Showing 30001 words to 33000 words out of 159454 words

Chapter 11 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

BAYANI.

*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA, VIP MUTANAN AMANA HAJIYOYI POSTING BOTH SAFE YAMMA ZA KUSA KARATU=???

*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*1?? 8?? -1?? 9??

Nayi free Page's frm 1-17 nayi adalci ya rage naki kiji tsoran Allah ki barshi ko kuma ki fitar amma littafi na na kuWi ne>?7? @&?



Yana rufe ?ofar ya juya a hankali yana Wan motsa bakinsa, tare da jingina jikin ?ofar ya shiga maida numfashi, cikin nutsuwa kuma ya Waga narkakkun idanunsa cikin rashin Sa'a ganinsa ya sauka akan fure bank skin Winta, he can't believe what he saw wani irin fata ne da Akeela wacce duk yadda kakai da Wauke ganinka akan mace never kace zaka jawa jikin Akeela aji, the body was hot and sexy idanunsa ya cilla akan yatsun ?afarta wanda suke da fararan farce ga wata leg chains wacce tayiwa ?afarta kyau, a hankali ya dinga sama da idanunsa yana sauke sassanyar Ajjiyar zuciya wani irin juyawa tayi wanda ya haddasa waist Winta juyawa Allah ya rufa asiri saura kaWan ?aramin towel Win dake Waure a ququnta kuncewa, ?uri yayiwa cibiyarta wacce take ?arama kuma mai zurfi ga wani farin stone dake manne jikin cibiyar, wani irin sarawa kansa yay da sauri ya dafe kansa yani wani irin, Akeela wacce ta juyawa ?ofa baya sai faman hooking Win bra Winta take ta kasa hakan yasa ta Wan marai-raice fuska tare dayin wani irin jum wanda ya sanya Akeem saurin juyawa gently ya murza key Win ?ofar wani irin zafin nama yay waje yana sauke wata ?oyayyiyar Ajjiyar zuciya hannunsa dafe da kansa dake Sara masa yay waje. Jin motsi kamar alamun mutum yasa ta juya cike da tsoro dafe ?irji tayi tana turo baki tayi a fili kuma cikin siririyar muryarta tace "Uhm sai naji kamar an ganni Thank you God" ta faWa lokacin data gama hooking Win bra, a hankali ta Wauki handrayer ta shiga gyara sumar kanta tana gamawa ta ja towel Win zuwa sama, walking slowly irin sanyin jikin nan sosai a haka ta nufi cikin bedroom Win wajan closet ta nufa wata nevy blue Win Abaya ta Wauka ta sanya tana da faWin wuya ga wata ?ar tsaga dage gaban ?irjinta gaba Waya rigar iya gwiwarta ya tsaya sai ta zama kamar wata short body, white bandaner ta Wauka ta Wura saman goshinta gashinta yay baya bandaner dake da butterfly suka kwanta luff a goshinta, she look like took a way, kasancewar bata wani make up course bata saba dasu ba slippers ta sanya a fararan ?afarta tana ya motsa fuska saboda yunwar data keji kai tsaye waje ta nufa cikin sanyin jiki.
