Showing 276001 words to 279000 words out of 286330 words

Chapter 93 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

63

in nace zan tambayesu ba dole su fahimce ni ba,Zasu yi mun wata mummunar fahimtar ne,akwai wata rana da muka haWu da mahaifinku a lokacin na kammala Koya mashi karatun ranar,Shi kuma ya dawo daga wurin aiki,Na ™arasa muka shiga gaisawa dashi har yake ce mun in shigo daga cikin gidan muci abinci atare,Dayake mutun ne shi mai son jama'a,baida girman kai ko kaWan,Yana da kyakkyawar zuciya,Banyi niyyar shiga cikin gidan cin abinci ba,Amma tunawa da binciken da nakeso nayi saina Yanke shawarar"

"binshi,"

"Lafiyayyen Abinci Azmee ta shirya mana tare dashi,a lokacin in ban manta ba,Hada waWannan tagwayen guda biyu,ko gaishe ni basuyi ba lokacin,Dama tunda na kallesu nagane cewa suna da girman kai,wani kallon ™askanci suke yi mun,Amma wani abu dana hasko shine,Hasken fatarsu irin na Junaid ne,Sai na fara tunanin kodai cikin Iyayensu akwai jinsin turawa ne?Saboda ™wayar idon Waya daga cikinsu,muna cikin cin abincin Sai naji Waya na tambayar Abbansu,na kasa kunne ina sauraronshi,"

"Abba,har yanzu Mommy bazata dawo ba""?Sai Abbanku Yace""bana tunanin zata dawo da zama """

",Nigeria"

"Sai naji yaja dogon tsoki yana cewa""Gaskiya batayi mana adalci ba,kodan saboda Junaid yakamata ta dawo taci gaba da kula dashi,Ni bana so Azmee taci gaba da rainonshi.....""bai kai ™ arshen maganarshi ba sai Abbanku yayi mashi tsawa,nan take yaja bakinshi yayi shiru,bayan mun kammala cin abincin,Na shirya tafiya mahaifinku yayi mun jagora a lokacin ko abun hawan kaina ban mallaka ba,A ™afafuna nake yawo,ko in hau abun hawa,to a lokacin shima yana da wani uziri a waje,Sae yace mun in shiga motarshi su rage mun hanya,"

"Muka shiga motar atare,Driver Winshi Yaja motar muka fita,A cikin motar ne,na soma ™o™arin bugun cikinshi,"

",Na lura kamar akwai damuwa akan fuskarka,""sai yayi ™o™arin 6oye damuwarshi yace mun bakomai"" Sai na canza maganar nace""Maganar Junaid Alhaji,Yau mahaifiyarshi data kawo mun shi da™yar ya tsaya,Yana ta kuka sai ya bita,""Nayi mashi zancen junaid ne don na lura ba ™aramin son Yaron yake yi ba,indai kanason kaga fara'arshi toh kayi mashi maganar Junaid,"

"Nan yake ce mun ae ba mahaifiyarshi bace,Mommynshi bata a ™asar tun lokacin da ta haifeshi tabar ™asar,Wannan matar dana gani mai aikin gidan ce,Itace ta shayar dashi,sun sha™u sosai,Ya saba da ita baison rabuwa da ita,iya haka ya tsaya mun da bayani,Bai faWamun dalilin dayasa Mahaifiyarshi tabar ™asar nan ba,batare data ™arasa shayar dashi ba,Ni kuma a wannan lokacin na samu abunda nakeso,bayan sun sauke ni a gida,Yinin ranar da tunanin maganganun mahaifinku na kwana,Saboda yarda nasa ma raina junaid har mafarkinshi nake yi,Dana zauna nayi nazari sosai,Sai na hasasho wani"

"abu game da Azmee,tabbas akwai wata mummunar manufa dayasa take zaune a gidan,In ba haka ba"

"meyasa zata Juye mashi kwakwalwarshi?Saboda yaron yana da kaifin basira!he's genius,irin yaron nan ne masu wayon tsiya,Gifted Ne shi,ita kuma Azmee ita ke rainonshi dole zai iya kasancewa A Wakinta yake kwana,koda yaushe yana manne da ita,duk wani surkulle da zatayi agabanshi take yi,Tanajin tsoron kada Ya tona mata asiri,that's the reason Why Ta toshe mashi kwakwalwarshi Ta yarda bazai Iya"

