Showing 87001 words to 90000 words out of 159454 words

Chapter 30 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

zata tuna ba, abubuwa masu matu?ar muhimmaci ne zai sanya ta tuna abubuwan da suka shuWe.
Ganin idan ba magana yay mata ba a nan zatai ta tsaiwa yasa a hankali cike da raunin Murya yace "Zo nan" kamar jira take ta ?ara wajansa hannunta ya kama yace kwanta, kwanciya tayi da sauri ta saki ?ara tana Mi?ewa tsaye kallonta yay yace "mene" cikin Muryar kuka tace.
"Wani nake gani? Ina jin kukan baby a kunena"
?ura mata ido yay sai kawai ya kwanta tare da jawota jikinsa ya rufesu da duvet ya shiga yi mata addu'ar abinda ya iya.
Tun tana kallon fuskarsa tana sauke ajjiyar zuciya har bacci ya Wauke ta, Asheer kuwa bacci ?auracewa idanunsa yay damuwa da kuma tarin Abubuwa sunyi masa yawa, ga yadda brain Winsa keson tuna masa wani abu nada ban.
Akeela na zaune Wajan 11:30 na dare tana karatu, da sauri ta saki wayar hannunta saboda yadda taga Uncle ke kissing Jalilerh ya sanya ta kasa fahimta, a hankali kuma ta fara tuna lokacin da Akeem yake shan bakinta, wani irin yarrr taji tsigar jikinta tayi, ita har yanzu ta kasa fahimtar abinda yake sanyawa aji sexual feelings, tunani ta fara mene wannan Sexual feelings Win? Tayaya ake jinsa? Tasan dai sha'awa a hausance kamar yadda akai bayani a qawa'idi, ya Mutum zai gane that he has Sexual feelings towards his opposite sex?
Tayaya za taji kind of feelings Win nan da Jalilerh keji? Ko zata tamabaya ne? To wama zata tambaya ne? shiru tayi tana sauraran bugun Zuciyarta, lokacin su Aleema duk sunyi bacci, wayarta ce ta fara ringing alamar kira ya shigo, duba screen Win wayar tayi taga number ce babu suna, ?in Wauka tayi har kiran ya katse aka sake kira, ana biyun nan ta Waga.
A hankali tace "Hello" shiru yay yana sauraran saukar muryarta cikin kunansa, a hankali ya sauke wata ?oyayyiyar Ajjiyar zuciya yana wani abu mai kama da nutsuwa na ratsa masa kofofin Zuciyarsa, Akeela jin anyi Shiru yasa a hankali a kuma sanyaye tace.
"Hello?" Kashe kiran yay yana mirginawa gefen bed Winsa a hankali yake fidda numfashi da sauri yana jin yadda zazzaSi yay masa dirar mikiya ha ciwon da yake fama dashi.
Mi?ewa tayi ta nufi bathroom tare dayin alwala ta fito tana fitowa taji ?arar notification, dubawa tayi message ne da number taga an saka.
_"a best cooker in the world"_
Message tabi da kallo ita dai bata gane ba, tana kuma mamakin meyin messages Win, ko dai Ajmal ne? To ita yaushe tayi masa girki ma?
Tana shirin kwanciya wani message Win ya shigo dubawa tayi taga ansa.
_"RENEWAL_
_I was told! That the feelings would die down! But here I am! Excited for every new day! I get to spend with you!"_
Wani irin zaro ido waje tayi, lokacin data gama karantawa Zuciyarta na harbawa a karo na farko taga kalaman da suke son samun wani shashe daban a Zuciyarta.
Ajjiye wayar tayi tana rufe idanunta, lokacin Bobbonta ya faWo mata,amma tasan lokacin sa bai ba.
Akeem kuwa kwanan ciwo yay hatta ruwan da yake son sha kasawa yay, 3:30 a idanuna tayi duk yadda yaso ya tashi abin gagara yay, har sallar Subhi idanunsa biyu, da ?yar ya lallaSa ya tashi yay freshen up na jikinsa, kana yay Sallah cikin bedroom Winsa yana idarwa kuma bacci ya Wauke sa akan prayer mat Win.