A hanya ta haWu da Aleema wani irin Murmushi Aleema tayi tace "Ohh Wow! Gsky i never see a beautiful lady like you Akeela, u're lucky kina da masifar kyau ki godema Allah" Murmushi Akeela tayi har beauty point Winta ya loma kafin Akeela tayi magana Afaf tace _ You are a darling _ ke abar su ce Akeela tama kasa magana sai kallonsu kawai take domin sai ta kejin Abun Extraordinary a gareta no one's daya taSa yaba kyanta shiyasa take jin wani mugun daWi idan sun ce ta a da kyau. Aleema ce tayi saurin cewa "Amma the dress" sai a yanzu ta samu damar juya fararan idanunta ciki siririyar muryarta tace "what wrong with my dream Leema?" Cikin sauri Afaf tace "is noting Beb, yayi maki kyau wallahi kamar Maheyk" dariya Aleema tayi tace "what a nice name _Leema_, Ohh Lord nita musamman ce" taSe baki Afaf tayi tace "Akeela nima a bani sweet name mana" Murmushin nan nata mai saukar da nutsuwa tayi tace "Afaf means _Purity_ ai name naki yafi na Leema daWi" "ohh abin haka ne ko zan kuyi yadda ake wariyar launin fata" wani cute smile Akeela tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace "Uhm your name means _Learned_ Daman" dariya duk sukai kafin Aleema tace "hehehe duk sunanki yafi Akeela fa _Clever, bright_" shiru kawai tayi tana jin daWin zama dasu, domin ta jima ba tayi dariya irin wannan ba gaba tayi tana Wan lumshe idanunta tana tafiya Aleema tace "Amma mene yasa baki faWa mata Hero yana Parlo ba?" TaSe baki Aleema tayi tace "i hve a reasons" Kallonta Afaf tayi tace _ Reasons ?_ jinjina kai tayi tace "yeah! I hate that gurl ANUP time Win hutun ta ya kusa, kin san yadda take mutuwar son Hero ga bata da kunya, Mami da Abbu sunyi decided na get them marriage before hakan ya faru ina son Hero ko Akeela wani ya faWa son Wan uwansa, I'll try my best wallahi idan ina da numfashi Anup never marry Akeem" Shiru Afaf tayi kafin tace "me zaki to?" Murmushi kawai Aleema tayi tace "watching and see" hannun Aleema Afaf ta ri?e tace "I'm with you, I'll support you wallahi wow! Wallahi har naga yadda za'a sha masifar soyayya" dariya itama Aleema tayi tace "zan wure mata kunne ta fara masa rashin kunya" zaro ido Afaf tayi tace "why?" "Uhm tana masifar jin tsoransa, kuma rashin kunyar zai taimaka wajan ?ara kusantar junansu ke dai jira ki gani" ba tare da Afaf tace komai ba suka shige bedroom Win su. Akeem na fita yaci karo da Didi wacce ta zube a Parlo tana rusar kuka ga Abbu na zaune yana bata Hqr, tana ganin Akeem da mi?e da wani irin sauri tana faWin "Annamimi, wanda baya jin tsoran Allah Ubangiji baya bacci dai, inata addu'a Allah ya tuna asirin mai yi min sata nayi masa uwar watsi,tirrr da Wannan mummunar halayyar taka wallahi ka Sata wayonka" juyawa tayi ta kalli Abbu yace "wallahi shawara zan baka bawai basir ba kayi hanzarin sama masa tufi wajan Malamai, tunda shi ashe karatun nasa iya kul'azu ya tsaya" Abbu kam cewa yayi "To Didi duk abinda kika ce, kai Akeem bata abatar ka siya mana" da sauri tace "Ina zai siya yana min ba?in cikin na samu, a toh mutum dai ba sai dai yaci kansa ba" ta faWi hakan tana kwace robber zumar ta, Akeem baya gane yaran nata domin ko inda take bai gani ba, sai ma hannayensa daya sanya duka biyun ya kifa a saman fuskarsa yana sauke wani zazzafan numfashi, ji yay gaba Waya shan zumar ya fita a ransa baya son Komai, Abbu dake kula da yanayin Wan nashi duk da cewa bai gane halin da