Showing 261001 words to 264000 words out of 286330 words

Chapter 88 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

97

gaske ta kutsa kanta Cikin tagar,ba ™aramar wahala tasha ba,Saboda girman jikinta don ma Allah yasa Tagar tana da girma,tana jin sauran ragar dake agefe da gefen tagar tana kartar jikinta amma haka ta jure,gaba Waya ta rubza cikin Wakin,ta faWo ™asa timmm cikin ™urar nan,duk ta 6ata mata fuska,A galabaice ta Wago tare da sanya hannunta,Tana kakka6e ™urar dake akan fuskarta,Wago da wayar hannunta tayi tana haska Wakin,Ga tsoro ga furgici,mi™ewa tayi tana haska ™asan Wakin har Allah yasa ta gano inda yake kwance,numfashinshi na fita sama sama,zubewa tayi saman guiwowinta,Ta sanya dukkan hannayenta tare da Wago dashi,yayi buWu buWu dashi,™urar duk ta rufe fuskarshi,har cikin hancinshi,baka iya ganin komai daga fatar jikinshi,fashewa amrish tayi da matsanancin kuka,kamar ranta zai fita,ya raunata sosai,Alamun sun nuna cewa yana akan hanyar gangara,da™yar zai iya rayuwa,rungumeshi tayi ajikinta yayin da zuciyarta ke bugawa,Tunawa da Mommynta yasa Ta yun™ura tare da Waukarshi asaman kafaW"

"arta,Yayin da hannunta ke ru™e da wayarshi,mi™ewar da zatayi kenan hasken fitilar hannunta ya"

"hasko mata Wayarta dake dadda6e da ™ura,bata bi ta kanta ba,don a halin yanzu tafi bu™atar Rayuwar Junaid,Ita dai koda gawarshi ce takai masu su ganshi,dole ta tagar ta fara turashi kamar tsumma haka ya faWo ™asan Wakin,ita ma ta biyo ta window Win, a hanzarce ta Wauke shi,saman kafadarta ta kama hanya,fitowa tayi daga cikin Wakin Wauke dashi,˜ura duk ta buWesu,musamman"

"shi,kamar dodo haka ya koma,ya rame ya shanye ya bushe Ya ™anjame bawan Allah"

"Adai dai Lokacin Hajiya saratu ta samu Wayan mukullin Wakin dake a cikin drawer chest,jinjina"

"kai tayi tana huci tamkar zakanya haka ta Nufi bakin ™opar,Ta murza key Win........."

Masu bu™atar karanta Abban Sojoji har zuwa Takun ™arshe yayi mun magana Ta Layina whatsapp *

*kawai 08103884440

*Ayi hakuri da wannan*



*_MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI_*

*DOMIN. DAWO DA MARTABAN NONONKI*

"Shin ko kinsan nono yanada matukar muhimmanci a wajan mai gida ,? Shin ko kinsan babu abunda namiji yafiso yafi daukar hankalinahi kamar cikar k'irji , ? To nono shine babban Martaban mace a wajan mijinta , don babu namijin da zaiso mace mai yakunannen nono kamar silifas ,wannan yasa Nazo maku da sahihi kuma ingantaccen maganin nono Wanda bashida wata matsala hadin gargajiya ne , acikin lokaci kalilan zakisha mamakin yadda nononki zai ciko sosai Wanda wannan cikowar ita zata bashi damar da zai tashi sosai ta yadda kema zaki Shiga cikin jerin mata masu aji agaban mazajensu kedai hanzarta ki nemi mmn Yusuf mai kayan mata yar"

mutan sokoto zaki samu ingantattun kayan mata masu tafiyar da hankalin maigida. don neman

Karin bayani 07069711327 ......

