Showing 165001 words to 168000 words out of 286330 words

Chapter 56 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

22

kanshi"

"Ya Rafayet,""ta ambaci sunan shi da wata irin kasalalliyar murya ta mai bacci,™o™arin hawa saman "" gadon tayi don ta taimaka mashi ta kore mashi su,kafin su san abunyi,ae tana hawa saman gadon,ya ™an™ameta ya rungumeta sosai,A faWace yake ce mata ta kori saurayen su fita su bar Wakin,ko ya harbesu da bindiga,tuni taji hawaye sun cicciko mata acikin idanuwanta,tsananin tausayinshi ne ya kamata,dama sai da Uncle yace bazai iya kwana a cikin gidan ba,Amma yace zai iya,wani iko na Allah,babu halittar da Sgr ke jin shakkarta irin sauro,Gashi Yau Allah ya haWasu,™ananun ™wari sun firgita babban kwaro,Shaggu sun ga Farar fata,burinsu kawai su tsotsi jininshi,Dama abu tubarkalla"

",masha Allah"

"gaba daya hannayenta na asaman bayanshi,ya cusa kanshi a kirjinta,numfashin shi da wani irin huci"

",yake fita"

"Muryarta tamkar zatayi kuka tace""Ya rafayet,dan Allah ka natsu,zanje wurin daddy na kar6o mana maganin sauron,""tayi maganar tana ™o™arin janye jikinta daga nashi,™in barinta yayi,ya™i yarda ta"

",motsa daga jikinshi,gani yake kamar in tabar wurin Saurayen zasu shanye mashi jinin jikinshi ne Ganin ya™i sakinta yasa takai hannu ta Wauki rigarshi da yayi wurgi da ita gefe saman bedmattress"

",Win,Ru™o rigar tayi a hannunta,ta shiga kore mashi saurayen dake akewaye dasu"

"Duk wannan budurin da akeyi,Abusufyan na kwance saman doguwar kujerar,Shi kanshi zafi ya ishe shi ga saurayen a kewaye dashi,Amma hakan baisa ya farka ba,sae faman juyi yake yi,"

"Allah sarki,haka talaka ke fama,da zarar an Wauke da wutar nepa lokacin zafi,Ya rasa inda zaisa ) kanshi,ga sauro ga zafi,yayin da masu kuWi ke can suna shan sanyin A.c,a lokacin zafi,idan kuma na"

"( sanyi ne su kunna room heater,Talaka kuma Ya hura garwashin wuta"

"Jikinshi sae kerma yake yi,Duk da ya Wan ji sau™in Zafin saboda fiffitar da take yi mashi tana kore mashi saurayen,ko gajiya bata yi baiwar Allah,Haka ta hana idonta bacci,ta zauna tana kula dashi,sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi,har lokacin yana manne da ita,"

"A hankali bacci yayi awon gaba dashi,kamar wani jinjiri,gyangyaWi ta fara yi,tana fiffitar bacci na fisgarta,idanuwan nan sunyi jawur dasu,ta™i bari bacci ya Wauketa,saboda gudun halin da Sgr zai"

",shiga,idan ta daina yi mashi fifitar"

"Tafin hannunta ta sanya asaman fine face dinsa,ta shafa gefen fuskarshi har izuwa saman pink lips Winshi,kafin ta mayar da hannun saman dogon wuyanshi,fatar wurin tayi haske sosai mai matukar jan hankali,la66anta takai asaman cheek Winsa ta manna mashi kiss,Wagowa tayi tare da aza tsinin hancinta cikin sumar kanshi,daddaWan ™amshin dake fitowa daga wurin ta dinga sha™a,tana faman lumshe"

",idanuwanta,da hannu Waya take yi mashi fiffitar"

"Tana cikin wannan yanayin,ta galabaita sosai saboda baccin da take ji,³an nepa suka dawo da wutar,a hankali fankar ta soma jujjuyawa,nan take iska ta karaWe ko'ina na bedroom Win,wani irin farin ciki ne"

