Showing 180001 words to 183000 words out of 286330 words

Chapter 61 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

102

da zai sa ta gane cewa guduwa zakiyi ki"

"."",barta"

""",In sha Allah bazan bari ba"""

",daga haka su kayi sallama."

"Ajiyar zuciya hayaam ta sauke tare da kallon Amani dake zaune gefen gadon,tace""Har hankalina"

"ya kwanta,So nake Aunty laila ta WanWani kuWarta,taji irin raWaWin dana ji acikin zuciyata, Murmushi Amani tasaki,tare da cewa""Nafi ki jin daWi Hayaam,A shirye nake dana taimaka muku wurin ganin kun gyara rayuwarku,""acikin ranta kuma tace""Ita kuma waccen bijimar,Sai nasa ta tsani kanta,duk wani makusancinta saina kwace shi ya dawo a ™arkashin ikona,So nake ta gane kuskuran da"

""",ta aikata arayuwarta"

"A 6angaren abra kuwa,tun bayan da suka kammala yin wayar,jiki na rawa ta koma Room Win nasu,A hankali ta tura ™opar ta fara le™awa ciki,don taga ko ta fito daga wankan,Ajiyar zuciya ta sauke,ganin bata fito ba,da sauri ta faWa cikin Wakin,Jikinta sai kerma yake yi,asaman bedside drawer,ta samu jakar Aunty babba,hannu tasa ta Wauki handbag Win,tare da zagayawa ta Other side Win ta Wauko ´ar purse Winta,saboda tsabar sauri jin Aunty babba na motsi kamar zata fito daga cikin toilet Win,aikuwa a gigice ta buWe ™opar Wakin ta fuce,da gudun gaske,mutanen dake kai komo a cikin hotel Win sai kallonta sukaye,wasu kallon burgewa suke yi mata saboda rigar jikinta,ba ™aramin kyau tayi mata ba,gashi bata sanya mayafi akanta ba,™afafunta ko takalma"

"babu,"

"Hankalinta bai kwanta ba,har sai da ta fito daga cikin hotel Win,gudu gudu sauri sauri ta mi™i hanya tana tafiya tana waiwayon bayanta kada ace Aunty laila ta biyota,Masu motoci sai parking sukeyi agabanta suna yi mata tayin shiga motarsu,amma ta™i sauraron kowa saboda gudun kada wani ya cutar da rayuwarta,kamar yadda aka yiwa Hayaam,baiwar Allah ta tsorata sosai,gashi"

"babu wanda ta sani a garin,haka bata san ko ina ba,ba ™aramin galabaita tayi ba,"

*Koya Abra zata ™are?Shin ina Aunty Babba dake a cikin toilet tana wanka?Batasan an yashe ta ba*

*Boss Bature*

d'

Kano state

"Wuraren ™arfe 6 na marece,Slowly motocin Sgr suka shiga cikin unguwar batare da jiniya ba,saboda patient Winsu da suka Waukko,a back seat na motar Abusufyan suka kwantar da ita,Abusufyan shi ne ke driving Win motar,fuskarnan tashi a washe,kamar wanda aka yima Albishiri da Gidan Aljanna,Sehrish na agefenshi sae faman sakin murmushi take yi tana waiwayawa,bakinta ya™i rufuwa,a ™agare take dasu ™arasa gidan,ko ta samu ta kira sauran ´an"

"uwa ta sanar dasu cewa An samo Oummansu,"

"Bayan motar su Abusufyan Motar dake Wauke da Baban Sadeeq ce,tare da Maman Sadeeq,Waya daga cikin motocin Sgr ne,wanda wani soja ke driving Winsu,"

"Mamaki ya™i barinsu,musamman Maman sadeeq,abun ya Waure mata kai har tagaza rufe bakinta, Kasa kasa tace ""Baban Sadeeq kaga wani iko na Ubangiji""?"

