Showing 66001 words to 69000 words out of 159454 words

Chapter 23 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

fa? Ko ba macace ke ba? Idan har kin amsa sunan mata cook for your own self ki daina sanya wasu tunda ranki zai Saci, idan kuma namiji ne a gabana sai kici gaba" ya faWa yana nufar wajan window'n a hankali kuma ya le?a kansa ganin hadari kamar ruwa zai sauka yanzu yada ya jawo ?ofar ya rufe.
Murmushin dole Anup tayi tana faWin "ok My dee bari nayi mana wani nida kai nasan bakai dinner bama lallai ace ita ta iya girkin ba" duk abinda take faWa yana jinta yana kuma fahimta amma ko kaWan Maganar baya gabansa.
Remote ya Wauka ya kashe A.cn kana ya kunna heater saboda sanyin saukar ruwan sama da garin ya Wauka.
Nan da nan Wakin ya Wauki Wumi a hankali kuma ya juya ya nufi fita waje, da sauri Akeela tabi bayansa jin alamun ta yasa ya tsaya hannunsa zube cikin aljihunsa,
A hankali ya juya tare da kafeta da wani irin kallo kamar wanda yake karantar yanayinta sai kawai ya juya ba tare da yace komai ba, domin waccen mai ?irar muciyar ta sanya yay magana da yawa.
Yana gaba tana binsa a baya yana zuwa main Parlo Amani ta mi?e da gudu ta nufi inda yake ga Mamainsa sai yaga ta shigesa ta nufi wajan Akeela tana faWin.
"Anuty beauty na" Murmushi Akeela tayi dimples Win ta ya loma kamar yadda na Amani yay kafin ta dur?osa dai-dai tsayin Amani tace.
"Eyee ?ar abinta, how are you?" Murmushi Amani tayi tana faWin "Allahamdulillah" ta faWa tana juyawa tare da kallon Akeem wanda yake zaune yana kallonsu tace.
"Abbie kaga irin abina da naka ko?" Ta faWa tana shafa dimples Winta, ya motsa fuska Yay hakan yasa nasa dimples Win yay mahaukacin lomawa daman shi ko yaya ya gyara fuska sai ya bayyana bare kuma yay Murmushi sai numafashin mutum ya kusa Waukewa, kai tsaye ba zaka iya tantance tsakanin Akeem da Akeela wane yafi fari ba? Amma kasantuwar Akeela macace mai tsarin halitta da kuma kamilewarta kai tsaye za kace Akeela tafi Akeem kyau da komai.
Bai ce masu komai ba, yana zaune har Abbu ya fito sanye cikin jallabiya, ya faWa sosai azabar soyayyar Akeela kullum barazanar rasa lafiyarsa yake.
Yana fitowa Amani tace "Abbu" kanta ya shafa yace "Amani Abdul-hakeem Bukar Bello bari muje masjid na siyo maki chocolate da yawa keda Babyn Abbunta" Mi?ewa Akeem yay Abbu na gama shi kuma yana biye dashi.

Lokacin da suka isa Masjid Win gaba Waya gari ya gama riki cewa da hadari samaniya tayi wani irin ba?i, ga wata iska dake KaWawa wacce take tawowa da rugugin hadarin, gaban Akeem ne ya faWi, Allah ya sani babu abinda yake tsoro sama da ruwan sama, lalura yake sashi sosai, yana shiga firgice musamman idan yaji tsawa ta sakko, ranar da ruwa ya dakesa kuwa baya bari kuwa ya zauna lafiya, cikin ?ara saurin tafiyarsa ya shige gaban Abbun Murmushi Abbu yay domin yasan za'a rina, yana shiga Masjid Win ana tayar da sallah dan haka ana idarwa bai tsaya yin addu'a ba ya nufi gida tare da barin Abbu, babu kuwa a main Parlo dan haka kai tsaye wajan dinning ya nufa, yana zama Anup ta fito cikin sabuwar shigarta ta wata Wammiyar riga zama tayi kusa da kujerarsa, tana zama Aleema da Afaf suka zauna tare da haWa baki wajan faWin.
