Showing 3001 words to 6000 words out of 159454 words

Chapter 2 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

na wani irin bugawa da ?arfi, like something bad gonna happen to him.
Irin mutanan ne da wahala ka fahimci sauyin fuskarsa, farin ciki da damuwa baya sanyawa kaga sauyi a saman fuskarsa.
Yana da kamilalliyar fuska mai cike da ilhama da kuma tarin nutsuwa abu guda ke sauya masa tunani yaji ana masa ihu a saman kansa, ko kuma yaga anci zarafin wani Wan Adam.
Zame system Win yay tare da ajjiye ta a gefensa, cikin nutsuwa ya fara juyawa laSSansa yana motsawa a hankali.
A taushashe sautin fitar amon muryarsa ke tashi yana faWin.
_ Asstagafirullah, Walahamdulillah, Wallahu Akbar _ shine Amon kalaman dake fita a bakinsa.
A karo na wajan huWu P.a dake tsaye daga ba?in ?ofar ya ?ara Knocking ?ofar, taSe baki yay kafin ya Waga hannunsa tare da danna glass Win motar yay ?asa.
P.a ne ya kalli mutumin cikin motar yace.
"5times ina kiran number Md amma no answer"
A karo na farko bayan sauke glass motar Dr. ABDUL-HAKEEM BUKAR BELLO ya Waga idanunsa tare da kallon P.a idanunsa kawai ya juya da sauri P.a yace.
"Ok lemme try it"
Ya faWa yana ?ara danna number Md Adnan, kafin kuma gently ya mi?a hannunsa ya buWe murfin motar, kamar bai so haka Dr A.b ya fito da ?afarsa kafin kuma ya fito daga motar baki.
Lumshe idanunsa yay saboda iskar ?asa da ?amshin sabbin shukokin da akai da suke dukan hancinsa.
Yana da tsayi da faWi jikinsa a murWe yake ga wani faWin ?irji da yake dashi _(Physique chest)_ bayyanar ?wayar idanunsa a yanzu ya tabbatar cewa shi Win _(Half-caste)_ ruwa biyu kenan.
Zare jacket Win yay ya sa?ala a hannunsa yana mai sassauta necktie Win wuyansa.
"Sir har yanzu ga, gashi mun tara mutane sun taro mu kawai suke jira"
TaSe baki yay walking slowly ya nufi wani ma dai-dai cin waje da aka gyara yay ta tass ga kujerar da aka sanya masa.
Maida wayar P.a yay zuwa aljihunsa yana mai mamakin abinda ya hana Md Adnan Waga wayar da kuma mamakin rashin ?arasuwar sa is anything okay Babu damuwa ai rashin sanin dalilin shine damuwar.
Waje Dr A.b ya samu wanda wasu jama'ar suke kiransa da AKEEM ya zauna yana mai sassauta haWewar fuskarsa saboda ganin duk manya ne a wajan wanda shekarunsu, suka ja ainun.
Cikin mutunci ya buWe bakinsa a nutsu yace "Assalamu alaikum warahamatullah"
Gaba Waya mutanan suka amsa masa kafin yay Shiru yin shirun nasa ne kuma yasa P.a dake gefensa a tsaye yace.

