Showing 69001 words to 72000 words out of 159454 words

Chapter 24 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

idanunsa yana duba derection Win da yake jin muryarta, wato duk ranar data fahimci shine kawai dramer sosai.
Mi?ewa yay gently yana runtse idanunsa tare da taune bakinsa saboda ciwon da yake nema yay masa yawa, cikin kamewarsa ya nufi inda take tsayen, tana cikin zubar da hawaye taji saukar tattausan hannunsa a saman bayanta da sauri ta tashi, tare da mi?a hannunta tana tattaSasa, da wani irin sauri ta faWa jikinsa tare da ?an?amesa tana sakin wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya kamar wacce ta Shekara tana kuka, hijab Win kanta ne ya zame saboda santsin gashin kanta.
Hannunsa ya Wura a saman gashin kanta yana shafawa a hankali, so yake yay Magana ko yaya ne amma ya ?asa, saboda wani irin matsanancin ciwon kai da yake fama dashi,
Gaba Waya jijiyoyin kansa sunyi wani masifar tashi, a hankali ya zame hannunsa daga kanta ya Wura hannun a saman waist Winta tare da wani irin mannata da ququnsa yana sauke wata kalar wahalalliyar ajjiyar zuciya yana kamar dai wani abu zai tsaga ?irjinsa ya fito.
Akeela kuwa ?ara ma?alesa tayi tana jin wata nutsuwa na shigarta sai a lokacin kukan da take son yi ya shiga ?o?arin kwace mata,. Zuciyarta na wani irin bugawa yana jan numfashi da ?yar tace.
"Uhm ban ?ara kula ka"
Shiru yay mata al'amarin daya keji yafi ?arfin dukkan tunaninsa, wani irin fusga numafashin sa yay wanda hakan yasa a wahalarce ya sanya hannunsa ya zame nata hannun dake ?irjinsa.
Jin shiru yasa Akeela ta kwaSe fuska tare da wani irin shawagaSe fuska cikin wata kalar narkakkiyar murya tace.
"Bobbo!!"
Ta kira sunansa a sanyaye,cikin kuma Wan yanayin karyar da wuyanta gefe tare da wani irin salon shagwaSar ta mai narkar da zuciya!
Saboda saukar muryarta a cikin kunnuwansa ne kuma ya sashi jin wani irin kalar abu na masa yawo a jikinsa,
Wanda yasa a hankali kuma ya sauke wata zazzafar iska daga cikin bakinsa, har lokacin kuma bai ce mata komai ba.
Cikin damuwa da rashin maganar nasa ne kuma yasa Akeela sanya hannunta akan ?irjinsa dake masa ciwo ta shiga dukansa, cikin Muryar kuka tace.
"Zuciyata zata fashe ka daina zuwa, babu mai kula dani mene yasa haka? Me nai maka?" Ta faWa tana ?ara dukkansa.
"UhmPetoo"
Ya saki wani numfashi mai Wauke da ?arshen sunan daya bata, kafin kuma da ?yar ya motsa bakinsa cikin rawar murya da kuma ciwon da yake neman cikin ?arfinsa yace.
"Mene??" Ta faWa tana taune bakinsa yana jin kamar zuciyarsa zata buga ne saboda ciwon da ?irjinsa yake masa.
Cikin muryarta mai sanyi tace.
"Ina son nayi kuka ne?" Da tsananin mamaki ya buWe idanunsa a hawale ya tsorawa fuskarta ido sosai duk da cewa baya iya ganin fuskarta amma ya kanji abinda take ji ta sautin bugawar zcyarta a hankali kuma yace.
"Ok come here"
Ya faWa yana zama akan kujerar wajan tare da kama hannunta ya Wura ta akan cinyarsa cikin sauri ta kwantar da kanta a ?irjinsa tare da zagaye hannunta a ququnsa ba zata yaji ta saki wani irin raunataccen kuka mai ratsa zuciya da gangar jiki,kuka take da dukkan ?arfinta kuka da zata iya cewa bata taSa irinsa ba, kuka mai Wauke da tabo mai yawa, kukan da yake shirin tayarwa da Akeem tabon dake zuciyarsa na tsayin shekaru masu yawan gaske.
Sai da ta Wauki good 30seconds tana kuka kafin ta kaji da kanta tai shiru tana sauke ajjiyar zuciya da ?yar, Wago kanta tayi tana shafa fuskarsa tace.
"Mene yasa ka?i zuwa?"