"Lailatan Sa ida" idanunsa ya buWe tare da lumshewa ba tare da yace komai, Akeela kam Didi ta kalla wacce take faWin "naji ance zaki shafin gobe ko? Ai kuwa zani nima" a Marai-raice Akeela tace "Didi ban son zuwa ni" tafi Didi tayi tace "Na isa girma ban fara irgar dangi ba, ke kuwa a saboda me? A'a wlh ba kinzo nan ba, ba zaki jamin zagi da ba?in jini a wajan waccar matar ba, muna zauna ne kawai da ita amma babu wanda yasan Zuciyarta har gobe wlh kamar dai Sauraniya haka hake idan taga Mutum" ta faWa tana Waukan zumar ta cikin tura baki Akeela tace "anyya Didi ni tsoran Mami nake" cikin zare ido Didi tace "eh to, banga lafin ki ba, kin san ?ar Maiduguri ce wlh yanzu sai taiwa mutum asiri,babu mamaki ita tayiwa Bukari yin duniya nace yay aure ya?i, to matan nasa ne ba imani ne ya ishe su ba, daga mai zuba min ?ashi babu nama sai wacce zata zabga yaji acikin abinci kamar dai mayya haka ne, kinga kuwa ina ni ina zama ai dole Bukari yay aure daman shawara nake nema" ta faWa tana yin ?asa da kanta kafin tace.
"KuWi nake dashi ina faWa maki kamar hauka ko shugaban ?asa bazai faWa min su ba, Shine nace kiban shawara ko dai naje ?auye kawa nayowa Audil aure wannan lalacewar nashi ya fara damuna, ko kuma ki rakani mu zaga gida gida mu zaSar masa matar aure" dry Akeela ta saka tace.
"A'a Didi ina ganin kamar dai zuwa ?auyen zaifi fa, wlh daman mugu ne na tsane sa, bashi da kirki ko kaWan yace baya so na baya ?aunat nima wlh idan na ganshi kamar na sha?e sa" Didi wacce ta kula da tsaiwar Akeem a cikin parlon nata tace "a'a, al Muslimu akul Muslim, haza kuma haramun, ba'a cewa an tsani mutum yooo bawan Allah kamar Audil mai tsananin kula da ha??in mutum ina zance haka, wanannan shawarar taki ta zuwa ?auye nemawa Audil mata sam bai ba wannan muguwar shawara ce"
Turo baki Akeela ta ?ara yi tace.
"Nidai bana son shi wlh Allah dama yabar gidan" haSa Didi ta ri?e tace "wlh kamar ina da wu?a a Wakin nan ai yanzu sai ai maganin abun ka sheshi kawai ki huta,ai idan kana jin haushin Mutum maganinsa kake mutum da gidan ubansa ace wai dama ya fita to kai Audil kana ji kasan zaman da zakai da ita"
Da sauri Akeela ta kwanta tana rufe idanunta taji ?amshin turarensa amma bata Wauka shi bane, yana tsaye a bakin ?ofa idanunsa yay Wani irin jaa wanda ba wanda zai iya cewa ga dalilin sauyawar idanuna, ba tare da yace komai ba ya sunkuya tare da Waukan robber zuma ya fita, yana fita Didi ta sauke ajjiyar zuciya tana faWin.
"Kai Wannan yaro ba dai kwarjini ba,wlh ji nai na ?asa faWin wani abun, tashi Annamimiyya wai nan bacci kikai?"
Kuka Akeela ta saka tace "shine baki gayan yana nan ba?" Dry Didi tayi tace "Ubanwa ta aike ni Wannan hukuncin? Baki na tuff" Akeem yana fita kitchen yay babu wanda zai ce ga lokacin daya shige, lokacin kuma ruwa ya sauka da gudu ga wata iska mai ?arfin gaske.
Aleema ce tace "Akeela Abbu yana kira zu kiga sabbin phone's daya siya mana" Mi?ewa Akeela tayi a sanyaye Zuciyarta cike da tsoran ganin Akeem, tana zuwa Abbu ya Wan ja numfashi yace.
"Daughter" Murmushi tayi ba tace komai ba sai Baba Rabi da tace.
"Ashe kina wajan Didi"
Jinjina kai tayi Ummi kuma tace "ba kiyi dinner ba daughter?" Kallon Ummi tayi tace "I'm okay Ummi" ta faWa Idanunta akan Abbu,tana kallon kallon banzan da Anup ke mata amma tai mata banza,Abbu ne ya kalli yaran nasa yace.
