Showing 150001 words to 153000 words out of 159454 words

Chapter 51 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

A hankali Akeem yake shigowa cikin main Parlo Win hannunsa zube fuskarsa sam babu walwala tafi kullum kamewa har wani jaa tayi.
Yana kallon Mami ya share ta kai tsaye kuma part Win su Akeela ya nufa, lokacin daya shiga ya samu Akeela kwance ta rufe idanunta hannunta yana kan lafaffan cikinta da alama shike mata ciwo.
Fitar Ummi yin Sallah kenan ya shigo, ganin su Aleema yasa a ta?aice yace "ke kije waje ana kira, ke kuma yi waje" fita duk sukai Aleema ta nufi wajan p.a ita kuma Afaf ta nufi part Win Laylerh..
Yana zuwa ya tsaya kanta a hankali yace "Hubb" saukar Muryarsa da taji yasa ta Wan buWe idanunta tana kwaSe fuska suna haWa ido ta sakar masa kuka tana juya masa baya..
Zama yay kusa da ita ya jawota jikinsa yace "sorry Hubb zo naji Meke damunki" ya faWa yana rungome ta, luff tayi jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya tare da sha?ar ?amshin turarensa, tsora mata Maraitattun idanunsa yay yana mamakin yadda tayi wani mahaukacin fari har wani kure take.
Kanta ya shafa a hankali ya ?ara shigar da ita jikinsa ganin yadda gaba Waya jikinta ya saki.
Cikin nutsuwa yace.
"Hubb issues sun hana mu sakewa in sha Allah nima Wauke ki zan mubar ?asar nan kinji" shiru yaji hakan yasa ya le?a fuskarta Wan ware idanunsa yay ganin ashe bacci ne ya Wauke ta.
Yana nan zaune gudun kada ta tashi har Ummi ta shigo yi yayi kamar mai Bacci, Murmushi Ummi tayi a ranta tana jin daWin yadda Akeem yake son Akeela Win.
Zatai magana taji ance.
"Uban me idanuna yake gane min, wacce kalar lukutar rashin kunyace wannan nake gani da tsakar rana"
Didi ta faWa tana yin wajan Akeem Baba Rabi dake bayanta ta shigo a sanyaye tana rarraba idanu, Akeem kuwa yana jin Didi a ransa yace "kai Wannan mata"
Ummi ce tace "Didi kiyi bacci take" haSa Didi ta ri?e tace "a'a wlh Wannan zallar batsa ce Meye wani ko kunya babu sbd da salon nuna cewa shi Win fitsararre ne"
Hannu tasa ta mintsini Akeem da Wan sauri yace "Auchhhiiii waike matar nan ina ruwanki ne"
Didi tace "wlh Ubanka Bukari yay min kaWan bare kai tashi maza ka Sace min"
Kwantar da Akeela yay a hankali kafin ya kalli Ummi dake hararsa yace "Meke damunta ne?"
Ummi tace "ban gwadata ba, sai yanzu amma dai amai take sosai da kuma yawon bacci bata cin abinci"
"Uhm" kawai yace yana sakin Murmushi, yana fita Ummi ta Wauki fitsarin Akeela data gwada Wauka Wazo ta fita dashi, kai tsaye kuma mota ta shiga zuwa asibitin dake cikin Villa Win...
Tana zuwa aka amshi fitsarin da kuma jinin aka shiga lap, tana nan zaune har result ya fito amsa tayi kallon farko taga ansa positive ware idanunta tayi sosai taga ansa pregnant na kwana 7, wato Wannan rabon dake kusa Shine yay silar mutuwar mahaifin Akeela wanda baya ?aunar auren, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali idan Ubangiji ya ?addarar faruwar abu babu wani bawa daya isa ya hana.
Likitan ne ya kalli Ummi yace "Amma yana da kyau ko wacece a saurara mata domin naga ba lafiya gare ta ba, kuma a yanzu haka bata da ishasshen jini" Murmushi Ummi tayi tace "Thank you Dr"
Ta faWi hakan tana fita.
Lokacin data dawo a tsaye ta samu su Aleema da P.a sannu da dawowa sukai mata kafin P.a ya kalli Aleema yace..
"Gimbiya ta zan tafi" Wan hararsa tayi tace "kasan bana gajiya da kallonka ko?" Murmushi Yay mata yace "I knw kwana nawa ne" tace "haka ne kam, thank you" yana shiga mota yace "I love You" tace "I love You too" tana tsaye ya shiga mota ya fita zuwa wani binciken nada ban.
