu a ransa kafin a hankali ya buWe bakinsa yace "ni zan aureki...



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*Littafi na, na kuWi ne kada ki karanta ba tare da kin biya ba, if you read for free ban yafe ba>?(? idan kina bu?ata yi Mgna, vip 500 posting safe yamma nrml grp 300 today posting tommorow babu=??>?7? @&?
http://wa.me/+2348119237616

3?? 7?? -3?? 8??
Da wani irin sauri ya tsayar da maganar nashi ba tare daya ?arasa faWin abinda yay niyyar faWa ba,
Cikin tsoro haWi da firgici da kuma tsananin ta'ajjujin abinda Aljanin ke faWa Akeela ta wani irin zaro idanunta waje saboda sam bata tsammaci jin Wannan furucin ba.
Cikin alhini da kuma kuncewar tunani ta buWe Murya da ?yar tace.
"What did you say? Nasan ba gaskiya bane, dan Allah kace ba haka bane"
Ta faWa tana ri?e hannunsa wanda ta Wura nata hannun akan nashi,
Cikin wani irin sabon yanayi da kuma tsananin mamaki Akeela wacce kuka ke shirin ?wace mata tace.
"Uhm, no one's love me, ko baka faWa min haka ba babu wanda zai zo min da Maganar soyayya balle aure"
Hawayen dake ma?ale a cikin idanunta ne suka samu damar sakkowa izuwa kan hannun Akeem,
Wani irin zazzafan huci Akeem ya sauke tare da Wan lumshe idanunsa shi kansa bai san mgnar daya faWa tayi nauyi har haka ba,
Samun kansa yay da wani irin jin haushin kansa domin sai yaji duk ya tsani kansa da har ya buWe baki yace shine zai aureta, Thank God ma bata san waye shi then bata ji abinda ya faWa Win ba.
?arfi da kuma bugawar da zuciyarsa ke masa ne ya sanya shi buWe idanunsa tare da cije bakinsa a hankali kuma ya motsa hannunsa dake saman fuskarsa,
Yana jin yadda hawayenta masu zafi suke ji?a masa hannu.
Cikin wata kalar Murya very slow yace.
"Why? U are a woman"
Ya faWa kamar baya son yin maganar Akeela wacce duk yanayinta ya sauya zuwa wani abu nada ban tace.
"Nasan ina da kyau, Ilimi nutsuwar da kowa zai yi sha'awa, amma Ubangiji ya tauye da ?arancin lafiya, koda ana so na da gaskiya da zarar an san cewa bani da lafiya mutum zai barni"
A Wannan lokacin wani irin raunataccen kuka ne ya ?wace mata har bata son ta tuna irin abubuwan da suka shuWe.
Shiru Akeem yay yana sauraran yadda take kuka da dukkan ?arfinta dama Zuciyarta baki Waya.
Kuka take mai cin rai da kuma razana dukkan wanda yake kusa da ita, shi kansa Akeem ba zaka gane mood nasa ba domin ba komai ke bayyana akan fuskarsa ba, shaaaa! Shaaaa! Haka hawayenta suke zuba, he could feel yadda hawayenta suke ji?a masa hannu da ?irjinsa, ta kasa daina kukan har wani ihu ihu take at this point shi tsoran sautin Muryarta ma ya keji gudun kada asirinsa ya tuno..
Cikin muryarta wacce kuka ya gama cinyeta tace.
"Am different, am totally different da sauran mata, bana son kowa kamar yadda ba'a sona, ban damu da kowa ba,
Amma ina jin zuciyata a karo na farko ta amince da jinsin daba nawa ba, wlh da ace Bobbo ya zama yaya a gareni gwamma kai Win nan da kake Aljani ka zama yaya a gareni,.
Bashi da kirki baya so na Nima bana son shi kamar yadda baya so na bazan kuma taSa son shi ba"
Wata ?yakkyawar bugawa zuciyar Akeem tayi idanunsa yaja ya rufe yana jin wani abu mai kama da fargaba na ratsa masa kofofin Zuciyarsa.
A hankali kuma ya buWe idanunsa cikin wani irin jan numfashi ya zame hannunsa daga kan fuskarta.
Ya Wauki wasu mintuna kafin yaji wani abu ya shige a Cikin ma?oshinsa, cikin ?asa da Murya mai cike da taushi yace.
"Akeelerh"
"Na'am Aljani"
Wani Irin kallon derection Winta yay jin sunan data kirashi da shi wai "Aljani"
TaSe bakinsa yay irin he doesn't care Win nan kafin kuma ya numfasa yace.
"don't take anything from anyone,
and never let them take you alive. Be who you are and say what you feel, because those who mind don't matter,
and those who matter don't mind. Follow your inner moonlight don't hide the madness"
Shiru yay na wani lokaci yana maida numfashi domin shi a yanzu ji yay gaba Waya zaman 9ja ya fita a ransa hakan na ya samu kansa cikin ?unci amma this is the right time daya kamata some advice.
Fesar da iska yay kafin a hankali yace.
"Love myself I do. Not everything, but I love the good as well as the bad Akeelerh. I love my crazy lifestyle, and I love my hard discipline. I love my freedom of speech and the way my eyes get dark when I'm tired. I love that I have learned to trust people with my heart, even if it will get broken. I am proud of everything that I am and will become, rayuwa bata da tabbas accepted yourself the way you are be kind yourself, ko da nake Aljani hakan baya nufin ban san rayuwa ba,
amma ni daban nake cikin aljanu kowa na duniyar aljanu na so na, saboda kare kai da kuma sanin girma da kima haWi da darajar kai, kiyi rayuwa a yadda tazo muki kuma ki amsheta da hannu biyu,
Za kiyi farin ciki U will be happy soon or later"
Wani sanyi taji a ranta tana jin wata nutsuwa na shigarta kafin kuma tace.
"To yaya sunanka kai?"
Kamar bai jita ba haka yay
Pretending domin baya son ya bata wata cikakkiyar dama a kanshi, jin yay shirun ne kuma ya sanya Akeela kwaSe fuska tamkar zatai kuka tace.
"Ur name please"
Kamar zarar bunu haka kalmar ta fita a bakinsa yace.
"BOBBO" da wani Irin sauri ta maimaita mgnar tace "Bobbo? Irin sunan sa nake faWawa wan can mugun ne fa"
Jinjina kansa yay kafin kuma yace.
"Eh i like it, just Bobbo is okey to me idan kikace nasan dani kike"
Murmushi kawai tayi tana jin daWi a ranta domin yanzu ne ta kejin ta samu aboki kuma Wan uwa wanda zai shige mata gaba cikin rayuwarta,
A hankali ta furta kalmar
 Thank You
?auke kansa yay can gefe kafin kuma yace.
"Ur wlcm PETO"
da sauri tace "Peto?" Kamar tana kallonsa ya jinjina kai yace "uhm ko a ina kika ji ance Peto to nine a wajan Wannan shi ne sign Win as from today ur name is Peto"
Murmushi tayi har sai da fararan teeths Winta suka bayyana kafin kuma tace.
"?amshin ka irin na Hamma Akeemmm ka daina sawa kaji"
Ta faWa tana narkar da murya gently ya mi?e tsaye yana zuba hannunsa cikin aljihun wandonsa kafin kuma yace.
"Ina sane nasa irin nashi bana son kowa ya gane ina zuwa wajanki idan aka fahimci Aljani yana zuwa wajanki to magani Za'ai maki a raba mu, ko ina son hakan?"
Da sauri ta girgiza masa kanta tace
"a'a" ji yay an fara kiran sallar farko na Subhi hakan yasa
"jeki kwanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login