Showing 96001 words to 99000 words out of 413917 words

Chapter 33 - KURKUKUN KADDARA BOOK 3 4 HAUSA NOVELS BY BOSS BATURE.doc

27 Feb 2026

2665

Ya iya motsa la66ansa Ya furta sunan faryat, lokacin Waya annurin fuskar hajiya turai Ya Wauke Wuff, saboda ta fahimci silar shigarshi halin da yake aciki, batasan ya zatai da jazz ba, tayi fama da shi akan ya rabu da faryat amma ya?iya saboda tasan bazata ta6a auran shi ba, hasalima ma yarinyar bata kwanta mata aranta ba, saboda fitsararta da rashin kunyarta..

"Jazz yaushe ne zaka daina yaudarar kanka akan yarinyar nan? sau nawa ina maka gargadi akan ka fita sabgarta? Na fada maka ba sonka takeyi ba yakamata ka hakura ka nemi wata ay ba ita kadai bace mace a duniya....." kafin ta ?are maganar ya tarin numfashin ta da cewa"bazan iyaba mommy, Allah ne ya jarabce ni da sonta, wallahi nayi kokarin cireta araina amma na kasa ki tayani da addu'a Allah ya yaye min sonta in ba haka ba zatai silar da zan rasa raina..."

har saida gaban turai Ya fadi jin abun da yace, ta fahimci mahaukacin son da yakema faryat ba lallai Ya fahimce ta ba

"Me tayi maka ne"? labari Ya fara bata na abun da Ya faru tsakaninsu lokacin da ya je wurinta bai 6oye mata komai ba, har nemansa da tayi don ya bata hadin kai,

"Mom kullum na kirata sai ta ci mutuncina, tace wai ni ba namiji bane tunda bazan iya biya mata bukatarta ba, sannan bazata ta6a auran mara asali dan tsohuwar mai aikin gidan su ba...." ya faWa idanunsa cike tab da kwalla

Ita kanta hajiya turai hawayen ne ke sintiri kan kuncinta, ta tsani taji ana yi mashi gorin asali kamar kanshi farau, ta rasa gane meke damun wasu mutanan sun manta cewa bawa bashi ke daurawa kansa ba? Allah ne Yake kaddara masa rayuwarsa?

"Jazz ta yi kuskure A kalamanta, wallahi sai tayi danasani, saboda ka fi karfinta nesa ba kusa ba, kuma kaine cikakken mai asali tunda kana jin tsoron Allah kuma ka tsare mutuncinka, ni in banda kaddarar so ina kai ina Faryat"? ta faWa ranta amatu?ar 6ace

"Tafi ni komai tun da tana da asali"

"Kaima kana da asali jazz" da sauri Ya kalle ta

"Mom bangane me kike nufi ba, ke da kanki kika fada min baki da kowa a danginki mahaifina Ya rasu" girgiza kai tayi"na fada maka hakanne saboda ka fidda rai da kowa nawa, bana son maganar jazz ka cigaba da hakuri in sha Allah komai ya kusa zuwa karshe" tun da tafara magana jazz Yake kallonta har yau ya rasa gane dalilin dayasa bata son tayi maganar abun da Ya shafi danginsa, shi dama yasan dole tana da family dinta akwai dai wani abin da take 6oye masa, duk da yana neman ?arin bayani daga gareta sai dai ya hakura yabarwa zuciyarsa zai cigaba da hakuri kamar yadda ta ce har zuwa lokacin da zata sanar da shi komai....

Shiru sukayi na wani lokaci babu mai magana a cikin su,

"Ina ibad"? ya tambaya yana kallon ta

"Tun bayan sallar Isha' Yai bacci, ya yi jiran dawowarka har fadamin yai ya kira layinka bakai picking ba"

murmushi yayi"Allah sarki Wan uwana, dama nasan dole ya neme ni, na sanya wayar a silent ne saboda aiki da nakeyi"


"Bari na kawo maka dinner dinka nasan kana jin yunwa, but pls ka shiga toilet ka wanke fuskarka bana son ganin hawayen nan" ta fada tana nuna face dinsa da yatsa amsa mata yai da toh da sauri ya sauko daga kan gadon Ya nufi toilet.

