Showing 48001 words to 51000 words out of 159454 words

Chapter 17 - Tsintacciya Book Complete Naima Nimcey Sarauta

ba'assalam" kamar bata so ta fita zuwa waje tana fita yay wani irin sauke numfashi yana ya motsa fuska, ta Wan jima da fita kana shima ya fita tare da nufar upstairs.
Washe gari a masjid bayan anyi sallar Subhi, Akeem zama yay cikin masjid Win ya Wauki Alkur'ani ya fara karatu cike da nutsuwa da kamewa,
Abbu kuma kai tsaye cikin gida ya nufa ganin babu kowa a parlon yasa ya nufi part Win su Akeela, a hankali ya buWe ?ofar yana ?o?arin shiga yaji muryar Mami a cikin parlon su Aleema,
Da wani irin sauri ya juya yana dafe ?irjinsa dake masa wani irin ciwo,
Mami dake cikin Parlon tana kallon Afaf tace.
"Duba min closet Win Anup kin tabbatar komai dai-dai" Afaf yi tayi kamar bata san komai ba hakan yasa tace.
"Mami zuwa zaitai?"
Ba tare da Mami ta kalli Afaf tace "eh this week"
Cikin sakin fuska Afaf tace "Ayyah! Zuwa Asokoron fa Mami, ina this month ne bikin Aditiya?"
Jinjina kai Mami tayi kafin kuma tace "Eh, zatai 2week a nan ne, to gaba Waya damu da ita zamu shige Abujan, da tuni na tafi ni to rasuwar Baffa ce ta tsayar dani"
Shiru Afaf tayi ta fara duba closet Win,
Jin hakan yasa Mami faWin "is there any problem?"
Girgiza kai Afaf tayi tace "no! Allah ya kaimu"
Juyawa Mami tayi ganin babu Aleema tace "Aleema fa?" Ta faWa tana taSe baki ganin yadda Akeela ta naWe cikin duvet tana bacci a nutse cikin kwanciyar hankali.
Aleema dake fitowa daga cikin bathroom tace "gani nan" ta faWa tare da nufar wajan dressing mirror cikin Wauke kai kuma tace "Mami ashe muna da babbar ba?owa"
Da mamaki Mami tace "ba?owa da huce ta Wannan gadon domin Anup ta shige a kirata da ba?owa"
Ta ?are Maganar looking Akeela wacce dukkan abinda suke tana jinsu kawai dai she's not interested, jininta bai haWu da Mami ba, domin ta jima da fahimtar ba sonta take ba.
Murmushi Aleema tayi tace.
"Kai Mami, missed Winta da yawa da mukai ne yasa nace haka, and Akeela ma ai ba ba?owa bace kawai ita bata saba da yawo da ita bane,
Shiyasa ko wajan ?anin mahaifinta bata taSa zuwa ba sai Wannan karan" sarai Afaf ta gane Magana Aleema ta faWawa Mami, tunda dai ita Anup ai babu dangin iya bare na baba,
Sanadin Mami take zuwa nan gidan.
Mami kam ba tare da ta gane kan Maganar ba tayi waje tana faWin "alright" tana fita Akeela ta sauke ajjiyar zuciya, sai a lokacin kuma ta fara tunanin Wacece ma wannan Anup Win da Aleema ta damu kanta da ita haka,
Ita tun bata ganta ba ta kejin shakkar ta, da kuma tsoran haWuwa da ita domin ta fahimci ita Win ba alkairi bace duk sanda za'a kira sunanta sai taji gabanta ya faWi.
Kara shigewa cikin duvet Win tayi a hankali kuma ta Wan Marai-raice fuska kewa da kuma son Baffanta ya dawo mata sabu, wasu irin zafaffun hawayene suka shiga sakkowa daga cikin idanunta zuwa kan innocent face Winta a hankali kuma suke gangarawa kan pillown da take kai.
Cikin ?asa da murya yadda babu mai jinta tace "i missed you so much Baffa, Ubangiji ka iya min ka shiga lamari na"
Daga Afaf har Aleema babu wanda baiji sautin shasshe?ar kukan nata ba, kawai sunyi mata shiru ne saboda ya samu nutsuwa domin rashin mahaifi ba ?aramin abu bane.