yake ciki ba amma hakan bai hana shi faWin "Son" shiru no feedback domin Akeem yay nisa a tunani sai wata zufa dake tsastsafo masa a goshinsa, dafa kafaWarsa da Abbu yayne ya sanya ya zame hannayensa daga kan fuskarsa a hankali kuma ya kalli Abbu da wani irin sauri Abbu yace "Subuhanallah Abdul-hakeem what wrong with you kalli yadda idanunka sukai mahaukacin jaa fa" kallon Abbu yake ba tare da yace komai ba gyara zama Abbu yay yace "Look Akeem ni Mahaifinka ne, I'm your father u can share all your fellings to me, keep silent baya magani damuwa kaji, Ohyyyah tell me Meke damun ka,kowa yana da damuwa ni kaina ina da ita ji nake kamar abinda na keso bakai na so shi ba ko kuma ya haramta a gareni amma babu yadda hakan ?addara ta ne" ware gajiyayyun idanunsa Akeem yana bin Abbu da kallo a hankali kuma yace "I'm fine" baki Abbu ya buWe zai magana amma ya kasa zuciyarsa tayi wani ?yakkyawan bugawa a hankali yake bin Akeela da kallo baya yayi kaWan yana faWin "Yasubuhanallah, Ya rabbi ka kawo min Wauki" Akeem tuni ya gane Wacece tazo da haka sai ya ?ara haWe fuskarsa kamar hadari wanda yake shirin saukar da ruwa, a hankali kuma ya sauke numfashi tare da rufe idanunsa, Akeela wacce ke zuwa Bama ta kula dasu a wajan ba gaba Waya hankalinta yayi kitchen tana zuwa dai-dai saitin ?afar Akeem ya wani Waga ?afar tare da sanya mata ita, ai kuwa gaba Waya tayi baya kamar zata faWi sai kuma tayo gaba ta kifa kansa tan sakin ?ara, da sauri Abbu ya sanya hannunsa tare da dafe saitin zcyarsa ganin Akeela kwance male male a saman Akeem, shi kuma ya wani rufe idanunsa irin ko a jikinsa bai ma san mene faruwa ba, baki ta buWe tare da fashewa da kuka tana faWin "Wayyooo Allah Baffa, leg Wina uhm wayyoooo" gaba Waya jikin Abbu rawa ya Wauka tama gama ruWasa kukan shagwaSa ne,ko kuma na sangarta jin kukan yake har ?asan zuciyarsa dan shin kuma da yaji a idanunsa ne ya sanya yay saurin kai hannunsa wasu hot tears ne lallai son Akeela ya zame masa masifa he cry because of her wacce masiface idanunsa ya buWe suka haWa da Akeem, cije baki kawai Akeem yay a hankali kuma ya mi?e tsaye tare da yin wurgi da Akeela baya tayi zata ?ara faWuwa cikin sauri Abbu ya tafiya ta faWa jikinsa. yana faWin "Akeem!!" Ya faWa cikin Waga murya yana jin zuciyarsa na wani irin zafi, Akeela kowa jinta jikin Abbu yasa ta saki wani irin kuka domin seriously ta fara gajiya da irin halin Akeem ya tsaneta bai sonta gwamma ta bar masu gidan su, cikin damuwa Abbu yace "shittt, stop cry daughter" idanunta ta Waga tana kallon Abbu cikin wata iriyar Murya mai rauni tace "Abbu ka mai dani wajan Baffa, acan ba'ai min mugunta" wani irin faWuwar gaba ne ya samu Abbu cikin rarrashi yace "Akeem yayanki ne Babyn Abbunta ki daina jin tsoransa haka nan yake, kwana biyun nan ban san meke damunsa ba he changed komai nasa ya sauya, Ohyyyah shiru come here baki damuwa tunda ina nan ai ko" shiru tayi tana sauke numfashi da sauri kuma ta zame jikinta ta nufi kitchen tana share hawaye, da idanu Abbu ya bita zuciyar na masifar bugawa komanta yana tafiya da ruhinsa kaf yake da zaucewa al'amarin ya kusa fin ?arfinsa wacce kalar masifa ce wannan son Wiyar yayansa wanda suke ciki guda dashi, mene yasa zuciyarsa ke son yaudarar sa da abinda yake haramun ne a kansa? Mi?ewa yay jikinsa a matu?ar sanyaye ya nufi part Winsa yana zuwa ya kwanta amma sam ya kasa yin bacci ma shagwaSar