Showing 108001 words to 111000 words out of 159454 words

Chapter 37 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

bazai samu bacci ba.
Washe gari.. gaba Waya suna zaune akan dinning room, Aaliyah Arif Meema Asheer Mom da kuma Dad, Arif ne yace.
"Akki na kasa nutsuwa wallahi sai da na kira Aalam na shaida masa abinda idanuna suka gani" Murmushi Dad yay yana shan haWaWWan kunun gyaWar da Mom tayi masa da hannunta da kuma soyayyan ?osai duk wannan traditional food Win yana son su, a hankali yace.
"Lokacin da idanuna suka sauka akanta ranar taron masu sikila ta duniya, nai tai kallonta na rasa dawa take min kama sai a yanzu naga Zallar kamar dake kwance a saman Aalam itace a kwance a fuskar Akeela, Allah mai iko"
Aaliyah tana shan coffee tace "Nasan duk sanda Laylerh tayi arba da fuskar Akeela dukkan wani ciwo da yake damunta a wannan ranar zai kau, ba ita kaWai ba hatta Aalam zai girgiza da ganin mai tsantsar kama da shi"
Dad ya ?ara Murmushi kafin kuma yace "Ina Azzam kuwa?" Shiru tayi ba tare da tace komai ba, sai Arif ne yace.
"Yana gidan yari" da mamaki Dad yace "a Wanne dalili kuma?" Arif yace "A binciken da akai na Masarauta an tabbatar yana da sanya hannu wajan salwantar da cikin Laylerh, wannan dalilin yasa Aalam ya kasa hqr domin ya Wauki lalurar duniya ya Wura a cikin shine yasa aka kullesa"
Numfasawa Dad yay kafin ya kalli Asheer yace "ka ?ara kiran Dr Abdul-hakeem Win?" Cikin kwantar da murya Asheer yace "Na kira but babu answering har yanzu" Mom tace "ai masa Dm mana kamar zai fi saurin gani ko?" Asheer yace.
"Yes Mom kin kawo good idea" ya faWi hakan yana Mi?ewa tsaye ganin hakan yasa Meema Mi?ewa ta nufi inda aka kwantar da Akeela.
Suna barin wajan Arif yace "Akki muna son mu koma, amma idan da hali a bari mu tafi da Akeela mana" girgiza kai Dad yay yace "Wannan bana da iko akai,amma mubar komai zuwa lokacin da mijin nata zaizo" ya faWi hakan yana Mi?ewa domin zaman sirri da yake da shi.
Meema na shiga bedroom Win ta zauna kusa da Akeele tare da kama hannunta idanunta na kawo ruwa tace.
"Kamar na sanki haka na keji a raina, ina ?aunar ki sosai fiye da komai na nan duniya, ban san mene yasa nake ganin wani abu cikin mafarki na ba,amma ina addu'ar koma mene ya zo a zahiri yadda zan fahimta"
Ta faWa tana sumbatar goshin Akeela, ganin hawaye na sakkowa daga cikin idanun Akeela zuwa gefen fuskarta yasa ta goge mata hawayen tass tace.
"Stop crying better half"
Murmushi Aaliyah tayi tare da ?arasuwa cikin bedroom Win, tana zama kiran Aalam na shigowa wayarta kuma vc ne, cikin jin daWi ta Waga tare sakin wani ?ayataccen Murmushi tare da kallon dattijon dake cikin wayar.
Wani ?yakkyawan dattijo ne mai tsananin haiba da tarin kwarjini, ga wata suma dake kwance har bayan wuyansa, da ?wantaccen sake, gani kasan ya manyan ta amma yana da kyau jini ga wata kamala, jikinsa sanye da farar Al?yabba ganin yammaci ne a can su Makka yasa Aaliyah faWin.
"Mas'ul khair My Aalam"
Tsareta yay da idanu yana haWe fuskarsa waje guda sarai tasan fushi yake na tafiyar da sukai hakan yasa tace.
"I'm sorry Papa"
Ajjiyar zuciya ya sauke yace "laah! Mashkalatu, ku tattara komai naku ko biyu jirgi" zare idanu tayi tace "Mene yasa Aalam muna tare da Akki fa" lumshe idanunsa yay ya buWe yace.
"Munyi magana dashi, haka kuma na tsara yara ne ku baku san Meke faruwa ba, bana son Masarauta da kuma gwamnatin Makka tasan cewa bakwa cikin Makka"
Shiru tayi kafin tace.
