Showing 129001 words to 132000 words out of 159454 words

Chapter 44 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

?asa da murya irinta manyan sarakai wanda sarauta ya gama ratsa musu jiki Aalam yace.
"Let her say it.. let her say it loudly to the whole world ba kai kaWai ba, sai ta gama faWa zai kore zafin ?iyayyar daga Zuciyarta"
Shiru yay yana sauke numfashi domin shima Maganar bai wani damesa, shiru yay na wasu da?i?o kafin kuma yace.
"Kada ka damu da wannan tunda ina da tabbacin My grandchild love's you, tana maka son da ita kanta bata sani ba"
Idanunsa ya buWe da ?yar wanda sukai masa nauyi ya kalli Aalam kafin kuma yace "Alab da gaske kake?" Shiru Aalam yay na wasu seconds kafin yace.
"Mun taSa magana dakai bare ka Wauka ?arya nayi?" Gently ya girgiza kansa kamar ?aramin yaro yana ?ara lumshe idanunsa.
Azzam dake tsaye yay Murmushi yace "Lallai yau ga na gaban goshin Laylerh da Aalam na kuka akan mace"
Jin haka yasa Akeem marai-raice fuska a hankali kuma cikin magagin baccin daya fara Waukan sa yace.
"Laylerh kin gansa ko"
Murmushi tayi tun farkon fara Maganar ba tace komai ba, domin har yanzu mamakin girman Amir take, bata taSa tunanin zai kyau na Waukan hankali har haka ba, bata taSa tunanin wani sashe na jikinsa zai nuna cewa shi Win Balarabe bane, amma ?arfin jini ya shige duk yadda ake zato,
Sai gashi babu abinda Akeem ya bari na mahaifinsa Mai martaba Aalam Adil Jahid, kuma kai tsaye yanayin Akeem Win ya nuna shi Win Half-caste ne.
Cikin son kwantar masa da hankali tace.
Rabu dashi kaji My son, in sha Allah you'll be succeeding.
Dariya Azzam yay yace.
"Akwai gyara dai, mutumin dake shirin mulkar dubban jama'a amma akan mace Waya duk ya lalace hadda su kuka"
Aalam yace "Azzam maza bar bedroom Win nan" fita Azzam yay yana dariya, Akeem kuwa baccin gaske ne yay gaba dashi a nan kan cinyar Aalam.
Mi?ewa Laylerh tayi tare da barin su.
Tana fitowa ta samu gaba Waya suna main Parlo, juya fararan idanunta tayi cikin ?asa da Murya tace.
"Where is she?"
Gane abinda take nufi yasa Aaliyah Mi?ewa tsaye tana faWin "Laylerh muje tana ciki" gaba Aaliyah tayi Laylerh tabi bayanta suna tafe Aaliyah nayi mata Magana a hankali har suka ?arasa bedroom Win da Akeela take ciki,
Tana zaune kan kujera lokacin tayi wanka ta sauya kaya, daga na jikinta zuwa Silhouette Nevy blue wacce take da Wan faWin wuya,
Gashi body short ce sai kuma wani Teyana wide-leg trousers Wanda yay mata kyau sosai, kalbar kanta ta sakko tana lilo, idanunta a rufe tana sauke numfashi,
Ko yaya tai motsi moment Winsu ita da Akeem ne yake dawo mata cikin brain nata,
Musamman idan ta tuna yadda yake shan nippy Winta sai gaba Waya tsigar jikinta ya shiga tashi, abin ya kasa Sacewa daga cikin tunaninta.
Motsin da taji yasa ta buWe idanunta haWa ido sukai da Laylerh hakan yasa tayi saurin Wauke idanunta tare da zamewa ?asa ta shiga gaisar da Laylerh cike da tsantsar ladabi.
Murmushi Laylerh tayi tare da kama hannun Akeela suka zauna a bakin bed cikin nutsuwa tace.
"Nifa kakace ba uwa ba, sai dai idan kara zaki ma Mijin naki" ta faWa cikin harshen turanci tana mai sakin murmushi, ita dai Akeela kunya duk ya kamata cikin nutsuwa Laylerh tace.
"Daughter yaya kukai da Akeem ne?"
Girgiza kai Akeela tayi cikin sanyin Muryar nan nata tace "Ba komai"
Jinjina kai Laylerh tayi sosai taji daWin abinda Akeela ta faWa koba komai ita Win macace wacce zata iya Soye sirrin mijinta.
