Showing 222001 words to 225000 words out of 286330 words

Chapter 75 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

51

doguwar sofa mai mazaunin mutun ukku,da alama bacci ne ya Wauke"

"shi,daga shi sai gajeran wando ajikinshi,"

"Sautin bugun ™ opar falon ne ya farkar dashi daga baccin da yake yi,tun kafin ya bu We"

"idanuwanshi yace""Who is Knocking!"""

""",From ouside the door yaji an ce""Afternoon sir!Kunyi bakuwa ne tana a waje tana jira"

",Ka sanar da ita cewa Matar gidan bata nan,""har lokacin bai buWe idanuwanshi ba"""

"Jim kaWan har ya koma baccin nashi,Yaji an sake kwankwasa ™opar,rai a6ace yace""Sergeant!"""

""",Am Sorry sir,matar ta nace akan tana son yin magana da matarka Laila"" "",Guntun tsoki General Ishaq yaja kafin yace""Let her Come in"

""",Okey,Sir"""

"A ™ule yake dama sam ™awayen Laila ba burgeshi suke yi ba,duk yawancinsu irinta ne,masu"

"mugun hali,'"

"Kwankwasa kopar yaji anyi,muryarshi a kasalance yace""Who is knocking"""

"Hajiya Rabi'atu ce,™awar Laila,""har cikin dodon kunnanshi ya jiyo daddaWar muryarta,sai gashi ya "" buWe idanuwanshi,Saukowa yayi daga saman Sofa Win da sauri ya nufi bedroom Winshi dake a"

",upstairs,Jim kaWan yadawo jikinshi sanye da Jallabiya"

"Hannu yasa tare da buWe mata ™opar,tun kafin ma ya kalleta,Wani irin daddaWan ™amshin turare mai ratsa sassan jiki da sanyaya zuciya ya daki hancinshi,from down ya soma kallonta,Highhills ne a ™afarta,Jikinta kuma na sanye da Code lace milk colour riga bubuce ajikinta,ta aza mayafin asaman kafaWarta,duka hannayenta da wuyanta na sanye da sar™ar gold,light make up ne akan"

fuskarta

"Koda General Ishaq,ya yi arba da kyakkyawar fuskarta,farat Waya ya waye ta,"

"da niyyar rashin mutunci ya buWe ™opar,Amma sai gashi yana sakar mata murmushi,A wayance"

"?""yace""Hajjaju ko"

",Mayar mashi da martanin murmusin tayi tare da Waga mashi kai alamar eh"

"Ina fata ban takura maka ba,dama na shigo garin naku ne,Shi ne nace bari na le™o mu gaisa da ™awar "" "",tawa,nata trying layinta amma akashe I don't why,nashiga damuwa"

"""Matsa mata hanya Ishaq yayi""mu shiga daga ciki mana,sai muyi magana"

"Toh""ta amsa mashi tare da bi ta gefenshi ta nufi cikin palourn,Shima yabi bayanta,Sai ™ara bin ta da "" kallo yake yi,from head to toe,wankan lace Win da ta Wauka ba ™aramin tafiya yayi dashi ba,musamman"

",da ta kasance dirarrar mace"

"Wuri ta samu saman 2 seater ta zauna,Ishaq ya zauna saman 3 seater, A tsanake ta soma magana bayan sun gaisa""Am Lailan tana ciki ne""?"

"?""A'a,bata nan fa,bata sanar dake bane"""

"No Bata sanar dani komai ba,ai na faWa maka ina ta trying layinta a kashe,""magana takeyi tamkar """

",bata son motsa la66anta,dama hajjaju anji wayewa,ishaq kuwa sai ™ara kalleta yake yi"

"bazan 6oye maki ba,Zancen gaskiya mun rabu da laila,Ni banma son inda take ba ayanzu ha. ""bai """

"?""™arasa maganar ba ganin yadda ta zabura ta mi™e tsaye tana faWin""ka rabu da laila"

"Murmushi Ishaq ya Wan yi kafin yace""Calm down ur mind,koma ki zauna,"""

"Muryarta tamkar zatayi kuka tace'haba Ishaq,taya zaka ce mun in zauna?zaman me zan yi kuma,bayan"

""",ka rabu da laila!amma gaskiya banji daWin wannan maganar ba"

"Zuba mata ido yayi yana kallonta,sai da ta kai ™arshen maganarta,sannan yace""pls ki koma ki zauna,I "",will explain to you"

