Showing 72001 words to 75000 words out of 159454 words

Chapter 25 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

Mutum, yayinda kuma zai lalata ruwan Wudil baki Waya, kafin ruwan yazo Wudil gari nawa ya shige? Daga Wudil kuma gari nawa zashi? Kayi tunanin dubban rayukan da zasu mutu dalilin hakan kafin ma su fitar da magani, bana da ra'ayi ko faWin sunan ko wanene, amma a karo na farko ina bu?atar zama ministan noma, na shekara guda kawai ina yin shekara zan sauka daga kai na bana bu?atar ko kwana guda"
Ya faWa a zafafe, Murmushi Abdul-aziz Bamali yay yana faWin
"Gashi kana azumi ai da dakai na zan baka ruwan sanyi kasha ko" ?asa p.a yay da kansa kafin Abdul-aziz Bamali yace.
"Zan nemi ganawa da mai baiwa shugaban ?asa shawara, zan tattauna dashi ka bani sati guda ciff za kaga sa?o ta mail naka naji daWi na gode sosai da ?warin gwiwar ka, nasan kuma wannan abun zaiwa shugaban zauran majalisar Winkin Duniya daWi" taune baki kawai Akeem yay jin sunan da Abdul-aziz Bamali ya faWa kana sukai sallama.
A cikin mota ya sameta ta farka shiga kawai yay ya kwanta cikin motar yana maida numfashi ba tare da yace mata komai ba.
Gida p.a ya nufa dashi saboda ganin yanayinsa, suna zuwa ya fita hannunsa ri?e da babbar rigarsa, fitowa tayi itama jikinta duk a gajiye tabi bayansa, lokacin da suka shiga Ummi ce da Baba Rabi sai Anup zaune akan kujera tana ganin Akeem ta mi?e tana Murmushi cikin sauri ya haura sama abinsa, Ummi ce ta kalli Akeela tace.
"Daughter har an dawo?" Kai ta Waga tace "Ummi, Baba Barka da hutawa" Baba Rabi tace "wlh kina ?arfafa jikinki" dry Ummi tayi tace "maza jeki wanka ki shirya kizo kici abinci ko breakfast baki ba, daman yanzu su Aleema suka dawo zaku shopping"
Part Winsu ta nufa, Mami dake tsaye tace "ai babu batun zuwa shopping mai bada kuWi abun ya motsa sai zuwa weekend" dry Ummi tayi tace "Wannan ai na daina damuwa da lamuransa al'amarin hero ya kusa girmama tunani na" Mami kam zama tayi tana faWin "a'a ni baifi ?arfi na ba, kin san mutumin sai addu'a fa" Murmushi kawai Baba Rabi tayi ba tare da tace komai ba saboda kawaicinta.
Akeela na shiga ta cire kayanta ta nufi bathroom wanka tayi sosai ta gyara jikinta, tana fitowa Aleema tace "big girl an fara zaman office" Murmushi kawai tayi ba tare da tace komai ba Afaf tace "azo a bamu labari yawwa kizo na nuna maki wattpad Win da kike so saboda karanta littafai na sanya maki duk Numbers Win mu, hadda ta Abbu data Hero Ummi,Mami gaba Waya dai kinga da saurayinki yazo sai ki amshi Numbers ko" Murmushi Anup tayi jin ance Akeela nada saurayi har ta samu nutsuwa,
Shiryawa tayi cikin Black Silk short robe na La perla, sai VGOLD palazzo trousers Wanda ya Wan kamata saboda belet Win dake jikinsa..
