Showing 63001 words to 66000 words out of 159454 words

Chapter 22 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

a tsakiyar ?irjinsa, kamar wani zai ?wace ta, a hankali yake nutsa yatsunsa har zuwa inda Baba Rabi ta sanya mata laya.
Layyar ya kama a hannunsa ba tare da tunanin wani abu bane, ya zare hannunsa da sauri jin kansa na sara masa.
Cikin wata kalar Murya wacce take ?o?arin bayyana raunin mallakin Muryar yace..
"Rigimammiya"
Ya faWa cikin taushin Murya da kuma wani sauti mai daWi.
Kafin a hankali kuma ya Wan tura mata yatsarsa a cikin bakinta da sauri yaji ta kama kamar wacce take jira, a cikin sauri take zu?ar yatsarsa kamar zata cire masa shi

Narke fuska yay tare da jan wani maraitaccen numfashi tare kuma da tura kansa tsakanin wuyanta,
A hankali ya ?ara jan wani wahalallan numfashin a can ?asan ma?oshinsa, wani irin numafashi ya ?ara ja saboda wani sassanyan ?amshi daya sha?a a cikin fatar wuyanta.
Lumshe idanunsa yay yana ?ara sha?ar ?amshin dake fita daga jikinta da kuma jikin sumar kanta, yake ratsa cikin hancinsa.
Sosai Akeem yake iya jiyo bugun Zuciyarta dake cikin ?irjinsa wanda ke fita da sauri saboda ?arancin jini da take dashi a Jikinta.

Idanunsa ya ?ara runtsewa sosai a dai-dai lokacin da yaji tana goga fuskarta akan Physique chest Winsa, lokaci guda kuma yaji wani abu na bin ko wanne sashe na jikinsa,
Al'amarin daya sanya ya ?ara tura kansa kenan cikin wuyanta, yarr yarr haka yaji tsigar jikinsa na zubewa, yayinda dukkan wasu jijiyoyin da kuma kofofi na jikinsa suka shiga buWewa suna amsa wani sabo kuma ba?on yanayi a lokacin da bai zata ba bai kuma yi tsammani ba.

Tunda yake a duniya bai taSa jin hakan ba, bai kuma taSa tsintar kansa cikin Wannan yanayin ba,haka kuma bai san menene hakan ba, sai a yanzu a kuma dai-dai wannan lokacin da yake jin saukar wani irin Wumin zazzafan numfashin Akeela dake sauka akan ?irjinsa.
Ga kuma yadda yaji tana juya fuskarta tare da wani irin murta akan ?irjin nasa, hakan yasa da sauri ya sanyata cikin tube Win bathroom Win wanda yake Wauke da warm water tare da bath perfume.
Cikin zafin nama kuma ya fice daga cikin bathroom Win tare da rufe ?ofar yana sauke numfashi mai zafi.
Akeela kam a Wan razane ta buWe idanunta saboda jinta a cikin ruwa tsamo tsamo, da wani irin mamaki take duban kanta, cikin tsananin al'ajabi da kuma tarin ta'ajjuji take bin jininta da kallo ganin daga ita sai inners.
Baya tayi tare da komawa cikin ruwan zafin saboda wani irin daWi da taji, sai a lokacin ta lura ba bathroom Winsu bane, ganin wannan haWaWWan bathroom ne, komai na ciki fari ne tass, ga wasu kalan bath perfume masu yawa kala daban daban, Banda ?amshi babu abinda bathroom Win yake.
Wa?a ta shigayi sai kuma a lokacin ta lura da Sacin da jikinta yay, wannan shine karo na farko data samu kanta cikin wannan yanayin kasancewar kuma tana da iliminta na addini yasa ta fahimci ko mene,
Bayan tayi wanka bata fito ba sai data wanke kayan daya bacci, ta tsane kanta da handrayer kana ta fito Waure da towel.
Anup kuwa ganin Akeem bashi da ranar fitowa bata shirya ganin kuma mummunan abu ba yasa ta juya da sauri tana goge idanunta tas,domin bata son kuwa ya fahimci halin da take ciki, kai tsaye part Win su Aleema ta shige tana zuwa ta faWa kan gado tare da mai da numfashi a hankali kuma ta Wauki wayarta tana wani irin yin murmushi, kafin ta shiga cikin wani grp da aka sanya masa suna *MUSHANA* grp ne wanda yake Wauke da maza da kuma mata, gaba Wayansu kuma Walibai ne, wanda kullum suke ware Mutum Waya wanda zai yi tsaraicin jikinsa ya tura masu, rayuwa suke wacce kare ba zai ci ba, rayuwar da dukkan mai hankali ta ?asanta a garesa.

