Showing 6001 words to 9000 words out of 286330 words

Chapter 3 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

11

da dayan hannun ke ru™e da wayarta data"

",kara a kunnanta"

"Hayaam bazan ta6a yarda da zancenki ba,Taya hakan ma zata faru!mutumin da bai ta6a yin aure "" ba,Shi za'ace yana da ´a'´a har ´an uku!Cikin shege kenan ya ta6a yima wata harya same su!Ni ban yarda da kalamanki ba,Hayaam kinsan cewa babu kyau tsoratar da musulmi,Idan wasa kike mun ki"

!!!!!daina

6acin raine yasa hayaam ta kashe wayar

"Fashewa da kuka tayi saboda ™ululun ba™in cikin daya tokare mata ma™oshinta,ga zuciyarta dake ta"

",faman tafarfasa,Gaba daya bata jin daWin jikinta"

",Zubama wayar ido Aunty babba tayi tana kallonta"

"Tsoki taja tana jinjina kai tace""dama saida raina ya bani cewa ™arya take yi mun,tayi mun hakan ne"

",saboda ta tsoratar dani don in saukko,Shashasha kawai ""Mommy kin farka kenan"""

"Muryar hafsat ce ta katse mata zancen zucin nata,"

"Juyowa tayi tana kallonta,atsaye take fuskar nan Wauke da murmushi jikinta na sanye da riga da wando na jeans,ta Waure sumar kanta da ribbom,yayin da hannunta ke ru™e da Cup mai Wauke da Tea"

",mai zafi sai faman tiriri yake yi"

"Tunda Aunty babba taga hafsat na murmushi tasan cewa akwai matsala,hakanan dae ba zakaga fuskar"

",hafsat da murmushi ba tunda farar safiya"

"?""™a™alo murmushin ya™e Aunty babba tayi tare da cewa""Lafiya naga kina murmushi"

"Lafiya lou mommy,kawai wani abun farin ciki ne ya faru,nasan cewa muddin kema kika ji,zaki yi "" ',farin ciki sosai"

"Murya asanyaye aunty babba tace""FaWamun daughter har na ™osa naji wannan abun farin cikin?halan"

"?""an ™ara maku albashi ne?ko matsayi aka ™ara maki wurin aiki"

"Dariya hafsat tayi tana girgiza kai tace""Mommy baki canka dai dai ba,wannan albishir Win da nakeso inyi maki yafi ™arfin duk waWannan abubuwan da kika lissafo,kar6i tea Win nan ki fara korawa kafin na "",faWa maki"

"Hannunta na kerma ta kar6i kofin da hafsat take mi™a mata,a hankali takai cup din bakinta ta kur6i Tea Win,kusan sau uku tana kur6arsa,kafin ta Wan jinkirta bayan ta janye kofin daga bakinta ',tace""daughter dan Allah ki faWamun wannan wani abun farin ciki ne!wlh duk na ™osa naji"

"',Zan faWa maki mommy amma mu shiga daga cikin palour mu zauna"""

"Ba inda zanje,idan zaki faWamun ki faWamun kawai,Sae ja mun rai kikeyi,"" tayi maganar tana faman """

",tamke fuska"

"Hafsat tace""bada jimawa ba,Na kira Aunty azeema,don in gaishe da ita,Anan take sanar dani cewa"

!...´a'´an uncle abusufyan Sun bayyana

"Tunkan ta ™arasa maganar a gigice Aunty babba ta saki kofin dake hannunta,Ya tarwatse ™asa,Ruwan"

",tean dake ciki ya fallatsar masu a ™afa"

"ja da baya hafsat ta Wanyi tana kallonta tace""haba mommy,so kike ki ™onamin ™afa ta,daga faWin abun"

?farin ciki

"Rai amatu™ar 6ace tace""Ki 6ace mun da gani sakarya kawai,Ma™aryatan banza,bazan ta6a yadda da ',kalamanku ba,duk bakinku Waya da Hayaam"

"Ta faWi hakan tare da kama hanya fuuuuu kamar zata tashi sama,ranta duk a jagule,bin bayanta hafsat tayi da kallo harta haye upstairs,ta6e baki tayi tare da watsa hannayenta tace""I don't care, Ni dae farin ciki nakeyi,Daddy ma nake jira in tambayeshi yaushe zamu je gidan saboda a qagare nake dana ga ´a'´an uncle Winmu Abusufyan,tunkan na gansu har naji ina sonsu sosai,in ma na tashi tafiya hada tsaraba zan tafin masu dashi,'"

