Showing 126001 words to 129000 words out of 413917 words

Chapter 43 - KURKUKUN KADDARA BOOK 3 4 HAUSA NOVELS BY BOSS BATURE.doc

27 Feb 2026

2667

ma sa?on mutuwa, ko tayaya akai ya shigo Wakin bayan kofar tana da security? in badai Chief Win bai rufeta ba, anya kuwa shi ne? Ko dai iskokan dake ajikinsa ne? Taya akai ma Yasan tana a dakin Chief?,

Yawu ta haWiya da?yar zuciyarta na harbawa da matsanancin bugu ta furta"..My man"

Wani kallon tuhuma Ya wurga mata tare da ?ara haWe girarsa,

Muryarta da inda inda tace "um..ka gane, wai dama ina Wan gyara masa dakinsa ne kaga ya taimaki rayuwarmu shiyasa nake son kyautata mashi....." kamar mara gaskiya haka ta fara kora masa jawabin da bai tambayeta ba, har wani gumi ta fara haWawa akan fuskarta duk da sanyin A.c din dakin,

"You don't want peace" da kakkausar murya taji Ya faWa,

"Me kake nufi?"

"Abunda kunnanki Yajiye maki"

Yai maganar tare da takawa yaje gabanta ya dam?o hannunta ya jata da karfi ya nufi ?ofar, kokarin ?wacewa ta dinga yi tana fadin "dan Allah ka sake ni, ban kammala Yi masa gyaran ba, Daddyna ne yace na dinga kyautata masa...." ko ta kanta baibi ba har sai da Ya fito da ita daga Wakin ya nufi bedroom dinsu da ita, A kan gado Ya wurgar da ita ta mirgina tana faman maida numfashi,

"Kada ki kuskura ki ?ara zuwa Wakin shi idan ba haka ba Kinsan zan iya komai akanki, har Daddyn naki bazan ?yale sa ba saina ja masa kunne akanki in har yana son zaman lafiya dani" waro idanu waje tayi tare da Wagowa tana kallon shi, Ya haWe rai kai kace ba daga bakinsa maganar take fitowa ba,
Harara ya watsa mata kafin ya juya zai bar Wakin, durowa tayi daga kan gadon jiki na 6ari tayi saurin shan gaban shi Ya tsaya yana kallonta,

Wani irin kwarjini yayi mata a ido, cikin sanyin murya tace"tunda bakaso bazan ?ara ba, amma dan Allah kada ka ta6a min Daddyna wallahi ina son shi bana son wani abu ya same shi, kuma ay shi baisan ala?ar dake a tsakanina dakai ba shiyasa yace haka..." marairaice masa fuska tayi kamar zata sanya mashi kuka
wani irin kallo taga Yana bin ta da shi, tunawa da abunda Ya faru Wazu ne Yasa tayi saurin matsawa ta bashi hanya don Ya wuce,
Yana fita daga Wakin ta sauke ajiyar zuciya, tsoki ta dan ja abun na shi ya fara bata takaici, Wannan wani irin kishi ne? "Jarababbe kawai" ta faWa tare da samun wuri gefen gadonsu ta zauna tana faman haWe rai, ta ?udiri aniyar sai ta koma Wakin chief yi masa aiki ko ba yau ba sai dai Ya haWiyi zuciya ya mutu, saboda shi bazata ?i bin umarnin Daddynta ba duk da tana jin tsoron yace zaiyi mashi wani abu don ta fahimci ba kaine da shi na,