Shiru yay mata at this point wlh gab yake da tafiya wata duniyar saboda ciwon da yay masa yawa, ganin tana shirin ?ara sakin kuka tace.
"Ba gani yazo ba" ya faWa yana kama hannunta tare da Wura wa a fuskarsa yana goga mata tattausan sajansa a tafin hannunta, Murmushi tayi tace.
"Zaka tafi dani Duniyar ku?" Idanunsa a lumshe yana sauraran bugun zcyarsa sosai kafin yace "why" idanunta na cika da hawaye tace "saboda Hamma Akeemmm wlh bana son sa ko kaWan, a duk lokacin da naga gansa zuciyata zafi take"
Da Wan sauri ya ture ta a jikinsa tare da Mi?ewa tsaye yana sakin wani kalar numfashi, da sauri Akeela ta mi?e tace.
"Mene yasa?" Ba tare daya kalleta ba yace "an kira ni yanzu zan dawo gobe ne" yana faWin hakan ya fita yana Wan danne abinda ya keji, yana isa tsakiyar Parlo yaji an ri?e hannunsa da sauri ya buWe idanunsa Anup ce tsaye cikin kayan bacci mai kamar tsirara,mmkin ganinta yasa ya shiga Kallonta cikin kissa tace..
"Haba My dee nazo saboda kai amma sai wula?anci kake min kasan yadda na keji a Zuciyata kuwa?" Ta faWa tana wani irin shafa ?irjinsa wani tsaki yay baya son jan magana dan haka yace.
"Wai ke baki da aji irin na mata ne? Ina wayewar naki yake" ya faWa a taushashe saboda zafin da zuciyarsa ke masa, cikin Shau?in so da kuma ?aunarsa ta wani irin rungome sa tana sakin kuka tace..
"Haba My bafa nice na Wurawa kai na sonka ba ka tausayi" ta faWa tana ?o?arin shafa ?irjinsa.
Akeela dake tsaye tana Kallon su wata irin suman tsaye tayi jikinta ya shiga rawa, wato daman shi Wan iska ne, idanunsa akan Akeela wacce tuni idanunta ya cika da hawaye jikinta duk rawa yake, fuskarsa tai jajirrr saboda ya fahimci Akeem ta sauya abun zuwa wani abu nada ban, wata kalar tsawa ya sakarwa Anup wacce ta sanya Akeela kwasa da gudu ta shige part Win Didi dake kusa dasu, Anup kuma ta sake sa da sauri tana Shirin faWin wani Abu ya haura upstairs da sauri idanunsa yay jajir.
Yana shiga ya Salli maganinsa yasha kana ya faWa saman bed, ya shiga juyi jikinsa na wani irin rawa da Sari saboda ciwon dake neman yi masa yawa, sai dab da Subhi bacci ya Wauke sam
Akeela bata samu yin bacci ba data rufe idanunta sai taga yadda Akeem ya rungome Anup tsoro duk ya cikata, ana kiran sallah Didi ta farka ganin Akeela yasa ta faWin.
"Muhammadur Rasulullah s.a.w ya shafi ya ma'afi tuff tuff Ubangiji kayi min tsari" ?ago kai Akeela tayi a tsorace tace "Didi" wani irin salati Didi tayi tace.
"A'a wlh maza nemi tafiya yarinya ba ?aramin zunubi kika Wauka ba, wacce kalar lukutar masifa ce ta sameki satar hanya da tsakar dare haka" Shiru tayi tana jin Didi ba masifa har ta gaji tayi shiru ta shige bathroom Waura alwala, har aka idar da sallah tana zaune, wajan ?arfe 6:30 Ummi ta shigo part Win tace "ina kwana Didi" tura Wan kwali tayi gaba tace "lafiya" juyawa tayi tace "Daughter muje ki shirya 7 zaki tafi wajan aiki" turo baki tayi tace "Ummi ni bana son aikin nan" Murmushi Ummi tayi tace "haba Daughter Abbunki yace na faWa maki kinga zaman ke Waya ba zai maki daWi ba, sister's naki duk makaranta zasu sai Anup kawai ko zaki zauna da ita?" Kai ta girgiza tana Mi?ewa tsaye tace "zani" fita sukai suna fita Didi ta mi?e jiki na rawa ta nufi part Win Abbu tana zuwa ta samesa yana shan coffee..
