Showing 108001 words to 111000 words out of 413917 words

Chapter 37 - KURKUKUN KADDARA BOOK 3 4 HAUSA NOVELS BY BOSS BATURE.doc

27 Feb 2026

4490

yake tayi"bakomai auntyna.."

"Kedai faWa min gaskiya ko dai damuwar rashin wayarki ne"? Da sauri tace a'a wlh ba haka bane

"To menene tun Wazu kin ?i motsawa, Na fa faWa miki da wuri zasu zo watakil ma sun kamo hanya,"

"I'm sorry bari na fara Yanzu zan kammala in sha Allah kafin ma su ?araso mun gama komai"

Har sun kusa kammala girkin Mami ta shigo kitchen din tana fadin"wai wai irin wannan kamshi haka? Tun da ga Waki nake sha?o shi, lallai Yau bakin mu zasu kwashi gyara" murmushi kowan nan su Ya saki

"Mami sannu zuwa, me kikeso na zuba maki" zahra ce tay maganar

"Ni iya juice din nan Ya ishe ni, sai dai bansan ko ummi zata bukaci wani abu ba"

Zahra tace"to mami, bari na zuba maku hada snacks"

"Yawwa zahra na, adan sanya min kankara aciki zaifi dadin sha" ta amsa mata da toh

Kallon aneelerh tayi"har su nawa ne zasu zo naji dazu kamar kince hada Yayanta shureim"

"Eh hada shi tare da Wiyar Uncle din ta"

Mami tace masha Allah, Allah Ya kawo su lafiya, bari na koma falon kada na cika ku da surutu...." har ta kusa fita ta kuma juyowa tana fadin"zahra ina jira"

"Toh mami yanzun nan zaki ganni"

Bata jima da fita ba, zahra taje ta kai masu a falo....



_____________________________
'?

?arfe sha biyu daidai benazir tana atsaye gaban mirror ta kammala shiryawa cikin atampha riga da skirt sun kama jikinta, ta tsara make up akan fuskarta wani irin kyawune ya ?ara bayyana ta fito Was balarabiyarta, ta kashe daurin dankwali bayan ta gama ta mi?e ta dauko mayafin ta dake a ninke kan mattress ta yafa shi a kafaWa, jujjuyawa tayi gaban mirror din kafin ta sakarma kanta murmushi kyawawan dimples dinsa suka lotsa..

"Aunty benazir yaya shureim yace in baki fito ba zamu tafi mu barki agida" ta cikin mirror ta hango zeentu da tayi maganar, kamar aljanna ta ca6a uban adon lace launin blue sky mai walwali da daukar ido, Wan ?aramin bakinta ta shafe shi da jan baki, ga wani daurin dankwali da akayi mata mai kama da ture kaga tsiya ta sauko da gashin ta, ziririn wuyanta yana asanye da ziririyar sar?ar diamond

A sukwane Benazir ta juyo fuska adaure ta kalle ta har saida tasha jinin jikin ta

Da ?arfi ta furta"zeenatu? meye haka? Wannan ado sai kace zamu je gidan surukan ki?

Zazzare idanu tayi"ay ni ba su nayi ma kwalliya ba, ta yaya shureim ce amma idan baki son gani na da ita sai na canza wasu kayan in goge kwalliyar"

Yamutsa fuska benazir tayi"da dai yafi saboda baki kyau ba, ko meye na shafa powder wai ke kinga fuskarki kuwa? Kamar wata fatalwa? Kina fara dole sai kin shafa powder? So kike ki zama zabayyana ne"? shiru tayi tuni annurin fuskarta ya fara daukewa muryarta da yar shagwa6a tace"Aunty benazir ay na fada maki mommy ma tana shafa powder in zatay ma daddy kwalliya, kuma kema ay fara ce sol amma kina shafa powder...." kafin ta ?are maganar benazir tace"naji, amma ay ban kaiki haske ba, bana son jan magana kije ki canza kaya in har kinaso mu je dake"

idanunta ne suka cicciko tab da kwalla benazir dake kallonta aranta ta ce kawai daga zan kara ki mu fita sai ki fini kyau hada wata sar?ar diamond...."


Muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"wallahi bazan canza kayan ba, ay yaya shureim yace nayi mashi kyau, kuma yace duk inda zaije ?afarsa ?afata don haka dole aje dani aunty benazir" ranta yakai makura 6aci juyawa tayi da gudu zata fuce daga dakin cikin rashin sa'a highhills din kafarda suka turguWe gaba daya ta tafi zata kife ?asa cikin zafin nama dr shureim Ya ru?ota ta dawo jikinsa babu wanda yasan da zuwansa a cikin su ashe yabiyo bayan zeenatu.

