Showing 153001 words to 156000 words out of 159454 words

Chapter 52 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

ina zaune akai maganar komai" ya faWa yana bada memory hannunsa al?ali ya amsa.
Jama'a suka fara tsinewa su Tijjani domin tuni an fito da Alhj Atiku waje, nan aka yanke musu hukuncin kisa ta hanyar rataya domin sun kashe Baffa kuma sun kashe jama'ar Wudil kusan guda biyar zuwa goma. "Section 221 of Penal Code ta yanke musu wannan hukuncin bisa tarin shaidun da aka bayyana" al?ali ya buga guduma kana yace "Su kuma Wannan ?an sandan da basu san aikinsu ba, sun gabatar da abu ba tare da bincike ba suka tafi da babban mutum a gaban ahlinsa suma Court ta yanke musu hukuncin gidan Wan kande na gyara halinka" farin ciki Sosai akai kuma aka wanke Akeem tare da cin tarar Sacin suna da sukai masa kuWin yace akai garin Wudil a bawa wanda aka lalatawa gonakin su..
A hankali Akeela ta mi?e daga kusa da Meema tana tafe a hankali idanunta cike da hawaye kai tsaye wajan Akeem ya nufa da yake bawa wasu ?an jarida hqr akan ba zai iya Shira dasu ba.
Tunda ya ganta ya gyara tsaiwarsa domin jama'ar da suke wajan rabin hankalinsu yana wajan Akeem Win.
Tana zuwa zata shige jikinsa yay saurin kama hannunta tare dayin waje da ita.
Murmushi kawai Dad yay yana jinjina soyayyar da yakewa Akeela, Aalam daman bai zo da ?yar ya zauna ma zuwa bayan shari'ar domin hankalinsa yay gida.
Sosai Mami Akeela kuka har sai da tace "babu komai na yafe maki baki min komai ba"
Akeem na zuwa waje ya samu P.a shida Aleema a tsaye sai a lokacin ya kula da Karim da Ajmal, ganin zasu nufi wajansa yay saurin amsar key Win hannun P.a da sauri Ajmal yabi bayan Akeem shi kuma Karim ya tsaya da Afaf suna gaisawa.
Bayan ya sanya Akeela a mota yana ?o?arin juyawa Ajmal yace.
"Ba wani abu ya kawo ni wajanta ba, kawai i came to tell her something"
Hannu Akeem ya harWe yace "Uhm About?" Ajmal yace "her property, dukkan abinda Papi ya bari nayi bincike duk halak ne companyn da suke ?o?arin yine kawai haram kuma ban sa lissafi dashi ba, anyi rabon gado daman nazo mata da dukkan takardun filayen data mallaka guda 30, da kuma tsabar kuWi 250m" numfashi Akeem yaja baice komai ba,ya juya ya kalli Akeela da kanta ke ?asa yace.
"Hubb come out"
A sanyaye ta fito tana jin duk wani iri a Zuciyarta ga kuma aman dake tasu mata.
Da ?yar ta buWe baki tace "Ina yini bro" Murmushi Yay mata yace "Lfy, ya jikin naki?" Tace "Allahamdulillah" Akeem kawai jinsu yake amma baya son tsaiwar da suke.
Gaba Waya takardun ya haWe a wani file ya bata,kana yace "kuWin kuma ki bada acct number a zuba maki"
Juyawa tayi suka haWa ido da Akeem tana Wan langwaSar da kanta gefe tace "Zauj" fuskarsa babu yabo ba fallasa ya Waga mata gira alamar mene, wajansa ta ?arasa ganin yadda take ?o?arin sanya idanunta cikin nasa yasa ya ?ara yin ?asa da idanunsa ji tayi duk babu daWi tace.
"Your details bank" a ta?aice yace "ki bada na Momma" kamar zatai kuka tace.
"Na san da ita ai Zauj ka bani we'll talk later" banza yay mata ganin haka yasa Ajmal yace.
"Babu komai tsakani na da Akeela, koda rashin sani ne yanzu kada ka manta ?anwata ce uba Waya, kallon sister nake mata, abeg don punish her sbd ni" gently ya Wago kansa ya kalli Ajmal kamar zai magana sai kuma ya fasa, yana maida Wayarsa aljihu yace "I'll send it to you later" yana faWin hakan ya jata zuwa mota ya zaunar da ita,shi kuma ya shiga wajan driver yaja motar da gudu suka bar cikin Court Win sai tsaki yake ja, yana hargitsa sumar kansa.
