Showing 156001 words to 159000 words out of 286330 words

Chapter 53 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

46

jahad ta saki tare da mayar da idonta kan system Win gabanta"

""",Kinyi kyau sosai,kada fa ki zautar mana da babban yayanmu a rasa gane kanshi"""

",dariya sehrish tayi batare da tace komai ba,ta fuce daga dakin"

"Babu kowa a falon,da alama duk sun tafi yin sallar magriba ne,tana cikin tafiya,kwatsam taji an ru ™o sumar kanta ta baya,a firgice ta juya don taga wanene,Gabanta ne ya faWi rass!ganin Haroon kamar wani maye haka ya kama dogon gashin kanta,yakai shi izuwa saitin hancinsa yana shinshinar ™amshinshi,"

"A wani irin tsorace sehrish ta buge hannunshi,sam batasan cewa zata hadu dashi ba,da batayi kuskuren"

",fitowa daga dakinsu ba,batare da ta sanya mayafi ba"

"?""Fuskarta a daure tace""Dan Allah menene haka"

""",Shu'umin murmushin nan nashi ya saki tare da cewa""Shau™i"

"Harara ta watsa mashi,aranta tace""Mai hali bai ta6a canzawa dama saida raina ya bani cewa karyane "",tuban da yace mun yayi"

"Guntun tsoki taja,da hanzari ta juya zata wuce saman stairs din,aikuwa da sauri ya sha gabanta ™iris ya"

",rage ™irjinta ya daki nashi,hakan ba ™aramin daga mata hankali yayi ba"

""",Ka bani wuri na wuce,banason wannan rashin wayon naka,Bakasan cewa ni matar aure bace"""

"Ta6e bakinshi yayi tare da cewa""And then so what idan ke matar aure ce?Nafa son komai,auren yarjejeniya ne,mutumin nan fa da kika kwallafa rai akanshi ba sonki yake yi ba,Ni ne mosayinki,inason "". ki sosai,kuma ashirye nake dana aureki da zarar ya sake ki"

"Wani irin ™ululun ba™in ciki ne ya tokare mata ma™oshinta,tuni idanuwanta suka cicciko da kwalla,ta"

",tsani taji ance mata haka"

"Ranta a matu™ar 6ace tace""Wlh koda ace mazan duniya sun ™are duka kaf babu su,kai kaWae ne ka "",rage sai dabbobi a cikinta,to na ™wammace in auri Biri da in aure ka"

"Waro ido waje yayi yana kallonta a hasale yace""Ke!ni kike gayawa wannan maganar?baki da hankali"

"?""ne?ki rasa dawa zaki haWani sai biri,kina nufin cewa biri yafi ni mahimmanci a wurinki"

"_"". ˜wara shi dabbane,kaifa mutunne mai hali irin na dabbo"""

"Bata ™arasa maganar ba,a fusace haroon ya sanya tafin hannunshi ya Wauke ta da mari,Sae dai kafin ya janye hannunshi daga saman kuncin ta,yaji shima an dauke shi da wani irin zazzaffan mari,Kuma kafin yayi wani yun™uri yaji tafukan hannaye again har biyu asaman fuskarshi,Tashin hankalin"

"Wasu irin ba™a™en taurari ya gani acikin idanuwanshi,tsabar raWaWin da ya ji ne yasa shi sakin"

"ihu,yana tangal tangal zai fadi,gaba daya duk yabi ya susuce,har fitsari sae da ya saki a"

"wondonshi,saboda tsabar raWaWin daya ji,"

"A galabaice yace""Na shiga uku!Meke faruwa dani ne!dan Allah ataimakamin duhu cikin "",idanuwana"

"Shesshe™ar kuka kawai sehrish keyi hannunta dafe da kuncinta,mutum biyu ne suka mari haroon,shigowarsu kenan Suka ganshi ya sharara mata mari,aikuwa da gudu Abusufyan ya ™araso ya kwashe shi da mari,Marshal Omar kuwa,Hannu biyu yasa ya Wauke shi da Mari ta baya,hakan yasa yaji"

",duuuuum acikin kunnanshi,babu wani sauti kwata kwata,kamar ya kurmance"

"Ruko hannunta Marshal yayi""kiyi ha™uri kinji,dan Allah ki daina kuka,"" side hug yayi mata yana dan"

",bubbuga bayanta,Abusufyan kuwa sam ya kasa magana sai faman huci yakeyi,ranshi yayi mugun 6aci Banaso Sgr ya shigo yaji wannan aika aikar da haroon yayi,don wlh sai ya WanWana kuWarshi,Sehrish "" "",ki wuce bedroom Winku,ki barni dashi,zaici ubanshi ne"

"""Cikin shesshe™ar kuka tace""Part din babban yaya zanje in gyara mashi .."