Ummi tana shiga ta samesu a main Parlo suna lunch, harda Akeem wanda ya sauya kaya bayan yayi Sallah, kansa a ?asa yana sipping tea ga plates na abinci a gabansa, zama tayi sai da kowa ya gama cin abinci sannan Ummi tace.
"Allhamdulillah ina taya Wannan alhalin murna samun ?aruwa da zamuyi" gaba Waya suka kalleta hadda Aalam, Akeem kam har yanzu kansa yana ?asa Mom tace "Ikon Allah wacce ?aruwa" result Win hannunta ta mi?awa Mom tace "Akeela is pregnant na 1week, ranar da mahaifinta ya rasu a ranar ne ta samu ciki" wani mugun salati Didi ta rafka tana faWin "yanzu Allah sai da Audil yaywa wani Yarinyar ciki a gidan iyayenta, wacce masifa ce Wannan?" Jikin Akeem na rawa ya mi?a hannunsa ya amshi paper Win lokacin da idanunsa ya sauka akan cikin wani irin zamewa yay tare dayin sujjada ya shiga yiwa Ubangiji kirari, kana kuma ya mi?e da sauri ya nufi part Win Akeela tana kwance tana bacci yana zuwa yasa hannunsa ya Wagata sama ya shiga juyi da ita wanda yasa ta farka daga baccin, rungome ta yay yana faWin.
"Allhamdulillah ma sha Allah, thank you so much Hubb zan ?ara samun wani Wan daga cikin wacce nake so, ina son Amani sosai har raina duk da cewa bana son mahaifiyarta yanzu kuma matar so zata haifa min wani Wan Allahamdulillah gsky I'm lucky"
Kallonsa kawai take tana lumshe idanunta ba tare data fahimta ba, zama yay yace "Hubb ciki ne dake kina Wauke da gudan jini na" dam haka ?irjinta ya buga ?asa Magana tayi sai ta ja idanunta ta lumshe, yana zaune yana ta mata surutai da addu'a kala kala, kalamar so kowa ba'a magana har Mom ta shigo da cup Win kunun tsamiya ai kuwa sosai Akeela taji daWin kunun kamar me.
A ranar aka ?ara mata jini leda biyu, aka gama komai gobe za'a shiga Court, tana manne jikinsa jikinta yay zafi sosai duk da yana mata body connection amma sosai zazzaSi ya takura mata, sai kuka take masa shi kuma yana rarrashinta har Subhi idannunsu biyu, sai da tayi sallah sannan zazzaSin ya sauka sukai bacci.
Karfe 9:00 Court ta cika ta jama'a a nan kuma suka samu labarin akan hanyar zuwan Barrister yay haWari ya mutu, Akeem na jin haka yasan wannan abin shiri ne.
Gashi babu wani barrister a kusa, Tijjani da Alhj Atiku dake cikin Court sunyi Sadda kama sukai Murmushi.
Al?ali yace "Muna jiran lauyen da zai kare wanda ake zargi" daga bakin ?ofa sukaji ance "Nine mai kare Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" juyawa sukai gaba Waya ganin Asheer yasa Meema tayi Murmushi gaba Waya mamaki sosai har Mami dake wajan,
?arasa shigowa yay yaje ya tsaya yana mai gyara zaman kayan jikinsa na lauyoyi yace "Sunana Barrister Adnan Bukar Bello...

Tsintacciya is not free contact to subscribe
08119237616115-116
Wata ?yakkyawar bugawa zukatansu sukai a lokacin Waya kuma da?i?o guda, kana kuma cikin tashin hankali mamaki, da kuma Zallar ta'ajjuji suke kallon Asheer wanda a yanzu yake faWin sunansa na Gsky wato BARRISTER ADNAN BUKAR BELLO, MD ADNAN KUMA A COMPANYN HERO.
Kada daurewa Mami tayi jikinta na rawa ta mi?e tana faWin.
"My son Adnan tunda na ganka nasan cewa na haWu da Wana amma ganin yadda babu wanda ya nuna hakan na Hqr"
Kallonta kawai yay idanunsa na sauyawa, al?ali ya buga guduma kowa yay shiru.
Bayan Adnan kuma Asheer ya gabatar da kansa, al?ali ya bu?aci lauyan masu tuhumar Akeem da laifin lalata albarkatun noma, Mi?ewa yay tare da faWin.