Al'amarin ya girmi tunanin su Malam tashin hankali sosai ya bayyana akan fuskarsa yasan yadda ?aninsa Bukar Bello ke bala'in son yaran nasa fiye da komai na rayuwarsa, yanayin komai saboda dasu ya hakan salwantar da nasa farin cikin just to see them happy, yaya zai kasance idan wani abu ya faru da Md Adnan? Wannan dalilin yasa baya barin su ko'ina sai companies Winsu da gida ko kuma ?asar waje, he cares about his children yana mutuwan son su, ko zazzaSin su baya jurewa musamman Mai sunan kawonsu.
Driven Md Adnan ne yace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yanzu mene zance da Babban mai gida eh? Dan Allah? Yau warning Wina akan na kula da driving Win Md Adnan ya kula dashi amma gashi shine ma yace ya shiga ruwan ?ilan dai yama kashe sa idan yaji labarin haka, domin yasan ba?ar zuciyarsa.
Malam ne yace "Ubangijin sammai da ?assai ya kawo mana Wauki, Wannan wanne irin tashin hankali ne eh?"
Ya faWa hawaye na zubu masa.
Kafin kace wani abu tuni mutane sun taro wajan yara da manya, a dai-dai lokacin ne kuma motar kwanakwana ta ?arasu suna zuwa suka fara aikin su nan da nan suka shiga cikin ruwan, sama da mintuna talatin babu Md Adnan babu Akeela.
Tuni Driver ya fara kuka yana faWin "shikenan wallahi na shiga uku wajan Babban mai gida, eh ina laifin ?ar kazar da nake ci na kwana katifa mai taushi ha banWaki kamar ma kwanci, suttura kala-kala, eh? Duk banga haka ba ga Wan ilimi dana samu na kan iya jin turanci ko yaya ne amma yanzu na tura masu Wa cikin ruwa i can't forgive myself if anything happens to ?aramin Mai gida"
Wayarsa dake ?ara ya duba ganin sunan Alhaji yasa ya Waga jiki na rawa yace.
"YallaSai" gyara zama Alhaji Bukar Bello yay saman kujera hannunsa Wauke da Mug yana shan coffee, yana sanye cikin Arabian Jallabiya mai taushi da laushi a ?alla zai kai shekaru 63 amma jikinsa sam bai nuna ba, kyawunsa na samartaka na nan.
Cikin Wan sakin fuska yace "Bala" da sauri Driven yace "Na'am Yay.. YallaSai" ya ?are maganar muryarsa na rawa, gaban Abbu ne ya faWi haka kawai yaji zuciyarsa na tsinkewa cikin ?asa da murya yace.
"Bala where is my friends?" Shiru Bala driver yay yana zare idanu jin haka yasa Abbu mi?ewa tsaye tare da goya hannunsa a baya a kaushashe Muryar nan babu wasa yace "Bala yarana" jin haka yasa Bala fashewa da kuka yace.
"Tsautsayi da kauWin harshe, Allah na tuba ka yafan...," Da sauri Abbu ya katse sa da faWin "heeyyy Bala this is the last time da zan tambaye ke where is my friends? Ina cute two kids Wina? Suna ina Eh Bala?"
HaWiye kukan Bala yay kafin yace.
"YallaSai ?aramin Mai gida ne ya shiga ruwa kuma..." Gaba Waya ya faWa masa abinda ke faruwa. Tun kafin ya gama jikin Abbu ya hau rawa idanunsa suka KaWa ganin yana ?o?arin faWuwa yasa da sauri matarsa mai suna Hajiya Ayusher suna ce mata Ummi tayi saurin mi?ewa yana ganin ta ya faWa jikinta ya rungome ta sosai jikinsa na wani irin rawa bakinsa na Sari yace "My Adnan My Friends ya rana Ayushertu" ya faWa yana ?ara matseta a jikinsa.
Jikin Bala Driver na rawa hannunsa wanda yake ri?e da wayar ya ri?e sosai yana faWin "kai,kai! Ka tsaya mana wallahi yallaSai bani da laifi idan ka kuran ina zan dinga cin shinkafa? Ina zan dinga cin naman nan naku mai daWi da romo? Innalillahi wayyooo Ni Bala na shige su"
Shiru yaji babu maganar Abbu sai Ummi dake faWin "Subuhanallah, Abbu Meke faruwa da yaran namu? Didi! Didi! Mami" ta shiga kiran sunan mutane.
Da sauri Bala ya koma wajan kogin har yanzu babu wani labari, Waya daga cikin ma'aikatan ne ya fito jikinsa duk ya ji?e da ruwa.
Da sauri Malam yau wajansa yana faWin "Yaya! Wa aka fara cirowa" girgiza ma'aikacin yay yana sharce ruwan fuskarsa yace "till now babu wanda muka gani, ruwa ne yake da ambaliya daga ?asa, Amma we're still searching in sha Allah za'a same su"
Shiru kawai Malam yay tare da neman waje ya zauna yana ta sauke ajjiyar zuciya.