",Tayi maganar tare da wuce wa upstairs da sauri tana ci gaba da yin kukan "",Uncle,dan Allah ka shiga daga ciki,Ni zanji dashi"""

",Jinjina kai kawai Abusufyan yayi tare da juyawa yabar falon"

"Kwakkwaran dam™a Marshal yayi ma wuyan rigar haroon dake a zube ™asa yana birgima,WaWWago"

",dashi yayi ya jashi,har izuwa Wakin da suke hukunta mai laifi,lallai haroon ya ta6o ma kanshi"

"Lokacin da sehrish ta faWa cikin palourn shi,Saman sofa ta zauna tana cigaba da yin kukan,taji zafin marin da haroon yayi mata sosai,abun ya tsaya mata aranta,tsanarshi ta ™ara ninkuwa acikin zuciyarta,ta jima a zaune batare da ta motsa ba,har aka kira sallar isha'e,sae bayan da aka kammala sallar sannan ta mi™e ta wuce cikin bedroom Winshi,toilet ta fara shiga ta gyara mashi,kafin ta"

"dawo bedroom Win nashi tana gyarawa,har lokacin bata daina yin shesshe™ar kukan ba,"

"Bayan ta kammala gyara mashi part Win nasa,kasa tafiya tayi saboda a ™agare take daya dawo,saboda tayi mashi maganar zuwansu kano,Addu'arta Allah yasa yabarta taje,"

"Safa da marwa ta shiga yi acikin bedroom Win nashi,gajiya tafara yi da yin yawon,wuri ta samu daga"

",gefen gadon ta zauna,gyangyaWi ta fara yi a ™arshe bacci ya kwasheta,bata ™ara sanin meke wakana ba"

*SGR*

"Around 12 ya dawo cikin gidan,Army trouser ne ajikinshi,sae farar shirt mai dogon hannu,Lokacin daya shiga bedroom Winshi bai ankara da ita ba,rage kayan jikinshi yayi kafin ya shiga toilet,bayan ya kammala yin wankan,Ya fito sanye da bathrobe ajikinshi,gaban mirror ya tsaya sai da ya kammala shafe jikinshi da tsadaddun mayukan jikinshi,ya gyara sumar kanshi sosai,kafin ya koma wurin closet Winshi,after some minutes ya dawo cikin Wakin jikinshi sanye da Sleeping dress Red colour,yayi wani fresh dashi,tunanin kiranta yayi a wayarshi don ta kawo mashi dinner Winshi before ya kwanta,Yana ™o™arin juyawa don yaje ya Wauki wayarshi daya ajiye saman drawer Winshi,wayar ta shiga ruri,da sauri ya ™arasa tare da Waukar wayar,duba screen Win wayar yayi sunan*Uncle donald*ne ya bayyana,"

"Picking call Win yayi a natse ya kara wayar a kunnanshi,Cikin harshen Spanish suka soma yin maganar,wuri ya samu gefen gadon ya zauna yana cigaba yin wayar,fuskarshi asake da alama ba ™aramin farin ciki yake da kiran ba,"

"Sun jima suna magana da uncle Win nashi,kafin sukayi sallama,mayar da wayar yayi saman side"

"drawer Win ya ajiyeta,sauke ajiyar zuciya yayi tare da kwantar da bayanshi asaman laps Win sehrish"

"batare da saninshi ba,lumshe idanuwanshi yayi a hankali ya Wan waresu,™o™arin juyawa yayi karaf eyes Winshi suka sauka akan hannunta,Har sai da gabanshi ya Wan faWi rass saboda baiyi tsammanin"

"ganin mutum a cikin bedroom Winshi ba,kuma farat Waya bai gane cewa ita bace,A sukwane ya mi™e"

"zaune yana kallonta,cike da mamaki,Hankalinta kwance sae sharar baccinta takeyi,Abun ya Waure"

",mashi kai har saman gadonshi"

"Clapping hands Winshi yayi,A firgice sehrish ta farka,Sakamakon sautin da taji na tafin da sgr yayi mata,A RuWe ta mi™e daga zaune,sumar kanta duk ta yarfo ta saman fuskar ta rufe mata idanuwanta,hakan yasa bata iya tantance wanene ba,Amma ranta na bata cewar mamallakin Wakinne ya dawo,Hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,tsoro ya hana ta janye gashin kanta daya rufe fuskarta don"