"Shkknan Aalam ina Laylerh?" A hankali yana shan Apple yace "me zaki mata Aaliyah bin Aalam Adil?" Aaliyah tace.
"Aalam wai kana da wani jini naka wanda bamu san dashi bane?" Runtse idanunsa Yay sosai yana jin ?yakkyawar bugawar zcy, lokacin guda abubuwa keson dawo masa a kansa kamar komai yanzu yake faruwa, da ?yar yace.
"Jini kuma?" Camerar wayarta ta mayar back tace "Aalam kalli abinda mu kayi katari dashi a lokacin da muka shigo Nigeria" Aalam dake kwance yay sauri tashi zaune lokaci guda wata zufa ta shiga yanko masa all over him, sandar girmansa ya Wauka tare da kamawa ya mi?e tsaye, jikinsa na wani irin rawa da Sari lokacin da idanunsa suka sauka akan fuskar Akeela, wacce tai tsantsar kama da nashi fuskar kamar yayi kaki ya zubar, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali.
Kasa cewa komai yay sai bin fuskar Akeela yake da kallo wacce tai fayau ta ?ara fari, sai numfashi take saukewa a hankali.
Aaliyah tace "Aalam sai something, Mai martaba kaga photocopy naka ko?"
A hankali ya furta "Gani nan zuwa Nigeria a karo na biyu nida Laylerh" yana faWin hakan ya kashe wayar baki Waya duniyar tai masa girma, da kansa ya fita zuwa shashin Queen Laylerh, ba tare da kowa ya sani ba, yana zuwa dukkan masu kula da shashin Queen Laylerh suka bar wajan, kansa ya tura ciki tana zaune sanye da ba?ar Al?yabba wacce taiwa fatarta kyau sosai, kana kallonta kasan cewa Hausa Fulani irin Fulanin ainahin dajin nan.. shekarunta sunja amma jikinta mai kyau ne, idanunta lumshe ga kayan marmari fal a gabanta amma ta kasan shan komai, kana kallonta zaka fuskanci damuwar da tattare da ita.
Zama yay kusa da ita yana binta da kallo kafin ya sanya hannunsa duk biyun ya shafi fuskarta yace "Queen Laylerh" idanunta ta buWe sai kuma hawaye da Wan sauri ya jawota jikinsa yana rarrashinta yace "burinki ya cika gobe zamu Nigeria a sirrince, dan haka ki daina damuwa" wani irin Murmushi Laylerh tayi tana ri?e mai martaba Aalam tace "Allahamdulillah, hankali na ya tashi, kullum shekaru jaa suke, mutuwa na kusan tumu,gaba Waya mun manta da ajjiyar mu, mun manta da amanar Allah"
Ta faWa waye na sakko mata share nata hawayen yay yace.
"Komai zai dai-dai a gobe in sha Allah"
Aaliyah shiru tayi lokacin da Aalam ya kashe wayar kana ta kalli Meema tace.
"Shiyasa nake Sonki Meryam, kina kama da Aalam Wina, nasan kuma dalilin kamar saboda Akki Ahmad ?anin Aalam ke kuma da kika tashi zuwa sai kika Wauki kamar Papa"
Murmushi kawai Meema tayi tana maida idanunta kan Akeela wacce take sauke numfashi a hankali.
Chief of staff ne zaune a wani hall Shida jama'arsa, kafin a numfasa kaWan yace.
"Kamar yadda na faWa maku jiya na samu ganawa da Asheer ba tare da kowa ya sani ba, mun tattauna dashi nayi masa bayani komai kuma ya fahimta da dukkan Alamu ma ya fimu son kuWi, dan haka duk wani impormation dan gane da Akeem zai na kawo mana shi, da haka har muji inda wannan ducoment Win yake" cikin jin daWi Tijjani yace "Amma naji daWi sosai, kuma kawo yanzu babu wanda yasan da wannan companyn sai Akeem da ahhalinsa, kaga za mubi hanyar da zamu shafe gaba Waya ahhalin ba tare da kowa ya sani ba" tsaki Chief of staff yay yace.
"Kamar yadda na faWa maku ne an sauke ministoci guda 10, kuma a gobe za'a bayyana sabbin ministocin da aka Wura, za mubi duka yadda za'ai mu samu ganawa da ministan noma" a haka suka ?arasa maganar....
Akeem ne ya kalli Mami wacce take faWin.
