Showing 183001 words to 186000 words out of 286330 words

Chapter 62 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

103

waje Sehrish tayi,hankalinta yayi"

",mugun tashi,tsoronta kar ace bugunta zai yi"

"Fashewa tayi da matsanancin kuka,tare da aza hannunta asaman kanta,tana faWin""Innalillahi,wayyo "",Allah na"

"Da gangan Sgr yake zame belt Win wandonsa,duk don saboda ya ™ara ruWar da ita,lokacin da ya ™are zare belt Win daga jikin wandon ya curoshi yana nannaWe shi a hannunshi,A matu™ar tsorace sehrish ta juya da nufin ta gudu,Da ™arfi ya kai hannu zai ru™o undi Win jikinta,aikuwa gaba daya,Ya zame undi Win daga jikinta ya sulale,kasa gashi bata sanya komai ba,babu pant bare bra,saboda tsabar kiWima,fasa ™ara tayi sosai ta fashe da kuka,tare da ™an™ame ™irjinta da hannuwanta,bangon Wakin ta ™ankame"

",jikinta na kerma"

",Duk wannan budirin da akeyi babu wanda yasan meke wakana,saboda sun yi nesa da downstairs Rumfa yayi mata da faffaWan ™irjinshi,ya lullu6eta sosai,nan take taji wata irin natsuwa tazo"

",mata,daddaWan ™amshin turarenshi ne ya mamaye hancinta,lokaci guda ta nemi kukan da takeyi tarasa Ain't trying to flog u,""ya furta hakan da wata irin kasalalliyar murya,saboda tsabar rawar da jikinta """

",keyi,har a jikinshi yake ji"

"du™o da kanshi yayi dai dai saitin wuyanta,slowly ya manna mata kiss,har cikin zuciyarta taji wannan kiss Win nashi,kafin tayi wani yun™uri,taji tafin hannunshi asaman ass Winta,laushin fatar wurinne ta soma fisgarshi,har ya fara shafata yana matsarta,almost 3 mins kafin ya zame hannun daga wurin,ya zagayo dasu ta front Winta,sosai yayi tighting Win ta ajikin wall Win kamar zai mayar da ita,cikin cikinshi,lokacin da taji hannunshi saman gabanta,gaba daya tabi ta susuce,ta shiga ™o™arin kufce mashi,ru™on da yayi mata ne yasa ta kasa yin hakan,sosai ya shiga shafa wurin before ya janyo tafin hannun nashi izuwa saman ™irjinta,duka hannunshi biyu ya sanya,duk irin girman tafin hannunshi,sai da boobs Winta suka cika su fam,har babu space,dam™arsu yayi sosai tare da runtse idanuwanshi saboda wani irin yanayi da ya fara tsintar kanshi aciki,muryarshi na kerma ya ambaci sunanta""Reesh..""for the first time da Sgr ya fara furta sunanta,tunda take yi mashi aiki bata ta6a jin ya ambaci sunanta ba,tamkar baima san sunanta ba,sosai ya cusa hancinshi acikin lallausar sumar kanta,batare da ya saki ™irjin nata ba,da alama fa Sehrish suman tsaye tayi,gaba Waya sun shiga cikin wani irin yanayi mara misaltuwa,sautin kiWan da sehrish ta kunna ne ya ™ara jefasu cikin wani yanayin na sha'awar son kasancewa da junansu,Taken wa™ar Love Nwantiti ya shiga,baka jin komai sai sautin breathing dinsu dake fita da zafi zafinshi,yayin da heart Winsu ke beating very fast at same time,tamkar zata 6allo daga"

"!™irjinsu,Ya salaam"

*Boss Bature*

"A 6angaren su Junaid kuwa,sunsha yawo shi da Jahad,wuraren 8 suka kamo hanyar zuwa gida,bacci cike da idanuwansu,driving yake yi slowly kamar baison yin tu™in,"

"""Muryarshi tamkar zai yi kuka yace""Jahad,mun ci komae amman bafa musha ice cream Win ba "",Mu ha™ura Junaid,hankalina ya koma kan gida,dare yayi yakamata ace tun 6 muna a gida"" "",Jahad,nidai inaso nasha,na kuma baki,saboda shi na fito ma ni""..."

