Showing 102001 words to 105000 words out of 159454 words

Chapter 35 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

yace "Mamaki?" Ita wahala a yanzu mamakin surutunsa take bata taSa tunanin yana magana har haka ba, yace "tashi zaune" a hankali ta tashi zaune yace "stand up" nan ma a hankali ta mi?e tsaye tana murza idanunta dake cike da bacci yace "shiga bathroom" ba musu ta buWe ?ofar bathroom dake kusa da ita ta shiga, sai da yaji ?arar buWe ?ofar Sannan ya kashe wayar yana sauke numfashi.
Alwala tayi tare da yin Sallah bayan ya idar ne ta tashi su Aleema Ita kuwa bacci kasa Waukan ta yay saboda yunwar data keji gashi kuma azumi zatai yau Win dan haka tai addu'ar Allah ya sanya mata hqr da juriya.
Da Yamma aka fara shirin tafiya walima saboda haka tsarin nasu bikin yake, za'ai litinin talata safiyar juma'a a tafi da ita zuwa Legos a can za'a Waura aure ai dinner daga nan su shige Paris ita da mijin.
Misalin 4 na Yamma Akeela na zaune Afaf da Anup da kuma Aditiya suka shigo gaba Wayansu sunyi make up musamman Aditiya ita da take amarya, Murmushi Aditiya tayi tace.
"Kina zaman jiran Waki ko Akeela tashi ki shirya zamu shige Cocktail daga nan zamu shige wajan walima" Murmushi tayi lokacin ta galabaita sosai a hankali tace.
"Ayyyah! Ai da kun tafi kawai ina azumi fa" Afaf tace "ai baki isa ba, akwai kayan buWe baki a can" Mi?ewa tayi jiri na Waukan ta, wanka tayi har lokacin suna Wakin hadda Fati wacce take danna wayarta hankali kwance tai kyau sosai,
Aleema tace "muje ai maki make up Win" zare ido tayi tace
"A'a please kawai ban kayan na sanya" Ya tsuna fuska Anup tayi ta fita daga cikin bedroom Win, Fati kam sai a yanzu ta Wan saci kallon Akeela, bisa dole Akeela ta zauna aka fara mata kwalliya Aleema sai vedio take kamar itace amayar, wayyoooo Allah zo kuga yadda tai kyau cikin ash Win gown Win ko amarya albarka, gaba Waya jinta tayi a takure, Afaf ta bata hand bag Winta itama ash sai hill Winta shima ash, vail ta Wauka yana da girma Afaf tace "kut sai kace matar aure gsky cire" girgiza kai tayi tace.
"A'a please" dole suka hqr mota suka shiga baki Waya sai Akeela dake Shirin shiga mota, Mami tayi saurin faWin "Akeela zoki gaisa da Yayata sai ku tafi tare da Anup" da sauri Aleema tace.
"Mami bari na sakko sai mu tafi tare" tace "bance ba kamar za'a cinyeta" kama hannunta sukai su kuma driver ya jasu zuwa hall Win da Za'ai cocktail Win kasancewar iya ?an mata ne.
Suna fita Mami taja ta tsaya tana kallon Akeela kafin tai magana Yana ta fito sai kuma Anup Fati na can gefe tana waya da amarya, ciki salo Anup tayi dariya sosai tace.
"Kaga Tsintacciya"
Da Sauri Akeela tace "TSINTACCIYA?" Mami tace "Eh mana, Tsintacciya mara uwa da uba wacce akai cikin shege aka haifeta, haihuwar kan Bola kawai" a razane Akeela tace "Mami bangane ba" wani irin wawan mari Anup ta sauke mata,kafin ta motsa Mami ta ?ara sauke mata Wani sai da suka sauke mata mari guda biyar ciff, tsananin gigita da kuma fitar hayyaci yasa Akeela Numfashinta ya tsaya na wasu seconds kafin kuma wani irin raunataccen kuka ya sauke mata tace.
"Mami duk abinda nayi is okey to me dan Kinyi min faWa, amma ki daina haWani da kalmar Shegiya wlh zuciyata zata buga" dariya Mami tayi tace.
"Ki mutu mana, ai baki da wani amfani kamar yadda kokai sanadin rashin tilon Wana wlh kema sai kin bi duniya, tsinanniya kawai"
Yana tace "daman ance TSINTACCIYAR MAGE BATA MAGE,ke Ashe ba ?ar gidan bace kema har a kanki akewa ?arta gori"
Dariya Anup tayi tace.
