Showing 120001 words to 123000 words out of 159454 words

Chapter 41 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

na, ku daina karantawa ba tare da kun biya ba=?-?=?O?
No edited=??

NIMCYLUV95-96
Queen of writer's
#Nimcyluv
d'?d'?d'?
_TSINTACCIYA nidai nasan a ko wanne lokaci Wannan littafin na kuWi ne, ki biya ki karanta_
#500
Sulaiman Naima s union bank 0116886423
Chat me on whatsapp 08119237616.


 What Are You saying Al'kaseem? Abbu ya tamabayi P.a cike da tarin mamakin abinda yake faWa daga cikin bakinsa, ba tare da tsoro ko kuma shakka ba P.a yace "Yes! Abbu Akeela is his your tun zuwanta gidanka, Wannan rubutacce ne a cikin Waya daga cikin wasi?ar da Baffa ya bari, Tabbas Akeela matar Akeem ce"
Cikin rashin yadda Abbu yace.
"Mene tabbacin ka na faWin hakan?" P.a ya buWe ducoment Win hannunsa ya zaro wata farar paper ya bawa Abbu, karantawa Abbu ya fara a Zuciyarsa,
Ganin hakan yasa Dad cewa "Karanta muji mana" ya faWa a hankali, Aalam Adil Jahid kuwa har lokacin bai sake magana ba, domin bata cikin tsarinsa.
A hankali Abbu ya fara faWin.
_ Bani da shakku da irin tarbiyyar dana bawa Akeela, ko wanne kalar hukunci na zartar a kanta za tabi, dan haka ba sai na tamabayi_
_ra'ayinta ba, a kullum ita Win mai biyayya ce, Maudo shine yake da wahalar sha'ani, shine wanda ba'a iya juyawa lokacin guda, ban taSa yi masa ba dai-dai ba_ _amma a yau zan aikata, ina fatan zai fahimci baffansa ya kuma gane manufarsa tayin hakan,_
_Dalilin aurawa Akeela wani tsoho da nace shine ya sanya take neman kashe kanta,_
_Akeela tana da rauni kuma yarinya ce mai hqr duk da ta kasance_ _TSINTACCIYA a gareni amma da idanun basiri da kuma hikima nake kallonta Matsayin ?ar kamar kowa ba_ _TSINTACCIYA ba,_ _rauninta ya fara tun tana da shekara 5 a duniya, a nan na fahimci ciwon sikila da take dashi,
Lokacin data girma ta san hankalin kanta bata fita ko'ina saboda_ _ciwonta, amma duk da hakan bai hana ciwon tashi ba, duk sa"aninta sunyi aure, amma ita duk wanda yaji tana da sikila ya kan hqr da aurenta,_
_Dalilin daya Sanya na yanke hukuncin aurar da ita ga wani, tunda ya amince zai amsheta a yadda take,_
_Lokacin da aka samu nasarar samun Akeela a raye nai farin ciki sosai, sai dai nayi ba?in ciki saboda mun rasa wani shashen, bayan tafiyar Akeela gidan Bukari na yanke shawarar mene zai hana na haWa auren Maudo da Akeela?_
_A Wannan ranar banyi bacci ba sai dana tabbar an ?ulla aure tsakanin Akeem da Akeela, na zama waliyin Akeem, inda kuma Jafar ma?oci na ya zama waliyin Akeela na bada sadaki dubu goma da kuma ?atuwar gonata, akwai shaidu na sanya sunansu a bayan Wannan paper, akwai sharaWi idan har Akeem bai amince da auren ba ban amince a bashi ita ba, Yaron kaifi guda ne baya ji sam, abinda ya tsara shine yake, Akeela kuma_ _macace idan mijinta na sonta koda bata son shi wata rana zata so shi, da zuciya guda na haWa auren Maudo da Akeela domin zata samu farin cikin a wajansa _

Date: 17/8/
Sign:~Ayubbello~
Shiru kowa yay sai Akeem daya Waga jajayen idanunsa tare da kallon Abbun nasa, cikin rawar murya yace.
"Abbu I love my wife, wlh ina sonta tun tana ?arama ba zaku gane ba, a bani matata ni a yau ma zan bar maku ?asar idan kuka bani matata"
Sosai P.a da Abbu sukai mamakin Akeem, domin babu wanda ya taSa ji yay magana mai tsayin haka ba, Tabbas Ubangiji kaWai yasan tarin so da ?aunar da ya kewa Akeela.
