Showing 39001 words to 42000 words out of 286330 words

Chapter 14 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

93

hanyar Waga mata"

",hannunshi,cikin sauri ta shiga taitayinta"

""",Cike da bada Umarni yace""Call her right now"

"Jiki na rawa azmee ta juya tare da fucewa daga part dinsa,downstairs ta saukko,babu kowa a falon duk"

",suna a bedroom Winsu,wasu ma sunyi bacci"

"Kai tsaye Wakinsu Sehrish taje,tsayawa tayi abakin ™opar Wakin tana kwankwasawa,sai faman"

",knocking takeyi amma ba'a buWe mata kopar ba,da alama sun jima da yin bacci"

"Har sae da ta fidda rai da za'a buWe mata kopar,tana kokarin juyawa tabar wurin,taji alamun za'a buWe"

",kopar,Jahad ce ta buWe Wakin tana tambayar wanene"

",Ganin azmee yasa tayi saurin gaishe da ita cikin girmamawa"

"Azmee da nan take ta gane ba sehrish bace tace""kiyi hakuri na tashe ki kina bacci,Sehrish nake "",nema,dan Allah ki sanar da ita cewa SGR yana nemanta a part Winsa"

",Jahad tace""tayi bacci,bari na tashe ta,""tayi maganar tare da juyawa cikin sauri ta shiga cikin Wakin"

"Wucewa azmee tayi ta koma kitchen,cike da zullumin mai zai biyo ba idan Sehrish ta sanar ma Sgr cewa Uncle abusufyan ne ya hanata yin aiki a part Winsa,tabbas za'a kwashi ´an kwallo,"

"Sehrish!ki tashi babban yaya yana son ganinki a part Winsa,dan Allah ki tashi kije,""jahad ce keta "" kokarin tashinta daga bacci,sehrish kuwa sai faman mutsu mutsu takeyi,da™yar ta iya cewa""Wanene ke"

?'nema ne

""",Jahad tace""babban yaya"

"Jin sunanshi yasa Sehrish buWe idanunta ta wurgasu kan jahad dake tsaye,yatsina fuska tayi tare da maimaita sunan nashi""babban yaya?shike nema na,waya faWa maki""?"

""",Aunty azmee,yanzun nan bata jima da tafiya ba,naga kamar ma bata acikin natsuwarta"""

"Jin hakan yasa gaban sehrish faWuwa rass,yunkurawa tayi tare da mikewa zaune,ta saukko da ™afafunta ™asa,kafin ta mi™e tsaye,saboda tsabar saurin ta fita ko Mayafi bata Wauka ba,gashi kanta ko kallabi babu,sumar kanta ce da tasha gyara,an mayar mata da gashin mai gazar gazar ya sauko har kafaWarta,a hankali gashin kan nata ke toho yana fitowa,har ta launin gashin anyi mata dying dinsa ya koma 2 colour,Kayan bacci ne ajikinta riga da wando sharara suke,farare masu laushin gaske,irin"

",waWanda kana sanyasu ajikinka,Ko baka jin bacci nan take zai zo maka"

"Tunkan ta ™arasa shiga falon nashi take jin War War acikin zuciyarta,tun jiya rabon da ta sanyashi acikin idanunta,da™yar ta iya yi mashi sallama tare da kutsa kai cikin falon nashi,bai amsa sallamarta ba,har ta ™arasa inda yake,atsaye muryarta na rawa tace""Gani,""bai dago ba kuma bai tanka mata ba,sae ma cigaba da danna system Winshi da yake yi,lokaci bayan lokaci yakan kai hannunshi ya dauki Coffee ya kur6a,zuba mashi ido tayi tana kallon kyakkyawar fuskarshi,ba ™aramin kewarshi tayi ba,sam batayi"

",tunanin ma zai nemeta ba"

"sai da ta ™ara cewa""babban yaya gani,Aunty azmee tace kana kira na,""sannan ya soma magana"

"?""anatse""yau da safe,meya hanaki zuwa part Wina"

",Shiru tayi gabanta na faWuwa,batasan amsar da zata bashi ba,saboda tsoran abunda zai biyo baya "",Kinsan bana maimaita magana,amsarki nake jira"""

"Runtse idanunta tayi aranta tana fadin""nashiga uku,!Allah ka kawomin Wauki,bansan me zan faWa masa ba,""shirun da tayi mashi ne ya fusata shi,aikuwa a zafafe ya daka mata tsawa,har sai da ta zura da gudu saboda yarda ta tsorata,kama hanyar fita tayi saboda ruWewar da tayi,hakan yasa ya mi™e tsaye tare da bin bayanta,ru™o hannunta yayi tare da fusgota ta dawo saitin shi,Waro ido waje tayi tare da ja da baya da baya,har suka ™ure ma bangon,runtse idonta tayi muryarta na kerma tashiga faWin""Am so "",sorry babban yaya,I can explain,zan faWa maka"