"A rina an saci zanin mahaukaciya, daman shegun nan kunfi kyau" ta faWa tana dukan cikin Akeela, Yasubuhanallah! Gaba Waya Akeela jitai Duniyar ta tsaya mata, komai nata ya tsaya banda duhu babu abinda take gani.
Cikin wani irin hali tace "Mami kiji tsoran Allah ki faWa min gaskiya dan Allah Wacece ni?" ?auke ta da mari Mami tayi tace "Yanzu ?ilan kyafi fahimta, daga Baffa har Baba Rabi babu wanda ya tsuguna ya haifeki ke Win tsintacciya, tsintar ki akai...

TSINTACCIYA is not free contact to subscribe....
08119237616

SARAUTAR MARUBUTADa ?arfi Akeela ta sanya hannunta tare da ri?e ?irjinta wanda yake barazanar tarwatse mata, Alamarin daya sanya tayi baya kenan tare da dur?ushewa akan ?afafuwanta.
Gefe guda na Zuciyarta nayi mata wani iri zafi da raWaWi wanda ya sanya taji gaba Waya duniyar na juya mata, tashin hankali ya wanda ba'a sanya masa rana shine ya riski Akeela.
Kalmar TSINTACCIYA da aka faWa mata, ya zama mafarin shigarta cikin ?unci, da kuma zallar damuwa, al'amarin daya zama shine shafin Farko na buWewar murfin ?addararta, abinda bata taSa tunanin zai same ta ba, bare kuma tayi tunanin zata samu kanta a ciki, har yanzu ta kasa fahimtar abinda Mami ke faWa mata,
She still looking at them, tabbas taji bata so bata kuma ?aunar zuwa Abuja, amma ta kasa bin umarnin zuciyarta ashe da rabon za tayi mummunan ji, jin daya narkar da dukkan wata so da ?auna data kewa kanta, Duk wasu emotions duk wasu daddaWan mikin soyayya da takewa kanta, na tsayin shekara da shekaru sun kau, sun kama gabansu, farin ciki yay ?aura daga Zuciyarta yayinda ba?in cikin rayuwa da kuma takaicin abinda yake shirin faruwa da ita ya damu gurbi cikin Zuciyarta.
Akeela _Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un_ kawai take ambata a fili da kuma ?arfi, cikin kiWima da tsantsar tashin hankali haWi da ruWu tace.
"Mami na kasa fahimtar inda kalamanki suke son fahimtar dani, Mami na jima da sanin cewa baki so na, amma kada ki tuzartani ki Satan rayuwa akan wani Dalilin ki nada ban, dan Allah ki tsayar da Maganar ki, kice ba Gsky bane, kice wasa ne dan Allah wlh zuciyata zata buga dan Allah kice niWin halattacciyar ?ar ce kamar kuwa"
Ta faWa dana sakin wani irin raunataccen kuka Jikinta duk tsuma yake idanunta yay wani irin jaa, Murmushin mugunta Mami tayi kafin ta Wauki wayarta tayi dailing number tare da sanyata a cikin handsfree,
Babu jimawa aka Wauka tana sakin murmushi tace, "Rabi ya gida?" Tace "Allahamdulillah" shiru tayi kafin tace "na fahimci ?arki na son ji daga gareki" da sauri Baba Rabi tace.
"Wace ?arta?" Cike da fara'a Mami tace.
"Akeela" dariya Baba Rabi tayi sosai kafin tace.
"Cemin zaki Akeela tsintacciya" da wani irin sauri Akeela ta mi?e tsaye jikinta yana rawa da Sari, tsananin tashin hankali da razani daya ya gama bayyana akan fuskarta,ta nufi inda Mami take tsaye tana zuwa ta amshi wayar tare da faWin.
"Mama me mike cewa? TSINTACCIYA ina tunanin idan duk duniya zasu taro sun san cewa kece mahaifiyata kece kika haifan, ke kika faWa min hakan da bakinki nasan yanzu ma baki san wace Mami take faWa ba" cikin tsawa Baba Rabi tace.
"Ke dallah tsahirta min, wlh sai na tsine maki koda wasa naji kin ?ara cewa nice mahaifiyar ki, sai nayi maki Allah ya isa, kin san kuma zata biki tunda nono na kika sha har kika kai munzalin girma, ban haifeki ba kuma zan taSa haifar ki ba"
At this time Akeela kasa kuka tayi, komai nata ya tsaya Zuciyarta ta tsaya cak da aiki na wani lokaci, tashin hankalin da yay mata yawa ya sanya sai sakin ajjiyar zuciya take, kafin a hankali tace.
