Showing 54001 words to 57000 words out of 159454 words

Chapter 19 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

hankali kuma ta wani tura bakinta gaba cikin Muryar tsiwa tace.
"Uhm sai kyau amma mugun hali ba'a Magana, uhm shi komai sai ya kwaikwaye ni kalli lip's Winsa pink ?arami haka, uhm mrs arrogant ga dimples both sides left da right"
Shiru tayi tana ware idanunta akansa sosai, a hankali kuma taji hawaye ya sakko mata kafin kuma tace..
"The now what mrs arrogant? You're my brother amma muntsani juna, we hate each other, wlh bana sonka ji nake da zaka bar gidan da zaman gidan zai fimin daWi"
Hawayen fuskarta ta share kafin kuma tace "uhm u called me mayya amma jikinka da nawa iri guda ne, abinda ke yawo a jikinka shike yawo a nawa kenan mayyun yawa gare su, a hate you na tsaneka sosai mugu ne kai dama ba Abbu ne ya haifeka ba"
Akeem dake bakin ?ofa ya wani harWe hannayensa akan ?irjinsa yana sauraran dukkan abinda take faWa,
A hankali ya ?ara gyara tsaiwarsa tare sauke idanunsa a bayanta kamar me nazarin wani abu a jikinta, a hankali kuma cikin wata zazza?ar muryarsa mai tsananin ratsa zuciya yace.
"Peto!!" Ya faWa a hankali Murya can ?asa, Muryar daya haddasa juyawar Akeela ba tare data shirya ba, idanunta ta shiga juyawa ko za taga mai kiran nata, domin ji tayi kamar gizau Muryar Bobbo ke mata,
She can't believe cewa muryarsa da gaske taji saboda ba a wannan lokacin ya saba zuwar mata ba..
?afarta ta Waga da kyar tana yin murmushi ta shiga faWin.
"Bobbo! Bobbo where are you,uhm nasan kana nan gashi ka kira ni please come out"
Ta faWa tana duddubawa ko zata ganshi amma babu ko alamarsa, kwaSe fuska tayi tace.
"Uhm ai nasan yau za kazo, zan baka labari" juyawa tayi zata fita idanunta ya sauka akan wani ?aton cake Win Akeem lumshe idanunta tayi cikin sanWa kuma ta nufi wajan cake Win a hankali ta sanya hannunta akan cake Win tare da Waukan,
Hannunta har rawa yake wajan gutsirar cake Win zagin da taji yasa tace.
"Uhm shiyasa kullum yake ?ato ashe Wannan yake ci, ai kuwa yana da daWi sosai"
Ta faWa tana ?ara sanya wani a cikin bakinta, a hankali Akeem dake bayan kujera a tsugune ya mi?e tsaye cikin nutsuwa kuma yake takawa zuwa inda take tsaye,.
A dai-dai bayanta ya tsaya hannunsa zube cikin aljihun wandonsa wani irin taune bakinsa yay yana wani irin lumshe idanunsa a hankali kuma yake kwantar Numfashinsa, saboda wani kartawa da cikinsa yake masa, ?ara haWe fuskarshi yay babu alamun wasa ya wani sanya ?afarsa ya take mata yatsun ?afarta..
Dai-dai lokacin kuma Akeela ta ?ara tura wani cake Win a bakinta, sanadiyyar taka mata ?afa kuma da yayne ya hanta tauna cake Win bakinta.
A matu?ar razane haWi da tsoro da kuma wani irin firgicin data samu kanta ta juya tana wani irin ware manyan Idanunta waje.
Wani irin ?yak?yawan bugawa Zuciyarta tayi har bata san lokacin data saki cake Win hannunta ba,
A hankali tayi baya tana girgiza kanta wani irin bakinta ya shiga motsawa sosai take son yin magana amma cake Win dake cikin bakinta ya?i bata damar hakan.
Baya ta dinga yi tana girgiza kanta,.
Wani irin kallo yake binta dashi cikin nutsuwa kuma ya zame hannunsa daga cikin aljihun, ya wani irin Wura shi a waist Winsa, cikin kamewarsa ya shiga takawa yana bin bayanta idanunsa ?uri akan fuskarta.
Akeela wani irin runtse idanunta tayi saboda jin ta a jikin bango juyawa tayi tana no way to run hakan yasa ta rufe idanunta ruff tana ?an?ame Jikinta waje guda.
