Showing 231001 words to 234000 words out of 286330 words

Chapter 78 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

83

matu™ar tashi,idanuwanta"

",azazzare,jikinta har kerma yakeyi"

""",amma Aunty azeema,meyasa kike tunanin cewa mamallakin Zoben yana raye"".."

"Wlh sehrish ni ko a school ban ta6a cin karo da question mai sar™a™iya ba irin wannan tambayar da "" kikayi mun,Gaskiya nidai nafi kyautata Zaton Shi Mamallakin Zoben ya ku6uta daga cikin motar,Ai"

".kince ita budurwar ta tsallaka titi ne,taje siya masu ice cream"

"Katse mata hanzarinta sehrish tayi""Amma fa Aunty,ita budurwar koda ta tsallaka titi,Shi saurayin sai da ya kira sunanta,ta juya har yana Waga mata hannu ta cikin motar,"""

"Kinsan tazarar minti nawa ita budurwar ta Wauka lokacin da mai ice cream Win yake zuba mata ice """

?cream Win

""",Girgiza kai sehrish tayi kamar tana agabanta haka take gani""A'a bansani ba gaskiya"

"Idan har aka samu tazara koda na minti biyar ne,ita budurwar ta kawar da idonta daga kanshi,ta "" mayar da hankalinta wurin mai siyar da ice cream din,A wannan interval Win zai iya yiyuwa Ya ku6uta daga cikin motar,ko kuma an Waukeshi,Ni daga jin wannan labarin ma wlh duk shiri ne aka tsara don a"

",caza maku brain Winku,kin sani sai surutu nakeyi ko breakfast banyi ba,""ta ™arasa maganar da zolaya Dariya Sehrish tayi tare da cewa""Am sorry Auntyna,thank u so much Aunty Azeemana,Kin taimake ni "",sosai,Yanzu na samu amsar da nakeso"

"Kada ki damu Daughter,duk lokacin da wani abu ya shige maki,ki sanar dani kawai a shirye nake "" ""dana baki shawara"

"Murmushi sehrish ta saki,har sunyi sallama zata kashe wayar da sauri hajiya azeema ta dakatar da ita"

"?""Wait!kince saurayin ya zama toka ko"""

",Hakane,""ta amsa mata"""

"Taya za'ace ko ™ashin jikinshi ba'a samu ba?wutar tayi more than one hour ne tana ci?ba kince an kira "" "",motar kwana kwana ba"

""",A'a banda masaniya akan wannan amma zan tambaya"""

"Okey,akwai wani incident daya ta6a faruwa, makamancin labarin da kika bani,almost 30 mins wutar "" naci A motarsu,ba'a kashe wutar ba,saboda babu wasu a kusa,Ko daga baya da mutane suka zo aka kashe wutar an samu wasu konannun 6angarori na jikinsu,duk da zai iya faruwa dagaske ae yasha faruwa ma,mutun ya ™one ™urmus sai tokarshi,ko indiyawa ma ai suke ™ona gawarsu su kuma ™ulle tokar in zasuyi jana'iza Amman kinga ai wutan tana daukar lokaci tana kona gawar,Amma nidai gaskiya a labarinki Ban yadda cewa Wannan mamallakin Zoben ya mutu ba!!Amsar da zaki ba"

""",malamar ku kenan!Ki sanar da ita duk wani bayani da nayi maki,Nasan zata baki mark sosai"

"Jiki asanyaye sehrish tace""in sha Allah Aunty azeema,Zan rubuta duk wani bayani da kika yi mun"

"nagode sosai,"""

"Daga haka su kayi sallama,kamar jira takeyi ta katse kiran,jiki a mace ta zauna gefen bishir,Ta gaza yadda da abubuwan da kunnuwanta suka jiye mata,Dama kuma it will be very hard farat W aya ta fara suspecting Win Azmee,Bakomai yafi tsaya mata arai ba,fa ce waWannan tambayoyin masu matu™ar wuyar amsuwa Junaid yana raye ko ya mutu?taya akai zoben Junaid yaje Wakin Aunty Azmee?kodai zoben aljani ne yana da fiffike harya tashi sama ya fito daga cikin motar da fika fikinshi yazo Wakin Aunty azmee?Sai lokacin ta soma tunanin wai ma wacece Aunty azmeen nan?tunda suke atare da ita,bata ta6a bata labarin danginta ba,kwata kwata bataso a tambayeta dangane da danginta,Sannan kuma tunda take da Aunty Azmee bata ta6a cewa zata je gano gida ba,Uwa uba kuma Aunty azmee bata ta6a gajiyawa dayi masu aiki ba,A ™alla idan zata lissafa"