Wankan shadda ne a jikin shi, zeenatu na jin dumin jikinshi ta ?ankameshi tana fada masa abun da benazir tace

Murmushi yasaki yana kallon benazir dake kallon sa

Da buWar bakinsa sai cewa yai"ke baki gane ba? Kishi take yi dake saboda kinfi ta haWuwa, itafa tun tana ?arama in za'aje unguwa tafi so taga tafi kowa kyau don haka kada ki damu dabi'arta ce" jin wannan maganar yasa zeenatu fashewa da dariya har hakoranta suka bayyana.
Ta6e baki benazir tayi fuskarta da dan murmushi tace"yaya shureim yanzu abun da kai ka kyauta? Agaban zeenatu kake fadin hakan? So kake ta raina ni"?

?aga mata gira yai alamar eh, jinjina kai tay"bakomai, na fahimci kafi son zeenatu akaina, soyayya ta rufe maka ido ya shureim ka rasa ma wa zaka so sai wannan ifritun sa'ar ?ar ciki na" ta fada da zolaya tana nuna zeenatu

"Ahaka nakesonta" ya fada yana murmushi, zeenatu sai dadi takeji har wani ?ara ma?ala hannunta acikin nasa take

"Mu munyi gaba Ki iske mu a mota" yana ?are maganar Yaja hannun zeenatu suka fuce, da sauri benazir ta dauko mayafi ta yafa a kafaWa, hannun ta ru?e da yar purse ta fito

A falo suka iske su hajiya layla suna fira kamar wani abu bai ta6a faruwa ba, Yanzu ta kwantar da hankalinta tun bayan abun da Ya faru jiya

"Zamu tafi mommy asanya mana albarkar iyaye" dr shurem ne yai maganar, atare suka dago da murmushi akan fuskokinsu

Hajiya sara tace"masha Allah, tabarakallahu ahsanul khalikin kunyi kyau kamar dollars" dariya suka sanya gaba dayansu

Fuskar hajiya layla da murmushi tace"nima naso aje unguwar nan dani amma zan bari zuwa nagaba" ta fada yayin da aranta take jin fargaban abun da benazir zata juyo awurin kawarta aneelerh tasan zaiyi wuya in bata fada mata ainihin abun da ya faru da mijinta da yar ta ba, daga nan zata gane tayi mata ?aryane, tuna wannan yasa taji jikinta yayi sanyi ji take kamar ta hana au zuwa gidan saboda batason 6acin ran benazir ko kadan, fatanta Allah Yasa aneelerh tayi hankalin boye mata gaskiya.

"Mommy layla ni da aunty benazir wayafi kyau"? Zeenatu ce tay maganar da sokana
"Ay bama haWi kin fita kyau nesa ba kusa ba" acewar layla da sauri hajiya sarah tace"a'a bana son sonkai Allah, aiko makaho ya shafa yasan wayafi kyau, auntynki tafi ki kyau nesa ba kusa ba, itafa jinin larabawa ce" kwa6e fuska zeenatu tayi jin abun da mommynta tace, da sauri ta kalli benazir dake yi mata dariya zumbura mata baki tayi

"Shureim zata bata maku lokaci, Ku tafi ku kyaleta, dama daddynta dakyar ya amince ta biku," yana murmushi yace"toh mommy mu zamu wuce" atare suka hada baki wurin firta"Allah yakaiku lafiya, ku gaida mutanan gidan"
"Zasuji in sha Allah"
Har sun kusa fita falon hajiya layla ta ce"idan kun isa gidan Benazir ki kirani awaya inason yin magana da aneelerh" amsa mata tayi da toh kafin suka fuce, su zeenatu sai rawar kai akeyi za'aje unguwa...

Abakin motar Dr shureim suka tsaya benazir ta fara daukar su hotuna da wayarta har kusan kala takwas bayan sunyi atare tayima zeenatu tare da dr shureim kafin taba zeenatu wayar tayi mata ita kadai sai kuma tayi atare da shureim......

Shiga motar sukai, Dr shureim yana a driver's seat zeenatu na zaune gefensa, benazir kadai suka bari a backseat.

