Showing 27001 words to 30000 words out of 286330 words

Chapter 10 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

92

kuwa Sgr harya ware kyawawan idanuwanshi,biji-biji ya dinga ganinta acikin idanunshi,ita kuwa tuni jikinta ya shiga kerma,a hankali yakai hannunshi tare da Wan Murza idanunshi,kafin ya ™ara ware su da kyau akanta,gaba Waya duk tabi ta rikice tuni zufa ta fara tsattsafo mata,ganin cewa dagaske dae ita yake kallo yasa ta ambaton nashiga uku,a hanzarce ta bar jikinshi ta sauka daga saman gadon,la66anta na rawa"

"tace""dan Allah kayi ha™uri babban yaya,wlh ba yin kaina bane,na kawo maka fruits ne kuma banyi"

"niyyar na tashe ka ba,tuntu6e nayi da ™afarka na faWo saman jikinka.....'kasa ™arasa maganar tayi saboda wani irin kallo da taga yana jifarta da shi,sunnar da kai ™asa tayi tana faman wasa da yatsun hannunta dake ta faman kerma,"

",Kneel down,"" ya furta da wata irin kasalalliyar murya ta wanda bacci bai ishe shi ba"""

",cikin sauri Sehrish ta zube saman guiwowinta agaban gadon nashi"

",Ur Hands up and close ur eyes,"" yayi maganar yana yi mata nuni da hannunshi"""

",Jiki na rawa ta Waga hannayenta sama tare da kulle idanunta,sosai ta rufe su,tana matsar kwalla ',Kada kiyi attempting buWe idanunki,ko sauke hannayenki if not kinsan mai zai biyo baya"" ',Muryarta na kerma tace""bazan buWe ba"

"Gud,"" ya furta hakan a yayin da yake cire blanket Win dake rufe da jikinsa,a hankali ya sauko daga "" saman gadon,tsayawa yayi yana rage kayan jikinsa,sae da ya rage daga shi sae short,sannan ya wuce"

",cikin toilet ya rufe ™opar"

"Saboda tsabar tsoro batama san cewa Sgr ya shiga toilet ba,sae faman shesshe™ar kuka takeyi,after some minutes ya fito daga cikin toilet Win nasa,jikinshi sanye da bathrobe white colour,gaban dressing mirror Winshi ya zauna,ya shiga shafe jikinshi da mai,bayan ya kammala ya feshe ko'ina tass da tsadaddun tururrukan jikinshi,nan take ™amshin ya gauraye ko'ina na cikin bedroom Win,ya jima agaban"

",mirror Win kafin ya yun™ura tare da mi™ewa ya nufi can cikin bedroom Win wurin Closet Winshi"

",Almost 30mins Sehrish tayi zu™unne saman guiwowinta jikinta na kerma"

",dawowa yayi jikinshi sanye da nigh dress masu kyan gaske"

"Wuri ya samu ya zauna daga gefen gadon yana fuskantarta,a hankali ya mi™a hannunshi tare da buWe side drawer ya Wauko wannan hoton da Uncle Winsu Abusufyan ya ta6a basu lokacin da suna ´an shekara sha a duniya,zuba ma hoton ido yayi yana ™are mashi kallo,kafin ya Wago da idanunshi ya azasu akan fuskar sehrish yana kallonta,da alama nazarin wani abu yake yi a fuskarta da kuma fuskar ™aramar yarinyar dake acikin hoton hannunsa,so yake ya gano wacece yarinyar dake acikin hoton nan,´ar ™aramar yarinya wata zararriya da ita,gashin kanta duk ya tarwatse ya yamutse yayi datti babu gyara,kayan jikinta duk sun fita hayyacinsu sun yage,ga ™afafunta ko takalma babu,fuskarta kuwa duk tayi jaga jaga da majina,hoton yayi confusing Winshi,kokwanto ya shiga yi anya itace a cikin"

",hoton?kodai Waya daga cikin ´an uwanta ne "",Open ur eyes"""

"Jin muryarshi yasa tayi saurin buWe idanunta wanda ke fitar da kwalla,muryarta na rawa tace""babban yaya dan Allah kayi ha™uri bazan ™ara ba,""tayi maganar tana faman shasshe™ar kuka,"

"?""Mi™a mata hoton hannunshi yayi tare da cewa""Who is she"