A hankali cikin ?yak?yawan lafazi Laylerh tace.
Akeela, Amir yana mugun Sonki sosai, ya sha wahala sosai a kanki a yadda yake faWa, mahaifinsa na Nigeria yace tunda yake dashi bai taSa cewa yana son wata ?ar mace ba, kece mace ta farko daya kasa Soye soyayyarki a ransa, ya fito da ita kowa ya sani, duk family anji damuwarsa da kuma irin son da yake maki, Wazo dana duba Wayarsa gaba Waya pictures naki ne wasu tun kina ?ar ?arama" shiru Laylerh tayi tana jan numfashi Ummi dake shigowa tace.
"Akeem yaro ne mai taurin rai da ?arfin zuciya amma ya zauna yana kuka a gaban kowa a Kanki, bakwai dan he's my son nake faWa maki hakan ba, dan wlh Allah idan kika rada wanda yake Sonki kamar Akeem, ba zaki taSa samun wanda zai soki koda kwatankwacin nashi bane, ki auri wanda yafi Sonki shine riba, dan sai yafi lallaSaki yafi gudun Sacin ranki i know him and i know he love You so much,
Akeela ina baki Shawara akan Akeem amma kiyi tunani Kinji Daughter"
A hankali Akeela tace.
"In sha Allah zan yi tunani Ummi, thank you Laylerh" ta faWa tana ?ara sunkuyar da kanta ?asa, Murmushi Laylerh tayi tare da Mi?ewa tsaye Ummi kuma tace.
"Ki shirya ki fito breakfast" tana faWin hakan ta fice domin Ummi irin mutanan ne friendly wa kowa, gata a waye take tana da saurin sabo.
Fita sukai gaba Waya Akeela kuma ta lumshe idanunta tana son ta samu cikakken lokaci nayin tunani amma data rufe fuskarta Akeem take kallo da kuma yadda yake kissing bakinta, ?an?ame Jikinta tayi tana jin wasu abu kamar kiyashi nayi mata yawo a jiki, tamkar yanzu ne abin yake faruwa sosai hancinta kuma yake kawo mata daddaWan haWaWWan turarensa,
Baya tayi kaWan tare da Waukan pillow ta rungome wato wannan abin da take ji a yanzu shine ake nufi da Feelings ko kuma Emotions? Ji tayi gaba Waya tunaninta ya gurSata da nasa, gefe guda kuma so da ?aunar ganin mahaifiyarta sune suke mata yawo a zuciya.
"Uhm" ta faWa a sanyaye kana kuma ya Wauki wani siririn mayafi ta Wura a kanta tare da sanya flat shoe ta nufi cikin main Parlo cikin tafiyarta ta zallar nutsuwa.
Kanta a ?asa take tafiya gaba Waya suna kan dinning, kowa yana breakfast hadda Aalam,
?arasawa tayi a nutse tana zuwa Afaf taja mata kujera ta zauna.
Wasa ta shagayi da hannunta bakinta ya shiga motsawa, so take ta gaishesu amma bakinta ya garara furta komai, gane hakan yasa Ummi faWin.
"Eat your breakfast first"
Jinjina kai tayi kana ta Wauki cup Win da aka haWa tea mai kauri a ciki, sipping tea Win ta fara a hankali tana jin bakinta babu daWi she Lost her appetite ba komai ke mata daWi ba.
Idanunta ta Waga a hankali ta shiga kallon mutanan wajan, tashin farko da Aalam suka haWa ido sai kuma Abbu wanda shima kallonta yake, kana kuma Laylerh koda abinda yake tunani a ransa.
Ji tayi duk babu daWi mutane biyun da take nema duk babu su dan haka zaman wajan ya fara damunta, har kowa ya gama breakfast Winsa ita tana shan tea.
Ummi ce tace.
"Anya za kiyi ?iba irinta sauran mata kowa Akeela? Ace har yanzu tea kike sha" kwaSe fuska tayi idanunta duk ya cika da hawaye buWe baki tayi tace.
"Ummi I'm full shiyasa"
Abbu da yake kallonta yace "daman always you're full haka kuke keda Akeem Win, Gwamma shi idan ya tara yunwar yana zama yaci da yawa" Amani dake kusa da Akeele tace.
"Anuty beauty kema kinfi son chocolate ko?Abbie na yace yana son chocolate da cake with ice cream sosai" dariya gaba Waya sukai Mom tace.