"Na riga nai bayani abinda ya faru, me muke so na faWa? Ko kuma dole sai na amsa laifin daba nawa bane?" Ta faWa tana kallon Akeem wanda yake girgiza ?afarsa a hankali, Mi?ewa yay tsaye yace.
"Kuci gaba da tsare su, Aleema ko tashi muje" kamar jira suke suka mi?e tsaye, tare dabin bayansa Mami tace.
"Yanzu Akeem mu zaka bari a nan? Kwana nayi banyi bacci ba saboda sauro da kuma tunanin inda Akeela take"
Banza yay mata yana tafiya cike da nutsuwa har lokacin kuma bai kai komai cikinsa ba, sai tasbihi yake ga Ubangiji,yana shiga motar daya amsa yau bayan ya bawa dirvern su Mami tashi Wayarsa tayi ?ara kamar ba zai duba sai kuma ya duba, jikinsa na rawa ya shiga duba sa?on kiran Number Asheer yay tana shiga ya Waga sukai magana kana ya kashe kiran.
A can cikin Villa gidan President Ahmad Adil kuwa wajan 12 na rana ta shiga buWe idanunta wanda sukai mata nauyi, idanun ta mayar ta rufe tana jin hannunta yana mata zafi da zugi ha wani abu mai mugun nauyi daya danne mata ?irjinta "TSINTACCIYA" kalmar daya shiga yi mata yawo cikin kunnanta kenan, da sauri ta buWe idanunta tare da Mi?ewa zaune ta fisge drip Win da aka sanya mata tare da tashi tsaye jiri na Waukanta tai waje da sauri, Mom ce ta fara ganin fitowarta tayi saurin faWin..
"Subuhanallah mene ya fito dake?" Jin haka yasa Meema Mi?ewa tsaye suka haWa idanu hawaye ne ya shiga fitowa Meema, ta nufi wajan Akeela,baya Akeela tayi da ?arfi tace "don't torch me, ni TSINTACCIYA ce, bana da uba bana da uwa, kada ki taSa ni ki shafi najasa" tashi Mom da Aaliyah sukai suma zasu ri?e ta amma ta?i sai girgiza kai take ganin da gaske ri?eta za suyi yasa tai waje da gudu tana faWin "TSINTACCIYA ce ni bana da kowa" tana fita Asheer na shigowa, Akeem kuwa tunda daga nesa ya tsaya hannunsa harWe a ?irjinsa, a hankali yake kallonta tausayinta da mugun sonta suna ?aruwa a zuciyarsa, Amanarsa ce wannan akai mata haka? Tabbas akwai ?ulalliya domin haka kurum ba za ta dinga wannan surutan ba, zame hannunsa yay ya shiga takawa zuwa inda take tsaye Asheer ya tsayar da ita yana ?o?arin ri?eta amma ya kasa saboda bai son taSa matar wani.
Akeela kuwa bata kura da Akeem ba dai da yake kusa da ita, sannan taji ?amshin turarensa, cikin sauri ta Waga Idanunta kai tsaye kuma idanunta ya shige cikin nasa idanun suka shiga aikawa kuna wani irin kallo, a hankali da ?yar ya buWe bakinsa saboda ya tabbatar lafiya take yace "Keelerh" kasa magana tayi sai kawai ta faWa jikinsa tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka, lumshe idanunsa yay ganin Mutane a wajan kawai ya dake da babu abinda zai sanya ya rungome barsa ya kama fuskar ya shanye ruwan hawayen nata.
Bai jira jin komai ba ya sanya hannunsa ya Waga ta cak zuwa jikinsa tare da ?o?arin nufar mota da ita,da Sauri Meema tace.
"Ka shigo mana"
Yana ganin kimar matar dan haka kawai ya nufi cikin gidan da ita har lokacin kuka Akeela take tamkar ranta zai fita.
Akeem na shiga Parlon Aaliyah da Arif sukai wata zabura tare da haWa baki wajan faWin.
"Aalam" hakan ya ya samu asali ne saboda kamar da suka gani hatta ?wayar idanunsa irin Waya ce.
Mom ce ta nuna masa wani bedroom yana shiga ya maida ?ofar ya rufe har lokacin Akeela na jikinsa, wajan bed ya nufa da ita yana kokarin Wauke ta, cikin kuka tace.