ta da muryarta su kaWai ke masa kizo a kunansa, Mi?ewa yay tare da faWin "dole na siya maki waya Babyna" yana faWin hakan ya nufi bathroom ya Waura alwalar sallar Issh. Akeem shower ya sarkawa kansa yana wani irin fidda numfashi gaba Waya gargasar jikinsa ta mi?e tsaye kashe shower Win yay idanunsa akan mirror'n bathroom Win a karo na farko ya wani irin yin cute smile irin smile Win nan wanda sai mai matu?ar Sa'a ne yake ganinsa a fuskar Akeem even his late wife wallahi da tana raye zata iya cewa rana biyu ya taSa yi mata Murmushi first night da kuma ranar data haifa masa Amani, abu na biyu dake sanya Akeem Murmushi idan ransa yay mugun Saci, yanzu ma Tabbas ransa ne ya Saci a hankali ya fesar da iska yana wani shafa gashin ?irjinsa tare da tura Waya hannunsa cikin sumar kansa dake zubar da ruwa, bakinsa ya buWe tare da kama lip's Winsa na ?asa ya wani irin taune leSansa idanunsa yay jajirrr jikin wata iriyar da?ushewar Murya yace "Uhm Abbu" sai kawai yaja idanunsa ya lumshe cikin sauri kuma ya fita daga bathroom Win wata ash Win jallabiya ya sanya a jikinsa ya fesa perfume kafin ya Wura half hula white colour a kansa, a hankali yake sauka daga strains Win benen bakinsa yana motsa wa, yana sakkowa Abbu na fitowa daga Parlo hakan yay dai-dai ta fitowar Akeela daga cikin kitchen hannunta ri?e da coffee da plate Win chips, ?amshin turarensa da taji ne yasa dukkan jikinsa ya Wauki rawa, wani irin kwashewa cup Win yay tare da yin ?asa ji kake tasssss ya bada wani irin sauti me ?arar gaske, gaba Waya cup Win ya tarwatse Coffeen kuma yabi hanya, Abbu ne ya kalleta Akeem kuwa da sauri yay gaba Ummi dake tsaye tace "Kinga mala'ikan naki ko?" Caraf Didi tace "A'a ba dole ba, billahi Wazo na kusa sakin fitsari, a toh dan dai ni nasha tabara nasha yasin ne sai dai kallo daga nesa, wallahi Tsila idan ki kaga yana zaro harshe kiyi ta kanki yanzu zai lashe ki ta tass" wani irin fashewa da kuka Akeela tayi tana ?an?ame Jikinta waje guda ganin hakan yasa Ummi kama hannunta tare da janta zuwa cikin part Win ta, zaunar da ita tayi saman sofa kana taje wajan fridge bottle water na Wauko da glass cup ruwan ta tsiyaya tace "drink" hannunta na rawa ta amsa ta wani manna a bakinta da sauri kuma ta shanye ruwan tana maida numfashi, gently kuma ta zauna kusa da Akeela tare da kama hannunta tace "mene ya faru?" Sautin kukanta ta ?ara tana jan numfashi tace "I'm scared Ummi ina jin tsoransa" shiru Ummi tayi kafin tace "Uhm wonderful, the more kina gudun sa the more yana ?ara tsorata kina jina?" Kai ta Waga mata "No! Speak up you're not a child kina da baki ki daina maida kanki baya, kalleki ko Amani ta fiki wayoo common Daughter" shiru Akeela tayi tare da sanya bayan hannunta tana share hawaye kafin Ummi tace "Take time to know yourself, Know thyself said Aristotle, When you know who you are, you can be wise about your goals, your dreams, your standards, your convictions. Knowing who you are allows you to live your life with purpose and meaning, baki da lfy so ki daina sanya tension Win Akeem akanki haka yake ina fata ace one day ya sauya, abu Waya zaki idan yace yi kaza just do, Kada kiyi masa musu murWaWWan hali garesa, kina jina" ?ara Waga kanta tayi haWe fuska Ummi tayi tace "I told ki Waga Kanki" a hankali Akeela tace "Sorry Ummi ban sakewa" hancinta taja tace _"You are a darling Akeela_ Akeem baya son musu, baya