Showing 84001 words to 87000 words out of 286330 words

Chapter 29 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

87

wani tafarfasa takeyi"

"Ba raini nakeso naja maka ba a wurinta!tabbas ™anwarka ce ita halak malak,kuma kana da ikon da "" zaka sanyata abu tayi maka,wannan gaskiya ne,amma Ni mahaifinta na hana haka!ban amince ba,tayi aiki a ™ar™ashin kowa ba,Azmee itace mai aikin gidan nan!ita yakamata ace tana yin duk wani aikin daya dace,idan ma Aikin azmeen ke baka so,Zan iya sawa a ™aro wasu masu aikin da zasu rika yi maka,amma ba ´a taba,saboda ita ba ´ar aiki bace. ""tunkan ya ™arasa maganar Sgr ya daka mashi"

"wata irin gigitacciyar tsawa,a tsiwace yasa hannu tare da toshe ears dinsa yana faWin""ENOUGH!Enough!banason ji,banaso,she must execute my Command,that's may final say"" ya karasa maganar yayin da idanunshi ke aruntse ruff ya rufesu"

"Abusufyan yayi ma tsawar,amma gigitar da sehrish tayi,tamkar zata zauce,™an™ame jikinta tayi,cike"

",da fargaba"

"Zuba mashi ido abusufyan yayi yana kallonshi,a hankali ya zame tafin hannayensa daga toshe kunnuwansa da yayi,a hankali ya Wan ware blue eyes Winsa,tare da juyawa ya kalli wurin da Sehrish ke tsaye a ™opar Wakinsa yace""Wuce ciki ki gyaramun bedroom Wina""!babu wasa a fuskarshi yayi maganar,wannan ™arfin halin na Sgr ba ™aramin mamaki yaba Abusufyan ba,a tsananin tsorace ta"

",wurga idanunta kan daddynsu don taji me zaice"

"Karki kuskura ki sanya ™afarki a Wakin nan!idan har na isa dake""!!wannan shi ake kira da tashin "" hankali,zazzare idonta tayi tana kallonsu,ta rasa Umarnin wa zata bi,A zarihi dae tafi tsoran Sgr,a baWini kuwa tafi son tabi umarnin mahaifinta saboda sanin matsayin da yake dashi a wurinta,sa6a mashi zai iya haifar mata da gagarumar matsala a rayuwarta,haka zalika sa6ama sgr ba ™aramar matsala zaija ma kanta ba,ta rasa inda zata tsayar da kwayar idonta,idan ta kalli Sgr sai ta kalli abusufyan,kowannansu ita yake kallo,daga ganin fuskar Abusufyan zaka san cewar hankalinsa ba a kwance yake ba,babban abunda yake fargaba shine Sehrish ta™i bin Umarninsa,duba da yadda ta gaza motsa jikinta,tabbas zai kunyata sosai kuma darajar da yake da ita ta mahaifinta zai zube ne a idon"

",sgr,zai cigaba da ganin kanshi ne amatsayin Sarki,wanda ke bada Umarni kuma dole abi"

"Wata irin tsawa sgr ya daka mata,wadda har sai da jikinta ya girgiza sosai tabi ta rikice,a fusace ""!yace""won't u go in"

"Yana rufe bakinsa,Abusufyan yace""idan har kika kuskura kika shiga ciki,zan yafe ki ne acikin ""!´a'´ana,babu ni babu ke"

"Jin wannan maganar yasa ta fashe da matsanancin kuka,baiwar Allah tana a cikin tsaka mai wuya,yarfa hannunta tashiga yi tana faWin""innalillahi wa'inna ilaihirraji'Un Ya Allah ka kawomun Wauki!daddy!!babban yaya!!bansan ya kukeso inyi da kaina ba!!dan Allah ku ™yale ni!kubarni in ba "",haka ba zuciyata zata iya bugawa in mutu"

"Tuni jikin Abusufyan yayi wani irin sanyi,idanunshi suka cika tab da hawaye,tsananin tausayinta ne ya kamashi,kamar yaje ya rungumota ajikinshi ya lallasheta,Amma yaci alwashin cewa bazai ta6a bari"