Kwanciya Aleema tayi bayan ta gama shiryawa cikin mamaki Afaf tace "uhm karatun fa?" Tsaki taja tace "wlh bacci na keji, wannan wankan da nayi da sanyin safiya na dole ne, nasan shima Hero ba lallai yaje wajan karatun ba"
Mi?ewa Afaf tayi tace "Tab, wlh babu inda zani Nima bari naje na lallaSa Ummi ta bani aron waya na ?arasa littafin Sirrin mu"
Da sauri Aleema ta mi?e tace "dan Allah kiban na karanta naji wata friend Wina na bani Labarinsa wallahi kamar ta zauce fa saboda book Win ba"
Dariya Afaf tayi tace.
"Uhm wlh yay masifar daWi, kin san idan na kalli Sheikh Imam na labarin sai naga halayyarsa da Wabi"unsa kamar na Hero,
Bambancin kaWan ne shi bashi da mugunta" tashi zaune Aleema tayi tace.
"Shima Hero ai bashi da mugunta, kawai Akeela ya kewa ban san kuma dalilinsa nayi mata hakan ba,
Idan kin lura shi bai ma damu da shiga sabgar mutane ba, kinga ko muWin nan rabon da yace wance na manta sai dai kallo da idanu,
Wlh idan Allah ya ba shi mace mai surutu ina tausaya masa ainun"
Akeela dake cikin duvet tai wani irin murguWa bakinta cikin ranta tace.
"I hate him but i love his daughter Amani"
Fita Afaf tayi tana faWin "kuma irin Ya Akeem sun bala'in iya soyayyya da shagwaSewa mace ina nan zaune za kiga yadda zai zauce"
Tana faWin hakan tayi waje da kallo Aleema ta bita, domin ita kanta ta amince cewa Ya Akeem daban yake samunsa a cikin maza kuma yana da matu?ar wahala,
Ka samu na miji wanda ya kewa mata kallon maza yafi daWi namiji mai class da rashin son Magana yafi, haka samun namiji mara kunya wanda baya Soye soyayyyar da yakewa matarsa shine daban yake, samun miji kamar mijin Julde Abu Maleek kenan, yafi komai wahala amma da dukkan alamu halayyar Ya Akeem har yafi na Abu Maleek da Sheikh Imam tsauri.
8:00 dai-dai Akeem ya shigo cikin gidan yana tafe yana motsa bakinsa kamar yadda ya saba, lokacin duk suna kan dinning sun fara breakfast, cikin nutsuwar nan nashi da kuma Wauke kai ya nemi waje a Parlo ya zauna ba tare daya kalli kowa dake dinning room Win ba,
A hankali ya manne jikinsa a jikin kujerar yana maida numfashi tare ta sanya hannunsa cikin sumar kansa ya fara hargitsawa,
Ummi ce ta kallesa tace "Hero breakfast fa"
Wani kalar kwaSe fuska yay yana wani irin shagwaSewa, tamkar yadda Amani ke sashi gaba idan tasu taSararta, cikin sassanyar murya mai Wauke ta sauti yace.
"Inni sa'im"
Gaba Waya kallonsa sukai cikin sauri Didi tace "wacce kalar masifa ke damunka ne, Mutum kamar dai wanda yay kisa kai kenan azumi, a'a wlh babu ruwana azumi dai bazai maka maganin abinda ke damunka ba"
Girgiza kai Abbu yay yace "Allah ya kyauta" a hankali kuma Ummi tace.
"Wannan azumin duk na mene wai? Ina jin tsoran ciwon cikin ka ya motsa, baka kallon yadda duk ka rame ne? Kafi kowa sanin wahalar da kake sha idan ciwon ya tashi kamar zaka mutu amma shine kake hura kanka da yin azumi?" Ta faWa cike da rauni da kuma damuwa.
TaSe bakinsa yay yana shafa Sajansa kafin kowa yay magana Amani ta sakko daga upstairs Win Akeem Wauke da wayarsa dake ringing tana zuwa tace "Abbie ana ta kira" mi?a hannunsa yay tare da answering call Win ya kuma sanyata a handsfree, saukar wata murya yaji wacce ta nemi rusa dukkan tunaninsa, Muryar da tayi sanadiyar Wauke farin ciki da kuma jin daWin Akeem Mi?ewa yay tsaye saboda jin abinda ake cewa kafin yay magana Akeela ta ?arasu wajan jikinta na wani irin rawa cikin kaWuwa kuma ta...


