Showing 90001 words to 93000 words out of 159454 words

Chapter 31 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

tace.

2. Shan magunguna har abada
Masu fama da cutar sikila suna fara shan wasu magunguna tun daga lokacin da aka gano suna Wauke da cutar har zuwa ?arshen rayuwarsu, kamar yadda Dr Bashir Isa Waziri, wani likita a asibitin koyarwa na Aminu Kano ya shaida mana.
''Daga cikin magungunan akwai 'Folic Acid' wanda yake kara musu jini, saboda kwayoyin jininsu na yawan karewa. Akwa kuma 'Paludrine' magani ne da ke kare su daga kamuwa da cutar maleriya don tana wahalarsu sosai idan suka kamu.
Sai maganin 'Peniciillin V' shi kuma aikinsa shi ne kare su daga cututtuka masu alaka da numfashi. Sai 'Hydroxyurea' wanda yake taimaka wa kwayoyin jinin siffarsu ta zama mai kyau, yake kuma taimaka musu wajen rage tashin ciwon. Amma yawanci shi sai wanda ciwon ke masa tsanani,'' in ji likitan.

Dr Abdul-hakeem Bukar Bello yaja numfashi yana Wan motsa bakinsa kafin ya Wura da.

3. Yawaita shan ruwa
Yawan shan ruwa abu ne mai matukar muhimmanci ga masu cutar sikila saboda rashin ruwa yana tayar musu da ciwon kwankwaso da na gabobi.
Sannan shan ruwan na sa jini ya dinga gudu yadda ya kamata kuma kwayoyin jini su dinga wucewa cikin jiyoyi, wanda haka ke hana ciwon yawan tashi.

Meema ta gyara zama tana ?ara ?an?ame Jikinta tace.
4. Zafin ciwon ya fi na nakuda
Tsananin zafin ciwon kwankwaso da masu cutar kan yi fama da shi lokaci zuwa lokaci yana matukar uzzura musu. Kwararru a harkar lafiya sun ce zafinsa ya fi na nakuda.

Dr Bashir Waziri ya ce: "Suna jin ciwon kashi kamar ana kwankwatsa shi, jini ba ya isa wasu wuraren don haka idan suka taru a waje daya sai su saka ciwo.''

A hankali Akeela taja idanunta ta rufe tana mai tausayin kanta, domin tana Wauke da ciwon daba kowa zai iya aurenta dashi ba, saboda wahalar dake cikinsa ya zarce tunanin Mutum, wasu hawaye ne suke ?o?arin sakko mata tayi sauri ta goge kafin taji Akeem yace.

5. Shafar lafiya jima'i
Likitan ya kuma cewa wannan ciwo bai bar masu shi ta bangaren shafar lafiyar jima'insu ba. Ciwo ne da ke hana su rawar gaban hantsi sosai a wasu lokutan ta wannan fanni.
Ga maza dai yawanci gabansu ya kan mi?e ya ?i sauka, kwayoyin jini masu kamar lauje na ma?alewa a gabansu sai jinin ya ki fita ya taru a wajen, sai al'aurarsu ta mi?e ta ?i sauka.
A wasu lokutan har sai an yi 'yar karamar tiyata, wasu kuma da an sanya kankara sai ta taimaka wajen kwantar da gaban"

Yana gama faWa Dr Maryam Meema Ahmad Adil tace.
6. Kuka da ihu ba babba ba yaro
Tsananin zafin da ciwon da ke zuwa da shi kan sa masu yin sa su dinga gurzar kuka tare da gunji da gurnani. A irin wannan yanayi ba babba ba yaro za a ga sun fita hayyancinsu.
Wata mai fama da wannan lalura da ba ta so a fadi sunanta ta ce: ''Ba zan iya kwatanta yadda xiwon yake ba, illa iyaka zan ce na kan ji kamar an kwankwatsa min kashina da guduma. Shi ya sa duk dauriyar mutum dai an ji sautin kukansa.''
Jin Akeem yay shiru bashi da niyyar sake yin magana yasa ta Wura da.
7. Karaya ba tare da jin ciwo ba
Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ya ce daga cikin wasu abubuwan mamaki dangane da wannan ciwo shi ne yadda a wasu lokutan sai ?ashin wata gaSa ta jikin masu ciwon ya karye Sal.
''Ba komai ke jawo hakan ba sai tsabar zafin ciwon da ke taso musu,'' in ji shi.
shiru wajan ya Wauka kowa da abinda yake tunani, yayinda Akeem kuma zaman wajan ya fara damunsa saboda idanun jama'a da yaji na yawo a kansa,
Meema kuma lokaci zuwa lokaci take sauke ajjiyar zuciya wanda Asheer yana jin dukkan abinda take, domin tunda ta samu lafiya ya zama wata shiru shiru ko dashi bata sakewa tayi magana sosai.
Mai gabatarwa yace..
"Wacce shawara zaku iya bawa masu ciwon domin gujewa ya Wuwar ciwon a cikin duniya baki Waya?"
A kamile Akeem ya gyara zama yana Wan girgiza ?afarsa kafin kuma yace.

