Showing 282001 words to 285000 words out of 413917 words

Chapter 95 - KURKUKUN KADDARA BOOK 3 4 HAUSA NOVELS BY BOSS BATURE.doc

27 Feb 2026

2657

da sojojin America suka tsinta a dajin Evil forest suka dam?a case dinsu a hannun hukumar mu ta Isode..."

gaba Waya sun nutsu suna sauraron shi hadi da kallon fuskar shi,

?an dakatawa yayi kafin ya daura da cewa, "...bayan bincike da hukumarmu tayi mun samu bayanai daga gurin yaran, wato wasu miyagun matsafa ne suka ?ir?iri wani gini a karkashin ?asa wanda suke kira da Gidan Kurkukun kaddara! Inda suke kulle mutanan da basu ji ba basu gani ba ta ?arfi da yaji suke killace su, anan suke aikata duk wani fasadin su.." gaba Waya hankalin Jami'an ya karkata akan shi cos ba komai suka sani dangane da yaran.

"But that's not all, bayan ?untata rayuwar yaran, suna azabtar da su azaba mai raWaWi, ta hanyar yin amfani da karfin sihirin su gurin sarrafa su, su yi amfani da su ta ?arfi da yaji..."

"But that's still not the worst of it. They use these innocent children as sacrifices for their dark magic rituals, draining their blood and exploiting their suffering for their own gain. And, tragically, they have been known to target young girls during their period, subjecting them to... unspeakable atrocities..."

kasa ?arasa maganar yayi saboda takaici da ba?in ciki da ya mamaye zuciyar shi, tuni gumi ya fara tsartsafo mashi akan fuskar shi,

haWa ido su ka yi da commender kasancewar suna fuskantar juna, tun daga kan yanayin yadda ya ?ura mashi ido ya fahimci maganar da yayi tayi matu?ar girgiza shi, a ?agare yake da son jin karin bayani, hatta sojojin sun yi matu?ar girgiza da jin maganar kurkukun ?addara.

Mamakinsu wai har za'a samu yan adam da zasu iya shirya mugunta da zalunci a ?ar?ashin ?asa na tsawon lokaci batare da asirin su ya tonu ba?

"Owais, kai muke sauraro, Muna bukatar ?arin bayani daga gurin ka." General Noah ne ya yi maganar...

Cikin sanyin murya ya amsa mashi da Okay, kafin ya kunna laptop din gabanshi ya fara operating Winta nan take large screen Win dake a jikin bangon dake fuskantar su ya kawo haske kamar tv nan take ya yi displying video Win su Unaisah a Questioning room wato Wakin tambayoyi, lokacin da suke bada bayani dangane da rayuwarsu agidan kurkukun ?addara komai da suka tattauna camera ta naWe shi.

Yayin da suka nutsu suna sauraron tattaunawar su, wata irin zufar bacin rai da tashin hankali ce ta wanke goshin su kamar ba A .c a dakin, wlh sun yi matu?ar kiWima da jin labarin kurkukun ?addara da kuma irin mugunyar azabar da ake yi ma matasan yaran da basu ji ba basu gani ba... tsabar fusata da ba?in ciki da takaici yasa jikin commender ya fara tsuma yana zubda gumi.

Bakomai yafi Karya masu zuciya ba face Labarin Unaizah da Majnoon duk irin dauriyar Soja saida ruwan hawaye suka cika idanuwansu kamar zasu fashe da kuka,

Dun?ule hannu General Noah yayi ya dinga bugun gaban table din yana cizon lower lips dinshi, saboda tsabar fusata.

Commender James kuwa da shi da tawagar shi tsantsar mamaki da al'ajabi Ya hana su ko motsa, sai faman jinjina kawunansu suke yi al'amarin ya girmi tunaninsu, su mamakinsu yadda har matsafan suka share tsawon lokaci suna aikata 6arna a ?asa batare da an iya kama su ba, a ganinsu sakacin shuwagabannin ?asarne da kuma waWanda keda alhakin kula da tsaron ?asar"

Jikin kowannansu yayi mugun yin sanyi lakwas, Wakin taron yayi tsit baka jin sautin komai saina muryoyin su Unaisah.