Gajiya tayi ta Wura hannunta akan nasa tace.
"Zauj me nai maka ne?"
Banza Yay mata tasan halinsa idan ransa ya Saci baya iya Magana, amma duk da hakan sai da ta ?ara shagwaSe fuska tace "dan Allah kayi hqr kaji Zauj my teacher told me cewa fushin miji hatsari ne ga matarsa kayi hqr Zauj"
Still Shiru yay mata sai kawai ta fashe da kuka tana Wura kanta a cinyarsa da sauri yay parking jin kan motar na neman ?wace masa.
Wani wawan numfashi yaja da ?arfi tare da sanya hannunsa ya Wago ta gaba Waya zuwa jikinsa yana matseta a ?irjinsa yana sauke numfashi.
"I'm sorry Zauj ban sakewa" ta faWa tana ?ara narke masa a hankali yake jan Numfashinsa yana sauke wa, har yaji zafin zuciyarsa ya dai-dai-ta, a hankali dai-dai kunnanta yace "Please Hubb kada ki barni kinji, ina Sonki da yawa ina tsanin kishin ki"girgiza masa kanta tayi tace "Kai ne duniya ta Zauj, kai ke farin ciki na, kaine kuma tubalin rayuwata, ba zan iya barinka ba, dan Allah ka daina nuna fushi akai na zuciyata babu daWi Zauj" vail Win kanta ya zame ya shiga sha?ar ?amshin sumar kanta yana shafa bayanta kafin a hankali ya Wago kanta ya manna bakinsa akan ya shiga kissing Winta yana jan numfashi, wani kalar daWi Akeela keji wanda yasa gaba Waya ta narke masa, ga ?amshi turarensa dake kwantar mata da tashin zuciyarta, ganin yana neman ficewa hayyacinsa ya zame bakinsa da ?yar tare dayi mata ?uri da ido, itama shi take kallo cikin nutsuwa tace.
"I love You Zauj" Daman abinda yake jira kenan yace "I love you too Hubb Allah yay maki albarka ya bamu zuri'a na gari" tana shafa sajan fuskarsa tace "Ameen ya rabbi, Allah ya ?ara maka arzi?i,da kuma wadatar zuciya, ya tsare min kai daga sharrin shaidan sharrin mutum da aljan, ya baka halak ya raba ka da haramun Zauj" daWin da yaji yasa ya kasa magana sai kawai ya sumbaci goshinta tare da kwantar da ita a ?irjinsa yace "Sleep" kwanciya tayi tana rungome sa tare da shafa fuskarsa zuwa gemunsa, a haka yaja motar yana sakin Murmushi kafin su ?arasa gida har tayi baccin nata, wanda kuma ciki ne yake sata yawan bacci.
A ranar ma cikin dare yaje ya Wauke matarsa, washe gari nayi jirgin su Aalam ya tashi bayan Azumi ko cikin Azumi kuma Akeem zaibi bayansu.
Ranar Akeem yay kewar iyayensa duk da ba wani sabawa yay dasu ba, Mami kuma ta koma gida ta faWawa Dada duk yadda akai, har sakin da Abbu yay mata yanzu kuma babu abinda take ?auna kamar mijinta.
Wata washe garin Abbu shima ya koma gida shida Didi dasu Aleema da Ummi, da Adnan wanda zaije ya fara gyara gidan da yayi domin kafin azumi Meema ta tare, shi kuma Akeem yana gidan Dad sai jikin Akeela ya ?ara sau?i zasu tafi.
Ranar da aka Wauki Azumin farko na watan Ramadan ranar Akeem da Akeela suka sauka a Kano, an gyara komai na gidan musamman part Winsa, dake cikin dare suka sauka sai kawai ya shige da Akeela zuwa part Winsa, lokacin da ?ara fari da ?iba duk da cikin dake cikinta yana mugun wahalar da ita.
Sai da akayi azumi goma Adnan ya Wauko Meema zuwa gidanta dake gaban na Abbu gidan Akeem kuma a gaban na Adnan, suka fara soyayya hankali kwance lokacin cikinta ya fito.