A hankali p.a Win ya kalli mutanan wajan yace "Kamar yadda kuka sani, kai ya waye lokaci yazo wanda ba sai munce dole sai gwamnati ta taimaka mana Sannan za muyi wani abun ba, ko zamu jira gwamnati at least we have to..." Gyaran Murya Akeem yay da sauri P.a yace "Yes sir" kallonsu yay yace "kuyi hqr bakina yana juye zuwa wani harshe daban, yana da kyau mu fahimci cewa idan muka ce sai mun jira gwamnati Tabbas zamu mutu babu mallaki komai na rayuwa ba, idan nace komai ina nufin, Ilimi both buko da Arabic, ?an ci, ?anci na nufin ka samawa kanka abinda babu wanda zai wula?anta ka, babu wanda zai kanka yace dan Meye ne kai Wannan? Ka zama komai kai updating kanka daga old version zuwa latest version something new haka" shiru yay yana kallon yadda Akeem ya yatsuna fuska kafin ya Wura da faWin "mun samu sa?on ku daga office Win mu dake AKEEM BETTER FARMING INSTITUDE A.B.I na samu sanarwar daga wajan H.o.d Ni kuma na faWawa Md Adnan, Md ya faWawa C.E.O na wannan makaranta zance maku ne ko ma'aikata? Bama duba messages Win da bana e-mail bane, amma muhimmacin garin da kuma albarkatun noma da muke dashi a wannan garin me albarka Sir Akeem kuma Dr Abdul-hakeem Bukar Bello C.e.o of Akeem better farming institute yace a shirya tafiya kafin yace fara gabatar da aikinsa da Za'ai a channel Win M.hausa dake GOtv and DStv yanzu muna son Waya daga cikin ku ya faWa mana matsalar ku"
Wani babban kuma mai Wan shekaru ya mi?e bayan yay godiya ne ya Wura da faWin.
"A kullum muna fuskantar barazana daga wajan manyan mutane wanda suka tsoratar damu da faWin sunayen su"
Akeem da idanunsa ke ?asa yana zuciyarsa na tsalle kamar zata faso ?irjinsa ta fito saboda faWuwar gaba ya Waga idanunsa ya kalli mutumin kamar bazai magana ba sai kuma yace "Uhm" yana faWin hakan yay shiru da sauri kuma P.a ya mi?a masa gorar ganin yana shafa ?irjinsa cikin ?asa da murya cike da tsoro mutumin yace.
"Sunce mu bar masu gonakin mu akan kuWi dubu Wari biyar biyar ga dukkan mutumin daya sanya hannunsa a kan takardar, za suyi ma'aikata, da farko Bamu san wacce kalar ma'aikata bace, yaran mu masu tashi sune abin tsoro, mun yarda da noma, kuma itace arzi?in mu da dukkan wanda yake ?asar Nigeria, Noma toshan arzi?in mu kuma kwanciyar hankalinmu mu manoma, wasu nayiwa noma kallon wani abu nada ban amma da ace mutum zai san amfanin noma da kuma ribarta to hatta samarin da suke da kwalin jami'a tabbas zasu ajjiye dugun buri su tawo gona domin yin Noma, babu bu?atar kuWi gonakin mu muke bu?ata, ?auyen dake gaban namu sun amince bisa shawara dana masu har Abin yake neman juyewa zuwa tashin hankali, shine yasa muke neman taimako daga gareka ka shiga wannan lamarin muna bu?atar gonakin mu" ya faWa yana haWe hannayensa waje guda, ganin hakan yasa gaba Waya mutanan wajan suka mi?e suna haWa hannayensu waje guda.
Da sauri Akeem ya mi?e yana fidda numfashi domin baya ?aunar wani babba ya du?a masa.
Wata haWaWWan jotter da pen P.a ya bawa Akeem cikin sauri ya fara rubutu mai cike da tsari daga ?arshe ya rubuta.

_From Akeem better farming institute_
To
_marasa tsoran Allah masu son ci da gumin wasu_
Sign ~Abb hero~

Yana gama rubutawa ya mi?awa P.a idanunsa ?asa dan bai so ake ganinsa kafin a hankali cikin fitar wata Amon murya irin golden voice Win nan yace.
"Ku Wauka ku Alhalin Abdul-hakeem Bukar Bello ne, babu abinda zai samu lafiyar ku, Alhalin ku, duniyoyin ku" yana faWin hakan ya juya walking slowly irin tafiyar nan mai Waukan hankali.
Cikin sauri kuma a ransa ya furta "Adnan" da sauri ya nufi mota ganin hakan yasa P.a yabi bayansa motar ya shiga kana yana da gudu hankalinsa gaba Waya yay kan Wan uwansa yana mutuwar son ganin nasa, he Loves him yafi son komai zai faru ya same su tare.
Wayar Md Adnan ya kira amma babu answer hakan yasa Murya can ?asa yace.
"Uhm p.a drive faster"
Gudu ya ?ara suna zuwa dai-dai wajan taron jama'a Bala driver na Waga kiran Akeem ganin sunan Blood yasa Bala ya shiga uku.