"Yarinya tasan matar Abbienta soon za'ai maki ?ani ko ?anwa domin irin Soyayyar ?arfi gareta"
Akeela na jin hakan ta fashe da kuka hadda buga ?afa, Dad ne yace "Zainab zaki bar wajan nan, ta haifi cikin duniya Meye ruwanki"
Kafin kowa yay magana daga bayansu sukaji an rafka salati.
"A'a wlh Meye haka kamar dai ana ya?i kowa ya tisa abinci a gaba? To wanda yaci shi Waya shi Waya zai mutu Nima da banci ba babu da ?ato ko ?atuwar da zamu mutu tare miye abin duniya daga kano sai Abuja fa"
Mi?ewa Abbu yay domin yasan halinta.
Mom ce tace.
"A'a barka da fitowa Didi" Waga hannu Didi tayi tace.
"A'a Wan tsahirta min kina dai kallo aka munafurce ni aka rasa wanda zai tashan naci abinci salan a barni da kai da ?afa, wlh kuyi astagafirullah domin kun Wauki alhakina"
Ta faWa tana zama Mom ta shiga haWa mata breakfast, baki ta buWe tace "A'a Meye Wannan sai gayyar fulawa ina naman?" Kaza guda wacce taji gashin larabawa Mom ta saka mata, cikin sauri tace.
"Allahu Akbar, kai daga ganin gazar ne kasan cewa balarabiyar kaza ce" babu wanda ya sake Magana Ummi kuma da ?yar ta rarrashi Akeela,bayan tayi shiru tace "jeki huta kafin anjima"
Mi?ewa tayi ta nufi part Win da aka kaita, tana tafe kanta a ?asa taji ta Wan bugi wani abu, baya tayi da sauri tana Waga Idanunta, haWa ido sukai da Meema wacce ta fito daga part Win ta, tana sanye cikin black blue Win jallabiya wacce ta amshi jikinta ta Wura vail saman wular jallabiyar,
Kallon juna suka shigayi, Meema na mamaki wai Wannan yarinyar ita ta haifeta da cikinta, yarinya ?yak?yawa kamar ?ar larabawa gata a nutse.
Akeela kuma mamakin kyan jikin mahaifiyar nata take, babu wanda zai ce ita ta haifeta, A hankali Meema ta janye idanunta daga kan Akeela tana jin inama ?arta ta rungome ta ko za taji daWi,
Akeela kuma ganin yadda Meema ta Wauke ido ba tare da tace komai ba yasa duk taji babu daWi ta Wauka zata jata jikinta ta rungome ta, taji Wumin da ko wanne Wa ya keji a jikin mahaifiyarsa, ajjiyar zuciya ta sauke kanta a ?asa tace.
"Good mrng Momma"
Meema nayin gaba kaWan taji gaisuwar da Akeela take mata, wai yau ita ake kira da Mom! Ikon Allah kamar ba zatai magana ba sai kuma tace.
"Mrng, how was your body" tana faWin hakan tai gaba abinta gani take idan ta tsaya da Akeela za aga kamar bata da kunya ne. bayanta kawai Akeela tabi da kallo kana kuma ta juya zuwa cikin part Win tana shiga su Aleema suka hau ihuuuu.
"Amarya! Amarya"
Turo baki gaba tayi ita dai ba tace musu komai ba, Afaf ce tace "Congratulations sis, wlh nai bala'in jin daWi kinyi dace ba kowa zai samu Akeem matsayin miji ba"
Dariya Aleema tayi tace.
