Showing 81001 words to 84000 words out of 159454 words

Chapter 28 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

tace "suna guest room"
Kasa motsawa tayi sai da Didi ta le?o tace.
"To ko zai nazo na kaiki ne? Yuuu mu a Zamanin babu wani zance ba, hatta wannan nono a gidan miji muke yinsa"
Fitowa tayi a sanyaye tana baza wani wani irin ?amshi mai daWi.

Akeem ne ya shiga sakkowa daga strains tun daga nesa yake faWin.
"Ummie! Ummie!"
Ya faWa yana zama kan last step na benen, tare da lumshe fararan idanunsa yana sha?ar ?amshin ta wane yake tawowa kasancewar zuwanta parlon,
Fitowa Ummi tayi tana faWin "wannan kira haka Maudo Baffa?"
KwaSe fuska yay yana Wan lumshe idanunsa kafin yace "Ummi yunwa"
Ya faWa idanunsa na sauka akanta da sauri ya haWe fuska sosai kamar bashi yay magana ba, Ummi ce tace.
"Daughter kin bar bawan Allah yana jira"
?asa tayi da kanta kafin tace "Ummi me zance masa to? Ni ban iya ba ai" kamar daga sama sukaji Akeem yace "to koma ciki mana" juyawa sukai gaba Waya ganinsa sukai idanunsa akan waya yana latsawa fuskarsa babu ko walwala.
"Maza jeki Daughter"
Cike da kunya ta nufi part Win da suke, a hankali take tafiya, da kallo Akeem yabi bayanta yana wani Wan sauke numfashi tare da ri?e ?irjinsa, abinci Ummi ta kawo masa ya mi?e tsaye yana faWin.
"Na ?oshi"
Ya faWi hakan yana nufar gym Winsa, Anup ce tace "Ummi kawo na kai masa" amsa tayi ta nufi inda take tunanin yana ciki, tana zuwa ta samesa ya zare rigar jikinsa yana wani gym make your body, jikinsa sai rawa yake idanunsa yay jajir.
A hankali Akeela ta shiga ciki bakinta Wauke da sallama, cikin sauri Ajmal ya mi?e tsaye tare da ?arasawa gabanta yana sauke wani irin numfashi, ji yake kamar ya shekara bai ganta ba, muryarta can ?asa tace.
"Ina yini"
Fuskarta kawai yake kallo kafin a hankali ya zaro iphone Winsa ya shigayi mata photo ita dai kanta a ?asa, dai-dai fuskarta taji yace "Rest of my life, i love You Akeela"
Ganin ta?i magana yasa yace "zauna" kujerar dake kusa da ita ya zauna dai-dai lokacin Afaf ta shigo tana faWin "U forgot your phone dear" Ajmal ne ya mi?a hannunsa yace "muga" bashi wayar Afaf tayi ganin zata juya Karim yace "zo muje kiji" fita sukai wake shida ita, kasa magana Ajmal yay sai Wayarsa daya Wauka ya kira Papi amma baya kusa, shine ya fara Wauke shirun nasu, ya shiga janta da magana tun bata amsa masa har ya Wan saki jikinta ganin jirgi na jiransa, yasa yace "ina tunanin zan tafi" mi?ewa yay yana kama hannunta tare da mi?ar da ita tsaye, ganin ya saba da rayuwar turawa yasa yace "beauty na, zan tafi I'm going to miss you" ?asa tayi da kanta tace "uhm" ba tayi tunanin komai ba taji ya Wan rungome ta da sauri ta Waga kanta cikin sauri shima ya saketa yana faWin "sorry" muje na baki chocolate" jin yace chocolate yasa ta Wanyi Murmushi kallonta yay yace "ohh mema ke damunki" ba tunanin komai tace "Sickler" da Wan sauri ya kalleta sai kawai yace "Allah ya baki lfy" tace "Ameen" fita sukai suka samu Afaf da Karim suna shira kamar sun shekara da sanin juna, wata babbar bag ya bata mai cike da chocolate kala kala, kana ya Wauki Number kana ya sanya mata tashi tare da yin saving da _Soul_ amsa tayi tace "Thank you" mota ya shiga yana jin wani daWi a ransa, kafin yace "sai yaushe" Karim ne yace "Malam sai ka dawo kuma Afaf muna gdy fa" Afaf Ajmal ya kala yace "ki kula min da ita please mana" tace _"In sha Allah"_ juyawa Afaf tayi zuwa gida ita kuma Akeela wajan swwiming pool ta nufa saboda kunya ta keji a kanta ta dawo daga zance, a bakin Swwiming pool Win ta Wan dur?osa tana kallon yadda ruwan yay mata kyau sosai, tunda ta shigo ciki Akeem ke kallonta,
Yana jan wani tsaki Ita kuwa bata san da zuwan sa ba, ?o?arin buWe chocolate Win data Wauko take, hakan yasa ya mi?e gently tare da ?arasuwa inda take yana daga tsaye ya sanya ?afa tare da Wan hankaWata, gaba tayi tare da sanya ?ara gaba Waya ta faWa cikin tafkeken swwiming pool Win ji kake cumm dumm ?arar faWawarta cikin ruwan ita da chocolate Win hannunta....


