Showing 24001 words to 27000 words out of 159454 words

Chapter 9 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

?auri ya koma gida har wayewar gari basu runtsa ba,Didi data rufe idanunta zata buWe da sauri tana faWin "Muhammadur Rasulullah s.a.w" washe gari wajan ?arfe 8 na safe lokacin tuni Abbu ya gama bada cigiyar Akeela both side t.v Redio, a hankali motar Akeem take shigowa cikin estate kai tsaye kuma gate Win gidan su ya nufa yana zuwa Isa ya buWe mata gate ya shiga tun kafin ya fito daga motar cikin Sacin rai da kuma tashin hankali Abbu ya nufi kan Akeem gadan gadan domin rashin Akeela dai-dai yake da rasa rayuwarsa....



Hhhhh Akeem you're too selfish baka da kirki ko kaWan=??



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*
NIMCYLUV
FITATTU HU?U=?%?

Writer of
Abu Maleek
Sirrin mu
Uncle ne
Kwaila ce
The new emir
Jidda
Juyayi
Izzar so
Moon
Lamrat
Raino ne sila
Ranar Aure na
?addarar mace
Ashe ?ar babata ce
TSINTACCIYA


http://wa.me/+2348119237616
MASU SIYA SUYI MGN=?F?
EPISODE1?? 6?? -1?? 7??
Yana zuwa bakin ?ofar ya tsaya yana jiran fitowar Akeem, gently ya buWe ?ofar ya fito idanunsa a lumshe ga yadda jijiyoyin kansa suke a mimmi?ewa fuskarsa tayi jajirrr da ita alamun har yanzu yana cikin Sacin rai.
Ganin Akeem cikin wannan halin wanda bai taSa ganinsa a ciki ba yay saurin faWin "Dr" idanuna da suke a Lumshe ya buWe tare da sauke ganinsa akan fuskar Abbu,wani irin bugawa zuciyar Abbu tayi saboda wani irin jaaa da idanun Akeem sukai har wani ruwa suke fitarwa. Muryar sa na rawa yace "what... what happened to Akeem?" Lumshe idanunsa yay kana ya buWe kamar wanda baya son yin magana ya buWe baki da ?yar yace "noting" yana faWin hakan ya nufi shiga cikin gidan da idanu kawai Abbu ya bisa yana mamakin ba?ar zuciya irinta Akeem. Girgiza kai kawai yay tare da nufar cikin gidan kai tsaye part Winsa ya nufa, Akeem na shiga Amani na ganinsa ta mi?e tana faWin "Abbie na" bai ko kalli inda take ba sai hannu daya sanya yama ture ta kai tsaye upstairs ya nufa yana dafe kansa yana jin yadda Amani ke kuka amma yau banza da ita, Didi dake zaune tayi saurin faWin "Au! Yarinya ba sai dai kiyi tayiwa Ubanki istigifari ba, daWin abin ko kashe ki yay shine ya haifa a toh" Aleema ce ta kama hannunta tana rarrashinta kasancewar weekend ne duk suna gida. Akeem na shiga side Winsa rest room ya nufa cire farar jallabiyar jikinsa yay tare da sa?ale ta a hanger, fure fresh skin Winsa ta bayyana wani irin ?wantaccen ba?in gashi ne a saman mararsa mai matu?ar Waukan hankali jikinsa a sanyaye ya nufi cikin tube tare da shigewa ciki, wani irin sauke numfashi yay a hankali kuma ya ?ara nutsewa cikin ruwan dake cike har bakin tube Win, zafin da zuciyarsa ke masa ya sanya gaba Waya yama mance a cikin ruwa yake, idan ya tuna irin faWan da Ummi da Abbu sukai masa sai yaji wani abu ya tsaya masa a ?irjin, cikin ficewar hayyaci da kuma zallar damuwar dake ransa ya ?ara nutsa kansa cikin ruwan a hankali kuma ruwan ya fara shige masa cikin baki da hanci.