"A hankali ya ware blue eyes Winshi akan fuskarta,sumar kanta yabi da kallo,yayi mamakin ganin yadda gashin yayi tsayi cikin ™ankanin lokaci har ya kamo kafaWarta,gyaran gashin da akayi mata ya ™ara fiddo da kyawun fuskarta,mayar da idanunshi yayi akan La66anta dake ta faman kerma duk tabi ta gigice,lokaci guda ya tsinci kanshi cikin wani irin yanayi mara misaltuwa,moving ya ™arayi gaba Waya yayi mata rumfa da faffaWan ™irjinshi,lokacin da taji tsinin hancinshi na gogar nata,nan take gabanta ya kuma bugawa daramm,jikinta ya shiga yin kerma ta ko'ina,gaba Waya duk tabi ta susuce har lokacin ta gaza buWe idanunta saboda tsabar tsoro,jin saukar hannunshi asaman ™irjinta yasa ta yin saurin ware idanunta arazane,kai tsaye suka sauka cikin nashi,face to face,Eyes to eyes,nose to nose,mouth to"

",!!mouth"

"A firgice ta janye idanunta daga kan fuskarshi ta mayar dasu akan ™irjinta,Ashe gaban rigarta ne ta bari a buWe ta manta bata sanya links Win rigar ba,Shine ya sanya hannunshi a wurin yana manne mata su,jurewa kawai takeyi amma ba ™aramin yanayi Sgr ya jefa mata ba,musamman yadda hannunshi ke nutsewa a cikin boobs Winta,ba ita kaWae ba,hatta shi kanshi daya kai hannunshi wurin saida yayi"

",regretting,saboda wani abu daya dinga jin yana fisgarshi yadda kasan magnet,mayen karfe ba"

"da™yar ya iya zame hannunshi daga saman ™irjin nata,bayan ya kammala sanya mata links Win,Sannan cikin sanyin murya yace""tell me the reason why baki zo yi mun aiki da safe ba!bakisan bana son"

?!sharing a aiki na ba

"Magana yakeyi amma idanunshi sae ™okarin lumshewa sukeyi tamkar mai jin bacci,wanda kuma ba"

",kowa ne yajawo hakan ba face Sehrish"

"""Cikin en ena tace""Kayi ha™uri ba laifina bane,Daddy ne ya hanani zuwa "",Cike da mamaki yace""Kina nufin Uncle ne ya hanaki zuwa"

",Jinjina mashi kai tayi alamar eh,yayin da take ta faman haWiyar yawu"

"?""just without any reason ya hanaki aiki a ™ar™ashi na"" ."

",daga mashi kai tayi alamar eh"

"Cije pink lips Winsa yayi tare da tsoma hannunshi acikin sumar kanshi yana cakuWata,ranshi a matu™ar 6ace yace""hakan bazai ta6a yiyuwa ba,dole kiyi aiki a ™ar™ashina!ban damu da matsayinshi a wurinki ba,dole ne ayimun biyayya!!!!!!!!*"

*!Tashin hankalin da ba'a sama shi date*

"Gobe walima,suwa suka shirya zuwa "

*SANARWA SANARWA*

*$$ME TAKEN NA AMARYA HUTAA*

"MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Ranshi a matu™ar 6ace yace""hakan bazai ta6a yiyuwa ba,dole kiyi aiki a ™ar™ashina!ban damu da"

"matsayinshi a wurinki ba,dole ne ayimun biyayya!!!!!!!"

"Waro ido waje Sehrish tayi tana kallonshi,hankali atashe jikinta sai faman kerma yakeyi,ji take tamkar ta zura da gudu,saboda yadda taga Sgr ya fusata tsoranta kar ya ciro belt Win wandonsa ya rufe ta da bugu,tana cikin wannan zancen zucin muryar shi ta katseta da cewa""listen to me!"" Natsuwa tayi tana sauraronshi kamar yadda ya Umarta,"

"Banaso na ™ara ganin Azmee tazo part Wina da sunan za tayi mun aiki,ke nakeso ki kawo mun "" ""?breakfast sannan ki gyaramun part Wina,hope u understand"

"',Muryarta har kerma takeyi wurin cewa""E zan..na..fahimta"