"Fuskarta aWaure ta koma ta zauna tare da cewa'wlh Ishaq ka bani mamaki,sam ni baka yi mun kama da irin mazan dake sakin matansu ba,meyasa zaka yiwa laila haka?idan ma laifi tayi maka,at least kodan ""saboda Hafsat ai bai kamata ka rabu da ita ba"

"shiru ya Wan yi batare da yace komai ba,har sai da ta hasala,ta soma ™o™arin mi™ewa""Ni zan .. "",wuce,dama saboda Laila nazo,tun da kayi mana tsiyar taku ta maza,banga amfanin zama na ba"

"Pls kada ki tafi,i will explain to u as i said,""Yanayin yadda ya furta maganar kamar akwai damuwa "" "",atattare dashi,hakan yasa ta gyara zamanta,tare da cewa""ina sauraronka"

"Ban cika son ina faWin sirrikan matata ba,kuma bana Waya daga cikin mazajen da suke fallasa sirrin "".. dake tsakaninsu da matayensu,so kamar yadda kika ce,banyi maki kama da mazajen da suke sakin matayensu ba,inaso ki ci gaba da yi mun wannan kyakkyawon zaton,Sam ni a tsari na babu sakin mace,kuma ke shaidace!kinsan wacece laila,kinsan halinta,bakowani namiji bane zai iya jure zama da mace irinta ba,amma haka ni na daure na rufe idona na zauna da ita,bayan duk irin Girman laifukan da take yi mun,Laila ta kaini ma™ura ne,shiyasa har na zartar mata hukuncin saki. ""Anan Ishaq ya"

kwashe dukkan Abunda ya faru tsakaninshi da laila game da irin Zaluncin da ta yiwa ´a'´an Uncle

",Winshi ya sanar mata"

"Saboda tsabar tashin hankali,Hajjaju ta shiga zabga salati tana faWi ""Innalillahi wa'inna ""?ilaihirraji'un!Dama su Sehrish ´a'´an Abusufyan ne"

"?""Cike da mamaki Ishaq yace""Dama kin sansu ne"

"Nasan su mana,Ae ni ce silar tura ita Sehrish din aikatau a anan gidanku,Ashe dama jininku ne su?Ya """

",salaaam,""ta ™arasa maganar tana dafe kanta da hannunta Waya"

"Wlh Nayi danasanin rashin sanar dakai da ban yi ba,Nazo naga Hosana da Jahad,acikin gidan "" "",nan,tunda na kallesu dama nasan cewa suna cikin mawuyacin hali,bayin Allah"

"Dama kinsan da zamansu acikin gidan nan?kuma baki sanar damu ba?bayan kinsan halin """

"?""™awartaki"

"Idanuwanta cike tab da kwalla tace""Wlh banyi dabarar yin hakan ba,Amma ae komai ya wuce,kuma wlh nayi murna nayi farin ciki sosai da kasancewarsu ´a'´an Abusufyan,in sha Allah idan na samu "",zuwa can abujan zanje na kai masu ziyara"

"Sun jima suna tattaunawa akan su Sehrish,bayan sun kammala firar tasu ne,Hajajju tace""Yanzu,mu dawo kan laila,""da sauri Ishaq ya katse ta da cewa""karfa kice zaki bani shawarar in mayar da ita,"" Girgiza kai tayi""a'a ni na isa,kawai dai yakamata kayi zurfin tunani,banso ka yanke mata hukuncin saki ba,ka jima tare da laila,kodan albarkacin hafsat bai kamata ka rabu da ita,Ya kakeso rayuwar hafsat"

",ta kasance babu uwa atare da ita""?tayi maganar tana kallonshi"

"Hajjaju kenan!hafsat ba ™aramar yarinya bace,ta mallaki hankalinta,ba zata yi maraicin uwa ba,zan "" "",iya sawa ayi mata transfer ta koma Abuja da aiki,in yaso sai ta zauna a wurinsu Abba"

"Kai kuma fa?ba zakayi maraicin rashin mace atare dakai ba?nasan dole ka bu™aci kulawa,gashi gidan """

",ma ko mai aiki babu,""tayi maganar tana ™arewa gidan kallo"

",Wani ™ayataccen murmushi Ishaq ya saki,anzo wurin da ya fi so"

"Jingina bayanshi yayi ajikin sofa Win tare da cewa""kin faWi gaskiya,ina bu™atar mace atare dani,musamman wadda ta iya Waukar wankan lace,ta iya kashe Waurin kallabi,Sai dai ina jin tsoran na "",sake yin aure,saboda matan ne basu da tabbas"