Murya na rawa General Noah Ya furta"Owais, I can't believe what I'm hearing. Am I not dreaming? What cruelty and evil? I have never heard of such a thing before! a kasar nan wannan tashin hankalin ke faruwa batare da saninmu ba? Toh meye amfaninmu? Nayi danasanin mukamin da nake dashi tun da har ban iya kawo karshen ta'addanci a kasar nan ba, bamu ba al'umma tsaron da ya dace ba..."bai ?are maganar ba saboda ?ululun ba?in cikin da ya tokare ma?oshin shi. da sauri Canal dake gefen shi ya dafa kafaWarshi cikin sigar lallashi ya fara ?o?arin kwantar mashi da hankali.

Cikin sanyin jiki chief Owais Ya zaro hanky daga front pocket Winsa Ya mi?a ma general Noah ganin yadda yake zubda gumi yatsun hannunsa na kerma Ya kar6a ya fara share hawayen dake sintiri kan kuncin sa..."

"Owais lamarin Ya Waga hankali na! Wai dagaske ne Yana faruwa?"

Commender James ne ya yi maganar tsabar ruWin tashin hankali yasa shi jin al'amarin kamar almara.

Jinjina mashi kai ya yi alamar eh ba tare da ya iya furta kalma ba.."

Gaba Waya saida ya kunna masu videos Win prisoners lokacin da aka zo kan nasu Jemimah kifa kai general Noah yayi kan table Win kamar zai fasa ihu saboda tsananin tausayin yaran, kukan zuci yake mai azabar radadi.

Babban abun takaicin da ya haddasa matsananciyar damuwa a zuciyarsu yadda matsafan suke lalata rayuwar ?ananun yaran saboda rashin imani a lokacin da suke tsaka da raWaWin ciwon cikin jinin al'ada.

Bayan haka sun karaya da jin irin kullan da suke yi masu tun suna jarirai babu shige babu fuce, abinci sau Waya a rana, kaya kala Waya, sun ?as?antar da rayuwarsu sun tauye masu hakkinsu na rayuwar duniya sun maida su kamar dabbobi.

"Wlh, na rantse da wanda raina yake a hannun shi, mutanan da suka ?ir?iri gidan kurkukun ?addara ba zasu ?ara sha?ar numfashi cikin kwanciyar hankali ba, Waya daga cikin su bazai sha ba, idan har suka kuskura suka zo hannu wlh sai sunyi danasanin haihuwarsu da uwayensu suka yi a duniyar nan, sai sun WanWani kuWarsu sai sun manta da duk wani jin daWi da suka ta6a ji a duniyar nan..." a harzu?e Noah ya faWa kamar ana tunzarashi da ?yar suka lalla6a shi ya koma ya zauna yana faman yin haki kamar wanda yasha gudu...

Shiru suka yi na Wan wani lokaci, batare da wani ya ?ara furta uffan ba, ?o?ari suke su kwantar da hankalunsu don su samu nutsuwar faWin ta cikin su, tashin hankali ya hana ko ruwan sanyi su kora ma ma?oshin su.

Muryar Big guy ce ta katse shirun nasu

"Abunda muka gano dangane da kungiyar matsafan, sadaukarwa da su ke yi, dole sai danginka, mutun ba zai iya sadaukar da wanda bai haWa ala?ar jini da shi ba".

Girgiza kai Dr. zahra ya yi, "Banma san me zance ba, mutanan nan sun san me suka taka, kuma daga ji manyan mutane ne a ?asar nan, shiyasa suka daWe suna aikata ta'addanci batare da asirin su ya tonu ba..." Maganar Dr. Zahra ta Waga hankalin Chief Owais da Big guy saboda sunsan su wanene ke ru?e da ?asar wato family Win su.

"Mutane ne masu hatsarin gaske, tunkarar su ba abune mai sau?i ba, ta ya za'ae ma mu san su wanene su balle har mu iya kawo ?arshen su? Babban abun da ya Waure mana kai yaran gaba Waya ba su ta6a ganin fuskokinsu ba, hatta shi babban cikin su Salsabeel da ya fi su daWewa a gidan kurkukun, kai hatta yaron da ke ru?e da mu?amin garkuwarsu, ya rayu tsawon shekaru baisan fuskokinsu ba amma yasan Nicknames Win su, saidai ya?i faWa mana komai dangane da su, yana da taurin kai, mutunne mai wuyar sha'ani, Wan uwansa Salsabeel ya faWa mana cewa yafi shi sanin su wanene elders..." Big guy ya ?are maganar yana dubansu.

