Showing 36001 words to 39000 words out of 159454 words

Chapter 13 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

Mamaki Abbu ya ajjiye spoon Win hannunsa yace "ba jiya kayi Azumin ba yau kuma na mene?" Caraf Didi tace "Yaro ne masifa na cinshi a jiki ba dole yay azumi ba, gashi nan sai zu?ewa yake kamar sabon shayi" Akeem dai baice komai ba ya fice daga cikin gidan yana fita driver ya tashi tare da buWe masa Sabuwar motarsa wata ?arama black da ita mai ?irar Bugatti Veyron a back seat ya zauna bakinsa yana motsi yana tasbihi a ransa, a haka driver yaja suka fice daga cikin gidan. Abbu yana gama breakfast ya mi?e kallon Mami yay yace "Ina Akeela?" TaSe baki tayi tace "Ajjiyar ta ka bani ne?" Girgiza kai kawai yay ya fita daga cikin Parlon kai tsaye part Winsu Afaf ya shiga, a hankali ya murWa handle Win ?ofar tare da shiga yana jin wani masifar daWi a ransa, a kwance ya sameta ta naWe Jikinta waje guda tana bacci Peafucally, da sauri jikinsa har rawa yake ya nufi inda take kwance, zama yay bakin bed Win yana faWin "Babyn Abbunta Ohhh yahh tashi mu gaisa" ya wani jaa duvet Win ?asa samar kanta ya fara cin karo ta wani wargatse gaba Waya ya rufe mata fuska, wata kalar ajjiyar zuciya Abbu yaja yana jin wani irin fitinannan Abu na fisgar sa, a hankali ya ?arasa janye duvet har zuwa ?asa Wan ran?wafawa yay dai-dai fuskarta yana shafa gashinta cikin ?asa da Murya yana wani irin lumshe idanunsa yace "Akeela baby wake up" yaja hancinta yana sakin Murmushi, wani irin juyawa tayi gaba Waya tayi ?asa zata faWa da sauri ya jawota tare da Wurata bisa cinyarsa yace "Babyn Abbunta bacci ko, please wake up kiyi min Murmushi" a hankali ta wani kwaSe fuska tare da sakin kuka wani irin rungome ta yay sosai a jikinsa yana jijjiga ta kamar Zuciyarta zata tsage haka yake jin bugawar da take masa, zame ribbon Win yay gaba Waya ya tura hannunsa cikin sumar kanta yace "Uhm Abbu ne ko? Sorry yi bacci abinki, shiru Akeela na" ya Wan bubbuga bayanta a hankali take sauke ajjiyar zuciya tana wani irin bacci Peafucally cike da kwanciyar hankali, gently ya kwantar da ita ganin bata da niyyar tashi, Mi?ewa yay bayan ya gama gyara mata kwanciya ji yay jikinsa yay weak ko fitar ba zai iya ba, a hankali yay waje yana fesar da iska, a Parlo ya samu Mami da kallo kawai ta bisa har ya shige part Winsa, Mi?ewa tayi tabi bayansa tana zuwa yace "ya akai?" Murmushi tayi tace "uhm har yanzu baka samu min mafita ba ko? U doesn't care about me and my fellings ko na rayuwa kona mutu duk problem Wina ne ko?" Kallonta yay sosai kana ya Wauke kai baice mata komai ba, ganin haka yasa tace "Dakai nake magana ba, Abbakar" with much surprise Abbu ya kalli Mami kana yace "Abbakar?" Hannunta ta watsa irin kai ta shafa kafin tace "Eh Abbakar ba sunanka bane?" Zama yay tare da harWe ?afa yana Wan KaWawa kamar yadda Akeem yake yace "haka Ubana ya raWan, just go to the point" idanunta nan yay jajir kafin tace "wallahi billahi azim na gaji ji nake kamar zan mutu, ana aure dan jin daWi amma ni musiba ya zame min,bana da kwanciyar hankali, infact ban taSa samu wani lokaci ko wata rana dana samu farin ciki dakai ba, ci, sha, suttura, kuWi, babu abinda na rasa amma wannan ba sune abinda nake so ba" ta faWa tana share hawayenta Mi?ewa