*TSINTACCIYA*
NRML GRP ? 300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA>?7? @&? IDAN ZAKI SAI BOOK ?INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA?A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ?IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HU?U=?%?*

BA?AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI?I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba Waya ? 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ?an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*Ta sanya hannunta akan bakinta saboda kukan dake shirin ?wace mata, Akeem kam ko nunawa da zuwanta wajan bai ba, infact ma haushin fitowarta daga cikin part Winsu tayi domin baiga amfanin zamanta a parlon ba.
Gyara tsaiwarsa yay yana wani irin sauke Ajjiyar zuciya tare da fesar da iska daga cikin bakinsa yana wani irin taune leSansa saboda wani irin zafi da kuma raWaWin daya keji a cikin zuciyarsa,
Mai Baffa yay haka? Bayan kisan da sukai masa shine har suka samu damar kiransa suyi masa maganar banza, me suke nema dashi ne? Meye matsalar su? Akan wanne dalili suka rasa waye zasu kashe sai Baffa? Dukkan tarin jama'ar da suke garin Wudil.
Gaba Waya jama'ar Parlon Mi?ewa sukai tsaye tare da ?arasawa inda Akeem yake tsaye wayar ri?e a hannunsa, Baba Rabi tuni wani kuma ?a??arfan kuka ya ?wace mata domin dukkan abinda ya faru dalilin wa ?an nan mutanan ne, sune suka sanya yaranta zama marayu, sune dalilin shigarta taka ba.
Mutumin dake cikin wayar ne yay wata iriyar mahaukaciyar dariya tare da faWin..
"Abdul-hakeem Bukar Bello yanzu aka fara? Zuwa yanzu nasan ka samu gawar Baffanka ko? Ka samu labarin wu?a aka sanya aka kashe shi da ita ko? A wannan karan shi kawai nasa aka kashe gaba baka san wa za'a kashe daga cikin ahlinka ba, wama ya sani ko kisan gaba a fara takan Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" da wani irin sauri Akeem ya kalli Amani wacce tayi tsaye tana kallon Abbien nata,
Ba tare data fahimci abinda ake faWa ba, abu guda ta sani shine sunanta da taji an faWa, a hankali a Akeela ta girgiza kanta Jikinta duk rawa yake magana ta keson yi amma gaba Waya ta kasa gaba rauninta ya bayyana tsoro ya shigeta fargaba da kuma zullumin daya gaba yi mata yawa yasa ta koma gefe guda ta wani irin ?an?ame Jikinta, shaaaa hawaye ya shiga wanke mata fuska.
Cikin wata iriyar kakkausar murya wacce babu tsoro ko kuma sarewa a cikinta Akeem yace "who are you?" Dariya Mutumin ya sake kafin kuma yace.
"Au har yanzu baka gane dawa kake magana ba, kaga Wan iskan yaro mai shegen taurin kai irin na Baffansa, to zaka gane ko waye a lokacin daka samu gangara jikin Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem" a wannan karan wani irin runtse idanunsa Akeem yay a hankali kuma ya zura hannunsa cikin aljihun wandonsa yana wani irin taune bakinsa tare da fesar da iska.
Cikin Wata dakakkiyar murya mai nuni da jan kunne Akeem yace.
"Mutum bai tunani da ?wa?walwa yake amfani, amma dakikin Mutum irin ka ya hakan amfani da zuciyarsa ne, na rantse da sarkin daya busa min numfashi ya bani rai da lafiya daga Amani har wacce kuka ambata idan wani abu ya same su, uhm.."
Ya wani taune bakinsa yana jinjina kansa, daga cikin wayar akace "Idan baka son anything happen to them ka cire hannunka daga sabgar mutanan Wudil, taurin kan da Baffanka yay mana yasa muka kashe shi, amma kai ba zamu taSa laifiyarka ba, rauninka zamu kashe zamu kashe ka da ranka ne" wani irin kuka Didi ta sanya kafin ta kafa bakinta a wayar tana faWin.