Tana ta bin bayansa da kallo har ya shige kafin Ta mike ta fito daga dakin

Kitchen ta shiga ta shirya masu abinci ta fara kaima jazz a room dinsa kafin ta dauki na sir mubarak ta nufi dakin su

Lokacin da ta shiga a tsaye ta same shi hannun shi ru?e da wayarshi Yana daddanata har ya sanya kayan baccinsa

"Ina kika je ne" ya fada ba tare daya kalle ta ba

"Na shiga kitchen shirya maku abinci ne," ta fada tare da ajiye masa tray din bisa table, murmushin gefen fuska ya dan saki batare data ankara ba, abun da bata sani ba tun time da ta shiga dakin jazz Ya fito Yabi bayanta gaba daya ya ji maganganun da su ka tattauna har recording voices dinsu yayi a wayarsa, yayi mamaki abun da yaji suna tattaunawa, maganganun sun tsaya masa aransa, wani lokaci turai tana da zurfin ciki, in har ba la6e yayi mata ba ita da jazz bayajin damuwarsu sai in tura takai bango tukunna take sanar da shi.

_______________________________
'?

Aneelerh har tayi shirin kwanciya bacci, sautin ringing din wayarta ya dakatar da ita, A hankali ta kai hannu ta dauki wayar ganin sunan surukar arzi?i yasa tayi saurin picking call din idanunta na akan baby junaid dake kwance kan mattress Yana sharar baccin sa

Cikin girmama suka gaisa da junansu

"Aneelerh kwana biyu? Ya ki ke Ya su mamin"?

"Alhamdulillah, muna nan lafiya lou"

"Ina jikan nawa ko har anyi bacci"

"Yayi bacci tun Wazu"

"Allah sarki nayi missing nashi, Ya maganar zuwan naku?

"In sha Allah, cikin week din nan zamu zo"

"Allah yakaimu lafiya" ta amsa mata da ameen daga bisani sukayi sallama taso ta fada ma hajiya adama zancen dawowar benazir amma ta bari sai benazir Win tazo gidansu sai ta kira ta awaya suyi magana don ta bata mamaki, murmushi tayi tare da ajiye wayar kan nightstand, ta janyo junaid on her chest ta rungume abun ta.

_________________________________
'?


_Dare Mahutar bawa, sai dai bakowa ne ke samun kwanciyar hankalin runtsawa a cikin sa ba, saboda akwai wanda ya manta yaushe rabon da idanunsa su runtsa saboda rashin kwanciyar hankali_

*=?y?GIDAN KURKUKUN ?ADDARA=?y?*


Daki ne madaidaici mai fadi da tsayin gaske, irin ginin dutsen nan ne dayai shekara aru aru, daga saman dakin fitilun kwai ne guda uku masu haske idan ka kalli bangon dakin ta ko'ina jirwayen jinine da ya daskare, kai harta iskar dakin ta gauraya da karnin jini da warin jikin mutanan dake rayuwa a cikin sa.

Matasan ?an matane zazzaune kan gadajen ?arfe, kowaccen su tana asanye da guntuwar riga launin ja wadda bata rufe gwiwar ?afarsu ba sun rame sun ?anjame fatar jikinsu duk sahun yakushi da kurajen fata kai gaba dayansu sun koWe baka gane fari acikin su saboda duhun da fatarsu tayi wanda bakomai ne yajawo hakan ba face u?ubar da suke fuskanta, wadannan bayin Allahn babu irin tashin hankalin da ba su gani ba sunga bala'e da masifa tsirararsa, gaba daya an salwantar da rayuwarsu, tun lokacin da aka kaddara masu rayuwa agidan kurkukun ?addara amfani ake da su kamar injina, babu wani sassauci.

gaba Wayansu babu wacce ta haura shekara sha bakwai dukansu matasan ?an matane gwanin ban tausayi, dukkan gabban jikinsu sun raunata, ko tafiya ba su iyayi sai dai adauke su akai su inda za'a yi amfani da su in angama a dawo da su=?-? zuciyarsu da fargaba take bugawa, numfashin su da tashin hankali suke buso shi, idanunsu sun kumbura suntum sun ?afe saboda tsabar kukan da suke sha wanda tun sunayi hawaye na zuba har takaiga ruwan hawayen sun daina fitowa sai dai kukan zuciya mai Wacin gaske, basu da wani burin dayawuce Allah Ya dauki ransu su huta.