",ya ratsa zuciyarta"

""",Allah na gode maka,da suka dawo da wutar nan,nayi farin ciki sosai"""

"Lokaci guda Mosquitoes Win nan kowa ya kama gabanshi,saboda wutar mai ™arfi ce,iska duk ta kaWa"

",shaggun"

"A hankali ta lalla6a ta janye Sgr daga jikinta,ya koma saman mattress Win,ta dauki wayanshi ta kashe fitilar ta daura ta saman bedside drawer,gefenshi ta kwanta,tare da jan bargo ta lullu6e jikinta,banda"

",nashi saboda ta lura dashi baisan Zafi ko mis™ala zarratin"

*Boss Bature*

"Wuraren Sallar asuba,Abusufyan ya farka,Saukkowa yayi daga saman Sofa Win,yana faman murza wuyanshi,Wurin yayi mashi zafi saboda kujerar tayi mashi karanta,ya takure kansa sosai,˜opar W akinsu yaje tare da sanya hannu yana Wan kwankwasa ™opar,"

"Sehrish ce ta farka,saukowa tayi daga saman gadon,sai da ta fara kunna hasken Wakin,sannan taje ta"

",buWe Wakin"

",Daddy,""ta ambaci sunanshi"" "",Na'am,Daughter"""

"Wlh jiya munji jiki daddy,dama haka Yaya Rafayet ke da jin Zafi? Ga sauraye suka takura masa,jiya """

",daga ni harshi bamu samu isasshen bacci ba,""muryarta tamkar zata yi kuka tayi maganar"

"Ae dama saida nace mashi,Yaje hotel amma ya™iya,banji daWi ba gaskiya,duk ban shirya ma zama "" gidan ba,dana sani tun kafin muzo,nasa an gyara shi,An sanya generator da A.C an kuma yi mashi "",feshin maganin sauro,Amma ban yi tunanin hakan ba,Wllh koni jiya naji jiki"

"Ya ™arasa maganar tare da cewa""Yanzu ya yake?Yana lafiya kuwa,""?yayi tambayar yana jiran"

",amsarta"

"Ya samu bacci,da suka dawo da wutar,bansani ba ko yana lafiya ko kuwa,Still dai bacci yake yi bai "" "",farka ba"

""",Jinjina kai Abusufyan yayi tare da cewa""je ki taso munshi,Yazo mu tafi masallaci,Lokacin salla yayi"

",Toh daddy""tayi maganar tare da juyawa ta shige cikin Wakin"""

"Yadda tabarshi haka ta same shi,kwance yana bacci,"

"Zama tayi daga gefen gadon,sannan ta ambaci sunanshi""Ya Rafayet""!shiru bai motsa ba,sake kiran"

"_"",nashi tayi""Babban yaya ka tashi,time Win sallah yayi"

"Ganin ya™i motsawa yasa takai hannunta saman damtsen hannunshi,ta Wan bubbugashi,dogon"

",numfashi yaja a hankali ya soma ™o™arin buWe idanuwanshi"

",Biji biji ya fara ganinta,kafin idanuwan nashi suka washe "",Ankira sallah,Daddy yana jiranka a palour"""

"da™yar ya iya furta mata Okey,mi™ewa yayi daga zaune,yakai hannu ya Wauki shirt Winshi,Ya zurata ajikinshi,Hada ido su kayi da ita,da sauri ta kawar da idonta gefe guda,mi™ewa tayi daga tsaye,ta bashi"

",wuri don ya wuce"

",Saukowa yayi daga saman gadon,Ya kama hanyar fita daga Wakin "",Adawo lafiya"""

",Okey,""yasa kai ya fuce"""

"Bayan fitarshi,toilet ta shiga,ta Wauro alwala,bayan ta fito ta Wauko darduma ta shimfiWa,a natse ta kabbara Sallah,tana gama yin sallar ta Webe hijabin ta ninke dardumar ta turasu cikin wadrobe, Wani irin bacci take ji acikin idanuwanta,saboda jiya bata samu isasshen bacci ba,Cire doguwar rigar"