TSINTACCIYA is not free... Contact to subscribe 08119237616


SARAUTAR MARUBUTA*_67-68_*
FaWawarta cikin ruwan yay dai-dai da tarwatse War jakar chocolate Win hannunta, nan take kuma ta fara narkewa sakamakon ruwan daya shiga cikinta.
Wani Irin cute smile Akeem yay tare da fidda wani irin sauti mai Wauke da ?wantaccen Murmushi, a hankali kuma ya Wan taka zuwa bakin ruwan ya kalli yadda take nutsu ganin ruwan ya fara shiga cikin bakinta saboda fitar kwaikwayen daya gani yasa ya Wan rufe idanunsa,
Kana kuma yay tsale zuwa cikin ruwan ya hura iska tare da buWe ?afafuwansa ya shiga ware hannunsu yana maida su baya, a haka ya iso zuwa gare ta da ?yar take buWe idanunta.
Hannunsa yasa guda Waya ya Wago ta zuwa sama tare da fara tafiya da ita zuwa steps Win benen dake swwiming pool Win.
Kwantar da ita yay akai yana tsurawa ?yakkyawar fuskarta ido, kafin ya sanya hannunsa a cikinta ya Wan matsa kaWan, nan take kuma ruwa ya fara fita daga cikin bakinta da hancinta duk da cewa bata sha?a da yawa ba.
Hakan yasa ruwan na fita taja dugun numfashi tare da buWe idanunta, tana ganinsa ta saki kuka tare da juyar da kanta gefe.
Cikin haWe gira sosai, ya buWe bakinsa
A hankali kamar mai son yi mata raWa yace.
"Mene ya kawo ki nan?"
Turo baki tayi tana murguWa masa bakin tace.
"To ba kawai ji nayi kamar an cilla ni ba"
Idanunsa akan ?aramin bakinta cikin rage Murya yace.
"Saboda aljanu sun hau kanki?"
Hararsa tayi tace.
"Aljanun ai sun fika"
TaSe bakinsa yay tana Shirin yin magana taji ya murWe laSSanta idanunta ta zare saboda zafin da taji nan da nan idanunta ya kawo ruwa kafin cikin Waga murya yace.
"Am not ur age mate kici gaba dayi sai na cire Wannan bakin mai kama da Chocolate" ya faWa yana ?ara murWewa.
Mi?ewa tayi tsaye tana sakin kuka kafin tace.
"Eh Win kuma kaje na barwa Allah"
Tana faWin hakan ta kwasa da gudu zuwa cikin gida, bayanta yabi da kallo yana sauke numfashi tare da kama ?irjinsa dake masa ciwo har wani yaji yaji ya keji yana masa.
Tana shiga ta samesu gaba Waya a main Parlo da kallo suka bita, kafin kuma Didi ta saki salati tana faWin.
" Ya Rasulullahi Manzon Allah me zai gani Tsila? A'a gada Kice min kin zama gantalalliya, Meye haka kuma kamar ya?i zaki faWo mana gida babu ko salamu Alaikum?"
Shiru tayi sai raba ido take, ganin jikinta a ji?e yana zubar da ruwa yasa Ummi faWin.
"Jeki sauya kaya"
Da sauri Didi ta mi?e tsaye tana faWin.
"A'a tsaya iya matsayin ki, na matar Bukari Wacece ke? Ko kece Rabi uwar Tsila bani da labari da ina magana da ita zaki kureta? ke ina abinda aka baki me Wan za?i za?in nan"
Sai a lokacin Akeela ta turo baki gaba tana ?an?ame Jikinta tace.
"Swwiming pool na faWa kuma abin ya lalace"
Wani irin zare ido Didi tayi tace.
"Ke kam asara ta ganki, wlh mugunta kawai kikaso kuma Ubanki Bukari shi kika jawa bani ba, munafuka"
Da sauri Akeela ta shige part Winsu, kai tsaye wajan closet taje ta sauya kaya suwa Abaya mai kyau wacce tasha stone, Anup ce ta kalleta tace.