"Jinjina kanshi yayi tare da cewa""Okey,yanzu kizo kiyi serving Wina,then idan kin kammala ki gyara mun bedroom,""babu wasa a fuskarshi yake yin maganar,wato yadda ya tsare Sehrish yadda kasan ´ar cikinshi,ta yi tsuru tsuru,Ni dai bansan ya Sehrish zata ™are ba,ga umarnin mahaifinta gana kuma yayanta mai matukar tsauri,shin wa zatayi ma biyayya?a sanin mu dai Umarnin Mahaifi shine sama da"

",komai,bayan na mahaifiya,bari mu gyara zama muga yadda wannan Al'amarin zai kaya"

"Ja da baya yayi tare da juyawa ya koma saman sofa ya zauna sannan yace""Am waiting for u,"""

"Jiki asanyaye Sehrish ta ™araso inda yake,yatsun hannunta sae kerma sukeyi,a haka ta shiga serving Winshi,a plate ta zuba mashi chicken pepper soup ta tura mashi agabanshi,yana ci tana satar kallon fuskarshi,ba ™aramin mamaki Sgr yake bata ba,ta jinjina ma ™arfin halinsa na yau,batasan me zai faru gobe ba amma tabbas akwai bada™ala,"

"Bayan ya kammala cin dinner Win nashi,sai da ta gyara mashi bedroom Winshi,sannan ta samu ta fito daga part Winsa da kayan abincin,a hankali take taka stairs Win,ranta a jagule ba don komai ba sai don karya umarnin mahaifinta da tayi,wanda kuma ba komai ne yaja hakan ba face shegen tsoron Sgr da takeyi,da ba don haka ba,da ba abunda zai hana tayi mashi gardama,don a yadda yake da bad temper Win nan ta kuskura tace zatayi mashi jayayya,bugu zai kai mata,zu™unnawa tayi asaman steps Win benen tana faman cizon la66anta,a hankali ta furta""sae yaushe ne zan fita daga wannan KURKUKUN ˜ADDARAR da nake ciki?yaushe ne abubuwa zasu fara tafiya dai dai arayuwata?daga wannan sai wannan""? Idonta cike tab da hawaye tayi maganar,kafin ta yun™ ura tare da mi™ewa ta nufi bedroom Winsu bayan ta kai kayan kitchen,a hankali ta tura ™opar tare da shigewa ciki,bayan ta datse ™opar ta juya,mamaki tayi ganin jahad ru™e da wayarta a hannunta ta ™ura ma screen Win wayar ido,duk a tunaninta zata zo ta same ta tayi bacci,ashe bata koma"

"bacci ba tun bayan da Azmee ta tashe ta,"

"˜arasawa tayi tare da hayewa saman gadon a gefenta ta zauna,cike da mamaki take kallon jahad,ganin ko motsi ba tayi,bama tasan ta shigo Wakin ba,ko menene yaja hankalinta haka?"

"Jahad!""Sehrish ce ta ambaci sunanta,a firgice ta juyo tana kallonta,ganin sehrish yasa ta sakin "" "",murmushi tare da cewa""Har kin dawo,ae nayi tunanin acan zaki kwana"

"dariya sehrish tayi tare da dungurin goshinta tace""Abun hada tsokana,Nima nayi tunanin zanzo na "",same ki,kina bacci ashe idonki biyu,me kike yi da wayar ne""?don naga gaba Waya yaja hankalinki ˜ayataccen murmushi jahad ta saki tare da cewa""Hmmmm ba zaki gane bane,wani zazzafan hausa novel ne nake karantawa acikin wayarki,dama jira nakeyi kizo in tambayeki a ina zan samu cigaban"

"?""littafin"

"Cike da mamaki Sehrish tace""Novel kuma?ae ni bana karatun littafin hausa,banma san ya akai kika "",samu littafin a wayata ba,don gaskiya bana ajiye su"

"Wani kallon rainin wayau jahad tayi mata tare da cewa""Kina nufin duk haWuwar littafin nan baki ta6a"

?karanta shi ba!hakanan kike ajiyar shi acikin wayarki

"Yatsina fuska Sehrish tayi tare da cewa""nifa bansan dashi ba,may be cikin friends Wina na makaranta "",ne wata wurin tura ma wasu ta turamun shi batare da sani na ba"

"jinjina kai jahad tayi tace""gaskiya an barki a baya,tunda uwata ta haife ni ban ta6a karanta littafin me shegen daWi irin wannan ba,tunda na fara karantashi bakina ke awashe,kamar anyi mun albishir da"

",gidan aljanna,""ta karasa tana daria"

"Ta6e baki sehrish tayi tare da cewa""Wai ya sunan Littafin ne?naji sai faman zuzuta shi kike yi,inaso "",inji sunanshi ne saboda tun daga kan sunan littafi ake tantance in mai daWi ne ko mara daWi"