Ci ya Waura da cewa, "Har yanzu suna sarrafa shi, mawuyacin abune ya bamu haWin kai, Wan uwansa yace in har muka tursasa mashi zai iya ja mana gagarumar matsalar da bazamu iya magance ta ba..."

Agent Jabeer Osman ya Waura da nashi bayanin, "Matsafan suna da kaifin basira da wayau, sun san cewa wata rana asirin su zai iya tonuwa shiyasa basu ta6a yin kuskuran da wani zai san fuskarsu a cikin yaran da suke raino ba, sun iya takun su..." ya faWa yana jinjina kan shi.

"Garkuwar nasu Yaro ne mai kafiyar tsiya, bai yarda da bare ba, yan uwansa kaWai ya sani, amma abun Waure kai shine silar Waukar yarinyar da suka ru?a matsayin ?addararsu suka kaita gidan kurkukun wanda silar kasantuwarta a gidan ya ja har suka samu sha?uwa mai ?arfi tsakaninta da shi garkuwar nasu ta yadda su kan su suka gaza raba shi da ita, silar hakan yaja har ya ku6utar da su daga kurkukun.

Big guy ne ya kora jawabin, bayan ya kai karshe Commender James Ya ce"That means Unaisah is his weak point, she can be used to control him, right?"

Jinjina mashi kai chief yayi murmushin gefen fuska James ya saki, "Everything will be easy for us if we can use her to control him"

"Da bu?atar mu san ya ?arfin ikon su Yake? Menene rauninsu? da kuma Location Win da gidan kurkukun kaddarar Yake kafin mu fara shirye-shiryen kai masu farmaki" A cewar Captain lewis...

Chief Owais yace, "Karfin ikon su, suna iya 6acewa, bayan haka harsashin bindiga baya iya fasa fatarsu, makami ko wuta basa tasiri akan su, In har ba an ta6a lafiyar idanunsu ba, wanda kuma yin hakan ba abu ne mai sau?i ba, saboda kakin Gaints Win dake a jikin su garkuwa ne, makami irin namu bazai iya yi masu illa ba..." gaba Waya hankalinsu ya tashi da jin bayanin Chief! Tunaninsu ta ya za'ai su farmaki mutanan da basa jin bullet, ko wuta balle wani makamin irin nasu.


Big guy ya Waura da cewa, "Bayan haka, su basa faWa da makami sannan da bugu Waya suke kashe mutun." Waro idanu waje su commender suka yi gaba Waya sun kiWima da jin zancen nan,

"Sanin inda gidan kurkukun ?addara yake mutun Waya ne zai iya yi mana jagora kuma shi kaWaine zai iya taimaka mana gurin sanin ta yadda zamu iya kashe su cikin sau?i"


*Daga Al?alamin Boss Bature=?%?
'?*

*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 & 08103884440*
[10/1, 18:58] +234 903 893 6460: _______________________________________
'?=???
'





Calmly yace"share hawayen bana son ganin su" jinjina mashi kai tay alamar toh

Ya zuba mata juice A cup Ya mi?a mata, Yatsun hannunta na kerma ta dauka takai baki ta yi kur6a Waya ta aje, ta nutsu tana jiran tambaya ta gaba

"Sun ta6a yin raping Win ki"? Dakyar yai mata tambayar saboda fargaban amsar da zata ba shi.

Shiru tayi jimm tana tunanin meye ma raping din? Ko yana nufin irin abun da matsafan su ka yi ma su Deeja kamar yadda ta bata labari.


Shirun da ta yi ba karamin kayar mashi da gaba tayi ba, hankalin shi ya tashi matu?a.

"Ko baki gane me nake nufi ba" da sauri tace"na gane, ni ba su ta6a yi min ba, saboda sai wanda ya fara jinin al'ada suke yi mawa"

Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe idanunshi wani irin sanyine ya ratsa zuciyar shi ita kanta ta lura da yanayin shi tayi mamakin hakan.