",Cike da farin ciki hafsat take maganar,zu™unnawa tayi tana tattare kofin da aunty babba ta fasa"

"Lokacin da Aunty babba ta ™arasa bedroom Win nasu,har ta Waga ™afarta zata zura acikin Wakin taji muryar ishaq yana cewa""Alhamdulillah!Alhamdulillah!Alhamdulillah!Abba nayi farin ciki sosai,Meyasa tun jiya ba'a sanar dani ba,ae da tunda sanyin safiya zanyi maku dirarr mikiya,Amma ina taya uncle murnar ganin ´a'´anshi,kuma ina tayamu murnar samuwar ´an uku acikin zuri'ar mu,gaskiya bazan ma iya jurewa ba,Zan shirya nazo ne kawai,saboda na qosa naga ´an ukun mu bayin Allah...."

"Abba yace""wani abun ma sai kayi tozali da yaran,kyawawan ´an mata dasu,Yadda kasan photo copy ',Win abusufyan haka suke,kamanninsu sak iri Waya da nashi"

"Murmushi Ishaq yayi tamkar yana agabanshi yace""Abba kafin na ™araso,dan Allah a isar musu da sa™on gaisuwata,Ace yayansu General ishaq yana gaishe su sosai da sosai,kuma saboda suma zaiyi ',zuwa na musamman"

""",Insha Allah zan sanar masu yanzun nan,Allah ya kawoka lfy"" "",Ameen Abbana"""

"Sun jima suna waya kafin sukayi sallama ishaq ya ajiye wayar,"

!!!!!!!tashin hankalin da ba'a sama shi date

",Magana dae ta tabbata da gaske ne zancen da hayaam da hafsat suka faWa mata,TabWijancan"

"Dakyar ta iya shiga cikin Wakin,lokaci guda ta rasa kuzarin jikinta kamar wadda tayi Zazza6i na sati"

",Waya"

Jin takun tafiyarta yasa ishaq juyawa yana kallonta fuskarshi a washe har ya kammala shiryawa cikin

",haWaWWiyar shadda"

"Ganin yana ™o™arin buWe baki yayi mata magana yasa tayi saurin katse shi da cewa""Naji abunda ya"

",faru,Hafsat ta sanar dani komai,ina tayaku murna,'ko amsar shi bata tsaya ji ba,ta faWa cikin toilet Tana juyo muryarshi daga cikin bedroom Win yana cewa""Ni yanzu zan wuce Abuja ne,inyaso kun biyo"

",ni daga baya ko zuwa gobe ko jibi haka,duk dae yanda kuka yanke shawara keda hafsat "",daga cikin toilet tace""Allah ya sauke ka lpy,in anje agaishe mana da mutanen gidan"

".zasuji insha Allah,"" ya amsa mata tare da kama hanyar fita daga Wakin"""

d'

"Acan 6angaren kuwa har lokacin suna a falon kan junaid da Uncle abusufyan ya gama fahimtar dashi game da Su Hosana da jahad,"

"jiki asanyaye yace""Amma meyasa su ba suyi rayuwa atare damu ba?meyasa Abba?uncle why?cike da tuhuma yake maganar yana kallonsu,yayin da fuskarshi ke Wauke da damuwa,"

"abban su ne yace""Junaid,mu kanmu bamu san dasu ba,da ace munsan da zamansu da bamu bari hakan ya faru ba,™addara ce kawai ta riga fata,"""

"Shiru junaid ya Wanyi yana ™are ma su Jahad kallo,yaso ace tun fil azal tare da yaran ya taso,da ba ™aramin kulawa zasu samu a wurin ´an uwansu ba,Allah sarki rayuwa kenan,Rashin sani yafi dare duhu,su kansu su Sehrish sae dama dama suke da sun san cewa suna da wannan family Win daba abunda zai hana su nemi danginsu,Tabbas an cuci rayuwarsu ™iri ™iri an rabasu da Ubansu kuma an"

",hanasu danginsu,wata shari'ar dae sae a lahira"