?auke kai kawai Abbu yay tare da faWin, "Kana da izini akan Akeela amma mahaifinta ya fika iko da ita, sai ka nemi izini wajansa"
Abbu na rufe baki Papi yace, "Idan har nine mahaifin Akeela to Tabbas ba zata zauna da Akeem matsayin miji ba, kuma ina so a yau ya sakar min yarinya na bata wanda nai niyya"
Kallonsa Abbu yay a karo na farko yace.
"Haba Abdul-?hadir ka dubi girman son da Akeem yake mata ka bashi ita,
Tunda nake ban taSa ji ya buWe baki yace yana son wata yarinya ba, sai yanzu duk kawaici da kuma zurfin ciki irin na Akeem yau ya buWe baki yace yana son yarinyar nan sai ka bashi ita"
Cikin faWa Mom tace.
"Ni ban taSa ganin rashin kunya irin wannan ba, ga yadda aka samu yarinyar nan, baka san cinta ba baka shan ta, balle sutturar ta da kuma lafiyarta, Bama kasan cewa kana da yarinya ba sai yanzu saboda rashin kunya kace zaka buWe baki wai ba zaka bata auranta ba"
Shiru Papi yay, domin baya tunanin akwai wanda zai iya sauya masa ra'ayi, danma Aalam ya cika masa idanu duk da ba kallonsa yake ba idanunsa ma yana a lumshe ne,
Yana Wan girgiza ?afarsa a nutse.
Laylerh kam Papi kawai take kallo tana mamakin ?arfin halinsa, gasu a wajan ga kuma uban yaron amma ya shafawa idanunsa tuka saboda rashin kirki.
Arif kuwa ransa ne ya Saci haka ma Aaliyah, Ajmal kam Ajjiyar zuciya kawai yake saukewa,.
Karim tausayin Akeem ya kamasa, Jadda bata cewa komai.
Akeem duk yadda yakai dajin haushi da kuma tsanar Papi a yanzu Matarsa kawai yake bu?ata, duk da cewa yana sane cewa Hadda sanya hannun Papi wajan kashe Baffa.
Da kuma kwace Dukkan gonakin al'ummar Wudil da gurbata rayuwar al'umma, jiki a matu?ar sanyaye ya nufi wajan Papi wanda ya amshi Akeela wacce har yanzu bacci take amma takan Wan motsawa kaWan bakinta na ambaton sunan Bobbo!
Zubewa Akeem yay akan ?afafuwansa idanunsa na zubar da hawaye a karo na farko rauninsa ya gama bayyana akan AKEELERH, raunin da bai taSa tunanin zai iya bayyana shi a gaban kowa ba sai ita data zama dolansa,
Ciki wata kalar raunataciyyar Murya Akeem yace.
"Ka yarda ka bani ?ar ka da zuciya Waya, ni kuma I promise to stand by her and love her unconditionally... I promise to care for her and never neglect her. He's life to me... Whoever tries to harm her will have me to contend with. It s a promise that I will protect her with the last drop of my blood.. Dan Allah ka bani ita zan iya mutuwa wlh"
Ya faWa a sanyaye lokacin guda kuka wasu zafaffun hawaye suka shiga fitowa daga cikin idanunsa suna sauka akan kamilalliyar fuskarsa.
Shi kansa Papi yay mamakin ganin hawaye a idanun Akeem, bai taSa tunanin akwai abinda zai iya sanya Akeem Win kuka ba, sai Gashi yana kuka akan soyayya, soyayyar ma ta ?ar daya haifa da cikinsa.
Shiru yay, gaba Waya kuma kallo ya koma kan Papi kowa ka so yaji abinda zai faWawa Akeem.
Jin shiru yay yawa yasa Akeem ?ara ?asa da muryarsa sosai kamar ba Dr Abdul-hakeem Bukar Bello yace.
"If I hurt her, I hurt myself because she's me and I am her.....I dedicate to her all that I have, and I promise her that I ll stand right by her side forever and always until the day I die"
Ya ?are maganar yana dafe ?irjinsa wanda yake masa ciwo yana jin tamkar zuciyarsa zata fito da ?irjinsa saboda ciwon da yake ji.
?auke kai Papi kana kuma a da?ile yace.
"I'm sorry, but i can't give you my daughter shine gaskiya and..."