Sun Wauki tsawon lokaci Yana jera masu tambayoyi Cikin ikon Allah suka amsa mashi duk wata tambaya da yayi masu babu abun da suka boye mashi saida suka faWa mashi komai da suka sani dangane da rayuwarsu agidan kurkukun kaddara daga farko har zuwa lokacin da suka tsira daga kurkukun.

gaba Waya jami'an dake kallonsu saida zuciyarsu ta karaya da tausayin rayuwar yaran musamman wadanda basu san labarinsu ba, abun ya girgiza su ya yi matukar Waure masu kai da al'ajabi, suna sauraran abun kamar amafarki saboda al'ajabin da ya rufe su, abin da yafi karya masu zuciya labarin Unaizah, wlh hankalinsu yayi mugun tashi sun girgiza da jin rashin imanin da matsafan suka yi mata, duk irin dauriyar jami'an isod sai da idanunsu suka kaWa jawur tsabar fusata sunji zafin mutuwar yarinyar da yadda uban ta ya yaudareta ya salwantar da rayuwar ta tsabar mugunta da zalunci.

"Menene Sunan mahaifinta"? Ya jefa ma Unaisah tambayar.

Wani ikona Na Allah gaba daya ta manta da sunan kamar an shafe mata shi a kwakwalwarta.

Girgiza kai tay"na manta sunan shi, amma idan na tuna zan sanar dakai, ta dai ta6a fadamin babban mutun ne a Nigeria" jinjina kai chief yayi"A cikin backpack din dinta da sojojin america suka ba mu, munga textbooks, jotter da diary kun ta6a buWe su"? Shiru ta yi jimm kafin ta girgiza kai"bazan iya tunawa ba, amma yan zu backpack din tana adakin mu tun lokacin da na kar6a agurin daddyna"

"Okey, Idan muka koma gida zan kar6a" amsa mashi tayi da toh

Sara ma su yayi da hannun shi kafin ya jinjina masu da babban yatsan shi, gaba Waya suka saki murmushi

"Thank you for your cooperation, Unaisah and Batool, The information you provided will help us find the oppressors and put an end to them In sha Allah" ya fada yana kallon su, at same time suka sauke ajiyar zuciya, dama a?agare suke da ya kammala yi masu tambayoyin don ba karamar gajiya su ka yi ba.

Mi?ewa ya yi ya nufi room door suka bi bayan shi, suna fitowa daga dakin da sauri Yan uwan su suka nufo su suna tambayar su me aka tambaye su.

"Ku bari idan ku ka shiga zaku ji abunda muka ji amma fa akwai juice me sanyi zaku sha dadi" unaisah ce tayi maganar.

Tun fitowarsu Chief Ya Bar wajen Ya nufi Observation room saboda ba shi ne zaiyi ma sauran tambayoyi ba.

Tayi mamakin ganin Danish yana bacci ya langwa6e kan shi saman kujera da alama yaji dadin sanyin a.c din dake ra6ar shi, hakan ba karamin tada mata hankali yayi ba, gani take kamar baccin nashi bana lafiya bane da sauri ta nufi Sofa din ta zauna daga gefensa ta ?ura ma shi ido tana fuskar shi.

Taj ne ya fito daga dakin da suke Ya nufo gurin su, Mutum uku Ya kira Parveen, Jemimah da Azeeza su uku aka shiga da su dakin tambayar, ahaka aka dinga dibar su Waya dayan duk wanda ya fito daga Wakin jikin shi ba kuzari ga zufa saboda galabaita da tambayoyin da akeyi masu saukin su akwai Juice da ruwa me sanyi ita jemimah uwar son banza daga anyi mata tambaya daya sai tace ta gaji abata lemu ta ji?a makoshin ta, ahaka aka samu ta amsa tambayoyin, haka itama parvin Jami'en da yayi mata tambayoyi yasha bakar wahala saboda shiririta da ta saka ga rashin nutsuwa kafin agama yi mata tambayoyin saida tasha juice yayi cup goma, Deeja kuwa dama basu sanya ran zasu samu wani abu daga gareta ba saboda ta6in hankalin ta, kamar ma bata jin dadin jikinta ko irin haukan da takeyi masu agida batayi a headquarter din ba tana zaune kan sofa ta yi shiru tana kallon duk wani mai giftawa.