Kamar munafuka haka ta shiga tura kanta cikin haWaWWan bedroom Win nasa, wata kalar bugawa ?irjinta yay,
Sai a yanzu kuma ta fahimci a Wakin wa take mene ya kawo ta, cikin damuwa da kuma takaicin abinda ya kawo ta cikin part Win nasa ta wani irin turo baki gaba tana ruwan hawaye.
Ita yanzu yaya zatai? Ta ina zata fara? Gashi ko kayan bata dashi a nan Win, daman yana ce mata mayya Shikenan yanzu zai tabbatar da hakan. idanunta ne yay rau rau a hankali ta ?ara shiga cikin lafiyayyan bedroom Win wlh ki na mace albarka,
Komai fari ne shima a bedroom Win nasa, Sangaren closet daban, ga tarin shoes, wajan suit da ban, wajan manyan kaya daban, haka Sangaren Rolex mirror Winsa kowa difference perfumes ne gasu nan, har calendar yay ya warewa kuwa wanne date Winsa, na Friday daban.
Juyawa tayi a hankali zata bar cikin bedroom tana juyawa ta ganshi tsaye a bakin ?ofa ya harWe hannayensa a ?irjinsa, fuska a haWe kamar hadari..
Da sauri ta sunkuyar da kanta ?asa tana wasa da yatsun hannunta bakinta ya shiga rawa da ?yar ta iya faWin..
"Wlh nima gani na ne kawai a nan Allah" ta faWa tana shawagaSe fuska, kallonta yake sosai yana ?ara Waure fuska, kafin kuma Murya can ?asa yace..
"What are you doing in my room? Eh?" Girgiza kai tayi tace "wlh gani na ne kawai a ciki Allah". Kallon kin raina min hankali yay mata..
Yana cike bakinsa ba tare da yace komai ba ya Wauke kansa can gefe guda.
Kafin kuma ya cilla mata wata abaya me kyau, Maroon mai tsananin kyau, yana bata ya juya ya fita wajan yin sallar magrib saboda lokaci yayi.
Cikin sauri ta sanya rigar tare da komawa bathroom Win ta ajjiye towel Win, ta kwashi kayanta kaf har rigar daya cire mata, kana tayi downstairs taci Sa'a ba kuwa a main Parlo dan haka tayi sauri ya shige part Winsu. tana shiga ta samu su Afaf na sallah Anup kuma na zaune akan sofa ta harWe ?afa Waya kan Waya, ita Akeela bama ta san da zuwan Anup Win ba saboda gaba Waya bata kula da ita ba. Anup kuwa tunda Akeela ta shigo take binta da kallo kamar zatai magana sai kuma ta share.
Closet ta shiga tana jin wani irin daWin jikinta ga wani bacci data keji kamar wacce ta shekara batai bacci ba haka take jinta.
Kaya ta sauya zuwa riga da skert na wata atamfa ciganvi, golden selver, wacce ta amshi jikinta tayi mata wani irin kyau kamar dan ita akai, ga shape Win nan nata ya ?ara cika da kuma bayyana, ?irjinta kamar zai fashe saboda cikar da yay tsarin Halittar Akeela mai matu?ar Waukan hankali ne sosai, irinsu ne kuma sukai wahalar samu, maza kuma sunfi son irin jikin Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem.
Perfume ta fesa a jikinta kafin a hankali ta Wauki wata wula mai gashi ta Wura saman sumar kanta, azkar ta Wauka bayan ta Wauki gorar ruwa mara sanyi ta zauna akan sofar Parlo tana shan ruwan tana duba azkar.
Wani tsaki taja, tana ayna yadda za taci uban Akeela,domin gani take dukkan abinda Akeela take tana sane da ita kawai girman kai yasa tayi kamar bata san da Anup a wajan ba, cikin muryarta mara daWin saurara ta ?ara duban Akeela tace.
"Kee ba kiga mutane bane?" Shiru Akeela tayi saboda faWuwar gaban da muryar Anup ta haifar mata, a hankali ta zame azkar Win daya rufe mata fuska kana kuma cikin siririyar muryarta mara hayaniya tace.
"How are you?" Tsaki Anup ta kuma ja kafin tace.
"Jeki dafa min indomie with 5egg kisa carrot fried indomie dai" ta faWa tana harWe ?afa, kasancewar Akeela ba mai son hayaniya ba yasa gently ta mi?e tsaye tana gyara zaman rigar jikinta wanda ya Wan kama jikinta tana jinta duk wata uncontactable.
Fita tayi a sanyaye tana fita su Afaf na idar da sallah cikin damuwa Afaf tace.
"Tayaya zaki sanya Akeela cooking? Bata da lfy ba" ta faWa cikin damuwa wani kallo Anup ta watsawa Afaf tana faWin.
"The you any problem with that? I'm your sister in-law u hv to respect me or else..." "Or else what?, Eh? Akeela bata da lafiya so duk wani abu kiyi da Kanki, idan abinci ne Olrdy an gama dinner zaki iya zuwa kici a can kafin kuwa yaci" Mi?ewa Anup tayi tace.
"To ban niya ba, bari naje naji ko wani yasa kuna min wula?anci ina matsayin matar da yayanku zai aura" Wauke kai Aleema tayi tace.
"To ai ba'ai auren ba ko? Baki kuma da tabbacin cewa kece matar" cikin harzu?a Anup tace.
"Afaf, Aleema nine kuke faWawa haka? Dani kuke Wannan maganar ko? I'm older than you amma kuke gayan ba daWi?"
Shiru sukai gaba Waya ba tare da sun ?ara faWin komai ba, amma a ransu suna jin a wannan karan ba zasu ?ara barin Anup tayi abinda tayi niyya ba.

