Showing 75001 words to 78000 words out of 159454 words

Chapter 26 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

fuskarsa ya ?ara haWewa ganin Ummi na Shirin Waga masa murya ga kuma yaran dake shirin zuwa wajan, cikin jarumta yasa hannunsa duk biyun ya amsheta wajan Abbu, kai tsaye kuma upstairs yay da ita yana mamakin rashin nauyinta da kuma abinda ya sanyata suma, amma idan ya duba yanayin ciwonsu sai yaga Wannan Win kaWan ne daga sharrin sickler, wani side dake cikin part Winsa ya nufa da ita, ma dai-dai cin Clinic ne mai kyau da tsari, kwantar da ita yay akan bed kana ya zare babbar rigarsa ya ajjiye gefe, cikin Wan sauri ya haWa drip da injection na suma yay mata, kafin a hankali kuma ya shiga duba jininta wani kaWan zare ido yay ganin yadda jininta yay mugun ?arewa kai tsaye kuma ya fahimci shine ya sanyata suma, Wayarsa ya fito ya kira Abbu yana Wagawa yace "Abbu You need to come" yana faWin haka ya kashe wayar a hankali ya dawo kusa da kanta ya zauna tare da kama hannunta, a hankali yake sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda kwana biyu zuciyarsa ke wani irin Waukan zafi, gaba Waya tunaninsa ya gama bashi wani abu da zuciyarsa ke raya masa, al'amarin da yake shirin sanya barin ?asar ba tare da yay niyya ba, domin nisa da abinda zuciyarsa ke son kwaWai ta masa zaifi akan yaci gaba da zama da abin very close to his heart wanda kuma ya tabbatar yafi ?arfinsa ba koma zai taSa samu ba, matseta hannunta yay dake cikin nasa hannun a hankali kuma yake duba ?yakkyawar fuskarta wacce bai taSa tsayawa yay mata kyakkyawan kallo ba sai yau, da sauri ya Wauke kansa yana jin zuciyarsa tamkar zata fasa ?irjinsa ta fito, Abbu ne ya shigo da sauri sai kuma Ummi da Mami kallon Akeem Abbu yay yace "menene wlh a tsorace nake haka kawai" sakin hannunta yay tare da Mi?ewa tsaye yace "tana bu?atar jini" da sauri Abbu yace "ok Wauki nawa" kayan aiki Akeem ya Wauki ya fara Waukan sample na jinin ya gwada yana gwada wata zufa ta yanko masa, jiri ya shiga kwasar cikin sauri Ummi ta ri?e hannunsa tace "be careful" idanunsa akan Abbu ya kasa cewa komai sai zufar da take yanko masa tako wanne Sangare tari ya shigayi cikin sauri ya kwace hannunsa tare faWawa bathroom a cikin fitar hayyaci yake tarin zuciyarsa kamar zata fito waje, bai samu sau?i ba sai da wani gudan jini ya fito daga cikin bakinsa kana ya wanke bakinsa ya fito jikinsa a matu?ar sanyaye idanunsa kuma har lokacin akan Abbu kamar daga sama su kaji Akeem yace "Abbu Akeela is your Daughter ko Baffan's Daughter?...


TSINTACCIYA na kuWi ne... Contact to subscribe.. 08119237616Cikin tsananin mamakin abinda Akeem ke faWa Abbu ya kallesa yace "pardon? Me kake faWa haka?" Lumshe jajayen idanunsa yay cike da gajiya da kuma ciwon da yake cinsa a kwana biyun nan, ya wani cije lips Winsa yana fesar da wata Soyayyiyar ajjiyar zuciya kafin a hankali ya ?arasa wajan gadon yana bin Akeela da kallo.
Abinda ya gani yana son haifar masa da wani abu na musamman, ganin hakan kuma yaji babu abinda yake so a yanzu irin yabar ?asar Nigeria baki Waya,
Baya son zuciyarsa ta gasgata abinda idanunsa suka gane masa a yanzu, domin al'amarin ya girmama tunaninsa idanunsa ya Wauke daga kan fuskar nata, kafin ya juya ya kalli Abbu yace.
"Abbu kazo a Wauki jinin" ya faWa fuskarsa a kame kamar ko yaushe ya kawar da abinda yake ransa saboda baya son kunnu wata fitina ko wani abu nada ban.