"shekarun Junaid da akace ta shayar dashi tun yana jinjiri,Azmee tayi more than 20 years a gidan,"

"Zurfin tunani ta shiga yi,maganganun ya sayyadi ne suka shiga dawo mata acikin kanta,inda yake cewa kaf family dinsu a tafin hannunsu suke,Duk wani motsi nasu akan idanuwansu suke,Kenan Suna da Wan le™en asiri acikin gidan?Dolen doliya akwai wanda ke shirya wata ma™ar™ashiya acikin gidan,Tunawa tayi da wannan malamin makarantar nasu Ya Mu'allim da ya ta6a bata ruwan addu'a ta sha saboda yawan bacci da take a aji,lokacinne kuma ta Manta dasu Hosana kwata kwata,Tabbas Akwai abunda akayi mata,still Sehrish bata fara zargin kowa ba kuma har lokacin bata sanyawa ranta cewa Aunty Azmee tana da sa hannu a Mutuwar Junaid ba,Tama fi zargin Haroon don yasha sanar da ita cewa Zai kashe farin cikin gidan,Duk da tana doubting akan kalamanshi,Saboda shi Wan giya ne yawancin kalamansu suna faWi ne ba don su aiwatar ba,koba"

"don haka ba,tana ji aranta cewa Haroon bazai iya kashe junaid ba,"

"Sehrish bata bar wurin bishiyar nan ba,Har sai da ™arfe 10 ta buga,kamar wadda tasha ™waya"

"haka take tafiya,Ga wani matsanancin ciwon kai da ya rufar mata,Ta caza ™wa™walwarta sosai,"

"Lokacin da ta shigo cikin gidan,ta ™opar da ta fita,kaitsaye bedroom Winsu ta wuce,Tura ™opar W"

"akin tayi ta shiga,Oummansu ta samu zaune gefen gado tana shan Coffee,"

"Jin motsin shigowar sehrish ne yasa ta Wago da idonta tana kallonta,"

""",Ina kika je ne?har muka kammala yin breakfast baki dawo gida ba"""

"Da™yar ta iya buWe baki tace""na shiga garden ne shan iska,""gudun karta ™ara tambayarta yasa tayi ""saurin cewa""Oumma,Coffee kike sha"

""",Azmee ce ta kawo mun shi yanzun nan"""

",Murmushin ya™e sehrish ta dan saki tare da samun wuri gefen oummansu ta zauna"

",Ba zaki ci abinci bane""?cike da kulawa tayi mata maganar"" "",A'a,na ™oshi bana jin yunwa sai zuwa anjima zanci"""

"Mi™a mata cup Win hannunta tayi""kar6i kisha,""batayi mata musu ba tasa hannu ta kar6i Cup din takai"

",bakinta tana sha,kur6a uku tayi ta dakata da shan Coffee Win tare da kallon Oummansu ""?Ganin tana kallonta yasa tace""Lafiya,kike kallona"

""",Murmushi sehrish ta dan yi ""babu komai oumma,kawai inaso na tambayeki wani abu ne ""Ina sauraronki"""

"?Amm oumma,jiya naga kin Wan razana da kika ga Azmee,kinsanta ne"" "",Kamar nasanta amma bazan iya tunawa ba"""

""",Dan Allah Oumma kiyi ™o™ari ki tuna"" "",Shikenan,idan na tuna zan sanar dake"""

"Ba ™aramin daWi taji ba,Mi™ewa tayi da sauri ta nufi toilet,Shaf shaf tayi wanka,lokacin da ta fito bata"

",samu Oumman tasu da ta batari a azaune ba,babu kowa a Wakin"

Tunani ta shiga yi ko Sgr Yana acikin gidan?tanaso taje ta duba lafiyarshi amma tana fargabar a

"wani hali zata same shi,dan kwanakin nan sam baya bu™atar kowa atare dashi,"

"Wani haWaWWen lace ta Wauko Ash colour sai ™yalli yakeyi,riga da skirt ne,Sanya kayan tayi a jikinta,sunyi mata cuf cuf sun bi shape Win jikinta,Šinkin ya fito da ita sosai,kashe Waurin kallabi tayi,bayan ta Waure gashin kanta da ribbom,Gaban mirror ta koma ta zauna ta fara yin make"