Abbu yay kamar wani matashin saurayi har zuwa inda take hannunsa ya Wago haSarta kafin yace "what the you want Khadijertou?" Fuskarta ta ?wance tana faWin "i want you, only you ina son kasancewa dakai amma ka?i yadda kaje kaji matsalar ka da har baka iya daWewa da iyalanka, ina maka uzuri ina Wauka shekaru ne,amma na fahimci ko wanda ya fika shekaru abinda zai sai ya fika, mene yasa idan ba zaka iya ka sauwa?e min kawai banyi tsofar da zan rasa mijin aure ba, ka barni da zunufi guda Waya mana, Uhm kasan me nake a duk sanda bu?ata tazo min? Da kaina nake biya kai na bu?ata ina kuka da hawaye na, ko iya Wannan ya isa ya kaini wuta, balle kuma ace ina bin maza dan Allah Abbu ka tausaya min ka samu magani or divorce me" zubewa tayi a wajan tana kuka da wani ?arfi kuma tace "i need my divorce paper Abbu wlh na gaji, na rasa Wana gashi ina son rasa raina haba" kasa magana Abbu yay key car Winsa kawai ya Wauka tare da ficewa daga cikin gidan ko babbar riga bai sanya ba, domin shi a yanzu gani yake kamar damuwarta da sau?i akan nashi damuwar.

A hankali Akeem yake sakkowa fitowa daga cikin Elevator yana tafe yana sauraran abinda p.a yake cewa a hankali ya sauke Ajjiyar zuciya, kafin ya kalli p.a da sauri p.a ya sauke idanuna ?asa saboda wani irin jaa da idanun Akeem sukai ga yadda jijiyoyin kansa suka tashi, shafa kansa kawai yay tare da zuba hannunsa cikin aljihun wandonsa yana tafiya cike da kamewa da haiba ga wata zallar nutsuwa, amma duk wanda ya kalli Akeem yasan cewa ya Wan faWa ga wani haske da kwarjini daya ?ara amma ramarsa na son fallasa shi.
P.a ne yace "Sir wasi?ar gaggawa muka samu daga ?auyen Wudil, akan barazanar da ake musu na filayansu, yanzu har an fara cire masu albarkatun noma, kuma mun samu labarin ana gab da fara gina wannan babban company na haramtattun Drugs, babban abin tashin hankalin shine..." Shiru yay ya ?asa ?arasawa saboda tsoran da yake ciki da kuma fargabar halin da Akeem zai shiga a lokacin daya san abinda yake faruwa da gudan jininsa kuma farin cikinsa, wanda dukkan abinda ya zama ta dalilinsa ne daya kawo sa wannan duniyar wanda har zuwa yanzu ba kowa ne yasan cewa Shine mahaifinsa ba, daga cikin kowa hadda su kansu iyalan Bukar Bello domin suna rayuwa da Akeem akan cewa jinin jikin Bukar Bello.
Tsayawa Akeem yay a hankali kuma ya Wan ?an?ame jikinsa saboda wani irin jiri dake neman Waukan sa, cike da jarumta ya buWe bakinsa a hankali yace "uhm mene? Me kake Soyewa?" Shafa kai P.a yay yace "daman, nace uhm" wani irin razananiyyar tsawa Akeem ya dakawa P.a yace "P.a I'm i ur mate? Eh?" Jikin P.a na rawa yace "I'm sorry Sir nace ko za kazo muje ?auyen yanzu? Olrdy na gama shirya tafiyar" wata ?yakkyawar zufa ce ta shiga yankowa Akeem duk da ?wantaccen hadarin dake garin da kuma tarin A.cn dake KaWawa, ajjiyar zuciya ya sauke tare da yin gaba bai ce komai ba, da sauri P.a yace "please Sir kazo muje kafin lokaci ya ?ure akwai matsala ne" idanunsa a rufe cikin tarin gajiyawa da maganar P.a Akeem yace "what's the problem?" Kai p.a ya ?ara saukewa cikin kaWuwa yace "kazo muje dai frist" da wani irin zafin nama Akeem ya sha?i wuyan p.a jikinsa na rawa yace "P.a tell me what's the problem Meke faruwa a Wudil" cikin fitar hayyaci P.a yace "An...an kashe Baf.....