Biyo bayan da Garkuwa Ya gudu tare da wasu daga cikin prison ha?i?a ran Elders yayi mugun 6aci matu?a sun harzu?a evil heart dinsu ta hasala, wanda silar hakan Yaja suka fara azabtar da sauran prisoners dake agidan kurkukun ?addara, babu imani ko miskala zarratin yanzu ko abinci mai dadi babu a gidan kurkukun ?addara babu wani jin dadi ko na da?i?a sai ba?ar izayar rayuwa, Allah ne kadai Yasan adadin jinin da suka zubda na yaran da suke raino, da kuma Yaran da suka gur6ata ma rayuwa, wani shiri suka fara yiwa kansu saboda suna hasashen akowani lokaci za'a iya kawo masu farmakin bazata, kuma suna da tabbacin asirin su yana dab da tonuwa, basu ta6a fuskantar barazana da tashin hankali irin na wannan lokacin ba!!

_Zaman tattaunawa sukayi a karo na biyu a dakin sirrinsu wanda a lokacin suka yanke shawarar za su ba Waya daga cikin Evil giant Win da suke da su horon zama prison shield saboda asamu wanda zai maye masu gurbin Garkuwar su da suka rasa saboda sun fahimci yayi masu nisan kiwon da ba zasu iya tan?wara shi ba, da bu?atar su samu wanda zai zamanto abokin karawar Garkuwa, saboda a halin Yanzu Idan aka kawo masu farmaki tare da shi to kuwa tabbas za'a ci galaba a kansu tun da babu wani giant da zai Iya karawa da shi idan ba su elders din ba, amma Idan suka gurfanar da sabon Giant din su mai ru?e da mukamin prison shield zai yi wuya a iya rusa su in ba wani iko na Allah ba, sannan shi wannan giant din zai iya aikata duk wani rashin imani da suke so, ba a halicci zuciyarsa da imani acikin ta ba, ba?in mugune kuma azzalumin mutun ne shu'umi mai hadarin gaske, baisan menene tausayi ba, kurma ne sannan makahone bayaji baya gani in ba umarnin ubayen gidansa ba wato Elders, Shi fa wannan giant din baida mararraba da bakin shaidanin Aljani saboda sune suka rinjayi halittarsa ta Wan adam_



*Daga Al?alamin Boss Bature=???
'
'?*


*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*
[10/1, 18:58] +234 903 893 6460: _*~
'=???BOSSLADIESWRITERS=???*~_



3,F 'DB/=???=?%?=???


~Takun ?arshe=?%?~



Dedicated to Aunty Kubra=???=???



B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=???=???=??


An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=???=???




Daga al?alamin Boss Bature=???
'




_________________________________E23
'?




Baiyanar sa tamkar bainar mutuwa ne, zaiyi wuya mutun ya hada ido da shi ba tare da zuciyarsa tayi yunkurin dakatawa da bugawa saboda firgitarwar dake gare sa, shin wanene Wannan Evil giant din?


Asalin Sunan sa Jeremiah shi tun fil azal mugun mutunne tunkafin zamantowarsa Giant mugunta da zalunci kaWai yasa a gaba, inaga yanzu da suka fara ba shi horon zama Garkuwar prison abun ba'a magana babban abun da zai baka mamaki ?arancin shekarunsa dududu bai fi sa'an garkuwa ba amma a halitta basamude ne saboda girman jikinsa.

A yanzu haka Yana a cikin Rijiyar sirihi, wato mataki na ?arshe da suke ba mutun na horan zama evil giant, ita wannan rijiyar sihirin bata ruwa bace, mazauni ne na bakaken aljanu da shaiWanu, kwanan watan da za su gurfanar da shi yayi dai dai da lokacin da suka Waga na yin black night, aranar za su fiddo da shi saboda rashin imani da zalunci, nayi imanin ko makiyina bazanyi mashi fatan yakai wannan ranar agidan kurkukun ?addara ba saboda musifar da zata afku na bayyanar Jeremiah, rayuka ne za'a salwantar bila adadin ba yara ba ba kanana ba ba tsoffi ba hatta jarirai ba zasu ?yale ba wa'iyazubillah.....