A hankali wata ba?ar mota mai ?irar Audi RS5 ta fara shigowa ciki Nasarawa daga farko farkon Nasarawa harya gifta sai kuma ya dawo baya a hankali yana zare ba?in glasses Win dake idanunsa, saurayi ne Wan kimanin shekaru 27 yana sanye da wani farin voyal wanda yay masa kyau sosai kasancewar sa farin bafulatani kana ganinsa Kasan cewar kuWi sun zauna masa, a hankali yake tafiya da motar zuwa baya kasancewar shike driving Win ganin hakan yasa wanda ke kusa dashi yace "Ajmal me kake haka ne?"shiru Ajmal Win yay domin baya jin akwai abinda zai iya faWa, a hankali ya gama tsayar da motar tare da buWe murfin motar ya fito ganin hakan yasa Karim yay saurin fitowa yana faWin "wallahi kaifa ba hankali gare ka ba, kana ganin aikin dake gabanmu dole ne a wannan satin mu samu mu shawo hankali duk raguwar jama'ar" ina Ajmal baya gane yaran domin tuni idanunsa suka sauka akan fuskar Akeela dake kwance a ?asan wata bishiya wallahi wallahi a wannan lokacin duk wanda yaga Akeela dole zuciyarsa ta buga domin ba zaka taSa cewa ?ar hausawa bace, tana kwance kanta na zubda jini saboda wata muguwar faWuwa da tayi gaba Waya kayan baccin dake jikinta sunyi wani bala'in yin datti gashinta ya wargatse yay Wai Wai, tsaye Ajmal yay akan Akeela yana jin zuciyarsa na bugawa, a hankali kuma ya tsuguna a gabanta dai-dai lokacin da Karim yake ?arasuwa wajan cikin sauri yace "wai Ajmal meke damunka ne? Baka tsoran abin cutarwa ne? Kilama ba mutum bace Aljana ce, ina ka taSa ganin mace mai gashin wannan?" Banza Ajmal yay masa domin yadda idanunsa suka sauka akan fuskarta yasa baya fahimtar komai dukkan wani abu na kansa sai da ya kunce, hannunsa ya mi?a tare da tattare sumar data rufe mata fuska cikin sauri ya rufe idanunsa yana faWin "Ohh God" Karim yay saurin faWin "is she died?" Girgiza masa kai kawai Ajmal yay yana ?o?arin sanya hannunsa ya Wauke ta Abbu dake ?arasuwa wajan yace "Akeela! Allahamdulillah"
Da sauri ya sanya hannunsa ya Wauke ta tare da kallon Ajmal yace "thank you son, wallahi tun jiya mukai missed nata yanzu na ?ara fitowa ne, kamar daga sama na hangeka ji nai kawai ina son ganin Meke faruwa cikin ikon Allah kuma naga Akeela thank you" jinjina kai kawai Ajmal yay yana shafa wuyansa sosai ya gane Abbu amma shi Abbu sam bai gane waye Ajmal ba, kamar bazai magana ba sai kuma yace "Dad! A nan kuke ne?" Kallon Ajmal Abbu yay yana karantarsa sai kuma yace "eh cikin Railway quarters no 112" idanunsa akan fuskar Akeela yace "ok Thank you" yana faWin hakan ya nufi cikin motar tare da zama wajan driving ba ganin hakan yasa Karim shima ya shiga cikin motar da gudu Ajmal yaja suka bar wajan, mai makon yaje inda zashi sai kawai ya juya kan motar ya nufi hanyar gida da Mamaki Karim yace "wai Ajmal Meke damun ka ne?" Cikin Sacin rai Ajmal yace "ban sani ba, banza shege munafuki kawai haba" ya faWa cikin Sacin rai yana ?ara sharara gudu.
Abbu shima cikin farin ciki ya nufi motarsa bai yadda ya ajjiye ta a back seat ba a nan saman jikinsa ya barta key yaywa motar ya juya zuwa gida tun a hanya ya kira number Ummi da sauri tai picking call Win tana faWin "Something news?" Cikin ?asa da murya yace "I've seen her Ummi on my way yanzu" Murmushi tayi tace "Allahamdulillah"

A wahala Akeem ya Wago kansa daga cikin ruwan yana sauke wahalallan numfashi a hankali kuma ya buWe idanunsa da sukai wani mahaukacin ja, ya jima cikin ruwan kafin ya fito ya Wauki bathrobe ya sanya a jikinsa, ruwa na zuba a jikinsa ya fito kai tsaye ya nufi cikin wani special bedroom Winsa Yana zuwa ya rufe ?ofar da key, derect bed ya nufa yana zuwa ya faWa tare da jan duvet ya rufe jikinsa tass domin wani mugun bacci ya keji, kamar yadda ya saba haka yanzu ma ya jawo pillow ya rungome a tsakanin ?irjinsa yana sauke numfashi a haka bacci ya Wauke sa da tunanin yadda zai rama abinda akai masa akan wannan yarinyar.