"Kusan kaso biyu ko uku na mutanen Nijeriya suna da ciwon sikila, yana yaWuwa ne ta hanyar auratayya tsakanin mace da namiji da suke da nau'in na ciwon da a ke kira career.
To su kuma career din nan suna nan a cikin jama'ad. Kowane mutum daya cikin hudu a Najeriya yana dauke da nau'in ciwon, wato kaso 25 kenan na ?an Najeriya career ne.
Don haka kafin a yi aure idan aka gwada aka tabbatar cewa shi namijin career ne matar career ce, wannan sai a ce bai kamata su yi aure ba, kun ga an rage wa al'umma da gwamnati da kowa Wawainiyar rashin lafiyar yara masu sikila.
Kenan yin aure tsakanin AS da SS babu shi Dukkan wata Sikila ya dace ta samu nau'in jini na A ko kuma O wannan shine, domin idan ta auri AS ita kuma tana SS wajan tarayyar Aure zata iya bada ?wayar S shima mijin ya bada S kenan Double sickler ta samu, Allah ya sauwa?a, gwamnati ita ya dace data sanya dukar gwaji kafin aure ko ba sikila ba akwai Manyan ciwoka irin su HIV/AID, STD da Hepatitis B da C, gwajin rukunin jini, Gwajin lafiyar ?wa?walwa ga gwaji nan da yawa dan haka gwamnati zata iya sanya wannan dukar a ko wanne gari,da kuma ko wacce unguwa"

Ahmad Adil jinjina kai yay, kafin ya juya ya kalli na kusa dashi mai bawa shugaban ?asa shawara shi kuma yaywa Mister of health magana.
Gaba Waya mutanan wajan sunji daWi musamman ga wanda akai abun domin su, nan aka bawa masu ciwon taimakon da za'a basu kafin kuma taro ya watse.
A hankali ya mi?e tsaye hakan yasa Akeela ma ta mi?e tana ?o?arin gyara vail Win jikinta daga bayansu sukaji ance.
"Assalamu alaikum"
Ware ido Akeem yay sosai yana jin yadda Muryar ta daki kunnansa har ya kasa daurewa ya juya domin ganin wanene, Asheer ya gani tsaye mamaki da kuma tarin ta'ajjujin ganinsa ya kama Akeem, Asheer kuwa hannunsa ya mi?a masa yace.
"Sunana Asheer Ahmad Adil" gaisawa sukai har lokacin Akeem bai ce komai ba sai Asheer ne ya ?ara cewa "naji kamar na sanka, amma ban san dalili ba" sai a lokacin Akeem yaja numfashi yace "Muslimu akul Muslim wannan shine" Asheer yace "I believed you, ur details please" Wani card Akeem ya Wauka tare da bawa Asheer yace "Thank you" Akeela Wago kai tayi suka sake haWa ido da Meema da sauri ta juya zata bar wajan Meema tace "how are you" tsayawa tayi tana jin yadda idanunta suka cika da hawaye tace "Allahamdulillah" tana faWin hakan tayi gaba lokacin su Akeem suna magana da Asheer kafin ya juya yabi bayanta shi kuma ya kama hannun Meema suka nufi wajan President Ahmad Adil wanda daka nan kuma kai tsaye jirgi zasu shiga zuwa Villa.
Akeem yana bayan mota yana jin yadda take sakin shasshe?ar kuka kafin ya buWe ido sosai ya faWawa driver wajan wani saloon, babu jimawa suka ?arasa Akeem ne ya fara fitowa sai ita suna shiga akai musu Wlcm kafin matar ta kalli Akeem tace "yallaSai me za'ai mata" ya tsuna fuska yay kamar bazai magana ba sai kuma ya kame fuskarsa sosai ba alamun wasa kawai yace.
"Kawai koma mene" ya faWa yana jan kujera ya zauna musamman dake wajan ba kowa saboda na masu kuWi ne, Akeela kuwa wani ba?in ciki ne ya kamata wato yana nufin ita Win ?azama ce ko mene? Har da zai tuzarta cikin mutane, zame mayafin kanta matar tayi sukar ta sauka har baya wajan waist Winta, cikin sauri aka sanya mata mai, wata kuma ta fara gyara mata ?afarta, ana cikin wankin kan ne matar taji wani ya harWe gashin bata tsaya jiran komai ba ta fige abin tare da cilli dashi....