________________________________
'?

Motsin buWe ?ofar Wakin ce ta karaWe kunnuwansu kamar gumaka babu wanda ya motsa a cikin su sai faman zare idanunsu su ke yi, gaba daya sun sha jinin jikin su saboda sun san ba alkhairi ba ne ya ke tunkaro su.


Dattijuwar macace tsohuwa tukuf, gata doguwa kamar Fatalwa, tun daga kasa har sama ta rufe jikinta da doguwar riga mai hula launin Ja, hannunta Waya ru?e da sanda, kafafuwanta suna asanye cikin jajayen takalma, ta rufe fuskarta da mask launin Ja, tsoffin Idanunta ne kaWai a buWe, zuciyar mace da rauni aka santa amma ita wannan baiwar Allahn babu zuciyar imani a kirjinta, batasan menene tausayi ba, muguwar macace shaidaniya mai hali irin na kafuran farko, daga gaban rigarta akwai taurari uku masu kyalli daga gani tana ruke da babban mu?ami na gidan kurkukun ?addara.

A hankali ta zura kafarta sautin takun tafiyarta kamar na dawakai babu sassauci, daga bayanta akwai wasu gabza gabzan Giants dake take mata baya su biyu, Waya daga cikin su yana a ru?e da madaidaiciyar tukunyar ?asa an rufe samanta da jan ?yalle, yayin da Wayan kuma Yake ruke da faranti mai Wauke da ganye sai ?ananun kofuna da alama ruwa ne a cikin su.


A tsakar Dakin Ta dakata da yin tafiyar, wani kaskantaccen kallo ta soma jefa masu Waya bayan Waya kafin ta ba giants din umarnin su fara gudanar da abun da Ya kawo su.

Mai Wauke da tukunyar ne Ya sauke ta ?asa yasa hannu ya buWe jan ?yallen da suka rufe ta da shi, cikin takun majiya ?arfi Ya nufi gadajen ?an matan, Waya bayan Waya ya ke dam?ar su da karfi sannan ya cusa yatsun hannunsa tsakankanin cinyoyinsu, wata auduga ce naWe cikin panties din su yake za?ulowa jawur da ita, wani sabon salo suka 6ullo da shi idan yaran suka fara yin jinin al'ada sai su sanya masu audugar da suka tsaface ta a cikin panties dinsu, ita amfanin ta jinin al'adar da suke zubdawa ta ke tsanewa ta ru?e sa a jikinta ko Wiga baya yi, suna yin hakan ne saboda a bu?ace suke da jinin na su wani mugun sihirine suke yi da shi.


Tuni sautin koke koken su Ya cika dakin, Jikinsu sai kerma Yake yi saboda tashin hankali, duk audugar da ya curo a gabansu cikin tukunyar ya ke zuba su,, bayan Ya gama dattijuwar tai gyaran murya, da sauri Wayan giant Win me ruke da faranti Yabi su Waya bayan Waya ya mika masu kofunan, wani ruwan sihirine a ciki mai kamar jini, ga ?arni warinsa babu dadin sha?a, bayin Allah kamar za su zauce a haka suke shan ruwan wasu har sun fara yunkurin amai amma saboda fargaban kada su zubda a azabtar da su yasa suka daure suna sha.


Wani irin Waci ne Ya ratsa ma?ogwaronsu tuni idanunsu sun kaWa jawur tamkar garwashin wuta.

"Zaku Iya ba su ganyen" dattijuwar ce ta furta maganar, watsa masu ganyen su ka yi a ?asa, bayin Allah jiki ba kwari suka sauko kasa kamar dabbobi haka suka kama cin ganyen da aka watso masu ?asa.

Shu'umin murmushi dattijuwar ta saki ta cikin mask dinta, Har zata Juya kwatsam idanunta suka sauka akan Gado mai Wauke da number 100, A hanzarce Ta wurga tsoffin idanunta kan Yaran dake cin ganyen rigunansu tabi da kallo masu dauke da numbers from 80 suka fara har izuwa 99 amma babu 100 nan take ta fahimci bata acikin su lokaci Waya yanayin fuskarta ya canza zuwa 6acin rai.