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

"Har ta kusa Fita palourn ta tuna da wayar Mommyn nan Nokia,Sehrish zata iya kira Kuma in har tabar wayar za'a samu matsala,Juyawa tayi Wauke dashi ta koma saman Sofa Win ta Wauki nokia Win ga wayar Junaid duka ta haWasu Sae faman nishi takeyi,tana ™o™arin kama Hanya ta fuce,Hajiya Sarat ta bude ˜opar A fujajan ta fito,waro ido waje Amrish tayi a wani irin Firgice ta watsa da gudu tamkar ba mutun ta Wauko a kafaWarta ba,Lokacin Da Hajiya Sarat ta ankare da Junaid dake sa6e a kafaWar Amrish,Wani irin kukan Kura tayi da dukkan ™arfinta ta watso a guje irin gudun nan na fitar hayyaci,Cikin Rashin sa'a tana Sanya ™afarta saman benen,Tamkar an ja ™ afarta gaba W aya ta burkice,a jirkice ta sulalo daga saman benen,kanta yayi Mugun"

"buguwa,Qugunta kuwa sae dai muce Allah ya kyauta,"

"Amrish kuwa tsabar tsoro ko waiwaye batayi ba,lokacin data faWo entry hall na gidan,Da gudu ta nufi gate,A lokacin baba mai gadi yana yin alwalar sallar Azhar da aka fara kira,Koda yayi arba da Su Amrish Baiyi tsammanin mutane bane,Wurgi yayi da butar hannunshi ya watsa da gudu zai shige Wan Wakinshi Ya Wauko sandar shi,"

"Da™yar Amrish ta iya buWe baki tace""Baba Mai gadi ni ce,Dan Allah kataimake ni,Ka tsaida mana Taxi mu kaishi asibiti kada ya mutu,""dakatawa baba mai gadi Yayi a sukwane ya juyo yana kallonta,Sae lokacin Ya gane ta,kuma ya gane yaron nan ne na jiya ta Wauko,ganin zai 6ata mata lokaci "",yasa ta fashe da kuka tana faWin""Baba mai gadi kashe mu zatayi,In har bamu bar gidan nan ba"

"A hanzarce Baba mai gadi ya buWe mata ™opa suka fita,har zai tsaya ya tuna cewa Shine yaba Amrish Labarin Yaron,kenan shima Yana cikin hatsari,aikuwa da gudu ya bi bayan Amrish suka mi™i hanya suna neman Abun hawa,A ™arshe daya ga ta jigata shi ya kar6i Junaid ya Waura shi a kafaWarshi,Babban tashin hankalin tunda suka fito Unguwar babu kowa wayaam dama haka unguwannin ´an gayun nan suke,Da ace irin geto ne da tuni jama'a sun agaza masu,WaiWaikun mutanan dake wucewa duk wanda"

",yayi arba dasu Amrish saiya watsa da gudu kamar sunga Aljanu,saboda ™urar da ta 6ata masu jiki"

"Da iya ™arfinta Na ™arshe ta daddage ta mi™e,Wago kan da zatayi keda Wuya ha™orinta Waya ya 6allo jaga jaga da jini,qugunta ya ru™e sosai,wani irin azababben raWaWi,da™yar ta samu ta fara jan jiki a galabaice ta nufi wayarta dake ajiye saman sofa,jikinta sai tsuma yake yi,da™yar ta iya cire password Win wayar,Call log ta shiga ta kira wani layi da akayi mashi saving da ™are kukanka,Da ™yar take magana saboda ciwon bakinta,"

"Duk yarda za'ae karku bari yarinyar nan tabar cikin unguwar nan,Nasan zaiyi wuya su samu abun "" hawa,da ita da yaron Gawarsu kawai nakeso ku kawo mun ""tana magana tana goge zufar goshinta,ga"

".,wani irin huci dake fita abakinta"

"Akwai ™aramar nokia Wita a hannunta,Zan tura maku Lambar wayar kuyi tracking Winta,""ta ™arasa "" maganar tare da yin rejecting Win kiran,Gaba Waya Amrish ta Waure mata kai,saboda ta Wauketa"