Akeela kam kamar yadda ta saba haka ta fita zuwa kitchen tana jiran zaman zuwan Bobbo amma shiru, kuka ta fara domin tun ranar bata san wane hali yake ciki ba, sai da taci kuka ta ?oshi a nan kitchen Win bacci ya Wauke ta.
Abbu ya dawowa daga masjid ya nufi upstairs ganin babu alamun Akeem a Parlo yasa ya nufi bedroom Winsa kwance ya gansa yana bacci ya jima a kansa yana tausayin halin da yake ciki duk da bai san ko mene ke damunsa ba, fita yay yana masa addu'ar samun sau?i.
Yana fitowa yaci karo da Akeele tana tafiya da Wan sauri ya ?arasa wajanta yace "Daughter" kallonsa tayi da kumburarrun idanunta zatai magana kuka yaci ?arfinta cikin sauri ya kamata tare da ri?eta a jikinsa yana sauke wata zazzafar iska sosai yay rashinta, hakan kuma ya faru ne ta yadda yake son ?aura ce mata, sai da tayi kuka sosai sannan ta zame jikinta ta nufi part Winsu baice mata komai ba.
Tana shiga bathroom ta nufa tai wanka tare da yin alwala duguwar riga ta saka, ta gabatar da sallah, bayan ta idar Ummi ta shigo ta kalli yadda su Aleema ke bacci tasan daman ba sallah za suyi domin kusan tare suke yin period Winsu.
Kallon Akeela tayi tace.
"Ki shirya zuwa 9 zaku fita ke da Hero zuwa wajan taron sickler day"
Jinjina kai tayi tana faWin "Ina kwana Ummi"
Ummi tace "Allhamdulillah"
Rufe idanunta tayi tana sauke ajjiyar zuciya tana jin duk babu daWi a ranta.
Washe gari ta tashi Sunday, Wanda yay dai-dai da 40days Win Baffa da rasuwa, haka kuma yay watanni da zuwan Akeela gidan su Akeem.
A hankali yake sakkowa daga saman upstairs, yana sanye cikin wata dakakkiyar gezner wacce mai masifar yi masa kyau, musamman daya sanya har babbar rigar, sky blue ce shaddar sai wata half wular tangaran daya sanya, ga wani ?aramin bluetooth a kunansa, kwantacciyar sumar kansa ta sauka har wuya, yana sakkowa yana gyara zaman Rolex Win Hannunsa, idanunsa sanya cikin wani farin glasses.
Lokacin 8:25 na safe, kai tsaye dinning ya nufa yana faWin "Ummie, Ummie!" Ummi dake bayansa tace.
"Idan ka fara kiran yunwa sai a Wauka wani abin arzi?i zaka ci" idanunsa kawai ya rufe tare da buWewa yana kama hannun Amani wacce take faWin..
"Abbie" kallonta yay kafin yace "I miss You Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" Murmushi tayi tana jan gemunsa kamar yadda ta saba tace "Abbie wai baka da lafiya"
Kallonta yay kafin yay ?asa da Murya yace.
"Wai inji wa?"
Da Sauri tace "haka Abbu yace min" jinjina kai yay yana sumbatar goshinta kafin yace.
"Allahamdulillah" zaunar da ita yay akan cinyarsa domin yay kewayar yarinyarsa sosai.
A hankali Akeela ta fito sanye da wani milk Win lace anyi mata riga da skert a irin kayan da Ummi tayi mata order nasu, lace Win milk ne sai blue Win torches da yake dasu, ?afarta sanye cikin wani flat shoe, ta Sanya vail babba tun daga saman kanta ta tafa, saboda wani steps Wauri da Afaf tayi mata shi.
Hannunta ri?e da hand bag mai kyau wacce ta sanya wayarta ciki, Ummi na ganinta tace "Ma sha Allah Daughter kamar amarya"
Kunya ce ta kama Akeela ta rufe idanunta, tunda ta fito idanunsa ya sauka akanta cikin ?aramin lokaci ya gama ?are mata kallo sai kawai ya taSe bakinsa, a hankali kuma ya Wauki spoon ya fara Pancake sai kuma Plantain parridge, kaWan yaci yasha tea da yawa saboda honey Win da aka sanya masa ciki, ruwa yasha ya fita abinsa.
Ganin haka yasa Ummi faWin "Daughter bisa kin san hali kada ya tafi"