Akeela na fita ta samu Abbu a Parlo yana ?o?arin shiga part Winsa da alama, kamar yanzu ya dawo tun fitar Wazo da yay, Murmushi tayi har sai da dimples Winta ya bayyana tace.
"Wlcm Abbu" dauriya kawai yay infact ma saboda ita yaje ya zauna domin har baya son ya dawo ya ganta, al'amarin ya kusa fin ?arfinsa ainun, har wani faWawa yay saboda tsanin damuwar da yake ciki.
Ganin yay shiru yana binta da wani irin kallo yasa Akeela ?ara yin murmushi tana Lumshe idanunta kafin ta nufi wajan sa tana shigewa jikinsa tace.
"I miss You Abbu, yau kaje ka daWe ko uhm" ta faWa tana tura bakinta gaba, cikin sauri Abbu ya fara satali a ransa na neman tsari daga sharrin shaiWan.
Duk yadda yakai ga danne abinda yake ransa kasawa yay, rungome ta yay yace "miss You too Babyn Abbunta" ya faWa yana ?o?arin Wura bakinsa akan goshinta da niyyar sumbatar ta.
Tari da kuma gyaran muryar da Abbu yaji anyi a bayansa ne yasa ya juya yana mai sakin Akeela.
Akeem ne zaune watching TV ?afarsa akan table yana Wan girgizata kamar yadda ya saba, gaba Waya hankalinsa na kan kallon da yake ba zaka taSa cewa shi yay gyaran murya ba, Wauke kai Abbu yay yana faWin.
"Daughter bari naje ko maza jeki aikin ki" ya faWa yana shiga cikin part Winsa tare da bag shopping Win dake hannunsa.
Bayan tafiyar Abbu Akeela ta Wago kai ta kalli Akeem sai kuma ta murguWa bakinta tace.
"Mugu kawai" tana faWin hakan tayi kitchen da sauri, da Maraitattun idanunsa wanda suke a gajiye yabi bayanta da kallo, yana wani irin cije bakinsa. bai motsa daga inda yake ba, sai Wan gefe daya koma daga inda yake zaune yana iya hango ta ta cikin kitchen Win ta juya bayanta, tana aiki cike da nutsuwa.
Carrot ta fara gyarawa, sai green beans, da carbet, da albasa bayan ta gama gyara komai, ta kunna gas kamar yadda taga Ummi nayi, pot Win farko ta Wura carrot da green beans, ta fara tafasawa saboda taurin da suke dashi, Waya pot Win kuma bushasshen kifi ta Wauka masu kyau manya guda biyu, ta shiga gyarawa, bayan ta gama komai, ta fara haWa carrot Win da dakakken taru'u da kuma kifi da zuba curri da sauran maggi, sai ?amshi yake.
?ara gyara zama Akeem yay yana lumshe idanunsa saboda wani haWaWWan ?amshi daya dagi hancinsa, kafin kuma ya zubawa shape Win jikinta idanu.
Cikin sauri ta gama haWa Fried indomien kana ta suya 5egg kamar yadda Anup ta bu?ata, Allah yasa ma Ummi duk ta nuna mata yadda ake.
Zuba komai tayi a plate kana ta fita zuwa Parlo domin kiran Ummi taga girkin da tayi, tana fita Akeem ya mi?e a karo na farko ya saki wani irin cute smile Wanda ya ?ara fidda asalin kyansa, kitchen Win yayi yana zuwa ya Wauke plate Win duk biyun cikin sauri kuma ya buWe wata ?ofar baya wacce zata kai mutum har zuwa swwiming pool.
Yana fita Akeela ta shigo ita da Ummi tana faWin.
"Allah kuwa Ummi da kai na nayi kuma..." Shiru tayi ganin babu komai a wajan kafin kace me hawaye ya cika idanunta.
"Wlh Ummi yanzu na ajjiye a nan waye zai Wauka" sai kuma ta sanya kuka wajan Ummi tabi da kallo kafin tace.