"yau ni za'a nunawa wariyar, wato zeenatu ce ta gaban mota, ni kuma ta baya babu komai nima idan mijina ya dawo zan koma ta gaban motarsa ne" dariya sukayi gaba dayansu,

Bayan yai wa motar key ya fara driving a hankali Ya nufi gate din gidan babu wanda ya dakatar da su saboda an basu umarnin su barsu su fita.

Bayan motarsu ta haura kan titi kowa Ya nutsu, zeenatu sai satar kallon benazir takeyi ta mirror din motar har gwalo take mata saboda ansanyata agaban mota

Murmushi benazir tayi tare da Wan girgiza kanta aranta ta ayyana bayan sangarta hada ?uruciya ke damun ki

"Aunty benazir masu number din nan ba su ?ara kiran layin ba"?

"Namanta ban fada maki ba, me layin ta kirani awaya, yarinya ce kamar ki, ashe ta sanya wrong number ne, ko jiya na kirata awaya mun gaisa saboda ta kwanta min araina"


*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*


*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*
[10/1, 18:58] +234 903 893 6460: ___________________________________
'?

S'

"Yaya shurem wani abu ya faru ne"?

Tun daga farkon abun da ya faru bayan komawar su gida ya fara sanar da ita kafin ya ?ara da cewa"Yanzu haka da nakeyi maki magana muna a asibiti, an kwantar da ita, cos She is completely unconscious, sunan mijinta da ?arta kadai take fadi, kuma dr ya tabbatar mana da cewa she is suffering from depression and panic attacks, sannan in har bata samu abun da take so ba zamu Iya rasa ta...."


kusan suman tsaye Aneelerh tayi jiki asanyaye ta sulale daga jikin motar ta zu?unna, idanunta cike tab da ?walla take ambaton inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un! A kalla ta ambaci hakan yafi sau a kirga, zuciyarta da matsanancin karfi take bugawa kamar zata fasa kirjin ta...

"Aneelerh ku ta yamu da addu'a, benazir taci wahala banaso narasa ?ar uwata.... " cikin rauni na murya yayi maganar

Zuciyarta ce ta raya mata me zai hana ta sanar da shi zancen Yarinyar da suke hasashen unaisah ce ko dan hankalinsu Ya kwanta..

Da sauri tace yaya shurem akwai abunda nakeson sanar dakai, duk da bani da tabbaci...."

Cikin rauni na murya ya furta menene? a tsanake Aneeelerh ta kwashe komai ta sanar da shi

"Yanzu haka muna abakin estate din ba'a kaiga ba mu izinin shiga ciki ba, kaga idan Ya tabbata unaisah ce shikenan Zamu samu maslahar ciwon benazir...."

Tana Iya jiyo Sautin ajiyar zuciyar dr shureim"Aneeelrh baki Ji yadda naji ba, Ubangiji Allah Yasa adace, Dan Allah Duk Yadda ake ciki Ki sanar dani....."

"In sha Allah Yaya Shureim zaka ji daga gareni, awani asibiti ne aka kwantar da ita"?

Yace"Obie International hospital"

"Ubangiji Allah Ya tashi kafadunta, in sha Allah zamuzo dubata, Allah Ya bata lafiya" bayan sunyi sallama hawayene suka wanke fuskar Aneelerh
"Aunty Aneelerh meya faru? Su zahrane suke tambayarta
Cikin shesshe?ar kuka ta kwashe komai ta sanar da su, gaba Waya jikinsu yayi sanyi zuciyarsu ta karaya, musamman Aneeleerh wadda tuni ta sulele jikin motar ta zu?unna tare da kifa kanta tsakanin cinyoyin ta...

_______________________________
'?


Bayan dr shureim Yai sallama da Aneelerh, Wagowa yayi da idanunsa wadanda suka kaWa jawur da su shi kadai ne tsaye a corner din da yai wayar, jiya izuwa yau gaba Waya ya fita hayyacinsa sam babu nutsuwa a tare da shi, Fatan shi Allah Yasa su Aneelerh suyi nasarar gano yarinyar nan kuma Allah Yasa ?ar benazir din ce da kuwa yafi kowa farin Ciki da hakan.