Kanta a ?asa tace "Ummi na tafi" Baba Rabi ta kalleta tace "kiyi addu'a Allah ya tsare" Didi tace "sharri mutum da aljan ya kare domin wannan Audil Win zama muke kawai dashi amma har yanzu bamu san zuciyarsa ba"
Ita dai ba tace komai ba, ta fita lokacin Bala driver ya gama gyara motar da za'a fita da ita, yana zaune a gidan baya Bala driver ya buWe mata ta shiga, sai data shiga ta kula da shi, yana zaune ya Wan kishin giWa, idanunsa rufe sai bakinsa dake motsawa kaWan, a haka Bala driver ya jasu zuwa Asibitin Murtala.
Tun a daran jiya Hjy Azeema ta faWawa Mom komai, hatta dawowar hankalin Meema sai data faWa mata, da kuma kusancin da Asheer ya samu da Meema, dan haka cikin jin daWi Mom ta kira Asheer ta ?ara tuna masa ya kula da Meema idan suka dawo zatai masa bayanin komai.
Tsakaninsa da Meema kallo, shi yana jin tsananin kunyar Yayar tashi, ita kuma tana jin kunyarsa a matsayinta na yaya a garesa ga kuma abinda ya faru, sai dai tasan cewa bawan yayan gaske bane dan haka damuwar shi yafi nata yawa, ita abu biyu zuwa uku suke da?ula mata lissafi.
Shirya tayi cikin abaya mai kyau da tsada ta fito hannunta ri?e da waya da hand bag, shi kuma ya fito cikin shadda fara mai kyau.
Tana zuwa Parlo ta ganshi tsaye yana jiranta yana ganinta kuma ya juya mata, tare da fita zuwa compound, mota suka shiga sai escorts da suke tare dasu.
Kallon yadda ta sunkuyar da kanta tayi sai faman jijjiga hannunta take, nutsuwarta ta dawo, hankalinta da tunanin duk sun dawo ta zama mace mai cikakken hankali da kuma kamala a hankali yace.
"How are you?"
Shiru tayi jin hakan yasa ya kama hannunta tare da faWin "what wrong?" Cikin ?asa da murya tace "I'm sorry"
"For?" Kai tsaye tace "for everything, nasa kayi abu ba dai-dai ba" uhm kawai yace ba tare daya ?ara magana ba har lokacin hannunsa yana ri?e da nata.
Tsananin tsaron da akaiwa Kano ya tsananta, securities ta ko'ina, baka jin ?arar komai sai na jiniya, tsaron kuma yay tsamari a cikin asibitin Murtala, domin anan ne za'a gabatar da taron wanda ba'a taSa samun yawan mutane kamar haka ba,
Hakan kuma ya samo asali ne saboda zuwan shugaban ?asa Ahmad Adil.
Bayan zuwan komai da komai, aka bu?aci Dr Abdul-hakeem Bukar Bello da Dr Maryam Meema Ahmad Adil dasu fito suyiwa mutane cikakken bayani akan ciwon sickler.
Kasa Mi?ewa tayi sai da Asheer ya mi?e tare da kama hannunta yay mata jagora har zuwa wajan, sai daya zauna sannan ta zauna.
Akeem kuwa sarai yaji kiran lokacin Akeela na kusa dashi tana kallon yadda yay burus da masu kiran.
Sai da aka ?ara cewa "Dr Abdul-hakeem Bukar Bello where are you?" Still bai motsa ba, a karo na uku aka ?ara cewa "Dr Abdul-hakeem Bukar Bello dan Allah ka fito" a hankali Akeela ta Wan matsa kusa dashi, tare da Wura hannunta akan nashi a sanyaye tace.
"Ana kira" harara ya watsa mata ba tare da yace komai ba, ya mi?e tsaye tare da fara tafiya cike da nutsuwa da kamewa ga wata zallar haiba dake kwance a saman fuskarsa, nan kallo ya dawo kansu saboda ganin da akai yana tafe wata ?yakkyawar budurwa na bayansa kamar balarabiya, amma shigar hausar jikinta ya bayyana tushanta.
Wata zabura Asheer da Meema sukai, lokacin da yay dai-dai da mi?ewar Chief of staff Abdul-?hadir Azeem yayinda kuma aka shiga kwallon kallo tsakanin Akeem da Asheer da kuma Akeela da Meema daga gefe guda kuma Abdul-?hadir Azeem yana kallon duk su ukun..