Yau ne aka Wauki azumi na 29 tara wanda kuma shine na ?arshe gaba Waya Azumin kuma guda goma kawai Akeela tayi ansa mata ruwa yakai sau biyar cikin watan Ramadan, yau an samu ta nayi fitowa tayi daga kitchen tana sanye da abaya lokacin gab ake da kiran sallar magrib, kai tsaye kuma part Win Akeem ta nufa sbd wayarta data manta tana shiga ana kiran sallar magrib Win, gani tayi baya Parlo sai kawai ta shige ciki tana kiran "Zauj! Zauj" rungometa da akayi daga baya yasa ta juya shine sai zabga ?amshi yake cikin wata tattausar jallabiya, kwaSe tayi tace.
"Uhm Allah ka sakeni" hancinta yaja yace "bance kada ki Wauki azumi ba?" Shiru tayi masa sakinta kawai yay yace "Jira na dawo kada ki fita, akwai milk ki Wauka kisha kada kuma kisha ruwa sosai" yana faWin hakan ya fita bayan yaci dabinon ajwa a bakinsa...
Bayan anyi sallah suka dawo gida tare da Adnan da Abbu Meema anan za tasha ruwa, coffee kawai yasha da kunun tsamiya mai daWi ya nufi part Winsa Ummi dai ko tambayarsa Akeela ba tayi ba, daman Baba Rabi tuni ta tafi ?auyen su.
A kwance ya sameta tayi wanka tana Waure da towel Winsa, tunda ya ganta yaji yanayinsa ya sauya, yana zuwa ya Wauke ta cak zuwa kan bed tare da kashe wutar Wakin, idanunta cike da bacci tace..
"Zauj me zakai?" Yana wura mata iska yace "kekam kwana nawa ban miki komai ba? Kullum kina wajan Ummi tana hanaki samun lada" idanunta na lumshewa tace "Ayyah Zauj ka barni kaji" yana zame mata towel Win yace "kaWan zan" "uhm" tace kawai yau duk wani iri take jinta dauriya kawai take, tana jure abinda yake mata yana gamawa kuwa tace "Zauj" yana shafa kanta yace "Hubb" zamewa tayi a jikinsa tana ri?e cikinsa tace "Zauj cikina" ta faWa tana sakin kuka da sauri ya kunna hasken Wakin ganin jini Male male a ?asanta yasa ya ruWe da sauri ya Wauke ta bayan ya zura mata jallabiya jikinsa duk rawa yake, yana fitowa Ummi tace "lafiya?" A gigice yace "Ummi jini take zubarwa" ya faWi hakan yana waje da ita da sauri Adnan yabi bayansa, Didi kuwa kuka tasa, suna zuwa asibiti Akeem da kansa ya fara dubata kuka ya sanyawa Ummi yana faWawa jikinta lokacin daya tabbatar cikin dake jikin Akeela ya fita yasan kuma Shine yaja, da ?yar yay shiru akai mata wankin ciki 12 na dare suka dawo gida Ummi taci gaba da kula da ita Akeem kuma wani kukan ya ?ara yana Rungome Amani dake wajansa yana son cikin Akeela sosai a haka bacci ya Wauke sa a kuma washe gari za'ai Sallah ?arama...


Tsintacciya na kuWi ne
08119237616
Nimcyluv117-118
Yauta kama juma'a kuma yau ne ya kama ranar idin ?aramar sallah, rana ce ta musamman wacce ko wanne musulmi na wannan Duniyar yake farin cikin zuwanta, ranar da babba da yaro tsohu da tsohuwa suke jiran zuwanta, itace kuma ranar da aka sallame azumin wata Ramadan.
Gari ya Wauki huWu bar masallatan idi baka jin komai sai tashin tasbihi.
 Allahu akbar, Allahu Akbar La'ilaha illah, Allahu Akbar kabeera, Walahamdulillah kasira, wasubuhanallahi bukuratan wa'asila
Misalin ?arfe 8:30 Akeem ne yake sakkowa daga kan strains Win benen part Winsa, yana sanye da wata dakakkiyar shadda gezner fara tass da ida sai Waukan ido take, anyi masa Winkin jamper da babbar riga, ga wata wula mai tangaran daya sanya a kansa, yay wani irin kyau fuskar wasai kamar ba Shine yasha kuka jiya ba.
Cikin nutsuwa yake takawa ?afafuwansa a saman benen bakinsa yana motsawa yana tasbihi ga Ubangiji, a haka ya isa Main Parlo yana zuwa Abbu yana fitowa hannunsa ri?e da Amani wacce ta sanya sabbin kayanta ga wata babban hijab da aka sanya mata, dur?osawa yay ya Wauki Amani cak suka fita shida Abbu ba tare da kowa yay Magana ba.