"Ba duka aka taru aka zama Waya ba,kada ka yanke hukunci akan abunda baka da masaniya "" akanshi,Dole akwai na gari kuma akwai na banza,shiyasa kafin mutun yayi aure yake da kyau ya "",tsananta bincike,Don ya sama ma ´a'´anshi uwa ta gari,haka mu ma matan"

"Sam bata kawo komai aranta ba,tana kai ™arshen maganar ta Wauki hand bag Winta tare da mikewa""Ni"

",zan wuce,""bata jira amsarshi ba,ta nufi hanyar fita daga falon"

",Da sauri Ishaq ya mi™e tare da yin hazarin shan gabanta,ba arziki ta tsaya tana kallonshi"

"Marairaice mata fuska yayi""pls Kada kiyi mun haka mana,nasan kin fahimci abunda nake nufi,koda"

",ban fito na bayyana maki ba,""ya Wan daka da yin maganar yana jiran amsarta"

"Sauri nake yi,dan Allah ka bani hanya na wuce,ae kasan ala™ata da laila,So bai kamata kayi mun "" "",wannan maganar ba"

",Ita laila Win ciki Waya kuka fito da ita ne""?yayi maganar tare da tamke fuskarshi"""

",Girgiza kai tayi alamar a'a"

"?""Ko akwai wani hadisi ko aya daya haramta wa namiji ya auri ™awar matarshi"""

"Nan ma ta sake girgiza mashi kai""ko Waya babu,Amma ae ana barin halas ko dan kunya,Ishaq idan ma da wannan manufar kazo mun,Ni bazan iya aurenka ba gaskiya,ba wai don ka ta6a auren ™awata "",bane,No kawai bana ra'ayin ™ara kasancewa da wani Wa namiji ne"

"Koda ace ni ne""?yayi tambayar fuskarshi da alamun damuwa,shiru tayi bata tanka mashi ba,a qagare """

",take ma daya bata hanya ta wuce"

"Cikin sanyin murya yaci gaba da cewa""Na jima da dakon sonki acikin zuciyata,Yanzu ne nasamu ™warin guiwar sanar dake,ko alokacin baya nayi kawaici ne kawai don saboda nasan bazaki amince da soyayyata ba,Saboda ˜awanccan dake tsakaninki da laila,Amma yanzu babu Laila,meyasa zaki haramtawa kanki ™ara yin aure ne?nafa san komai agame da rayuwarki,lokacin da mijinki yayi hatsarin mota tare da Wanki,hada ni cikin waWanda suka halarci jana'izarsu,Nasan abun dole ya ta6a maki zuciya "". sosai,Amma Ya zakiyi?mutuwa ce kuma tana akan kowa"

"Tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,cikin shesshe™ar kuka tace""Dan Allah ka bani hanya na"

",wuce""da™yar sautin maganarta ke fita"

"Zan baki hanya ki wuce,Amma kafin nan ki tsaya ki saurari maganata,kina bu™atar wanda zai maye "" maki gurbin mijinki,kuma ni ashirye nake dana zama madadinshi,zan baki kyakkyawar kulawa in har kika amince kika aure ni,ke kinsan wanene ni basai na faWa maki ba,bazan yabi kaina ba,Amma nasan "",kinsan komai a wurin ™awarki laila,kuma nima a wurinta nake jin labarinki"

",Natsuwa tayi tana sauraran kalamanshi,yayin da take ta wasi wasi acikin zuciyarta"

"Daga ni har ke,babu yaro acikinmu dukkanninmu mun mallaki hankalinmu,Ki amince kawai nasan "" ba zaki rasa manema ba,Ni late comer ne,Amma da shiri na nazo bada wasa ba,inaso na haWa zuri'a dake,Yaronki da kika rasa,Zaki samu madadinshi atare dani. ""bazata iya jure sauraron kalaman Ishaq"

"ba,da sauri tabi ta gefenshi da gudu ta buWe kopar falon ta fuce tana kuka,Ya fama mata tsohon ciwon"

",daya daWe acikin Zuciyarta"

"Jiki asanyaye Ishaq ya koma saman sofa ya zauna tamkar ya fashe da kuka haka yake ji,bai yi"

"tunanin zata ™i amince mashi ba,gashi tunda yayi arba da ita ya rasa natsuwarshi,"

*Marshal Omar*

Abun ya Waure mashi kai!tunda ya shigo bedroom Winshi ya same shi kwance yana ta sharar

"bacci,Yaushe rabon daya ga Sgr yana bacci irin wannan,tun kafin mutuwar Junaid,wuri ya samu"

"gefen gadon ya zauna yana ™are mashi kallo,Har cikin ranshi ba ™aramin daWi yaji ba daya samu"