Kana ta Wauki bandaner ta sanya a saman kanta, idanunta har rufewa yake saboda yunwa, ita da Afaf suka fito tana ?ara mata bayani akan wayar,
Dinning suka nufa da sauri Afaf ta shirya mata Abincin, a hankali ta fara cin Pancake and maple syrup ta fara ci a hankali,
Tana lumshe idanunta juyawa tayi cikin sanyin muryarta tace "Amani fa?" Kan Afaf akan waya yace "tana school fa sai 6" jinjina kanta tayi iya Pancake Win taci sai gauva juice data Wura dashi, da mamaki Afaf tace "iya abinda kikaci kenan? Wai sai mun fara miki Wura wlh" dry tayi ta mi?e tace "zani wajan Didi" har Afaf Win suka shiga part Win Didi kallon Afaf tayi tace "wacce sabuwar munafukar nake gani a bayanki Tsila" turo baki Akeela tayi tace "kai Sunan Akeela not Tsila" kyaSe baki tayi tace "ke kiga sani, gulmammiya ina nan na kasa sakat naci nama nace bari na ajjiye maki nasan babu mai baki sai ni da nake da zuciyar musulunci" ta faWa tana jawo kwanon gefenta buWewa tayi kafin tayi magana Afaf ta Wauki cinya Waya "wlh Ubanki kika jawa shine mai siya ?wandala ta Audil ba zan amsa ba,ai ba kuWin banza gare sa ba" hannu Akeela tasa zata Wauka ta make hannu tace "ai sai ki bari nayi maki Bismillah ko?" Ita dai ba tace komai ba ta Wauki Waya taci tace ta ?oshi "wlh baki isa ba kamar wacce na bawa mugun abu? Maza cinye" dole ta ?ara ci ta sha ruwa ta zube a cinyar Didi nan take bacci ya Wauke ta.
Akeem tunda ya shiga bai fito ba sai da aka kira sallar magrib bayan yaje a can Masjid ya zauna har sallar Issh yana dawowa ya haura sama tare da Amani yin duniya Ummi tace yaci abinci yace ya ?oshi yasha ice cream rabuwa tayi dashi.

Misalin 2 na dare kamar yadda ta saba ta fito sanye da kayan baccinta na Olivia Von halle silk robe, mai drop shoulder ga long sleeves mid-length, pink color matsuwa da son ganinsa yasa ko hijab Win da take sawa bata daka ba, sai wani Aquaholic slippers dake ?afarta.
Tazo dai-dai Tsakiya parlon taji ana faWin.
"Haba My dee kaji tausayin zuciyata mana, ka bata abinda take nema, ban damu da dole kaso ni ba, amma kana hira dani ka Wauki kira ka please dan Allah" ta faWa a raunace, tana ?ara ma?ale Akeem dake tsaye cikin wata haWaWWiyar Muslim thobe jallabiya fara tass mai taushi da laushi.
A razane Akeela ta kulle idanunta wacce kalar rayuwa ce wannan, rashin kunya a gidan Ubanka duk wannan abun nasa sai cikin dare zai dinga ri?e ?ar mutane, jikinta ne ya Wauki rawa, Akeem kuwa tun fitowarta idanunsa a sauka akanta ganin zata juya ta koma yay saurin hankaWe Anup, yau so yake ya nunawa Yarinyar kuranta, domin ya fahimci tana dan gantashi da wani abu nada ban wanda bai taSa kusantar irinsa ba...
Ta juya kenan saboda ganin yana nufu inda take wlh gani take itama wani abun zai mata, ?afa ta Waga zata gudu taji ya ri?e hannunta kulle idanunta tayi, jikinta na rawa da sauri Anup tace "ina ruwanka da ita? Me kake shirin aikatawa?" Banza yay mata a hankali cikin wani irin hargitsastsan yanayi mai wahalar fassaruwa ya tallafo kan Akeela tare Wura ta a ?irjinsa sosai, a hanya yana fidda wani irin numafashi ya manna fuskarsa a kan nata fuskar tare da tura hannunsa ta ?asan wuyanta zuwa cikin gashinta, a karo na farko na Rayuwarsa da zai aikata hakan ya manna softness lips Winsa akan nata wanda ya gama ji?ewa da yawo,
A karo na farko zai kafa tarihi da ita, ta hanyar yi mata punishment da abinda take kallonsa dashi, daran juma'a, ya zama babban dare mai matu?ar muhimmaci ga Dr Abdul-hakeem Bukar Bello abinda bai taSa ba yau zai aikata shi, yayinda Akeela abin ya girmami tunaninta jikinta yana rawa ta ?ara rufe idanunta wannan shine karo na farko da hakan ya kasance da ita,
Kamar wanda ake fisga tare da bin umarnin zuciyarsa ya kama tattausan lips Winta dake cikin bakinsa yana jin kansa na wata iriyar sarawa a tare suka ja ajjiyar zuciya tare da saukewa lokaci guda wani hawaye ne ya shiga fita daga cikin idanun Akeela lokacin da taci Akeem ya bawa lip's Winta wata kalar lafiyayyiyar Amintacciyar tsotsa tare da kama har....