",Sgr yaci nasara akanshi ba"

"A 6angaren Sgr kuwa,ya gama hasala tunda yake a rayuwarshi bai ta6a bada umarni aka tsaya yi mashi jayayya ba sai yau,sau Waya yake bada command kuma dole abi batare da anyi mashi musu ba,runtse idanunshi yayi tare da tura yatsun hannayenshi cikin sumar kanshi yana cakuWata,yayin da yake Wan cizon lips Winsa,wani irin huci ke fita daga hancinsa,wannan Wabi'arsa ce aduk lokacin da ranshi ya 6aci sosai,steps uku ne matakin hauhawarshi,idan yakai step na ™arshen the most dangerous kenan don tamkar aljani yake komawa kuma kowaye gabanshi bai gani tamkar makaho yake komawa,a wannan step Win idan ya dam™i mutun a hannunshi yana bugunshi sae yaga gawarshi,kuma babu mai iya control Winsa har sai lokacin da Allah yasa zai dawo hayyacinsa,amma zaiyi wuya yakai wannan"

"step Win sai in ya dam™i mai laifi zai hukunta shi,iya step na biyu yake tsayawa,mataki na farko shine zaka ga yana huci yana zagaye wuri,na biyu kuma Shine yake cizon la66ansa sosai,ya runtse idonshi ya"

",kuma cusa yatsun hannunshi acikin sumar kanshi yana faman sakin huci tamkar mayunwacin zaki"

"Jini ne ya shiga WiWWigowa daga saman pink lips Winsa hakan ba ™aramin tayar ma sehrish da hankali yayi ba,ita da bata saba ganin yana yi ba,Abusufyan kuwa hankalinshi kwance saboda yasan sgr sarai tun yana yaro yasan shi da wannan ba™ar zuciyar,idan ya cije la66ansa har sai ya fasa su,"

"Fashewa ta kuma yi da wani sabon kukan cikin shesshe™ar kuka tashiga cewa""Dad..ddy dan Allah ka ce mashi ya daina,yana fasa la66ansa da kanshi,!""Shi yake fasa la66ansa amma raWaWin ita take jinshi"

",ajikinta saboda tsabar ™aunar da takeyi mashi"

"Da wata irin murya ya kuma cewa""ki wuce ciki nace,karki bari na ™ara maimaita maki hakan!"" saboda tsabar ruWu ta juya zata shiga Wa™in,aikuwa abusufyan ya daka mata tsawa,a ruWe ta juyo tana kallonshi ""yayin da hawaye ke fita a idanunta,hanya ya nuna mata da hannunshi yace""Zoki wuce"

"A tsorace take kallon Sgr wanda idanunshi ke arufe,sosai ya runtse su,ganin haka yasa tayi tunanin watsawa da gudu tabar Wakin don tabi Umarnin mahaifinta,tasan cewa kafin ya buWe idanunshi tabar"

",falon"

"Daddagewa tayi da gudun gaske ta watsa aguje ta nufi hanyar fita daga falon,sae dai ina kafin ta ankara sgr ya zabura a hargitse yabita,abusufyan na ™okarin taroshi aikuwa yayi wurgi dashi gaba Waya,yayi gefe guda ™asa,A zafafe ya dam™i waist Winta,wani irin ru™o yayi mata ru™o bana wasa ba,ya WaWWagota sosai ya manna ta da jikinshi,bedroom Win shi ya nufa da ita,wannan ™arfin halin har ina,ran abusufyan ba ™aramin 6aci yayi ba,mi™ewa yayi da sauri ya tari Sgr kiciniyar kwace Sehrish ya shiga"

",yi da hannunshi,nan fa suka kacame ma juna"

"Subhanallahi me nake gani haka""!!muryar Abba ce ta karaWe kunnuwansu,gaba Waya suka juyo kowa "" na huci suna kallonshi,a lokacin Sgr ya saki sehrish daga hannunshi,da gudu ta mi™e tana kuka,ta nufi wurin Abba,gaba daya ta faWa jikinshi,rungumeta yayi yana Wan bubbuga bayanta,yayin da idanunshi ke akan Sgr da Abusufyan,abun ba ™aramin Waure mashi kai yayi ba,yadda sgr ya manta wanene"