Tsaye yay a kanta yana kallon yadda ?irjinta ke wani irin Wagawa da ?arfin gaske, a hankali kuma kamar wanda ake ja da mayan ?arfe ya Wan rankwafa kanta, tare da sanya hannunsa ya dafe jikin bangon da hannunsa.
Zuciyarsa na wani irin harbawa kamar zata faso ?irjinsa ta fito haka ya kejinta, a hankali kuma tsigar jikinsa ke tashi tana zubewa,
?ara rankwafa yay sosai yay mata wani irin rumfa yadda babu mai ganinta.
Hannunsa guda Waya ya cire tare da manna shi akan goshinta dake tsastsafo da gumi,
Gumin ya murza kaWan kana ya kama bakin hijab Winta ya goge hannunsa.
Cikin wata kasalalliyyar murya mai narkar da zuciyar wanda akewa Magana, a hankali kuma ya wani haWe laSSansa ya wani taunasu suka bata wani kyakkyawan sauti ji kake.
"?asss" sautin da haWuwar laSSansa ya bada, cikin da?ushewar Murya Kamar wanda ake kuyawa magana yace.
"Witch" ya faWa yana sanya hannunsa a saman fuskarta idanunta da suke a lumshe ta buWe ganin fuskarsa dab da nata yasa tai wani irin maida idanunta zata rufe cikin kakkausar murya yace.
"Don't try" ya faWa yana sauke numfashi a hankali tare da manna mata sajansa ya wani goga mata shi a fuska.
Hakan kuwa yay masifar gigita Akeela wanda gaba Waya jikinta yay wani irin Waukan mazari da Sari, kana kuma ya wani irin fitinannan shafa mata sajansa, a saman fuskarta..
Akeela kuwa ganin hakan yasa cikin firgice da razani da wani buWe bakinta da ?yar tace.
"Sorry... Bobbo." Kasa ?arasawa tayi saboda jin tattausan harshen a gefen bakinta, shi kuwa Akeem yay ji yay al'amarin ya shige tunaninsa, da zatonsa ya kama hanyar wata fitinanniyar duniyar da bai san da ita ba.
Saboda jin yadda wasu masifaffun abubuwa na tsikararsa suna masa yawo a saman fatar jikinsa.
Wani irin maraitaccen numfashi yaja can ?asan zuciyarsa, tare da laso da kuma naWo dukkan cake Win dake cikin bakinsa, zuwa cikin nasa bakin, a hankali ya shiga tauna cake Win idanunsa sauke akan fuskar ta yana karantar yanayinta,.
?uri tayi masa da idanu jikinta duk yana rawa ganin yana ?o?arin sanya idanunsa cikin nata tayi saurin Wauke idanunta,
A hankali kuma yay baya yana wani haWe fuska akan sofa ya zauna tare da Wura ?afarsa akan table ya shiga girgiza ta, cikin nutsuwa kuma ya Wauki remote ya kunna cineme Winsa tare da kaiwa labarai, dai-dai lokacin ana sanar da lokacin taron sickler inda aka tsawar cewa Waya ga sabon watan Satumba.
Kamar wanda bai san da ita a cikin parlon ya wani narke cikin kujerar idanunsa akan labaran dai-dai lokacin kuma da aka sake tabbatar da shi akan babbar likitan da zai bayani akan ciwon sickler.
A sanyaye ta share hawayen idanunta domin gani take kamar wayon iskanci ne wannan da zai wani taSa mata baki, kanta ?asa jikinta har yanzu rawa yake ta fara tafiya zata bar parlon.
Tazo inda yake zaune taji yace.
"Keee" cak ta tsaya kafin kuma ta murguWa masa baki tace "niba kee bace"
Ko inda take bai kalla ba bama zaka taSa Wauka cewa shi yay mata Magana ba domin a wannan karan idanunsa a rufe suke, kamar ba zata kuma taji yace..
"Kinga ni ba zan ciwo a wajanki ba shiyasa zaki cinye cake na uhm"
Ta faWa still idanunsa a lumshe yana kaWa ?afa, bakinta da buWe zatai magana ya wani sanya hannunsa tare da fisgota jikinsa a hankali kuma ya wani irin mirginata ta dawo saman kujerar shi kuwa yay mata rumfa.
Idanunsa har wani ruwa ruwa yake na bala'i cikin wata husky voice yace.
"I'm i ur mate? Ni kike ma reply?" Ya faWa yana tura hannunsa cikin hijab Winta tare da zame hijab Win baki Waya yay cilli dashi.