"Ko dai kin manta kin fita dashi" girgiza kai tayi tana ?o?arin kwanciya a wajan Ummi tace "rufa min asiri da birgima a kitchen bari nai maki wani yanzu" idanunta ne ya sauka akan ?ofar da aka buWe fita tayi zuwa wajan swwiming pool Win, tana fita kuwa idanunta ya sauka akan Akeem yana zaune saman wata farar tattausar kujerar ?afafuwansa duk a cikin ruwa yana cin Abincin hankali ?wance, wlh zai ce bai taSa cin abinci kamar haka ba.
DaWin Abincin har yay masa yawa, kasancewar wajan kuma haske ne dashi kamar rana yasa duk abinda yake Ummi na ganinsa.
Juyawa tayi tana yin murmushi kafin ta dawo tace "Daughter muna da Seraye manya a gidan nan ?ilan sune" cikin rashin yadda Akeela tace.
"Ummi tayaya Sera zai Wauki plate har biyu, ne me zance mata ne" Kallonta Ummi tayi tace "wace?" Turo baki Akeela tayi tace.
"I don't even know her name wata ba?uwa bai manyan idanu" da mamaki Ummi tace.
"Ita ta saki aikin?" Kai ta Waga tana share hawayenta tsaf, jinjina kai Ummi tayi tace "kice mata an gama dinner ke baki iya ba" zatai magana Ummi tace.
"No agreement"
Juyawa Akeela tayi cike da tsoro ta koma part Win, tana zuwa Anup tace.
"Ina aikin dana saki?" Kanta a ?asa ta ?asa cewa komai cikin faWa tace "ke Magana nake dan Ubanki ina aikin dana saki?" Idanunta ta Waga wanda suka cika da hawaye tace.
"Ban iya ba ai" kut da wani irin sauri ta Wauke Akeela da mari kafin tai magana ta ?ara sauke mata mari, dai-dai lokacin Akeem yana shigowa cikin part Win neman Amani, a zaba da kuma raWaWin da yaywa Akeela yawa domin ba'a taSa yi mata mari har haka ba, ba'a taSa dukan ta, nan da nan fuskarta tayi jajirrr Jikinta na rawa ta juya zata gudu tana juya ta ganshi tsaye hannunsa zube cikin aljihun wandonsa yana wani irin ya motsa fuska jikinta na rawa bata tsaya jiran komai ba, ta faWa jikinsa tare da ?an?amesa tana wani irin razananan kuka yadda take kuka san cewa ba'a taSa dukan ta ba, bakinta na rawa tana ?ara ?an?amesa sosai tace "wayyooo Allah Bobbo na, wayyooo Hamma Akeemmm ka Soye ni zafi wlh" ta faWa tana ?ara ?an?ame Akeem wanda idanunsa yay jajirrr, hannu Anup ta Waga zata jawo Akeela cikin wani irin sabon yanayi mai wahalar ganewa Akeem ya sanya dukka hannayensa yay hugging Akeela bag, ganin ba kowa Parlo daga su sai Anup yasa ya Waga idanunsa ya kalli Anup a hankali ya maida fuskarsa ga Akeela wacce har lokacin jikinta Sari yake,wato dai naka sai naka duk yadda takai dayi masa rashin kunya amma gashi tazo wajan har jikinsa ta Soye tana bu?atar ya taimake ta, cikin son fitar da Anup daga cikin rayuwarsa gaba Waya ya zame hannayensa a hankali ya sanya tafin hannunsa ya tallafo fuskar Akeela kwaSe fuska tayi tana kallonsa cike da shawagaSa tace "Hamma Akeemmm wlh tsoro na keji, duka na zatai ka tafi dani" idanunsa yaja kawai ya rufe a hankali kamar wanda ake fisga ya manna fuskar shi anata, a hankali kuma cikin son nunawa Anup cewa blood is thinker than water ya manna bakinsa akan idanun Akeela tare da fito da tongue Winsa ya bawa Idanunta wata Amintacciyar tsotsa.....