_______________Mahboob

Shigowa gidan yayi bayansa a goye da Baby Junaid, tunda yayi sallama idanunsa suka sauka akansu Zeenatu dake a falon har kusan firgita yayi da ganinta saboda kyanta da yaja hankalinsa, Aneelerh na ganinsa ta mi?e tana faWin "Oyoyo Baby junaid Wina, mahboob Ina ka kai min shi tun safe sai Yanzu fisabilillah, halan koma abinci baici ba" ta faWa tare da kar6ar Junaid ta rungume shi a jikinta, sam babu kuzari a jikinshi kamar bacci ma yakeyi ya farka
Muryarsa tamkar zai fashe da kuka Yace"Mommy, Yaya mahboob bai da tausayi sai da nace masa ni ya dawo dani gida amma ya?i ya dawo dani, kuma wallahi Allah bazan sake binsa unguwa ba" idanunsa aruntse yake masifa, gaba Waya mutanan falon Suka kwashe da dariya hada Benazir da bata jima da fitowa ba, Yaron ba ?aramin burgesu Yayi ba musamman Zeenatu, duk rashin sakewarta jiki na rawa ta mi?e ta nufi su Aneeleeh tace "Aunty ki bani shi in dauke shi"
Murmushi Benazir tayi "Allah yasa ya yarda rigima ne da shi" mi?a mata shi tayi, abun mamaki jikinshi har 6ari Yake wurin Mi?a ma Zeenatu hannu don ta Wauke shi Ummi na dariya tace "Wan ?wal uba yaga farar fata, da mu mukace masa yazo yadda ransa ya 6aci Win nan wlh ba zuwa zaiyi ba" dariya sukai baki Waya,
Rungumesa Zeenatu tayi har wani ?ara ?an?ameta yakeyi, komawa tayi kan sofa ta zauna hannunta akan sumar kan shi
daga bisani mahboob Ya gaishe da su Dr shureim fuskokinsu da fara'a suka amsa mashi, gabatar masu da shi Aneelerhtayi kamar yadda ta gabatar masu da Zahra a matsayin ya'yan uncle dinta,
Sunji dadin karramasu da akayi, ko da lokacin salla yayi Mahboob ne Ya raka Dr shureim masallaci sukayi sallah atare,

Har wuraren karfe shida na marece suna agidan, Dr shureim yaso su tafi Mami ce ta tsaida su saboda abie ya kira waya yace in sunzo su jira su dawo gidan don su gaisa, Bayan dawowar su Abie a falo suka zauna wata sabuwar firar suka soma yi cikin raha hada Uncle Wan Iya Ya dinga basu labaran ban dariya gaba Waya suka cika su da farin ciki, baiwar Allah Benazir daurewa kawai takeyi duk don kada su gane halin da take a ciki, Aneelerh ce da Mami kadai suka san meke damunta, da zarar sun haWa ido da Aneelerh take yi mata alamar tayi ha?uri, har bayan sallar magrib suna gidan
Lokacin da zasu tafi har bakin motarsu suka rako su baki Waya Kamar kar su rabu da juna, musamman benazir da Aneelerh, haka itama Zeenatu da Junaid yaron Ya kwanta mata aranta, har hotuna tayi masu da wayar Dr shureim, ko time Win da zai ci abinci ita ta bashi abaki, bayan sunyi sallama da junansu suka tafi, su mami basu daina kallon motarsu ba har suka fuce daga gate din gidan kafin suka koma ciki.


______________

Tun cikin mota Zeenatu ta lura da Yanayin Benazir ta haWe rai sosai fuskarta tayi jawur Ko magana bata son yi, Ita kaWai tasan raWadin da take ji ta ?osa su koma gida saboda taji zafin 6oye mata gaskiya da Mami tayi,
Motarsu na ?arasa shiga gida Kamar jira take Dr shureim Yayi parking azafafe ta hankaWe murfin motar ko yar purse dinta bata dauka ba ta nufi falo,

Hankali a tashe Dr shureim Ya fito Yabi bayanta, Itama Zeenatu ta fito hannunta Wauke da purse Win Benazir ta bi bayansu,

Da karfi take ambaton sunan Mami kamar ma?oshinta zai 6allo, ko sallama batayi ba,

Jiki na 6ari Hajiya layla da Hajiya Sarah suka fito daga dakunan su,

Tunkafin ma tayi magana Hajiya layla ta fahimci meke damunta abun da take gudune Ya faru, dama tun Wazu take zullumin dawowarsu har kiran Benazir Win tayi amma batay picking ba balle har ta samu damar Yin magana da Aneelerh don ta dakatar da ita akan kada ta faWa mata gaskiyar abun da Ya faru,

"Benazir ba saida nace maki idan kin isa gidan ki kira ni ba? Meyasa bakiyi hakan ba...." a rude Mami ta furta hakan, Cikin shesshekar kuka tace "Nagode ma Allah dana manta ban kira ba, abun da kike 6oye min shi aka faWa min! Mami meyasa zakiyi min ?arya akan 6atan mijina da ?ata?" rai a matukar 6ace tay maganar tana kallon cikin idonta,

"Wallahi baku kyauta min ba, kinsan kuwa yadda na ?wallafa raina akan son ganinsu? Mami why? Why kikai min haka..."