Cikin kulawa yace "barka da asuba Didi" bakin zani ta zare ta fara goge idanunta kafin kuma ta saki kuka tace "Ashe bani Bukari bani da iko da Tsila? Lafiya lafiya muna zaune da yarinyar nan muna Shira ina jin daWi ina bata labarai shine matarka za tazo ta tisa ta a gaba bayan ta gama yimin ta tass" da mamaki tace "au a wajanki ta kwana?" Cikin face majina tace "wlh fa, soyayyya ce Ubangiji ya ?ulla yarinyar nan da kanta tace zata kwana waje na tana so na, baka gani ba har zuma na bata ba, shine yanzu matarka zata nuna min iko da ita bayan babu dangin iya bare na baba, ban sani ba ko ita ce uwarta to ko Rabi'ah ai ba tayi min haka ba" hqr Abbu ya bata yace tana dawowa daga aiki zai dawo mata da ita.
7 dai-dai ta gama shiryawa cikin wata lafiyayyiyar abaya da Ummi ta bata cikin jin daWi Ummi tace "idan kunje shopping sai ki siyo harda bags da shoes, ring, necklace perfumes da kayan kwalliya, Olrdy na bayar za'a maki Winki na hausa dress, inners Duk na maki order" cikin jin daWi Akeela tace "thank you Ummi" kama hannunta tayi suka fita, a main Parlo suka samu Anup taci kwalliya sosai tana zaune tana danna waya bata kula su ba, a mota suka samesa yau shine zaune gaba da alama shine zai ja motar, yana sanye cikin wata dakakkiyar shampoo dark Maroon yay masifar kyau fuskarsa ya faWa, har Ummi ta sanya Akeela cikin motar idanunsa na kan gate, wajansa Ummi ta dawo tace "Maudo Baffa Allah ya tsare da kiyaye" Murya can ?asa yace "Ameen Ummie" Bismillah yay tare da yiwa motar key kana ya jata da gudu sosai, bai iya jan mota a hankali ba, a haka suka isa Akeem better farming institute jama'a sai Waga masa hannu suke kana kuma suna binsa da kallo musamman, da suka gansa da mace wacce yaja hankalinsu, tsaki yaja bai kula kowa ba ya nufi wajan Elevator ya danna 8floor yana tsaye yana jin ta saki ?ara lokacin da abun zai fara tafiya, a haka suka isa yana tafe tana binsa a baya, har ya isa office Winsa zama yay cikin nutsuwa ya fara aikinsa ya nayi yana duba a Rolex Win Hannunsa 9:45 ya mi?e har ya nufi ?ofa sai kuma ya tsaya yace.
"Follow me" tashi tayi tana murguWa masa baki, suna sauka suka haWu da p.a kallon Akeela yay tai Murmushi tace "mrng" kafin P.a yay Magana Akeem yace "uhm kamar lokaci ya kusa" cikin girmamawa P.a yace "eh zuwa nayi mu tafi ma, kuma an kawo ?an Wasu makaranta domin a nuna masa yadda ake shuka" bai ce komai ba ya nufi Sangaren kuyar da aikin noma suna tafe tana biye dasu har zuwa cikin wata ?atuwar gona wacce aka kasa ta kashi kashi ga shuka ta fito tayi wani irin kyau, tana tsaye ?asan wata bishiya taji wani abu ya faWu mata, da sauri ta buWe idanunta wani ?aton ba?in ?adangare ne kafin tai wani yun?uri ya shige cikin rigarta, wata ?ara ta fasa a gigice kuma Akeem ya juya daga kallon yadda ?an makarantar suke yin dashan shu?ar, jikinta na wani irin rawa da Sari ta nufe tana ?o?arin cire igiyar rigar bakinta na rawa tace "lizard, lizard zan mutu yana cizo na wayyooo Bobbo na kana ina zan mutu" ta faWa numfashinta na wani irin sar?ewa, haWe fuska Akeem yay ganin kuma da gaske rigar take son cirewa yasa ya nufi inda take yana zuwa ya kunce igiyar rigar gaba Waya kuma rigar ta buWe ta ?asa haWaWWan jeans Win jikinta ya bayyana, yana zuwa ya Waga babbar rigarsa ya wani zurata ciki dai-dai lokacin kuma numfashin Akeela ya Wauke saboda tsoran da yay mata yawa gaba Waya ta faWa jikinsa a sume babbar rigar ta rufesu baki Waya.....



