Showing 126001 words to 129000 words out of 159454 words

Chapter 43 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

a mafarki....It is something which goes far beyond mere explanation da fatar baki,
But extent reality yake faruwa a gabanta akan idanunta a gidan da ake cewa shine gidan mahaifinta.

A hankali ta buWe ji?a??un idanunta wanda sukai mata nauyi saboda kukan da take faman yi,
Gashi ya?i bata damar faWin komai saboda yadda yake kissing mouth Winta har wani cizon tongue Winta yake,
Yana zu?ar yawon dake cikin bakinta.
Tana buWe idanunta kallonta ya sauka a The extra-ordinarily well built structure, the physique chest, the muscles and masculine appearance, sune suka taro suka kusa nakasta idanunta, cikin sauri ta rufe idanunta tana ?ara sautin kukan ta cikin bakinsa.
Akeem kuwa baya gane karatun, bare yasan irin kuka da begen Win da Akeela take masa da hannunta, jikinsa duk rawa da karkarwa yake,
Bai taSa tunanin akwai wata da zaiwa wata ?ar mace haka ba, domin ko lokacin Mom Win Amani sai da aka kai ruwa rana dashi kafin ya sauke all hakkinta dake kansa ba,
Sai gashi yanzu ?aramar yarinyar kamar Akeela na neman haukata shi, tana ?o?arin zautar dashi Akeela ya kema kuka da idanunsa wanda yake firgita ?an mata dasu.
Cikin Sacin rai ya ?ara dam?e brest Winta dake cikin hannunsa duk Wannan abin ko bakinsa bai kai wajan ba, kawai yana son ta raina kanta tasan cewa shi Win ba tsaranta bane.
Dukkan abinda yake dauriya yake saboda wani masifaffan ciwon ciki daya dasu masa, ga wani irin harbawa da kansa yake masa, tamkar zai rabe gida biyu haka ya keji.

Wani irin rawa da Jikinta ya ke yi shan bakinta da kuma yadda yake dam?e boobs Winta yana jan nipples Win with all his strength yasa ta fara ?o?arin kwace hannunta daya Wagesa zuwa sama ya danne a jikin pillow.
Wata kalar Kunya ce da Akeela tunda ta fara Brest bata taSa bari an gani, ko data girma bata taSa sanin cewa namiji yana iya haka da brest ba sai data fara karatun novels, ko kaWan bata son a gane mata shi ita kam duk ranar da akace wani sha mata kamar yadda akaiwa Julde da Zahrah ai mutuwa zatai.
Yadda yaji tana ?o?arin
?wace hannunta yasa ya sake ba tare daya cire bakinsa daga cikin nata ba,
He's still kissing her dan he never gets tired of her lips,lips Winta kamar ji?a??en cotton tsabagen laushi, ga wani serene ?amshi da bakinta yake fitarwa, tun ranar daya fara Wan Wana yawon bakinta da kuma yadda yaji tongue Winta keda taushi yaji babu abinda yake birgesa a tare da ita kamar bakinta, yana mugun jin ya samu nutsuwa a cikin bakinta.
Whenever he kisses her he feels complete and damn calm..
Jin Numfashinta na fita da ?yar ne ya Sanya a hankali ya zame bakinsa daga cikin nata ba tare daya gaji ba,
Idanunsa da suka wani irin ?an?ancewa tare da yin wani mahaukacin jaa ya buWe a hankali tare da zubawa fuskarta idanu.
Sauyar da idanunsa yay ne ya sanya ta fashe da wani irin raunataccen kuka na zallar tsoransa,
Gani take kamar ba shi bane, wlh duk ya zama kamar wani maye ko mahaukaci wani mugun nishi yake fitarwa kamar macan dake na?uda.
Ya jima yama maida numfashin wahala saboda wani irin kalar ciwo mararsa ke masa ga wani irin tauri da tayi tare da mi?ewa sosai, Allah ma ya sanya kwance yake a kanta babu yadda za'ai ta iya ganin tashin da Akeem Win nasa yay,
Shi kansa mamaki yake cos this is the first time da hakan ya kasance dashi sai kuma yazo ya tabbatar da cewa shi Win irin mayatattun mazan nan ne wanda idan suka samu kalar macan da suke so babu yadda za'ai su bari tayi musu nisa.
Akeela tsoro biyu ne ya haWe mata waje guda zuwa uku, ga yadda lip's Winta suke mata bala'in zafi, ga kuma nippy Winta dake mata raWaWi kamar zai cire, uwa uba ga yadda take jin wani abu mai kama da katako yana sukarta a wajan Mararta.