"My beautiful girls kun girma ya dace ace kuwa yana da waya right" gaba Waya suka haWa baki wajan faWin "Yes Abbu" Murmushi Yay musu yana Wauka wata kwalin iphone 12 pro max mi?awa Afaf yay, kana ya Wauki wata ya mi?awa Aleema amsa tayi wata ya Wauka ya bawa Akeela wata white colour, amsa tayi tana jin wani daWi yana ratsa ta, Anup wacce take jiran ya bata ta buWe ido ganin babu wata dai wata ?aramar system ash color mai masifar kyau yace "guess??" Aleema da Afaf suka ce "for Akeela" Ummi tace "for me" Mami tace "for Akeem" Murmushi yay ya kalli Akeela yace "and you?" Ka faWa ta Waga tana wani irin lumshe fafaran idanunta cikin siririyar muryarta mai Wauke da rauni tace " I've no idea" kallon Ummi yay yace "matar nan kin fini kuWi ina pharmacy Win? Har zan Wauki kuWi na siya maki abu?" Dry su Aleema sukai kafin suce "kai Abbu zaka iya mana for choosing her as a wife sai kai mata gift" Mami ya kalla yace "And you wai Hero? Nine zan ?arawa mai ?arfi ?arfi? Wlh Abdul-hakeem ya fini kuWi shi nace ya siya musu ya?i why ni zan siya masu" Murmushi Mami tayi tace " for protect us mana Abbu" kallon Aleema da Afaf yay yace "congratulations my beautiful girls kunce kukai winning wannan system Win is for my daughter Akeela gobe zata fara zuwa office a Akeem better farming institute as staff na ma'aikatar" wani irin ihu Afaf da Aleema sukai tare da faWin "Yes Abbu, congratulations Akeela" Akeela kam mutuwar tsaye tayi tama kasa magana wanne irin aiki ne zatai? Me ake a ma'aikatar? Shiru tayi bayan Abbu bata system Win tace "thank you Abbu, Allah ya ?ara arzi?i" wani irin Murmushi Baba Rabi tayi Abbu kuma ya mi?e yace "yawwa Daughter zoki amsar maku chocolate" ya faWa da biyu domin son ganawa da Muradin zuciyar nashi, ba?in ciki da kuma haushi yasa Anup Mi?ewa ta nufi kitchen Akeem na ganinta ya Soye a bayan ?ofa tana shigowa ya kashe light Win kitchen Win, da sauri Anup tace "ohhh God" kafin tai wani yin ?uri taji an Wauka ta da wani irin mari, ta buWe baki zatai magana Akeem ya ?ara sakar mata wani marin, wani irin fitinannan kuka da ihu ta saki sai da Akeem yay mata mari guda biyar ciff, cikin sauri kamar kuma wal?iya yay waje kasancewar har yanzu ?ofar daya buWe ta hanyar swwiming pool tana buWe, yana fita ya rufe ?ofar sosai, fitarsa keda wahala gaba Waya mutanan gidan suka shiga kitchen Win bayan sun kunna hasken kitchen Win, ganin yadda fuskar Anup ta kumbura yasa Mami faWin "faWuwa kikai ko mene?" Cikin kuka tace "Anuty wlh akwai aljanu a gidan nan" ta faWa tana sakin kuka, Akeem kuwa yana fita ya zagaya da sauri jikinsa na rawa saboda ruwan da ake ya dawo main Parlo ya haura upstairs abinsa, jin ance Aljanu.
Yada Didi zare ido tare da faWin "Wa'innahu sulaimanu Wa'innahu Bismillahir Rahim" Wani irin lumshe idanu Akeela tayi ta tabbatar cewa Bobbo nata ne, Shine kaWai Aljani a gidan nan wanda yake Wauke mata damuwa dama tazu da wuri kafin Anup tazu ?ilan yay ta jiranta yaji Shiru, wasu irin zafaffun hawayene masu zafi suka sakko mata kafin kuma tace "nayi kewarka Bobbo na,ina tsananin son ka....


Is not free contact to subscribe.....08119237616

SARAUTAR MARUBUTAA hankali Akeela ta zame daga wajan kitchen Win idanunta cike da hawaye ta nufi part Win Abbu domin zuwa kiran da yay mata, cikin sanyin jikin na nata wanda ya zame mata jiki ta shiga, a Parlo ta same sa yana zaune sanye da jallabiya hannunsa ri?e da magani zai sha, cikin sauri kuma ya Soye maganin yana sakin Murmushi kafin yace.