""",Asthma fa gare ka,ko ka manta ne?ni bazan so abunda zai cutar mun dakai ba"""

",Tana kai ™arshen maganar taji,ya dakatar da motar a gefen titi"

"Juyawa tayi tare da kallonshi,tun kafin ta tambayi dalili yayi saurin cewa""Ga mai ice cream can tsallaken titi,ki jira ni a mota yanzu zanje nadawo,if not wlh bazan yi driving Win ba,""zuba mashi ido"

",tayi tana kallonshi"

",Ashagwa6e ya kuma cewa""kin yi shiru baki ce komai ba"

"Murmushi ta Wan saki tare da cewa""Kada ka damu my Romeo tunda kana so,Ni zanje na siya mana ice cream Win,ka jira ni a mota,naga kaman bacci ma kake ji,yanzun nan zan dawo,""ta ™arasa maganar"

",tare da ru™o ´ar purse Win ta"

"Tana ™o™arin fita daga motar,taji ya ru™o rigarta,tsayawa tayi cak,hakanan ta dinga jin zuciyarta nayi"

",mata wani irin bugu mara daWin ji"

"Juyowa ta Wan yi tare da kallonshi,lumshe idanuwanshi yayi tare da buWesu,da wata irin murya "",tamkar bata shi ba,ya furta mata""I LOVE U SO MUCH"

"har cikin zuciyarta,taji wannan kalamin nashi,dawowa tayi kusa dashi,tare da tallabo fuskarshi ta manna mashi kiss a gefen fuskarshi,tana ™o™arin janye la66anta,ya ru™o waist Winta sosai,tare da haWa bakinsu wuri guda,a susuce suka shiga kissing Win junansu sosai,almost 10 mins,kafin jahad ta janye"

",jikinta daga nashi,da sauri ta buWe murfin motar,ta fita daga cikinta"

"Tsallaka titin tayi tana tafiya tana waiwayon motarsu,wurin mai ice cream Win taje,mutun huWu ta samu a tsaye suna jiran ya zuba masu,hakan yasa ta Wan tsaya tana jiran a sallamesu itama a bata nata,"

"Jahad,""Junaid ne ya kwala mata kira,daga cikin motar,da sauri ta juya tana kallonshi dayake akwai """

",hasken Street light daya haskaka titin"

",Wago mata hannu yayi fuskar nan tashi Wauke da ™ayataccen murmushi,dimples Winshi sun lotsa sosai"

",Murmushi ta sakar mashi itama,sai faman kallon juna suke yi"

"madam guda nawa za'a baki ne""?muryar mai siyar da ice cream Win ce ya katse ta,juyawa tayi tare ""... "",da kallonshi tace""Guda biyu nake so"

"Yana cikin zuba mata Corn Ice cream Win,™arar truck ta karaWe wurin,Wata jibgegiyar mota ce,gadan"

",dagan ta tunkari motar da junaid ke ciki"

"Adai dai lokacin mai ice cream Win ya sallameta,har ta biyashi kuWin,tun kan ta juya mai ice cream Win nan ya furta""Innalillahi'wa'inna ilaihirraji'un!""a wani firgice jahad ta juya don taga menene ke faruwa,Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu,A gigice ta fasa wata irin ™ara mai sautin gaske lokaci guda tayi wurgi da ice cream Win dake a hannunta,A zabure ta tunkari wurin da motar junaid take,Sai"

",dai kash ˜ADDARA TA RIGA FATA"

",Don tuni Motar nan,tabi ta kan motar junaid,Gaba Waya ta danne motarshi,tayi mata rugu rugu"

Da gudun gaske mutane suka taru a wurin suna faman ambaton INNALILLAHI WA'INNA

!!!ILAIHIRRAJI'UN

*kullu nafsin za'ikatul maut*

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"SADDEST MOOD,"

"THE Greatest Lost,"

"Gingimarin motar nan,na sauka daga kan Motar junaid,drivern dake tu™inta ya fusgeta da gudun gaske ko waiwaye babu,kafin mutane suyi wani yun™uri motar junaid ta kama ci da wuta tamkar"

"Bomb ne ya fashe a cikinta,"