"Wlh kam, amma dole ki shirya amsar kwarzon naki" kallonta Akeela tayi tace "what the you mean by that?" Shewa sukai Afaf tace "zaki gane soon, wai ina nan duk ranar da Hero ya tashi angwancewa zaki faWawa ?an garinku da wahala idan baki sume masa ba"
Banza tai musu cikin sakin fuska kuma Aleema tace "Aunty Akeela ga wayarki, na saki grps na matan aure hadda na We are all Women, Zaki ?aro sosai, akwai kuma wani grp mai suna CLASSES LADY, gaba Waya grp Win hajiyoyi ne, daga matar sarki sai matar Gwamna ko kuma wani mai mugun kuWi, babbar cikin su itace Lamrat matar Captain Hisham, wacce Sarauta tayi labarinta sunan book Win na LAMRAT yaranta wajan 7 amma matar ta haWu sosai suma anyi bala'i a auransu kamar me, sai kuma Jannat matar Anwar, itama anyi labarinta sunansa ?addarar mace"
Da mamaki Afaf tace "Kenan daman stars Win na gaskiya ne?" Aleema tace "Eh sosai, domin Jannat idan kin karanta ?addarar mace zaki ha wahalar data sha, ?awa tayi mata illa kuma shine frist book Win sarauta, amma yay daWi kamar me, ga kuma Anusha ta littafin Raino ne sila, ga Jiddah, hadda Lubna Lili matar Oga Fahad ta labarin juyayi, Ga Jalilerh ta Uncle ne, ga kuma Zarina matar sarki Saif na the new emir, uwa uba kuma ga matar Sheikh Imam hamdan Balarabe Zahrah, ga kuma Julde matar Wan rigima mai sumar da Mutane Abu Maleek, kai duk matan da Sarauta take faWa a littafinta indai star Win ne suna cikin grp Win CLASSES LADY dan haka yasa nima na biya kuWi aka saka ni, domin su littafin su daban take musu irin su My perfect husband, My dream Duk gasu nan, bada son takura, kowa kuWi ya zauna masa yanzu naga Sarauta da kanta ta saki a grp Win lokacin dana shiga zance a saki naga ance Sarauta adding Mrs Abdul-hakeem"
A sanyaye Akeela tace "Uhm Our super author kenan" ta faWi hakan tana kwanciya tare da lumshe idanunta, Afaf ce tace.
"Aleema ashe jinin da kika gani a bakin Hero wai zuciya zuciya yake yanzu haka zuciyarsa har ya fara kumbura"
Wani irin ?yak?yawan bugawa ?irjin Akeela yay da wani irin sauri ta Mi?e tsaye tare da shigewa cikin bathroom.
Akeem har lokacin bacci yake a wahalarce da ?yar kuma yake maida numfashi.
Didi ce ta kalli Dad da kuma Aalam tace.
"Ma sha Allah kai ne uban Audil kenan, ikon Allah kai kuma kai ne kakan Tsila Allah mai ikon ashe yarinya haka take da cibiya da kuma Tubali mai kyau aka barta a gantale ta dinga yawo gari gari gwanin ban tausayi"
Murmushi Dad yay yace.
"Daman godiya za muyi maki na kula mana da yarinya"
Did tace "A'a ba ruwana ka gode ma Allah, mu dai ba mu ri?e Tsila don a bamu komai ba, ko ayi mana wani abun, amma fa an sha Sarnar kuWi kamar suyi Magana na magani, bana wasa ba kaji ina faWa maka, haka za ta?i cin komai tace sai cakul da Wannan abin mai sanyi, a ?arshe dai sai da tattalin arzi?in Bukari ya girgiza, don ma ina taimaka masa ban bar sa yay ta wahala shi Waya ba, kuma nake faWa maka ko kallon banza wannan Banu taSa yiwa Tsila baz yanzu ina faWa maka rabona da zuwa Makka tunda Bukari ya tsinci uwarta Gashi yanzu muka tsinci ?a?an, hidima tayi masa yawa ga kuWin maganinta kana cinyar da ita, ga dai ta can ku tamabaye ta" ta faWa tana nuna masa part Win Akeela kafin tace.
"Nifa wlh na Wauka iyayenta sun rasu ne, ta shiga duniya kuma ni ban sacewa ma Bukari gwiwa ba daya kawota, matarsa ce ma taso bamu matsala, kai ai Wannan matar ko gantalalliya Allah dai ya shiga tsakanin na gari da mugu abar dai kaza cikin gashinta bawai asiri zan tuna mata ba, amma wallahi ba gulma ba sam bata ?aunar Tsila nake faWa maku Wannan zan can"
Murmushi kawai Dad yake shi kuma Aalam yana binta da kallo, duk da bai san mene take cewa ba amma yasan cewa akan jininsa take Magana.
A can gidan su Dada kowa duk yadda Tayi na fito dasu Mami abin ya gagara kullum idan tace sai sunyi mata kuka, yanzu haka ?anin mahaifinsu tayiwa Magana.