",taga wanene"

"Shi kuwa boss man Win ya zuba ma sarautar Allah ido,ganin ta kaza yin motsi yasa shi yin magana"

",Bacci asaman gadona""?wani irin wahallan yawu ta haWiya"""

"Muryarta na kerma tace""Am Sorry yaya rafayet,wlh bansan bacci ya Wauko ni ba,Asaman "",gadonka,Na tsaya ne saboda inason yin magana dakai"

",Matsawa yayi kusa da ita,ta ma™ure ajikin head board Win gadon"

"A hankali ya sanya hannu tare da ru™o doguwar sumar kanta,Ya yarfar da ita gefe guda,ta sauka asaman kafaWarta,runtse idanuwanta tayi da sauri saboda bazata iya jurar kallon cikin nashi idanuwan"

",ba,˜wayar idonshi ba ™aramin rikitar da ita takeyi ba,Hada ™arin ™wayar idon yasa take jin tsoranshi"

",Neman me kike yi mun""?yayi tambayar a yayin da yake saukar da idanuwanshi saman lips Winta"" Dama,na tura maka sa™o ta whatsapp Winka,bansani ba ko ka gani,""tayi maganar tare da buWe "" idanuwanta,suka sauka kan fuskarshi da sauri ta kawar dasu izuwa saman yatsun hannunta data aza"

",asaman laps Winta"

"I saw it already,naji complain Winki,Bayan wannan tashinki da nake yi in midnight,baya takura """

"?""maki"

""",A'a,Nima ina samu nayi sallah"""

"',Jinjina kanshi yayi tare da cewa""Okey,je ki kawomin dinner Wina"

"Amsa mashi tayi da toh,kafin ta sauko daga saman gadon,tayi mamakin yadda yake yi mata magana cikin sanyin Murya babu wannan faWan,tayi tunanin cewa,Zai Wauke ta da mari ne,amma sai taga"

",akasin hakan"

"Har ta kusa fita daga bedroom Win nashi ta Wan dakata da yin tafiyar,ta juya tare da kallonshi a lokacin"

",harya kwanta"

",Yaya rafayet""ta ambaci sunanshi"""

"Har cikin kunnanshi,tsayar da idanuwanshi yayi akanta,Yana jiran jin me zatace,"

""",dama gobe daddy zai tafi kano,kuma yana so ya tafi tare dani"""

"Shiru ya Wanyi na wani lokacin kafin yace""dole sai dake za'a je kano Win ne? ba wani wanda zai iya"

"?""replacing Winki"

"tunda taji haka,jikinta yayi sanyi,"

""",Muryarta tamkar zata yi kuka tace""Akwai"

"Bai ™ara tanka mata ba,kama hanya tayi ta fuce,sai da ta sauko downstairs sannan ta fashe da wani"

",sabon kukan,Ta kwalfa rai akan son zuwa Kano"

"tawaga biyu zasu yi tafiya gobe in Allah yakai mu,Tawaga ta farko zasu tafi neman wani da suka rasa *"

" *,a rayuwarsu,Tawaga ta biyu kuma zasu tafi wurin boka neman sa'a"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

Na biya bashi

"Masu bu™atar littafin Suyi mun magana direct ta layina amma fa message ta whatsapp kawai,Ko"

"an kira ba'za a samu ba, 08103884440"

d'

"Tun wuraren ™arfe Goma,Motarsu Abusufyan tayi dirar mikiya acikin jahar Kano,Da kanshi yake yin driving Winsu,Jahad na manne a kafaWarshi tana sharar baccin da bata ™arasa ba a gida,"

"Tunda suka shigo cikin garin murmushi ya wanzu akan fuskarshi,Bakomai yake tunawa ba fa ce irin"

",rayuwar da yayi acikin garin tun lokacin ™uruciyarshi"

",Jahad!ki tashi mun ™araso fa,""cike da farin ciki yayi maganar"""

"Sai da ya ambaci sunanta kusan sau 5 kafin ta amsa mashi,tare da mi™ewa daga zaune tana yin hamma,ta cikin face mask Win dake a fuskarta,"

"BuWe idanuwanta tayi tare da juyawa tana ™arewa garin kallo ta cikin glass Win Motar,hakanan ta dinga jin faWuwar gaba rass!rasss!lokaci guda kuma tashiga tariyo abunda ya faru acikin rayuwarsu"

",azamansu garin"