"Murmushi Baban sadeeq yayi tare da kallonta yace""dama ae naji ma ina sanar dake cewa,Allah yana "",tare dasu,kuma shi zai kula da abunshi,Yau nasan kin shaida maganata"

"Murmushi ta saki tunawa da wannan kalami na Baban sadeeq,a duk lokacin da ta rufe shi da faWa"

"kan cewa sun™i Waukar mataki akan Ya sayyadi,yana ta cutar da bayin Allah,an zuba mashi,sai babban sadeeq yace mata""Bazan iya tunkarar mutumin nan ba,Mutumin da kana ja mashi ayar ™ ur'ani yana fassara maka?taya zan iya tunkararshi?in dai akan yara ne Allah yana tare dasu,Kuma shi zai kula da abunshi,"""

"Amma gaskiya Baban sadeeq,nayi matu™ar mamaki,har yanzu fa ji nake yi kamar mafarki nakeyi "" "",wlh,wai yanzu waWannan danginsu rishi ne?bayin Allah,wlh na tayasu murna sosai"

"Baban sadeeq yace""Ni ji nake kamar nafi kowa farin cikin wannan ranar wlh,Al™awarin dana Waukarwa kaina,Ya cika yau ga abu ga ³a'´anta,ga kuma danginsu,Godiya ta tabbata ga Allah"

""",subhanahu wata'ala"

"A bayan motarsu dasu Baban sadeeq suka,Motar dake biye da tasu,nurse ce Waya tare da Dr,An zo dasu ne don a nuna masu gidan,Saboda sune zasu ci gaba da zuwa suna duba lafiyarta,security guards sun sanya motocinsu a tsakiya,gaba da baya duk motocin Soldiers Winne,Sgr baisamu ya"

"biyo bayansu ba,Sun wuce Hotel shi da Armstrong,"

"A parking space suka tsayar da motocin nasu,fitowa Abusufyan yayi tare da zagayawa ya buWe gidan baya,Hannu yasa ya kinkimo abu,tare da azata asaman kafaWarshi,gaba Waya suka kama hanyar shiga cikin falon gidan,tun kafin su shiga ciki sehrish ta fara ganin canji alamun kamar"

"anyi gyara acikin gidan,shi kanshi Abusufyan yayi noticing hakan,"

"Main palour Win suka shiga,Nan fa suka sha mamakin ganin an canza Sofa set Win falon izuwa sababbi,Hatta ™asan falon wani jigunannan carpet ne aka shimfiWa ya mamaye ko'ina,ga wani irin sanyi na A.c dake ratsa ko'ina cikinshi,Abun ya Waure masu kai,"

",Abba kodai munyi mistake ne""?Sehrish ce tayi maganar"""

"Ba kuskure mu kayi ba sehrish,ni kaina nayi mamaki,daga gani aikin Sgr ne,Shi ya sanya aka gyara "" gidan,dama ina ta fargabar awani wuri zamu aje Oummanku""yayi maganar,a yayin da suke tunkarar Bedroom Win abu,ciki ya shiga da ita,nan ma an sanya A.c Win,daga gani duka gidan aka gyara,hatta furniture Win duk an canzasu,Naira tayi aiki daga safe zuwa maraice gidan ya koma tamkar na amarya,amaryar ma yar masu fada aji,a hankali ya kwantar da ita saman gadon,wuri ya samu gefen"

",gadon ya zauna yana ™are mata kallo cikin zuciyarshi kam hamdala yake tayi"

"Sehrish dake tsaye tana kallon fuskar Oumman tasu,sae faman sakin murmushi takeyi,ji take kamar ta ',faWa jikinta ta rungumeta sosai"

"Sehrish ki zauna gefenta,bari na fita wurinsu Baban sadeeq,mun barsu a palour,""yayi maganar tare da"

",mi™ewa ya fuce daga Wakin"

",Wuri Sehrish ta samu daga gefen gadon ta zauna,tana kallonta"

"Allah ya baki lafiya Oummanmu,Nasan zakiyi farin ciki sosai,idan kika ga yadda ´an ukunki suka "" koma,Ashe da rabon mukai wannan lokacin araye,mu dukkanmu""?hawaye ne suka soma saukowa daga"

",saman fuskarta,kwantar da kanta tayi daga gefen Oumman,ta sanya hannunta tare da ru™o nata"

"Lokacin da Abusufyan ya koma palourn,A zaune ya samu Malam Nura tare da Maman sadeeq"

"saman 3 seater,Nurse Win kuwa tana zaune saman 2 seater ita da Doctor,"

"After few minutes da shigarshi palourn,Sae ga wani Soja ya shigo hannunshi ruke da manya"

"manyan ledoji na restaurant,A bayanshi kuma wani sojan ne hannunshi ruke da Katan katan na"