"Wacece ni? Ki faWa min wace ni mene yasa kika ri?e ni kin san baki so na, baki ?aunar zama dani?"
Dariya Baba Rabi tayi kafin tace.
"?addara! Ita ta sanya na ri?e ki, domin da ace ban ri?e ki kawo yanzu da bazan taSa zama gidan Baffa ba, ina son mijina hakan yasa na ri?e ki akan babu yadda, ban taSa sonki ba, ban taSa ?aunarki ba tsanar da nayi maki yasa ina sane nake maki wanka da ruwan sanyi komai sanyin da ake,
Lokacin da Baffa ya kawo min ke gaba Waya jikinki cinnaku ne, ya Wauki son duniya ya Wura maki, hakan yasa na ?ara jin tsanar ki na ?ara nunkuwa a cikin zuciyata, ke ba wata bace face TSINTACCIYA, wacce aka tsinta a saman Bola, dan haka daga yanzu ki fara neman iyayenki kuma koda wasa idan naji kince na faWa maki wata magana Tabbas zaki shiga uku"
KarSar wayar Mami tayi tana faWin "idan ta koma gidan kenan?" Baba Rabi tace "tunani me kyau, zan rabo da ?aya" kashe wayar tayi tace.
"To kinji, da nayi tunanin Waure ki a Waki har ki riski ajalinki kamar yadda kika salwantar da rayuwar Wana, amma na yanke hukuncin barinki wannan gidan"
Da sauri Akeela ta kalli Mami ta kasa cewa komai, sai Ajjiyar zuciya take saki, sai a yanzu ta fahimci cewa ashe yin kuka ma Rahama ne, ashe yin kuka a daWi yake, Anup ce tace.
"Dan haka yanzu saiki sakarwa My dee kurwa dan naga alama ke Win mayyace, kuma ke dashi har abada nice matarsa nice zan Aure sa" sai a lokacin Akeela ta buWe baki da ?yar muryarta a cun?ushe bata ko fitowa ga yunwa da ?ishirwa saboda azumin da take tace.
"Wlh ban taSa son Hamma Akeemmm ba, ba zan taSa sonsa ba, bani da damuwa dan kin auresa amma dan Allah ko kaini wajan su Aleema dan Allah"
Ta faWa wasu tana jan numfashi da ?yar kamar wata mai Asthma, Yana ce tace.
"Ashe da?i?iyace ke ko? Ke da wani ahlin Bukar har abada, kuma koda wasa kika ambaci sunan mu, akan mune mukai maki wani abu zai kin gane kuranki, wlh zan sanya a kashe ki tass"
Duk abinda yake faruwa akan idanun Fati, wayar da suke yi da Aditiya ta tsayar tare da kashewa ta ?arasu wajan tace.
"Hey what's going on here?"
Harara Mami ta watsa mata tace "ashe ita Win ba ?ar halak bace, zina akai aka haifeta Tsintacciya ce" ware hannu Fati tayi tace "Then..?" Anup tace "kurarta za muyi" A hankali Fati tace "for what reason?"
Anup tace "saboda idan tana tare da Akeem ba zan taSa samun auransa ba" Murmushi Fati tayi tace "Au haba?" Yana tace.
"Tabbas, idan har Anup ta auri Akeem kaf family mun huta, mugun kuWi garesa kamar hauka, ni kuwa akan kuWi babu abinda ba zan iya ba ehee?"
Wani cute smile Fati ta sakeyi tace "Ohh my Goodness ashe haka kuke son kuWi, amma ki Wauka Akeela ta mutu to har abada Akeem ba zai taSa aurenki ba Anup, wlh daya aureki ?waya mutu babu aure,kawai akan wani banzan ?udirinku sai ku takurawa ?ar mutane" da sauri Mami tace.
"?ar matsiyata kuma gantalallu, ?ar haihuwar kwararo ce kwanciyar kan Bola, wannan har wani ahhali take dasu? Koma tana dasu ina da tabbacin cewa su Win matsayita ne"
Fati tace "ta san lokacin da akai cikinta? Ko kuma ko duk kun san lokacin da akai naku cikin? Mutum nada ikon zaSawa kansa yadda za'a haifeka ne? Yana kefa yara ne dake, gani ga Anup, ko abinda Anup take bai isa kiyi tunanin cewa wata rana zata iya haifar maki shege ba? Kamar yadda kuke sheganta ?ar wasu? Uhm wlh wlh kuji tsoran Allah Duniyar nan bata da tabbas, kaso naka duniya ta?i sa, haka kuma ka?i naka duniya taso shi, zahirin magana baku da iko akan Akeela domin ba kune kuke kula da ita ba" shiru tayi tana kallon Mami kafin tace.