"hannunta na kerma ta kar6i hoton daya mi™a mata,˜ura ido tayi tana kallon hoton,nan take tashiga tambayar kanta ina Sgr ya samu hoton Waya daga cikinsu?ita kanta bazata iya tuna waya Wauki hoton ba,kuma haka zalika bazata iya tantance wacece acikin hoton ba,saboda abun yayi confusing Winta,Kamar ita kamar kuma hossana,saboda gashin kan daya harmutse kamar na Mahaukaciya,tasan"

",cewa hosana ce kawai keda irin wannan hargitsastsen gashin"

"Ina sauraranki,""ya furta hakan a yayin da yakai hannunshi tare da Waukar cup of cofeen da takawo """

",mashi,ya shiga kur6ar shi anatse"

"',Cikin en ena tace""Wannan kamar hosana ce,bazan iya tantance wacece ba"

"Waure fuskarshi yayi tare da cewa""Oh ba zaki iya tantance wacece acikin hoton ba?what does that ""mean"

""",Muryarta tamkar zatayi kuka tace""Inaji hosana ce,wannan itace gashin kanta yake a haka"

"',Hannu Sgr yasa tare da kar6e hoton ya ajiye shi a gefen shi"

",Tsuru tsuru tayi da idanunta,cike da tsoran kar ace ta ™ara wani laifin"

"?I want u to tell me..,wannan bastard Win menene ma sunan shi"""

",Ya sayyadi,"" ta bashi amsa"""

"akwai wasu mahimman bayanai da nakeso naji daga gare ki,hope zaki natsu kiban amsa,"" jinjina kai "" "",tayi tare da cewa""in sha Allah"

"""?Awani area kuka zauna a kano"""

",A hotoro ne"" ta bashi amsa"""

"Jinjina kai yayi tare da ajiye cup Win dake hannunshi,then ya Wauki banana yana 6areta a hankali yace""zaki iya tuna address Win gidanku kenan""?"

""",Eh"""

"Okey,' ya Wanyi shiru bayan yakai ayabar abakinsa ya Wan gutsireta acikin bakinshi,kafin ya kuma "" cewa""a labarin da sister Winki ta bayar,ta faWi cewa shi wannan mutumin ya ta6a nemanku,a cikinku"

"?""akwai wadda ya ta6ayin raping"

"Daram!!!taji gabanta ya faWi,girgiza kai tashiga yi muryarta har tana harWewa wurin saurin cewa""babu...bai ta6a samun nasarar yin hakan ba,yadai ta6a yunkurin hakan,"""

"Shiru Sgr ya Wanyi sae lokacin ya Wan Wago da idanunshi ya kalli fuskarta,gaba daya duk tabi ta rikice jikinta sae faman kerma yakeyi,yanayinta kuma kamar akwai wani abu data 6oye masa,"

"Tell me the truth!kinsan bana son ™arya,even if u hide it to me i will find out soon,so its better ki "" ""!!sanar dani,before naji a wurin wani"

"Hawaye taji sun wanke mata fuskarta,ji take kamar ta tashi ta watsa da gudu,saboda ta tsani taji ana"

",zancen Ya sayyadi"

"Wagowa tayi da idanunta waWanda suka rune suka canza launi,kai tsaye suka sauka acikin nashi,cikin ',shesshe™ar kuka tace""bazan maka ™arya ba,yaso yayi hakan amma Allah bai bashi dama ba"

"?""In har dagaske ne abunda kika faWa,to meyasa kike kuka"""

""",Saboda banason ana mun maganar shi,hakan yana tunamin rayuwar da mukayi a baya"""

"kawar da idanunshi yayi daga kan fuskarta,sannan yace""Its okey,u can wipe ur tears,amma ba hakan yana nufin za'a daina maki maganar shi bane!dole ta hanyarku ne zamu samu dukkan bayanan da ',mukeso,before muci nasarar kama shi"

""",Hannu tasa tana share hawayenta tace""Allah ya bani ikon Amsawa"

",U can leave,""ya bata umarnin tafiya"""

"Tashi tayi jikinta asanyaye ta juya tana nufar hanyar fita daga bedroom Win nashi,gaba Waya duk jikinta yayi mugun sanyi,wata irin kasala ta lullu6eta,har ta kusa fita daga bedroom Win nashi ta Wan tsaya tare da juyowa a hankali don tayi ma Wakinshi kallon karshe tunda daga yau bazata ™ara zuwa"

",sashen shi ba,da sunan yi mashi aiki"

"Juyowarta keda wuya,idanunta suka shiga acikin nashi,har saida gabanta ya faWi,kasa tafiya tayi kallonshi kawai takeyi,a yayin da shima yake kallonta,"

"Kusan 8 mins sannan taji muryarshi acikin kunnanta yace""Lafiya""?"