Bai ?arasa faWin abinda yay niyya Akeem ya fara wani irin tari yana ri?e ?ahon zuciyarsa tare da mi?a hannunsa yana son ri?e hannun Akeela, cikin sauri Papi yaja baya da Akeela a jikinsa wacce take baccin wahala,
Cikin tashin Arif, Aaliyah, Mom, Asheer, Azzam, Mom sukai kan Akeem suna ri?esa ganin yadda yake tari ga jini na fita ta cikin bakinsa, A gigice Abbu ya jawo Akeem zuwa jikinsa yana jijjiga sa tare da kiran sunansa.
"Maudo!! Dr! Hero! Abdul-hakeem"
Gaba Waya ya jera masa suna da suke duk mallakinsa Amma ina Akeem tari kawai yake jikinsa na wani irin tsuma da karkarwa wanda ya sanya Laylerh runtse idanunta tana jin tamkar taje ta amshi Wan ta ko zai samu wani sassauci,amma ina da kunya tunda ga mara?insa na a wajansa, Abbu ya Waga kansa ya kalli Papi wanda yake shirin barin room Win Wauke da Akeela Abbu yace.
"Nasanka farin sani, haka kuma ka sani ban taSa neman wani abu wajanka ba, gani a matsayina na Uba a wajan Akeem ka taimaka ka bashi matarsa, nasan ko ?ara na kaika tabbas za'a bashi matarsa amma kai ne da kanka ka haifi Akeela, kana da iko a kanta amma komai tsararre ne, tunda har zanan ya ?addara aure tsakanin Akeem da Akeela ka bashi matarsa ka dubi halin da yake ciki Aman jini yake"
Shiru Papi yay ya?i cewa komai.
Dai-dai lokacin kuma wani irin gudan jini ya fita ta cikin bakin Akeem gaba Waya kuzarin da yake dashi ya ?are, matarsa yake so ita yake bu?ata,
Cikin wani irin sanyin Murya Akeem yace.
"Abbu"
Ri?e hannunsa Abbu yay jikinsa duk yay sanyi da lamarin Akeem Win cikin sanyin murya da kuma tausayin halin da yake ciki Abbu yace.
"Kayi hqr ka bar masa ?arsa ai ba ita kaWai bace mace, yadda baya sonka kaima ka hqr kuma ko babu komai ai ?ar Uwarka ce"
Ya faWa a taushashe yana sharewa Akeem zufar dake yanko masa,
Ganin dai da gaske Akeem zai iya rasa rai kuma Papi na shirin fita da Akeela yasa Mai martaba Aalam Adil Jahid ya numfasa tare da ware idanunsa ya kalli Papi a karo na farko daya sanya baki cikin maganar yace.
"Ba zaka iya ceton rai ba? Mahaifinsa da kansa yane neman alfarma fa"
Ya faWa a hankali yana mai Wauke idanunsa daga kallon Papi Win zuwa kallon Laylerh wacce take share hawaye a Soye.
Kasancewar cikin harshen turanci Aalam yay Magana yasa Papi rusunawa a mutunce kamar zai zube yace.
"Kayi hqr ka ga farceni amma bazan iya bawa Akeem auren Akeela ba, idan kuma kaga Aure ya tabbata a tsakanin su to Tabbas bana raye sai dai ayi zaman auren bayan raina"
Kallonsa sukai da mamakin jin kalaman da yake fita daga bakinsa, idan Ubangiji ya tsaga rabo tsakanin Akeem da Akeela lallai Papi zai iya rasa tunda har yay wannan furucin.
Dukkan ?arfinsa wanda yay masa raguwa ya tattaro tare da Mi?ewa tsaye har kawo lokacin jini bai daina fita daga cikin bakinsa ba.
A hankali ya shiga takawa tare da yin wajan da Papi yake, Ajmal daman tuni yabar cikin ward Win baki Waya, yana zuwa Papi ya juya masa baya tare da ficewarsa Wauke da Akeela.
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wani ?yakkyawan sauti zuciyar Akeem ta bayar nan take yay baya zai faWi, Aalam daya mi?e tsaye ri?e da sanda a hannunsa yay sauri ri?e Akeem, ganin babu abinda yafi kusa dashi yasa Akeem rungomesa Aalam ya shiga sauke ajjiyar zuciya ko kuka ya gagara fita, bayan shekaru kusan talatin da huWu da rabuwar Wa da uba yau Ubangiji ya ?ara haWa fuskokinsu, a nutse Aalam ya rungome Wan sa, jininsa zuwa jikinsa ya shiga shafa bayansa.... Shiru kawai Akeem yay yana jiran lokacinsa yay dan baya tunanin zai iya ?ara kwana guda a wannan duniyar inda babu Akeela.