"Zanan ?addarar naki a rubuce yake a shafinsa na Lauhil Mahfouz, baki da ikon sauya fari zuwa jaa, haka baki da ikon sauya jaa zuwa fari, idan Yaaa Adnan yana raye ba zaki tunanin a wanne hannu yake ba? Su waye suke ri?e dashi? Idan kuma ya rasu ba zakiyi masa addu'ar samun sau?i da rahamar Ubangiji ba, amma kin tare akan wani ?udirinki mara Dalili, baku sonta is okey daman kece kika kawo ta nan, sai kiyi mata kuWin jirgi ta koma, amma wlh idan har ina nan banga wanda ya isa ya kureta a wannan gidan ba, ina ta sani? Ina kuma zata? Ko kuma duniya kuke son ta shiga, My teacher said da ?A da dukiya ba'a san mai mura ba sai Allah"
Wani ?yakkyawan mari Yana ta Wauke ta dashi, tare da faWin.
"You're mad Zahra, ni mahaifiyar ki,kike faWawa haka? Kuma har abada Anup ba zata taSa jamin magana ba, domin nasan tarbiyyar dana bata"
Anup tace "barta ba?in ciki take zan auri namiji kamar Akeem, kiyi biyayya ki samu daular arzi?i"
Mami kuwa kan Akeela tayi tace "fice mana daga cikin gida kafin na sako maki karnuka" jiki na rawa Akeela tace.
"Mami ban san ko'ina ba, bari na kira Abbu ko Hamma Akeemmm sai su tafi dani" da gudu Anup tai kanta tana Wauke ta da mari kafin kuma ta sanya hannu ta kwace wayar tana tura ta tare da faWin.
"Salis maza kuntu min karnukan nan" da sauri Fati ta hankaWeta Anup tare da faWin.
"Wlh babu inda zata, ai ina da number Ummi lemme call her"
Yana da Mami sukai kan Fati, Yana tace.
"Mami ri?e min Yarinyar nan mu kaita mu kulle" da dukkan ?arfin su, suka shiga jan Fati zuwa can bayan gida, a wani ?aramin Waki suka sata, tare da Waukan igiya suka Waureta ciff, tare da rufe mata baki,
Banda hawaye babu abinda yake fita daga cikin idanun Fati.
Anup kuwa ta shiga kiran Salis mai kula da karnukan,babu jimawa ya saki wasu Manyan karnuka majiya karfi kana ganinsu kasan bana nan bane.
Suka tafe suna zaro harshe waje, tare da kaWa jela, gaba Waya kuma sukai kan Akeela.
Ita kanta a wannan lokacin fatan mutuwa take hakan yasa bata damu da yadda karnukan suke yowa kanta ba,
Tana tsaye Cak idanunta ?irr akan Anup wacce ta tsaya tana yin dariya haWi da kaWa kai,
Salis kam mamakin Akeela ya kama shi ga kuma wani tausayinta daya saukar masa a zuciya, ganin yadda wani ya kusa zuwa inda take yay saurin ?arasawa inda take tare da fisgar hannunta ya cillata ?ofar waje, hakan yasa karan ya cafki ?afar Salis.
Akeela faWuwa ?asa tayi kanta ya bugi wani dutse nan take kan ya fashe ya shiga fidda jini.
Da ?arfi Salis yace.
"Ki tashi, maza jeki Allah ya kiyaye ki a duk inda kike tashi idan suka sameki ko mene zasu iya yi maki"
Ya faWa yana turata tare da rufe ?ofar hannunsa dafe da inda karan ya cijesa, mi?e tsaye Akeela tayi jiri na Waukan ta, saboda jinin dake zufa a goshinta ga kuma rashin ?arfin da take dashi, ko'ina ciwo yake mata, musamman cikinta saboda dukan da Anup tai mata bana wasa bane,
A hankali take bin hanya ba tare da tasan inda take sanya ?afafuwan ya ba.