NASARAWA G.R.A

"Shine Sunan Unguwar da hajiya Ameenatu Wato Gwaggon katsina tayi rayuwa acikinta tare da ahalinta,a hankali motarsu ta shigo cikin unguwar da matsakaicin gudu,A dai dai jerin wasu manyan gidaje na masu hali,Abusufyan ya tsayar da Motar a bakin gate,"

",Daddy wannan gidan wanene'?tayi tambayar tana kallon fuskarshi"""

"murmushi ya Wan yi tare da cewa""Wannan gidan da kike gani acikinsa nayi rayuwa tare da"

",mahaifiyarku,Kuma anan kakan ku Marigayi baba buzu yayi gadi,Allah ya ji™anshi da rahama"

",Amsa mashi tayi da Ameen,kafin suka fito daga cikin motar"

"Allah sarki,Kullum idan nadawo a wancan lokacin,Baba buzu nake samu zaune saman benci yana "" dafa ruwan bununsa,da zarar ya hango motata zai fara yi mun kirari,Ya buWe mun gate don in shiga"

",daga ciki,"" acewar Abusufyan"

"Jefi jefi mutane ke giftawa acikin unguwar,tun bayan da suka bar kano a lokacin baya,Mijin Gwaggon katsina ne ke zama a cikin gida kafin Allah yayi mashi rasuwa,Tun daga lokacin kuma babu wanda ya ™ara zaman gidan,ko Dr harris idan yazo kano ya kwammace ya kama hotel ya zauna acikinsa,"

"Hannu ya zura acikin aljihunshi ya curo key Win gidan,Ya ™arasa tare da zura key Win ajikin ™opar"

",dake manne da gate Win gidan,Wurin har ya fara tsatsa,ya ciccije da™yar ya samu ya buWe ™opar"

",Ya ru™o hannunta suka shiga daga ciki"

"Zuba ma gidan ido tayi tana kallonshi,A ranta tana ayyana irin rayuwar da mahaifiyarsu tayi acikin gidan,Ya haWu duk da ginin Ya tsufa sosai,akwai fili sosai,Ga wurin buga ball nasu Abusufyan,Ga moto"

",park,da sauransu"

"Kaitsaye suka nufi ˜opar da zata sadaka da Babban falon gidan,ita kuwa ta zuba ido tana ™arewa gidan kallo,Uwar yanace ta ko'ina yayi datti,ga tarin ™ura musamman ajikin glass Win windows dana doors,"

"BuWe masu ™opar yayi da key Win hannunshi,Yayi gaba tabi bayanshi,Kamar mai jin tsoro haka ta zura ™afarta ciki,Matsakaicin falo ne,Yadda kasan bola,ledoji,yayi da sauran tarkace a kasanshi,Tiles Win kuwa duk yayi dirty kura ta rufe shi,Sofas Win dake a Wakin duk sun gajarce sunyi ™an™anta,yadin"

",jikinsu yayi di™i™i"

""",Daddy,ina Wakin da Oumman mu tayi rayuwa acikinshi?ka nuna mun inaso naga Wakin"""

"Da yatsan hannunshi ya nuna mata bedroom Win da abu tayi rayuwa,da sauri ta nufi Wakin,shima yabi bayanta,A datse ™opar Wakin take amma babu key ajikinta,da ™arfi yasa hannu ya turata,ji kake"

",™iiiiiiii,ta buWe a slow"

"FaWawa cikin Wakin tayi tana bin kayan cikinshi da kallo,labulayen duk sunyi ™ura,sun nannaWe sun cukuikuye,Carpet Win bakin kofar ya fita hayyacinshi,Single bed ne acikin Wakin,sai wardrobe ta"

",bango,itama duk tayi ™ura,book shelve,Da dressing mirror da sauran tarkace,komai yafita hayyacinshi"

",Qur'ani ta hango saman bedside drawer Win gadon"

"Tun kafin tayi magana Abusufyan yace""Wancen qur'anin da kike gani na mahaifiyarku Ne,mace ce "",mai son addini tana ™o™ari sosai,bata wasa da ibada,da haka ta sace mun zuciyata"

"Hawaye ne suka soma sintiri akan fuskarta,™arasawa tayi gaban drawer Win ta sanya hannu tare da"

",shafa al'qur'anin,ta kakka6e ™urar dake akanshi,Wago dashi tayi a hankali ta manna mashi kiss"

"Daddy inason qur'anin nan sosai,zamu tafi dashi,""ta ™arasa maganar tare da buWe handbag Win dake "" "",hannunta,ta zura shi ciki"