",jikinta tayi tare da sagala ta saman Murfin wardrobe Win"

"Toilet ta wuce,Saboda jikinta duk babu daWi,After some minutes ta fito jikinta sanye da Brazier,tare da"

",Short,farare,ba ™aramin kyau su kayi mata ba,dama dasu ta shiga wankan"

"Tunda ta fito kuma,baccin ya ya ci gaba da addabarta don ba karamin dadin jikinta taji ba,bata samu ta sanya kaya ajikinta ba,Saman gadon ta haye taja bargo cikin ™ankanin lokaci bacci yayi awon gaba"

",da ita,bata ™ara sanin inda hayyacinta yake ba"

*Marshal Omar*

"Yayi nisa a cikin baccin shi,yajiyo muryar Hosana tana raira mashi wa™a,"

_Wataran wata rana_

_za'a kaika gidana_

_matsayin mijina_

_kaine madara na_

_na matsu!na matsu na matsu inga wannan rana_

"Cike da jan faWa take yin wakar hada matsawa saitin kunnanshi,Rai a matu™ar 6ace ya farka,tare da wurga mata uwar harara,tana zaune saman gadon tayi zaman cin tuwo,"

"""A faWace yace""Hosana!bana hanaki shigomin bedroom Wina ba?Meyasa baki jin maganata ne"

"Hura mashi hanci tayi tare da murguWa baki tace""Haramun ne idan nashigo Wakin Wan uwana,?to idan "",ma haramun ne,Sai ka aure ni kowa ma ya huta"

"Hannu yasa tare da dafe kanshi,yana faWin""Allahumma ajirni fi masibati,wa'aklif ni khairan minha,"""

"?""A ™ule tace""Ya Omar,Ni ce masifar"

",Banza yayi da ita bai tanka mata ba"

""",Jin yayi shiru yana kallonta,yasa tace""haushina kake ji ko?to ka kashe ni mana kowa ya huta Yun™urawa yayi tare da mi™ewa daga zaune,yace""Meyasa kike mun haka ne?kin takurawa rayuwata"

"?""Hosana,A haka kikeso na"

",Turo baki tayi tana Wan satar kallonshi"

"Baki son farin cikina,kullum burinki ki addabi rayuwata kib hanani sakat,Zunubin me na akaita maki "" "",ne"

""",Ashagwa6e tace""Bakomai "",Kinfi so ki ga hawaye na ko"""

"Girgiza mashi kai tayi alamar,A'a,"

"Hannu yasa ya rufe fuskarshi yana raira mata kukan ™arya,"

",Nan fa hankalinta ya tashi,tabi ta ruWe"

"Ya Omar bazan ™ara zuwa ba,dan Allah kadaina kukan,yanzu zan tafi na barka,""jiki na rawa ta sauka "" daga saman gadon tana ja da baya baya tana faWin""ka gani ko?tafiya zanyi,bazan ™ara dawowa ba,dan "",Allah ka daina kukan toh"

"˜asa ™asa ya dinga dariya batare da taji shi ba,har sai da ta fuce daga Wakin sannan ya zame hannunshi aranshi yace""fitinanna,Allah yasa Daddy ya dawo cikin week Winnan zansa a Waura mana aure,At first night,zan koya maki hankali,duk wani hauka da kike ji asaman kanki saina sauke maki "",shi"

"Yana maganar yana dariya,a yayin da yake saukowa daga saman gadon,jallabiya ce ajikinshi,toilet ya"

",wuce"

"Wuraren karfe 8,Sehrish ta farka da wata irin matsananciyar Yunwa,a gaggauce ta mi™e,ta Wauko jallabiya ta zura a jikinta,kitchen ta wuce,batare da 6ata lokaci ba,ta Waura girki,bazata iya jure dafa abu mai wuyar dafuwa ba,Shiyasa ta Waura Indomie shaf shaf ta kammala dafuwarta,A cikin plate ta kwasota ta fito daga cikin kitchen Win,ta zauna a palour tana ci,sai lokacin ta shiga tunanin ko'ina su Uncle suka tafi?daga fita sallar Asuba har yanzu basu dawo gidan ba,yanke shawarar kiransu tayi idan ta kammala cin taliyar,asaman table tabar plate din da sauran taliyar,ta koma kitchen ta haWo kakkauran Tea wanda yaji madara da bournvita,dawowa tayi falon ta zauna tana"