Bai tsaya jiran jin abinda Bala zai faWa ba, da sauri p.a ya fito daga motar yana buWewa Akeem murfin motar, kai tsaye idanun Akeem ya sauka akan Baffansu.
Da sauri Malam ya mi?e ganin Mai sunan kawonsu yace.
"Kaga abinda ya faru ko? Daga zuwan Adnanu ya haWu da aljalinsa" da wani irin kallo Akeem yabi Malam yama kasa gane mene sauke faWa.
Ka kaff Malam ya bawa Akeem labarin abinda ya faru, nan da nan fuskarsa tai jajirrr saboda tashin hankali amma ko kaWan babu wani alamar tashin hankalin cikin ?wayar idanunsa saboda shegen shanye abune dashi a rai.
Zame jikinsa yay daga wajan Malam kai tsaye wajan ruwan ya nufa Malam na faWin "A'a Mai sunan kawo kada mu rasaka dan Allah ka tsaya.." kafin ya gama magana tuni Akeem ya faWa cikin kogin nutsu ya fara cikin ruwan cike da ?warewa yake sarrafa ruwan tamkar dai wanda ya san kanshi babu jimawa idanunsa ya sauka akan wani Abu mai duhu, cikin sauri yay wajan yana zuwa yaga mace sa?ale jikin reshe ?arasawa yay wajanta yana mai Wan ?ara ware idanunsa ganin babu Md Adnan babu Labarinsa wani iri tsoro ya kamasa cikin damuwar ya nufi wajan Yarinyar yana zuwa yay wani irin.....

*
NIMCYLUV

_FITATTU HU?U=?%?_


EPISODE3??
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magana dani kai tsaye=?F?