"Dan Allah Kiyi ha?uri Benazir, tayi hakan ne saboda guje ma bacin ranki.." Hajiya Sarah ce ta fara kokarin shawo kanta, Zeenatu dake kuka da gudu ta nufi Waki ta shige saboda bata son tashin hankali, Idanunta jawur ta kalli Hajiya Saratu "miye amfanin boyemin da tayi? Bayan dole wata rana zanji awani wuri! Da ace ta faWamin da yanzu komai ya wuce saboda ba yadda zanyi dole inyi ha?uri ....ni banji daWi ba Mami wlh baki kyauta min ba...."
Dr shureim Sam Ya kasa magana, tsananin tausayin benazir ne Ya cika sa, baisan Ya akai Aneelerh ta sanar da ita ba,

Kallonshi Benazir tay"Yaya Shureim why? Kaima hada kai aka haWa baki don 6oye mun gaskiya? Ban ta6a tunanin zakuyi min haka ba..."

"Zanyi maki bayani ki nutsu ki saurare ni...." bai ?are maganar ba da gudu Benazir ta bar falon ta shige Wakinta, tana shiga ta maido ?ofa ta datse tabar su atsaye suna kallon kallo,
"Shureim wai wanene Ya faWa mata? Kuma kana agidan baka dakatar da hakan ba?" cike da damuwa Mami ta faWa,

"Wallahi Mami bansan komai dangane da wanda Ya faWa mata ba nasan dai bai wuce Aneelerh, kawai yanzu tun da ta riga ta sani muje mu lallasheta har asamu ashawo kanta,

Babu irin bugun da basuyi ma kofar dakin Benazir ba amma ta?i buWe masu, tana jiyo sautin muryoyinsu daga waje sunata yi mata magiya akan ta buWe masu ?ofa,
Tana kuka tace masu dama sun daina wahala saboda bazata bude ba har sai lokacin da ranta yabar gangar jikinta" wannan maganar tay matu?ar Waga masu hankali, Mami tun tana lallashinta har takaiga hada mata da ashar amman tayi burus taki buWewa,

Wuraren ?arfe tara na dare su Alhaji ubaid suka dawo gidan, nan fa suka tarar da abunda ke faruwa kowa Yayi tsaye kofar Wakin Benazir in ka cire Alhaji musa wanda tun shigowarsu daya gama sauraran abunda ke faruwa yace su kyaleta in ta gaji zata buWe kofar, Yana faWan hakan Ya ?ara gaba abunsa, Babu wanda Yaji dadin maganarsa Hatta Alhaji ubaid yaji zafin Yadda Ya nuna halin ko'in kula akan halin da Benazir Win ke ciki, Har wurin ?arfe 12 na dare ana abu Waya don dole suka hakura kowa Ya koma Wakinshi ransu a jagule ahakan ma babu wanda Ya Iya runtsawa a cikin su..

Dr Shureim Yana Cikin Yin zarya a Wakinsa kwatsam Ya tuna da sha?ar da ake ma Benazir idan dare Yayi Tabbas Yana ji aranshi za'a Iya kaimata hari duba da halin da take a ciki ba lallai ta iya ta6uka wani abu ba gashi ta datse kofa, Fitowa yai da sauri har Yana tuntu6e garin sauri Ya nufi kofar Wakin Yay knocking shiru batai magana ba, Cikin sanyin murya yace "Pls idan kina saurarena ki tashi ki kunna karatun alkur'ani kada ki kwana ahaka, Yakamata kiyi hada nafila..." shiru bata tanka masa ba, jikinsa yai mugun sanyi baisan awani hali take a ciki ba, karshe zama yayi a ?ofar Wakin don baya jin zai iya tafiya yabarta ya ?wammace ya kwana anan.

____________________________

Sai dare Zahra ta kunna wayarta da Mahboob Ya kawo mata daga wurin gyara, Cike da zumuWi ta shiga gallery dinta anan taga hotunan da suka Wauka tare da Unaisah, da sauri ta fito daga Wakinta ta nufi bedroom Win Aneelerh, tana shiga ta sameta a zaune kan prayer mat hannunta ru?e da cazbaha tana ja yayin da acan ?asan zuciyarta take tunanin ko ya su Benazir suka isa gida taji shiru bata kirata ba, har kira tay amma ba'ay picking ba,

Jin sallamar Zahra yasa ta Wago kai ta kalle ta,

"Zahrah me kikeyi har yanzu baki kwanta ba"?

"Taya zan Iya runtsawa bayan ban nuna maki hotunan dinner ba, sai Yanzu na samu damar kunna wayar ma" ta faWa tare da mi?a mata, Kar6a Aneelerh tayi kafin ta soma bin hotunan da kallo,

Zahra na atsaye tana kallonta, kwatsam taga Aneelerh ta zabura ta mi?e tsaye hannunta na kerma tuni cazbahar ta jima da barin yatsan ta,

A ruWe ta furta"Zahra wacece wannan Yarinyar da kukai hoto da ita??"