Ummi da Didi ne suka mi?e lokacin da Abbu ya shigo da Akeela a hannunsa, kai tsaye part Win su Aleema ya nufa da ita, Ummi na biye da shi Mami ko motsawa ba tayi ba idanunta akan cineme, yana zuwa su Afaf suka mi?e fuskarsu Wauke da farin ciki, kwantar da ita yay cikin nutsuwa Ummi tace "bari na duba ta" gefe Abbu ya koma yana jin kamar ya kori kowa ya jata jikinsa ya rungome ya lallasheta da kansa amma no way ahlinsa na wajan dole yaja da baya da yaga yana neman zama wani uncontrol sai kawai ya fice daga part Win, a hankali Ummi ta zauna idanunta akan Akeela tace "Afaf jeki kawon warm water a bowl with towel" "ok Ummi" bathroom tayi ta shiga haWa ruwan zafin kana ta fito Wauke da towel Win "drop it and leave and you too Aleema" ficewa duk sukai gently Ummi ta zamewa Akeela rigar jikinta babu ko bra a jikinta cikin tausayin ta Ummi ta shiga goge mata Jikinta da ruwan zafin, sosai ta kasa mata Jikinta ta shafe ta da robe kana ta sauya mata kaya zuwa Sleeve Bodycon mai sau?in nauyi saboda zafi ake da alama akwai ?aramin hadari a ?asa, kwantar da ita tayi ta rufe da duvet gudun a.c ta ?aro mata ba mai cutarwa, fuskarta tabi da kallo ganin yadda take sauke ajjiyar zuciya a jajjere, fita tayi daga bedroom Win a Parlo ta samu su Afaf Win suna buga game ficewa tayi daga part Win nasu baki Waya.
Ummi na fita Akeela tai wani irin juyi tare da buWe idanunta abinda basu sani ba idanunta biyu kawai har yanzu mutanan na kanta ne irin aljanun nan ne masu mugun abu wanda sai ansha wahala kafin suyi magana ma. Parlo Ummi ta dawo kusa da Mami ta zauna ba tare da tace komai ba, a hankali Abbu yake tafiya cikin tafkeken bedroom Winsa hannunsa goye a bayansa sai numfashi yake fitarwa, gaba Waya yama rasa yaya zai yi baya jin daWin komai burinsa kawai yaga fuskar Akeela, wani murmushi yay yana jin daWi domin sai yanzu ya tuna da ?ofar dake bedroom Winsa wacce kai tsaye hanyar tayi har parlon su Aleema, jikinsa na rawa ya buWe ?ofar tare da fita su Afaf na tsaka da buga game su kaga Abbu kamar daga sama kallonsu yay yace "bari na mata magani" jinjina kai kawai sukai, bedroom Winsu ya nufa jikinsa har wani tsuma yake tana zaune ta tura kanta cikin tsakiyar cinyoyinta, ?arasawa yay tare da faWin "Babyn Abbunta zo nan gani nazo rarrashin ki" shiru bata motsa ba hakan yasa ya ?arasa inda take yana zuwa ya jawota jikinsa yana shafa kanta tare da faWin "Babyna" jajayen idanunta ta Waga ta kallesa cikin wata kakkausar murya tace "Abbu Akeem" zuciyar Abbu ce ta buga da ?arfi cikin damuwa yace "me Akeem zai maki" kuka ta sanya masa ko kuma aljanun suka sanya masa cikin wata iriyar Murya mara daWin saurara tace "Akeem muke son gani Abbu" sai a lokacin Abbu ya fahimci ba ita take Maganar ba, shafa kanta kawai yay yana faWin "sorry Babyna kina shan wahala ko? Dana aureki zan bar ?asar dake" wani irin kallo tayi masa tace "kai ma baka da lafiya Abbu Meye Wannan a jikinka?" Bai tsaye jin zan canta ba ya Wura bakinsa a kunnanta ya shiga yi mata addu'a, mi?a ta fara yi kafin kuma a hankali jikinta ya saki bacci mai nauyi ya Wauke ta, Murmushi Yay yace "Babyna zaki sanya zuciyata bugawa idan kina kiran sunan Akeem, Tabbas ni kaWai zaki so nasan Akeem bai taSa cewa yana sonki amma yadda kike da mugun kyan nan masu kawo maki hari suna da yawa, ni kawai zaki so zaki zauna dashi, zan koyar dake zallar so da kuma ?auna ta Akeem kuma duk yadda za'ai a watan nan sai na tura shi Germany zai nesa dake sai yay Shekaru masu yawa lokacin tuni kin zama tawa zai dawo" ya faWa yana shafa kanta a hankali ya sumbaci goshinta..