Suna fita Adnan na shigowar shima da irin shigarsa ta Akeem da Abbu duk iri guda sukai, mota Waya suka shiga Adnan na gaba Bala driver yana jan motar,
Akeem da Abbu suna baya Amani tana cinyar Akeem Win, a haka isa babban masallacin juma'a dake nan Railway quarters Nasarawa.
Suna zuwa kai tsaye suka shige cikin masallacin saSanin wasu dake zama a haraba.
Suna zaune kowa yana sauraran huWu ba har 9 tayi aka tada sallah, sallar data sanya farin ciki a zuciyar ko wanne musulmi, bayan idar da sallah aka shiga gaisawa, Akeem ne ya Wan dur?osa a wajan Abbu tare da faWin "Ta?abbalallahu minna ya minka Abbu" Murmushi Abbu yay yana shafa kan Amani wacce take kallon Abbienta yace "Ma sha Allah, Ubangiji ya amshi ibadarmu" Adnan ma yace "Barka da shan ruwa Abbu" shima Murmushi Yay ya amsa kana suka nufi gida.
Lokacin da suka isa Ummi tana Parlo tasha ado abinta tai kyau sosai, sai Meema wacce take zaune itama tana shan fresh milk Wanda Ummi ta bata, itama tayi kyau jan lallen da akai mata sai Waukan ido yake, gaba Waya suka dur?osa suna gaida Ummi, Akeem kuma ya Wan juya ya kalli Meema wacce kanta yake ?asa tana Wan satar kallon Asheer yace "Anyi sallah lafiya Momma?" Tace "Allahamdulillah ya mai jiki? Allah ya maida alkairi" yana Wan lumshe idanunsa yace "Ameen" mi?ewa yay ya nufi part Win Didi tana tsaye hannunta ri?e da ?ar fose, ta yafa mayafi da sauri tace "Lale lale jama'a ga Audil" Wan haWe rai yay yace.
"To ina naje da?" Tace "A'a wlh ba ruwana kaci kanka masifar ka ta koma kanka, aniya bil aniya bana son neman Magana" Murmushi Yay yace "ke kika sani" tace "daman zan sani Win wlh kaji tsoran Allah wannan batsa kake meye kuma ke kisa sani, yanzu dai ina matar taka da jiki? Itama sallamammiya ko Wan gaisuwa babu" Akeem na Waukan zuma yace "yarinyar da babu lafiya me zatai maki kuma?" hannu ta Waga masa tace "A'a kada ka zageni nasan jira kake kayi min ba?in cikin zuwa makka to aniyi bil aniya li'ilafi ?urash"
Murmushin kawai yay kana ya Wan rankwafa yace "Barka da sallah Didi" washe baki tayi tace "Yawwa ko kai fa Wan albarka" mi?ewa yay tare da ficewa, Maganar su Aleema ya jiyo a kitchen dan haka sai kawai ya shige part Win su wajan Akeela, lokacin tana tsaye da raguwar ?arfinta duk da babu inda yake mata ciwo amma ranta duk babu daWi tunda taji Labarin zubewar cikin.
Tana sanye da wani haWaWWan lace light blue anyi mata A shape yay mata kyau sosai tayi Wauri irin na zamani, ga hannunta gwanin sha'awa sbd henna Win da akai mata, tsaye yay yana bin haWaWWan shape Win bayanta da idanu, musamman da yaga hips Winta ya sake buWewa kamar me.
Numfashi yaja kana a hankali ya maida ?ofar bedroom Win ya rufe kafin a hankali ya ?arasa inda take tsaye, lokacin tana ?o?arin sanya necklace a wuyanta, hannunsa yasa a hankali ya haWa bayanta da jikinsa Kafin cikin nutsuwa ya amshi sar?ar daga hannunta yana goga hancinsa da sajansa a wuyanta ya sanya mata sar?ar, matsawa yay da ita gaban madubin bedroom Win, hannunsa ya sanya ya rungome cikinta dasu kafin ya langwaSar da kansa gefen wuyanta, yana sha?ar ?amshin turarenta wanda Ummi ta bata.