son kallo, idan zaki magana dashi baya son munafurci kiyi magana kai tsaye, kinga komai na gidan nan shike yinsa, ko kayan make up zaki siya wajansa zaki ya baki kuWi, dress, airtime, shoe bank, Duk shine ke siya everything da kike bu?ata just go to him, idan yana waje ki daina tsorata bai son hayaniya kinga Akeem uhm he's very stubborn amma yana da tunani gane abinda ke ransa yana da matu?ar wahala now idan kin gama komai kije ki bashi hqr domin har yanzu yana jin haushin abinda ya faru munyi masa faWa a kanki" kwaSe fuska Akeela tayi cikin damuwa tace "Ummi faWa zai min fa" Mi?ewa Ummi tayi tace "No! Bazai baki nasan Akeem idan ransa yana Sace ko buWe ido ba yayi balle ya kalli mutum yay faWa, kawai say sorry to him idan da abinda kike bu?ata ki faWa masa" Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke tace "thank you Ummi" Murmushi Ummi tayi tace "ur wlcm dear" fita tayi lokacin duk suna kan table suna yin dinner Akeem kuma yana ri?e da hannun Amani dake yi masa surutu, tana zuwa Abbu ya sauke ajjiyar zuciya hakan yasa Akeem kallon Abbu a hankali kuma ya Wan kalli gefen Akeela wani taSe bakinsa yay, Akeela jinta take wata uncontactable a cikinsu hakan yasa a takure take kai Chips Win bakinta ba taci da yawa ba ta mi?e ta nufi kitchen, Akeem mi?ewa yayi da Amani Murya can ?asa yace "Abbu,Ummi,Mami Good nigh" fashewa da kuka Didi tayi tace "Wallahi sai dai ka kashe ni amma bazan fasa cewa kai jikana bane, In sha Allahu wata rana sai kazo gabana neman wani abu za kaga rashin mutunci" yana haurawa upstairs yace "Idan kin mutu kuma fa?" Me kuwa Didi zatai ba rushewa da kuka ba, da ?yar Abbu ya bata hqr tana faWin tattara kayana zanyi naje inda ake so na. Akeem ya shiga part Winsa Amani tace "Abbie zanyi bacci dakai kaji" Kallonta yay kana ya zauna saman kujerar dake kusa da fridge Winsa yace "Ina Assignment?" Da sauri tace "Laa Aunty tayi min" Kallonta yay domin bai gane be tace da sauri tace "Anuty Akeela me irin sunanka Abbie" taSe baki yay a hankali ya Wauki dabino ya sanya a bakinsa yana zame rigar jikinsa. Akeela dake tsaye bakin ?ofar shiga Parlon nasa Zuciyarta na bugawa tsoro duk ya gama kamata a hankali ta murWa handle Win bakinta Wauke da sallama ta shiga cikin murna Amani tace "oyoyo Anutyna" lumshe idanunsa yay tare da narkewa jikin kujerar a hankali yake tauna dabinon hannunsa akan ?irjinsa yana shafawa, shiru Akeela tayi idanunta akan Amani wacce take kama da mahaifinta, kamar daga sama taji saukar Muryarsa yace "Amani close the door and go to my bedroom" cikin ladabi ta rufe ?ofar tare da barin wajan, Shiru ne ya biyo baya kan Akeela na ?asa wanda tuni hawaye ya fara fita daga idanunta ba tare da tasan kona mene ne ba, a karo na biyu yace "get out" cikin sauri ta Waga kanta maimakon ta fita sai ta nufi inda yake tana zuwa ta zube a ?asa wajan ?afafuwan ta ba tare da tunanin komai ba ta wani fashe masa da sabon kuka tana faWin "I'm sorry Hamma Akeemmm" shiru yay mata hakan yasa taci gaba da kuka hawayen na sauka akan ?afafuwansa mi?ewa tsaye yana ya motsa fuska kafin yace "fita" jikinta na rawa ta mi?e tsaye zata juya taji ya wani irin fisgota tare da cillata saman kujera a hankali kuma shima ya zube akan kujerar ya wani sanya hannunsa ya sha?e wuyanta idanunsa sunyi jajir yama kasa magana Akeela ji tayi zata rasa rai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login