=??zata fashe=??? 08119237616 ki biya ki karanta.


SARAUTAR MARUBUTAPresident Ahmad Adil kuwa gyara zama yay akan haWaWWiyar kujerar da aka sauke da, watching all of them yana mamakin yadda gaba Waya suka mi?e daka ganin Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, a Sangare guda kuma zallar mamakin girman kan Hero yake, shi da yaji ana ta kiransa bai expecting Yana cikin hall Win ba. Akeela kuma tsoran Mutane da kuma yadda taji dubban idanuwa a kanta ya sanya ta ?ara matsawa kusa Akeem jikinta ya shiga, domin bata saba ganin mutane masu yawan haka ba, gashi data Wago kanta sai taga ta haWa idanu da wata ?yakkyawar mata.
Ganin yadda Jikinta ke rawa yasa Akeem kallonta ta gefen ido, yana mata nuni why are you following me?
Ka faWa ta ma?ale irin I'm scared idan ka barni.
Abdul-?hadir Azeem kuwa gaba Waya kallonsa akan Akeem yake, domin har abada baya jin zai manta fuskarsa, domin da yake kawo masa tsaiko cikin kasuwanci sa, haka kuma shine wanda yake shirin da?ile ma'aikatar da zasu kafa a nan cikin garin Wudil, kamar yadda mutunan daya sanya aiki suka faWa masa.
A lokaci guda gaba Wayansu suka sakin kwantacciyar ajjiyar zcy tare da neman wajen zama, Asheer daga zan gefe Meema tana Hannun damarsa, yayinda kuma Akeela take kujerar dake kusa da Meema sai Akeem dake zaune a hannun hagonta, yayinda duk sukai shiru suna sauraran bugun zuciyoyinsu dako wacce take harbawa a kusan lokaci guda.
Wata ?yakkyawar zufa ce ta yankowa Abbu wanda yake zaune a gida yana kallo domin kai tsaye ko wacce channel tai connecting, hatta Ummi dake kusa dashi sai data fahimci sauyin nasa, hannunsu yasa ya dafe kansa cikin sauri kuma ya shiga ambaton sunan Allah, domin baya son a yanzu ya gasgata abinda idanunsa suke gane masa,
Mi?ewa yay da Sauri tare da shigewa part Winsa, ya kwanta a kan bed sbd sanyin da jikinsa yay, Ummi kuma kallonta ta mayar akan Meema yayinda Mami ta tsorawa Asheer idanu tana jin yadda Zuciyarta ke bugawa cikin idanunsa da ake haskowa su kawai take kalla, amma gaba Waya ta sare tasan ba wanda take tunani bane, amma mamakin kwantacciyar kamar dake fuskarsa da kuma ta Abbu take, kamar har tayi yawa wanda ya sanya ta fara tunanin wani abu nada ban.
A can cikin hall Win kuwa mai gabatar da program na musamman Win ne ya kalle su duk, musamman Akeem da gaba Waya idanuna suke a rufe domin sam shima baya son kallo ya fahimci kuma idanu da yawa yana kansa, cikin nutsuwa mai gabatarwa ya kalli Akeem yace.
"Bayan gabatar da kai da kukai a takaice za musu musan mecece Sickler Amo sanin jini, dani da dukkan SICKLE CELL"
Gyara zama yay fuskarsa ya Wan saka kuma saSanin yadda ya kameta, cikin nutsuwa da kuma ?yakkyawaan lafazi masu daWi ga Dukkan wanda suke sauransa yace.
"Gida ilimin Lafiya
ilimin Lafiya Kiwon Lafiya
Mene Ne Ciwon Sikila (SICKLE CELL DISEASE)
Daga Dr Abdul-hakeem Bukar Bello!
Jini wanda ake gani a zahiri idan mutum yaji ciwo, ko kuma ya yanke jikinsa, yana Wauke da abubuwa iri daban daban, kamar su  plasma ,  Red Blood Cells (RBC) ,  White Blood Cells (WBCs) ,  Platelets da sauransu.
Cutar sickler tana faruwa ne idan aka samu matsala a RBC.

RBC yana Wauke da sinadarin  Haemoglobin (Hb) a cikinsa. Haemoglobin (Hb) kala kala ne; akwai Haemoglobin A (HbA), Haemoglobin B (HbB), Haemoglobin C (Hbc), da sauransu. HbA shi ne lafiyayyen haemoglobin. Sauran Hb Win ba lafiyayyu ba ne.

Cutar sickler tana Waya daga cikin cututtukan da ake iya kauce musu kafin samuwarta. Idan kuma cutar ta samu, to tana da wahalar magani.

Ma anar cutar sikila
Cutar sickler tana nufin mutum yana Wauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba lafiyayyu ba) a jikinsa. Ma ana dai ya gaji gurSatattun sinadaren haemoglobin daga wurin mahaifiya da mahaifi"
Ya faWa a nutse yana lumshe idanunsa sosai kamar me jin bacci, mutumin ya juya kallonsa zuwa ga Meema wacce ta haWe hannayenta waje guda tare da sanya su in between her legs, cikin ?asa da murya yace.