?arasawa Abbu yay Akeem ya Wauki jinin leda biyu bayan ya tabbatar jinin Akeela dana Abbu yayi dai-dai, sanya jinin yay cikin wani waje domin ta cewa kana ya dawo kaWan ya kallesu gaba Waya cikin ?asa da Murya yace.
"Shikenan zuwa anjima zan sa mata" ya faWa yana Waukar babbar rigarsa, Ummi ce tace "Hero bakai breakfast ba, nasan yau Friday babu azumi, gashi lokacin sallar Asr ya tawo baka maganar cin Lunch naka what wrong with you" lumshe idanunsa yay tare da langwaSar da kansa gefe a gajarce yace "a kawo min part Wina" ya faWa yana shigewa side Winsa dake daman a part Win nasa ya kwantar da Akeele, yana shiga ya zube akan bed Winsa yana maida numfashi tare da dafe kansa da dukkan hannayensa baya son tuna abinda ya gani bare har ?wa?walwarsa ta samu damar gasgatawa, damuwa da tarin tunani sun haWu sunyi masa yawa, har wani zazzaSi ne yake neman kwantar dashi, idanunsa yay Wani irin jajirrr jijiyoyin kansa sun fito sunyi raWa raWa,
A hankali ya mi?e hannunsu dafe da cikinsa dake masa ciwo a Wan sunkuye ya cire kayan jikinsa daga shi sai boxer ya shiga bathroom tare da sakarwa kansa shower, wata kyakkyawar ajjiyar zuciya yake saukewa ajajjere kamar wanda ya shekara yana gudu, cikin jan numfashi mai wahalar gaske ya buWe hakika da ?yar yace.
"This is my destiny"
Ya faWa idanunsa a rufe a hankali ya zare boxer na jikinsa ya Waura alwala kana ya sanya bathtub a jikinsa ya fito da bathroom Win ?irjinsa buWe ruwa da Wan tsiyaya.
Wajan first-aid box Winsa ya nufa yana zuwa ya buWe runtse idanunsa Yay sosai ganin gaba Waya maganin da yake sha ya ?are babu ko ?walli, ya mance da cewa maganin ya ?are yanzu ina zai samu wannan maganin da yake wahalar gaske? Wannan Win ma lokacin da yace New York ne yaje wani pharmacy ya siyi.
Wani wahalallan numfashi yaja jikinsa a matu?ar mace ya nufi parlo Ko kaya bai sanya ba, azabar da cikinsa ke masa yasa ya fara fita daga cikin hayyacinsa,
Kai tsaye wajan fridge ya nufa ya Wauki Doxa drink tare da wani strowberry Win ice cream wajan 3seater ya koma ya zauna tare da Wura ?afarsa akan table ya shiga girgiza ta, idanunsa rufe hannunsa dam?e da ?asan mararsa wacce take barazanar tarwatse masa saboda tsananin ciwo da azaba.
Ummi ce ta kalli Abbu tace "Is Akeem Alright?" Shiru yay dai Mami da tace "is hardly gsky yanayinsa ya sauya ko bashi da lafiya ne?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke tare da kallon Akeela yace.
"Abdul-hakeem yana tunanin shi babban ne, he can handle everything da zai farcing nasa, im he got mistake akwai abinda dole sai iyaye sun shiga,na jima da fahimtar cewa akwai abinda yake damun zuciyarsa, amma taurin kai da kuma zurfin cikinsa ya sanya ya haWiye komai yake cin ransa" ya faWa cikin zallar nuna tausayin Akeem har ransa, Ummi ta Wanyi Shiru sai kuma tace.
"Barin damuwa a ciki baya magani, I'll talk to him naga hatta wajan aiki yanzu ya rage zuwa" Mami dake tsaye tace "something is fishy" fita Ummi tayi tace "in sha Allah, alkairi ne" fita tayi zuwa main Parlo tana zuwa ta samu Didi zaune ta rafka tagumi, cikin kulawa Ummi tace.