"Sunana Bar Subash Kamil nine lauyan masu ?ara" Wan rubuce rubuce al?ali yay kana ya kallesa yace "Akwai wani ?arin bayani da zakai kafin ko wanne sashe ya gabatar da shaidu" shiru yay yana kallon inda su Tijjani suke wanda gaba Waya hankalinsu ya tashi da jin abinda Adnan yake faWa, me hakan yake nufi kenan? Asirinsu zai tuno tunda shine yazo a lauyan Akeem ko mene?
Bar Subash yace "Ya mai girma mai Shari'a kamar yadda ka sani kowa ya sani, ana tuhumar Akeem da laifin lalata albarkatun noma ne dukkan jama'ar Wudil da kuma kisan mutane wanda ba suji ba basu gani ba, ya shige tuhuma domin kowa yasan a watan nan aka tabbatar da Akeem a matsayin ministan noma, kenan daman ya nemi mu?amin ne dan ya aiwatar da ?udirinsa ta hanyar yaudarar mutane da wani banzan taki..." Da sauri Bar Adnan yace "Ya mai girma mai Shari'a a faWawa lauyan wanda suke ?ara ya tausasa kalamansa ga wanda ake ?ara,domin zargina kawai ba'a tabbatar ba" jama'ar wajan ne suka fara surutu musamman jama'ar Wudil suna zagin Akeem, da Wan ?arfi al?ali yace "Is an order, Duk wanda ya sake magana zai amshi hukunci, Lauyan masu ?ara ka kiyaye harshen ka" Wan rankwafar da kansa Bar Subash yay alamar zai kiyaye kafin ya Wura da "mene yasa tun kwanaki jama'ar da suke neman taimako a wajansa ya?i taimaka masu? Daman ya shirya wata gadar zare wacce yake jiran lokacin kunceta yayi kenan ko? Muna da cikakkun shaidu domin muna photonan motar da aka kai farar a ciki, idan Court ta ban dama zan gabatar da Wannan photo nan"
Ya faWa Wan du?awa, al?ali yay rubutu yana faWin "Court ta baka dama" wani Wan sanda ya kira ya amshi abu a hannunsa photocopy na photon motocin ne, ya bawa wani maga takarda shi kuma ya mi?awa al?ali.
Bar Subash ya Wura da faWin "Wannan sune motocin da suka shiga garin Wudil da niyyar taki ne ciki, alhalin yaudara ce kawai ba takin bane anyi hakan ne da cimma wata manufa, da Wannan nake cewa ayi gaggawar yanke wa wannan azzalumin masu lalata wa jama'a siyasa da muguwar zuciyarsu hukunci bisa ?wararan shaidu dana gabatar"
Akeem dake tsaye a inda ake tsare masu laifi ya Waga kai ya kalli Bar Subash suka haWa ido kallon zaka gane kuranka yay masa.
Yayinda kuma Bar Adnan yaywa Bar Subash kallon baka da hankali, bayan dugun rubuta al?ali yace "Bar Adnan Bukar Bello ko akwai shaidun da zaka bawa wanda zai iya wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello daga zargin da ake masa?"
Mi?ewa tsaye Bar Adnan Bukar Bello yay yana mai kallon Al?ali kafin yace.
"Ya mai girma mai Shari'a kafin gabatar da shaidu na ina son yiwa Bar Subash Kamil tambayoyi idan Court taban dama"
Gumi ne ya karyuwa Alhj Atiku shi kuwa Bar Subash bai tsammaci komai ba, al?ali yace "na baka dama idan har tambayar tana kan tsarin da muke kai?" Murmushi Bar Adnan yay yace "Ngd" kallon Bar Subash yay kana yace "kasan wa ?an can ?an sandan ne?" Da sauri Tijjani yay ?asa da kansa yana addu'ar Allah yasa Bar Subash ya amsa da "eh" kallon tsaf yay musu kana yace "ban san su ba" Bar Adnan yace "Kenan basu suka Wauke ka matsayin ka karesu ba kenan? Duba da cewa sune suka kama Dr Abdul-hakeem Bukar Bello da Wannan zargin" kai tsaye Bar Subash Kamil yace "basu bane" jinjina kai kawai Bar Adnan yay yace "zaka iya zama Ngd".