""". gane komai ba"

"Gaba Waya hankalinsu Ya tashi haikam,Musamman Sgr da Mommyn Junaid,Jikinsu har tsuma"

"Yake yi,Su kanal Yusuf kuwa sun shiga ruWani sosai,Abun yafi ™arfin tunaninsu,Har yanzu basu samu ™wa™™warar hujjar da suke son samu ba,Farat Waya bazasu fara Accusing Winta ba,"

"Azmee kuwa tuni ido ya raina fata,Jikinta sae kerma yake yi,Ta gaza buWe baki tayi magana,binsu"

"kawai takeyi da ido,"

"Cigaba da magana Ya mu'allim yayi""A lokacin sai tafiya ta kamani zuwa ™asar Egypt,scholarship na samu don ™aro ilimin addini acan,ba don naso ba haka na kwasa nabar ™asar nan,cike da tunanin Junaid,Tsorona kada kafin in dawo Nigeria,Azmee tayi silar mutuwarshi,tunda ta fara"

"zautar dashi,"

"bayan tafiyata ™asar egypt,duk da bana a nigeria,ina samun Labarin halin da Junaid ke ciki,Duk in mukayi waya da mahaifinku yana sanar dani,Har na samu labarin ciwon Shi daya tashi har akayi mashi aiki a ™irjinshi,Lokacin nashiga damuwa sosai,Saboda ni nasan cewa Junaid baida ciwon asthma,Lafiyayyen mutunne shi,Wannan ciwon asthma Win duk aikin Azmee ne,itace ta sanya mashi ita,duk don saboda kada yayi Lafiya,domin kuwa lafiyarshi zai iya jaza mata matsala,ta ko'ina ta hanashi sakat,ta mayar dashi tamkar soko,Yanayin wasu abubuwan irin na mata bayan shi namiji ne,kuma tundaga kan Iyayenshi da yayyenshi babu wani rago acikinsu balle ace ya Wauko wani daga cikinsu ne,kuskuren da kukayi shine,Yarda da Azmee ta shayar dashi,Tabbas kun tafka babban kuskure na Yarda da ´ar aiki ta shayar maku da ™aninku,Sauke ajiyar Zuciya Ya Mu'allim Yayi kafin ya Waura da cewa""Bayan wasu shekaru Allah yayi na dawo Nigeria,A lokacin bansan wani hali ahalinku suke ciki ba,Domin kuwa nadaina samun mahaifinku a waya sakamakon Rasa wayata da nayi wadda nake da saving Win Layinshi aciki,lokacin dana dawo mahaifinku Ya samu karin girma a wurin aiki,Na chief of army staffs,Hakan yasa gidanku Ya ™ara tsaro sosai kuma mahaifinku yayi wuyar gani,Har zuwa saida nayi amma Sojojin dake gadin gidan suka hanani shiga ciki,saboda banda shaidar da zasu Iya barina na wuce,kusan sau biyar ina zuwa"

"amma bansamu shiga ciki ba,A ™arshe na ha™ura da zuwa gidan,"

"Ana haka,Na samu koyarwa,A makarantarsu wannan Yarinyar,Yayi maganar yana nuna Sehrish dake atsaye,"

"Kullum naje koya masu karatu sai inga yarinyar nan tana ta sharar bacci abunta,Sae kace ba karatu tazo Wauka ba,Abun saiya Waure mun kaina har rannan na tanka sai yan ajin suka sanar dani haka take,duk in ana karatu sai tai ta bacci,jin haka yasa naje har seat Win da take zaune na tasheta daga bacci ta mi™e tana mutsuttsuka idanuwanta,Kallo guda nayi mata na gane cewar akwai matsala atattare da ita,Nace mata ta Wago ta kalleni,Ta™i yarda mu haWa ido,Ni kuma a lokacin inaso in"

"gani idan akwai Jinnu ajikinta,Don naji ajikina cewa ba ita kaWai bace,Dana tambayeta a wani gida"

"take ne,Sae take sanar dani cewa ita ³ar family Win SALAHUDDEEN HOSSEIN ce,Inajin hakan"