TSINTACCIYA is not free..... contact to subscribe... 08119237616Jikinta gaba Waya ya saki ta sakar masa nauyinta, Zuciyarta gaba Waya ta tsaya da aiki ta daina bugawa tsananin tsoron da yay mata yawa yasa ta sume masa a jiki ba tare data shirya ba.
Dai-dai-ta nutsuwarsa yay saboda p.a da kuma yaran dake wajan wlh da tuni yay abin kunya, cak ya Waga ta kamar yarinya ?arama a hankali kuma ta fito da kansa dake cikin babbar rigar kai tsaye ya fice daga cikin wajan ya nufi motarsa, cikin sauri p.a ya mara masa baya yana mamakin abinda ya sanyata ihu haka,
Domin bai taSa tunanin cewa ?adangare gare ne tayi Wannan rikicewar ba.
Akeem na zuwa wajan motar ya Sanya key ya buWe back seat ya zauna har lokacin kuma tana jikinsa, zuciyarsa na bugawa da tsoron tsayawar nata numfashin ya fito da ita daga cikin babbar rigar yana sauke ajjiyar zuciya tare taune bakinsa idanunsa kuma tuni sun yi jaa.
Bai tsaya tunani ko jiran umarni wani ba,gaba Waya ya ?arasa kunce igiyar rigar jikin nata, a hankali ?yak?yawa ?aramar vest Win dake jikinta ta bayyana, ga kuma jeans Win data sanya ta Waura belet a waist Winta da yay wani irin kyau ya fitar da shape Winta.
Idanunsa ya runtse sosai lokacin da ganinsa ya sauka bakan lizard Win wanda yay kwance a saman ?irjinta gaba Waya ya karce mata fatar wuyanta, a barka da farar mace tuni wajan yay wani irin, cikin ?onan rai da zafin zuciya yana kallon yadda lizard Win ya kwanta abinda akan ?irjinta na dama sai wani motsa kansa yake, wanda hakan ya haddasa motsawar lafiyayyan brest Win nata.
Idanunsa har ruwa yake sai yake ganin kamar mutum ne yay hakan, da sauri ya sanya hannunsa ya dam?i ?adangaren tare da wani irin matsesa tun yana motsi sai da ya daina, bayan ya tabbatar ?adangaren ya mutu yay wurgi dashi ta glasses motar, ganin p.a a wajan ya juya baya cikin da?ushewar Murya yace.
"Water p.a" ba tare da p.a ya kalli Akeem ba ya buWe gaban motarsa ya Wauki bottle of water ya mi?awa Akeem with so much respect.
Amsa yay a hankali ya maida glasses Win motar ya rufe abinsa, wlh da ?yar fisgar Numfashinsa gashi yau Alhamis ya tashi da azumi.
Duba yadda fatar wuyanta yay jaa sosai yay a hankali ya Salle murfin gorar tare da zuba ruwa a hannunsu a hankali ya shafa mata a fuska zuwa wuyanta, wata kalar wahalalliyar ajjiyar zuciya mai ?arfi ta sauke ganin hakan yasa ya mayar da murfin gorar ya rufe, Akeela kuwa kasa buWe idanunta tayi tana jin yadda Zuciyarta ke harbawa, wani irin ihu tayi tare da juyawa zata kifa yay saurin ri?eta ta tare da dawowa da ita saman cinyarsa, kuka ta fasa tare da faWin "wayyooo Lizard, Bobbo na where are you kazu zai kashe ni" ta faWa tana ?an?ame Jikinta saboda wani rawa da Jikinta ya hau yi.
Ganin yadda gaba Waya ta fita a hayyacinta yasa hankali ya Wago ta tare da Wan Waga ta sama yana Mamaki rashin nauyinta, cikin nutsuwarsa da kamewarsa ya mannata a ?irjinsa ya shiga bubbuga bayanta, ajjiyar zuciya ta shiga saukewa bugun zcyarta na dai-dai-ta nutsuwarta na dawowa, jin yadda tayi luff a ?irjinsa kamar abinda take jira kenan yasa ya sakko da ita kaWan fuskarta dai-dai wuyansa ya Wan rankwafa yana jiyo yadda Numfashinta ke fita, ta rufe idanunta, ba tare da yace komai ba ya shiga Waure mata igiyar rigar a hankali har zuwa ?irjinta,
Yana zuwa wajan ya rufe idanunsa kana ya kama igiyar wajan ya Waure, surutu take ita kaWai a hankali a zuciyarsa yace.