Fita duk sukai zuwa cikin mota, Aalam ya kalli Abbu yana sakin lallausan murmushi yace "zoka rabani da Wan ka"
Dariyar ?arfin hali Abbu yay yana Wan dur?osawa yace.
"Tabbas Wana ne, amma a yau na baka a ronsa"
Aalam bai ?ara Magana ba domin shima a yanzu yana bu?atar Wan nasa kusa dashi, Sarkin gobe!
Abbu da Dad mota Waya suka shiga, yanzu ma Meema tana gaban mota bata cewa komai sai Ajjiyar zuciya take saukewa, Arif da Azzam a tare sai Asheer a gaba, Mom da Laylerh a tare sai Aaliyah a gaban mota.
Sai kuma Mai martaba Aalam Adil Jahid tare da Dr Abdul-hakeem Bukar Bello kuma Amir Aalam Adil Jahid, Aalam na zaune ya Wan kishin giWa kan Akeem akan cinyarsa yana shafa sumar kansa.
A hankali motocin su suka shiga fita daga cikin Emirates International Hospital Win.
Kai tsaye kuma Villa suka nufa.
Akeela kuwa suna shiga mota driver yaja su zuwa unguwar Jabi dake Abuja, Ajmal babu wanda ya san inda ya nufa Karim kuwa shike jan motar da Jadda ke ciki babu wanda yake magana cikinsu.
Babu jimawa suka isa wani babban Waki wanda ya samu Dukkan wasu kayan more Rayuwa na nan gidan duniya a nan Papi ya sanya Akeela tare da kwantar da ita, bacci take sosai amma time to time bakinta na motsawa tana kiran sunan Bobbo.
Jadda part Winta ta shige Karim kuma ya nufi part Win Ajmal, Papi ma ya shige nasa part Win gida yay shiru.
Didi ce tsaye a compound babu jimawa motar ?an hisban ta ?arasu cikin sauri ta nufi inda suke har zanin na faWuwa bata jira fitowar shugaban nasu ba, tana zuwa ta sanya hannu ta dungure masa kai tace.
"Wlh ka ka tuba kaji tsoran Allah, banda lalacewa tai maka yawa tun jiya nake zaman jiranka sai yanzu, aini da naga tabon sallah a fuskarka na Wauka kana jin tsoran Allah Ashe abin gaibune, a toh ba dai ruwana shi ai addini a zuciya yake amma wlh ina faWa maka kaji tsoran Allah duk abinda zakai ka ri?e gsky, yanzu Wannan abin a wata ?asar sai an kulle ka nake baka labari"
Ta faWa tana juyawa shidai Murmushi kawai yay tare dabin bayanta sauran kuma suka tsaya a waje.
Ummi na zaune da Amani wacce take mata kukan ita Abbie Winta zata,sai kawai gani Didi tayi da ?ato a bayanta cikin sauri ta Wauki hijab ta sanya tana faWin.
"Didi da kin sanar ai"
HaSa Didi ta ri?e tace.
"Ya shafi ya ma'afi mai maita naji abinda kikace, ina tunanin ke kika haifi Bukari ko? To ahir Winki nice nan uwar Bukari da Ayuba, kakar Audil da Tsila maza tsuge bakinki"
Shiru Ummi tayi ba tare data ?ara cewa komai ba.
Shidai Wan hisba na tsaye sai daya kaji yace "Ina wacce kike magana akai" zare ido Didi tayi domin tama mance Mami bata gidan sanin bata da abinda zata faWa yasa ta rushe da kuka tare da faWin.
"To nidai bada Allah na dogara ba? Kowa yay mugun abu ai kansa ni ba tsohuwar banza bace taje can taci kanta wlh, babu ruwana na yafe mata"
Ta faWa yana yin muzurai sai a lokacin Ummi tace "Malam U can go"
Fita yay yana fita Didi tace "Ai wai labari ya samu kin san Mutane da Shegiyar gulma da kukansa da komai yace yana son ganin matar abu dai kamar wasa basai gashi yazo ba, to duniya babu gsky shima yaci kansa ai shima Bukari yaje yana ta gararanba Abuja"
Mi?ewa Ummi tayi tace "ki shirya zamu shige Abuja muma" Didi tace "To ubanwa muke dashi a Abuja kuma? Sai gantali muke kamar wanda suka faWo daga sama"
Ummi tace "Gidan shugaban ?asa" zumbur Didi ta mi?e tsaye tace "Mai ?arya a ?onashi a wuta" Murmushi kawai Ummi tayi Didi kuma tai part Winta babu jimawa ta fito Wauke da ?ar fus tana faWin.