Kallonsa ya mayar wajan al?ali yana faWin "Ya mai girma mai Shari'a ni ban san mene ya kawo Bar Subash Kamil cikin Wannan ?arar ba duba da cewa wanda ake magana akan su yace bai ma san su ba, bare ace sune suka Wauke sa matsayin lauyan da zai kare su, idan basu bane kenan su waye?" Ya faWa yana kallon Tijjani yana Murmushi kafin yace "Shikenan koma mene tunda ya sako kansa ciki it's okay, idan Court ta bani dama ina son gabatar da shaida na na farko" al?ali yace Court ta baka dama.
Bar Adnan ya bu?aci ganin Al'kaseem wato P.a, fitowa yay ya tsaya kafin yace "Malam mene sunanka?" P.a ya faWa kafin yace "Eh ni P.a Win Sir Akeem ne a ma'aikatar sa mai suna Akeem better farming institute, ma'aikata ce wacce take wayarwa da masu karantar Agriculture musamman Sangaren noma kai, muna koyar da yadda ake numa a ilimance da kuma taimakon manoma duba da cewa yanzu noma shine tushen arzi?in Najeriya ga wanda ya gane hakan, mun jima muna samun tarin wasi?o ta e-mail namu daga garin Wudil akan wani company da ake son kafawa a can na Drugs, kuma kafuwar companyn dai-dai yake da rasa dubban rayuka..." In shot ya basu labarin abinda yake faruwa..
Innalillahi wa'inna ilaihir mutanan wajan suka shiga faWa, mamaki kuwa hana Dad faWin komai yay duk da cewa bashi da wani hurumi akan hakan amma gwamnan jihar garin yay wasa da har hakan ya kasance kuma hakan ba zai taSa faruwa ba sai da sanya hannun wasu shugabanni...
Bar Adnan yaja numfashi kana ya kalli P.a yace "A lokacin mene yasa baku kai maganar zuwa sama ba?" Kai tsaye p.a yace.
"Bamu da wani evidence, irin haka kuma kafin ka kama Sarawo sai Sarawo ya kamaka".
"Yanzu kenan kun samu hujja?" Cewar Bar Adnan kai p.a ya Waga alamar "eh" Bar Adnan yace "tana ina?" Akeem ya nuna yace "Ducoment Win yana wajansa" dafe kai Akeem yay lokacin da aka bu?aci ya bada ducoment nan ya tuna ya bawa Adnan Win ai, Murmushi kawai Bar Adnan yay yace "I understand" ya faWa yana nufar wajan jakarsa, sai a lokacin Tijjani yaja numfashi sbd Ducoment Win yana hannunsa wanda Bar Adnan Win ya bashi.
Wani ducoment ya Wauka tare da buWewa ya shiga duba abin ciki, duk wani illar companyn yana ciki da kuma mugwayen camecal Win da Za'ai amfani dashi, wanda zai lalata ruwan Wudil da kuma hunhun Mutum..
Maga takarda ya bawa shi kuma ya bawa al?ali, ga sunan mutane guda uku nan Abdul-?hadir Azeem, Tijjani, sai kuma Alhj Atiku.
Sosai Al?alin yay mamaki yace "Ba Abdul-?hadir Azeem ya rasu ba?" P.a ya Wan dur?osa yace "Eh! Haka ne, kafin rasuwar ai komai ya kammala ko wanne akwai signing nasa a ciki" da sauri Tijjani yace "?arya ne Wannan ba ducoment Win bane?" Yama fallasa kansa ba tare daya sani ba..
Alhj Atiku kowa kansa kawai ya sunkuyar yana mai wani Waci a ransa, Al?ali yace Tijjani ya fito, ba musu yaje ya tsaya yana faWin..
"Ko mene aka shirya ai da sanin Asheer Win, domin yana ?ungiyar mu hatta Wannan ducoment Win da Akeem ya basa mu ya bawa" Murmushi Adnan yay yace.
"Ayyah! ?ila baku karanta ducoment Win da kyau ba, amma yanzu idan yana wajan ka duba" Wauka yay abinda ya gani ya girgiza tunaninsa ganin yana neman yarda ducoment Win yasa Adnan ya amsa.
Ya bayar aka bawa al?ali rubutun Tijjani ne raWau ina yace.

_Na yarda na amince nine na bada umarni a kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, akan tuna mana asiri da zaiyi_
Daga ?asa kuma rubutun Alhj Atiku ne yace.

_Nima na amince ko mene ya faru da sanya hannun na a ciki na wajan kashe Ayub Bello Abdul-hakeem, babu ruwan Asheer Ahmad Adil a ciki_

Sai rana, lokacin, da kuma sa hannu.