"Wata irin razananniyar ™ara jahad ta fashe da ita,cikin fitar hayyaci ta nufi motar zata faWa ciki,Mutane duk suka rurru ™ eta,kuka takeyi kamar ranta zai fita,idanuwanta sunyi jawur dasu,jijiyoyin wuyanta duk sun firfito waje,Cizo da yakushi ta dinga kaiwa hannun mutanen dake rurru™e da ita,muryarta adisashe take fadin""Junaid!yana cikin mota!dan allah kada ku bari na rasa shi!dan Allah ku ciro mun Wan uwana!ina jin sautin kukanshi acikin kunne na,Dan Allah kutaimakeshi wuta tana ™ona sassan jikinshi........""tana kai ™arshen maganar,ta yanke jiki ta faWi asume,Mutane sunyi ™o™arin kashe wutar amma sai dai kash babu ruwa a kusa,lokacin da motar"

"´an kwana kwana ta ™araso,tuni Motar junaid ta ™one ™urmus,Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"

"Motocin ³an sanda ne suka zagaye wurin,tare da ´an kwana kwanan,sun kashe wutar dake ci a motar tashi but unfortunately,basu samu komai ba dangane da junaid,domin kuwa ya ™one ™"

"urmus,sai dai toka,wa'iyazubillah,"

"³an sandan Sun samu bayani a wurin mai siyar da ice cream Win nan,saboda agabanshi komai ya"

",faru,kuma shi ne ya kira Police men Win,da kuma motar kwana kwanar ya basu address Win wurin"

"A bincikensu sun gano cewa,koma waye da gangan ya aikata hakan,saboda guduwar da yayi batare da ya tsaya ba,"

",Ambulance suka kira,aka shigar da jahad cikin motar,kai tsaye suka wuce da ita,asibiti"

"Cigaba da bincike ´an sandan sukayi,ko'ina na wurin suka shiga dubawa,Anan suka samu ´ar purse"

",Win jahad,tare da takalmanta,sae kuma ice cream corn Win da tayi wurgi dashi"

"wani Inspector ne ya Wauki,purse Winta,ya zaro wayarta,dake ta ringing acikin jakar,Duba screen Win .. wayar yayi,Sunan Ya Omar ne ya bayyana akan screen Win wayar,picking Call Win yayi yasa ta Hands"

",free tare da kara wayar a kunnansa"

"Jahad kuna ina ne!har yanzu baku dawo gida ba?nayi trying number Win Junaid,but na same ta a """

",kashe,"" runtse ido Wan sandar yayi,jikinshi ba ™aramin sanyi yayi ba"

",Jahad!""Omar ne ya sake kiran sunanta"""

"Sai lokacin inspector Win yace""kana magana da Inspector Mukhtar ne!yarinyar da ka kira wayarta,yanzu haka an wuce da ita asibiti ne,sakamakon motar da suka hau tare da Wan uwanta,ta hadu "". da hadari"

"Saboda tsabar kiWima,marshal Omar dake tsaye gaban mirror baisan lokacin da ya saki wayarshi ba,ta faWi ™asa,idanuwanshi azazzare yake kallon kanshi ta cikin mirror Win gabanshi,tuni jikinshi ya soma kerma kaf kaf kaf,"

"Saboda tsabar kiWima hanyar fita daga dakin ya nufa daga shi sai short ajikinshi,sae da ya ru™o handle Win kopar sannan ya tuna cewa babu kayan mutunci a jikinshi,komawa yayi a hanzarce ya Wauko"

",jallabiya ya zura ajikinshi,sannan ya dauki wayarshi"

"Gudu gudu sauri sauri haka ya nufo downstairs,Mojar ya kira a waya tunkan yabar falon,ya sanar"

",dashi cewa,An samu matsala su kasance cikin shiri zasu fita"

"Da gudun gaske,motoci goma sha biyar na sojoji suka fuce daga cikin gidan,tare da wata irin"

"jiniya mai sautin gaske,"

"Tracking layin Jahad su kayi har suka ™araso inda Motar junaid take,tunkan su fito daga cikin"

"motar jikin kowannansu,yayi mugun sanyi,"