Mami suna fitowa daga inda suke Waure Fati suka nufi cikin compound Win Yana na faWin. "Yarinya zatai mana ba?in ciki, dan ubanta akan idanunta ubanta yaci bashin banki ?ilan so take a kulle shi,mu shiga uku"
Mami tace "wlh, domin kullum Akeem cikin samun mugwayen kuWi yake wlh kamar hauka"
Murmushi Yana tayi tace.
"Ai yanzu zan samu Anup dan ubanta itama ta mi?e tsaye duk wani salo na soyayya tana nuna masa" jinjina kai Mami tayi tana wani cije bakinta ba tare data ?ara cewa komai ba.
Suna zuwa copping suka samu Anup da sauri Anup ta rungome Yana tana jin wani farin ciki na ratsa mata zuciya.
Tsayawa Mami tayi tace.
"Kada ku sake koda wasa kada a sake Dada ta san Wannan maganar ya tsaya In between us" ta faWi hakan tana kiran Number Akeem tace.
"Bari na fara nawa aikin"
Lokacin Akeem yana zaune cikin mota shigowar sa cikin gidan kenan saboda Azumi yake bai son yasha ruwa a waje, ya jima dayin parking amma ya kasa fitowa saboda wani irin faWuwar da gabana yake, a duk sanda zaiji faWuwar gaban kuma sai Akeela tazo ransa.
Baya yay kaWan tare da lumshe fararan idanunsa yana sakin ajjiyar zuciya a hankali ya buWe bakinsa yace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Meke shirin faruwa da ruhina, Meke son faruwa da Amanata"
Ya faWa yana Waukan Wayarsa haka kawai yaji yana son kiranta yaji how is she, yay take, yana kiran number yaji switch up.
Runtse idanunsa yay da ?arfi tare da sanya hannunsa ya dafe saitin zuciyarsa a hankali kuma yake sauke wani zazzafan numfashi, cikin damuwar yace.
"Uhm where are you Mrs Abdul-hakeem Bukar Bello" ya faWa yana ware idanunsa yana ?o?arin kiran Number Aleema yaga kiran Mami ya shigo, kamar ba zai Wauka ba sai kawai ya Waga, yana Wagawa Mami ga fasa masa wani irin gigitaccen kuka.
Jikin Akeem har rawa yake wajan faWin.
"What happened to her?"
Kasa magana Mami tayi saboda kukan da take, yana acting kamar gaske, wata tsawa Akeem ya daka mata yace.
"Kee malama kin daman ina Akeela where is my Peto"
Ya faWa yana buga Mata wata tsaiwar, wacce yasa Mami shiga hankalinta domin sai da hantar cikinta ya juya, cikin kuka tace.
"Muna zaune ana mata kwalliya" da ?arfi yace.
"What? Ubanwa yace ai mata kwalliya baku san cewa akwai mutane a kanta ba?" Mami a ranta tace "Good" a fili kuma tace "wlh bana nan akai mata, ana gama yi muna shigowa, shigowar mu keda wahala tace ana kiranta daga nan sai ihunta mukaji muna zuwa mu kaga gaba Waya tayi watsi da kayan hannunta hatta wayarta, duk yadda mukai ?o?arin ri?eta abin ya gagara duka take ta ko'ina, yanzu dai mun gama zaga ko'ina bamu sameta ba"
Ta faWa tana sakin wani kukan, kasa magana Akeem yay sai kawai ya kashe wayar, cikin dauriya ya fito yana zuwa main Parlo Abbu ya mi?e tsaye tare da faWin "Dr ya akai na ganka haka?" Kasa magana yay sai kallon Abbu da yake,
Cikin damuwa Abbu yace "Maudo nace Meke damunka" da ?yar ya buWe baki yace "Akeela is missing" Abbu yace.
"Bangane ba wacce Akeela?" shiru Akeem yay ba tare da yace komai ba..Abbu yace "Will you enlighten me more?" Akeem yace "she got missing today at Abuja, Abbu yace "Subuhanallah! Ina Khadijertou fa?" A hankali Akeem dake jin zuciyarsa kamar zata fita yace "She is still yet to be found tun safe" zama Abbu yay yana dafe kansa yana jin zufa all over him agogon wrist Winsa ya kalla 6:30 bai san lokacin da yace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un... Akeela missing" Mi?ewa yay ya nufi bedroom Winsa, daman Ummi na da?i Didi kuma tana Parlo tana kallo a can part Win ta.
Akeem Wayarsa ya Wauka tare da yin upstairs P.a na Wagawa yace "ka sama min

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login