"Kee" banza Akeela tayi mata tana Waukan wayarta wacce taga yana haske amma bata duba kona mene ba,
Mi?ewa Anup tayi tace "dake nake magana"
Sai a lokacin Akeela ta kalleta kana ta Wauke kai tace.
"Kee naji ai, so ban Wauka dani kike ba" wani irin mamaki ne ya kama Anup sai tace "to mece ke Win? Idan ba ke ba" taSe baki Akeela tayi
Tai waje abinta hannunta ri?e da waya, tana shigowa Parlo yana shigowa cikin parlon lokacin kayan jikinsa sun Wan fara shan iska saboda ba masu nauyi bane.
Kai tsaye upstairs ya nufa ba tare daya kalli kowa ba, Amani ce tabi bayansa na yi masa magana, zama Akeela tayi tace.
"Ummi tafiyar fa?"
Ummi dake danna system tana duba order sabbin kaya da tayi tace.
"Ke suke jira, kije wajan Hero ya baki naki kuWin shopping Win su duk ya basu sai kizo ko tafi"
Zare ido waje tayi kafin ta shawagaSe fuska tace.
"Haba Ummi ni na Hqr"
Baba Rabi dake zaune tana kallonsu tace "saboda me? Ba yayanki bane? Baza tashi kafin na saSa maki"
Kamar zatai kuka tace "bafa bani zai ba"
Da mamaki Ummi tace "a wanne dalili kuma?"
Shiru tayi ta rasa mene za tace ma baki Waya sai da Baba Rabi tace.
"Ba mgn ake ba?"
Cikin raunin Murya da son saka kuka tace.
"Baki fa na murguWa masa"
Hatta Mami sai da ta kalleta, tana mamakin yadda tace ta murguWa masa baki kuma bai Wauki hukunci akanta ba, cikin faWa Baba Rabi tace.
"Kice kawai rashin kunya kikai masa ko?" Girgiza kai tayi tare da yin shiru, itama Ummi shiru tayi domin sabga irin wannan bata Waurewa yaro gindi, Baba Rabi taci gaba da faWa tana faWin..
"Wlh duk ranar dana ?ara jin irin haka sai na saSa maki, mutuwar banza kawai, duk gidan nan akwai wanda yana jayayya dashi bare kuma yay masa rashin kunya? Ki fita akan ido na, bana son shashancin banza da wufi, zaki tashi kiban waje ko sai na makeki a nan"
Kuka Akeela ta sanya domin faWa tsoratar da ita yake sosai, gashi akan Mutumin dake mata mugunta za'ai mata faWa bayan shine mai laifi, sai a lokacin Ummi tace.
"Ai hqr kin san yaran yazo ai" daga bayansu sukaji ance "Kada Allah yasa tayi hqr, ungu nan Rabi" Didi ta faWa tana mi?awa Baba Rabi wu?ar hannunta, cikin ladabi Baba Rabi tace.
"Me zan da ita Didi?"
Kai tsaye Didi tace "Wai da ki kasheta sai ki wuta da masifa, haba ina Waki jikina har rawa yake sbd tsoro na Wauka ya?i ake, ashe ke kike ya?i da baki, to wlh aniya bil aniya kul"
Ta faWa tana kallon Baba Rabi, a sanyaye tace.
"Kiyi hqr Didi"
Da kuka Akeela ta shiga part Win nasa kamar ?aramar yarinya, lokacin yana zaune daga shi sai 3gauter da wata black Win Armless wacce ta Wan kama shi, a hankali yake magana cikin ?asa da Murya yace.
"Ok gobe zan zo, amma yadda naga ?wayar jininta da nashi,abin ya girgiza ni Dr"
Daga can Sangaren wanda Akeem ke waya dashi yace.
"Hakan ba damuwa bane, samun jini iri guda bashi ke nuna cewa ?wan halitta Waya bane, you're a doctor duk da Sangaren ka bane"
Shiru Akeem yay har zuwa lokacin kuma bai san da zuwanta parlon ba, gaba Waya yayi zurfi cikin tunanin da yake, tunanin da yake shirin ruguza dukkan wani plan Winsa.
Ajjiyar zuciya ya sauke kana ya ?ara rage muryarsa sosai yace.