"lemunsha,Saboda tsabar farin ciki,bakin Abusufyan ya ™i rufuwa,dama tunanin da yake yi kenan,gashi sun shigo da ba™i kowa ya kwaso yunwa gidan kuma ba wani abunsha,Balle abinci,"

",˜arasowa ciki sukayi tare da ajiye kayan a tsakiyar palourn"

""",Atare suka haWa baki wurin cewa""Sgr ne,yace a shigo maku dashi,zaizo anjima"

""",Murmushi Abusufyan ya Wan saki tare da cewa""Okey,mun gode sosai,Allah ya kawo shi lafiya"

"Juyawa su kayi atare suka bar Wakin,"

"Sehrish ya kira,ta Wauki ledojin takaisu kitchen,acan ta haWo masu kayan abincin A cikin warmers ta jerasu a saman tray,Saman dining table ta jera masu su tare da drinks,Gaba Waya nan suka harhadu,dama kowa ya kwaso yunwa,don sun jima a asibitin nan,Nan fa kowa ya shiga Wurama cikinshi abinci,bayan sun ci sun ™oshi,daga bisani,wuraren sallar magrib,Nurse Win tare da doctor su"

",kayi masu sallama"

Abusufyan ne ya Wauko su acikin motarshi tare da Baban sadeeq saboda zasu wuce masallaci

"daga nan,'"

"Tun bayan da ta kammala sallar magrib,ta koma saman gadon Oummasu ta zauna tana kallonta,a ™agare take da ta farka duk da tasan cewa,ba a hayyacinta take ba,batasan wacece ita ba ayanzu, Yakamata in sanarwa su Jahad da hosana,""tayi maganar cike da zumuWi ta dauki wayarta dake ajiye """

",gefenta"

"Contacts ta shiga,tare da lalubo numbar jahad ta danna mata kira,Kusan sau uku tana ringing ba'a Waga"

",ba,hakan yasa ta tura mata text message"

",Layin hosana,ta kira itama wayar bata a kusa da ita,tayi ringing harta katse ba'a Waga ba"

",Yanke shawarar kiran junaid tayi,cikin rashin sa'a ta samu wayarshi a kashe"

"Tur6une fuska tayi ranta a 6ace,taso ace itace zata fara yi masu albishirin ganin Oummansu,Amma"

",duk sun ™i Waga kiran wayarta"

"Yun™urawa ta Wan yi saitin fuskar Oummansu,ta Wauketa photo da camera Win wayarta,kusan hoto uku"

",tayi mata"

"ta whatsapp ta tura masu hotunanta,'"

"Motsin mutane taji acikin palourn,ranta ya bata cewa Su Baban sadeeq ne suka dawo,bata le™a"

"ba,kwanciya tayi a gefen oummantasu,"

"Su biyu suka shigo cikin palourn,zama sukayi saman sofas Win suna fuskantar juna,Abusufyan yace""Bamu da wasu kalmomi da zamu iya amfani dasu wurin gode maku,kunyi matu™ar yin ™o™ ari,kun kula da rayuwar abu,tamkar ´ar cikinku,kun damu da ita sosai,Allah ne kaWai zai iya sakamaku,"""

"Baban sadeeq yace""duk yiwa kaine,idan ka taimaki rayuwar wani kaima Allah sai ya taimaki ta ka,Naji daWi sosai,kuma nayi matu™ar farin ciki,daya kasance kaine Mijin Zainab duk da an shiga tsakaninku,kuma mahaifinsu sehrish!hankalina ya kwanta sosai,Abu zata rayu atare da mijinta ga kuma ´a'´anta,uwa uba kuma ga dangin mijinta,Allahu Akhbar,najiye mata daWi,™arshen wahalarta yazo da"

""",yardar Allah"

"Murmushi Abusufyan yayi tare da cewa""Amma malam,Ya maganar sayyadi ne!?ko kuna da"

"?""labarinshi"

"Shiru Malam nura ya Wanyi na wani lokaci yana tunani kafin yace""Ae Sayyadi tun ranar da aka nemi abu aka rasa,tun daga ranar bamu ™ara sanyashi a idanuwanmu ba,gidan ma a gar™ame muka same shi"

"."",da ™aton ™waWo"

",dakatawa yayi da yin maganar"

"Hakan yasa Abusufyan cewa""dama nasan bazai tsaya ba,guduwa zai yi,"""

