Showing 114001 words to 117000 words out of 159454 words

Chapter 39 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

masa tana ?o?arin tashi zaune kana kuma ta cire drip Win da aka sanya mata,
Mi?ewa tayi tsaye amma jiri ya shiga Waukanta, ganin yadda take ?o?arin faWuwa yasa Ajmal ri?eta a jikinsa,
Numfashi ya sauke saboda wani daWi da yaji yana saukar masa a jiki, zame jikinta tayi da ?arfi cikin sanyin murya tace.
"Ka sake ni" cike da damuwa yace "zaki faWi ai" idanunta na zubar da hawaye tace.
"Ka barni na faWi mana, da abinda kake aikatawa gwamma na faWi naji ciwo, ban san haka kake ba, a ?o?ari na na kujewa damuwa yasa na amince da auranka, ashe kai Win baka cancanci zama miji gareni ba, ban san mene yasa ?addarar take min haka ba, na kuji wasu Ahhalin saboda damuwa da ?unci, da kuma kasancewa ta gurSatacciya wacce bata da asali bare toshe, ka barni dani dakai ba'a san wanda abinsa yake da muni ba, amma duk lalacewa gwamma kai dani, kana da kowa uwa,uba ?an uwa bana da kowa, ka barni baka dace da rayuwata ba zaka auri Shegiya kuma TSINTACCIYA kama ta ba"
Daga Ajmal har Karim tsayawa sukai suna Kallonta, yadda hawaye ke fita daga cikin idanunta haka shima Ajmal hawayen ke fita daga cikin nasa idanu, Rashin auren Akeela Babbar illace ga rayuwarsa, cikin damuwa yace.
"Bana da damuwa da kasancewar ki Shegiya kamar yadda kike faWa, zan maki komai,duk abinda da nake zan daina wlh Allah nai maki Al'?awari ina tsananin son ki da gsky, Rashin aure na zai sanya ba kuma faWawa wata halakar, zan zame maki gurbin iyayen da kika rasa" ya faWa idanunsa na zubar da hawaye.
Idanunta ta Wauke gefe guda tace "i can't marry you anymore" kuka Ajmal yasa yace
"Dan Allah, kiji tausayi na ki zama mai jahadi tunda Ubangiji yasa ke kika gane halina saSanin Iyaye na babu shakka Ubangiji ne ya kawo lokacin shiriya ta"
Banza tai masa yayinda da take kuka a Soye a wannan karan babu wanda take son gani taji daWi irin Bobbonta, ya mance da ita yay mata nisa sosai, bata san inda zata samesa ba, da ace zata ganshi da babu abinda zai hanata binsa zuwa duniyar suka,
Ganin yadda Ajmal yake kuka kamar yaro yasa Karim cewa.
"Kowa yana iya jahadi akan ganin rayuwar wasu ta gyaru, malamai da yawa sun auri karuwa saboda kawai ta daina abinda take, idan kika aure da sakamakon jahadin da kikai sai Ubangiji ya kawo maki sau?i cikin lamuranki Akeela" cikin shasshe?ar kuka kamar fitar rai tace.
"Kona aure sa ba zai sauya ba, ni a yanzu burina bai wuce nai nisa da dukkan mutunan da suka sanni ba, nasan koda iyaye na suna aure basu ?aunata tunda har suka yar dani" cikin kuka Ajmal jikinsa na rawa yace.
"Kiyi min Al'?awarin aurena ni kuma nai maki al'?awarin dai nawa wlh bazan ?ara ba, ina iya mutuwa idan baki auren ba" shiru tayi domin bata son namiji yana kuka a gabanta, gaba Waya tausayin Ajmal ya kamata cikin sanyin murya.
Ajmal yace "please Akeela ki tausaya min ban taSa son wata ?ar mace kamar ki ba"
Cikin raunin Murya tace.
"Ka tabbatar idan na aurenka zaka daina abinda kake?" Da sauri yace "wlh na daina kina min al'?awarin Aure" hawaye na zubu mata tace "Shkknan" yace "Kin tabbar zaki auren?" Tace "In sha Allah sai dai bana numfashi" murnar da yay masa yawa ne yasa ya mi?e tsaye tare da rungome ta ya saki kuka.

Lumshe idanunsa Akeem yay lokacin ruwan sanyin ya ratsa masa kofofin Zuciyarsa, kafin kuma yaja da baya kaWan ya kwanta jikin kujerar yana kiran sunan Allah.
Gaba Waya ya ratsa Meke shirin faruwa dashi.
Sai sauke numfashi yake da sauri hannunsu dafe da kansa har kawo lokacin kuma ba'a san Akeela ta fita ba.