"kur6arshi a hankali,"

"Tana cikin shan tea Win nan,taji dirar motarsu acikin gidan,Uncle Abusufyan ne ya fara shigowa cikin gidan,Mi™ewa tayi da sauri tana fadin""Daddy,sannu da dawowa,"""

"A gaggauce ya amsa mata""Yawwa Daughter,Waukko mayafinki mu tafi,dattijon nan ya kira ni a "",waya,badajimawa ba"

"Jin haka yasa ta ajiye cup din hannunta asaman table Win gabanta,Jiki na rawa ta wuce Wakin,jimm"

",kaWan ta dawo sanye da mayafi tayi rolling Winshi,hannunta ru™e da wayarta"

"Shigowa cikin palourn tayi batare da 6ata lokaci ba,Abusufyan ya ru™o hannunta suka fito waje wurin"

",motarshi,Security ta gani suna tsaron gidan,tana ganinsu ta gane cewa mutanen babban yaya ne"

"buWe motar tayi ta shiga,Abusufyan ya shiga ya zauna a mazaunin driver,tashin motar yayi tare da yin reverse ya karya kwana,da gudun gaske ya fuce daga cikin gidan,Kai tsaye suka haura saman"

",titi,hannunshi har kerma yake yi saboda saurin da yake yi,burinshi kawai su ™arasa cikin unguwar "",Daddy,ina yaya Rafayet Win?naga banganshi ba"""

"Nabarshi a hotel,tun bayan da muka kammala sallar Asuba,Ni kuma na wuce gidan wani Old friend "" Wina dake anan,Na jima acan,ina kan hanyar dawowa Dattijon ya kira wayata,Yake sanar dani cewa Malam Nura ya dawo""ya ™arasa maganar adai dai lokacin da yake ™o™arin juya sitiyarin motar,Cikin unguwar suka shiga,a bakin bishiyar bedi yayi parking Win Motar cikin layin,tun kafin su fito daga cikin Motar suka hango ™opar gidan a buWe,bayan sun fito daga cikin Motar,Abusufyan ya daga ""!hannunshi sama tare da cewa""Ya Allah kasa muji alkhairi"

""",Sehrish ta amsa mashi""Ameeen Daddy"

"A ™opar gidan suka tsaya,Abusufyan ya kwaWa sallama,cikin sa'a suka ji an amsa masu sallamar tasu,Jimm kaWan sai ga wani matashin saurayi dogo siriri ya fito daga cikin gidan,jikinshi na sanye da"

",yadi"

"Mi™a ma Abusufyan hannu yayi suka gaisa,kafin yace""ba™i mukayi ne,""Abusufyan "",yace""Eh,ba™ine,muna neman Malam nura ne,Allah yasa yana nan"

"Tunda saurayin ya fito idonshi na akan sehrish,kallon sani yake yi ma fuskarta,ita kanta kallon nashi takeyi,kamar taso ta gane shi,da alama tasan shi tun yana da ™uruciyarshi,Ranta ne ya bata cewar kodai"

"?!""Sadeeq ne Wansu ya girma haka"

"Da ace kun ™ara minti Biyar baku zo ba,da kun rasa shi,don kuwa yanzu yake shirin komawa "" "",Islamiyya"

"."",Wani irin farin cikine ya lullu6e Abusufyan""taimaka kayi mana sallama dashi"

"Toh,""ya amsa tare da juyawa ya shige cikin gidan,after some minutes ya dawo hannunshi Wauke da """

",tabarma,A cikin zauren gidan ya shimfiWa masu ita "",Ku shigo daga ciki ku zauna,yanzun nan zai fito"""