"Sgr yana bacci,da alama tun da yadawo daga sallar Asuba yake kwance yana bacci,don bai cire jallabiyar jikinshi ba,"

"Zuba mashi ido omar yayi yana kallonshi,yayi hugging Win pillow sosai a ™irjinshi,kasa tashin shi daga baccin Omar yayi,don bazai so ya katse shi ba tunda an samu baccin ya Waukeshi,don yafi kowa shiga matsananciyar damuwa akan rashin Junaid,da kuma Al™awarin da sukayi ma"

"mahaifinsu,"

"Motsi ya soma yi da la66ansa da alama mafarki yake yi,matsawa Omar yayi kusa dashi ya kasa kunne don yaji me yake cewa,Sambatu ne yake yi yana ambaton sunan Reesh,abun ya Waure mashi kai,instead yaji yana sambatu akan Halin da suke ciki kaman yadda yai tunani amma sai yaji yana ambaton sunan reesh,Wai ma sunan menene reesh Win nan?ya tambayi kanshi tare da kallon sama yana ™okarin tunano inda yasan sunan,"

",Sai da yayi zurfin tunani sannan ya gane cewa sunan Sehrish ne ya maida reesh"

"˜ayataccen murmushi Omar ya saki,aranshi yace""shegen bisa na,Allah ya toni asirinka,Allah kadai yasan me ya aikata ma ´ar mutane jiya da har yake sambatu akanta,Haba no wonder!ba banza ba yake ta sharar bacci,mutumin da saboda tsabar tashin hankalin da muke ciki ko runtsawa baiyi amma yau "",gashi ya baje yayi Wai dai saman gado yana ta bacci"

"Motsi Sgr ya fara yi alamar zai farka,slowly ya Wan ware blue eyes Winshi ceiling ya fara kallo na wani lokaci,kafin ya wurga idonshi kan Omar daya ™ura mashi ido yana ta faman sakin murmushi,"

"?Muryarshi da alamun bacci bai ishe shi ba yace""Bro,yaushe ka shigo"

"Ban jima da shigowa ba,nazo na taras da abun farin ciki,Na same ka kana ta sharar bacci,hankalinka "" "",kwance kamar kana cikin jirgi mai ya ™are"

",yatsina fuska Sgr yayi batare daya ce komai ba"

"Ka gama shan ™amshin naka,Nasan komai,babu abunda zaka 6oye mun,""cike da zolaya Omar yayi """

",maganar"

",What are u talking about""?Sgr ya tambaya fuska a Waure yana kallonshi"""

",Murmushi Omar ya saki tare da kashe mashi ido Waya irin na ´an duniyan nan"

"?""Tell me,Wacece reesh da naji kana faWi acikin baccinka"" "",A hasale Sgr yace""bansani ba,Omar yaushe ka fara sa ido"

"Dariya Omar yayi tare da cewa""basa ido bane,its just a question pls ka faWamun sunan wa naji kana "",faWi acikin baccinka"

""",Harararshi Sgr yayi""I don't know"

""",Kada kayi tunanin zaka 6oye mun wani abu,saboda alamu sun bayyana ajikinka"""

",Jin haka yasa Sgr yayi saurin kai hannunshi saman short Win jikinshi"

"A ™ule ya furta""And then so what Omar!,Yau ka fara gani ne""?a fadace yake magana,dama ance wai"

",da bori ake naWe tabarmar kunya"

"Sosai Omar ya 6a66ake da dariya,da™yar ya samu ya tsagaita da yin dariyar"

"I know this is a normal thing,but akan ka ni ban saba gani ba,gaskiya in ma na ta6a gani to na yau "" dai na musamman ne fa,Kalli fa ka gani,Tayi tsaye ba ladabi ba biyayya. ""kasa ™arasa maganar yayi"

"saboda dariyar da ta ciyoshi,Rai amatu™ar yace Sgr ya mi™e daga zaune tare da kai hannu ya warci"

"pillow ya wurga ma Omar asaman fuskarshi,da sauri Omar ya ru™o pillown ya janye shi daga fuskarshi"

",yana yi mashi gwalo"

"May be it needs a second round shiyasa taki relax,Wan rainin hankali,kayi ta shan ™amshi wai kai """

",baka bu™atar mace a arayuwarka ko?Yanzun wannan menene? Yayi tambayar cike da tuhuma"

"Sgr was speechless,Zuba mashi ido kawai yayi yana kallonshi without saying anything,"

",Omar kuwa daWin zolayar tashi yake ji"

"Tell me the truth!meya faru jiya da daddare atsakaninka da ita""? cizon tausasan la66ansa ya shiga yi """