Wani abu da ya Waure masa kai a binciken da likita yai ya bayyana masu cewa akwai wani abu da ya haifar mata da matsanancin tsoro lokaci Waya Ya fara tariyo maganar maminsu lokacin daya shiga dakin take fada masa halin da suka samu benazir ta faWi ?asa rabin jikin ta a cikin toilet har kanta Ya dakuW'

Tuna wannan Ya shi Zare idanunsa, zuciyarsa na harbawa da ?arfi dama sai da yai fargaban faruwar hakan shiyasa ya kwana abakin ?ofar Wakin ashe duk da haka sai da aka kai mata hari! Duk da bai da tabbacin abunda Yake zargi Ya yanke shawarar zai jira har zuwa lokacin da benazir zata dawo cikin hayyacinta don Yaji ainihin menene yayi silar faWuwarta ?asaW'S'

Cike da rashin kwarin Jiki Ya Nufi Medical room din da aka kwantar da benazir a Emergency depertment tun kafin Ya karasa Ya hango zeenatu abakin door room din tana sharar kwalla, baiwar Allah duk ta fita hayyacinta damuwa ta hanata sukuni
Har ya ?araso Bata lura da da shi ba, saboda ta rufe fuskarta ta tafukan hannayenta.

"Zeenat! Ba nace ki daina kuka ba?"? Sanyayyar muryarsa ce ta katse mata kukanta,
Idanunta jawur ta dube shi"yaya shureim hankalina bazai ta6a kwanciya ba in har aunty benazir bata dawo hayyacin ta ba..." ta faWa tana jan numfashi
"dan Allah Yaya shureim ku nemo mata babynta da mijin ta, ni bana so na rasa ta, ni kawai zan ma daddy magana yasa a nemo mata su nasan zai iya. ..."
Ru?o hannayenta yai acikin nashi"kiyi hakuri ki daina kukan Ya isa haka! Idan har dagaske kin damu da halin da take a ciki, to kiyi mata addu'a Allah Ya bata lafiya, hakan ne zai tabbatar da kaunar da kike mata.." la66anta na kerma ta fara karanto addu'o'i

"Mu shiga daga ciki" ya faWa tare da ru?o hannunta suka shiga room din.

Su Hajiya sarah suna zaune kan kujerun dake fuskantar gadon da benazir ke akwance, babu wani mai kwanciyar hankali a cikin, musamman hajiya layla, fuskarta tayi jawur tsufanta Ya fara bayyana duk ta yamutse kamar itama bata da lafiyan.


Duk sun zuba ido suna kallon benazir wadda tun da likita yayi mata allurar bacci take ta yin shi, har wani firgita take yi kamar mai yin mafarki duk da karfin allurar cikin magagin bacci take ambaton sunan mijinta da yarta saboda sune aranta, baiwar Allah ba karamin jiki taji ba, la66anta sun bushe ?amas tayi haske kamar ba jini a jikinta, kwarin idanunta sunyi ja da su...

Agaban gadon dr shureim da zeenatu suka tsaya suna kallon ta gwanin ban tausayi, da ace suna da halin da zasu Iya cire mata ciwonta ya dawo jikin su da tuni sunyi hakan...

Wayar hajiya sarah dake a cikin purse ce ta fara ruri da sauri ta curo wayar ta duba sunan mai kiranta My boss wato Alhaji musa.

Picking call din tay ta kara wayar a kunne ko sallamarta bai amsa ba, da kakkausar murya ya ce

"Kin manta Yau kina da aiki a office"? Bata bashi amsa ba, da sauri ta mi?e ta fito daga dakin
Kafin tace"ban manta ba, I'll inform my secretary that I won't be going to work today na Wauki hutu har sai benazir ta samu lafiya, ay nayi zaton ka kirane don kaji halin da ake ciki game da lafiyarta..." kafin ta ?are maganar Ya katse da cewa"karki kuskura ki ?ara yi min magana kan benazir! Idan har ba so kike ranki Ya 6aci ba..." ranta Ya 6ace a hasale tace"wai meke damunka ne? Yarinyar nan fa yar yayanka ce, Wiyarka ce, meyasa kake nuna halin ko'in kula akanta? Sai kace ba jinin ka ba..."? Da?yar ta ?are maganar jin wata tsawa da ya daka mata muryarsa da 6acin rai Ya furta"zaki dawo gida ki sameni! Har ni kike ma magana kina Waga min murya? Kina cikin hankalin ki kuwa"?yawu ta haWiya Muryarta adabarbarce ta furta"i'm...so sorry" bata ?are maganar ba Ya furta"ki faWawa shurem ya dawo da zeenatu gida, ke kuma zaki zo ki same ni" Duff Yai rejecting call din.