",abusufyan a wurinshi,har yake ™o™arin yin dambe dashi,hauka maganinka Allah"

"Abusufyan da hankalinka kake kokoyi da Rafayet kamar wasu tsararrakin juna?duk akan menene """

"?""kuke wannan faWan"

"Yayi tambayar tare da mayar da idanunshi kan Sgr wanda ke tsaye har lokacin sama yake bai sakko ba""Rafayet ka bani mamaki!ka rasa dawa zakayi dambe sae Kawunka,™anin mahaifinka!Anya baka fara shaye shaye ba?nafara zarginka,"" afusace ya juya tare da shigewa cikin bedroom Winshi yaja ™opa"

",ya rufe"

"Bansan me rafayet ya ke Waukar kanshi ba,Taya zan ba yarinya umarni A matsayina na mahaifinta "" sannan yace dole saita take umarni na don tabi nashi?saboda haka fa ya ke ™o™arin buguna sai kace wani tsaransa""da alama ran abusufyan ya 6aci sosai,yana maganar yana nufo inda su Abban suke tsaye shi da sehrish,hannunta na ru™e cikin na abban,wani irin zazza6i ne ya rufar mata mai zafin gaske,ga ciwon kai mai tsanani da take fama dashi,duk don saboda tashin hankalin da suka jefa ta ciki,kuma har"

",lokacin kukan take yi"

"Sam Abba baiji daWin abunda ya faru ba,""kayi ha™uri Abusufyan abunda yayi bai kyauta ba,duk da"

"ba laifinsa bane irin rayuwar da aka saba mashi da ita kenan tun yana yaro,komai yi mashi akeyi,kuma in ya bada Umarni bi akeyi duk don tsoran kada ranshi ya 6aci,"""

"GyaWa kai kawai Abusufyan yayi tare da cewa""babu komai,Ae nasan halinshi sarai shiyasa banji zafin abun sosai ba,inayi mashi uziri ne,"""

"Ya ™arasa maganar tare da kallon sehrish wadda ke ta faman matse kwalla,suna haWa ido dashi ta"

",sunnar dakai ™asa"

""",am really sorry my daugher,banyi hakan don na 6ata maki rai ba"""

"Cikin shesshe™ar tace""Ammm..ma daddy,cewa fa kayi zaka yafe ni acikin ´a'´anka,idan har nabi umarninsa,"""

"Murmushi ya Wan saki akan fuskarshi kafin yace""wasa fa nake maki,banda hankali ne,ae koda ace kin bi umarnin nasa bazan faWi hakan ba,zan dai ji Waci araina,na faWi hakan saboda ina gudun ki ™i bin "",Umarni na"

"Daddy nidai banason wannan wasan,dan Allah kada ka ™ara faWamun hakan,"" yadda tayi maganar ba "" ™aramin dariya yaso ya basu ba,don har sai da ta bubbuga ™afafunta ™asa,don ya tabbatar da cewar"

",bataso"

"?""In sha Allah bazan ™ara ba,kinyi ha™uri ko"""

",Waga mashi kai tayi alamar Eh"

"Wato kun sasanta tsakaninku,ni kuma kun barmun yaro na,cikin wani hali ko""?Abba ne yayi maganar """

",cikin zolaya,hada Waure fuskarshi"

"Abusufyan yace""Yaya ai kai kaWai kasan yadda zaka shawo kanshi,don yanzu duk wanda yayi gigin "",zuwa wurinshi,ba ™aramar matsala za'a samu ba"

"Murmushi Abba yayi kafin yace""Shikenan zanje in lallashi abuna,kai kuma kaja ´arka ku wuce ku bamu wuri,"""

",Hannun Sehrish Abusufyan ya ru™e,tare da janta suka bar part Win yana dariya"