"Didi lafiya dai?" Kamar wacce take jira ta fashe da kuka tace "wai da zan kai kaina wajan ?an hisba ne kafin azo har gida domin da Tsila ta mutu ni za'a ce domin a Waki na ta suma" Murmushi tayi tace "Haba Didi ai daman bata da lafiya yanzu ma da sau?i jini za'a sanya mata" zare ido Didi tayi tace "jime? Jinin ubanme kamar wata mayya Allah na tuba" kitchen Mami tayi tace "Kiyi mata addu'a kawai Didi" abinci ta haWawa Akeem mai Wan sau?i a ciki wanda ta san yana so, tana fitowa ta samu Aleema da Afaf hadda Anup zaune a Parlo fuskarsu Wauke da damuwa banda Anup wacce take rera wa?a, bata kallesu ba ta nufi upstairs da sauri Amani tace "Ummi Abbie na yana nan" kallonta tayi tana Murmushi tace "?ar Abbie yana nan muje to"
Tafiya sukai har upstairs Win a nan main Parlo Winsa ta samesa zaune yana shan ice cream sai ya motsa fuska yake, ?arasawa Ummi tayi ta Wauke ?afarsa dake kan table ta Wura tray Win lunch Win.
Zama tayi kusa dashi hakan yasa da sauri ya ?ara ?asa da kansa yana kallon yatsun ?afarsa, Amani ce ta kallesa tace "Abbie na kullum bana ganinka ina kake zuwa" shiru yay mata sai hannunta kawai daya kama ya ri?e.
Cikin kulawa da kwantar da hankali Mami tace.
"Meke faruwa?" Idanuna dake a rufe ya buWe tare da Waga kansa kaWan ya kalli Ummi langwaSar da kansa gefe yay ba tare da yace komai ba, kallon tsaf tayi masa kafin tace.
"Meke damunka? Hero ni uwace kana tunanin zanji daWin ganinka a haka? Ka duba yadda kabi ka rame ka sanyawa kanka damuwa kana son wani lokacin nazo naga gawarka ne? Damuwa bata zama magani fidda abinda yake ran mutum yana zama sau?i a zuciyar mutum, wlh bana jin daWin yadda kake rayuwa a yanzu" hannunta ya ri?e a taushashe yace "Ummie please" haWe fuska tayi tace.
"Please what?" Amani dake gefensa tace "Ummi wai kiyi shiru" girgiza kai Ummi tayi tace "wato gaba Waya kin gama gane yanayin babanki ko? Saboda sabo da shirunsa" kallon Akeem daya rufe idanunta tayi tace "idan ni uwace a gareka ina son a yanzu ka faWa min damuwar ka, ko bazan iya yaye maka ba zan maka addu'a" wani irin kwaSe fuska yay tamkar yaro yana langwaSar da kai muryarsa can ?asa yace.
"Ummi Akeelerh" da mamaki Ummi tace "Akeela? Me tayi maka kuma?" Girgiza kansa yay domin wlh ban san lokacin da bakinsa ya furta hakan ba, cikin sakin fuska Ummi tace "kana sonta ne?" TaSe bakinsa yay yace "Goodness yanzu lalacewa ta sami da zan so Yarinyar nan? Har abada Ummi" dry tayi tace "faWi Gsky kada wata rana kazo kana ?ar Murya" kamar zai kuka ya haWe fuska yace "wlh dai har abada bana son Yarinyar nan ko Waya har yanzu ina jin zafi da kuma raWaWin rashin Wan uwana Adnan" ya faWa yana dam?e cikinsa sai a lokacin Ummi ta lura tace "Are u sick ne?" Girgiza kai yay bata ?ara magana ba ta Wauki fatan doya wanda yasha kifi da kayan lambu ta zuba masa a plate tare da sanya masa spoon, hannunsu dake ri?e cike da cikinsa ta zare da sauri yace "Auchhhiiii Ummieee" yay wani ?ar ?ara mai Wauke da sunan Ummi, "Uhm Allah ya shiryeka ciwo ma sai kayi masa zurfin ciki"
Ta faWa tana mayar masa da hannun a hankali kuma ta shiga bashi abincin yana ci da ?yar, tunda ya amshi abinci yau tasan cewa tabbas bashi da lafiya, Amani tace "Ummi nima zanci" jinjina kai Ummi tayi tace "jama'a na shiga uku uba da ?ar me suka zama ne? Duk ni zan ciyar dasu" dry Amani tayi ta amshi abincin da Ummi ke bata, kaWan yaci ya Wauke kai yana Waukar ice cream zai sha kwacewa Ummi tayi ta bashi gorar ruwa kaWan yasha ya mi?e tsaye da ?yar yana fesar da iskar azaba, yana nufar bedroom Winsa yace "Ummie black tea nake so a samin zuma da lemon" kai ta Waga masa sai da Amani ta gama cin abincin ta kwashe kayan tare da kama hannunta suka fita.