*TSINTACCIYA* Littafin kuWi ne,ki biya ki karanta, 500 for vip... 300 for Nrml grp.... Via 0116886423 sulaiman Naima s union bank....08119237616


SARAUTAR MARUBUTAZuciyarsa na tsananin harbawa, ya zare bakinsa daga saman eye lashes Winta bayan ya zare mata tsinken daya gani akan gashin wanda yake ?o?arin shige mata cikin idanunta.
A hankali kuma cikin sanyin jikin da kukanta ke son haifar masa, ya buWe idanunsa tare da gyara tsaiwarsa, cikin nutsuwarsa da kuma kamewar fuskarsa ako da yaushe wacce ba'a kawo masa raini ya wani sanya hannunsa tare da zare Akeela daga jikinsa yana matsara da ita gefe guda.
Kamar zai shiru sai kuma ya kalli fuskar Akeela wacce tayi jajir yatsun hannun Anup ya fito sosai a saman fuskar, kana kuma a hankali a kuma karo na farko ya kalli Anup wacce take tsaye ta cika tayi fam,
Kuka take son yi na wula?anci da Akeem yay mata a gaban Akeela, amma bata jin ko dukanta yay zata iya kuka akan idanun Akeela, bare kuma harta bata damar da zata raina ta.

Cikin ?ara kamewar fuskarsa wacce babu Wigon Rahma ko kaWan akan ta, ya Waga hannunsa tare da zuba su a Cikin aljihun wandonsa yana jifanta da wani irin hargitsastsan kallo wanda babu wanda zai iya tantance wanne irin kallo ne da kuma fassarar kallon, kafin kuma ya numfasa ya buWe bakinsa dake ?amshin Affter Vescent mint mouth wash cikin dakakkiyar Muryar nan nashi mai cike da gargaWi babu wasa yace.
"Why?"
Ajjiyar zuciya Anup ta sauke tun zuwanta sai yanzu taji Muryarsa wacce ta azabtu da rashin jinta na tsayin wasu watanni.
Cike da kararraya ta kalli Akeem tana wani juya masa jiki da kuma shaffaan ?irjinta wanda maza suka gaba taSewa tace.
"Na santa aiki ne, almost 40mnts kenan, shine yanzu tace batai ba, and she keep me waiting shine yasa na daketa ai nayi dai-dai ko My dee? My husband to be?"
Jinjina kansa yay domin tuni ya Wauke kansa daga gare ta ya mayar kan Akeela wacce take shasshe?ar kuka, tana yarfe hannunta har yanzu fuskarta raWaWin azaba take mata.
Cikin son jin abinda Akeela zata faWa ya ?ara jan numfashi tare da lumshe idanunsa yana fesar da iska yace.
"Meyasa?" Turo bakinta tayi tana buga ?afa a ?asa kamar ?aramar yarinya domin a haka Baffa ya raineta tace.
"To ba nayi ba Sera ya sace" wata uwar ashar Anup ta saki wanda yasa Akeem yay saurin Kallonta, yana ?ara haWe fuskarshi wlh rabon da yaji zagi har haka ya manta cikin ?arfin hali irin na Anup tace.
"My dee kaji wani rainin hankali a nan, uban wanne Seran ne yay girman da zai Wauki plate Win abinci?"
Marai-raice fuska Akeela tayi tace.
"Wlh haka Ummi tace akwai Manyan Seraku" da sauri yaja idanunsa ya lumshe wato Ummi ta gansa kenan yana cin indomien? A harzi?e Anup tace.
"So u can cook again kenan?" Idanunsa bakan window'n bedroom Win su Akeela da iska ke KaWawa cikin lafiyayyiyar muryarsa mai tsananin taushi da sanya zuciya nutsuwa yace.
"Idan ita ba zata iya ba ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login