Ya Salam! hankalin ta idan yai dubu toh Ya tashi, bata ta6a hasala shi irin na yau ba, duk tabi tasha jinin jikinta, fargabanta kada taja ma kanta.

_____________________________
'?

Prisoner's shield =?J?d'


A hankali Ya ware idanunsa masu Wauke da bacci da wata irin kasala ya yunkura ya mi?e haWi da jingina bayan shi jikin pillow, wani irin lalaci yake ji tun karfe 12 bai le?a ko kofar dakin sa ba, bacci kawai yakeyi, kamar baya jin dadi, short ne kaWai a jikin shi launin ja, sumar kan shi ta rufe gefen fuskarshi kamar baccin bai ishe shi ba...

Da wani irin kewar unaisah Ya farka, har mafarkinta sai da yayi, sai faman lumshe idanunsa yakeyi, kwatsam hasken Wakinsa Ya Wauke Wuff kamar an kashe switch din dakin Sam bai lura ba ko'ina yayi duhu kamar dare

"Garkuwa namu!...."! cikin kunnansa Yaji wata murya mai kama da ta dattijuwa ta ambaci sunan shi, yayi zaton gizau muryar ke yi masa shiyasa bai mayar da hankali akai ba

"Shield! Shield!! Shield!!! Rass Yaji gabanshi Ya faWi, A hanzarce Ya buWe reddish eyes dinsa sosai, a matu?ar ruWe, sam Ya gaza believing da abun da kunnuwansa suke Jiyo mashi

Durowa yayi daga kan gadon Ya soma bin ceilling din dakin da kallo, a kokarinsa naya gano ta inda sautin muryar ke fitowa.

A hankali Yake bin labulayen Wakin da kallo farat Waya zuciyarsa ta raya masa hanya Waya ce zai Iya ganin me Yi masa magana...

A hanzarce Ya juya Ya kalli inda madubin dakinsa Yake, wanda tun da jimawa Unaisah Ta rufe masa shi da towel saboda ta gane baison ganin mirror

Walking slowly Ya nufi gaban madubin Yakai Yatsun Hannunsa dake kerma Ya Yakice Towel din Ya jefar da shi

Kyawawan idanunsa Ya Waura akan mirror din duhu ne Ya mamaye cikin sa baka Iya ganin komai....

La66ansa na kerma Ya furta"KHALAW'S'..." sautin dariyarta ne Ya karaWe Wakin nashi daga ji tsohuwace tukuf

"Garkuwarmu ko da Yake Yanzu Ka koma Garkuwarsu....' A hankali ta bayyana ta cikin duhun madubin kamar Yana kallon tv tsohuwa ce tukuf ta rufe ko'ina na jikinta da fararen kaya ko fuskarta baka iya gani sai dai idanunta da suka kasance farare ?yal launin reddish irin nashi

Muryarsa na rawa Ya sake maimaita sunanta Khala

"Bani da isasshen lokaci yin magana!" ta faWa tana kallon cikin idanunshi

"Inaso nima na bada gudummuwata wurin ganin kunyi nasarar ruguza tarihin kurkukun ?addara ...." da tsantsar mamaki yake kallon dattijuwar

Cikin harshensu na matsafa ta soma kora mashi jawabi...." a karshe ta furta"I'm waiting for your attack! Don't take time, the lives of the other prisoners are in danger!" (Ina Jiran farmakin ku! kada ku dauki lokaci, rayuwar sauran fursinonin tana a cikin hatsari)..." har Ya buWe baki zaiyi magana Wuff madubin Ya dawo suffarsa ta ainihi, da sauri Ya kawar da idanunsa daga kallon mirror din Ya Wauko towel din daya jefar Ya lullu6e shi.

Jikin shi har tsuma Yake Yi, numfashin shi da hucin zafi Yake fita, Sam Ya gaza matsawa daga gaban madubin, muryarsa da tsantsar al'ajabi Ya ke maimaita sunan JEREMIAH his childhood friend as the new prison shield gaba Waya He was extremely confused, Tashin hankalin da ba'a saka mashi rana har wani tangyal tangyal yayi kamar zai faWi dakyar ya iya tsayar da kansa bisa kafafunsa abunne Ya daki heart dinsa...W'

A cikin bayanan da dattijtuwar ta sanar da shi hada kwanan watan da za su yi black night ! Shin wacece Khala!?? Baku tunanin tarko ne za'a Wana masu!? in ba haka ba tayaya matsafiya wadda take rayuwa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0