"Kun dawo kenan wlcm"
Yay zan can a ransa fuskarta ya kalla tare da ?aramin bakinta dake motsa a hankali, ?o?arin tashi tayi a jikinsa kafin kuma tace.
"Bobbo zani" glasses Win motar ya buga da sauri p.a ya buWe wajan driver ya zauna tare da yiwa motar key ya fice daga cikin Akeem better farming institute Win, copping face Winsu ne yay kana a zame bakinsa kaWan zuwa kunanta cikin kasalalliyyar muryarsa mai nutsuwa yace.
"Uhm zo nan I'm here" ya faWa yana kunna karatu a Wayarsa kana ya rungome ta sosai a jikinsa tare da sanya mata yatsarsa a cikin bakinta a hankali ta shiga tsotsa tare cizonsa sunyi nisa sosai yaji Numfashinta na sauka a hankali alamar bacci ya Wauke ta.
Idanunsa a rufe har lokacin bai ?ara Kallonta ba.
Manyan securities ne ta ko'ina a gidan Abdul-aziz Bamali, kasancewar ya jima da faWin zuwansu yasa suna zuwa aka basu damar shiga, parking p.a yay da motar a parking space kana ya fito daga motar yana kallon tsarin gidan, buWe idanunsa yay tare da kallon fuskarta har lokacin bacci take, a hankali ya zameta daga jikinsa bayan ya Wan rufe mata gashinta da vail Winta kana gently ya fita daga cikin motar, ganin Babbar rigarsa ta lalace yasa ya cire ya ajjiye a motar.
Wani ne yay masu jagora zuwa guest room Win Abdul-aziz Bamali zama duk sukai fuskar Akeem har lokacin a kame take kamar ko yaushe, basu jima ba ya shigo babban mutum ne mai tsananin haiba da kamala, bayan sun gaisa ya zauna tare da bada umarnin kawo musu abin motsa baki, shi dai Akeem shiru yay har aka kawo kayan lambu da ruwa lemu, su kaji kaya daban daban, Murmushi Abdul-aziz Bamali yay tare da kallon Akeem yace.
"Bismillah kusha ruwa mana Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" sakin fuska Akeem yay har lokacin bai ce komai ba sai p.a da yace "yau alhali yana azumi"
"Au to... toh Allah ya dafa" gyara zama yay sosai cikin nutsuwa Abdul-aziz Bamali yay kafin yace "ma sha Allah, a karo na biyu na ?ara haWuwa da managarcin Mutum da dadtako, bayan haWuwar da mukai shekaru da suka shige sai kuma yau, ina fatan dai lafiya ba wani abu Abdul-aziz Bamali yaywa jagoran manoma Abdul-hakeem Bukar Bello ba" ya faWa cikin barkwanci.
?an motsa fuska Akeem yay yana Wura ?afarsa akan table ya shiga KaWawa kamar yadda ya saba cikin nutsuwa yace.
"Allahamdulillah, ban sani ba ko dasa hannun gwamnati a wannan abin dake shirin ruguza ?arfin gwamnati mai adalci a yanzu, bana siyasa duk da cewa mahaifina yayi, amma tsarin kuwa daban,amma ina jin kamar dai lokaci yay da zan shiga abun ya hanyar maganin mugwayen mutane" ya faWa yana sauke numfashi saboda rashin saboda da magana da bai ba.

Cikin mamaki da kuma tarin ta'ajjuji Abdul-aziz Bamali yace.
"Ikon Allah, wanne irin abu ne har haka?"
Cikin nutsuwarsa da kuma lafazi mai daWi yace.
"Kana da labarin Waya daga cikin jama'ar ku yana ?o?arin gina wani company a Wudil? Ba yin Companyn ne matsala ba, da rai na da lafiya ta babu wanda ya isa yaci mutumcin mutuman Wudil na sanya idanu, sune duniyata kuma sune jin daWi da kuma farin cikin Abdul-hakeem Bukar Bello, suna son amfani da ?arfi iko wajan karSe gonakin Mutane a bisa wannan dalili nayi rashin Baffana, wanda kuma sune sanadi, bana jin tsoro ko shakkar kuwa, amma ina son yin amfani da nawa salon wajan maganin mutanan banza haihuwar asara"
Ya faWa a Wan tsawace yana jan numfashi,
A hankali kuma ya sauke numfashi tare da faWin..
"Company ne wanda za'a kafa domin samar da haramtattun magani, chemical Win da Za'ai amfani dashi yana lalata hanta da kuma hunhun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login