"!*˜ayataccen Murmushi jahad ta saki tare da Furta sunan Littafin*A SANADIN MAKWABTAKA ""Maimaita sunan Sehrish tayi""A sanadin makwabtaka"

""",Jahad tace""kwarai kuwa,sunanshi kenan"

"Gyara zama sehrish tayi tare da cewa""kawo wayar mu gani,zan jaraba karanta one page naji ya"

"?""daWinsa shin yakai Abban sojoji da nake jin friends dina nata faman cewa ya hadu"

"Jahad tace""Ae ya zarce nan,""tayi maganar tare da mi™a mata wayar tace""one page kika ce zaki "",karanta,zan jira ki kammala don inci gaba daga inda na tsaya"

"Hannu sehrish tasa tare da kar6ar wayar,ta buWe page Win littafin asanadin makwabtaka,a natse ta fara "",karantashi"

",Zuba mata ido jahad tayi tana jira taga reaction Winta"

"a hankali murmushi ya fara bayyana akan fuskar Sehrish,daga ™arshe ma ta fashe da dariya,tunda tafara karanta littafin sae faman zabga murmushi takeyi,ita da tace zata karanta one page sai gashi ta zarce page biyar,ganin abun ya wuce gona da iri yasa jahad sanya hannu ta kar6e wayar tana cewa""Ya "",isa haka,je ki kwanta,gobe akwai shirye shiryen waleema"

"Waure fuska sehrish tayi tare da cewa""wlh baki isa ba,sai da kika fara WanWana mun zuma abakina na"

"?""lasa daga baya kuma kizo kice zaki hana ni"

"itama jahad Win ta tamke fuskarta tace""ae ni na fara karantawa tun farko,ke da bakisan ma da zaman ""littafin acikin wayarki ba sai da na faWa maki"

""",wurga mata harara sehrish tayi tare da mi™a mata hannu tace""Bani wayata "",Jahad tace""wlh bazan bada ba,sai na kammala karanta littafin nan"

"Abu kamar wasa suka shiga cece kuce,ran sehrish yayi mugun 6aci,aikuwa ta cakumi wuyan rigar jahad,nan fa suka shiga kokowa asaman gadon kamar ´an wrestling,wani bugu da Sehrish takai ma jahad a kumatunta ne yasa ran jahad ya 6aci,a fusace tayi wurgi da wayar Sehrish,kai tsaye ta faWi"

",saman tiles,ta daku sosai ji kake taratssss!screen Win wayar ya tarwatse"

",Tashin hankali"

"la66an sehrish har kerma sukeyi wurin cewa""kika fasa mun wayata""?"

"Girgiza kai jahad tayi hankalinta a matu™ar tashe tace""dan Allah sehrish kiyi ha™uri,wlh bada sanina ""nayi hakan ba,raina ne ya 6aci saboda naji zafin bugun da kikai man"

"Hawaye ne suka cika idon Sehrish cikin murya kamar ta mai son yin kuka tace""Ni babban ba™in ciki na,ba wayar data fashe bane,nasan daddy zai iya canzamin wata,Amma littafin fa?a ina zan same"

"?""shi,daga ji zai dauke ma mutum damuwa yasa shi nishadi"

"Jahad tace""Am so sorry sehrish,na maki al™awarin cewa,zan nemo maki shi,nasan baza a rasa me shi ba,akwai wata class mate Wina sunanta hafsat bature,ta kware wurin karanta littattafan hausa,insha"

"Allah idan muka koma school zan tambayar maki ita,nasan bazata rasa littafin a wayarta ba,idan ma "",babu littafin to ina da tabbacin cewar tasan marubuciyar shi,sae ta bamu numbar wayarta"

"Jin haka yasa sehrish sakin murmushin jin daWi,matsawa tayi tare da rungume jahad tace""yawwa "",jahad,kinyi tunani mai kyau,nagode sosai,yakamata mu kwanta yanzu,dare yayi fa sosai"

"tayi maganar ayayin da ta gyara kwanciyarta,itama jahad ta kwanta,atare su kayi addu'ar bacci cikin"

",™an™anin lokaci baccin ya Waukesu"

"Nagode sosai da shawarwarin daka bani,kuma insha Allah ina da tabbacin cewar in muka biyo mashi "" ta wannan hanyar zamuci nasara akanshi,abun zai zama tamkar wasan kwaiwayo,"" Acewar Abbansu junaid dake tsaye a bakin ™opar fita daga Wakin Uncle abusufyan,Uncle


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login