*Singapore*
Khoo Teck Puat Hospital
A hankali motar tai parking Meema ce a gaba sai mahaifinta President Ahmad Adil yana Cikin Wata dakakkiyar shadda dark blue mai kyau sai she?i yake, yayinda ita kuma take cikin wata milk Win abaya da red Win Stones tayi rolling kanta da vail tayi kyau sosai, hannunta ri?e da waya ga wasu manyan guards kai tsaye cikin female sugical world suka nufa shiru asibitin saboda asibiti ne na masu kuWi babu hayaniya ko kaWan, cikin sauri Meema ta buWe ?ofar office Win Dr Win ba tare dako permission ba, yana zaune yana duba wasu files Meema ta shiga tana faWin "Dr what happened i saw your miss call" Murmushi yay yace "Na kira na faWa maki yau za'a buWe fuskar ?aninki" wani daWi taji da sauri ta rungome Dad tace "Dad bana faWa maka ba" hannunta ya ri?e yace "ok be careful" Mi?ewa Dr yay cikin so much respect ya shiga gaisar da Dad kafin yace "follow me" binsa sukai a baya har suka nufi wani room 11 buWe ?ofar akai Dr na gaba Meema na baya sai Dad, cikin sauri ta zame hannunta ta nufi inda yake a kwance da kayan marasa lafiya Murmushi tayi tana ri?e hannunsa, Wumin hannunta daya ratsa tafin hannunsa yasa yay sauri ri?e hannunta domin yau gaba Waya ba tazo hospital Win ba kamar yadda ta saba, kayan aiki Dr ya Wauko Meema jikinta har rawa yake domin ta matso ta ganshi, cikin nutsuwa Dr ya fara ware masa bandejin fuskarsa yana cirewa, bakinsa ne ya fara bayyana mai Wauke da jajayen laSSa, sai kuma hancinsa a haka har aka gama buWe masa fuskar, idanunsa a rufe ruff fuskar Abbu kwance a saman nashi fuskar Dr ne yace "Congratulations now open your eyes" slowly ya shiga buWe idanunsa kai tsaye ya sauke ganinsa akan fuskar Meema babu ko kifta idanu, cikin farin ciki Meema tace "Bro na" shiru yay mata bai ce mata komai ba ganin hakan yasa ta kwaSe fuska tace "why baya magana?" "Ai sai ya koyi komai ba, kinga aiki ya sameki" Dad kam tunda aka buWe fuskarsa yaji gabansa ya faWi sosai ya san me fuskar amma mene haWin Meema da wannan gske har ta sanya aka sawa wani ita? hannunsa Meema ta kama tace "I'm your sister" cikin kwaikwayon Abinda ta faWa yace "I'm your sister" wani irin Murmushi Meema tayi tace "A'a ba haka za kace ba" kallon Dad tayi tace "Dad his name please" buWe baki Abbu yay yace "Asheer" "Wow! Nice name" Meema ta faWa tana faWin "as from today sunanka Asheer amma zanna ce maka Bro ni kuma kace Sister" dry Dr yay yace "tab kina nufin a yanzu duk zaki koya masa komai? Mudai nan kafin ku tafi zamu kuya masa wanka,Sallah, cin abinci komai" Asheer kuwa tunda ya Wura idanunsa akan Meema ya?i Waukewa domin tsoran kallon mutanan wajan ma yake, mi?ewa tayi zata Wauko masa mirror da sauri ya ri?e hannunta yana juya idanunsa, da ?yar dai ya sake ta lokacin da yaga kansa a madubi kansa ne yay wani irin sarawa da sauri ya saki madubin a ?asa ji kake tasssss ya fashe a ?asa cikin sauri kuma cike da tsoran abinda yayi ya Soye fuskarsa a bayan Meema..