*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*2?? 5?? -2?? 6??
 An kashe Baffa? kalamar da Akeem ya maimaita kenan a ransa yana sauke wani irin Ajjiyar zuciya gaba Waya kansa kuncewa yay yama rasa wanne Baffa P.a ke Magana, a hankali kuma ya zare hannunsa dake wuyan p.a ya wani goya hannun a bayansa one one ya shiga taka ?afafuwansa, ganin yanayin Akeem yasa P.a ?ara matsawa kusa dashi yace "Sir shall we?" Kafin Akeem yay magana Wayarsa ta fara ringing yana jin kiran ya share sai da akai wajan 5miss calls kafin ya ciro haWaWWiyar wayar nashi, sunan dake yawo a saman screen Winsa yasa gabansa sake faWuwa, answering yay a hankali ya bawa p.a wayar bayan ya sanyata a handsfree, Muryar Abbu ce ta cika wajan kana jin muryar nashi kasan something is fishy cikin dakiya yace "Abdul-hakeem" shiru Akeem yay yama kasa magana sai p.a ne yace "Abbu yana ji" daga can Sangaren Abbu dake shiga Mota shida su Ummi da Didi sai Kuma Akeela wacce take tsaye kamar statue da idanu kawai take kallon kowa, tana sanye da ?aton hijab Winta wanda ya rufe mata duk Jikinta sai casbin dake hannunta Abbu yace "Abdul-hakeem ka same mu a wudil yanzu" yana faWin hakan ya kashe wayar, ba tare daya amshi wayar ba ya nufi fita daga cikin Companyn gaba Waya ma'aikatan suka bisa da kallo, kai tsaye wajan driver ya nufa ganin haka yasa p.a faWin "Sir Allow me to drive you please" wani irin hargitsastsan kallo Akeem yaywa p.a jikinsa na wani irin rawa ya Wauki car key Win ya bashi, shiga yay shima p.a ya shiga lumshe idanunsa yay kana yay Bismillahi tare da yiwa motar key da wani irin speed yabar wajan ya ?ure duka giyar motar, gaba Waya baya gane komai ya kuma rasa gane wanne Baffan aka kashe, akan wanne dalilin aka kashe sa kuma su waye masu kisan.

Abbu yana gama wayar Bala driver yaja motar suka fita, Ummi da Didi na gidan Tsakiya Akeela na baya Abbu na gama, shiru motar tayi sai Didi wacce tati zuru ziri saboda till now bata son Meke faruwa ba.
Suna barin gidan wata mota Honda Amaze ta shigo cikin gidan da gudu, parking sukai suna zuwa wajan wani securitie yazo yana faWin "hee! Da iznin wane kuka shigo" a hankali Karim yay ?asa da glass Win motar fuskarsa Wauke da Murmushi yace "Bukar Bello ya bamu dama" cikin haWe fuska securitien yace "to ba ya nan" wani tsaki Ajmal yaja kana ya buWe motar ya fito, yana sanye da wani irin fitinannan Yard mai manyan zane, kansa babu hula rigar yard Win ta zauna masa iya waist nashi, yay Wani irin mugun kyau, hannunsa cikin aljihu idanunsa cikin glass fuska a Wan sake ya kalli securitien yace "hey" "hello" securitien ya bawa Ajmal amsa shafa kai Ajmal yay yana kallon Karim gane hakan yasa Karim faWin "ka samu mana permission na ganin yama sunanta?" Ya faWa yana kallon Ajmal, shiru Ajmal yay domin shi kansa ya mance sunan Yarinyar,Karim ne yace "Akwai budurwa a nan gidan ko?" Kalan baku da hankali securitien yay musu ganin yadda Ajmal duk ya cika masa idanu yace "we have many girls a gidan nan,ban san wace kuke magana ba" Ajmal ne ya taku a