"Babyn Abbunta sai yanzu?" Kallonsa kawai tayi ba tare da tace masa komai ba, hannunsa ya mi?a mata cikin ?asa da murya yace "come here Meke damun babyna?" Idanunta cike da hawaye ta ?arasa wajansa haka kawai taji tana bu?atar samun jikin wani tayi kuka, tana bu?atar jikin da zata sanya fuskarta tayi kuka, kuka wanda bata san kona menene shi ba, ?arasawa tayi Abbu ya kama hannunta tare da ?o?arin Wurata a cinyarsa, kafin ya zaunar da ita kamilalliyar Muryarsa a kullum da take ?ara daWi ta cika Parlon da yin sallama.
Da Wan sauri cikin basarwa Abbu ya zame Akeela ta zauna a gefensa kafin ya Waga kansa ya kalli Akeem dake tsaye ya harWe hannayensa a ?irji yace.
"Dr Akeem zauna mana" idanunsa ya lumshe irin baya so Win nan kafin kuma ya nemi waje ya zauna, idanunsa a can gefe yana nazarin wacce ma magana zai faWawa Abbu sai kuma yace.
"Uhm mun fitar da sabon taki masu kyau,kuma yay albarka" Murmushin jin daWi Abbu yay domin ya tabbatar ko bayan babu ransa Akeem ba zai taSa bari iyalansa su wula?anta ba, cikin jin daWi yace.
"Ma sha Allah, Allah ya sanya albarka Maudo Baffa" shiru Akeem yana Wan sauke numfashi ba tare da yace komai ba, Akeela kam haushin zuwan Akeem Win taji shi kullum sai yaga tazu waje zai zo, jin shirun yay yawa yasa Abbu faWin.
"Ya dai?" Ya motsa fuska Yay a hankali ya buWe idanunsa ya kalli Abbu sai kuma ya kalli Akeela Murmushi Abbu yay yace.
"Daughter maza jeki kwanta, amshi chocolate" ya faWa yana bata wani babban kwali, kana ya bata wani kwalin guda huWu yace "for your sisters, And Amani good night" hannu biyu tasa ta amsa tace.
"Thank you Abbu, bye"
HaWa ido sukai da Akeem ya watsa mata harara ita kuma ta murguWa masa baki ta nayin waje, tana fita Akeem ya mi?e ya ?arasa wajan Abbu tare da Wan rungome sa yace.
"I miss You Abbu" kansa Abbu ya shafa yace "kai ma baka girma,da kai da ?arka duk sai kun la'anta min cinya" a karo na farko Akeem ya saki wani ?awataccen Murmushi shi kansa bai san abinda yake damunsa a Wannan kwanakin ba, cikin ?asa da Murya Akeem yace.
"An samu kuWi da yawa na raba biyu an kai gidan marayu sauran an saka cikin acct Win masu neman taimako" da mamaki Abbu yace.
"Kai fa?" Girgiza kai yay yace "No, Allahamdulillah" cikin nutsuwa da kuma danne abinda yake ransa yace.
"Abdullah Bukar Bello" jin haka yasa Akeem kallon Abbu kafin ya Wura da faWin.
"Na san ba zan taSa iya yaye maka damuwar dake ranka ba, kamar yadda na kasa maganin tawa damuwar, amma kamar baka duba ramewar da kayi, your Mom told me ko da ita baka zama kai magana,tana da kawaici sosai kasan kuma Wan fari, amma bana jin zan zura maka idanu ka zauna kana ta ?are wa haka kawai ba tare da mun san Meke damunka,
Da ace bamu da amfani a gareka ai da Ubangiji bai baka mu matsayin iyaye ba, na Wauka kamar yadda Baffanka yace ka kula da Akeela zakai hakan? Sai gashi ko kan ka baka lura dashi ba bare na Akeela, U have changed ka sauya ka rame ka rage cin abinci ina tsakanin jin tsoro ace an wayi gari ciwon cikin ka ya tashi, kana tunawa akwai masu bu?atar ganinka a raye, ka tuna Wannan a ranka Allah ya sauwa?a" shiru Akeem yay ba tare da yace komai ba, sai Mi?ewa da yay yace.