"Tsinanne Annamimi, mara tsoran Allah wama ya sani ko baka da zuri'a ne shege gantalalle haihuwar kan titi irin asara salamme kawai"
"Hahahaha" sautin dariyar wani mutum dake can gefensa ya cika Parlon kafin yace "ke kuma dattijo wa Wacece ke?" Cikin sauri Didi tace "nice nan Azumi ana min la?a bi da Didi uwa wajan Bukari kaka wajan Audil haka kuma kaka wajan Tsila, to ubanka ne ya halicce mu da zaka ce zaka kashe mu, babu mai rayawa da kashewa sai Ubangiji tsinanne wama ya sani ko kai Win ba zuciyar imani ne dakai ba, Tuf Tuf wlh sai nayiwa bakine tsarki da har nayi magana dakai"
Ta faWa tana tufawa wayar yawo, kafin su yi magana Akeem ya kashe wayar tare da yin upstairs da sauri yake taka steps Win benen yana wani irin sauke numfashi. Abbu zubewa yay a wajan tare da sanya hannunsa duk biyun ya dafe kansa, shi kansa bai san abinda ke damunsa ba, wlh ji yake kamar ya zauce ya samu matsala a ?wa?walwarta,
Al'amarin kullum ?ara fin ?arfinsa yake Mi?ewa yay tsaye yana lumshe idanunsa a hankali kuma ya nufi part Winsa ganin hakan yasa Ummi bin bayansa cike da damuwa tana zuwa ta samesa a tsaye yana Safa da marwa a cikin tafkeken parlon nasa, a hankali ta ?arasa wajansa Murya can ?asa tace.
"Abbu" shiru yay mata domin wlh bazai iya cewa ma yaji zuwanta bare muryarta har kuma yaji abinda take faWa.
Ganin kamar baya cikin nutsuwarsa yasa a hankali ta nufi wajan fridge tare da Wakko gorar ruwa mai sanyi tare da glass cup ta dawo wajansa, hannunsa ta kama hakan yasa da sauri yaja numfashi tare da juyawa ya kalleta, ruwan data zuba cikin cup Win ta Wauka tare da bashi.
Babu musu ya amsa tare da kaiwa bakinsa ta tass ya shanye ruwan sai a lokacin yaji wani irin abu ya sauka a ?irjinsa jingina yay da jikin kujerar yana sauke numfashi, cikin tattausan kalami Ummi tace "what happened to you Abbu? Ka sauya U have changed wlh Meke faruwa?" Girgiza kai yay kamar zai shiru sai kuma yace. "Ina tunanin rayuwar Akeela ne, tabbas wanda suka kashe Baffa ba zasu taSa barinta ba, ina jin tsoran wani abu ya same ta wlh, kina kallo Yarinyar nan ko Kallonta kayi a tsorace take balle kace zaka mata ihu wlh kana mata komai kake so yi maka zata babu taurin kai ko musu" shiru Ummi tayi amma ita sam ba taga abin damuwa ba domin tayi imani da Allah idan har Akeem na raye nothing will happen to her babu wanda ya isa yay mata komai.
A hankali kuma tace "amma ai ba abin damuwa bane" da sauri ya kalleta yace "mene? Kinji me na faWa kowa, am talking about my life a..." Shiru yay domin wlh bai san yama ce hakan ba, da mamaki tace.
"Akeem right?" Kai ya Waga mata yana runtse idanunsa wlh yana rufe idanunsa Akeela yake gani wannan masifar da mai yay kama wacce lukutar bala'i ne har haka, yay addu'ar yay sada?ar akan Ubangiji ya cire masa komai amma kamar ?ara masa wutar so da kuma ?aunar Yarinyar ake, kullum baya iya bacci saboda tsananin damuwa da kuma hanyar da zaibi ya samu Yarinyar as his wife.
Kasa magana yay domin at this time ji yake komai nashi ya tsaya cak, gane kamar baya fahimtar abinda take faWa masa ne yasa Ummi faWin.
"Ya dace for now ace Akeem yasan who is he, tell him the truth" da wani mugun sauri Abbu ya kalleta kafin yace..
"Ayusher" tunda ya kira real name Winta tasan da matsala hakan yasa tace.
"Na'am" ta faWa a sanyaye tana jin kamar tayi broking promised Win da tayi masa, cikin Waure fuska babu alamar wasa ko kaWan yace.
"I trusted you that why na faWa maki everything da nake hiding akan my poor my Akeem, wlh billahi ina rabuwa dake a duk sanda kikai ?o?arin faWin wannan sirrin ga wani,
I'm not mad ina da hankali duk abinda nake ina sane, to stop all this kawai keep prayers for me it will be better"
Idanunta kawai ta tsora masa tana kallon yadda yake zazzaga masifa idanunsa har wani rufewa yake.