"Zasu kashi ni, ka tafi dani Hamma Akeemmm bana da kowa ni tsintacciya, Baffa ya haifan ba, ka bari na shiga duniya ki zan zanji daWi" yadda take magana zaka Wauka bata da hankali ta tsorata sosai, kwantar da iya yay tare da bin jikinta ya kwanta a jikinta a hankali kuma ya zuge zip Win gaban rigar sa, faffaWan ?irjinsa mai Wauke da ?wantaccen gashi ya bayyana, cikin nutsuwa ya jawota jikinsa ya rungome sosai yana jin yadda Zuciyarta ke bugawa da ?arfi, lubb tayi a jikinsa tana ?ara ?an?amesa sun jima a haka kafin ya Wago kanta suka haWa ido, cikin rawar murya tace "ruwa zan sha" idanunsa ya lumshe kana ya buWe a hankali ya kwantar da kanta akan pillow kana ya manna nashi fuskar akan nata cikin ?asa da murya yace "zaki sha ruwa?" Kai ta Waga masa tana shawagaSe fuska, taune bakinsa yay yace "uhm close your eyes kafin na kira Aljani" rufe idanunta tayi tana ri?esa sosai kamar daga sama taji ya manna bakinsa akan nata gaba Wayansu suka sauke Ajjiyar zuciya a hankali Akeem ya tallafo kanta sosai tare da kama lip's Winta ya shigar dashi cikin bakinsa a hankali jikinsa na Wan rawa kaWan ya fara kissing bakinta yana wani jan lips Win ta zuwa cikin bakinsa..

Ai weekend Lfy=?O? Tsintacciya na kuWi ne
08119237616

SARAUTAR MARUBUTA89-90
Queen of writer's
TSINTACCIYA
d'?d'?d'?

*BINTA UMAR ABBALE*
_You are better than me in all terms, but I have never jealous of u, because you are mine and I am your sister!_
_Thank God I have an elder sister. You are a a shield that protects me from all harm, including mom and dad s anger. Happy Birthday _A bright, loving, and beautiful sister like you is worth more than an ocean full of gold and diamonds. I love you so much, my sweet and adorable little/big sister. May God always bless you with the things that your heart desires_ *AUNTY BINTA UMAR ABBALE=?
?* Allah yay maki albarka da dukkan zuri'arki, Barakallahu fiiki=?O?




Idanunta dake a Lumshe ta buWe a hankali tare da sauke ganinta akan ?yakkyawar fuskarsa, kamar yasan zata buWe ido tuni shima ya buWe idanunsa suka shiga kallon juna kowa da abinda yake ransa,
Akeela mamakin ?arfin halin Hamma Akeemmm take, ta bu?aci ruwa amma sai ya Sige dayi mata wani abu, wanda Yake neman Wauke numfashinta domin bata saba da hakan ba, ba kuma ta taSa yin hakan ba, sai abin ya zame mata wani sabo, ita kuma ta zama farin shiga cikin al'amarin.
A hankali Akeem ya ?ara shigar da ita cikin jikinsa yana wani irin sauke numfashi, ji yake kamar yay shekara guda bai ganta ba.
Idanunsa ya mayar ya rufe a hankali kuma cikin wani irin sabon yanayi na so da kuma ?aunar Akeela ya ?ara kame lip's Winta a hankali ya fara bata wata Amintacciyar tsotsa yana yi yana sauke wasu tagwayen ajjiyar zuciya,
Akeela kuwa runtse idanunta tayi jikinta ya shiga wani irin rawa da Sari haWi da ma?yar?yata, yadda yake jan tongue Winta yana wani zuba mata yawon bakinsa ya sanya ta kwaSe fuska tare da buWe baki zatai magana taji ya ?ara cafkar tongue Winta a zafafe,
Bata san lokacin data ?an?amesa ba tan Soye jikinta a faffaWan ?irjinsa, ji tayi ba zata iya ba, abinda ta keji ya zarce yadda take tunani hakan yasa ta fisge bakinta da sauri tare da fashewa da kuka, tana ji tana gani duk yawon daya zuba mata a baki ya shige cikinta.
Idanuna yaja ya lumshe yana maida numfashi, wlh shi kansa bai san lokacin daya zuciyarsa haWi da gangar jikinsa suka jashi zuwa gare ta ba,
Daya rufe idanunsa ita yake gani, zallar shawagaSar ta, ita kawai take masa gizo a cikin idanunsa musamman idan ta murguWa masa baki..