"A wani irin sukwane marshal Omar ya fito daga cikin Motar,da sauri mutane suka dinga darewa suna basu hanya don su wuce,Lokacin daya ™arasa wurin da motar junaid take a ™armashe,ta lan ™washe ta dagargaje,Jikinshi a mace ya zube saman guiwowinshi,komai ya tsaya mashi cak!tsit kake ji,"

"Girgiza kai ya shiga yi da wata irin razananniyar murya ya shiga faWin""innallillahi wa'inna ilaihirraji'un""!hannu yasa ya dam™i tokar dake a ™asan wurin,Nan take ya fashe da wani irin matsanancin kuka,hawaye ne suka soma gangarowa asaman fuskarshi Major dake tsaye akansa,haka zalika sauran Soldiers Win dake a wurin kowannansu,idanuwansu cike taf da hawaye,tunda suke a"

",rayuwarsu basu ta6a ganin hawayen Marshal ba sai yau"

"?""Cikin shesshe™ar kuka ya furta""ku faWamun meya faru dasu?ina ™anina yake?Ina jahad"

"Da™yar Wan sandar nan ya iya buWe baki yace""Yalla6ai,A bayanan da muka samu a wurin mai siyar da ice cream Win da yarinyar taje,Sun tsayar da motarsu a bakin titin ne,ita yarinyar itace ta fito daga cikin Motarsu,tabar shi Yaron acikin Motar,ta tsallaka titi,kafin ta dawo ne,babbar mota tabi takan Motar,nan"

",take kuma ta kama da wuta,koda muka iso bamu samu komai daga sassan jikinshi ba"

"Hannu Marshal Yasa ya tallabe kanshi,saboda wani irin jiri dake Wibarshi,sai faman ambaton"

",innalillahi wa'inna ilaihirraji'un yakeyi,Yanke jiki yayi ya faWi ™asa a sume"

",yalla6ai!""major ne ya ambaci sunanshi da ™arfi,tare da zu™unnawa agabanshi"""

"Suna cikin wannan alhinin saiga Motar journalists ta ™araso wurin,aikuwa tun kafin ma su sauko daga"

",cikin motar,sojojin nan suka koresu daga wurin,a hanzarce suka ja motarsu suka koma"

"Sau uku suna yayyafa mashi ruwa,yana sake sumewa,hakan yasa suka cuccu6eshi izuwa cikin"

",Motarsu,don su wuce dashi asibiti"

"Jami'an ´an sandar nan,sunyi ™o™ari wurin ganin sun gano yadda abun ya faru,har street Cctv aka bincika,amma kash Camera Win ta jima da samun matsala,"

"Allah yaji™an junaid,ya gafarta mashi,mutun mai kyakkywar zuciya irinta junaid,munayi mashi fatan * dacewa don yayi mutuwar shahada,bawan Allah naji mutuwarshi sosai,don har hawaye saida na zubar,akan laifin da bashi ya aikata ba,Anyi silar mutuwarshi,saboda Soyayyar da akeyi mashi itace taja mashi,babu komai,wanda sukayi silar mutuwar tashi kowa zai WanWani kuWarshi ne,masu cewa junaid yayi azkhar da addu'a before ya fita,kada ku manta,idan lokacin mutun yayi koda sallah yake cikin yi ko agaban ka'aba ne hakan bazai hanashi mutuwa ba,yakamata mu tuna da wannan,bawa bai"

"* isa ya gujewa ™addararsa ba,ko da yayi addu'a in dae anan ajalinsa yake dole ya mutu ba makawa"

*Boss Bature*

"Rishraf,"

"Gabanshi ne yaji yayi wani irin bugu,ba arzi™i ya zame hannunshi daga saman ™irjin sehrish,ja da baya yayi,yayin da hannunshi ke dafe da saitin zuciyarshi,hankalin shi yayi mugun tashi,lokaci guda ya rasa natsuwarshi,da sauri ya fuce daga Wakin,hakan yaba Sehrish damar motsawa,ta W auki undi Winta dake ajiye a ™asa,ta sanya ajikinta,wata irin kasalace ta baibayeta ga wani irin faW uwar gaba da take ji,da™yar ta lalla6a ta haye saman gadon ta kwanta,hannunta rungume da"

"pillow,"