Hannunsa ya Wura saman laSSanta ya wani irin murzasu ?ara ta saki baki Waya saboda tsananin azaba da kuma raWaWin daya shigeta, jikinta har wani rawa yake, cikin tsiwa kuma tace.
"Wayyooo Baffana, wlh ban tafe ba mugu kawai"
Ta faWa tana ?ara murguWa masa bakinta, hannunsa ya sanya baki Waya ya wani irin fisgo ?afafuwanta zuwa ?asa ta kwanta flat hannunsa yasa guda Waya ya ri?e hannayenta duk ya ri?e, tare da sanya ?afarsa ya danne cikinta dashi, kafin kuma a ya Wura hannunsu saman laSSanta try to punish her ya shiga murWe bakinta yana wani irin murzasu,wani irin maraitaccen kuka Akeela ta shigayi kukan zuci sai hawaye dake zuba a idanunta, jikinta na wani irin rawa idanunta yay jajir azaba na ratsa dukkan gaSoSin jikinta, idanunta a kulle, sai da ya kaji dan kansa ya sake ta ya wani mi?e tsaye yana daka mata tsawa tare da faWin.
"Get out Mumu"
Ya faWa yana nuna mata ?ofa Mi?ewa tayi ko hijab Win bata Wauka ba, tana mi?ewa tace "wlh ka kashe ni amma ban yafe ba" ta juya da sauri zata bar Wakin cikin zafin nama shima ya sanya hannunsa tare da dawo da ita baya zare idanunta tayi a tunanin zai SaSSalata ne sai kawai taji ya wani irin jawota jikinsa tare da ?an?ame ta sosai yana sauke wata iriyar fitinanniyar ajjiyar zuciya kafin kuma ya...

TSINTACCIYA NA KU?I
kiji tsoran Allah ki tuna ranar mutuwa kada ki karanta ba tare da kin biya Ni ba, Nrml grp 300 vip 500 posting kullum safe da yamma kiyi mgn ta nan

http://wa.me/+2348119237616


SARAUTAR MARUBUTAhttp://wa.me/+2348119237616
Littafi na, na kuWi ne wanda ya fitar shida Allah, wanda ya karanta bai biya ba shi da Allah>?7? @&? vip 500 posting safe da yamma nrml grp 300 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank.


Da sauri ya saketa tare da tura ta baya,ya wani juya da sauri zuwa wajan fridge Win Parlon yana sauke numfashi tare da dafe kansa.
Bottle water ya Wauka mai sanyi ya Salle murfin tare da kafawa a bakinsa ya shiga tuttulawa cikinsa, yana jan numfashi da wani irin sauri.
Sai da ya shanye ruwan ta tass kana a hankali yay cilli da robber gently ya juya tare da nufar kujerar fuskarsa looking okay ba wani damuwa ba zaka taSa cewa shine ya aikata abinda yay yanzu ba.
Zama yay sosai a saman sofar yana kaWa ?afarsa, fuskarsa babu walwala bare wani ya kawo masa raini, Akeela kanta a ?asa saboda tsoron daya gama gigita mata lissafi.
?afarta ta Waga zata fita parlon cikin ?asa da Murya wacce take Wauke da umarni yace.
"Come back"
Ya faWa yana buWe ice cream Winsa tare da sanya spoon cikin robber ya shiga lakatowa a hankali yana kaiwa bakinsa yana wani irin lashe laSSansa.
Jin muryarsa kaWai ya nuna mata a wannan karan Zallar one side Win nasa ne ya bayyana, hakan yasa ta dawo da baya a hankali tare da zubewa a kansa carpet Win wajan ?afafuwansa, bakinta na wani irin rawa hawaye na kwace mata tace.
"Allah ban sakewa, please Bobbo Kada kamin komai zafi"
Ta faWa Jikinta yana wani irin rawa, ko kaWan bai buWe idanunsa ba bare kuma ya kalleta, like he's enjoying yadda take maganar dama kukan nata.
Jin yay shiru yasa ta Waga Idanunta tare da sauke ganinta akan ?yakkyawar fuskarsa tana kallon zallar kyau da kuma tarin haiba da nutsuwar da ke manne a kamilalliyar fuskarsa nashi, yay wani irin masifafan kyau na fitar hayyaci.
Ga mamakinta sai taji yace " i knew ina da kyau, so kada ki cinye ni" ya faWa hankali kwance idanunsa kuma a rufe.