",girgiza kai tayi alamar ba komai,kafin tasa kai ta fuce daga bedroom Win nashi"

"Saukowa downstair tayi,hawaye nata faman zarya a fuskarta,sai da ta goge tears Win sannan ta"

"wuce bedroom Winsu, a hankali ta tura door Win Wakin ta shiga,Samun Jahad tayi zaune daga gefen gadon ta zabga tagumi,yayin da hosana ke ta faman sharar bacci,"

""",Bayan ta rufe masu ™opar Wakin ta koma daga gefen jahad ta zauna tare da ambaton sunanta""Jahad"

",A razane ta Wago tana kallon Sehrish,sam bataji shigowarta ba"

"?""Mekike tunani ne"""

"Murmushi jahad ta Wanyi tare da cewa""Ashe kin fita,na farka ban ganki ba,acikin Wakin,' Sehrish tace""Naje part Win babban yayanmu ne,'"

",Wannan mai blue eyes Win""? Jahad ta tambaya yayin da take kallonta"" "",Eh,Sunan shi RAFAYET,amma suna kiranshi da BABBAN YAYA"""

",Shine babbansu kenan""?acewar jahad"""

"A'a bashi bane babbansu gaba Waya ba,Akwai wanda suka girme shi sosai,Sunan ne ya dace dashi "" "",shiyasa suke kiranshi da haka"

"Jahad tace""kamar bazaiyi sau™in kai ba,na lura ko magana baisan yi,ni in inama kallonshi tsoro yake bani,araina har cewa nake yi wai shima nan Wan uwanmu ne,™wayar idonshi daban koda yake ga Ayaan nan shima idanunshi ash ne,mommynsu ma nata kalar na babban yaya ne,amma Mommynsu fa kamar"

"?""bata son ganinmu nake gani ko kin lura da haka"

"Sehrish tace""eh hakane,amma kada kisa ma ranki wannan,idan kika lura abun kamar a jininsu yake ita da babban yaya,in ka biye ta yanayinsu toh bazakayi rayuwa asake ba,duk zaka takure kanka ne,kayi tunanin cewa kamar sun tsani mutane basa son ganinsu bayan ba haka bane,kawai basu cika son ',magana ba,ko kallon mutane basa son yi"

"Cike da mamaki jahad tace""tofa su kuma haka suke?shiyasa junaid shima baison ganina,har yau fa junaid ko son haWa ido baiyi dani,in kuwa muka haWa ido dashi har hararata yake yi ya kuma murguWa mun baki,Wlh bana jin daWin abunda yake yi mun,sai inga kamar ya tsane ni ne,abun ba ™aramin damuna yake yi ba,gashi inason nasamu kusanci sosai dashi,kamar yadda naga kuna shiri a tsakaninki ',dashi,bansan meyasa ni yake mun haka ba"

",Tayi maganar fuskarta Wauke da damuwa"

"Sehrish tace""kai junaid Win keyi maki hakan?to ae duk gidan nan babu kamar shi,indai wurin son mutane ne,yafi kowa faran faran da mutane kullum cikin fara'a yake,Junaid fa ko yau kuka fara haWuwa dashi zai nuna tamkar kun ta6a haWuwa a baya,kuma yadda zai saki jiki da mutun zaisa kayi tunanin "",kamar kun share shekaru kuna atare"

",Sosai Sehrish ta shiga kora mata bayani agame da junaid"

"Abun ba ™aramin Waure ma jahad kai yayi ba,cike da mamaki tace""To Amma meyasa ni yake mun"

"?""haka"

"Murmushi sehrish tayi tare da cewa""dole akwai dalili,amma ki barni dashi in sha Allah zan tambaye "",shi inji"

""",gyaWa kai jahad tayi tare da cewa""Shikenan,dan Allah duk yadda kikayi dashi ki sanar mun"

",sun jima suna fira atsakaninsu kafin bacci yayi awon gaba dasu,´an ukun Abusufyan"

"Wuraren ™arfe biyu daidai na dare,wata irin guguwar iska,ta shigo ta cikin windown Wakin su Sehrish mai matu™ar tsoratarwa da kuma razanarwa ba™i wulik mai tafe da wani irin sauti,wanda ya ciccika kunnuwansu,a firgice hosana ta farka tare da fasa wata irin razananniyar ™ara,wanda yayi silar tashin Sehrish,ita kanta ta tsorata da ganin guguwar iskar nan,ta tattare wuri guda yadda kasan kwarangwal din mutun haka shape Winta ya koma bayan ta sauka a dakin nasu,ga yayi ajikinta,"