TSINTACCIYA is not free contact to subscribe.....08119237616Abbu dake zaune akan kujera yana dafe da kansa dake barazanar tarwatse masa, saboda abubuwan da yake gani a mafarki tamkar yanzu ake aiwatar dasu,
Yana ganin shuWaWWan tarihin kamar yanzu ake sabunta sa, gefe guda kuma na zuciyarsa yana mai cike da tsoro da fargabar rashin Akeela, da kuma yadda zaibi ya sameta a matsayin mata a garesa.
Abun ya ?ara ta'azzara ne dalilin zuwan Uncle Win Ajmal, idan yace bazai bawa Ajmal auren Akeela ba, za'a tambayi dalili haka kuma idan yace shi zai aureta tabbas akwai tambaya,
Amma a yanzu da kuma halin da yake ciki ya gwamma ce ya furta kalmar aure a gareta da dai ace ya bari wani akan idanunsa ya aureta sam sam ba zai iya hakan ba,
Yay hqrin ya kuma daure amma yanzu hqrn dai-dai yake da bugawar zuciyarsa kuwa ma ya rasa shi.
Mi?ewa yay da niyyar fita daga cikin part Win nasa da sauri kuma ya dafe banga tare da runtse idanunsa saboda wani masifaffan sarawa da kansa yay masa.
Cikin sauri ya shiga faWin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" ya faWa lokacin da wata ?yakkyawar zufa ke yanko masa a daddaWar ya shiga bedroom Winsa,
Yana jin ?asan zuciyarsa wasai tamkar an zare masa wani abu a ciki.
Yana zuwa ya kwanta kan bed Win tare da rufe idanunsa wani bacci ya Wauke sa a wajan.
Matar ce ta kalli Akeela tace.
"Ko kina bu?atar kitso ne?" A hankali ta Waga mata kai kafin kuma tace "kalba" matar tace "ok"
Akeem kuwa yana zaune ganin kuma zaman zai takura masa ne ya mi?e tsaye a hankali har yaje bakin ?ofar sai kuma ya tsaya tare da juya ya kalleta suna haWa ido ta murguWa masa ba tare da ya faWi abinda yay niyya ba ya fita zuwa wajan saloon Win.
Mota ya shiga Bala driver ya fara janta tare faWin "Ok" ya amsawa Akeem lokacin da yake faWin.
"Aminu Kano teaching hospital zaka kaini"
Hanya suka Wauka babu jimawa suka isa, kai tsaye Emergency ya shiga tun a harabar mutane ke gaida shi musamman wanda suka ?ara ganin program Win da yay, office Win Dr Sahil ya shiga lokacin yana zaune gabansa Wauke da wasu manyan files yana dubawa sosai.
Zama yay fuskar Dr Sahil Wauke da Murmushi yace.
"Wlcm" jinjina kai yay yana faWin "Meye sakamako? Domin tun jiya dana kawo maka gashin nasu ban samu nutsuwa ba"
Dariya Dr Sahil yay sosai kafin yace.
"Haka ne, zargin ka ya tabbata Akeele ?ar.." wani tari ne ya kama Akeem ya shiga yinsa yana ri?e ?irjinsa da kyau saboda wani irin zafi ya keji kamar ana hura masa wuta haka ya keji a cikin ?irjinsa,
Cikin sauri Dr Sahil ya Wauko ruwa ya bashi yana ri?esa tare da faWin.
"Sorry! take it easy"
Ruwan yasha sosai har tarin ya lafa masa, idanunsa yay jajir jijiyoyin kansa sun fito sunyi raWa raWa har wani Wan rawa jikinsa yake.
Lura da abinda ya sanya shi shiga wannan halin yasa Dr Sahil faWin.
"I'm just kidding, amma result Win ba haka ya nuna ba, a zahiri shine babu ta yadda Akeela ta haWa wani jini da Abbu a yadda test Win NDA Win ya nuna mana"
Idanu Akeem ya Waga da ?yar yana sauke ajjiyar zuciya kafin Murya a da?ushe wacce har yanzu bata ware ba saboda tarin da yay yace.
"Have you absolutely Lost your mind? Wanne shirme kake min hk?"
Ya faWa yana kame fuska babu alamun wasa.
Hararsa Dr Sahil yay yace.
"Kaga Malam ni ka daina haWan rai, kai dole sai mutum wai yaji shakka, but I'm sorry friend amma wannan shine gaskiyar magana"