MurguWa baki tayi tace "Ni banga kyan ba ai" ita kanta tasan ?arya take domin kyan Akeem a bayyane yake a kuma fili, taSe bakinsa yay still idanunsa a rufe kafin kuma a hankali ya buWe idanunsa.
Looking at her face yace "who are you?" Ya faWa yana tankwashe ?afarsa a saman kujerar dake kai,
Wani irin Wago kanta tayi tana mamakin tamabayar sa, gira Waya ya Waga yana kashe ido Waya kamar yadda ya saba a hankali kuma ya zame idanunsa daga kanta yace.
"Kenan Kinyi tsartar da zaki bani abinci? Kafin na irga 1....10 make sure u eating duk abinda da yake nan, bana son Ummi tasan bacci ba ok, I'm talking too much can u understand how sad i I'm?" Ya faWa idanunsa akan cineme ba zaka taSa cewa ita ya kewa magana ba.
Ganin babu alamar wasa akan fuskarsa domin fuskarsa har wani jaa yake sosai..
A hankali ta buWe warmer Win farko ganin dambun cuscus ne wanda yaji hanta da kuma kayan lambu yasa ta ajjiye a gefe, ta ?ara buWe wata warmer Win farfesun naman kaza ta gani bakinta har wani buWewa yake wani murmushi ya kwace mata, da sauri ta fara cin naman tana wani irin lumshe idanunta saboda daWin naman data keji.
Cije bakinsa yay yana buWe chocolate kafin kuma yace "uhm mayya" sarai tasan da ita yake amma tai masa banza, sai a lokacin ta san cewa tana jin yunwa hakan yasa ta zage tana ci, time to time tana kallonsa ganin chocolate yake sha hankali kwance yasa taci ta ?oshi.
Tana gama ci ta mi?e tare da kwasa a guje sai da taje bakin ?ofar fita tace "Allah kuma ban yafe ba" tana faWin hakan tai waje da gudu.
Da ido ya bita yana taSe baki gently kuma ya ajjiye chocolate Win, kana ya kawo cuscus a fara ci a hankali.
Tana fita downstairs tayi tana sakin dariya, karo su kayi da Mami da sauri tayi ?asa da kanta, har zata shige sai Mami tace "ke zonan" dawowa tayi tace "gani" ta faWa tana ?an?ame Jikinta waje guda, Murmushi kawai Mami tayi kafin tace..
"Zaki bikin?" Da sauri ta kalli Mami tana mamakin tamabayar sai kawai ta Waga mata kai alamar eh, jinjina kai Mami tayi tace "ok zaku siyan anko na dinner get ready" ta faWa tana shigewa part Winta ita dai Akeela bata ce komai ba, juyawa tayi da sauri tana Murmushin jin daWi saboda ta rama abinda Hamma Akeemmm kuma Bobbo yake mata.
Akeem bai fito ba sai ana kiran sallar Issh bayan an idar kuma kai tsaye part Winsa ya shige yana zuwa ya fara duba mail Winsa.. Akeela a hankali ta sanya baby hijab Winta akan wasu purple Win pyjamas data sanya na bacci, idanunta ta Waga taga 3:20 cikin nutsuwa ta zura slippers tare da fita daga cikin parlon a hankali without making any sounds da zai tada mutum..
Kai tsaye kitchen ta nufa tana addu'ar Allah dai yasa yazo domin jiya sam basu haWu ba, akan idanun Akeem ta shige kitchen Win yana zaune sanye da 3gauter da wata Armless gaba Waya ya saba baya iya bacci at this time shiyasa yake fitowa Parlo.
Gyara zama yay yaja idanunsa ya rufe yana sauke numfashi, zuciyarta na harbawa ta shiga cikin kitchen Win a hankali ta fara rarraba idanu wannan karan ba kitchen Win gaba Waya ya Wauki haske, jiki a sanyaye ta zauna saman kujera tana faWin "uhm mun Sata tunda baka zo ba" ta faWa Idanunta yay wani rau rau kamar zatai kuka, turo baki ta ?arayi sai kuma ta fara kiran sunansa "Bobbo! Bobbo!! Bobbo!!" Still Shiru ba amsa Hawayen dake ma?ale cikin idanunta ne ya sakko mata tace.
"Ayyah ?ilan duniyar taku da nisa haa na jiraka a nan" langwaSar da kanta gefe tayi babu jimawa bacci kuma ya Wauke ta a wajan..