"Girgiza kai Baban sadeeq ya Wan yi tare da cewa""A'a,bana tunanin ya gudu,Munafukin duk inda yake "",yana acikin garin nan!yanzu haka ba mamaki yasan da zuwanku!ae ba ™aramin shu'umin mutun bane Amma taya akai kasan cewa,yana acikin garin nan?ko kun ™ara haWuwa dashi ne""?acewar """

",Abusufyan"

"Baban sadeeq yace""™warai kuwa!Kama tuna min!ae can shekarun baya lokacin da aka nemi abu aka"

",rasata,fitsararran ya tako da waWannan ™afafuwan nashi masu kama dana zabbi har ™opar gidana Lokacin na dawo daga sallar asuba,na shiga da mashin cikin gida,nadawo zan rufe ™opa kenan ina ™okarin rufewa,Naji an banko mun ™opar,A firgice na kai idanuwana wurin don inga wani ta™adirinne!aikuwa sai nayi tozali dashi,A tsaye ru™e da qugu,nan fa nashiga faWin A'uzubillahi minasshaiWanir rajim,""sai cewa yayi""Ni ne shaiWanin""?nace mashi ""to ae baku da bambanci da shaiWan,™ahonne kawai ke babu!shin me ma yakawo ka ™opar gidana?ko kazo ne kayi mun futsarar taka daka saba ne?sai yace mun sa™o ne yazo dashi,nace sa™o kuma?yace mun eh,yasa hannu cikin aljihun jallabiyarshi ya zaro wata ´ar doguwar takarda,ya mi™o mun tare da cewa""Sa™on Abu ne,idan mun sameta,A bata wasi™ar,"" jin cewa sakon na abu ne yasa na amsa,to tun daga wannan lokacin da ya haura ™afa,ban ™ara sanya sayyadi acikin idanuwana ba,hatta makarantar islamiyyar da muke koyawa "". atare dashi,ya daina zuwa"

"?""Lokacin da ya kai ™arshen labarinshi,Abusufyan yace""Amma kun karanta wasi™ar"

"Baban sadeeq yace""A'a,babu wanda ya ta6a ta,Ae amana ce,yace wasi™ar ta abu ce shiyasa bamu "",karantata ba"

",A ™agare Abusufyan yake daya ga wannan wasi™ar"

"?""Yanzu wasi™ar tana ina ne"""

"Tun lokacin dai,bayan tafiyar sayyadi,dana shigo cikin gida,kaitsaye wurin Maman Sadeeq na "" "",wuce,ita nabawa ajiyar wasi™ar"

",Ajiyar zuciya Abusufyan ya sauke"

"Gobe,in Allah ya kaimu,sai muje gidan a Wauko wasikar,yau dai anan zaku kwanan mana,""acewar """

",Abusufyan"

",Akwai yaronmu fa,mun barshi a gida,""Baban Sadeeq ne yayi maganar"" idan mun fita yin sallah,sae mu dawo tare dashi,"" acewar Abusufyan"""

"Suna cikin tattaunawar nan aka kira sallar isha'e,atare suka fita yin salla daga can zasu wuce gidan,Su"

",Waukko Sadeeq"

"Fitowa Sehrish tayi daga Bedroom Win Oummansu,wuraren ™arfe 8:30 na dare,a palour ta samu Maman sadeeq zaune,jikinta sanye da hijabi,"

",Tana ganin Sehrish ta mike,tare da tunkararta"

"Rishi,zonan mana,baki bani labarin ya kuka ™are ba,bayan kun bar nan""tayi maganar tare da ru™o """

",hannunta,saman 3 seater suka zauna"

"Nan fa Sehrish ta shiga bata labarin rayuwarsu,tun daga lokacin da suka koma katsina har"

"™arshe,jikin Maman Sadeeq ba ™aramin sanyi yayi ba,jin irin wahalar da suka sha,ta wani 6angaren"

",kuma ba ™aramin farin ciki tayi ba"

"sun jima suna firar yaushe rabo,kafin suyi sallama kowa ya wuce Waki,don ba ™aramar gajiya"

"suka kwaso ba,"

"Koda Sehrish ta koma Waya daga cikin bedrooms Winsu da aka gyara masu,wanda ke a upstairs,toilet ta shiga don ta watsa ruwa ajikinta,kafin ta kwanta,Maman sadeeq kuma a downstairs ta zauna,Wakunan su Dr haris a lokacin baya,"