Not free, contact to subscribe.... 08119237616"Ina ganin kamar ba'ai wa Meema adalci ba idan aka haWata aure da yaron data girma, ka Wauka a yanzu bata da hankali amma duk sanda tayi lafiya abin zai mata ciwo, saboda ba lallai ta iya sauke masa ha??in daya dace ko wacce mace ta bawa mijinta ba, saboda kunyar ganin ta girme sa" Mom ta ?are maganar cikin sanyin murya da kuma tsantsar tausayin ?arta ta, cikin fahimtar yanayin matar tasa President Ahmad Adil yace "Haba My first lady, na gaya maki age is just a number right,Age is nothing but a number, to which we have attached great significance. Somehow we have given more meaning than we should, and so we let a number to control our life. The truth is that age does not define us, or our destiny, because it is not our age that counts, but our attitude, dan haka make this happen please my first lady" ya ?are maganar cikin ?asa da Murya da kuma son kwantar mata da hankali, Murmushi tayi tace "shkknan Allah yasa albarka ya kuma tabbar da alkairi" da Ameen ya amsa mata, yana duba wata daily trust wacce aka kawo masa, Dry Meema tayi tace "wlh I'm the winner na fika iyawa fa" dry shima yay mata yace "eh, bayan kin yaudaran ba" ya faWa yana ajjiye handle Win saboda ganin lokacin Juma'a ya kusa kuma zai rakata shopping, hannunsa yasa ya mi?ar da ita kallonsa kawai take yana lura kuma da yadda idanunta yay jaa sosai kamar daga sama yaji tace "I love You" ?uri yay mata da ido kafin yace "i knw" shagwaSe masa tayi tace "to marry me idan kana so na" wani bugawa gabansa yay, yana Waukan al'amarin ta matsayin hauka, kamar yadda yaji su Dad ba faWa, amma yanzu abin tsoro yake bashi yana kuma firgita masa lissafi, share zancan yay yana yin gaba tare da dafe kansa dake harba masa, ba tabi bayansa ba dan haka itama ta nufi nata part Win domin shiryawa, misalin 1:10 ya fito cikin wani tattausan Maroon Win voyal mai taushi, ya Wura hula a kansa yay kyau sosai, sai ?amshi yake ba?ar fatarsa na wani irin hasken ba?i, a main Parlo ya samu Dad shima ya shirya yana zuwa suka fita gaba Waya, manyan escorts ne suka raka su har masjid Win dake cikin Villa, ana idar da sallah wasu escorts Win suka dawo da Asheer gida, Dad kuma aka shige dashi office Winsa dake cikin Villa, a Parlo ya samu Mom zama yay yace "Mom Barka da juma'a" Murmushi tayi masa tace "yawwa son, ga lunch maza jeka kirata kuyi sai ku shige tunda gobe zaku tafi ko" Mi?ewa yay tsaye yace "Mom kamar dai kin gaji damu" dry tayi irin ta Manyan mata tace "ai kuwa kamar ka sani fa" gaba yay zuwa part Win Meema yace "?ilan alkairi ke kiran mu shine yasa kike kurarmu har haka" yana faWin hakan ya shige haWaWWan part Win na Meema yana shiga ya samu maids Winta suna ta aiki sun shirya dinning fal da lunch, tun daga parlon yake jiyo sautin kiWa na tashi cikin nutsuwa ya ?arasa shiga cikin bedroom Win a bakin ?ofa ya tsaya tare da jingina ya harWe hannayensa a ?irjinsa yana kallon ikon Allah, Meema dake sanye da Silhouette da Teyana wide-leg trousers ta sanya wani combus sai rawa take idanunta rufe gashi