",School bags ta hango guda biyu,Anyi hanging Winsu a saman bango inda aka bubbuga ™usa"

"Da sauri ta ™arasa tare da kai hannu ta curo jakunkunan,ta sauko dasu ™asa,ta zu™unna tare da buWe jakar,Littattafan addini ne cikinsu,Ahlari ne,Tajweed,Fiqhu,da sauransu,Wayar jakar kuma da ta buWe"

",Littattafanta ne na boko da take zuwa school dasu,komai nata mai tsari"

"Abusufyan kuwa wurin wardrobe Win kayanta ya wuce,buWewa yayi yana kallon jerin wasu daga cikin kayanta,Uniform Win islamiyyarta ya Wauko,tare da rungumesu a ™irjinshi,Sae lokacin hawaye suka"

",shiga zarya akan fuskarshi"

"Bazai ta6a mantawa ba,da rana ta farko daya fara sanyata acikin idanuwanshi,a lokacin tana kan"

",hanyar dawowarta daga school"

"Jahad,""ya ambaci sunan ta tare da juyawa yana kallonta"""

",Na'am Abba,tayi maganar tare da mi™ewa ta ™arasa gabanshi"""

""",Kin ga waWannan kayan,dasu ne na fara ganin Oummanku,Uniform Winta ne na islamiyya"" Murmushi ta saki tare da sanya hannu ta kar6i kayan,Rungumesu tayi ajikinta,Sae ta dinga jin tamkar"

",Oumman tasu ta rungume"

",6ata lokaci sukayi sosai suna bincike acikin Wakin Zainabu abu"

"Daga bisani ne Yunwa ta fara kamasu gashi gidan babu abinci,Yanke shawarar zuwa nemo masu abincin yayi,ya barta acikin gidan,Gyara masu Wakin oummansu ta shiga yi,Taci ba™ar wahala sosai,Bayan ta share Wakin har wanke shi tayi,A kitchen ta samu bokiti da ledar detergent,ga ruwa available,sosai ta wanke Wakin sai ga tiles Win yayi haske sosai,Cire zanin gadon tayi ta Wauko wani acikin wadrobe,Ta shimfiWa masu bayan ta kakka6e gadon,ta goge jikinshi,"

"Hatta glass door din sai da tabi tayi scrubbing Winsu,ta goge yanar Wakin,lokaci guda kamanin W akin suka canza,Komai na son gyara,Toilet ta shiga nan ma tataras dashi duk sai a hankali,sae da ta fara gyarashi fess,Sannan ta samu ta Wan watso ruwa tare da Wauro alwala,"

"Darduma ta dauko cikin wadrobe ta shimfiWata,ta kabbara sallar azhar,A tsanake tayi sallar tana"

",kammalawa,agalabaice bacci ya Wauketa saman dardumar"

"Wuraren ™arfe 2:30 Abusufyan ya shigo cikin gidan hannunshi Wauke da Ledojin da yayi masu take away na restaurant,"

"Da sallama ya shiga cikin falon,wuce wa bedroom Win yayi,ba ™aramin mamaki yayi ba,ganin yadda"

",Jahad ta gyara Wakin tsaf,komai yayi fess,kamar lokacin da Zainabun shi na nan"

"Murmushi ya saki tare da samun wuri kasa gefenta ya zauna,Ya ajiye ledojin,Hannu yasa abayanta ya "",Wan bubbugi kafaWarta""Jahad!tashi muci abinci"

""",...Firgita tayi ta farka tana Sambatu""Ya Rafayet,baisan na taho ba"

",˜iris ya rage yaji abunda tace"

"Hannu tasa da sauri ta toshe bakinta,tana kallonshi,Shima kallon nata yake yi,"

"Me kika ce""?girgiza mashi kai ta shiga yi,tana faWin""bakomai Daddy,Ashe ka dawo,nagaji ne shi ne "" "",na Wan kwanta don in huta"

""",Murmushi yayi tare da cewa""Ae naga aikin da kikayi,kin yi ™o™ari sosai"

",Bari na Wauko mana plate,""ta mi™e tare da nufar hanyar fita daga Wakin"""

"Sai da tafito sannan ta dafe saitin zuciyarta tana faman sauke ajiyar zuciya,a ranta tace""Allah yaso"

"_"",daddy baiji abunda nace ba,dashi kenan zai gano ni"

"Tayi maganar tare da yin saurin wuce wa cikin kitchen Win,A


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login