"up,murza wanccan shafa wancan manna wancan,kamar Aljana haka ta koma tayi kyau Over,"

"Wayarta ta Wauka,ranta ne ya bata cewar ta tura mashi text message,may be ya bata amsa,"

"Hi,Gm Ya Rafayet ina fata ka tashi cikin ™oshin lafiya,bansani ba ko yau kana bu™atar wani abu in _"

_kawo maka

""",Almost 5 mins da tura mashi sa™on saiga reply ya maido mata""I need coffee"

"Murmushi ta saki kamar bata da damuwa acikin ranta,Ajiye wayar tayi agaban mirror Win,ta fito daga cikin Wakin,kaitsaye ta nufi kitchen,A babban falo ta samu mutanen gidan suna fira abun ba ™aramin burgeta yayi ba,ga Oummansu ga Alex gasu fawan ga kuma su Jahad,tare da Abusufyan,""mutun uku ne"

",kaWai basu Hallara ba,Sgr Omar da Abbansu junaid"

"Basu jiyo takun takalminta ba,saWaf saWaf ta shiga kitchen,har sai da gabanta ya faWi lokacin da ta ga azmee a cikin kitchen Win,Batayi tsammanin akwai mutun aciki ba,"

"Kin tsorata ni,""Azmee ce tayi maganar,A yayin da take tsaye gaban sink tana wanke kwanukan da """

",sukayi amfani dasu"

Murmushin ya™e sehrish ta sakar mata

"Afuwan Aunty azmee,nikaina saida na tsorata dana gan ki,Banyi tunanin akwae mutun ba,Shiyasa ' "",banyi sallama ba"

"Irin wannan kyau haka Sehrish?lace Win nan ba ™aramin kyau yayi maki ba,""tayi maganar fuskarta """

",Wauke da murmushi"

"',Murmushi sehrish ta kuma saki""babban yaya zan kaiwa coffee"

"Allah sarki,kwana biyu na lura yana cikin matsananciyar damuwa shi da Omar,musamman Abba "" Allah ya kawo masu mafita,Allah ya bayyanar da Junaid,""damuwace ™arara akan fuskar azmee da tayi"

",maganar"

"Nima na damu akan rashin Junaid aunty azmee,kowa ya shiga damuwa sosai,bawan Allah,junaid da "" baison komai ba sai kyautatawa,Amma dan rashin imani da tausayi aka samu wasu mugayen suka Wauke shi,in sha Allah Nan bada jimawa ba asirinsu zai tonu,Sai sun gane kuskurensu,kuma sai sunyi"

",danasanin abunda suka aikata""da biyu sehrish tayi maganar,don taga react Win da Azmee zatayi"

"Am naji kince zaki kaiwa Sgr coffee ko?Yakamata ki hanzarta kai mashi,idan kin dawo inaso muyi "" gurasa atare,nasan mutanan gidan nan zasu ji daWi sosai idan akayi gurasa,Don An jima ba'ayi masu ita "",ba kuma suna so"

"Cike da mamaki sehrish ke kallonta,Maimakon ta bata amsa kan maganar da tayi mata,amma sai gashi"

",ta Canza magana"

""",Shikenan Aunty Azmee,Bari na kaimashi"""

"After some minutes ta fito hannunta ru™e da Cofeen,"

"Sai da ta fara tsayawa ta gaisar da mutanen falon kowa nata yabon wankanta,kafin ta wuce upstairs,"

"Lokacin da ta shiga bedroom Winshi,a kwance ta same shi saman katafaren gadonshi kamar mai"

"yin bacci alhalin nan kuwa idonshi biyu yadai lumshe idanuwanshi ne,"

"˜arasa shiga ciki tayi ta ajiye mashi cup din asaman table,Sannan anatse ta ambaci sunanshi""Ya"

"Rafayet,ina kwana,"""

"Banza yayi bai amsa mata ba,tunani ta shiga yi kodai bacci yake yi ne?"