Aalam dake sauraran yadda zuciyar Akeem ke bugawa saboda Aaliyah data ajjiye wayar akan cinyar Hero Win.
Cikin nutsuwa Aalam ya sauke numfashi yana mai ?ara girgiza ?afarsa, at the same time Duk abinda ake ?afar Akeem na mi?e yana girgiza ta,
Yace "me yay zafi Maudo?"
Shiru Akeem yay ya kasa magana sai dafe ?ahon zuciyarsa da yay saboda wani irin masifaffan harbawa da tayi da azabar ?arfi,
 Ya Salam
Shine abinda ya iya faWa kenan a zuciyarsa, yayinda Arif kuma ya zauna a ?asa kusa da Akeem Win, haWi da tallafe fuskarsa da dukkan tafin hannunsa, ya ?urawa Akeem idanu tamkar ya damu TV,
Shi kuwa Akeem wani irin sagewa yaji jijiyoyin kansa zuwa zuciyarsa yaji sunayi,
Suna da wani sauti Rass-rass yayinda duk ?ofofin gargasar jikinsa suka fara amsa amon Muryar bawan Allah.
Yayinda can Sangaren su Aalam haka abin yake, domin tuni Laylerh ta fara zubar da hawaye tare da kifa fuskarta a kan cinyar Aalam tana shasshe?a, Aalam kuwa shiru yay yana jin yadda zuciyar Akeem ke harbawa, yayinda kuma shima yake jin zuciyarsa nayi masa wani irin duka.
Kamar wanda yasan abinda yake damun Akeem Win yace.
"Ya jikinka Amir, Maudo na?"
Wani sanyi da nutsuwa yaji yana samu a zuciyarsa, kana kuma ya ?ara Lumshe idanunsa saboda wani sabon bugun zcyar da yaji.
A hankali Murya cike da rauni yace.
"Bana ciwo"
?wantaccen Murmushi Aalam yay yace.
"Kada kai musu naji hakan a gangar jikina da kuma zuciyata"
Shiru kawai Akeem al'ajabin mutumin ya cika masa zuciya,
Jin shiru yasa Aalam cewa.
"Allah ya ?ara afuwa"
?ara yin Shiru yay wanda hakan ya zame masa jiki da kuma Wabi'ia irin ta masu tsantsar sarauta, cikin kamewar Murya yace.
"Maudo ka babu auron lokacin ka, zuwa gobe mu iso Nigeria kayi min wannan alfarmar"
Jiyay dukkan wani kuzarinsa ya kau rauni mafi girma ya samesa bazai iya cewa a'a ba dan haka yace.
"Shikenan ALAB"
Murmushin jin daWi Aalam yay daga shi har Laylerh da kuma Aaliyah dake wajan Akeem Win jin ya kira Aalam da suna Uba ALAB,
"Allah yay maka albarka"
A sanyaye yace "Ameen Ngd" kana ya mi?e tsaye yana dafe da ?irjinsa da sauri Asheer yace.
"Are you okay?"
Kai kawai ya Waga masa, kafin kuma yakai ga shiga bedroom Win da yake tunanin Akeela na ciki Mom tai ce.
"Akeela bata gidan nan, ban san inda tayi ba, na sanya securities su duba sukace ta fita"
Akeem yana jin hakan ya ?ara matse ?ahon zuciyarsa wacce ta wani buga da ?arfi, kafin kuma da Wan sauri ya shige bedroom Win ya fara tari gaba Waya hannunsa ya wanke da jini.
Bathroom ya shiga ya wanke bakinsa, idanunsa sunyi wani mugun jaa sosai.
Ya rasa gaba Waya yay zai da rayuwarsa soyayya masifa ce, tana iya kassara kowa, ko da soyayya Ubangiji ya kanyi azaba ya Wura maka son wanda baya taSa sonka, idanunsa da suke son taruwa da wani abu mai kama da ruwa yay saurin kwara masa ruwa yace.
"No! Am not cry, why should i cry, uhm Love"
Yana gama wanke fuskarsa ya fita kai tsaye kuma compound yay Arif yabi bayansa Asheer ma haka yana tafe ri?e da waya yana faWin.
"Kamar yadda kai tunani haka ne, amma nayi bincike na tabbatar Akeela ba matarsa bace ?ar uwace"
Asheer yana gama faWin hakan yabi bayansu zuwa cikin mota.
A Sangaren gidan su Mami kuwa Dada ce ta fito hankali tashe saboda jin abinsu Mami na neman zama babban,
Yanzu haka manya sun shiga cikin zan can, domin Akeem cewa yay har yanzu bai samu Akeela ba, ?ilama kasheta sukai, tana tafe Aleema na bayanta.