Idanunsa yaja ya rufe kana a hankali ya ?ara cafke brest Winta wanda suke masa wani irin kyau a idanunsa, baki ta buWe zatai kuka yay tsoran rufe mata baki da hannunsa, kafin a hankali yaja numfashi tare da buWe idanunsa al'amarin ya girmimi dukkan tunaninsa yayi hakan just to purnish her amma sai gashi shine yake ?o?arin cutar da kansa, domin Akeela bata saba ba, gwamma shi ya Wan Wana kalar abin ya tantance yadda yake,
Wani Wan kalar gurnani yay mai kama da fashewa da wani irin shagwaSaSSan kuka a hankali ya motsa bakinsa kaWan yace.
"Mene yasa baki so na ehheee? Kin iya ?arya har haka?"
Ya faWa yana kallon fuskarta ganin yadda ta ?an?ame idanunta yasa a Wan tsawace yace.
"Open your eyes"
Ya faWa yana ?are maganar a taushashe duk tsoransa ya gama ratsa mata zuciya, cikin sauri ta buWe idanunta,
Suna haWa idanu ta kwaSe fuska zata sakar masa kuka yay saurin faWin.
"Don't ever try"
HaWiye kukan tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya mai ?arfi har lokacin idanunta yana cikin nasa, ta kasa cewa komai ganin bata da niyyar Magana yasa ya Wanyi ?asa da kansa kaWan yana faWin.
"Ok bari nasha Wannan abin"
Jin haka yasa tai saurin buWe baki tare zare idanunta tace "Dan Allah kada kasha wayyooo Baffana na shiga uku"
Tsayawa yay tare da Wago kansa kamar ba zai magana ba sai kuma yace.
"Ok tell me mene yasa baki sona? Kin san irin adadin shekarun dana Wauka da soyayyarki? Nai ?o?arin ganin na cika al'?awarin da Zuciyata ta Wauka amma hakan ya gagara, dole na auri watanki bake ba, amma duk da hakan every minute every second kina zuciyar Dr Abdul-hakeem Bukar Bello why baki so na ke?"
Ya faWa a sanyaye idanunsa yana kawo ?walla amma yay saurin mayar dasu, turo bakinta tayi cikin shawagaSe fuska tace.
"Uhm nidai kawai bana sonka Allah na tsaneka.."
Hannunsa ya sanya ya buge bakin nata wanda hakan yasa ya hanata faWin abinda tayi niyyar faWa.
Dukan ba ?aramin zafi yay mata ba, hakan yasa ta sanya kuka tana turesa tana faWin.
"Wlh ni sai ka sakeni bana sonka ni ka rabu dani, kullum kana gaya min You hate me kamar ka kashe ni why ni zan soka?"
Ta faWa tana sakin kuka tare da sanya hannunta ta shiga dukansa, Sacin ran da yaywa Akeem yawa ne sanya ya kasa magana sai kawai ya kifa kansa a ?irjinta ya shiga fisgar Numfashinsa da ?yar, cikin zafin nama kuma ya manna bakinsa akan brest Winta,
Tab! Kamar ba zata haka Akeela taji Abin nan take ta haWiye dukkan kukanta, sai zare ido take ta shiga motsa ?afafuwanta saboda wani irin abu da taji yana mata yawa a cikin jikinta.
Akeem kuwa kamar da gayya haka yake shan brest Win nata yana fidda wani irin gurnani.
 Na tsaneka
Kalmar ta dawo masa cikin kunnuwansa hakan yasa ya fisgi nipples Winta tare da sakar mata cizo, wanda ya sanya Akeela sakin wani irin gigitaccen kuka ta shiga faWin.
"Wlh bazan sake ba, Innalillahi zaka cire min wayyooo Ummi, Abbu"
Ganin zata cika part Win nata da ihu har ta sanya a jisu yasa ya zame bakinsa wata zufa na yanko masa, ?uri yaywa wajan yaga yay wani irin jaa har jini jini yake.
Tashi zaune yay tare da sanya hannunsa ya jawota jikinsa manna ta ?irjinsa ya rungome,
Cikin nutsuwa ya shiga shafa bayanta yana ?ara matseta a jikinsa..
Ajjiyar zuciya ta shiga saukewa Akeem Win duk ya gama zama dodo a idanunta kamar wanda yay mata wani Abu.
Kanta ta Wago a hankali suka haWa ido yana sakin ajjiyar zuciya sai kuma ta buWe baki zatai magana kawai kuka ya taho mata.. girgiza mata kai yay Murya a da?ushe can cikin ?asan ma?oshinsa yace.