"sai na gane cewa ³ar uwar Junaid ce ita,tunda sunan mahaifinshi ne,kuma naga kamanninshi a fuskarta,"

"Tunda naji hakan sai na gane cewa Har lokacin Azmee na acikin Family Winku,Kuma ina tunanin itace ta shiga jikin Yarinyar tayi mata sihiri,ban tabbatar da zargina ba,Kawai na yanke shawarar in bata wannan ruwan addu'ar na zam zam,Ta hanyar ™awarta Amrish gata nan a gefenta,Ita naba ruwan zam zam Win acikin robar ruwan donta ba Sehrish tasha,Har nace ta sanar da ita cewa idan bata sha ruwan ba,™usumbi zai fito mata abayanta ne,Nace haka ne don ta tsorata tasha ruwan,in ba haka ba nasan da™yar ne tasha ruwan,To ni bansan tasha ruwan Addu'ar ba,ko bata sha ba. ""ya dakata da maganar yana kallon Sehrish,hankali Ya koma kanta,."

"Da™yar ta iya buWe baki tace""A'a bansha ba,Nazo dashi gida,Amma na neme shi na rasa,A lokacin nayi tunanin ko Junaid ne Ya Waukeshi saboda shikaWai ne ke zuwa Wakina,daga baya ban ™ara tada"

",maganar ba"

"Tunda ta soma magana Ayaan da Jahan ke kallon Juna,saboda sun gane cewa Wannan ruwan da"

"suka sha ne,Har suka samu warakar Cutar dake damunsu,Na neman juna da suke yi,"

"Da sauri Ayaan yace""Ni na Wauki Robar ruwan acikin fridge,bansan waya kaita ba,Amma nida Jahan ne muka sha ruwan. 'anan Ayaan ya kwashe duk abunda Ya faru ya sanar dasu,Bai 6oye"

"masu komai ba game da homo sex Win da suke yi shi da Jahan,Saboda ™warin guiwar da suka samu ayanzu,"

"Yanzu haka robar ruwan,Tana a hannun Jahan,Shiya 6oyeta saboda muyi bincike akan wanda ya "" "",kawota cikin gidanmu,Ashe Sehrish ce ta shigo da ita"

",Kallon Jahan Sgr yayi""inason ganin robar ruwan da kuka sha,""da sauri Jahan Ya nufi part Winsu"

"Tashin hankalin da ba'a sama shi date,Gaba Šaya idanuwan ko wannansu na akan Azmee,Duk tasha Jinin jikinta,After some minutes Saiga Jahan ya dawo hannunshi ru™e da bottle water W"

"in,mai rubutun Larabci ajikinta,"

"Mi™a ma Sgr yayi,Bayan ya kar6i robar ya kalli Ya Mu'allim""Itace wannan""?"

"Jinjina kai Ya mu'allim yayi,""™warai kuwa itace wannan,idan kana jin harshen larabci ka karanta "",rubutun dake ajikinta,Zakaga Bayanin da take Wauke dashi na karya sihiri"

"A fili Sgr ya karanto musu Larabcin dake rubuce a jikin robar,kafin Yayi masu translation W"

"inshi,kowa Yaji a kunnanshi,"

"Tun daga ranar da muka sha ruwan nida Jahan bamu ™ara neman junanmu ba,mun samu sau™i,dama "" kullum cikin fargaba muke,Allah shikaWai yasan irin raWaWin da muke ji acikin zuciyoyinmu,Saboda munsan cewa aikata homo babban zunubi ne wanda ubangijinmu Allah Ya haramta yinshi,Ga kuma tsoron hukuncin da za'a yanke mana idan aka kamamu muna yinshi,""idanuwanshi cike tab da kwalla"

",Yayi maganar"

"Tuni guiwowinsu sun sage,Zuciyoyinsu sun karaya sosai,"

"Cikin sanyin murya Kanal Yusuf Ya soma Yi mata magana""Aunty Azmee dagaske ne duk wannan"

"Abun da malamin nan Ya faWa akanki?Amsarki kawai muke son ji,"""

"Amma in har dagaske ne,Azmee kin gama da mu,Kin cuce mu,kin zalunce mu,Laifin me muka aikata """