"Shashasha,A irin rainon da tayi ma Amrish irin sangartattun nan ne,bata da wayau haka,Sai gashi yau ta"

"?bata mamaki,wai har tasan ma inda suka 6oye shi,koya akai duk tasan wannan"

"Lokacin da Su Amrish suka haura saman titi,suna neman abun hawa,duk mai motar da suka tsaida"

"sai ya™i tsayawa,Baiwar Allah duk tabi ta ruWe gashi sam ta™i tunanin yarda nokia Win Hajiya sarat data Wauko,kuma ta hanyar bin diddigin layinne kaWai za'a san Location Win da suke,"

"Suna cikin wannan tsayuwar,wata dan™areriyar mota ta shawo kwana da gudu,bata tsaya a ko'ina ba sai agabansu Amrish,mutuwar tsaye tayi lokacin,shi kanshi baba maigadi ya firgita da ganin motar,Jim ka W an mamallakin Motar ya fito jikinshi sanye da fararen kaya hatta"

"takalmanshi,Facemask Win fuskarshi Ya hana Amrish ta gane shi,"

"Yayi mamakin ganinsu cikin wannan halin,bai tsaya tambayarsu Lafiya ba Kawai ya buWe masu bayan motar,badon ta yarda dashi ba hakanan dai kawai suka shiga cikin Motar tunda ba yarda zasu yi,a back seat na motar ta shiga baba mai gadi ya jinginar da junaid a tsakiya kafin shima ya shiga,Mai motar ya fusgi motar da gudu,a dai dai Lokacin motoci guda uku masu blank tunted ™ irar Range rover suka bi bayan motar shi,da wani irin mahaukacin gudu mutumin ke tu™a"

"motarshi,yarda kasan filin ´ar tseral haka motocin nan suke gudu asaman titi,"

"Amrish sai kuka takeyi tunda take a rayuwarta bata ta6a ganin tashin hankali ba irin na ranar,ba komai ya ™ara tsoratar da ita ba fa ce Harbin bindiga da taji a bayan motarsu,Ya salam!gashi"

"hanyar da suka biyo babu ´an sanda balle su samu taimako,"

"Šaya daga cikin ³an ta'addan da suka biyosu wanda ya buWe murfin motar ya mi™e a tsaye hannunshi ru™e da irin wannan bingidar mai fitar da bullet kamar bomb,kwakkwaran Saiti Yayi ma Motarsu,Yana sakin Bullet Win mai girman gaske nan take Ya hau saman motarsu Ya fashe gaba Waya Wuta ta kama ci a bayan boot Win Motar,Hakan yasa motar ta dakata da tafiya,ganin sun ci nasara akansu yasa suka tsayar da motocinsu,Suka diddiro daga cikinta kusan Su takwas ne, ˜irar jikinsu gwanin ban tsoro,babu Wigon imani akan fuskarsu,kowanne hannunshi ru™e da"

"manyan makamai,"

"Suna ™arasowa gaban motar,Waya daga cikin samudawan nan ya dam™i murfin motar ya 6alleshi,hannu yakai tare da dam™o rigar mutumin dake acikin motar ya wurgoshi waje,basu tashi ankara ba,Sae da Mai tu™in motar ya fito yana faman ambaton Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una,Le ™a cikin motar sukayi Wayaam basu ga Amrish da yaron ba,Ashe Ba motarsu bace,Sunyi mistake"

"Saboda mai wannan motar da suka kama iri Waya ce da motar da suka bi su Amrish,"

"Da sauri Suka koma cikin motocinsu,A guje suka ja motar,Sunbar bayin Allah da aikin neman"

"taimakon kashe masu wutar motarsu,don ma Allah yasa babu wanda ya raunata acikinsu,"

"A 6angaren Su Amrish kuwa,mutumin dake tu™a motarsu ne ya umarce ta data jefar da wayoyin"

"hannunta gaba Wayansu,nan take ta zuge glass Win motar ta wurgar dasu waje,Bayan ta jefar dasu sai ya Canza hanya da wani irin gudu yabar titin,Su kuma waWannan miyagun da suka fara yin"