"A bakin ™opar bedroom Winsa ya tsaya cike da zullumin taya zai shawo kan sgr,hannu yasa yayi knocking ™opar,shiru Sgr bai buWe masa ™opan ba,hannu yasa ya ™ara knocking Win ™opar yana kiran sunanshi""Rafayet!ka zo ka buWe mun ™opa,inason magana dakai,""shiru bai ji motsinshi ba,babu alamun zai buWe masa ™opar,kwantar dakai abba yayi ajikin ™opar cikin lallashi ya soma magana""haba rafayet Wina,ni fa ne abbanka,so kake yau in gaza runtsawa?idan har bakazo ka buWe mun ba anan zan kwana,""ya ™arasa maganar tare da zu™unnawa ™opar Wakin nashi,abu kamar wasa ya fara gyangyaWin"

"?bacci,duk in ya Wan farka sai ya ambaci sunan Shi Rafayet ka buWe mun ™opa,so kake na kwana anan"

"Duk wannan surutan da Abbansu ke yi kaf a kunnan sgr,wanda ke zaune saman front chair na dressing mirror Winshi,ya kifa kanshi asaman Dressing mirror,gaba Waya sumar kanshi ta rufe mashi side by side na fuskarshi,zuciyarshi ba ™aramin tafarfasa take mashi ba,ranshi yayi mugun 6aci wai har shi zai bada Command a™i bin umarninsa?bakowa yafi ji ma haushi ba fa ce Uncle W in nasu,don me zaiyi iko da Sehrish?saboda kawai ya haifeta?wani irin huci ne ke fita akanshi tabbas sai ya nemi matsayin dake asama dana mahaifinta ba don komai ba sai don yayi iko da ita,akan idon mahaifinta kuma,"

"Yana cikin yin wannan zancen zucin yaji Muryar Abbansu kamar ta wanda yasha giya,saurarawa yayi yana sauraron wa™ar da Abbansu ke rera masa daga waje,tun yana yaro idan aka 6ata mashi rai,ya fusata da gudu yake shiga bedroom Winsa ya rufe ™opa,idan abbansu naso ya sauko daga fushin da yake"

"yi sai yazo ™opar Wakinshi yana kwankwasawa yana raira masa wa™a,cikin ™ankanin lokaci yake"

",saukowa daga wannan fushin"

"Jikinshi ba ™aramin sanyi yayi ba,Wan Wagowa yayi da kanshi ya wurga eyes Winshi kan agogon bangon dake a manne ™arfe kusan Waya na dare,Abbansu na waje ya™i tafiya,kuma in har bai buWe mashi ™opar nan ba,to anan wurin zai kwana,saboda ya ta6a yi mashi haka,mi™ewa yayi jikin shi babu ™wari ya ™arasa tare da jan ™opar ya buWe mashi,jin an buWe ™opar yasa Abbansu mi™ewa jiki na rawa,suna haWa ido da sgr,yasa hannunshi a idanunshi yana yi mashi kukan ™arya wai ya barshi a"

",waje,sanyi ya bugeshi,hakan da yayi ba ™aramin dariya yaso ya ba Sgr ba"

"Juyawa Sgr yayi tare da shigewa cikin bedroom Win,abban yabi bayanshi,a gefen gadon suka zauna"

",suna fuskantar juna"

"?""Yanzu faWamun,me yake damunka"""

"Shiru ya Wanyi tamkar bazai tanka masa ba,da™yar ya iya buWe bakinshi yace""Abba,Uncle ya gama dani!har ni zan ba yarinyar can Umarni,ya hanata,don kawai yana ta™amar cewar shi mahaifinta ne""?yana magana muryarshi na sha™ewa saboda tsabar 6acin rai,"

"Rafayet!ni bansan me zance maka ba,ka san dai inason farin cikinka,duk wani abu da kake so ni mai "" iya yi maka shi ne,amma banda wannan!zan iya iko da Abusufyan amma bazan iya iko da ´arsa ba,shi mahaifinta ne dole tabi Umarninsa tayi mashi biyayya,bijire mashi zai iya sa ta fuskanci matsala "". arayuwarta"

"Bai ™arasa maganar ba Sgr yace""That means ba wanda ya isa yayi iko da ita sai shi kawai?kenan Ni"

?bani da wani matsayi a wurinta?bamu isa mu sata abu ba tayi kenan

"Jinjina kai abbansu yayi tare da cewa""Hakane!maganar gaskiya babu wanda ya isa yayi iko da ita a ""halin yanzu bayan mahaifiyarta sai kuma shi"