"Yawwa mun gode ™warai,""Abusufyan ne yayi maganar tare da ru™o hannun Sehrish suka shiga """

",zauren,A saman tabarmar suka zauna,Suna jiran tsammanin ganinshi"

"Wayar Abusufyan dake acikin aljihunshi ce ta soma ringing,da sauri ya zaro wayar,yana duba mai"

",kiran nashi Sunan My first in~law ne,Amsa kiran yayi tare da kara wayar a kunanshi"

",Uncle,A ina zan same ku""?Rafayet ne yayi maganar"""

"Abusufyan yace""muna a hotoro,Amma kaWan jira kaWan zan tura maka da address Win gidan,Sai "",kazo"

""",Sgr yace""okey,I will be waiting"

"Rejecting call Win yayi,yana ™o™arin mayar da wayar cikin aljihunshi,Wani babban mutun ya shigo cikin zauren,bakinshi dauke da sallama""Assalamu Alaikum,""atare suka amsa mashi sallamar,yayin da suka bi shi da kallo,"

"Daga ganin mutumin ya kwana biyu a duniya,ya manyanta sosai ya fara tsufa,Jikinshi na sanye da shiga ta musulunci,ta waWanda suka amsa sunansu malamai,hannunshi na ru™e da cazbaha,kanshi kuwa"

",rawanine,A mutuncen shi yazo"

"Kamar yadda suke kallonshi shima haka yake kallonsu,yanayin kallon dayake yi masu kamar kallon"

",sani ne,wuri ya samu agefen tabarmar ya zauna suna fuskantar juna,Shi dasu"

""",Da sauri Abusufyan ya shiga gaisar dashi""ina kwana baba,mun same ku lafiya ""Fuskarshi asake ya amsashi lafiya lou,Alhamdulillah"

"Gaba daya hankalinshi na akan fuskar Sehrish,kallon ™urulla ya shiga yi mata,nasan gano a ina yasan"

",fuskar yarinyar,Sunnar da kanta ™asa tayi tana wasa da yatsun hannunta"

"Wauke idanuwanshi yayi daga kan sehrish ya mayar dasu kan Abusufyan yace""Ince dai lafiya ko?naji "",kunyi shiru baku gabatarmun da kanku ba,Gashi ni bansan ku ba"

",Murmushi Abusufyan ya Wan yi tare da gyara zamanshi,Atsanake ya soma kora mashi jawabi ',Ni sunana Abusufyan,Wannan kuma ´a tace,Sunanta Sehrish"""

",Gabanshi ne ya faWi rass,aWan tuWe ya maimaita sunan""Sehrish""kamar irin ya ta6a jin sunan"

"Cigaba da magana Abusufyan yayi""nasan baka gane ta ba,saboda sanin da kayi mata tun na ™uruciya ne,Amma nasan ba zaka iya mantawa ba,Da ZAINABU ABU BUZUWA MATAR MAKWABCINKA "",YA SAYYADI"

"Saboda tsabar kiWima Malam Nura ya zabura tare da mi™ewa tsaye yana kallonsu hankalinshi aWan tashe yace""dan Allah kuyi mun bayanin su wanene ku?menene ala™arku da zainabu abu da kuma"

"?""sayyadi"

"Mi™ewa Abusufyan yayi yana ™o™arin kwantar mashi da hankali yace""pls baba,dan Allah ka koma ka "",zauna muyi magana atsanake"

"Rai a6ace malam Nura yace""Idan maganar wannan fasi™in mutumince ta kawoku to ku tattara kubarmin gidana!Banason ganinku,banason ganin duk wani abu daya shafe shi,ku fuce kawai tun kafin"

",ranku ya 6aci a wurin nan ""yana magana jikinshi na kerma saboda tsabar 6acin rai"

"Ganin yana ™okarin korarsu yasa sehrish mi™ewa tsaye cikin sanyin murya tace""Baban sadeeq,Ka"

"?""manta da ´an ukun zainabu abu da ta haifa"