"YAYA AKE SAMUN CUTAR SIKILA??"
Numfashi ta sauke a hankali kafin ta juya suka haWa ido da Asheer wanda yake kallon Akeem time to time gira ya Waga mata, kafin ta juya tace.

"Yadda ake samun cutar sikila
Ana samun cutar sickler ne daga wurin iyaye (uwa da uba). Uba shi kaWai ba zai iya haifar Wa/ ?a mai sickler ba, haka ma uwa ita kaWai ba za ta iya haifar Wa/ ?a mai sickler ba. Dole sai da gudunmawar kowanne daga cikinsu (uwa da uba).
Kowane mutum yana da sinadaren haemoglobin a jikinsa nau i biyu. Zan yi magana a kan haemoglobin A da kuma haemoglobin S kawai saboda su ne suka fi yawa. kowane mutum yana da Waya daga cikin waWannan Haemoglobin Win:
(1) Haemoglobin AA (HbAA)
(2) Haemoglobin AS (HbAS)
(3) Haemoglobin SS (AbSS)
Wanda HbAA yana da lafiyayyun haemoglobin guda biyu.
Mai HbAS yana da lafiyayyen Haemoglobin guda Waya da kuma wanda ba lafiyayye ba (ba mai kyan ba) guda Waya
Mai HbSS yana da haemoglobin guda biyu marasa kyau.
Mai HbAA lafiya ?alau yake. Ma ana ba shi da ciwon sickler.
Mai HbAS shima lafiya ?alau yake, ba shi da ciwon sickler, amma zai iya haifar Wa/ ?a mai sickler idan ya auri mai HbAS. Don haka, HbAS shi ake kira da  carrier
Mai HbSS, shi ne yake da ciwon sickler
Lokacin da za a halicci mutum a cikin mahaifiyarsa, uwa tana ba da gudunmawar haemoglobin guda Waya, sannan uba ma yana bada gudunmawar haemoglobin guda Waya.
Idan uba ya bada gudunmawar haemoglobin maras kyau (HbS) sannan uwa ma ta bada gudunmawar haemoglobin maras kyau (HbS), to tabbas Wan da za a haifa, zai kasance sickler ne (HbSS)"

Shiru hall Win ya Wauka kowa yana sauraran, yadda Manyan likitocin suke bayani akan wannan masifaffiyyar cuta data damu dubban jama'a, Akeem numfashi ya sauke tare da juyawa ka Wan suka haWa idanu da Akeela wacce duk tayi wani weak, da idanu ya tambaye ta "Meye?"
Kai ta girgiza kafin ta bashi amsa "noting"
Mai tamabayar ya kalli Akeem yace.

"Menene Abubuwan daya kamata Dukkan mai Wannan ciwon na Sikila (Amo sanin jini) ya sani?
Fararan idanunsa ya buWe tare da Wura su akan Camera kamar bazai magana ba sai kuma yace.

"Cutar sikila ko amosanin jini na Waya daga cikin cututtukan da za a iya cewa na neman zama ruwan dare, saboda yadda ake yawan samun yin aure tsakanin masu rukunin jini AS da AS ko SS da AS.
Larurar amosanin jini, wato sickle cell anaemia, mugun ciwo ne. Larura ce da ke raunata mai fama da ita har ma da iyalan mai fama da ita, da al'umma baki Waya"

Shiru yay na wani lokaci kafin yace "Akwai abubuwa 7 daya dace dukkan masu ciwon su sani"
Kallonsa Akeela tayi, yayinda Meema ta kallesa duk ya lura da kallon da suke masa sai ya Wan kame fuskarsa wanda ya sanya duk suka Wauke idannunsu daga gare shi kafin kuma suji yace.

1. Najeriya ta fi yawan masu cutar a duniya
Bincike ya nuna cewa duk shekara ana haifar jarirai 300,000 a duniya kuma rabi daga wannan yawan a Najeriya ake haifar su. Daga cikin 150,000 na Najeriya din nan 100,000 ne ke mutuwa duk shekara.

Alkaluma sun nuna cewa mafi yawan masu cutar suna arewacin ?asar ne. Masana kiwon lafiya sun yi amanna cewar rashin yin gwajin jini kafin aure yana taka rawa sosai wajen haifar yara masu dauke da cutar sikila a ?asar.

Ya faWi hakan yana sauke wani zazzafan huci, jin yay shiru yasa Meema Wan gyara zama tana ajjiye ruwan hannunta kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login