"Babban yaya,""ta ™ara kiran sunanshi nan ma yayi mata shiru,sai da ya mula yasha iska kafin ya Wan "" buWe idanuwanshi tare da kallon wurin da take a tsaye,du™ar da kanta ™asa tayi tana wasa da yatsun"

",hannunta"

"""Da wannan sexy voice Win tashi ya furta""Au is that how i taught u to greet me"

"gabanta ne ya Wan faWi tunawa da irin gaisuwar da yakeso ta dinga yi mashi,tabWijancan,wani irin"

",kunyarshi take ji"

",Am waiting within 3 mins""ya ™arasa maganar tare da mayar da idanuwanshi ya rufesu"""

"Da sauri ta cire takalmanta kafin ta hau saman gadon,Sai da taje saitin inda yake kwance sannan ta tsaya tana tunanin taya Zata fara,ga lokaci na tafiya,don ma Allah Yasa ya rufe blue eyes Winshi, daidai lokacin da minti uku suka cika Cuf,a hanzarce ta Wan ran™wafa gefen fuskarshi,lips Winta na kerma ta manna mashi kiss,har sai da taji ajiyar zuciyarshi alamar yayi receiving Winshi,other side"

",Winma ta Manna mashi kiss,Saura na baki"

Zuba ma Sexy lips Winshi ido tayi tana kallonsu gwanin ban sha'awa yadda kasan na jinjiri haka

",suke,saboda kyau da softnesss dinsu"

"Ganin yana ™o™arin buWe idanuwanshi ne yasa tayi saurin hada mouth Winsu wuri Waya,sam bai ta6a tsammanin zata iya yi mashi kiss ba,sosai take shan lips Winshi tun daga kan lower lip dinshi zuwa upper,baisan lokacin da ya ™ara ™ankameta ba ajikinshi,hannayenshi gaba Waya suna asaman Ass Winta,yayin da ita kuma hands Winta ke tallabe cikin sumar kanshi,gaba daya suka harWe wuri guda kamar tip da tyre,da niyyar gaisuwa tayi mashi hakan kamar yarda ya umarce ta sai gashi ta zarce da sarrafashi,™aramar yarinya na neman Zautar dashi,sai da yayi dagaske sannan ya samu yayi control Win kanshi,a lokacin harya zuge zip Win rigarta,kwantar da fuskarshi ya yi asaman boobs Winta,hancinshi na gogarsu haka la66ansa,tana jin saukar numfashinshi dake fita da zafi zafi,jurewa kawai yake yi,Shi"

",kaWai yasan halin da yake shiga a duk time din da ya kasance tare da ita"

"Zagayo da hannunta tayi ta cikin sumar kanshi tana shafa mashi ita,nan fa ya ™ara narkewa a jikinta"

",kamar jinjiri ajikin Babarsa"

"Bakomai ya faWo mata aranta ba fa ce abunda Aunty azeema ta sanar da ita,Wato ta Waukeshi kamar"

",jinjirin da aka bata rainonshi,komai ta koya mashi zai Wauka ne harya fara kwatanta yi mata "",Moving lips Winta tayi izuwa saitin kunnashi,Calmly ta furta sunanshi""Ya rafayet"

""",˜asa ™asa taji ya amsa mata""yeah"

",Have you ever been in love""?ita kanta batasan ta furta mashi hakan ba"" ""I don't know anything about love,I only know how to hold a gun"""

"Sam batayi expecting Win zai bata amsa ba,"

""",Murmushi tayi sosai,kafin ta kuma cewa""Coffee Winka fa?Zai huce"

"I don't need it now,Am just enjoying being with u""da™yar yake yin maganar saboda yanayin da yake """

",jin kanshi,sehrish tsantsar farin ciki ne ya lullu6eta,kalamanshi sun ™ayatar da ita"

"Wasa wasa bacci yayi awon gaba dashi,dama kwanakin nan bai samu ya runtsa ba,Reesh da"

",babynta,saura babyn baby mai zuwa"

"Dayake itama bata samu enough sleep ba adaren jiya,sai gashi ta fara jin baccin,"

"Wayar Sgr dake ajiye saman side drawer ce ta soma ringing,firgit ta farka,tare da mi™a hannunta"

"tana lalubar wayar,don batason tayi moving din da zaisa ya farka,"

"Da™yar ta samu yatsun hannunta suka ru™o wayar,janyota tayi izuwa saitin fuskarta,Wani kalar"

"suna ne ya bayyana akan screen Win wayar,Can dai na yarensu na sojoji,"

"Picking Call Win tayi tare da kara wayar a kunnanta,"

",Wata kakkausar murya ce ta soma ji acikin kunnanta"

"Sir!kana magana da sergeant Lee Waya daga cikin sojojin da ka sanya Su tsare maka grave Win "" "",younger brother Winka Junaid"

",Har saida gaban sehrish ya faWi rass gashi ta kasa sanar dashi cewa ba Sgr Win bane"