"˜an™ame Sehrish hosana tayi sosai tana cewa""Wayyo Allahna,mun shigo uku,ina daddynmu"

"',yake,menene wannan abun"

"Babu abunda Sehrish ke ambato face""innalillahi wa'inna ilaihirraji'una,yayin da ta ™ura idanunta akan"

",guguwar nan data saukar masu acikin Wakinsu"

"jikinsu sae faman kerma yake yi gaba Wayansu,hakoransu sae faman rawar Wari suke yi kaf kaf"

",kaf,saboda wani irin sanyi daya ziyarce su"

"ganin guguwar ta tsaya agefen gadonsu,kamar su take kallo don harda ´an idanu gare ta hakan yasa ""!suka ™ara fashewa da kuka suna faWin""Wayyo Allah mun shiga uku"

"A firgice jahad ta farka,jin ihun da su hosana keyi,adai dai lokacin hosana na cewa""wlh hada ´an idanu ke gare ta,mun shiga uku,"""

"Zuba masu ido jahad tayi tana kallonsu ganin yadda suka kware baki suna kuka,Ga bargo a"

",hannunsu,sun rurru™e"

"A hankali ta mayar da idanunta kan abunda suke kallo,guguwar nan ta gani tsaye da suffar"

",kwarangwal tayi masu ™uru da ido"

",Jahad kina ganin abunda muke gani kuwa""?Sehrish ce tayi mata maganar"""

"Jinjina kai jahad tayi tare da cewa""Nagani,mutun ne wannan ba guguwar gaske ba,koma waye yazo "",ne don ya tsoratar damu ne kawai babu abunda zai iyayi mana"

"Hankali atashe hosana da sehrish suke kallon jahad,jin abunda tace,babu alamun jin tsoro atattare da"

",ita,hankalinta kwance tayi maganar,ganin haka yasa suma suka dakatar da kukan da sukeyi"

"Wama ya sani,ko ya sayyadi ne yazo da suffar guguwar nan don yazo yaga yadda muka koma,"" """

",jahad ce tayi maganar fuskarta Wauke da dariya"

"Baki asake suke kallonta,sehrish tace""Anya jahad ba macanzarki akayi mana ba?na fara kokwanto anya kece?taya zaki ga wannan tashin hankalin amma ki nuna baki damu ba?guguwa face tayi suffar kwarangwal kuma hada ´an idanu kuru tana kallonmu ki kalla dakyau,"""

"Tsoki jahad taja tare da cewa""Nice mana,nifa Allah kaWai nake tsoro,dashi na dogara,wannan koma menene yazo wlh ni dariya ma halittar take bani,ji idon fa yadda yake jujjuyawa kamar an Worashi,' fashewa da dariya jahad ta kuma yi,Kafin ta kalli su hosana tace""abunda za'ae yanzu muja bargo mu lullu6e,mu rabu da ita,idan ta gaji da tsayuwa ta tafi,koda yake ba ™afafu gareta ba,fiffike zatayi ta ',tashi"

"Ta ™arasa maganar cike da nishaWi,jan bargon nasu tayi,cikin sauri suka gyara kwanciyarsu ta lullu6esu da bargon,saboda tsabar tsoro Bargon da suka lullu6a dashi sae faman kerma yake yi,"

",Jahad dagaske,baki ji tsoron wannan abun ba""?kasa-kasa Sehrish ta tambaye ta"""

"Murya na kerma jahad tace""yanzu haka ma kuka nake yi,wlh atsorace nake,™arfin hali kawai nayi,saboda na ta6a jin wani malami yace idan ka nuna kana jin tsoran Aljani shine yake cin nasara ',akan mutun,shi har faWama yake yi da aljanu shine nima na jaraba yin irin nashi"

",Duk da halin da Sehrish ke ciki sai da ta fashe da dariya tana kumshe baki"

"Jahad kinja mana bala'e,koma meye yanzu kin ™ara fusata shi da kalamanki,bansan me zai biyo baya """

",ba,""acewar sehrish"

"',Jahad tace""Addu'a zamuyi kawai,insha Allah ba abunda zasu iya yi mana"

"Muryar hosana suka jiyo abayansu tana cewa""Sehrish dan Allah kuyimun addu'a,ko fatiha bazan iya karantawa ba a halin da nake ciki a yanzu,ga fitsari ya matse ni,'muryarta tamkar zatayi kuka tayi"

",maganar"