Gaba Wayansu toshe hanci sukai saboda wani irin wari daya daki hancinsu basu bawa abin muhimmanci ba, suka shiga mota zuwa station.
A Kano kuwa Abbu ne ya fito da waya a kunnansa yana sauraran p.a dake faWin.
"Abbu na siya mana ticket ni dakai" Abbu yace "Al'kaseem idan ka tafi Ayyukan companyn fa" Pa. Yace "kada ka damu Abbu, zuwan nawa nima yana da muhimmanci sosai" Abbu yace "Ok nima yanzu yaron da yake neman auren Daughter ya kirani cewa suna asibiti na kira number Dr ban samesa ba"
P.a ya numfasa yace.
"Jikina yana bani akwai matsala tun kafin a lalata abinda yake halattacce ya kamata mu isa"
Kashe wayar sukai Ummi dake zaune taci kuka ta ?oshi tausayin yaronta duk ya kamata tace.
"Yanzu abinda Mami za taiwa Akeela kenan? Mene yasa zata fasa Sirrin da aka daWe ana Soyewa, Banda Ubangiji ya dube mu da tuni Akeela ta shiga wani hali sanadiyyar kurar da sukai mata"
Baba Rabi dake tsaye tace "ai Wa na kowa ne, Akeela ban taSa nuna mata cewa ba nice na haifeta ba"
Kafin kowa yay magana Didi tace.
"Muhammadur Rasulullah S.a.w ku ri?e ni kada na faWa ni, yanzu Wannan lalataccen al'amarin kuke Soye min? Jama'a mutum abin gudu ne" sai kuma ta saki kuka, girgiza kai kawai Abbu yay tare dayiwa Ummi sallama.
Yana fita Didi ta fito zuwa wajan Bala driver tace "kira min number ?an hisbar nan dana amsa" babu musu ya kira mata, suna Waya wa ta fashe da kuka tana faWin.
"Yaro kana ina, Ubangiji ya kawo mana ?an dama da ?an Kidnapping har gida, ina faWa maka ta tsakakken yawo na yanzu dai matar Bukari ta cire mana kan Tsila yanzu ma Allah ne ya cece ni Wannan masifa har ina maza kazo kafin ta gudu....
Abbu bai samu ganin Akeem ba sai washegarin ranar da yaje Abuja, Akeem kuwa neman duniya ya nemi Akeela ya rasa tashin hankali ya shiga ba kaWan ba, ko ruwa ya?i sha tsaiwa ta gagaresa, zafi da kuma ciwon da zuciyarsa ke masa ya ?aro.
Abbu na tsaye shida Ajmal da kuma Karim suna sauraran yadda likitan yake ?o?arin sanyawa Akeela jini.
Kamar wanda aka cillo haka Akeem ya shigo cikin room Win idanunsa jajirrr, yana zuwa kuma yay kan likitan gaba Waya yace.
"Kada ka sake ka sanya mata Wannan jinin" gaba Waya kallonsa sukai har p.a da suka shigo tare da shi, yana faWin hakan ya sanya hannu ya Wauki Akeela dake bacci ya rungometa a jikinta daga ita har Akeem suna bu?atar kwanciya akan gadon asibiti amma ?arfin halin Akeem ya shige tunanin kowa.
Ajmal ne ya Mi?e yace.
"Ohh hello akan me? Waye kai da zaka shigo ka hana a sanyawa matata jini?" Bashi da lokacin Ajmal dan haka juyawa yay da Akeela zai fita Karim yay saurin shan gabansa yace.
"Ba kaji abinda yace ba, ka sauke masa mata a yanzu baka da hurumi da ita, baka haWa wani jini ba bare kayi masa iko da ita" baki Akeem ya Wan cije kafin yace.
"Uban waye ya bada jinin a sanya mata? And kace Matarka yaushe ta zama matar taka? Ka iya bakinka I'm not your age mate understand"
Maganarsu ta sanya Akeela buWe ido tare da sauke ganinta akan fuskars Akeem tana kuma jin yadda zuciyarsa ke bugawa,
A sanyaye tace "Hamma" kallonta yay a lokacin kuma idanunsa suka cika da hawayen tausayin kansu shi da ita, Ajmal yay saurin faWin
"Beautyna ki cika min Al'?awarin aure na kika a yanzu a Waura mana aure ya tabbatar da cewa bashi da iko akanki"
Kallon Akeem tayi wanda har yanzu yake Rungome da ita kana ya kalli Ajmal, Akeem kuwa ?ara matseta yay a jikinsa tare da manna bakinsa a goshinta ya sakar mata light kiss, ?asa Abbu yay da idanunsa,
Ajmal kuwa tuni jikinsa ya Wauki rawa yace.