"Nasan yanzu kowa yana jin yunwa,saboda halin da muka shiga jiya babu wanda ya samu damar cin "" abinci acikin mu,Yakamata yanzu komai ya wuce,Lokacin farin ciki ne,Za'a shirya gagarumar walima saboda ´an ukun mu,munaso su manta da duk wani abu da ya faru a rayuwarsu kuma su ™addara cewa tamkar yau ne suka faWo duniya,ko ba haka ba""? Ya yi maganar yana kallon matasan gidan dake atsaye,Kowannansu fuskarshi asake,su fawan ne suka haWa baki wurin cewa""Wannan haka yake Abba,In sha Allah zamu nuna masu soyayyar ´an uwantaka,har sai sun manta da dukkan wani ™unci da"

",suka fuskanta na rayuwarsu,' murmushi kawai Abusufyan ke saki don ba ™aramin daWi yaji ba"

"Marshal Omar yace ""Sannan kuma muna ™ara baku ha™uri game da halin da kuka tsinci kanku,duk da ba laifin mu bane,amma mun Waura ma kanmu laifin,Muna neman afwarku,Hosana Sehrish and Jahad,forgive us pls,'"

",gaba Waya jikinsu yayi sanyi,lokaci guda kuma sukaji wata irin soyayyar ´an uwansu ta kamasu"

"Jahad ce tayi ™o™arin cewa""duk wani abu daya faru damu dama can rubutaccen ne!Allah ya riga da ya ™addara faruwan hakan,mun gode ma Allah da muka cinye wannan jarabawar,da juriya kuma da ha™uri,yanzu gashi gaba Wayanmu muna farin cikin wannan rana da Allah ya haWamu da danginmu,Babban abun farin cikin ma da ya kasance Uncle abusufyan shine mahaifinmu ba waccen fasi™in mutumin ba.......'kasa ™arasa maganar tayi saboda kukan daya zo mata,Janyota Abusufyan yayi tare da rungumeta ajikinshi,yana Wan bubbuga bayanta,"

"Ya Omar,"" hosana ce ta ambaci sunan shi,tana faman kumshe dariya abakinta,gaba Waya suka mayar """

"da hankalinsu akanta,nuna shi tayi da yatsanta sannan ta nuna kanta,kafin ta haWe yatsun wuri guda ta"

"™ullasu,Alamar ita dashi sun zama"

",kallonta"

"´an uwan juna, ™ayataccen murmushi Marshal ya saki yana"

"Duk wannan abun dake wakana akan idon Sgr dake atsaye,ya goya hannayenshi asaman wide"

"chest Winsa,Har lokacin bai sauko ba,hankalinsa fa bazai kwanta ba har sai yayi tozali da YA SAYYADI,"

"Suna cikin magana muryar azmee ta katse su da cewa""Abba an kammala shirya breakfast W in,yakamata ku hallara a dining Win,"" tana magana idonta na akan su jahad fuskar nan Wauke da murmushi,"

"Batare da 6ata lokaci ba,gaba Wayansu suka hallara asaman zungureran dining table Win wanda ke shake cike tab ma™il da kayan makwalashe naci dana sha,mutun goma shabiyu yake Wauka,akwai kuma wanda Abban su junaid yasa aka ™ara cikin wanda aka shirya walimar jiya dasu,Ansanya shi a gefen nasu mai mazaunin mutun shida,Aunty azmee ta jera wasu kayan kalacin asaman shi,anan Abusufyan"

",ya zauna tare da su sehrish jahad da hosana"

"Tun daga kan yadda kowa ke zuba abinci acikinshi zai tabbatar maka da cewar ba ™aramar yunwa suke ji ba,ko azmee basu jiya tayi serving Winsu ba suka shiga zuba abincin da kansu,Sgr ne kawai tayi serving Winsa sae kuma Abbansu,amma sauran ba wanda ya tsaya jira,wurin yayi tsit bakajin"

"hayaniyar komai,sai sautin Cokulla,kwas kwas kwakwasss,"

"Wagowa Marshal omar yayi karaf idonshi yaci karo dana hosana,ta zuba mashi ido ko kyaftawa batayi,kasancewar table Winsu na kusa dana juna,tazarar kadan ce,"

"Da cokalin hannunshi yayi mata nuni da plate din gabanta,alamar ta mayar da hankalinta kan abunda"

",take ci"

",murmushi tayi tare da kai hannu ta dauki lemu tana korawa"