Murmushi Zahra tayi "itace yarinyar da nake baki labari mun haWu a wurin dinner Win, amma ya akai naga kamar hankalinki Ya tashi da ganinta?" Ta faWa tana kallon fuskarta,

"Zahra taya hankalina bazai tashi ba, ke baki ga fuskarta da kyau ba? wannan yarinyar kamanninta sun 6aci dana Angel Winmu...!" Saida Aneelerh tay wannan maganar Zahra tafara tariyo fuskar Yarinyar, haba shiyasa take tayi mata kallon sani,

"Zahra bata fada maki sunanta ba"?

"Tace min sunanta UNAISAH"!
[10/1, 18:58] +234 903 893 6460: ____________________________
'?



Kwas! kwas !! sautin takalmanta Ya ratsa kunnuwansu, kusan atare su Aneelerh suka Wago tare da kallon inda sautin ke fitowa...


?ura idanu sukayi suna kallon su, kafin Aneelerh tayi wani irin yunkuri ta mi?e jikin ta na 6ari, zuciyarta na dakan uku uku, gaba Waya tabi ta rikice gani take kamar a mafarki take kallon su!! Kokwanto ta farayi anya kuwa sune? Tajudeen da Angel? Ko dai idanunta ne suke nuna mata badai dai ba? Tayaya mutanan da suka 6ace almost 16years yau kwatsam ta gansu, da ransu da lafiyar su, kanta ne ya wani irin sara mata da sauri ta dafe goshin ta, ganin hakan yasa Zahra ta mi?e a matu?ar ruWe take kallon Aneelerh...

Lokacin da unaisah ta Waura kwayar idanunta akan fuskar Aneelerh, Ras taji gabanta Ya faWi, wani irin burki taci ta dakata da yin tafiyar, idanunta azare take kallon ta, wlh ko amafarki taga fuskar Aneelerh sai ta shaida ta balle kuma azahiri, La66anta na kerma ta furta"Aunty Aneelerh? Daddy! Auntyna ne? Ita ne nake gani azahiri ba mafarki ba? Daddy wallahi itace aunty Aneelerh ce...." kalamanta ne suka dira akan kunnan Aneelerh, baiwar Allah jiki na 6ari ta watso da gudu mayafin ta har yana ?o?arin zamewa, da gudu unaisah ta nufe ta, takalman kafarta suka kusa kayar da ita kasa, amma ahaka ta jure don bazata iya jira aunty Aneeleeh ta karaso gareta ba, zubewa Aneelerh tayi akan gwiwowinta tare da ware hannayenta biyu ta rungume unaisah, tayi hugging dinta tightly lokaci Waya suka fashe da matsanancin kukan farin ciki mai tsuma zuciya =??


A hankali taj ya ?araso Ya tsaya daga bayansu, tare da goya hannayensa bisa kirjinsa.

A sukwane hajiya saratu da chief suka mi?e tsaye suna kallon su, fuskokin kowan nan su Wauke da murmushi su kansu da suka sake haWa wannan zumunci ba karamin dadi suka ji ba, farin cikin da suka gani akan fuskar Aneelerh da unaisah ba zai misaltu ba.


Yadda Aneelerh ta rungume unaisah, kamar zata mayar da ita cikin cikinta, a kalla sun shafe mintuna goma manne da juna, kafin Aneelerh ta raba jikin ta daga na Angel, a lokacin itama ta dur?usa kan gwiwowinta, Aneelerh ta sanya tafukan hannayenta biyu ta tallabo fuskar unaisah da su, itama unaisah ta tallabo fuskar Aneelerh da nata tafukan hannun, suka kurawa juna ido yayin da hawaye ke sintiri kan fuskokinsu, cikin shesshekar kuka Aneeleeh take fadin"Angel dina! Kece nake gani? Dan Allah ki fahimtar dani nagaza yarda da abun da idanuna suke gane min! Wayyo Allahana.." ta fada tana jan numfashi.

"inna lillahi Ya Allah Idan Mafarki nake kada ku tada ni, kubarni kawai inci gaba da yin shi, Ya ilahi Angel dina ce..Ina kika shiga? Kika bar auntynki da ciwon rashin ki? Angel wayyo Allah...duk tabi ta susuce


Cikin muryar kuka unaisah tace"Aunty Aneeleeh, ni ce Angel dinki, ?arki, Aunty Aneeleehna, ba mafarki kike Yi ba, ni ce dagaske, Angel dinki abokiyar firarki, mai sanyaki nishadi..." ?ara rungumeta Aneeleerh tayi.