hankali kana ganinsa kasan kuWi ya gama ji?ashi cikin ?asa da Murya yace "names please" da sauri securitien yace "babbar itace Aleema, sai Afaf, sai kuma wacce take zuwa duk hutu Anup" kallon juna sukai Ajmal ya girgizar kai Karim yace "suke nan?" Kai securitien ya Waga alamar eh, wani irin kwaSe fuska Ajmal yay tamkar zai fasa ihu haka ya keji, mood Winsa ya sauya Karim yace "Sorry friend bana jin gidan ne" da sauri Ajmal yace "wallahi shine, zuciyata ba zata min ?arya ba tabbas nan ne" cikin tausayawa Ajmal Karim yace "kana ji dai duk sunan babu nata, dole kayi hqr da Wannan yarinyar tun safe muke yawo kamar wasu marasa gata haba" mota Ajmal ya shiga tare da yin baya ya kwanta Shiga Karim yay tare da yiwa motar key suka fita daga gidan suna zuwa bakin gate securitien yace "Akeela" da wani irin sauri yace "heyyy stop! Stop" amma gudan da Karim yake yasa gaba Waya ba suji kiran ba, dafe kai securitien yay yace "wlh na mance da Akeela, bata fita ba'a ganinta yarinya sai jarabar kyau da tsarin halitta ni kaina ina mutuwar sonta da za'a bani aurenta nikam da an gama yimin komai" wajansa ya koma ya zauna yana yaba kyan surar Akeela.

Motar Akeem ce ta fara isa garin saboda gudun da yake yi, gaba Waya yama mance da cewa azumi yake, parking yay da motar daga can nesa saboda tarin mutanan daya gani, zama yay cikin motar tare da kifa kansa akan string motar yana sauke numfashi, p.a ne ya fito saboda ganin motarsu Abbu, cikin sauri Abbu ya fito sai Didi da kuma Ummi, jikin Abbu na rawa ya shige cikin gidan tarin jama'ar ne ya sanya Didi faWin "Muhammadur Rasulullah s.a.w jama'ar Meye Wannan? Sada?a Baffa ya fara bayar wa bani da labari ko mene?" ?asa Ummi tayi da kanta tace "muje daga ciki Didi" gaba Didi tayi tana surutai irin na kuncewar tunani, Akeela idanunta ta ware sosai tana wani irin ?an?ame Jikinta waje guda, tuni jikinta ya fara wani irin rawa da Sari baya tayi zata faWi jin an ri?e mata bakin hijabi yasa ta Wan juya a tsorace, Akeem ne tsaye a bayanta idanunsa sunyi jajir, tsaye yay yana Kallonta kamar yadda take kallonsa, juyawa tayi domin ta firgita a ganin yanayinsa sosai, tana tafiya a hankali yana biye da ita a baya, tsayawa tayi saboda wani irin bugawa da Zuciyarta tayi,cak shima ya tsaya yana wani irin haWe rai juyawa tayi ta sake kallonsa Wauke kansa yay yana wani irin shafa kansa, ganin kuma zata Sata masa lokaci ne duba da yadda idanunta yake a juye kallo guda kuma yay mata yasan bawai Akeela bace mutanan tane a kusa, neman hanyar gudawa take, kwarjini da kuma tsoran da suke masa ne yasa ta nufi cikin, hannunsa ya mi?a zai ri?e ta tayi baya da sauri tana naWe hannunta a hankali kuma murguWa masa baki, ?aramin bakin nata yabi da kallon, idanunsa ya Wauke tare cafke hannunta tana tirjewa da wani irin ?arfi ya jata zuwa cikin gidan dai-dai lokacin Baba Rabi ta fito idanun ta yay jajir Akeem tabi da kallo da kuma Akeela, banda zanan ?addara tasa sun zo a ciki guda mahaifa guda da babu shakka a yau basai anjima ba za'a tabbatar dasu a miji da mata.