Tsaye Abbu yay akan Akeela lokacin Mami ta fice a hankali ya zauna kusa da ita tare da kama hannunta yace.
"Babyn Abbunta soyayyarki ina jin itace ajalina, ban san wacce ?addara bace Wannan, amma wlh Allah ji nake idan ban aureki ba mutuwa zanyi wlh Allah zuciyata zafi da raWaWi take min, ki daure ki fahimci hakan ki amince min Babyn Abbunta Auta na" ya faWa wasu hawaye Masu zafi suka saukar masa, hannunta ya zame domin yana ?ara wani lokaci a nan zai iya aikata komai, a hankali ya sumbaci goshinta tare da fita, a tsaye a samu Akeem fuskarsa jajir wata faWuwar gaba ta samu Abbu cikin dauriya Abbu yace.
"Ka jima da zuwa shine baka shigo ba" girgiza kai yay kafin a hankali yace "no yanzu nazo" ya faWa yana shigewa ciki da ido Abbu ya bisa yana mamakin taurin zuciya irin na Akeem.
Yana shiga ya maida ?ofar ya rufe kafin a hankali ya dafe saitin zuciyarsa yana faWin
"Innalillahi wa'inna ilaihir, Subuhanallah Walahamdulillah wallahu akbar" ya shiga faWa da sauri saboda jin zuciyarsa yay kamar zata faWo daga cikin ?irjinsa, ya Wauki wajan 5mnts a haka kafin yaji sanyi a ransa, ko inada take bai kalla ba ya shiga haWa kayan ?arin jinin, har zuwa lokacin bacci take saboda allurar da yay mata, jinin ya Waura mata kana ya zauna a gefenta kanta, yana zama su Afaf suka shigo ganin yadda suka buWe ?ofar suka shigo babu ko knocking yasa ya haWe fuska, tsayawa sukai bakinsu na rawa sukace "ina yini" da hannunsa ya nuna musu ?ofa kallon ?ofar sukai kana sukai kallesa a Wan tsawace yace "out" da sauri jikinsu na rawa suka fita, suna fita Anup na shigowa ganinsa yasa tayi dariya tace.
"Ashe kana nan, through kana part Win ka" zama tayi akan kujera tana kallonsa sai kuma ta kalli Akeela Wauke idanunta tayi tana faWin "Abbana yay min magana akan wanda na tsayar ni kuma nace kai na keso wlh yace zaiwa Abbu magana" a yadda ya ?urawa Akeela idanu zaka Wauka ita take masa magana, a hankali ya Wan rankwafa kanta tare da kama hannunta ya ri?e cikin nasa, gently kuma Waya hannun nasa ya Wura a ?irjinta ya duba gudun Zuciyarta, sassanyar Ajjiyar zuciya ya sauke jin yadda ta ?an?ame hannunsa tana turo baki, ?ansa ya ?ara Wurawa a kan fuskarta yana sha?ar ?amshin dake fita a jikinta, a hankali yaji kuma zuciyarsa na Wan samun dai-dai-to daga zafin da take masa.
Mi?ewa Anup tayi tana faWin "Kana son hukunta zcuiyata ta hanyar Wannan mata galihun, komai zakai nasan har abada ita Win ba matarka bace" sai a lokacin ya Waga kansa tare dayi mata kallo Waya ya maida idanunsa ga Akeela yana faWin.