Tura kansa dake cikin ruwan zuwa waje yay yana haWa numfashi, cikin wata kasalalliyyar murya mai cike da alhini yace "I got her" yana faWin hakan kwanakwanan suka cilla masa duguwar igiya ya kama tare da Waura igiyar a ququnsa.
Cikin saurin ya nusa cikin ruwan kafin a hankali ya kama igiyar data ri?e ?afar Akeela.
A hankali ya kunce igiyar gaba Waya Akeela tayi baya tare da fara yawo a ruwan zata matsa can gefe saboda ruwan da yake gudu sosai,
Fararan tafin ?afafuwanta yabi da kallo, sunyi wani mugun haske kamar jini zai zuba a jikinta saboda farin da take dashi.
Tattausan hannunsa ya mi?a tare da jawo tafin ?afarta "kittt" ya jata da zuwa inda take ?arar tawowar wani ruwa ne ya daki kunnansa da sauri ya fisgota yana runtse idanunsa tare da sanya dukkan hannayensa ya wist Winta ya wani ?an?ame idanuna da hannunsa dake bisa jikinta ko motsi ya ?iyi.
Ya Wauke dukkan Numfashinsa yana jin sanda ruwan ya shige ta gefensu kamar zai tafi dasu.
Zaro kanta dake jikinsu yay sai a lokacin idanunsa ya sauka akan fuskarta _Tsarki tabbata ga Ubangijin daya halicci sammai bakwai da ?assai bakwai, Ubangijin daya halicci wannan duniya ya kuma halicci wannan surar dake hannun Akeem_ faWin asalin kyan fuskar Akeela bata baki ne, tana da wani irin sahihin kyau, wanda ya wuce tunanin mai tunani, idanunta a rufe suke ruff amma eye lashes Win nan da suke dugwaye slick dark blck sunyi kwance saman kumburarrun idanunta, ga dugun hancin nan mai kyau sosai, wanda ya tsaya dai-dai tsagen laSSanta wanda suke da kauri sunyi jajir dasu.
Gashin kanta data Waure da ribbon tuni ya wargatse ya baje yana yawo cikin ruwa sai ta zama kamar wata aljanar cikin ruwan da mutanan suke faWa.
TaSe baki Akeem yay kafin cikin zafin nama yay wani cillata bayansa ya goyata sosai kafin ya gyara zaman igiyar jikinsa.
A hankali ya fara ta suwa sama cikin ?warewa kwanakwanan na ganinsa suka fara jawo igiyar ruwan.
P.a ne yabi Ubangidan nasa da kallo yana tuna wani abu daya wuce amma ya rasa ko menene, amma Tabbas ganin Akeem goyo da Akeela ya tuna basa wani abu mai mata tu?ar muhimmacin a rayuwarsa.
A fili Malam ya furta "Allahamdulillah biii rahmatiikaa"
Suna zuwa bakin ruwan yay wani irin baya yana daga tsaye yay wurgi da Akeela ta faWi ?asa ji kake "timmm" kanta ya bugu ?asa amma ko motsi ba tayi ba saboda bata hayyacinta ta jima da sumewa.
Jikin Akeem na wani irin kyarma da rawa idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun yi bala'in tashi sai wuci yake na zafin zuciya da kuma sayin ruwan daya gama ratsa dukkan kofofin jikinsa.
Kai tsaye wajan Bala driver ya nufa, ganin haka yasa P.a ya mara masa y domin yasan anything can happen idan Akeem ya ?arasa domin a wannan karan Sarin da jikinsa yake ya bayyana asalin zafi da kuma ?uncin da zuciyarsa keyi, ya bayyana how sad he's.
Yana zuwa ya kalli Bala driver murya can ?asa yace.
"Car keys?" Zare idanu Bala driver yay kafin ya fashe da kuka yace "Dan Allah dan Annabi kayi min suttura Babban mai gida, ka tausaya min kada ka kuran i don wanna lose my job dan Allah, dashi kawai nake kula da iyali na, na sani a made a mistake amma bani na tursasa ?aramin Mai gida shiga ru..."
Gigitacciyyar tsawar da Akeem ya daka masa yana faWin "Heyyy, car keys nace kaban, kada ka tunzura ni ka bari zanyi Shari'a dakai da ita kanta tsinanniyar datai Coursing wannan abun i hate her, idan ina da rai da lafiya billahi I'll take a revenge, you'll see mene zan, common my friend bani" da sauri Bala driver ya mi?a masa tarin kyes Win, huci kawai Akeem yake idanunsa a ?asa domin duk abinda zai bai fiya kallon mutum ba, gyaran murya yay jin haka yasa p.a faWin Md Adnan's phone's, his I.d card" wayar ya mi?a masu kafin ya Wauki walet Win dukkan wani card da ake amfani da shi ya bawa P.a.
Kai tsaye mota Akeem ya nufa zai shiga ko takan Yarinyar baibi ba, kafin ya shiga motar P.a yace "Sir" da sauri ya juya yana dafe kansa cikin haWewar fuskarsa nan nashi yace "what again P.a Al'kaseem Yahya gama?" Yadda ya kira full name Win P.a yasa kowa na wajan kallonsa a sanyaye p.a yace "Abbu" ke kira.
Kamar bazai amshi wayar ba sai kuma ya amsa walking slowly yake tafiya yana baje gashin kansa wanda ruwa ya ji?a daga can Sangaren Abbu yace.
"Son" marai-raice fuska yay ba tare da yace komai ba, jin haka yasa Abbu faWin "Are You okey?" Nan ma shiru yay bai ce komai ba hakan yasa Ummi dake gefensa faWin "Is everything okay?" Didi dake tsaye ri?e da bakin zani tsohuwa ce sosai shekaru sun ja tace.
"Ihuu jama'a, bana faWa ba? To kai dai Bukari ka haifi Wa baka haifi halinsa ba, yaro ba?in hali yay masa yawa a to ai duk duniya ba sun shaida, jiya kana gani ilahirin tsiran daka kawo min ta tasss yabi dare ya sace, to Sarawo ne fa? Banda maye waye ne zaice wani tsire ehe? Ai saini da cinsa ya zame min dole amma ina dai ba faWin wasa wallahi Bukari ka nemawa Wan ka magani bana son na fita ana min cune da baki ana gata can, jikanta maye ne, mece cin nama da zaro harshe waje....."
Shiru tayi Saboda saukar Muryar Akeem da taji ta wayar tana faWin "Keeee!" Zare ido Didi tayi sai kuma ta fashe da kuka tana zare bakin zabi tana faWin "to! A nan gidan duniya idan ban sawa Audil albarka ba wa zan sawa? Eh? Ta ka samu Iyaye da basu san komai ba ina nan ina jan casbie sai da nayi salati miliyan tamanin da shida to astagafirullah kamar dai bakai haka ba"
Girgiza kai kawai Abbu yay kafin yace.
"Friend ina son?" Ajjiyar zuciya Akeem ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login