Idanunta dake a lumshe ta buWe ta cikin madubin suka haWa ido, ?uri sukaiwa junansu zuciyoyinsu na harbawa naso da ?aunar Wan uwansu, idanunta ne yay rau rau ya Wan girgiza mata kansa alamar kada tayi kuka, Wayarsa ya Wauka ?irar Iphone 13pro max tana jikinsa ya shiga Waukar su photo, a hankali kuma ya juyar da ita sukai farcing juna, kanta yasa a wuyansa shi kuma ya sanya hannunsa a waist Winsa nan ma ya shiga Waukan su.
Bayan ya gama ne ya ajjiye wayar gefe guda kafin a hankali kuma ya tallafo fuskarta a tafin hannunsa ya shiga ?are mata kallo, cikin nutsuwa ya manna bakinsa a saman goshinta ya sakar mata da wani irin kiss wanda ta jisa har tsakiyar kanta sbd sanyin da laSSansa sukai, a hankali ya dawo da bakinsa kan hancinta shima yay masa kiss, kana yaywa kumatunta, haSarta ya tallafo suka ?ara haWa ido ya Waga mata gira alamar "What?" Wani cute smile tayi masa wanda yasa dimples Winta lomawa, ba tare da tace komai ba ita kuma ta sanya bakinta a hankali akan nasa, idanunta a cikin nasa kamar yadda yake kallonta cikin wani irin fitinannan salo ta kama lip's Winsa ta shiga kissing Winsa kamar yadda ya kuyar da ita.
Idanunsa kawai ya lumshe ya shiga fidda wani irin numfashi, ya narkewa a jikinta, wajan 10scnds ta zare bakinta daga kan nasa tana mai zamewa ?asa dai-dai da ?afafuwansa kanta a ?asa cikin sanyin murya tace.
"Ta?abbalallahu minna wa minka Zauj, Ubangiji ya bada ladan ciyar damu da kayi, da arzi?inka na haram, Allah yasa munyi ibada lafiya, Ubangiji ya bamu madadin Wan da muka rasa albarkacin wannan ranar" ta faWa tana ri?e ?afarsa, wani irin mugun daWi ne ya kama Akeem, har bai san lokacin daya zame ya zauna kusa da ita ba, yana mai Waga ta tare da zaunar da ita akan cinyarsa, cikin nuna jin daWi da kuma tarin so da ?auna yace.
"Ameen? Hubb, Ubangiji yay maki albarka ya bamu zuri'a na gari, kiyi hqr kiyi hqr kinji nasa kin rasa unborn namu" Murmushi tayi hawaye na sakko mata, a jikinsa ya sata ganin da gske kuka zatai masa, sai kawai ya shiga shafa bayanta yana hura mata iska, da sauri ta shiga sauke ajjiyar zuciya tana ?an?amesa, har sai da kukan ya faWa mata kana ta Waga kanta ta kallesa tace.. "Zauj" a hankali yana shafa kanta yace "Na'am Hubb" tace "Please ina son wani babyn ina son yara da yawa Zauj please! Please kaji" yana kallon zanna lallen hannunta yace.
"Ubangijin daya bamu wancan ba tare da mun sani ba, shine zai kuma bamu wani keep praying Hubb kuma masu albarka" kai ta Waga masa tana komawa jikinsa ta kwanta.
"Yaushe akai wannan abun?" Hannunta ta kalla tace "Yau da Subhi da za'aiwa Momma nace ina so da ?yar Ummi ta bari" gyara mata zama yay a jikinsa yace "Uhm i like it yana hannun naki kyau sosai Hubb" Murmushi tayi tace "Duk kyansa bai kai Zauj ba, Allah Zauj kana da kyau sosai" lumshe idanunsa yay yace "Muna da kyau dai, tunda kamar mu Waya ko" tace "Eh kam, amma ka fini kyau fa kalli Wannan gemun naka mai kyau" ta faWa tana jan gemunsa.
Idanunsa ya buWe sosai a kanta yace "bari dai tunda zan can kike so, mace tafi namiji ta ko'ina Hubb, i never see a beautiful lady kamar ki wlh, kina da manyan idanu gadi blue sexcy kuma, ga ?aramin baki pech dasu, ga zagayayyiyar fuska, ga gashin kira da full eyes lashes dugwaye, uhm ga ga Win yay yawa fa hausarki kawai zata fallasa yaranki"
Kasa magana tayi sai kawai ta zuba masa ido kwallon ta yay yace "Ya akai?" A hankali tace "Anna Uhibbukaaaaaa" hancinta yace "I love You too Akeelerh Ayub Bello Abdul-hakeem" Wayarsa ta Wauka tace "Ka kira Laylerh mu gaisa mana"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login