"Saukowa downstairs,yayi hannunshi na kerma ya zaro wayarshi,yama rasa wa zai kira gida,yaji kowa yana lafiya,ko wani abu ya faru ne?don yanaji aranshi cewa,Something is wrong,that's why yake jin bugun zuciyarshi na ™aruwa,"

"Layin Marshal Ya kira,a lokacin wayar na a hannun Major,koda yaga kiran Sgr,™in Waga wayar yayi"

",saboda baisan taya zai fara sanar dashi ba,game da mutuwar junaid"

"Almost 3 times,wayar na ringing ba'ayi picking ba,layin junaid ya lalubo ya danna mashi kira,lokacin da aka sanar dashi cewa layin daya kira a kashe yake,nan fa hankalinshi ya ™ara tashi sosai,saboda tunda yake a rayuwarshi bai ta6a samun layin junaid a kashe ba sai yau,a ruWe ya danna ma Abbansu kira,tana fara ringing,Abbansu ya W aga tun kafin ma yayi mashi sallama,muryar Abbansu ta katse shi da cewa""Rafayet!wai meke faruwa ne?ina ta kiran Layin junaid akashe!hankalina ya™i kwanciya,"""

"Muryar Sgr,a kasalance yace""Daddy,i don't know why nima na kira layinshi,switched off,Na kira ""layin Omar ma,tayi ringing ba'ayi picking ba"

"Dan Allah rafayet,ka bincikamun meke faruwa a gidan nan,Hankalina bazai kwanta ba,in har banji "" muryar baby junaid Wina ba,wlh har bacci ya fara Waukata amma na farka,saboda nasama raina zai"

",kirani ne kamar yadda ya saba kirana,duk in dare yayi kafin ya kwanta,""acewar Abbansu"

"Jikin Sgr ba ™aramin sanyi yayi ba,da™yar ya iya cewa""In sha Allah daddy,zan yi ™o™ari na haWa ka "",dashi"

"Daga haka sukayi sallama,zarya ya shiga yi acikin falon gidan,tunanin zuwa Abuja yake yi,don ji yake"

",in har bai sanya junaid a idonshi ba,to hankalinshi bazai kwanta ba"

"Ranshi ne ya bashi cewar,ya jaraba kiran layin Haroon may be,yana a gidan,can kuma ya soma tunani Anya ma yana da numbar haroon?tabbas baida ita,layin Major ya kira kaitsaye don ya samu ya haWa shi da Omar,tunda na hannun daman shi ne,"

"Lokacin da kiran ya shiga wayar major,suna tsaitsaye cirko cirko a cikin asibitin Sgr,Yana ganin sunan"

",Sgr ya bayyana akan screen Win wayarshi,jiki na rawa ya kashe wayar gaba Waya"

"Abun ba ™aramin Waurewa Sgr kai yai ba,kowa ya kira ba'a picking,shi Major ma kiran ya shiga,daga"

",baya kuma aka kashe wayar,hakan ya ™arasa shi zargin cewa wani mummunan abunne ya faru Komawa Upstairs yayi da sauri bedroom Win da Sehrish take ciki,tura kopar yayi ya shiga,a kwance"

",ya sameta rungume da pillow"

""" I know u are awake,inaso ki kiramin layin wani daga cikin sisters Winki,i wanna talk with them"" Yun™urawa sehrish tayi tare da kai hannu ta Wauki wayarta da ta aje gefenta bayan ta kashe wakar,layin jahad ta lalubo ta danna mata kira,A lokacin wayar na a hannun Major ya kar6eta daga hannun police men Win,koda yaga kiran My Own sis ya shigo,ta layin jahad,kin daga kiran yayi har ya"

",yanke,hakan yasa sehrish sake kira,sai ya kashe wayar gaba Waya"

"Wagowa tayi tare da kallon Sgr,tun kafin tayi magana,ya riga ta cewa""Switch off ko""?Waga mashi kai "",tayi alamar eh,tare da cewa""Bari na kira layin Hosana"

"Numbar hosana ta lalubo,tare da danna mata kira,tana fara ringing hosana ta Waga kiran,muryarta da"

",alamun bacci atare da ita"

"?""Wai wanene ke kira na"""

"Sehrish tace""ke nice,Ina jahad ne na kira layinta a kashe""?"

"Hosana tace""tun Wazu da suka fita da junaid shan ice


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login