Akeela kam kuka take da gske, bawai abinda yay mata ne yake damunta ba, kalmar TSINTACCIYA ta kasa gogewa daga cikin kunnanta, hakan kuma ya tabbata da cewa Tabbas ita Win TSINTACCIYA ce kamar yadda Mami da Baba Rabi suka faWa,
Su waye iyayenta? Su waye suka haifeta? Mai tayi masu haka da zafi da zasu jefar da ita, sun san basa ?aunarta har sukai sake aka samu cikinta, zina akai aka haifeta kenan,bata da gata bata dangi bata da kowa a wannan duniyar,
Wanda take tunanin sune duniyarta da farin cikinta ashe ba haka bane.
Kenan awa rayuwarta tamabaya ce? Shigowar Baffa cikin rayuwarta ya zama amsa,
Kenan wane zai ?ara shigowa cikin rayuwarta ya bata cikakkiyar amsar da Baffa ya tafi ya bari?
Kukan da yaci ?arfinta ne yasa Numfashinta ya shiga fisga kamar wacce take shirin rasa ranta.

Idanunsa ya Waga da ?yar tare da sauke Kallonsa akanta, ganin yay ya jure waje guda jikinta duk rawa yake, yana daga inda yake a kwance ya mirgina kaWan zuwa inda take zaune,domin baya jin zai iya Mi?ewa tsaye.
Yana zuwa ya Sanya tattausan hannunsa ya kama nata hannun, tare da matsewa a cikin nasa, ya jima yana kallonta kafin a hankali ya buWe Murya yace.
"Meye?"
?arfin kukanta ta ?ara a wannan yanayin kukan hadda zallar taSara yake fitowa, cikin kuka tace.
"Bana da kowa" idanunsa yaja ya rufe saboda wata kasala kukan nata ya saukar masa, kafin kuma ya tattara dukkan ?arfinsa ya tashi zaune dab da ita, kana kuma a sanyaye ya Waga ta cak tare da Wurata akan cinyarsa tare da rungome ta, yana Wan bubbuga bayanta kaWan,
Yasan tana bu?atar lallashi da kulawa, amma bai san ta ina zai fara ba, bakinsa yay masa nauyi, gaba Waya ya kasa fahimtar abinda yake shirin faruwa, Tsintacciya? Bata da kowa, cikin kuka Akeela ta ?ara ri?e Akeem domin tama mance waye shi, mataimaki kawai take nema, tana son sanya fuskarta a inda zai kuka sosai,ko zata samu sau?in abinda ta keji.
cikin wata murya Mai whispering with a very soft voice yace "Am so sorry, KEELERH,I promise to never leave you again, I promise to be yours and yours forever, we'll be together henceforth, Am sorry for all the things you went through because of me Keelerh, I gotcha for life Keelerh" ya faWa yana murza hannunsa dake bayanta a hankali ya fara ?asa da zip Win, yana ?ara rungome ta, kuka Akeela ta saki jikinta na tsuma sosai kalamansa suka ratsa zuciyarta amma dole ta kasa fahimta Asalinta kawai take son sani, cikin kuka tace "Wacece ni? Da gaske ni TSINTACCIYA ce? Da gaske bana da Iyaye, Hamma?"
Shiru yay mata yadda take sauke ajjiyar zuciya haka shima yake saukewa, gaba Wayansu ba daWin zuciyarsu suke ji ba, idanunta ta buWe tare da Waga kanta ta kallesa idanunsa yana a rufe tace "Bana da kowa Hamma, ka barni na shiga duniya" tana rufe bakinta yace "kina dani Keelerh, zan zame maki komai, ur father and mother, friends zan zama miji na gari a wajanki, ba zaki taSa kuka ba, Wannan Al'?awari nai maki, _I LOVE YOU AKEELERH AYUB ABDUL-HAKEEM_"
cikin zafin rai Akeela take kallonsa, musamman data tuna cewa dukkan abinda ya faru akansa akai mata, dalilinsa Anup ta daketa, muryarta na rawa tace.
"Bana da wani haWin jini dakai,ada na Wauka yayana ne kai kamar yadda Baffa ya faWa min, sai yanzu na tuna ashe duk wula?ancin da kake min saboda ni TSINTACCIYA ce, saboda bana da gata shine dalilin, dan Allah let go of me ka sakeni bana son haka na tsane..."
Da wani mugun sauri yay ?asa da zip Win dai-dai lokacin daya manna bakinsa akan nata, Yana wani sauke fitananan numfashi mai wahalar gaske, Gaba Waya jikinsa rawa yake, tuni J Winsa ta fara harbawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login