?oyayyiyar Ajjiyar zuciya ya sauke domin sai a lokacin ya samu ?arfin gwiwa, Akeela Baffa ne ya haifeta, kamar yadda abin ya nuna dan haka yanzu bashi da wani doubting akan wannan al'amarin.
Cikin nutsuwa da kuma ?asa da Murya Dr Sahil yace.
"Think about you my friend, zuciyarka ta kusa tashi daga aiki, har gobe ina gaya maka maganin da kake sha ya kusa daina aiki a jikinka, daga na ciwon cikin har na ciwon zuciyar,
Ka?i yadda a faWawa Abbu, kuma for now ya dace ace ya san komai saboda halin rayuwa,
Ka rabe, domin duk yadda kakai da zurfin ciki a Wannan karan rauninka ya kusa bayyana kowa ya gane, ina baka shawara as a friend"
TaSe bakinsa yay yana mi?ewa tsaye ba tare da yace komai.
Girgiza kai Dr Sahil yay yana mamakin shegen zurfin ciki irin nasa, yasan halinsa ko yay mgn ba lallai ya kula sa ba, dan haka sai ya mi?e kawai yabi bayansa,
Har zuwa compound na asibitin yana ?o?arin shiga mota Dr Sahil yace.
"Ka ?i yiwa Amani new Mother" tsaki yaja a karo na farko yace.
"Munafiki abinda ke ranka kenan"
Ya faWa yana shigewa mota, dry kawai Dr Sahil yace "wlh ina zaune zaka saman Wan rainin hankali" Lumshe idanunsa yay yana jin nutsuwa na saukar masa.
Yana isa wajan Saloon Win ana gama yi mata kalbar wacce tayi masifar kyau, an sanya mata wani Stones a bakin kalbar farare gashi iya gashinta akai masa, gashin gaban goshinta sun kwanta lub dasu.
A hankali ya sauke idanunsa zuwa kan fararan ?afarta wanda tasha jan lallai yay masifar kyau, Wauke kansa yay da sauri tare da Waukan A.t.m Winsa, matar tace "Sir kuWin 50k" kallon tsaf yay mata kana ya Wauke kai yace.
"Zaki iya Waukan 200k" wani irin Murmushi matar tayi tace "thank you sir, ur wife is beautiful wlh"
Da wani sauri Akeela tace "Allah ya sauwa?e" ta faWa tana murguWa bakinta tana wani jin haushinka ya kawo ta nan saboda ya nunawa duniya ita ?azama ce And ya tafi ya barta ko taci ko ta mutu.
Ta faWa tana ficewa waje, ita matar sai gdy take ta cire kuWin ta,
Bala driver ya buWe mata ?ofar baya ita kuwa ta shige gaba abinta, yana zuwa ya shiga back seat ya zauna yana danna Wayarsa, a haka Bala driver ya jasu zuwa gida lokacin tuni anyi Asr.
Su Asheer na zuwa airport suka shiga jirgi daman alrdy Karim ya kai musu kayansu can, suna shiga jirgin babu jimawa ya Waga zuwa Abuja.
Abdul-?hadir Azeem ne zaune da wasu manya na garin Kano, wani ne ya gyara zama yace.
"Yaron nan Wan iska ne, ya shammace mu, ban taSa tunanin cewa Wan gidan Alhj Bukar Bello bane, yanzu yay zamuyi kenan?"
Wani mai suna Tijjani shugaban mai kula da contract na nan kano ne yace.
"Maganar da ake yanzu wani babban contract ya fita daga fatar shugaban ?asa kai tsaye kuma Alhj Bukar Bello aka bawa, mutumin nan yabar siyasa amma har yanzu gwamnati na tare dashi, shida yaronsa suna sun kawo mana cikas cikin lamuran mu"
Numfashi Abdul-?hadir Azeem ya sauke kafin yace.
"Uhm ina tunanin ai yara biyu ne dashi a maza dai?" Tijjanin ya kuma cewa "mun sanya private investigator ya kuma shaida mana cewa yaronsa Waya ya Sace, amma har yanzu ba'a san dalilin Sacewar sa, sannan kuma wanda Tije ya kashe a garin Baffan Abdul-hakeem ne, ma'ana dai yaya a wajan Alhj Bukar Bello" da sauri Chief of staff ya mi?e tare da faWin "what? When? Yaushe akai kisan wa kuma ya bada izinin kun san me hakan ke nufi kuwa?"