"Junaid kuwa duk ya rasa samun natsuwa sam ya gaza cin abincin dake a gabanshi sae faman juya cokalin yake yi acikin plate,duk in ya tuna abunda yayi ma Jahad acikin mota amatsayin Sehrish sai yaji gabanshi ya faWi rass,fargabar shi kada jahad tayi tunanin ko Wan iska ne shi,tunda ba sanin shi tayi ba,kar kuma tace zata sanar ma wani abunda yayi mata,tunawa yayi da lokacin daya tsoma harshenshi acikin bakinta ya ™an™ameta yana kissing lips Winta,ba iya nan ba ya tsaya har hannunshi saida ya zura ackin hijabinta"

",Hankali tashe junaid ya mi™e yana ™o™arin barin dining Win,hankalin kowa ya koma kanshi"

",Har suna haWa baki wurin tambayar shi ina zashi"

"fuskarshi Wauke da damuwa yace""Abba,bana jin yunwa,dama munyi breakfast tare da Mommy,zanje wurinta yanzu"" Abbansu yake ma magana amma hankalinshi na akan Jahad dake shan farfesun da azmee ta zuba mata a plate,da alama ba ™aramin daWi farfesun yayi mata ba,duba da yadda ta mayar da"

",hankali akanshi"

"Okey,zaka iya tafiya,"" ya bashi amsa,cikin sauri junaid ya kama hanyar zuwa bedroom Win Abbansu "" don acan ta sauka,yana tafiya yana waiwayen su jahad aranshi yana cewa""wayyo Allah na,bansan me zai biyo baya ba,nasan cewa dole ta sanar ma Uncle abunda nayi mata,idan ta faWa mashi shi kuma zai faWa ma Abban mu ne,Abban mu kuma zai faWa ma Babban yayanmu ne,shi kuma zaice wuyana ya isa yanka tunda har na iya Sumbatar mace daga nan zaiyi tunanin turani aikin Soja abunda banso,shikenan 'tawa ta ™are"

"ranta ne ya bata cewar ana kallonta,hakan yasa ta tsagaita daga shan farfesun da takeyi,ta Wan Wago"

",idanunta,kai tsaye suka sauka akan junaid dake can nesa dasu yana kallonsu"

"Mamaki ne ya kamata ganin yadda ya ™ura mata ido yana kallonta,aranta tace""bansan meyasa yake kallona ba,tsorana kar ace baisan ganina ne,'"

"Allah yasa halinta irin na Sehrish ne,idan takasance mai sau™in kai irin na rishi Wina nasan cewa zata "" rufa mun asiri,amma anya zatayi sau™in kai?Nasan me zanyi daga yanzu zan dinga Waure mata fuska,in nuna kamar na tsane ta,nasan hakan ne kawai zaisa taji tsorona ta™i faWa masu abunda ya faru"

",""atsakaninmu!good idea"

"Yana kai ™arshen zancen zucin nashi ya watsa mata harara tare da murguWa mata baki,ya juya ya nufi"

",bedroom Win abbansu"

"Jiki asanyaye jahad ta Wauke idanunta daga kallon bayanshi da take yi,lokaci guda taji komai ya fita ranta ba don komai ba sai don kallon da taga junaid yayi mata,maganarta ta tabbata,Junaid baison"

",ganinta,tunda gashi ya harare ta kuma hada murguWa mata baki"

"Muryar daddynsu ce ta katse ta da cewa""Jahad,meya faru ne?naga kin daina shan farfesun ina fata"

?lafiya

"',firgit ta Wanyi tare da wurga eye balls Winta akanshi tace""Am ok daddy"

"jinjina kansa yayi kafin yace""Ku saki jikinku,kuci abinci sosai,kada kuji komai,nasan baku saba ',ba,don na lura akwai rashin sabo atattare daku,amma a hankali zaku saba da ´an uwanku"

"hosana tace""Abba ae ni,nama saba da kowa,baka ga yadda nake ta cika cikina da abinci ba,jahad ce ke ',jin kunya,ni bana jin kunyar kowa"

"Dariya sukayi gaba Wayansu,Sehrish na cikin sakin dariyar nan,Karaf idanunta suka haWu dana Sgr,Wagowar shi kenan yayi arba da ita,gabanta ne taji ya faWi rass saboda fuskarshi a murtuke take ba annuri,nan take dariyar da takeyi ta koma ciki,ganin ta zuba mashi ido,yasa shi jefa mata harara,a hanzarce ta kawar da idanunta daga kallon fuskarshi da take yi,jikinta kuma yayi sanyi,ta shiga"