"fitowa tayi daga cikin toilet,jikinta sanye da undi ta ja shi har saman kirjinta,™arasawa tayi gaban"

",gadon,inda ta ajiye kayan baccin da ta dauko don ta sa,tare da phone Winta"

",Tana ™o™arin kai hannu ta Wauki wayar,Ta jiyo sautin dirar mota acikin gidan"

"Su Daddy sun dawo kenan""tayi maganar tare da Waukar wayar,Har lokacin fuskarta Wauke da "" murmushi,bakinta fa ya ™i rufuwa tunda aka samu Oummansu,babban burinta yanzu bai wuci Oummansu ta dawo cikin hayyacinta ba,wa™a ta kunna ta ™ure Volume,Nan fa ta shiga yin rawa,kamar wata zautacciya,juyi ta dinga yi,iska na kaWa gashin kanta,duk cikin farin cikin ne,yaushe rabon da tayi dancing irin haka harta manta,dama can ita ba ma'abociyar yin rawa bace,duk da tana son yin"

",rawar,yanayin rayuwane yasa bata samu wannan damar ba,a hankali ta soma bin wakar abakinta"

"rawa da girgiza zanyi gabanka,in jujjuya,zanyi maka albishir kayi dace da mai tarbiyya,sannan zan _"

"_zame maka farin ciki na nan gidan duniya,Nafi kowa saninka acikin abunsha kafi son coffee"

"Bata ™arasa baitin ba,ta tsaya cak sakamakon mutun da ta hango tsaye ta cikin mirror,ya goya hannayensa asaman wide chest Winshi,gabanta ne ya faWi rass,lokaci guda ta shiga taitayinta,duk tabi ta"

",kame kanta kamar wata mara gaskiya"

"Bakowa bane fa ce Sgr,still dress Win Wazu ne ajikinshi,tun lokacin da ta fara rawar yazo W"

"akin,kuma ta hanyar kiWan wakar da ta kunna ne yasa ya gane cewa akwai mutun a Wakin,dama kuma ita yake nema saboda ya tayata Murnar ganin mahaifiyarta,"

"tsayawa su kayi suna kallon juna ta cikin mirror,kunya duk ta rufe ta,saboda Wan undi Win dake"

"ajikinta sharara yake,gashi ko bra bata sanya ba,"

"Slowly ya soma takowa izuwa cikin Wakin,da sauri Sehrish ta nufi wurin gadon tana ™o™arin W"

"aukar Kayan sawarta,da ta ajiye asaman gadon,"

"Sai dai kafin tayi wani yun™uri tuni Sgr ya ™araso wurin,at same time suka kai hannu saman kayan nata gabanta ne ya faWi rass,yayin da take kallon hannunshi da ya ru™o rigarta,a Wan razane ta cire"

",hannunta tare da Wan ja da baya tana kallonshi"

"?""Wagowa yayi hannunshi ruke da kayan sawar nata yace""Me zaki yi dasu ',Muryarta na kerma tace""Am..um..sanyawa..zanyi"

"?""Da buWar bakinsa sai cewa ya yi""bayan na kammala abunda zanyi kenan"

"Gabanta ne ya kuma faWuwa,throwing Winsu yayi saman gadon,gadan gadan ya tunkareta,jiki na rawa ta shiga ™o™arin ja da baya,muryarta na rawa tace""Dan Allah babban yaya kayi ha™uri,wlh bazan ™ara tafiya ba,without ur permission nasan nayi maka laifi,""ita duk a tunaninta,yazo ne ya yanke mata"

",hukunci,saboda zuwan da tayi kano batare da saninshi ba"

"Am sorry Ya Rafayet..""wani irin kallo yake bin ta dashi,wani canji ya fara gani ajikinta,kaitsaye take """

"fisgarshi,sai ™okarin motsa lips Winsa yake yi don ya sanar da ita cewa,ba hukunta ta yazo yi ba,yazo ne don ya tayata murna,Amma ina,sam ya kasa furta hakan,duk zufa ta gama wanke mata fuska,har"

",idanuwanta sun cicciko tab da kwalla"

"Hannayensa ya sanya asaman belt Win wandon jikinshi,Waro ido


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login