"Gobe zata fara zuwa aiki" kan Abbu a ?asa yace "ok" sosai ya lura ran Abbu ya Saci bai ce komai ba ya fita abinsa hankali kwance, yana fita Abbu ya mi?e da sauri tare da shiga bedroom Winsa kai tsaye bathroom ya shiga ya nufi wajan sink ya fara tari kamar ransa zai fita bai samu nutsuwa ba sai da wani jini ya fito ta cikin bakinsa, maganar Mami da yaji yasa ya wanke wajan tass kana ya Salle magani ya watsa abakinsa yana fitowa ya Wauki gorar ruwa ya sha yana sakar mata Murmushi.
A hankali Akeela ta shiga part Winsu lokacin duk sunyi shirin kwanciya, Afaf na zaune tana setting komai a wayarta ta Wura Numbers na ?awayanta, kana ta buWe whatsapp da instagram, wajan bed Winta ta zauna kana ta mi?awa Afaf chocolate tace "gashi inji Abbu" amsa Afaf tayi ta bawa Aleema kana ta mi?awa Anup dake ?wance har idanunta ya Wan kumbura, tsaki taja tace "Allah ya sauwa?e na sha abin hannun ?ar ?auye ki shekara dubu arba'in sai na fara sha" cike da Mamaki Aleema tace..
"Wai mene haka ne? Kin takurawa yarinyar nan daga zuwanki kada ki manta a gidan mahaifinta take, domin da Abbu da Baffa uwa Waya uba Waya ne" taSe baki Anup tayi tace.
"Wannan is not my business, ban kuma bu?aci sani ba" dry Afaf tayi tace..
"Ubangiji Mai tsarin halitta, kin kuma wlh sai Allah ya baki jikin ?auyen ita kuma ya bata na birni na birnin ba duk kai ba, sai mai sa'ar gske fa" dry Aleema tayi tace "kuma dai ni banji he da sha ba, gata fara ta tass abinda" a harzu?e Anup tace.
"Wlh duk zanyi maganin ku gaba idan ance kuyi min haka baku isa ba" shiru sukai mata ita dai Akeela bathroom ta nufa tayi wanka ta gyara kanta tana fitowa ta shirya cikin Silk short robe, ta Wauki baby Hijab ta saka, kana ta fara azkar Win ta, tana gamawa ta kwanta tana kallon Aleema na mata setting komai na wayarta, a haka bacci ya Wauke ta ko chocolate Win bata sha ba.

Akeem ma na shiga part Winsa yay wanka yana fidda numfashi da ?yar saboda Wan ciwon da yaji ?asan mararsa zuwa cikinsa nayi masa,
Bayan yay wanka ya dawo gaban mirror ya fara shiryawa ya nayi yana lumshe idanunsa, sai kuma a lokacin ya lura da ramar da yay, wasu fararan Tartan check print pyjama ya shirya, bayan ya fesa perfume, kana ya cilla Spraymintt mouth freshener a bakinsa, idanunsa cike da bacci ya kwanta babu jimawa kuma bacci ya Wauke sa yana sauke numfashi a wahale tare da rungome pillow kamar yadda ya saba.
Misalin 3:20 ta farka domin kamar a mafarki taji ana kiran sunanta, sunan da mutum Waya ke kiranta dashi, mi?ewa tayi ta nufi bathroom ta wanke bakinta da fuskarta ta cire pat Win daya Saci ta sauya wani, kana ta nufi waje a hankali tana fita ta maida ?ofar ta rufe.
A hankali take tafiya babu kuwa a Parlo har tazu inda Akeem yake zama babu kuwa cikin jin daWi ta shige cikin kitchen Win, a hankali take neman hanya saboda duhun da kitchen Win yake dashi, wajan canter ta ?arasa idanunta na kawo a hankali ta kifa kanta akan canter cikin wata iriyar Murya wacce kuka yake shirin kwance mata tace.
"Uhm kai ma ka daina so na ko? Mene yasa ka daina zuwa waje na?" Hawayen dake cikin idanunta ne suka sakko zuwa saman fuskarta, ?ara turo baki tayi tace.
"Please ni ka Wauke ni mana zuwa duniyar taku mana, ko kazu ina bacci kawai ka Wauke ni haka idan na farka indai kana wajan nan shikenan"
A hankali Akeem dake zaune saman kujera hannunsa dafe da cikinsa ya buWe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0