"tambayar kanta dalilin hararar da taga big bro yayi mata,kodai baya farin ciki ne da kasancewarta"

"JININ SA!?tabbas hakan zai iya faruwa,Wata™il kodan ya saba ganinta a matsayin ´ar"

"aikinsa,baiwarsa,™as™antacciya shiyasa yanzu Yake nuna 6acin ranshi don yana ganinta tamkar a"

",matsayi Waya suke dashi,³a'´an Wa da ™ani,da alama hakan baiyi masa ba"

"Idan har dagaske ne abunda nake hasashe,insha Allah zan tattara na bar masu gidan,saboda bana son "" 6acin ranshi,zan iya yin komai don farin cikin shi,"" ta ™arasa zancen zucin nata tare da sake Wagowa a hankali don ta saci kallonshi,adai dai lokacin shima ya ™ara Wagowa da kyawawan idanuwanshi kai tsaye suka shiga cikin nata,nan take taji gabanta ya kuma faWuwa rass,kasa janye idanuwanshi yayi daga kallonta da yake yi,a yayin da yake jujjuya spoon Win dake hannunsa acikin plate Win abincin gabansa,har Yanzu bai daina mamakin kasantuwarta ´ar uwarshi ba,ta jininsa,tamkar a mafarki haka yake ganin abun,ganin ta zuba mashi ido batare da ta janyesu ba yasa shi Waure fuskarshi yasha"

",murrr,saboda kada ma yarinya taga fuska har tayi tunanin raina sa don tasamu matsayi"

"U will still remain who u are,wadda take aiki a ™ar™ashina,Matsayin dana baki kenan,""ya fada a "" ransa"

"Murmushi Abusufyan yayi tare da cewa""bazasu kara wahala ba,bazan ta6a bari hakan ya faru ba,tunda dae har yaran nan suka bayyana a matsayin ´a'´ana,In sha Allah bazan ™ara bari suyi aikin wahala ba,ko cokali bazan ™ara bari Waya daga cikinsu ta Wauko ba acikin gidan nan,rayuwar hutu kawai nake so suyi rayuwar ´anci,"" ya ™arasa zancen zucin nashi a yayin da yake bin kowaccen su da kallo cike da ',so da ™aunar ´a'´an nashi"

"Janye idanunshi yayi daga kan nata,kafin ya mi™a hannu tare da Waukar Glass cup mai Wauke da abun"

"sha me sanyi ya kai shi saitin mouth dinsa yana sipping Winshi anatse,yayin da sanyin lemun ke ratsa throat Winsa,a hankali ya lumshe idanunsa tare da Wan ware su kaWan,again suka ™ara sauka akan na sehrish a karo na uku kenan,agaggauce tayi hanzarin janye idanunta daga kan fuskarshi ta mayar dasu"

",akan plate Win abincin dake a gabanta"

"Hannu Sgr ya sanya tare da yago tissue ya goge bakinsa,kafin ya mi™e tare da juyawa ya nufi"

"upstairs,Mi™ewa Marshal yayi da alama shima ya kammala breakfast Šin nasa,shima upstairs ya nufa,"

"Fitowar Hajiya azeema keda wuya daga cikin bedroon Winta,ta jiyo muryar gwaggon katsina tana ta faman sambatu tana cewa""Tsiyarta kenan mutun yazo gidan ´an gayu,Ni bazan iya rayuwar turawan nan ba,taya za akai ma mutun salalar biredi tare da tea rabin kofi kamar wata ´ar iska ace in sha""?"

"Tafiya take tana sambatu zaninta a hannu sai Wan undi ajikinta,kanta kuwa ta kifa wannan Waurin Wan"

",kwalin nata mai kama da helmert"

"har zata gifta hajiya azeema tayi gyaran murya tare da ambaton sunanta""Goggo,"" fuska a yamutse ta juyo tana kallonta,dawowa tayi daga gefenta suna fuskantar juna tace""Yawwa azeema,wai nikam inaso ',in tambayeki"

"Natsuwa hajiya azeema tayi tare da cewa""ina sauraronki gwaggo,"""

"Jiya nayi wani mafarki,´a'´an abusufyan sun bayyana,wasu ´an uku kyawawan gaske,da nayi "" tunanin koda gaske ne


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login