Today is Monday yau Akeem ya tashi da azumin Litinin da Alhamis kamar yadda ya saba, rabonsa da ganin Akeela wajan sati guda kenan, domin ko zama yanzu ba yayi a Parlo, a hankali ya fito daga motarsa lokacin ana ta kiran sallar magrib kai tsaye pampo ya nufa tare da Waura alwala, ko cikin gida bai shiga ba ya nufi cikin masjid Win, lokacin daya isa ana jiran zuwan liman amma Shiru ganin an rasa wanda zai ja sallar sai kawai yay gaba tare da tada kabbara, nutsuwa kowa yay a hankali cikin zazza?ar muryarsa mai daWin gaske ya fara fidda kira'a yana fidda makarijil huruf, a can gida kuma Akeela na zaune domin ita sosai azumin ya wahalar da ita kuma ta saba tana yinsa ne, idanunta ta buWe jin sautin Muryarsa ya daki kunanta rabon da taji Muryarsa haka harta mance, Mi?ewa tayi saboda wani sanyi da jikinta yay a hankali ta nufi bathroom ta Waura alwala kana ta dawo tayi sallah ji tayi jikinta babu daWi sai kawai ta zame hijab Win ta nufi bathroom, cikin sanyin jikinta ta buWe ?ofar ba tare data rufe ba ta fara kwaSe kayan jikinta ruwan zafi ta sakarwa kanta tana sauke ajjiyar zuciya.
Bayan an idar da sallah Akeem ya fito Abbu na bayansa a haka suka nufi gida babu kowa Parlo duk Sallah suke, part Winsa ya nufa Akeem kuma ji yayi yau babu abinda ya keso sama da zuma yasan kuma Didi kawai ke Shanta, part Win ta ya nufa a hankali ya shiga lokacin tana Sallah, wani daWi yaji domin baya son masifar ta a yanzu, fridge Winta ya nufa gaba Waya robar zumar ya Wauko Didi kam banda zare ido babu abinda take da taga abin bana wasa bane sai ta fara "ehem! ehem!" Ko Kallonta bai ba ya nufi waje ai da sauri tace "Assalamu alaikum" mi?ewa tayi tana faWin "Muhammadur Rasulullah s.a.w Audil sata ?iri ?iri Ubangiji dai yau ya nuna min Sarawon zumata" jin tana kiran sunansa kuma ya tabbatar part Winsa zata bisa cikin rashin makamar yi kawai ya faWa part Win su Aleema ga mamakinsa sai yaji tana faWin "Munafikin ai na ganka" da sauri ya juya yana duban inda zai Soye ganin ?ofar bathroom a buWe ya wani faWa ciki da sauri yana murzawa ?ofar key.....

*LAST FREE PAGE'S*

=??Akeem daga nan kawai ka ?arasawa Akeela wanka ina sane na tsaya a nan mai son ci gaba ya biya a nan na kawo ?arshen *FREE PAGE'S*

NA BADA FREE PAGE'S DAGA 1 ZUWA 17 IYA ADALCI NAYI LITTAFIN NAN BABU TSADA NRML GRP 300 VIP 500 SHINE KAWAI, DAN ALLAH IDAN BA SIYA ZAKI BA KADA KIYI MIN MAGANA PLEASE=?O?
1. WACECE AKEELA?
2. WACECE MEEMA?
3. IS HE FALL IN LOVE WITH AKEELA?
4. ABBU ZAI AURI AKEELA?
5. MEYE TSAKANIN MEEMA DA ABBU?
6. MENE MAKOMAR LAYAR DA BABA RABI TA SANYAWA AKEELA?
7. ADNAN WANDA YA ZAMA ASHEER ZAI DAWO WA FAMILYN SA?
YA BATUN MUTANAN WUDIL DA GONAKIN SU? KUNA GANIN ZA'A IYA HA?UWA TSAKANIN ASHEER DA AKEEM A WORLD SICKLE CELL AWARENESS DAY?

8. WHO WIN BETWEEN

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login