"Malam baka da hankali ne? Matar tawa kakewa haka?"
Kowa kallonsu yake aka rasa mai shiga Maganar Akeem kuma ya?i sakin Akeela, sai Dr ne yace "Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ka ajjiyeta tana bu?atar jini a yanzu"
Idanun Akeem a cikin na Akeela data ?ura masa ido, baya son yay missing Wannan kallon nata, dan haka idanunsa a cikin nata yace.
"Jinin da ake ?o?arin sanya mata ne bana so, a Wauki nawa domin mai jinin bai dace daya shiga cikin jikinta ba"
Daga bakin ?ofa sukaji ance.
"Akwai jinin daya dace da Akeela irin jinina a matsayina na mahaifinta....


TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616
Dan Allah Anty ki daina karanta littafin nan a matsayin na sata=?O? Queen of writer's
TSINTACCIYA
d'?d'?d'?
Saukar Muryar mutumin da sukaji daga bakin ?ofa yasa gaba Waya suka juya, domin ganin mutumin dake ala?anta kansa da Akeela na matsayin Uba a gareta.
Yayinda kowa ya juya Akeem ?in motsawa yay sai maida idanunsa yay zuwa kan Akeela yana ?ara ri?eta sosai.
Domin tuni kunnansa suka fahimtar dashi mallakin mai maganar.
Chief of staff Abdul-?hadir Azeem ne tsaye a ba?in ?ofar sai Jadda dake bayansa ri?e da basket na abinci.
Yayinda kuma Abbu ya wani zare idanunsa waje ganin Abdul-?hadir Azeem a wannan lokacin ba ?aramin gigita masa lissafi yay ba.
Kallon kallo aka shigayi tsakanin Abbu da Papi kowa abinda yake zuciyarsa daban,
Yayinda ko wannan su ya shiga tunanin shuWaWWan tarihin daya shige.
A hankali Akeela ta zame daga jikin Akeem, amma ya hanata matsawa daga kusa dashi, gani yake ko yaya yabatar zai iya nemanta ya rasa baki Waya, rabuwa da ita a yanzu kuma dai-dai yake da bugawar zuciyarsa, bugawar zuciyarsa kuma dai-dai yake da rasa rayuwarsa baki Waya!
Zufa ce ta shiga yankowa Ajmal cikin rashin fahimta yace.
"Papi mene kake cewa? Kai ne mahaifin Akeela,dan Allah kada kace gsky idan ya tabbata hakan kenan zan rasata bazan sameta matsayin mata ba, please Papi"
Kowa shiru yay yana sauraran jin abinda Papi Win zai faWa amma yay shiru.
Akeela kuwa idanunta na tsaye ?yam akan Papi kuka ta keson yi amma ta kasa bata da wani ?auri ko kaWan, rashin jinin kuma shine ya ?ara haddasa mata jirin da take fama dashi.
Ganin yadda take numfashi da ?yar tana ?an?ame Jikinta waje guda, yasa ta ri?e Akeem da ?arfi cikin fitar hayyaci tace.
"Ka Wauke ni daga nan dan Allah zan mutu" girgiza mata kansa yay ya kasa magana sai ?ara janta da yay zuwa jikinsa ya rufe ta ruff da faffaWan ?irjinsa ko ganin idanun Abbu bai ba, a wannan lokacin babu iya faWa masa yaji ko ya saurara sai Akeela Win.
Papi ?arasa shigowa ciki yay Jadda ma ta shigo ta tsaya ba tare data fahimci abinda yake faruwa ba, Karim ma tsayawa yay a ransa yake jinjina ?arfin soyayyar ko wanne, amma kana kallon idanun Akeem kasan cewa soyayyarsa ga Akeela internal love ce, komai ta rasa a rayuwa zai iya zama da ita, Akeela a yanzu baka gane abinda yake tattare da ita zai zafin ciwo da kuma raWaWin data keji a Zuciyarta.
Ganin idanunta na lumshewa alamar jinin yay low da yawa yasa da Wan sauri Akeem ya sanya tattausan hannunsa akan kumatun ta ya shiga Wan bubbugawa tare da faWin.. "Keelerh! Wake up Keelerh open your eyes please" Waukanta yay zuwa kan bed Win yace "Dr akwai sample Win jini irin nata a hospital Win nan"
Dr yace "babu irin jikinta" Akeem yana haWa zufa yace "Ok Wauki nawa yanzu" cikin sauri Chief of staff yace "Idan har da gaske nine na samar da cikin Akeela ban amince a sanya mata jininka ba a matsayina na mahaifinta"
Da sauri Jadda tace "What are you saying Papi? How Akeela zata zama ?arka? Please back to your right sense ok" tsaki yaja yace.