"Ke dai A'isha irinku ne abin arzi?i yake shige ku wallahi" fitowa Ummi tayi ri?e da Amani Baba Rabi ma ta fito, gaba Waya mota suka shiga aka ?ulle gidan suka Wauki hanyar Abuja.
Al'amarin su Mami yay girma domin tuni Akeem ya sanya aka mayar dasu State C.i.d har kawo lokacin kuma Dada ta kasa shawo kan komai domin an haWa su Mami da Kidnappers ne, warin kuma dake tashi babu wanda yasan na mene mai Gadi daman tun a ranar su Mami suka kuresa.
Misalin ?arfe 9 na dare.
Dukkansu suna zaune akan dinning suna dinner Banda mutum uku, Meema, Akeem da kuma Aalam.
Shiru wajan ya Wauka kowa zuciya babu daWi, bayan sun kammala ne Asheer ya nufi part Winsa Wayarsa ya Wauka ya kira wata number yace.
"Tunaninku ya gurSata domin Wannan ducoment Win baya wajan kowa yana wajan P.a Win Akeem" yana faWin hakan ya kashe kiran tare da gyara jikinsa ya nufi part Win Meema.
Akeem ne tsaye fuskarsa babu walwala idan ka gashi zaka Wauka ya shekara yana jinya ne, yana sanye da Cable-knit vest wacce take ?arama ta kama jikinsa, gaba Waya rabin ?irjinsa a waje yake.. sai kuma Tracksuit trousers idanunsa a lumshe ruwa na sauka daga cikin sumar kansa saboda wankan da yay, ya jima a wajan ba tare da sanin mene yake kamar kuma wanda aka sikara yay waje yana fitowa yaci karo da Azzam, da mamaki Azzam yace.
"Ina zaka"
Bai kallesa ba yace "Get me a key" ya faWi hakan yana nufar compound wajan Aalam Azzam yay yana zuwa yace.
"Aalam Amir fa zai fita"
A nutse Aalam yace "let him go" ya faWa yana sipping coffee Win hannunsa yana girgiza ?afa.
Key ya Wauka yabi bayan Akeem a compound ya samesa tsaye yana zuwa yace "Bari na kai ka" bai kallesa ba amsar key Win da yay ya shiga mota, yana shiga ya fara danna horn da karfi kafin ya ?arasa an buWe masa gate, fita yay yana tafe yana motar na nuna masa derection Win da zaibi a haka ya isa unguwar Jabi.
Slowly ya shiga driving Win motar har ya kawo dai-dai gidan Abdul-?hadir Azeem, parking yay tare da fitowa daga cikin motar hannunsa zube cikin aljihun wandonsa lokacin 10 ta shige, a bakin gate Win ya tsaya a hankali kuma ya fara knocking gate Win not too long gatekeeper ya fito ya buWe ?aramar ?ofar,
Yana ganin Akeem tsaye yace "Malam lafiya dai" Mai gadin ya sake faWin "magana nake" tsaki Akeem yaja kafin kuma ya buWe baki da ?yar yace.
"Gidan zan shiga"
Zare ido gatekeeper yay yace "kace me?" Kame fuska Akeem ya ?ara yi kamar ba zai magana ba sai kuma yace "Kana da 1m idan na shiga" baya mai gadin yaja Akeem ya shigo kana ya mayar da ?ofar ya rufe.
Gidan ya fara bi da kallo yana tunanin ta ina zai fara, a nutse yake duban gidan har ya kawo wani shashe wanda wutar shashen take a buWe.
Yasan is hardly ace Jadda da Papi sune suka bar part Win su haka, tunawa yay da Akeela bata son duhu ko kaWan yasa ya sauke Soyayyiyar ajjiyar zuciya.
Kai tsaye kuma ya nufi window'n part Win.
Lokacin Akeela na tsaye a cikin bedroom Winta wajan Waya window'n tana sha?ar iska hannunta Waure saboda raguwar karyewar da tayi, tana sanye da Silk short robe iya waist Winta sai wani trousers iya laps Winta, cinyoyinta sai she?i suke,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login