"It's okay"
Bakinta ta tura gaba tana kwaSe fuska tace "Zafi"
Ware idanuna yay sosai domin yasan abinda take nufi yana goge mata hawayen dake zuba akan fuskarta yace.
"Nine ko?"
Kai ta Waga a hankali tana marai-raice masa fuska tare da ?ara narkewa, cikin ?asa da murya shima yace.
"Ban sakewa"
Ya faWa a shagwaSe kalar yadda tayi nata domin sosai yake mamakin yadda take zagewa tayi shagwaSa son ranta ga shegen kuka ko Amani ta shafa mata lafiya.
Shiru duk sukai suna kallon juna a hankali Akeela ta kuma cewa.
"Hamma Akeemmm"
Juya mata idanunsa yay alamar "what?"
Kanta ta sunkuyar ?asa ganin hakan yasa ya saka tattausan hannunsa akan haSarta tare da Wago kanta, ya shiga ?arewa fuskarta kallo kafin gently cikin wata husky voice yace.
"Meye?"
Bakinta na rawa wasu hawayen na sake zubu mata tace "fitsari zanyi"
Kallonta yay kana ya saketa yana faWin.
"Ok je Kiyi"
Tana turo bakinta tace.
"Am scared"
Idanunsa ya lumshe tare dayi mata banza motsi ta shigayi akan cinyarsa tare da sakin wani sabon kukan, Akeem kuwa ji yake kamar kansa zai fita saboda masifaffan ciwon da yake masa, Mi?ewa yay da ita a jikinsa ya nufi bathroom data nuna masa yana zuwa bakin ?ofar ya ajjiye ta, gaba Waya ta mance cewa babu riga jikinta da sauri ta shige bathroom Win, a hankali ta turo fuskarta yana tsaye a wajan hannunsa zube cikin wandonsa ya juya mata baya yana jin yadda iskar Subhi ta fara KaWawa ta wajan window daga bayansa yaji tace.
"Eh Win bana sonka, Allah kuma zai saka min kuma saika sakeni mugu kawai, ko zaka mutu bazan zama Matarka ba"
Tana faWin hakan ta rufe ?ofar da sauri tana maida numfashi, runtse idanunsa Yay sosai yana bugun zuciyarsa yadda ya fara, ya jima a wajan yana sauke numfashi kafin ya haura window'n ya fita.
Yana fita ya samu gatekeeper yana bacci dan haka kawai buWe ?ofar yay tare da ficewarsa, lokacin daya isa gida an fara kiran sallar farko.
Kai tsaye part Win daya kwanta Wazo ya shiga, ajjiyar zuciya Aalam ya sauke domin tunda Akeem ya fita hankalinsa bai kwanta ba sai yanzu, haka ma Abbu.
Akeem da ?yar ya iya shiga cikin bedroom Win tare da shigewa cikin bathroom ya sakarwa kansa shower, ko kayan jikinsa bai iya cirewa ba.
Gaba Waya jikinsa rawa yake saboda tashin ciwon cikinsa wanda yazo masa lokaci guda hakan kuma baya rasa nasaba da abinda ya aikata wa Akeela.
Zame kayansa yay ya sanya bathtub ya fito bayan yay alwala wata tattausan Islamic jallabiya cotton ya saka wacce ya gani a ajjiye da alama sabuwa ce.
Da ?yar ya gabatar da sallar Subhi ya koma ya kwanta a ?asan carpet.
Kansa yake jujjuyawa da iyakar ?arfinsa,cikin kuma matsananci ciwo gami da azababben raWaWi da ya keji a cikin jikinsa, wanda har sai da hakan ya sanya fuskarsa yin wani irin jaa,
Yayinda jijiyoyin jikinsa suka bayyana ruWu ruWu.
Gurnani haWi da ?ara yake sakewa saboda tsananin azabar da ya keji na ratsa ko wanne mahudar gashi na jikinsa, wanda suka mimmi?e saboda suka daya kejin fatar jikin nasa keyi.
Kamar yadda yake ganin Wakin na juya masa, haka ma ?wa?walwarsa ke juyawa wanda hakan yasa jikinsa ke jijjiga tamkar mayunwacin zakin dake tsaka da farauta.
Tsaye Aalam yay wanda dawowarsa kenan daga masjid, Abbu na bayansa sai Dad, kasa shiga Yay saboda tausayin Wan nasa, Abbu ne ya samu damar shiga ciki yana faWin.