wani mai suna Alhj Atiku yace "nasan daban ba lallai ka sani ba, babban tashin hankali akwai wani ducoment da Baffan Abdul-hakeem ya Wauka, wanda dalilin karSar sa ne yasa aka kashe sa, har yanzu kuma an rasa wanda ya bawa ducoment Win, fitar ducoment Win kuma dai-dai yake da dawowar mu tsirara ma'ana dukkan abinda muka mallaka zai ?are goben mu ya zamana a gidan yari"
Zufa ce ta shiga yankowa Abdul-?hadir Azeem yama rasa menene zaice domin abin yay masa girma ya kuma girmami tunaninsa can kuma yace.
"Idan dai haka ne dole akwai wanda ducoment Win ke hannunsa a tsakanin yaran Alhj Bukar Bello kuma wajan Akeem Win, kai Wannan ko tsinannan mutum, Amma akwai mafita"
Gaba Waya suka kallesa kafin kuma suce "wacce" dry yay sosai yace.
"Muyi amfani da Asheer wajan ruguza dukkan farin cikin ahlin, zamuyi amfani da kamar da Asheer yake da Bukar mu cimma manufar mu"
Alhj Atiku yace.
"Bana jin wannan zai zama mafita, da kawai a shafe babun dukkan alhalin ta hanyar zubda jini" a Wan hargitse Abdul-?hadir Azeem yace "mene? Kana son kace ayi kisa? A kashe dukkan familyn BELLO?"
Alhj Atiku yace.
"Yeah! That's what i mean, domin mutuwarsu zai sanya muci gaba da sabgar mu babu wani fargaba, domin koda ace ducoment yana hannun Wayansu idan suka mutu tofa ducoment Win shima ya mutu ne, babu kuma sauran Evedance wanda zai tsayar damu dayin Wannan companyn, ka duba kaga babu wani companyn a nan Nijeriya bare kuma Kano da yake Wannan harkar, mune farko kuma babu wanda yasan fitar Wannan Sirrin sai alhalin BELLO, ina kuma da tabbacin Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ba zai barmu ba, musamman da kace ance a zauren Majalisar Dinkin Duniya za'a tattauna akan sauya ministoci hadda kuma ministan noma, wanda kuma kasan cewa ba kuwa ne ministan noma ba sai ni"
Shiru sukai gaba Waya suna tunanin Maganar Alhj Atiku kafin kuma Alhj Tijjani yace.
"Ban amince da batun kisan ba, amma kamar yadda Abdul-?hadir Azeem ya faWa zamu iya amfani da Asheer wajan cimma burin mu, ta hanyar dashi kansa bai san cewa munyi amfani da shi bane, sai dai idan abin ya faso a kulleshi shi Waya"
Dariya sukai baki Waya kafin kuma Alhj Atiku yace "to wane zai mana jagorancin Asheer Win, domin naga shima kamar Wan jan ajine amma ina mamakin yadda ya samu matsayi sosai wajan Head of state domin har yanzu ya Wauka bamu san cewa bashi da wata ala?a da shi ba" dry Abdul-?hadir Azeem yay kafin kuma yace "Ni da kai na, zan jawo sa bani da matsala da shugaban ?asa idan abin yay min dai-dai ma zamu iya la?abawa President Ahmad Adil laifi akan cewa gwamnatin sa itace tayi komai, domin an san cewa dukan ?an majalistu na tarayya suna tare da shugaban ?asa, kuma wasu daga cikin mu muna tare da ministoci, idan bu?atar mu na haWa Wannan company ya tabbata, ko faWuwa mukai azaSe mai zuwa bamu da matsala, domin wannan companyn yana da illa, ya?in sa illah, haka ruwan da zai dinga fita zuwa ruwan Wudil shima illah ne, domin zaiwa masu shansa illah haka kuma dukkan albarkatun noma zasu lalace, hatta kifayen da suke cikin ruwan bai bari ba, za'ai amfani da camecal ne ?arfi wanda har ma'aikatan mu zai iya expecting nasu"
Wani irin dariya sukai kafin su mi?e sai a lokacin Alhj Tijjani yace.
"Wai kace Ajmal

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login