",yayin da yake kallon Omar,kamar ya shaqe shi Haka yake ji"

"Tunda bazaka faWamun ba,Al'qur'an saina faWama Uncle ince ka fara taushe mashi Wiyarsa,ni ban "" ta6a ganin mara kunya irinka ba Allah,nan nan fa ka auri yarinyar nan don tayi maka aiki,´an share """",share da goge,Ashe muka maida shashashu"

"Is enough Omar!kana so ka 6atamin raina ko?U know why i married her,yarjejeniyace akan zatayi "" mun aiki,so this is also part of her work,"" ya ™arasa maganar tare da saukowa daga saman gadon yana"

",faman hura hanci"

",Dariya sosai Omar keyi,hada kwantawa saman gadon Sgr Win,Yau da jan faWa yazo"

"Naji abunda kace,Amma pls kaga yarinya ce,Ya kamata ka dinga Wan riritata,kana tarairayarta kamar "" new born baby,don nasan halinka Allah,kullum fuska a Waure,ita kanta bazata samu sakewa dakai"

"?""ba,halan ma ™arfi kake nuna mata?shiyasa har take baka"

"........Dakatawa Sgr yayi daga yin tafiyar da yakeyi,Omar ya ™ule shi a hasale ya juyo yana kallonshi Šaga mashi gira Waya Omar yayi tare da cewa""what do u think if she becomes pregnant?kaga "",shikenan Abba zai samu little Junaid,hakan zai Webe mashi kewar Babynmu da muka rasa"

"Har cikin zuciyarshi yaji maganar Omar,shi kanshi Omar da yayi maganar sai da yaji wani iri acikin"

",zuciyarshi"

",Bai dai tanka mashi ba,ya shige cikin toilet tare da turo ™opar ya rufe"

*Boss Bature*

"A 6angaren Sehrish kuwa,bayan ta kammala shan kukan nata,Bacci ne ya Wauke ta acikin garden"

"Win yayin da take zaune asaman garden Chair Win,ta aza kanta asaman table Win gabanshi,"

"Kukan tsuntsayen dake shawagi a wurin ne ya farkar da ita,a hankali ta buWe idanuwanta,tare da mi™ewa zaune tana bin tsuntsayen da kallo,jikinta duk ya saki,kewar junaid duk ta baibayeta,da™ yar ta iya mi™ewa tsaye ta juya tana tafiya iska na kaWa sumar kanta,cikin gidan ta koma ta ™opar"

"da ta fito,™opar da idan ka shiga zata kaika direct corridor Win dakunansu,"

"Lokacin da ta ™araso bedroom Winsu,hannu tasa ta tura ™opar ta shiga daga ciki,babu kowa da"

"alama sun fita yin breakfast ne,"

"Rage kayan jikinta tayi,kafin ta shige cikin toilet don tayi wanka,almost 30 mins sannan ta fito daga ciki,jikinta sanye da white underwear Winta,gaban wadrobe ta nufa tare da sanya hannu ta bu"

"We tana neman kayan da zata sanya,"

"Wata gown ce ta Wauko,Doguwa Red colour mai bazar net daga ™asanta,daga sama kuma hannu"

"Waya gareta siriri,rigar ta haWu sosai,sanya rigar tayi ajikinta ta zauna mata sosai tabi shape Win"

"jikinta,saukko da gashin kanta tayi ta sanya hannu ta barbazo dashi ya rufe bayanta,gaban mirror ta koma ta zauna da niyyar yin kwalliya amma sai ta shiga tunanin wai ma wa zatayi ma kwalliya?"

"Tana cikin wannan tunanin wayarta dake ajiye saman gadonsu ta soma ringing,mi™ewa tayi jiki ba ™wari ta ™arasa tare da Waukar wayar,ta duba sunan mai kiran nata,Ajiyar zucia ta sauke tare da picking call Win ta kara wayar a kunnanta""Mommyna,kin tashi lafiya,"""

"On the other hand Aunty azeema tace""Lafiya lou Daughter Alhamdulillah,Ya kike ya gida!ya jikin "",Oumman taku?Abba ya sanar dani cewa taji sau™i,harma kun dawo gida"

""",eh,jiya muka dawo"" ."

""",Allah sarki,to Allah ya ™ara mata lafiya"""

"Ta amsa mata da Ameen,"

"Inason magana dake ne shiyasa na kira,""jin haka yasa Sehrish ta samu wuri gefen gadonsu ta zauna """

",tare da wayar manne a kunnanta "",Mommy ina sauraronki"""

"?Hajiya azeema tace""Yawwa,dama inaso naji


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login