"tracking Win Layin wayar Hajiya sarat na ™aramar nokia Win da aka basu,Ta hanyar laptop Win dake a hannun wani kwararre acikinsu,Sae location Win ya dinga nuna masu hanyar da Amrish ta jefar da wayoyin,Nan fa suka mi™i hanyar cike da sa ran zasu kamasu,Lokacin da motarsu ™are kukanka ta ™arasa inda Location Win Ya basu,Sai suka tsayar da motocinsu,A zafafe suka fito suna waige waigen neman inda suka ajiye motarsu,Sai da suka gama shan wahalar nemansu a Area Win wurin abun takaici sai ga wayoyin sun tsinta yashe a ™asa,Rai a matu™ar 6ace suka hanzarta komawa cikin motocinsu batare da sun Wauki wayoyin ba,Nan fa suka ruWe saboda hanyoyi ne guda uku,Ta hannun dama da kuma ta hannun hagu,Ga kuma wadda ta mike straight,To fa sun ruWe a wannan lokacin,Basu san ta wace hanya su Amrish suka bi ba,A ™arshe kawai suka raba motocinsu dama guda uku ne Waya tabi straight,Waya tabi Left Wayar kuma tabi"

"Right,Don sunsan Dole a Waya daga cikin hanyoyin suka bi,"

*Boss Bature*

"Wuraren ™arfe 2 na rana,"

"Wayar Ishaq ta soma ringing,A lokacin dawowarshi kenan daga wurin aiki,BuWe mashi mota sergeant Yayi Ya fito daga cikin motar hannunshi ru™e da wayarshi,picking call Win Yayi tare da"

"kara wayar a kunnanshi,"

"Fuskarshi Wauke da murmushi ya soma magana""Mutanan Damaturu,Sai yau ake jinku""? On the other hand Hafsat tace""Wlh Daddy fushi nake dakai,you forgot about me,"""

"Nima ae fushi nake dake,tunda na baro damaturu kin ™ara kirana ne?Ko irin Morning message Win "" nan babu ko,Yanzu da ace ban kiraki ba da shikenan bazaki neme ni ba,""ya Wanyi maganar yana Waure"

",fuska kamar tana agabanshi"

"Shikenan na Wauki laifin,Am so sorry,Amma daddy meyasa ka canza Layinka?in na kira wancen "" ""Mtn Win bana samun shi"

""",Kinga yanzu na dawo daga wurin aiki,Agajiye nake,bari na Wan samu natsuwa I will call u later"""

"A Wan shagwa6e tace""dan Allah Daddy,idan ka huta kada ka manta ka kirani akwai maganar da nakeso nayi dakai,"""

"Toh,""ya amsa tare da kashe kiran Ya nufi cikin gidan aranshi yana faWin""yanzu haka saboda "" Mommynta ne yasa ta kira ni,lokacin daya shiga gidan ya yi mamakin yarda aka gyara mashi ko'ina"

",fess,murmushi ya dinga saki don ya san cewa aikin hajjaju ne,wani irin ™amshi ke tashi acikin palourn"

"Ga lafiyayyen abinci An jera mashi asaman dining,Dama da wata matsiyaciyar yunwa ya dawo,A hanzarce ya haura upstairs ya shige Bedroom Winshi,Bayan ya rage kayan jikinshi ya faWa cikin toilet,Within mins Ya fito Ya kimtsa kanshi cikin jallabiya,Saukowa Downstairs Yayi kaitsaye ya nufi dining ya zauna,Da kanshi Yayi serving Win abincin ya zauna yana ci yana murmushi kamar wani zautacce,Sai da ya kammala cin abinci,tukunna ya koma saman Sofa ya zauna tare da aza ™"

"afarshi Waya bisa Waya,"

"Wayarshi ya Wauko ya lalubo Layin Hafsat ya danna mata kira,Kamar jira takeyi ta Waga kiran,"