Mi?ewa tayi ba tare kuma da tace komai ba, damuwa da kuma mamakin al'amarin Abbu ya fara bata tsoro, tana fita ya Wauki car key Winsa yay waje ta ?ofar baya.
Tana fitowa ta samu Akeela dur?oshe ta ?an?ame Jikinta waje guda, tama kasa kuka sai Ajjiyar zuciya take saukewa, a hankali Ummi ta sanya hannunta da niyyar taSa ta wata razananiyyar ?ara ta sanya tare da faWin
"Wayyooo Allah Bobbo!!" saukar sautin Muryarta a cikin kunansa da kuma yadda ta ambaci sunan "Bobbo" ya sanya shi tsayawa cak tare da juyawa ya kalli downstairs Win da sauri kuma ya juya ya nufi part Win gym Winsa, yana zuwa ya zame rigar jikinsa nan da nan murWaWWan jikinsa ya bayyana ga yadda duk six packs of his body Winsa suka bayyana, nonowasa har wani irin rawa suke saboda yadda suke da girma,
Jikinsa na wani tsuma ya wani mashine Muscle asylum ya shigayi da sauri yana wani irin huci da fesar da iska, kamar wanda zai sauke fushinsa da kuma Sacin ransa akan mashine Win ya Wauki good 30mnts kafin ya nufi wani mashine Win Chic Physique yana farawa ?irjinsa ya fara wata ?ara yana buWewa, Wannan dalilin yasa kullum ?irjin Akeem ?ara faWi yake sai ya sanya mutane biyu zuwa uku ya rufe ruff.
A hankali Mami dake ba?in ?ofar gym Win ta shiga knocking amma yay banza, bawai dan baya so a shigo ba kawai baya jin zai iya buWe baki haka yay Magana ne.
Jin shiru yasa Mami buWe ?ofar a hankali ta shigo, tana shigowa ta same zaune da sauri ta Wauke idanunta saboda wata ?yakkyawar bugawa da Zuciyarta tayi, wlh zata iya cewa bata taSa ganin Mutum like Akeem ba.
Ai Wannan mace ta shiga hannunsa ta shiga uku a wajansa, Wauke wannan tunanin tayi kafin kuma a hankali tace.
"Nasan ranka ya Saci tunda har ka sauke fushinka akan wannan gyms Win, amma Akeem ina ga zaifi ka zame hannunka akan wannan mganar kafin su fara yi mana Wauki Wai Wai,
Kaga wlh shigowar Yarinyar nan ya zama bala'i mun rasa Adnan gashi yanzu hatta Abbu bana gane kansa, gaskiya a nemi mafita ko dai akaita wani wajan ko a sallamawa gidan marayu ita"
Ta faWa kanta a ?asa dan bata jin zata iya kallansa saboda yadda jikinsa yake ko riga babu, jin shiru yasa ta Waga kanta amma ga mamakinta ko inuwar Akeem babu,
Wata ?wafa tayi kafin ta fita daga cikin part Win.
Ummi ta kalli Akeela wacce Jikinta yake rawa cikin tausayinta tace.
"Sorry Daughter nice"
Ta faWa tana rungome ta, wani irin ?an?ame jikin Ummi tayi tare da fashewa da wani irin kuka mai tsoma zuciya, daman wajan kukan take nema ta rasa dan haka yanzu jikin Ummi ya zame mata wata mafaka,
Baba Rabi dake tsaye tace.
"Ina tsoran ranar da mutanan Akeela zasu har zu?a sai kowa ya raina kansa" da sauri tace "a'a bana son mugun bakin can, can in sha Allah bakinki ya sari Wanyan kashi ta Allah bata Mutum ba magani zan nemu mata yanzu nan"
A hankali Ummi tace.
"Akeela" cikin kuka tare da jan ajjiyar zcy tace "Ummi Bobbo, Bobbo zani Ummi zan mutu dan Allah ki kaini"
Da mamaki Ummi tace "Bobbo?"
Kallan su Aleema tayi da suke tsaye sai zare ido suke kafin kuma a hankali tace "waye haka?" Girgiza kai sukai Afaf tace.
"Ummi bamu san shi ba"
Jinjina kai Ummi tayi tace "ok rakata wajan Akeem kilan ko bata jin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login