Hawayen dake idanunta da goge taSa faWin "Mai sunan kawo zo Baffa na kira" "Baffa?" Ya samu kansa da faWa daga can bakin ?ofa Abbu yace "he still alive" ba tare da Akeem ya ?ara kallon Baba Rabi ba ya nufi cikin Wakin yana janye da Akeela, wlh daurewa kawai Abbu yay amma zuciyarsa ta kusa bugawa saboda ganin hannun Akeem ya ri?e Akeela ji yay kansa har wani juyawa yake, fita Abbu yay zuwa waje Ummi kuma na da?in Baba Rabi, shiga Akeem yay bakinsa Wauke da sallama still yana ri?e da Akeela wacce ta gama fita a hayyacinta mutananta suka kawo mata ziyara, shiga ciki yay da kuma sauri ya zaunar da Akeela tare da ?arasawa wajan Baffa ya shiga faWin "P.a! P.a" ya faWa yana jawo Baffa jikinsa da niyyar fita dashi zuwa mota saboda jinin da yake zuwa ta cikinsa, girgiza kai Baffa yay cikin wani irin fitar rai ya ?an?ame hannun Akeem yace "sauke ni Abdul-hakeem" da wani irin sauri Akeem yace "Baffa" idanun Baffa na rufewa yace "Maudo na"
(Maudo means Babba/Big senior like kawo).
Zama Akeem yay yana Rungome da Baffa dake wani irin fisgar numfashi hannun Akeem Baffa ya ri?e yace "Maudo na, aka ha??ina suka caka min wu?a har sau uku, kasan mene yasa nace kada a kaini asibiti?" Da sauri Akeem ya ?ara ri?e Baffa tare da sanya hannunsa ya dafe wajan dake zubar da jini yace "saboda kai Maudo na, nasan saboda na faWa maka ko suwaye shiyasa Ubangiji bai amshi rai na ba, amma a yanzu ina jin lokaci yayi zan tafi na barka da ?anwar, nasan a yanzu baka san ko menene ba akwai abinda nake Soye maka Maudo na, ina kuma da dalili da hujjar hakan amma lokacin da bu?atar ka sani yazo akwai mahaifinka Bukari zai faWa maka komai, Maudo na sau uku suna caka min wu?a saboda kawai nace ban amince a karSi gona ta ba, da kuma dukkan wanda yake kusa dani, kada ka barsu kai wal?iya ne zaka bayyana a gabansu tabbas zaka bayyana, kai Takobi ne kuma kai Win haske ne" shiru Baffa yay samu wani jini da yay tsartuwa ta cikin hannun Akeem ya sauka har jikin Akeela wacce bata gane komai tana dai zauna ne, cikin wata iriyar Murya Akeem yace "Baffa please kai shiru ka barni na kai ka asibiti" girgiza kai Baffa yay yace "Assha lokaci ya riga da yayi Maudo na, Akeela kina ina" juyawa Akeem ya ganta zaune ta zurawa bakin ?ofa idanu, hannunta ya kama tare da jawota kusa da Baffa hannunta Akeem ya sanya cikin na Baffa zai zame Baffa yay saurin haWe hannunsu waje guda "Maido ga ?ar uwarka jininka idan Akeela tayi kuka kaine, idan tayi farin ciki kai ne tarbiyyarta yana wajanka, ban damu da tayi ilimi mai yawa ba tsantsar ilimin addinin Akeela shi kaWai ya ishe ta, tay karatun Alkur'ani wanda babu wanda ya taSa yin irinsa a nan, Allahamdulillah kuma tana aiki dasu, Abdul-hakeem ka kula da Akeela ba zaka fahimta amma akwai wata rana tana nan zuwa, na amince ka sama mata amintaccen miji na gari ka bashi aurenta, ban san mene ?addara zata haifar ba amma inajin kamar zan tafi na bar baya da ?ura, kayi addu'a a ko wanne hali Akeela ta kasance ka zauna da ita ka kula da labarin ta kada ka tsaneta ?ilan zanan ?addararta ne a haka, Allah yay maku albarka kune farin ciki na" idanunsa ya lumshe da sauri Akeem yace "Subuhanallah! No please Baffa Kada kayi mana haka kaci gaba da magana kada kayi shiru Baffana, ban san meke damuna ba, ina jin kamar rashin sabo ne ka yafe min Baffa ina maka kallon Uba kamar yadda ka zama yayan mahaifina" wani irin Murmushi Baffa yay zallar kamarsa da Akeem ya bayyana bakinsa na zubar da jini haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login