"?""Daughter ina sauraronki!maganar menene kikeson Yi dani"""

"Daddy dan Allah ka taimaka,Nasan zaiyi wuya ka fahimceni,wlh Mommy tana cikin mawuyacin "" hali,Ta zama abun tausayi,ta kira ni da wani layi jiya tana kuka tana rokona cewa inyi maka magana ka yafe mata,Ta gane kuskurenta,Rayuwarta ta wulakanta Daddy a gefen bishiya take kwana zaune ba "". bacci,dare da rana a wurin nan take Yini"

"Tunkan Hafsat takai ™ arshen Maganarta,Ishaq ya katse ta""ke yanzu kin yarda da maganarta?Kodai kun haWa baki ne da ita?"

"Da sauri hafsat tace""Wlh daddy da gaske take,Ae nasa ta Wauko mun video Winta,Wayarma fa aronta "",takeyi don ta kiramu,Zan tura maka video Win ta whatsapp yanzu,zaka shaida abunda nake faWa maka Ajiyar zuciya ya Wan sauke tare da cewa""its okey,Am waiting for the video,""yana kai ™arshen maganar ya katse kiran,Kafin Ya kunna wifi Winshi ya shiga whatsapp,Messages ne suka fara shigowa cikin"

",wayar,can sai ga sa™on hafsat ya shigo"

"Chat Winsu Ya shiga,Anan ya samu video Win data tura mashi,yatsanshi yasa ya Wan ta6a video W in nan take Ya soma loading,™ura ido Ishaq yayi akan Screen Win wayar yana kallon video Win, Bai ta6a tunanin zaiga laila a irin wannan ™as™antacciyar rayuwarba,a gefen bishiya take zaune,gefenta kwanon bara ne,™afarta Waya ta lalace babu kyan gani wani irin ruwa ke fita acikinta,Sae kuka takeyi tana magana"

"Don Allah Ishaq ka taimaki rayuwata,ba don halina ba,dan Allah da manzonsa zakayi,Nasan nina "" jefa kaina cikin wannan halin,Ku kalli irin wurin da nake rayuwa,kowa ™yamar taimakona yake yi,babu"

"_"",mai son zuwa wurina saboda warin da nake yi"

"Saboda tsabar tashin hankali,Da sauri Ishaq ya kashe video Win tare da yin wurgi da wayar saman sofa"

",Win"

"Jingina bayanshi Yayi ajikin kujerar,tabbas Yaji tausayinta amma abunda ya Waure mashi kai shine taya akai taje Enugu!Uban me yakaita?don a iya saninshi bata da wata ala™a da garin,Ya jima a haka kafin Ya Wauki wayar Ya sake kiran Hafsat,"

"Tana Waga kiran Yace""Naga video Win,wlh hafsat ba don zuciyar musulunci ba,babu abunda zaisa na taimaki Laila!ke bari in faWa maki zan taimaketa ne kawai Saboda Allah!Taci albarkacinki hafsat!Zansa a Waukota akaita asibiti,Inyaso ko ™afarce su cireta A maidata maiduguri,Amma ni bazan sake rayuwa "",da laila ba"

"Fashewa hafsat Tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,da™yar ta samu ta tsagaita da yin kukan tace""Nagode sosai Daddy,koma miye laifinta ne,ita taja ma kanta,naji daWi sosai Daddy Am really "",proud of u"

"?""Yaushe zaki dawo gida!kinsan cewa hutun aikin da kika Wauka ya qare ko"""

"Eh daddy,Ina nan ina shirin dawowa amma yanzu gidan bazaiyi mun daWi ba,nafison na zauna a "" "",wurinsu Abba,tunda ga ´an uwana acikin gidan inyaso sai ka nema mun transfer na dawo aiki a Abuja"

"?"" Idan kika koma Abuja,ni kuma fa?nikaWai akeso inyi ta zama a kaduna"" "",A Wan shagwa6e hafsat tace""idan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login