"A hankalina nake, Akeela is my daughter... biological daughter"
Jadda data shiga cikin tashin hankali tace "shin bayan ni kana da wata matar ne? Yaushe kayi aure ka samu yarinya kamar Akeelerh Abdul-?hadir?"
Numfashi ya sauke kaWan kafin yace.
"Banyi aure ba, amma SON ZUCIYA shine tubalin samar da Akeela"
A wannan karan har da Akeem wajan kallon Abdul-?hadir Azeem,
Abbu kuwa a hankali ya furta "Uhm"
Tare da maida kansa ?asa, Ajmal shine yay ?o?arin faWin.
"Papi dan Allah kayi mana bayanin yadda zamu fahimta,ka barmu cikin duhu, akwai lauje cikin naWi a wannan maganar naka, nasan mahaifina baya bin matan banza,ba mutumin banza bane,
Haka kuma baka da wata mata ta sunna sai Jadda"
Kallon Ajmal Papi yay, yana sauke numfashi Akeem kuwa hankalinsa na kan Akeela yana murza mata tafin hannunta,
Cikin ?asa da Murya wacce take Wauke da rauni sosai kamar zai kuka yace.
"Tabbas Akeela TSINTACCIYA ce a baya, amma a yanzu nine mahaifinta, a lokacin na farko da naji muryarta sanda Ajmal yaje wajanta na girgiza sosai, domin Muryar nata ya tsaya min, yay min kama da wata murya sosai, a ranar dai kwana nai banyi bacci ba, sai karo na biyu lokacin dana ganta tare da wancan yaron" ya nuna Akeem da hannu kana ya Wura da.
"Ranar taron sickler, ban taSa kawowa a raina gida Waya suke da ita, dan haka ganin da nayi mata tare da shi bai daman ba, infact ban san cewa itace wacce Ajmal ke nema ba,
Sai a jiya da Dr yace yana bu?atar a sanya mata jini, lokacin daya gwada jinina yace amma Alhj wannan Yarinyar kace ko?, Da mamaki nace masa mene ya gani cewa yay komai nawa da nata Waya ne, ban yarda ba nace masa sai yace idan ina Mali ai NDA test zai tabbatar da komai, tana bacci aka ciri gashin kanta aka Wauki nawa gwajin farko ya nuna cewa Akeele ?ar tace, jinina ce ita! Maniyyi na shine ya taimaka wajan samar da ita, banyi mamaki idan na tuna abinda na aikata a baya"
Shiru wajan yay gaba Waya kowa da abinda yake tunani a wajan, Akeela duk da yadda take a wahala kuma tana matakin suma bai hana juyawa ta ?urawa Papi idanuna, haka kuma bata san lokacin data ri?e hannun Akeem da yake cikin nata ba, hawaye na zubuwa ta gefen idanunta.
Kowa na wajan shiru yay zuciyar ko Wannan su yana bugawa da ?arfi,
Alamarin yafi ?arfi ga Ajmal wanda yake jin zuciyarsa kamar zata bar ?irjinsa, idan ya tabbata cewa Akeele ?ar Papi ce kenan ?anwarsa ce ita? Kenan ba zata taSa zama matsayin mata a garesa, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Shine kawai abinda yake faWa a cikin ransa kafin yana numfashi yace.
"Papi wanne abu ka aikata har haka ne? Wanda ya samar da Akeela?"
Shiru Papi yay ya kasa faWin komai saboda zafin da zuciyarsa ke masa, damuwa da tashin hankali haWi da kuma dana sanin zuwan wannan ranar.
Cikin raunin Murya yace.
"Shekaru goma sha bakwai da suka shige, na tsinci kaina a son kasancewa na Waya a masu kuWin duk duniya, wata rana ina tafe akan titi a cikin mota ta, ina tunanin abinda yace min domin idanuna ya rufe kuWi na keso kota wacce hanya, a lokacin ina matsayin minista ne ba shugaban zauren Majalisar Dinkin Duniya da kuka sani a yanzu ba,
Ina cikin tafiyar ne hangi wata budurwa ta fito daga cikin mota zuwa bakin Titi zata bawa wani sada?a, sai a lokacin ya tuna da maganar bokansa da yace ya kawo masa jinin budurci,
Kuma wacce bokan ya faWa masa tayi dai-dai yarinyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login