",Mayar da hankalinshi yayi sosai akanta yana kallonta"

"""Ni Waya ce daga cikinsu,nasan baka manta damu ba,Nice Sehrish ´ar uwarsu Jahad da Hosana"" Cike da mamaki Malam nura ke kallonta,hannunshi na kerma ya nunata da Wan yatsanshi da™yar ya"

"?iya furta cewa""kek..ke..´ar wurin zainabu abuce"

""",Jinjina mashi kai tayi alamar eh,tace""Ni ce SEHRISH Baban sadeeq,su jahad ma suna nan araye Wasu irin zafafan hawaye ne suka soma sauka akan fuskar malam nura,ru™o hannunta yayi yana kallonta,la66ansa sae kerma sukeyi,yayi matu™ar mamaki ganin yarinyar,bai ta6a tsammanin cewa"

",yaran zasu rayu ba,abun yayi matukar daure mashi kai"

"Cikin shesshe™ar kuka yace""Allahu akhbar!Wai dagaske ´a'´an abu suna araye a doron duniyar nan?Dagaske ne abunda idona suke gane mun kuma suke jiyomun!Ya Allah kasa ba mafarki nake yi"

",ba,""kuka sosai ya fashe dashi,duk yabi ya ruWe bawan Allah"

"Kama hanyar shiga cikin gidan yayi,yana kwaWama maman sadeeq kira""Murja!!murjanatu!kina inane kizo dan Allah,Ki ganemun wannan abun al'ajabin,Yau gani ga jinin zainabu abu har cikin gidana,Abun ""da muka daWe muna jira,yau Allah ya amsa addu'armu"

"Jin wannan maganar ta Baban sadeeq yasa Maman sadeeq ta mi™e zumbur daga zaunen da take saman sallaya,buguzun buguzun ta faWo cikin zauren,turus ta tsaya abakin zauren tana ™arewa Abusufyan da"

",Sehrish Kallo"

"Malam nura yace""kin gani ko?Yaran nan sun rayu,Wahala batasa sun mutu ba,dama nasha faWa maki cewa Allah yana tare dasu a duk inda suke,Allah shi zai kula da abunshi,Yau dai maganata ta tabbata,kalli ki gani wannan yarinyar ´ar wurin zainabu abu ce fa,Sehrish ce""yayi maganar yana nuna"

",mata sehrish"

",Hannu murja tasa ta daki ™irjinta tare da Ambaton sunan Sehrish da ™arfin gaske"

"Da gudu sehrish ta ™arasa wurinta suka rungume juna,tare da fashewa da wani irin matsanancin"

",kuka,kamar ransu zai fita"

"Tuni idanuwan Abusufyan sun cicciko da kwalla,shi kanshi baisan lokacin da hawaye suka wanke"

",mashi fuskarshi ba"

"Gaba dayansu sun shiga cikin wani irin yanayi na ban tausayi,kowa da abunda yake tunawa acikin"

",ranshi"

"Cikin shesshe™ar kuka Maman Sadeeq ta dafa kafaWun Sehrish tana faWin""Ashe rai kanga rai!Rishi kece kika girma haka?lallai Allah Al musawwir ne,Kalli yadda rayuwa ta sauyaki,Ban manta lokacin da kuke rayuwa a wulakance ko takalma babu a kafafuwanki,Ya Allah na gode maka daka nuna mun wannan ranar,Yau gani ga ´a'´an aminiyata zainabu abu,Wayyo Allah farin ciki,""zubewa ™asa tayi ta"

",fuskanci gabas tayi sujjada tana kuka tana godewa Allah,hakan ba ™aramin ta6a masu zuciya yayi ba Sun Wauki tsawon lokaci suna wannan koke koken,kafin daga bisani komai ya lafa,Saman tabarmar"

",suka koma suka zauna,cike da jimami,kowa yayi shiru na Wan wani lokaci"

"Kafin Abusufyan ya soma magana""Baba waWannan ´aran ´a'´ana ne,bana sayyadi ba,Ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login