"Since yesterday night naso na kira wayarka bansamu halin yin hakan ba!abunda ke faruwa shi ne "" yau almost 1 week kenan,akwai wani matashin saurayi dake yawan yin zarya a titin nan,kullum yana zuwa ne cikin motarshi ™irar Venza Ash colour,mun sanya mashi ido sosai,gaskiya Sir we are suspecting him,Zaryarshi tayi yawa,kuma bai tashi zuwa sai wuraren 10 na dare,kuma idan yazo wurin ™abarin sai yayi parking Win motarshi ya fito daga ciki,Yayi ta zagaye wurin da grave Win yake,kamar "". yana neman wani abu"

"Hankalin Sehrish ba ™aramin tashi yayi ba,batasan lokacin da tayi rejecting kiran ba,jikinta har kerma"

",yake yi,mayar da wayar tayi saman drawer Win ta ajiyeta"

"Lalla6awa tayi da sauri ta zame jikinta daga nashi,gyara zip Win rigarta tayi,kafin ta sauko daga saman gadon,Zuciyarta sai faman harbawa takeyi,tayi danasanin picking call Win,da bataji wannan"

"tashin hankalin ba acikin kunnanta,"

"Fitowa falonshi tayi asaman sofa ta zauna jikinta nata kerma,tsananin tsoro ne ya kamata,tunani ta shiga yi wanene Yake yin zarya a wurin ™abarin junaid?me yake kai shi?me yake nema a"

"wurin!tuni kanta ya fara yi mata ciwo,dama akwai ciwon kan ya Wan lafa ne,"

"Hawaye ne suka soma saukowa akan fuskarta,lamarin ya fara rikitar da ita,daga wannan sai"

"wannan?wai duk waye ke shirya wannan Ma™ar™ashiyar ne""?"

"Mi™ewa tayi bayan ta share hawayenta,fitowa tayi daga cikin part Winsa ta sauko downstairs kitchen ta koma,A bakin ™opar shiga kitchen Win ta tsaya tare da goya hannayenta akan ™irjinta tana kallon Azmee dake gasa Gurasa a frying pan,"

",Gaba Waya hankalinta bai atare da ita"

",Sehrish,""Azmee ce ta ambaci sunanta a firgice takai idanuwanta kan Azmeen"""

"Tun Wazu nake ta jiranki baki zo ba,har na fara gasa gurasar,ko zaki taimaka ki yanka mun "" "",vegetables din da zanyi amfani dasu?ga kuma ™uli da za'a daka"

"Tunda ta soma magana sehrish tayi kasa™e tana kallonta,batare da tace uffan ba,abubuwa dak sun cunkushe mata kwalwarta,ta fara rasa tunaninta,ji take kamar ta tambayeta ya akai Zoben Junaid yaje"

",Wakinta amma ta kasa yin hakan"

"?""Dafa kafaWunta Azmee tayi tare da Wan girgiza jikinta""Wai baki ji ina magana bane ""Da sauri tace""Amm ummm yanka kuli ko zanyi"

",Dariya azmee tayi sosai jin abunda tace"

"Kin ta6a ganin inda aka yanka ™uli ne?Nifa Cabbage dasu tumatur nace ki yanka mun,Shi kulin daka"" shi za'ayi,already akwai shi,wai ko baki da lafiya ne?naji jikinki da zafi""tayi maganar tare da sanya"

",hannunta agefen wuyan Sehrish"

",Banajin daWi Aunty azmee,ina bu™atar addu'arki,""tana magana kamar ta fashe da kuka"""

",Janyota azmee tayi tare da rungumeta ajikinta"

"Allah ya baki lafiya ™anwata,in dai addu'ace zan cigaba da tayaki,kema kuma ki dage da yin addu'a "" ""akan Allah ya yaye maki abunda ke damunki"

"Lamo sehrish tayi ajikin azmee har yanzu bata fara zarginta ba,kuma bata kawo komai aranta ba,Tana"

",jinta tamkar mahaifiyarta,Saboda irin kulawar da take bata ""Aunty azmee na gode sosai,Allah ya barmu tare"""

",Ameen ameen,""ta ™arasa maganar tare da Wago sehrish daga jikinta"". ""Kije ki kwanta kawai kina bu™atar hutu ni zan ™arasa yin gurasar"""

"Girgiza kai Sehrish tayi""A'a ae da sau™i ciwon,Inaso na tayaki aikin,Ae ba wani abu bane me "",wahala"

"Batare da 6ata lokaci ba,Sehrish ta fiddo


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login