Tana zaune ta mi?e da sauri domin warin data keji ya fara yi mata illa gashi gidan ba kowa, fitowa tayi ta kira sabon mai gadinta tace ya laluba mata abinda yake warin, hancinsa ya toshe ya shiga dubawa har ya kawo inda aka kulle fari gaba Waya ?udaje sai bin wajan yake, yana buWe ya ganta kwance hannunta Waure an toshe mata baki harta fara ruSewa saboda wani ruwa dake fita, jikinta ya fara zagwanyewa, da sauri ya juya ya sanarwar Dada abinda yake faruwa, bayansa ta biyo tashin hankali ta shiga sosai lokacin da idanunta ya sauka akan gawar fati, yarinyar da tafi so fiye da komai.
Har dare Akeela bata haWu da Akeem, shi kam koda ya farka bai fito ba a ciki yay sallah yasha coffee infact bai san tana gidan ba.
Suna zaune a Parlo suna dinner kamar daga sama su kaga Papi ya shigo, babu wanda ya kula kai tsaye wajan Akeela ya nufa ya kama hannunta ya shiga janta, ita kuma tirjewa ganin da gaske yake yasa Abbu faWin.
"Wai Abdul-?hadir mene yasa kake haka?" Cikin Sacin rai Papi yace "Malam ?arka ko ?arta?"
Kamar daga sama sukaji Meema tace "Aure kayi ka samu ?ar ko mene? Idan ka kuskura ka ?ara kiran Akeela da ?arka wlh sai na maka ka a Court da laifin yin fyaWe, naga alamar kai maka san zuru ba, yaushe kasan kana da yarinyar? Kai baka jin kunya daga ganin yarinya ka fara ihun ?arka ce"
Cikin mamakin yace "ko mene za kici nidai nasan Akeela ?arta ce"
Cikin nutsuwa Meema tace "Of course, amma na haramta mata haWa sunanta da naka, baka cancanci zama uba a gareta ba, kuma ka ?ara Magana zaka san bana da kirki"
Kuka Akeela ta sanya wai akanta ake wannan masifar zata iya yiwa Momma Winta uzuri, amma Papi babu wani uzuri da zata iya yi masa domin akan neman duniyarsa ya samar da ita.
Papi yace "Shkknan amma nikam idan har za'a bawa wannan yaron aurenta sai dai a bayan rai na, domin wlh ban amince ya auri ?arta ba, ko Tabbas zan kai ku ?ara akan anyi auran ?ar ba tare da izini na ba" Murmushi tayi tare da Mi?ewa tsaye tace.
"All the best" ta faWa tana danna wayarta tare da nufar inda Akeela take, Didi ce tace.
"Kai kowa bawan Allah anyi gantalalle mai ka sani game da ?ar taka, to Allah Yaywa Bukari albarka kuma shima sai ya kaika ?ara na ciyar maka da ?arka" Papi yace.
"Koma mene, zan biya koma bazan taSa amincewa da wannan Auran ba indai ina raye"
Kalmar ta fara girgiza kowa, Aalam kowa kai kawai yake girgizawa, Asheer na tsaya haka ma Azzam Akeem kowa yana can part Win da aka bashi bai san mene ake ba, jin an masa shiru yasa Papi ?ara faWin "kuma ku shirya amsar sammaci gobe"
Meema tana kama hannun Akeela tace "gobe yaja da nisa, duba wayarka ?ila nawa sammacin ya riga naka" Wayarsa da tayi ?ara ya duba, short message ne akan ana nemansa Court a bisa laifin fyaWe da yay, a karo na farko tayi Murmushi tace.
"Aje a nemi lawyer sai mun haWu a Court" tana faWin hakan taja Akeela zuwa part Winta, Papi kuma ya juya tare da fita Dad yace "Allah ya kyauta uwar yarinya tai maganin abun"
Suna zuwa part Win Akeela ta saki kuka gashi tana son rungome mahaifiyar nata amma ta kasa saboda rashin sabo, Meema ta jima tana kallonta kafin tace.
"Come here" da sauri Akeela ta nufi wajanta tare da faWawa jikinta, rungome ta Meema tayi sosai a jikinta tana sakin ajjiyar zuciya, ga wani hawaye dake fitowa daga cikin idanunta.
Akeela kowa farin ciki ne ya kamata sosai, ganin yadda take kukan sosai yasa Meema faWin.
"Shiiit it's okay ya isa" ta faWa zare Akeela daga jikinta tare da share mata hawayen idanunta tass, cikin nutsuwa kuma tace "So the you like him?" Kasa magana tayi ganin hakan yasa Meema faWin "kee I'm not your mother Wauke ni as friend is okey for me, now tell me kina son mijinki saboda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login