Da kakkausar Murya mai amo Ta furta sunanta

"GABRIELA"! ta faWa tana zare idanu cikin 6acin rai

"Kada ki kuskura ki bari na sake maimaita kiran sunanki! Ki fito tun kafin ranki Ya 6aci"! Shiru babu alamun wadda aka kira da sunan Gabriela zata fito daga ma6uyarta, ran dattijuwar ya 6aci matuka ta fusata sai faman zazzare idanu takeyi tana bin ko'ina na dakin da kallo, Har yau tana mai mamakin karfin halin Yarinyar da rashin tsoranta, ga kafiyar tsiya abun a jinin ta ya ke..

Kallon sauran yaran tayi"Ina Yar uwarku gabriela take" da tsawa ta furta maganar, muryoyinsu na kerma suka amsa da cewa ba su san inda take ba..

?aga murya ta kuma Yi a karo na biyu ta furta"nasan kina saurarona! Idan har baki fito ba, zakija ma sauran ?an uwanki! Ina mai baki umarnin ki gurfanar da kanki agabana tunkafin In za?ulo ki da hannu na" ta fada tana huci kamar zakanya, sarai tasan inda ta 6oya amma saboda karfin izza tafi son ta kawo kanta agabanta.. "

Kallon giant din da ke a gefenta tay, kamar jira yake ta bashi Umarni, azafafe Ya Nufi gadon mai number Wari, Ya zura hannu Ya dam?o ?afarta Kamar yar dambe haka tadinga bubbuge shi da kafafunta hada karfin halin naushin sa da hannunta, wurgo da ita yai waje ta gangaro kan floor, yar guntuwar rigarta tuni ta tattare ta haura kan waist dinta da sauri ta sanya hannu ta kamo rigar ta lullu6e mazaunanta, gaba daya nannaWadWiyar sumar kanta ta rufe fuskarta.


Yun?urawa tayi da karfi ta mi?e tare da dun?ule yatsun hannayen ta alamar zatai faWa sai faman haki take yi tana huci, daga ganin idanunta babu tsoro a cikin su, duk irin azabtarwar da ake yi masu baisa zuciyarta ta raunana ba, duk cikin yaran babu mai irin karfin halin ta.


wani irin gumi ke tsastsafowa ta hancin ta da gefen kanta, Yarinyar ba karamin kyau ne da ita ba, ga dirin jiki tana shape irin na ?arfafan mata, gaba Waya jikinta tabon raunuka ne, gefen goshin ta hada Winkin ciwo da aka ta6a yi mata agidan kurkukun sakamakon wani mugun rauni da ta ta6a ji akwanakin baya.

Shu'umar dariya Dattijuwar ta saki tana tafa hannayenta kafin ta jinjina mata da babban yatsa ta ce"sannu da kokari Gabriella, da ace bakiyi min hakan ba da ban shaida ke jinin jatuminki bace, karfin halin ki yana burgeni ina son inga mace haka..." ta fada tana cigaba da sakin dariya mai sautin gaske.

Gabriela dake kallonta tsantsar tsanarta take ji, ta tsani matar fiye da yadda ta tsani kowa a duniyar nan...
Cike da karfin hali Ta furta"muguwa azzaluma.."


kafin ta ?are maganar dattijuwar ta daka mata tsawa mai razanarwa, a firgice sauran yan uwanta suka koma kan gadonsu jiki na kerma.

Ita kuwa wadda akai ma tsawar babu alamun firgita atare da ita kamar ana tunzurata taci gaba da fadin"kin manta abunda na ta6a fada maki? Ni bana jin tsoronku har bada azabtarwar ku ba zata ta6a sanyani yi maku biyayya ba saboda ku din dabbobine dakikai kuma jahilai sai kun yi mummunan ?arshe a wulakance zaku mutu...' ta faWa tana cije la66anta da gumi ya ji?a su.

Idanu a matu?ar zazzare dattijuwar ke kallonta da wani irin fusata ta kalli Waya daga cikin giant din dake take mata baya da ido tayi masa magana, cikin takun majiya karfi Ya nufi gabriella gadan gadan, lokaci Waya ta soma ja da baya hankalinta a matu?ar tashe batasan me zai aikata mata ba, babban abun da take jima tsoro kada ta rasa ranta ba tare da ta cika burinta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login