ta ?ure sound Win, ya jima yana kallonta kafin ya ?arasa ya kashe kiWan baki Waya, da sauri ta juya ta kallesa ganin shine yasa tace "please ka daina kashe min mana" ta faWa cikin wata sabuwar Murya wacce bai san da ita ba, fuska ya haWe yace "fito muyi lunch" kai ta girgiza tana ?ara kunna kiWan, cikin gajiya da halinta ya ?ara kashe kiWan yace "muje" ware ido tayi tace "ni am full" ta faWa tana ?o?arin ?ara kunna kiWan wata ?yak?yawan tsawa ya buga mata tare da faWin "Meema" ya faWa yana haWe fuska kamar ba Asheer ba, jininta na wani irin rawa tayi baya domin bai taSa yi mata hakan ba sai yanzu, da hakan sai tsawar nashi ya gigita mata lissafi, ta dur?osa a wajan tana sakin kuka, gently ya ?arasa wajanta tare da mi?ar da ita tsaye ciki kakkausar murya yace "let's go" ka faWa ta ma?e tace "Ni ba ruwana dakai wlh" bai kulata ba ya kama hannunta har zuwa wajan dinning ya zaunar da ita tare da fara serving nata, yace "eat" yadda ya haWe fuska sosai yasa ta fara ci idanunta cike da hawaye.... Aso Rock Villa Manyan haWaWWun motocin shugaban ?asar sukai parking cikin sauri escorts suka take masa baya zuwa ciki, lokacin gaba Waya wanda za'ai zaman tattaunawar Sirrin dasu sun bayyana, suna ganin President Ahmad Adil suka mi?e tsaye sai da ya zauna kana suka zauna, Mai magana da yawon shugaban ?asa ne a wajan, dai Chief of staff Abdul-?hadir Azeem shugaban zauran majalisar Winkin Duniya, sai kuma Shugaban ministocin Abdul-aziz Bamali sai mataimakin shugaban ?asa tare da Minister of Health Amelia Cain, bayan gabatar da kai Mai Magana da yawun shugaban ?asa yace "za musu muji daga ko wanne Sangare yaya komai yake tafiya, domin a yanzu ko Win nan ku muke bu?ata" ya faWa yana kallon Amelia Cain wacce take zaune sanye da ?ana nan kaya cikin turanci tace "komai yana tafiya dai-dai, amma a yanzu lafiya tayi ?aranci ga al'umma, musamman ciwon sickler da kuma Asthma sai kuma e.t.c, kamar yadda aka tsara kuWaWan da aka ware wanda za'a taimaki masu fama da ciwon sickler ya zama ready, Sauran asibitocin da muke kai magani kyauta ta hanyar Gwamnan ko wanne jiha, bayan nan masu ?ana nan ?arfi suna bu?atar abin ?arin jini da kuma gidan sauro kuma duk an tsara komai ko wanne kaya ya isa ga gwamnatin ko wacce jaha" ta faWa tana Waukan ruwa tare tsiyayawa a cup takai bakinta, Mai magana da yawun shugaban ?asar ya kalli shugaban ministoci, Abdul-aziz Bamali yace "Ni Shawara ce dani ga mai girma Head of state, idan da hali muna bu?atar a cire mana wasu ministocin saboda ba kowa yasan aikinsa ba, abubuwa suna faruwa kafin kuma suyi nisa muke son a dakatar dashi" juice Win dake bakin mai magana da yawun shugaban ?asa ya cire yana faWin "daman za'ai zaman tattaunawa a zauran majalisar Winkin duniya diyiwar a sauya wasu ministocin hadda ma ministan noma" a hankali Chief of staff Abdul-?hadir Azeem ya Waga kai tare da kallon Abdul-aziz Bamali shima kallonsa yay kowa kuma ya Wauke kai, bayan zaman tattaunawar aka tsayar da ranar yin meeting na musamman bayan anyi taron sickler day nan zaman tattaunawar ya tashi....