"Abba babu wani sama dasu wanda zai iya iko da ita fiye da mahaifanta""?yayi maganar ranshi a Wan """

",6ace yana kallon Abban nasu"

"Gyara zama abbansu yayi,fuskar nan tashi Wauke da wani 6oyayyen murmushi yace""duk duniyar nan '!bayansu mutun Waya ne!wanda zai iya yin iko da ita,fiye da iyayenta"

",Wanene shi""?ya tambaya Yana jiran jin amsar da Abban nasu zai bashi"""

"MIJINTA,shine wanda zai iya yin iko da ita fiye da iyayenta!Mahaifinta zai iya kiranta tazo gida "" "",mijinta ya hana,kuma dole ta hanu,ko tana so ko bataso"

"Hannu Sgr yasa tare da dafe gefen kanshi,yana faman sauke ajiyar zuciya,muryarshi ™asa kasa"

"?""yace""Abba!babu wata hanyar sai wannan"

"!"",Jinjina kai Abbansu yayi tare da cewa""that's the Only solution"

"Ya ™arasa maganar yana kallon fuskar SGR,Acikin zuciyarshi kuwa Allah Allah yake akan ya"

",amince zai auretan,Shikenan burinshi zai cika ganin cewa Rafayet yayi aure"

"She's too young for me,Ni bazan iya auren yarinyar da ko Secondry school bata kammala ba,wannan """

"?""abun kunya ne agare ni,da matsayi na in aureta?da wani ido duniya zata kalleni"

",Zuru Abbansu yayi yana sauraronshi,wato Sgr har yanzu yana nan da wannan ji da kan nashi"

"Hannu Abbansu yasa tare da dafa shoulder Winshi sannan yace""Rafayet!nima ban goyi bayan hakan"

"?""ba!idan har ka aureta girmanka zai faWi ne!Amma ga wata shawara"

"Wan Wagowa yayi da idanunshi masu Wauke da bacci ya kalli abban nasu""Wane shawara ne"

",wannan""?muryarshi a akasalance yayi maganar"

"?""Abba yace""Me zai hana kuyi auren yarjejeniya atsakaninka da ita yarinyar"

"?""Kamarya kenan"""

"˜ayataccen murmushi Abbansu ya saki yana kallonshi kafin ya Waura da cewar""Wata nawa ya rage"

"?""maku ku koma U.S"

",Remain 3 Months,""ya bashi amsa"""

"Abba yace""Yawwa,before 3 months Win nan su cika,me zai hana ka aureta,a matsayin Contract marriage,don tayi maka aiki kawai na tsawon wata uku,kamar yadda kake so da zarar time Win ya cika,kawai saika bata divorce letter Winta,Amma ya kake gani""?"

"Shiru Sgr ya Wan yi yana nazarin maganar Abban nasu,kafin yace""Abba bacci nake ji,i will think "",about it before tomorrow"

"Ba damuwa,kafin gobe dae yakamata kayi tunanin abunda ya dace,zan jira jin amsarka da safe,"" ya """

",™arasa maganar tare da juyawa ya fuce daga Wakin nashi"

"Blanket Winsa yaja ya lullu6e jikinshi har zuwa neck Winsa,maganar Abbansu ce ke tayi mashi yawo acikin kanshi,ga bacci yana ji amma ya™i Waukarsa,sae faman juyi yake yi asaman gadon,tabbas in ya aureta zaici galaba akan Uncle Winsu Abusufyan,yana so ya dinga commanding Winta akan idon mahaifinta kuma ba yadda zaiyi dashi,na biyu kuma Yana so yarinyar taci gaba da aiki a ™arkashin ikonshi,har zuwa lokacin da zai koma U.S!!idan har yana so hakan ya faru kenan dole sai ya"

!aureta!?OMG

"That could not be possible for me as a Surgeon General to marry a young girl who has not even "" finished her secondary school,""ya furta hakan tare da jan blanket dinsa ya rufe fuskarshi da™yar bacci"

",6arawo yayi awon gaba dashi"

*Boss Bature*

"Saukowa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login