Gyaran murya taj yayi cikin karayar zuciya ya firta"Aneelerh!.." kamar jira take yayi magana, a zabure ta mike ta tsaya agabanshi idanunta jawur ta furta"taj! kasan irin haukan rashin ku da nayi? Me nayi maka dana tsantsanci haka daga gareka?..." kwalar rigarshi ta dam?a da hannayenta biyu ta jijjiga shi kamar zata rufe shi da bugu taci gaba da fadin"taj meyasa kayi min haka? Meyasa ka gudu da unaisah kuka barni da kewarku? Taj kasan irin kunci da radadin dana naji a lokacin dana farka naga babu ku"?

Kalamanta sun karya zuciyarshi baisan sa'adda hawaye suka wanke fuskar shi ba, Zahra dake kallon su tuni hawaye sun wanke fuskarta ga wani farin ciki da ya lullu6e ta na ganin Unaisah, Jikin chief owais yayi sanyi lakwas tsantsar tausayinsu ne ya kama shi, ba shi ba hatta Hajiya saratu sai da taji tausayinsu duk da bakomai ta sani ba dangane da rayuwar su ba.

"Taj Ina mijina? Ina uzair! nasan Yana atare ku? Ka faWa min taj meyasa kuka gudu daga gida? Tsawon shekara da shekaru baku ta6a waiwayena ba? Laifin me nayi maku taj? Idan wani abu ne yasa kuka gudu meyasa baku sanar dani ba? Harga Allah bakuyi min adalci ba taj! dai dai da rana Waya baku ta6a nema na ba ko da awaya ne...." Da?yar ta ?are maganar, Lokaci Waya ta yanke jiki zata faWi da sauri taj ya tarota ta faWo kan kirjinsa.

Da sauri zahra ta karaso gabansu tana kuka, zu?unnawa taj yayi a hankali ya kwantar da kanta bisa laps din sa, har lokacin Angel tana a durkushe kan gwiwowinta da karfi take furta"Aunty aneelerh ki tashi! Dan Allah ki tashi wayyo Allahna daddy ka ce mata ta tashi" duk tabi ta rude zahra ma kukan take tana ambaton sunanta, Hajiya saratu ta kasa furta komai, lamarin ne da ta6a zuciya..


robar ruwa mai sanyi chief ya dauko daga kan table, Ya nufo wurinsu Ya buWe murfin tare da mika ma Taj, Hannunsa na kerma Ya kar6a Ya tarfa ruwan a tafin hannu Ya watsa mata kan fuskarta, nan take taja mumfashi tare da furzar da shi...
Cikin karyayyar murya ya furta"Anila! dan Allah ki saurareni, wallahi bada son ranmu muka gudu ba, mummunar ?addara ce t????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? a afka mana wadda tayi silar barinmu gida..., na rasa komai nawa Aneeleeh..." ya faWa yana kallon cikin idanunta, dakyar take kallon shi, wani irin azababben ciwon kaine Ya far mata, ita kadai tasan halin da take a ciki.

"Nasan zaki fahimce ni Aneeleerh, har abada kinsan bazan Iya gudunki hakanan ba tare da wani ?wa??waran dalili ba, dukan mu babu wanda baiyi kewar rashinki ba, kuma ko bayan da muka gudu kina aranmu bamu manta dake ba....."

"Taj ina mijina...."! Gabansa ba karamin faduwa yayi ba, kallon chief yayi da sauri ya girgiza mashi kai alamar kada Ya faWa mata, saboda a halin da take ciki muddin suka sanar da ita tsaf zata iya zaucewa.

"Aneelerh, bansan Ina uzair Yake ba! Idan ba zaki manta ba, ba atare muka bar gida ba, adaren ranar da abun ya faru kinzo har gida kin same ni kina kuka kika ce uzair bai dawo ba, har na kwantar maki da hankali, tun daga wannan lokacin ban ?ara sanya uzair a idona na, amma muna nan muna bincike akanshi, in sha Allah shima zamu gano shi.

zuciyarta ba karamar karaya tayi ba, tuni ta sake fashewa da wani sabon kukan.

Kafin wani ya sake magana a cikin su, wayar Hajiya saratu ta fara ringing, da sauri ta zaro wayar daga cikin handbag dinta, ta duba mai kiran ta, p.a din

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login