"',Jahad tace""ki tashi ki shiga toilet mana!kinsan Allah kada kiyi mana fitsarin kwance"

"Fashewa da kuka hosana tayi tana cewa""taya zaki ce in shiga toilet bayan wannan halittar na nan ta ',™ura mana ´an idanunta,Allah ba inda zanje,sai dae ki tashi ki rakani ko kuma inyi shi a wando"

"?""Har haWa baki sukeyi wurin cewa""Wai wa zai raka ki "",Ke ko sehrish daya daga cikinku ta rakani"""

"Tab,wlh nidai ba inda zanje,sai dai ko Sehrish,"" jahad nakai ™arshen maganarta sehrish tace""Ke baki "" "",je ba sai ni kike tunanin cewa zan rakata,Ae wlh sai dae tayi shi a wando,ba inda zanje"

",Ganin basu Wauki maganarta serious ba yasa ta ™ara fashewa da wani kukan mai sauti"

"Dawo tsakiyarmu ki kwanta,zanyi maki addu'ar Waukewar fitsari,ae na iya,Oumma ta ta6a koya "" mana,""fashewa da dariya sehrish tayi tana cewa""kai jahad,ni ban ta6a jin wata addu'a ta Wauke fitsari ',ba"

"Tashi hosana tayi tare da komawa tsakiyarsu ta kwanta,tana jiran Jahad tayi mata addu'a kamar yadda 'tace"

"Rufe idanunki""jahad ta fadi hakan fuskarta ™umshe da dariya,runtse ido hosana tayi tare da cewa""Na "" "",rufe"

"Tofa mata addu'a jahad ta shiga yi a fuskarta,ita kanta me addu'ar batasan me take fadi ba,sae faman"

",motsi take da baki,intayi sosai saita tofa ma hosana a fuskarta"

"',A ™ule hosana tace""waini sai tofa mun miyau kike a fuskata,kuma ni banji kina addu'ar ba"

"Ita addu'ar a sirrance akeyinta,ba a bayyanata,kiyi shiru kawai zanci gaba da karanta maki har a samu """

",fitsarin ya Wauke"

"Shiru hosana tayi tana faman sauke ajiyar zuciya,yayin da jahad taci gaba da karanta mata addu'ar,duk"

",sehrish na sauraronsu"

",Abu kamar wasa,bacci ya Wauki hosana"

",Kamar tayi bacci""?sehrish ta tambaya"""

"',Jahad tace""eh,tayi bacci yanzu saura mu ya rage muyi bacci"

"?""Sehrish tace""taya zamu iya bacci da waccen halittar a Wakinmu?inta cutar damu fa"

"Jahad tace""Insha Allah ba abunda zata iya yi mana,muyi addu'a kawai mu kwanta,mu Wauka kamar "",mafarki ma mukeyi"

"Kamar yadda jahad tace haka suka haWa baki suna karanta addu'oi,bayan sun kammala kuma suka"

",shiga karanta ayoyin alkur'ani mai girma atare,cikin lokaci ™ankani bacci ya Waukesu"

.Yin baccinsu keda wuya wannan guguwar ta disashe daga wurin ta 6ace 6aat

"Tashin hankali,kowaye yazo masu da wannan suffar?"

"Abunda ya faru bayan fitar abbansu daga bedroom Winshi,kai tsaye ya wuce upstairs part Win Marshal Omar,jikinshi duk asanyaye ha™ika junaid ba ™aramin 6ata mashi rai yayi ba,da alama sakin fuskar da yake yi mashi ne yana wasa dashi kamar tsaranshi,hakanne yasa raini ya fara shiga"

"tsakaninsu,"

"Da sallama abakinsa ya shiga bedroom Win Marshal,samunshi yayi a kwance yana sharar bacci,bedside lamps Winsa ne suka haskaka wurin bed Winsa,"

"Shiga ciki abbansu yayi tare da hayewa saman gadon,ya jingina bayanshi a jikin headboard Win gadan,Ranshi duk a jagule yama kasa kwanciyar saboda yasan cewa koya kwanta bazai iya runtsawa ba,ba ™aramin ™untata yayi ba,junaid ya fusata shi sosai,"

"Kwakkwaran juyi marshal yayi zai gyara kwanciyarshi,karaf idanunshi suka sauka akan Abban ""!nasu,cike da mamaki ya ambaci sunanshi""Abba"

"fuskarshi Wauke da damuwa yakai idanunshi akan fuskar Marshal yace""Omar,dama ba bacci kakeyi ba"

",ne?""yayi maganar ayayin da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login