Mi?ewa yay daga kan sofar yana gyara tsaiwarsa walking slowly kuma ya nufi kitchen Win, a zaune ya sameta hawaye har ya fara bushewa ta wani kwaSe fuska tana mamular bakinta, yatsarta Waya yana Cikin bakin, alamar hqr ta bayyana a tattare da ita.
Ya jima tsaye a kanta yana karantar nutsuwarta da kuma kamilalliyar fuskarta sai tsotsar yatsarta take tana sauke ajjiyar zuciya, tsugunawa yay dai-dai inda take tattausan hannunsa ya sanya ya kama nata, kafin kuma ya sanya hannunsa ya zare yatsarta daga cikin bakin, kwaSe fuska tayi cikin magagin bacci tace.
"Uhm Bobbo" hannuna dake cikin nasa ya wani ri?e sosai, kafin kuma yaja numfashi murya can ?asa yace "I'm here" ya faWa yana Waukar ta cak,tare da fita da ita daga cikin kitchen har yaje ya kwantar da ita bata motsa ba, addu'a ya bisu da ita.
Har ya juya yaga Afaf tayi rufda ciki da, hannunsu yasa ya gyara mata kwanciyar tare da rufe ta,
Kana yabar Wakin, yana zuwa tsakiyar Parlo ya tsaya saboda jin ance.
"Ya shafi ya ma'afi Meye kuma wannan waye a wannan idanun daran" dafe kai yay tare da juyawa ya kalleta da sauri tace.
"Muhammadur Rasulullah s.a.w abinda nake zargi ya tabbata Audil, wlh aljanu ina faWa maka suka shafeka banda gantali waye ya sanyaka fitowa ynzu? A'a wlh babu ruwana Wannan ai gantalewa ce ko ba Gsky ba"
Kallonta yay yace "Wacece ke?" Zaro ido Didi tayi tace "Ya Rasulullah kalleni nan nice Didi, ko ja Audil bane ynzu ya fito daga Wakin su Shimam?" Girgiza kai yay yana wani zare mata ido waje kafin yace "bashi bane Aljanin da kike magana ne" suman tsaye Didi tayi tace "wlh sharrin baki ne jeka abinka ai bamma kanga ba" juyawa yay yana wani taune bakinsa kana ya haura abinsa.
Da sauri Didi ta juya jikinta na rawa hadda yarda zani ta shige Waki.
Washe gari misalin 8 na safe Akeela ta fito parlon tana sanye da wata duguwar riga fitted gown wacce tai mata kyau sosai, sai ya tsuna fuska take saboda ciwon da Mararta ke mata, gaba Waya ta same su a Parlo suna breakfast, kamar ba zata ?arasa ba sai kuma ta ?arasa, Aleema ce taja mata kujera ta zauna, kanta ?asa kamar zata fasa kuka haka ta keji,cikin sanyin Muryar nan nata tace.
"Abbu,Ummi, Mami Didi good morning" ta faWa tana taune bakinta Abbu ne yay Murmushi yana faWin "Mrng how are you Auta?" Murmushi kawai tayi Ummi tace "kin tashi da wuri yau" nan ma Murmushi tayi, Mami kam ba tace komai ba Didi kowa zai zu?ar romo take abinta,
Sanyin ?amshin turarensa da taji yasa ta lumshe idanunta sosai tana jin cikinta na Wan juyawa ga wani masifaffan bacci data keji, amma ciwon marar ya hanata, har ji take kamar zatai amai, hannunta ta motsa tare da mi?ar dashi kai tsaye kuma tafin hannunta ya shige cikin nasa, jin kamar ta kama hannun Mutum yasa ta wani ?an?ame hannunsa tana sakin ajjiyar zuciya tare da rufe idanunta, ba wanda ya lura da hakan sai Abbu wlh daurewa kawai yay Amma abincinsa ya kusa tafiya ta hancinta, Akeem ko motsawa bai ba yi yay kamar bai san abinda yake faruwa ba,
Yana sanye da wata dakakkiyar shampoo sky blue Wikin jamper da wata half jaddara idanunsa cikin farin glass yay Wani masifar kyau, sai ?amshi yake, hannunsa ri?e da spoon yana shan kunun gyaWa wanda yasha madara ga shinkafar mai kyau yay wani irin fari, sai ?amshi gyaWa yake, gefe guda kuma chips ne da kuma ?osai daya sha ?wai yay wani irin kalar red gwanin sha'awa,ajjiye spoon yay ya Wauki ruwa yasha kana kuma ya Wauki tissue ya goge bakinsa, hannunsa ya zame daga cikin nasa hakan yasa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login