Bayan an gama karantawa ne Bar Adnan yace "Ka tuna sanda kuka kirani? Akan in shiga jikin Akeem ko meke faruwa na faWa maku? Kafin nan nace ko faWa min dukkan abinda kuke shiryawa da kuma abinda kuka aikata? To anan kuka faWi kisan da akaiwa Baffana, sosai naji kaina ya sara na shiga tunani kamar nasan mai suna har ruwa sai da kuka bani nasha, kana nace ai rubutu akan kune kuka kashe sa babu sa hannuna koda wani abu ya faru,
Daman kuma kun faWa min Papi wato Abdul-?hadir Azeem bashi da masaniya na kisan, bayan kunyi rubutun kuka mance ducoment Win ni kuma na Wauka, tun a lokacin na shiga tunani, ina kuma jin Akeem a jinin jikina da zuciyata, bana iya bacci ko matata ta tambaya ina ce mata babu komai tayi min addu'a, lokacin da idanuna ya sauka akan Abbu ranar Wan ?aramin hauka nayi ga ciwon kai ga yawon ganin reflection na wasu ?oyayyun fuskoki,
Ranar kowa da Amani ta faWa ruwa na cirota ranar nasan waye ni, ranar memory na kai na ya dawo, a kuma lokacin na fahimci ba komai yasa nake ganin kamar nasan Meema ba sai fuskar Akeela dake kama dana Meema, kasantuwar fuskar Akeela na fara gani tun a lokacin naji ina son fuskar amma ?addara ta rabani da fuskar, ina ganin Meema kuma duk soyayyar da nakewa Fuskar Akeela ta koma kanta, naci gaba da Soyewa ne nima har lokacin da gsky zatai halinta, na girgiza sosai lokacin da naji labarin abinda Mami taiwa Akeela, har kuka nayi ta wahalar masu da Yarinyar duk tasan cewa jinin Abbu ce bata da tabbacin abinda Baba Rabi ta faWa, ni kuma ina dangin Akeela sunyi min gata a lokacin dana rasa nawa, sun mai dani mutum babu cuta babu tsangwama sai zallar soyayya, son da suke min suka bani ?arsu na aura, na kuma yadda cewa da ?A da DUKIYA ba'a san me mura ba sai Ubangiji hakan kaWai ya isa mai tunani yaji tsoron Allah, Wa a duk inda yake ba abin wula?anta wa bane,
Babu wanda yasan wane zai zama gatansa Wan daya haifa ko kuma Wan wani, ko babu ?addara ta zuwan Mutum sanadiyyar fyaWe ko zina, akwai ?addara ta mutuwa da zata rabaka da dukkan yaran daka haifa, wazai ri?e su baka sani ba, ka ri?e Wa da zuciya Waya shine imani da kuma jin?ai.
Nimcyluv tayi gsky da tace tsammaci abinda bakai tsammani ba, ba zan taSa shuWewa ba, ba tare dana shi mata albarka ba.
Da ace Wan daka haifa shine mutum da Oumuu Ayman bata ri?e Julde ba, da ace Wana kowa ne da Deen bai raini Moon har ya aureta ya kaita masarautar su ba.
Haka kuma da ance Wana kowa ne da YA LEE bai Wauki NOOR daga cikin ?abilan da ko addini bai je musu ba, ya kawota Barack Win su ya ajjiyeta ba tare da sanin even his parents ba bare abokan aikinsa na sojoji su samu damar lalata mata rayuwa ba (SOJOJIN ?ASATA). A madadin Mamina ina mai baku hqr akan kuskuren da tayi dan Allah ku yafe mata, ina mai jin kunya sosai ?warai da gaske"
Shiru yay yana goge hawayen daya sakko masa, Mami kowa kuka take sosai Abbu farin ciki na bayyanar Wan nasa yasa ya kasa cewa komai, sai yanzu kuma ya fahimci Meema zaman da tayi dashi tai masa mugun sabo yasa ta saka aka bawa Adnan irin fuskarsa.
Ajjiyar zuciya ya sauke yace "Bisa ?wararan shaidu dana bayar ina ro?an Wannan Court mai adalci data Wauki mataki akan wannan mugwayen mutanan,kuma ta wanke Dr Abdul-hakeem Bukar Bello akan zargin da ake masa my bro is Innocent, sauran baya nan shigar da farar da sukai yana cikin wannan recording Win, domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login