"Mara galihu? Hala a gidan wasu kika ganta?" "Gori za kayi min?" Sakin hannun Akeela yay yana mai shafa tattausan sumar kanta ?arar buWe ?ofa yasa Akeem juyawa Ummi ce da Didi bai ce komai ba ya juya abinsa ya fita, kai tsaye wajan Abbu ya nufa yana zuwa ya samesa baya Parlo har zai fita sai yaji tsarinsa a bathroom Winsa, a hankali ya shiga tafiya har zuwa ?ofar bathroom Win, yana zuwa Abbu na fitowa kallon juna sukai Akeem ya Wan shafa ?irjinsa yace "Are You okey?" "Sure" Abbu ya faWa yana fita Parlo bayansa yabi kana ya nemi waje ya zauna cikin nutsuwa Abbu yace "lafiya dai ko Abdul-hakeem?" Har lokacin idanunsa akan Abbu yace "that boy Abbu" "which boy are you talking about?" Gyara zama yay kafin yace "Abbu wanda yazo wajan Yarinyar nan, bana son duguwar Magana if he really love her ya faWawa iyayensa ai magana before Ramadan ai bashi auranta"
"Ikon Allah" kawai Abbu ya faWa a ransa kafin yace "haka ne, amma Akeem anji ta bakin Akeela ko? Kada azo bata sonsa" lumshe idanunsa yay ya buWe yace "I'll talk to her, aikin ma dana bata na soke ta zauna a gida" ya faWa yana mi?ewa tsaye, yana fita kuma Main Parlo Bala driver na shigowa kallonsa Akeem yay yace "Uhm" kansa ya sunkuyar yace "Babban mai gida wasu suke magana da Akeela" ya jima yana kallon Bala driver kafin yace "shiga dasu Wakin ba?i" fita Bala driver yay shi kuma ya haura sama, a tsaye Bala ya samesa Ajmal sanye cikin wata sky blue Win shadda mai kyau wacce akaiwa Winkin half body yay Wani irin kyau kamar me, Bala ne yay musu iso har ciki, Karim na gaba Ajmal na bayansa, zama sukai babu jimawa Akeem ya shigo cikin wani tissue Win yard milk colour mai Manyan zane, hatta farar singlet Win jikinsa a na gani, hannunsa zube cikin aljihun wandonsa a haka ya nemi waje ya zauna, kamar yadda ya saba ?afarsa ya Wura a saman table yana girgiza ta, kamar bazai magana ba sai kuma ya mi?awa Karim hannu yace "Assalamu alaikum" hannu suka haWa kana suka gaisa da Akeem a hankali yace "who are you?" Girman kai ya haWu waje guda dan haka Ajmal yace "I'm Ajmal" ba tare daya tambayi sunan mahaifi ba yace "Aiki?" Ajmal yace "Bank Manager" taSe baki yay irin ko a jikinsa kana yace "Meye haWin ka da Yarinyar da kake zuwa wajanta?" Kai tsaye yace "i love her, and I'm ready to marry her" jinjina kai Akeem yay kana yace "ka turo magabata kafin na gudanar da bincike akan ka, and wanne bank?" Kai tsaye yace "U.b.a" mi?ewa yay kana ya nufi waje da sauri Karim yace "zamu samu ganinta?" Ba tare daya kallesu ba yace "she's sick sai ko gobe" yana faWin haka ya koma cikin gida daga nan kuma key car Winsa ya Wauka tare da ficewa daga gidan baki Waya, Karim ne yace "Ajmal wannan yayanta ne, domin naga kama amma guy Win ya haWu ga tsare gira sai dai Wan zafin kai ne" ka faWa Ajmal ya Waga yace "meye nawa dashi muje a gobe na keson komawa Abuja na faWawa Papi komai amma sai nazo naga jikin nata" fita sukai suma suka shiga mota.
Akeem har dare bai dawo ba sai wajan 10 na dare ya dawo, lokacin jinin ya ?are Ummi ta mayar mata da wani bayan tayi sallah taci abinci kaWan, yana shigowa gidan bacci na Wauke ta.
Wanka yay ya sanya kayan bacci lokacin da ?yar yake Waga ?afa saboda ciwon da cikinsa ke masa, Parlo ya dawo ya kira P.a suka fara magana a nan p.a yake faWa masa Abdul-aziz Bamali yay musu mail akan yana bu?atar ganinsa.
Ajjiye wayar yay yana danna system Winsa a hankali yake cin cake Win dake gefensa har 1 na dare yana zaune.
Cikin dare Akeela ta farka wanda yay dai-dai da ?arewar jinin da aka Waura mata, idanunta ta buWe da ?yar tana sauke numfashi sosai taji daWin jikinta sai kuma ciwon ?irjin data tashi dashi, bata da dauriyar ciwon ko kaWan saboda haka kuma ta shigayi a hankali tana ri?e ?irjinta, tsaiwarsa ya gyara kaWan tare da sanya hannunsa ya kunna hasken room Win, nan da nan hasken ya cika wajan, hannunsa ya sanya tare da kama nata ya zauna bakin bed Win a hankali ya zare allurar hannunta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login