"Nayi mata p.c.b ne, ganin babu jini jikinta yasa na Wauki na Abbu, i was shock da abinda na gani"
Dr Sahil ya numfasa kafin kuma yace "but akwai solution idan kana son tabbatar da abinda kake zargi, duk da cewa ban san dalilin binciken naka ba, amma menene dan Akeela ta zama ?ar wajan Abbu? Ai jinin mahaifinta ke gudana a jikin Abbu kaga babu Mmki"
?ara kame fuska Akeem yay ganin kamar Dr Sahil bai Wauki abin serious ba, cikin kamilalliyar Muryarsa a kullum yace.
"Ba zaka gane ba, hakan dai-dai ne da lalacewar rayuwata, Meye mafita?"
Kai tsaye Dr Sahil yace.
"N.D.A Test za muyi shine zai warware komai"
Idanunsa yaja ya lumshe yana jin kamar zuciyarsa zata faso ?irjinsa ta fito ne, zafi da raWaWin abinda ya keji ya zarce tunanin mutum,
Tsoro da kuma tarin fargaba sune sukaiwa zuciyarsa yawa, wanda suke ?ara azalzalashi ga barin ?asar gaba Waya.
Amma tunanin Wannan abin daya kunnu masa, ya tarwatsa dukkannin wani shiri nasa, baya bacci gani yake kamar da Amani take da Akeele yana dana saba da wannan Win.
"Yaya N.D.A test Win yake?"
Kai tsaye Dr Sahil yace.
_"Hair that is cut or shed does not unfortunately contain any nuclear DNA. For hair DNA testing to be successful the hairs must have the hair follicle attached. ... Nevertheless, whether the hair is old or freshly plucked, you can still conduct your hair DNA paternity test"_
Mi?ewa tsaye Akeem yay yana nazarin yadda zai samu sumar kan Abbu da kuma ta kan Akeela, ba tare da wani abu yazo kansu ba,
?oyayyiyar Ajjiyar zuciya ya sauke kana yace.
"Zan kawo" yana faWin hakan ya kashe wayar saboda ganinta da yay a tsaye har lokacin tana shasshe?ar kuka ?asa ?asa.
Wajan fridge ya nufa ya Wauki ruwa mai sanyi domin shine kaWai a yanzu sai sauke masa zafin zuciyar daya keji,
Kan sofar ya dawo ya zauna yana Lumshe idanunsa tare da manna gorar ruwan akan bakinsa ya shiga sha.
Sai daya gama sha,har lokacin kuma bai ?ara Kallonta ba, Wayarsa dake kusa dashi ce ta fara ?ara ganin sunan Ummie yasa yay picking tare da sanyata a handsfree.
Daga cikin wayar Ummi tace "Hero me Daughter take ana jiranta fa"
Kamar bazai magana ba sai kuma yace "wace?" Kai tsaye tace "Akeela" cije lips Winsa yay tare da buWe idanunsa sosai, a hankali ya juya zuwa inda take suka haWa ido ganin wani irn kallo da yake jifanta dashi wanda bata taSa ganin irinsa ba,
Yasa taji Zuciyarta ta buga sosai, domin ji tayi ba zata iya haWa ido dashi ba, a hankali yace.
"Ummie ban ganta ba"
Da mamaki Ummi tace.
"To ina taje? Yanzu fa nace tazo ka bata kuWin shopping ita suke jira"
Har lokacin yana kallonta musamman yadda take motsi da bakinta kamar mai shirin yin mgn yace.
"Uhm, for now dai bni da kuWi Ummie duk kun kwashe min kuWi na fa"
Dariya Ummi tayi tace.
"Ka samu matsala, a kuWin daka babu ko alamun an taSa kuWi a dukiyar ka bazai nuna ba, Malam bata ana jira"
ShawagaSe fuska yay cikin sabuwar kasalar daya samu kansa yace.
"Ummie bani da lokacin bautawa mace, tace wajan gaulan nata daya tafi ya bata"
Sai a lokacin Akeela ta Waga Idanunta akaci Sa'a yana kallonta, kai tsaye Idanunta ya faWa cikin nasa, Wan lumshe idanunsa yay ya buWe, yana jin Ummi na faWin..
"Sai ka bari ka aurar da ita, amma dai yanzu nauyin na kanka"
A gajiye yace "uhm gobe zan fita maje"
Bai tsaya jiran mene Ummi zata faWa ba ya kashe wayar, jin haka yasa Akeela tura baki tare da juyawa zata fita taji yace.
"Come here"
Yadda yay Maganar babu alamun wasa cikinta yasa ta tsaya tana jin ?irjinta na bugawa da ?arfi sosai,
A hankali ta matsa domin tunaninta ya bata dukanta zai, saboda abinda tayi masa Wazo.
Zubewa tayi a ?asan carpet dai-dai ?afafuwansa, tare da sanya kuka tace.