"Subuhanallah Dr mene haka kuma? Ba dai ciwon cikin bane?"
A tsorace Abbu yay tamabayar saboda yadda sautin gurnanin Akeem Win yake tashi tare da yin amsa Amo a cikin kunnan Abbu.
Juyawa Aalam yay Dad ma haka Abbu kuma ya tsaya wajan Akeem Win wanda yake shirin rasa ransa.
A Wan zabure kuma ya mi?e tsaye Kana kuma a kiWime ya soma buga hannayensa da jikin bango tare da ?arasawa gaban drawern dake Wakin ya shiga dukansa da duka ?arfinsa.
Yana sakin numfashin da duk mai ji ya san da ?yar yake iya fusgosa, musamman idan akayi duba da irin Ihun da ya keyi.
Wanda yake nuna tsananin fitar hayyaci da kuma zaucewarsa, ?o?arin janye jikinsa ya soma yi ta hanyar ri?e kansa dake jikin nasa rawa yake tamkar wanda aka jonawa shocking, hakan yasa kafafunsa kasa Waukar sa, atake kuwa ya tafi luuuu ya faWi a ?asa.
Tsananin azabar da cikinsa yake masa yana har wani kumfa ke fita daga gefen bakinsa, amma a duk Wannan ciwon kalmar  Na tsaneka bai dai na amsa kowa a cikin dodon kunnansa ba.
Aalam da Laylerh ne suka dawo bedroom Win ganin Akeem a wannan halin yasa Laylerh sanya kuka.
Aalam kuwa Abbu ya kala a kamalance yace "Dama haka yake?"
A sanyaye Babu daya Wura kan Akeem a cinyarsa yace.
"Yana ciwon ciki da azababban ciwon kai, amma sau Waya ya taSa irin wannan bayan sati biyu da auren matarsa ta fari sai kuma yanzu, ina jin tsoro sosai, Akeem yana da naci akan abinda yake so tun yana ?arami balle kuma Akeela,ina da tabbacin idan har ba samun yarinyar nan yay sam ba zai hqr ba yay ta ciwo kenan, ciwon da zai iya sanyawa mu rasashi baki Waya"
Sosai Aalam yay mamakin ?ulafucin Akeem da kuma tarin kafiyarsa, lallai su Baffa sunyi ?o?ari shi kuwa mene zai ce masu? Bashi da bakin gadiya a gare su.
Dad dake shigowa yace "na sanya Driver da Arif su Wakko min ita"
Abbu yace "If no problem a kira Dr"
Dad yace "he's on his way" babu jimawa Azzam ya shigo shida Dr.
Akeela tunda tayi sallah taji gabanta na faWuwa tana zaune ko azkar ta kasa har gari yay haske, tana nan zaune Papi ya shigo.
Kanta a sunkuye tace "Mrng" ta faWa tana Wauke kanta gefe guda zama Papi yay yace "kina fushi da Mahaifinki Daughter?" Shiru tai masa yin duniya ta?i Magana, gaba Waya bata cikin nutsuwarta data gaji ma Mi?ewa tayi tsaye ta nufi compound na gida ta shiga ke wayawa sai kai ta fashe da kuka.
Papi kasa bin bayanta yay ya nufi part Winsa domin shiryawa zuwa wajan meeting, tana tsaye taji mutum a bayanta juyawa tayi da sauri ganin Azzam yasa tace "Sabahul khair"
Kasa Magana yay kafin kuma yace.
"Muje" kasa magana tayi sai kawai ya kama hannunta zuwa waje kai tsaye kuma mota ya sanyata a ciki tare da yiwa motar key ya jata da wani irin gudu.

Kuyi hqr idan aski yazo gaban goshi yafi zafi=?O? TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616101-102

Gudu Azzam keyi sosai kamar zai tashi sama Asheer yana kusa dashi, Akeela kam gudun har tsoro yake bata, ita kanta bata san mene yake damunta ba amma ta samu kanta cikin tsoro da kuma tarin fargabar da mata san kota mece ba, wani irin ?yak?yawan bugawa Zuciyarta ke mata, Alamarin daya sanya taji dukkan kuzarinta tare da jijiyoyin jikinta na sagewa.
Banda ajjiyar zuciya babu abinda take saukewa deep down na Zuciyarta kuma addu'a kawai take.

Lokacin da Azzam yay parking gari ya gama haske sosai, domin ana neman 7:30 na safiya ne,
Shine ya fara fitowa sai Asheer wanda yake danna Wayarsa a nutse kamar babu abinda ya damesa.
Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke wacce take bayyana asalin tsoran da take ciki, sai ?an?ame Jikinta take waje guda tana taune bakinta kamar mai tsoran ganin wani Abu.
Azzam was just looking at her face bai san mene zaice ba, cos he can't speak hausa, bashi da tabbacin tana jin Arabic ko English.
Ganin irin kallon da yake mata ne yasa Asheer kallon Akeela a hankali kuma ya mayar da wayarsa cikin aljihu yana faWin.
"Let's go inside"
Fitowa tayi tana Soye hawayen dake cikin idanunta, kafin kuma ta ?ara fito da Waya ?afar nata, fitowa tayi gaba Waya tana gyara zaman vail Win jikinta.
Asheer ne ya fara yin gaba sai Azzam ita kuma tana bayansu tana tafiya a hankali cike da nutsuwa kamar wacce ?wai ya fashewa.
Lokacin da suka isa Main Parlo suka samu Mom, da kuma Ummi sai Baba Rabi dasu Aleema wanda basu jima da shigowa ba.
Sai kuma Abbu da kuma Dad tare da Arif da Aaliyah, Meema na can part Winta har kawo lokacin bata fito ba.
Tsaye Akeela tayi tana jinta duk wani irin kamar mai bu?atar ganin wani abun, ganin yadda tayi tsaye yada Ummi faWin.
"Daughter yada tsaiwa keda babu lafiya"
Murmushi Mom tayi tace.
"A'a barta hakan idan ta ?arya ?afar bashi kenan ba" ta faWa cikin salo irin na jika da kaka, Ummi tace "A'a ba dani ba, kekam ba?in ciki kike kin samu kishiya ?yak?yawa ba duk kai ba"
Ummi ta faWa tana tashi tsaye tare da nufar inda Akeela ke tsaye.
Tana zuwa ta kalleta tace.
"Are you okay?"
Kasa magana Akeela tayi sai kawai ta faWa jikin Ummi tare da sakin kuka.
Ummi tace "ikon Allah,ke baki girma da kuka ne?"
Afaf dake zaune tace.
"Allah Ummi Akeela shagwaSar ta yay yawa, ko Amani bata abinda take"
Murmushi Mom tayi tana faWin "ba taji duka bane"
Jin hakan yasa Akeela ?ara fashewa da kuka tana ?an?ame jikin Ummi, hakan yasa Ummi faWin "rabo dasu, kawai dai ke ?ar fari ce shine yasa kuma ma dai ai shagwaSar abin sune, muje kiji" ta faWa tana janta cikin wani part.
Gaba Waya dariya sukai Banda Baba Rabi da take share hawaye domin anyi mata bayanin komai.
Mom Mi?ewa tayi tace.
"Bari na duba waccar ?ar rigimar kafin breakfast ya kammala"
Su Aleema suka amsa da "ok Mom" Aaliyah dake ba shirar dake ganewa ba, yasa kawai taci gaba da danna system Win hannunta.
Asheer ya nufi nasa part Win, Azzam kuma part Win da Akeem yake ya nufa. a hankali ya tura ?ofar Parlon wanda Yake ?amshin air conditioner ga kuma a.c dake KaWawa,babu kowa cikin parlon kai tsaye cikin bedroom Win ya shiga,
Wanda tunda ya doshi wajan ya fara jiyo ?amshin turaren Akeem wanda gaba Waya ya cika bedroom Win.
?arasa shiga yay ya samu Laylerh zaune a gefen bed, sai kuma Akeem a kwance da alamar tuni Dr ya gama duba sa domin ga drip nan ma?ale a hannunsa.
Kansa yana saman cinyar Aalam wanda yake shafa sumar kan Akeem Win a hankali,
Yana jin surutan da Akeem yake na sambatun allurar baccin da akai masa, gaba bai san mene yake cewa ba, saboda idanunsa dake lumshe allurar ta gama cin ?arfinsa amma kuma ?arfin jinin da Akeem yake dashi yasa ko baccin ya ?iyi sai magana da ya kewa Aalam yana ri?e hannunsa tare da wani irin marai-raice fuska.
Tsayawa Azzam yay yana harWe hannunsa a ?irji a hankali kuma ya shiga kallon Akeem wanda ya ?an?ame Hannun Aalam kamar wani zai ?wace yace.
"ALAB She keeps on telling me cewa bata soma, ta ya ya zan iya hqr da ita? Kamar tana ?ona min rai Alab yadda baka zato"
Wani irin Murmushi mai kama da dariya Aalam yay, domin ya lura da Akeem Win sam bai san abinda yake faWa ba,
Cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login