?aya bayan ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????daya saida suka amsa tambayoyin da akayi masu, mutun huWu da jami'an suka ji dadin tattaunawar su da yaba kokarin su Unaisah da Batool sai mazan cikin su duk da bakomai suka iya tunawa ba kamar abun da ya faru da su lokacin da aka Wauke su na tsawon watanni sun kasa tuna abun da akayi masu sun dai san sunci ba?ar azaba kuma duk wanda yaji alamomin da suka dawo hayyacin su da su a jikinsu zai fahimci hada homo su ke yi da su.

Jami'an Sun firgita da jin irin rashin Imanin da matsafan suke yi ma su, sunji abun da Ya gigita tunanin su ba dan juriya irin tasu ba da kuwa sun fashe da kuka saboda bakin ciki da takaicin abunda akayiwa yaran da ba su ji ba basu gani ba, suna ji aransu idan ya'yansu ne hakan ta faru da su ya zasuyi? Wlh har zuciya zasu iya hadiya su mutu.

Bayin Allah gaba Waya sun dawo kan kujerun sun zauna, fuskokin su sharkaf da ruwan hawaye saboda an fama masu raunin dake a cikin zuciyar su, idanunsu sun kaWa jawur kamar jan gauta, sun yi shiru suna tuna rayuwarsu ta prison babu mai magana a cikin su, yanzu saura mutun Waya ya rage a shiga dashi dakin tambayar, sun ma rasa taya zasu farkar da shi daga bacci, ya hakimce kan sofa Hankalin shi kwance yake fitar da numfashi shi baisan meke wakana ba.

Agaban kujerar da ya ke zaune jami'an suka tsaya suna kallon shi daga cikin su hada chief da taj da big guy.

"Sir, Mu tada shi daga baccin"? taj ne ya faWa tare da kallon chief

"Bana so mu takura mashi, Mu jira zuwa lokacin da zai farka inaga zaifi" girgiza kai big guy yai"Sir ni anawa shawarar mu tada shi, saboda yaron yana da nauyin bacci, bamu san lokacin da zai farka ba ga ba?in mu na america da muke jiran ?arasowar su, bayan haka yan uwanshi akagare suke da su koma gida, saboda sun gaji suna bukatar hutu"

cikin tausasa harshe ya ?are maganar yana duban chief, maganar big guy ta tuna mashi da nauyin baccin Danish, zai iya kai magrib bai farka ba, wrist watch din hannun shi ya duba kusan karfe Waya da rabi.


"Sir, Nima anawa shawarar Atada shi daga baccin" acewar COO,

Ci yace"nima na goyi bayan a tada shi daga baccin duba da lokaci"

gaba daya jami'an sun goyi bayan a farkar da shi daga bacci.

Duk abun da ke faruwa akan idanun su Unaisah suna kallon ko me ke faruwa.

Kamar za su tada jariri daga bacci cikin muryar raWa Taj ya furta sunan shi"Danish! Danish"! Kamar ya yi magana da bango, babu alamun zai farka


A hankali ya dan bubbuga kafadar"pls danish ka tashi" still bai farka ba


CI yace"amma dai yaro ne da jikin manya ko? Cos ni lokacin da aka turo mana hoton fuskar shi banyi tsammanin yakai haka girma ba"


Yar dariya Big guy yai"adinga hadawa da tubarkalla, dama nasan sai ka tanka, kai da baka iya gani ka yi shiru, to yaro ne shekaran shi 20" da zolaya yai maganar, murmushi Su ka yi tare da maida hankalin su akan Taj dake kokarin tada Danish.

Big guy yace"Dama na faWa ma ku Nauyin bacci ne da shi, a samu ruwa me sanyi a yayyafa masa a fuska watakil Ya farka" girgiza kai chief yayi"ban amince asanya mashi ruwa ba, bari na jaraba tada shi" mikewa taj yayi don ya bashi damar zama kusa da Danish.

Bayan ya zauna ya kai hannu ya Wan bubbuga kafadar shi"Danish? Ka tashi ina so zamu yi magana!.." a kalla ya ambaci sunan shi yakai sau biyar har Senior agents din sun fara jin

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login