"Dan Allah kayi hqr ban ?arawa kaji" bai kulata ba sai ma gyara zamansa da yay idanunsa akan system yana dannawa cike da ?warewa, sai da tayi mai isarta tana shasshe?a kana ya tsaya da abinda yake a hankali yaja wani irin numfashi, a fili kuma yace.
"U killed me"
Ya faWa yana ya motsa fuska saboda suSucewar da kallamar tayi masa a baki, fuskarta tayi jajirrr tace "I'm sorry"
TaSe baki yay irin he doesn't care Win nan kuma mene problem Winta ne, ba nasa ba, idanunsa ya janye daga gare ta zuwa kan system Win, ya jima ya a haka yana jin yadda take jan numfashi kafin a da?ile yace.
"The you like him?"
Tasan cewa da ita yake amma bata fahimci wane yake magana akai ba, sai kawai tace.
"WHO?" Idanuna ya Waga ya kalleta fuska ba walwala yace.
"Do i look like idiot to you?" Girgiza kai tayi tana turo bakinta kamar yadda ta saba tace.
"To ban san waye kake magana ba, shiru yay mata yana ci gaba dayin abinda yake, daga ?arshe ma tashi yay zuwa bedroom Winsa babu jimawa ya dawo hannunsa ri?e da abu,
Kai tsaye wajanta ya nufa ya sanya hannunsa tare da mi?ar da ita tsaye, a hankali kuma ya kalleta yana Wan fidda numfashi wanda yake dukan fuskar Akeela saboda Wan ran?wafawa da yay zuwa fuskarta, can ?asan zuciyarta yace.
"Waccan wanda yazo wajanki, kina son shi? Bana son Shirme ba sakarai bane zan basa aurenki ne" kallonsa tayi ?irjinta na bugawa a hankali tace "Aure?" Gira ya Waga mata, yadda Zuciyarta ke bugawa haka tashi ke bugawa,
A hankali suke jifan junansu da wani irin kallo, wanda gaba Waya babu wanda zai iya tantance wanne kallo ne, amma Akeem na iya hango wanda ?wantaccen abu a cikin ?wayar idanunta, a hankali ta zame idanunta daga cikin nasa, idanunta na kawo ruwa wanda bata san kona mene ne ba, hannunsa ya Wura a haSarta tare da Wago fuskarta dab da nashi, kana kuma ya Wan jawota kaWan ta raSo da jikinsa, hannunsa ya sanya duk a bayanta ya zurata cikin tsakiyar ?irjinta, kafin kuma ya Wan Wura hannunsa a waist Winta yana faWin.
"Na faWa masa ya turo iyayensa so ki shirya zama matar aure"
Bakinta ta buWe zatai magana taji ya tsira mata allura,
Sa wani irin sauri ta ?an?amesa tana sakin kuka tare da faWin.
"Wayyooo Allah Baffa, zafi wlh sai na faWawa Bobbo" zare allurar yay daga jikinta a karo na farko Murmushi yaso kwace masa, sai kawai ya maze yana Wan zareta daga jikinsa yace.
"Waye Bobbo?"
Hawayen fuskarta ta share tana tura masa baki, bai kulata ba ya kwashi kayansa ya shige bedroom Winsa.
Yana shigewa ta tura maki tace.
"Namiji mai kyau haWari" sosai ya jita baibi ta kanta ba ya shige ita kuma ta fita, lokacin Amani tayi bacci.
A can Parlo kuwa, Mami ce ta kalli Ummi tace "me yace?" Ummi tace "yace zai Kaita wai" da sauri Anup ta kalli Ummi, Mami kamu tace "girls ku tashi muje" zama Anup tayi tace "No, zan bisa goben muje tare"
Afaf, Aleema suka mi?e tare da bin bayan Mami, kai tsaye suka fita waje zuwa compound mota suka shiga Bala driver ya jasu zuwa ado Bayero mall.


08119237616 Tsintacciya na kuWi ki biya ki karanta*_69-70_*
Akeela na fitowa daga cikin part Win Akeem, part Win su ta nufa, tare da goge hawayen idanunta saboda zafin da allurar ke mata.
Idanunta ta rufe da sauri kuma ta buWe idanunta, saboda ?amshin turarensa daya addabi hancinta, juyawa tayi tare da jan tsaki kaWan, so take bacci ya Wauke ta amma abin ya gagara,
Ji tayi kewa da kuma son ganin Bobbonta ya bijiro mata, ?an?ame Jikinta tayi a hankali tace.
"Allah sarki ko yaya cikin nasa?" Ta faWa a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login