Abdul-?hadir Azeem ana tashi motarsa ya nufa escorts nasa na biye dashi har zuwa Asoro a gida mai number 112 sukai parking yana fitowa ya nufi cikin haWaWWan gidan nasa wata ?yakkyawar zufa na yanko masa, yana shiga ya samu Jadda zaune tasha kwalliya ciki wani lace wanda zai iya 200k, tana ganinsa ta mi?e tsaye cikin girmama tace "Wlcm Papin Ajmal" zama yay akan sofa gaba Waya maids Win gidan suka koma aikin su, ganin yanayinsa yasa ta Wauko masa Apple juice mai sanyi ta bashi amsa yay yasha bayan ya gama ya ciro Wayarsa tare da kiran wata number ringing Win farko akai answering call Win cikin tsananin tashin hankali yace "Abubuwa na neman rikicewa, Wannan yaron yay mana za?on ?asa, har yanzu a fuska ban san yaron da ma'aikatan nan suke bayani ba, sunansa kawai nake ji wai Hero, akwai bu?atar muyi zama na musamman kafin zaman zauran majalisar Winkin Duniya" shiru yay yana sauraran abinda wancan mutumin yake cewa kafin ya numfasa yace "okey, mu haWu a kano zai muje Tahir guest palace muyi meeting a can" yana kashe wayar ya ajjiye yana sauke numfashi kallonsa Jadda tayi kafin tace "lafiya dai? Is everything ok?" Kai ya Waga mata domin har yanzu bata san abinda yake faruwa ba baya kuma bu?atar ta sani Win, a hankali yace "Kunyi waya da Ajmal yau ne?" Kai ta Waga tace "eh, yama samun Yarinyar da nake faWa maka yake so Win a yadda yace at this week zai dawo idan ya samu tabbacin aurenta sai aiwa su Uncle Azan magana" Mi?ewa yay domin yana bu?atar hutawa da kuma samun cikakken lokacin yin tunani akan abinda yake tunkaro sa, gaba Waya bai tunanin hakan ba, lallai ko wanane wannan yaron yay musu ?yak?yawan sani ya nuna kuma ya fisu basira... Abbu ne zaune yana kallon Didi wacce ta gama idar da sallar zhur ga kuma Akeela kwace kusa da ita tana bacci, cikin ?asa da murya yace "barka da juma'a Didi" shiru tai masa ta shiga duba warmers Win da aka kawo mata na abinci, jin shirun yay yawa yasa Abbu faWin "lafiya dai ko Didi?" A Wan harzu?e tace "waye ne?" Cikin kwantar da murya yace "Bukar ne" taSe baki tayi tace "Meye kuma Bukar Allah na tuba kamar wani gidan sikari" sai kuma ta kunce bakin zani ta fara matsar ?walla tana faWin "Allah dai yana gani ko kallon banza bai taSa haWani da Wannan Yarinyar Tsila ba, wlh Allah ya so ni Bukari kaga shiyasa akace mutum ya dinga jin tsoran Allah ko? Yau dana taSa yiwa yarinyar nan kallon banza dana shiga uku na lalace na kaWe har wandon jikina, amma dake zuciyata fess dake tsoran Allah ya gama cikata ci kanki ban taSa cewa Tsila, lokacin da Ubanku yake raye ni yara akan titi nake tsintowa na rainesu har aure ni kaga kalar tawa baiwar kenan, to maza tashi Yarinyar baza ta mace min a Waki ba, tun Wazo take bacci fargaba duk ta cikani na shiga bayi babu adadi gashi nan sai wani numfarfashi take" ta faWa tana ?ara goge ?wallar daya zubu mata daga cikin idanunta, cikin sauri Abbu ya mi?e tare da ?arasa inda Akeela take kwance da sauri ya Wago ta yana faWin "Subuhanallah Babyn Abbunta what happened to you Suma take" da wani sauri Didi ta mi?e tare da faWawa Toilet, tashi Abbu yay Wauke da ita saboda ba wani nauyi gareta ba, yana fita Main Parlo Akeem na shigowa daga sallar juma'a yana sanye da wata blue black Win shadda mai kyau, Winkin jamper da kuma ?ar ciki sai baza ?amshi yake, fuskarsa kamar kullum a kame sai bakinsa dake motsawa alamar tasbihi yake, kallon Abbu dake Wauke da Akeela yay kallo Waya yay mata ya Wauke kai cikin damuwa Abbu yace "Abdul-hakeem maza duba min Yarinyar nan suma take" da mamaki Akeem ya kalli Abbu ba tare da yace komai ba, shi mene nasa kuma cikin Waga murya Abbu yace "magana nake maka" a Wan gajarce yace "Abbu akaita hospital mana" Ummi dake tsaye fuska a haWe tace "Maza amsheta ka huce ba sai an ?ara magana ba" ?yakkyawar kamilalliyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login