",Maki?da har kika shigo cikin rayuwarmu,Tsawon Shekara ashirin kina yi mana aiki,""Acewar Jabeer"

",Ganin ta™i basu Amsa yasa Sgr Ya daka mata tsawa har saida ta firgita"

"?""Zaki buWe baki kiyi magana!ko kuwa saina sa kinyi"""

"Maimakon ta bashi amsa,Saita rufe idanuwanta ta soma karanto wasu zantuttuka cikin wani harshe"

"mara daWin ji,Zuba mata ido sukayi suna kallonta,Watsa hannuwanta tayi saman iska tana kaWasu,"

"Murmushin takaici Ya Mu'allim Ya saki tare da cewa""Kada ki wahalar da kanki AZMEE,Domin"

"kuwa Allah Ya rigada ya kamaki,Sihirinki bazaiyi aiki ba A yanzu,"""

"BuWe idanuwanta tayi akan fuskarsu,Duk a tunaninta tayi masu layar zana,Basu ganinta hakan yasa ta saki murmushi tare da juyawa zata kama hanyar fita daga falon,Wani irin kukan Kura Alexandra tayi tabi bayanta da gudu ta dam™o wuyan Jallabiyar jikinta da ™arfin gaske ta wurgota,A sukwane goshinta Ya daki ™asan tiles,bugu ta shiga kai mata,sha™o wuyan rigarta tayi""Bazaki buWe baki kiyi magana ba,""rai a matu™ar 6ace Alex ke magana,"

"Dama ni ban ta6a yarda dake ba AZMEE,I have been accusing you for a very long time,Nayi shiru "" "",ne saboda banda hujjar da zan kamaki"

",Da™yar Abusufyan yashawo kan Mommy ta rabu da ita"

""",Kodai kiyi mana jawabi da bakin ki ko kuma musa kiyi"""

"Motsi ta soma yi da la66anta,Yayin da idanuwanta ke kallon fuskokin kowannansu,lokacin da suka"

",haWa ido da Sehrish saita fashe da kuka,ita kanta sehrish Win hawaye ne sharkaf akan fuskarta"

",Hannu tasa tana goge jinin da Mommy ta fitar mata agefen bakinta"

",Lokaci guda idanuwanta suka canza sosai,Suka yi jawur tamkar garwashin wuta"

"Duk wannan abun dake faruwa akan idanuwan Abbansu,Wanda ya jima da fitowa,Bawan Allah ya girgiza da jin abunda suke tattaunawa,™arasowa Yayi wurinsu da™yar yake jan jikinshi saboda rashin ™arfin jikin da babu,"

"Na kasa yarda da abunda kunnuwana suke jiye mun,Azmee dagaske kece kike son Waukar fansa akan "" ahalina?Laifin me suka yi maki?Me Junaid Yayi maki da kikeson kashe mun shi,Idan ma fansar ce zaki Wauka meyasa ni baki kashe ni ba,Sai ³a'´ana kawai""?fuskarshi Wauke da matsananciyar damuwa yayi"

",maganar"

"Girgiza kai Azmee ta shiga yi kafin ta soma magana,"

"Da ace inason kashe Waya daga cikin ´a'´anka,Wlh da yanzu na jima da shafe Babinku a doron "" duniyar nan!Dama nawa na samu?Meyasa ban sanya guba acikin abincin gidan nan kowa yaci mutu ba?Tabbas Dama nasan wannan ranar zata zo,Nikaina na jima ina jiranta,Banzo gidan nan don inyi maku aiki ba,Nazo ne don in Wauki fansar kashe mun Iyayena da kukayi da kuma Mijina,Kun jima kuna cin zalin danginmu amma bamu ta6a Waukar mataki ba,Kun tarwatsa mana farin cikin Zuri'armu"

", Yayin da ku Kuma kuke rayuwarku cikin Farin ciki"

Wacece Azmee?

"Azmee cikakkiyar bafullatana Ce ´ar jihar Gombe state,asali garinsu daga ruga ya fara kafin a hankali ya zama gari,A tsakanin family Winsu da family Win Salahuddeen basu Shiri,faWansu tun kaka da kakanni ne,Dama tsakanin family Win soja da family Win Masu tada ™ayar baya a kasa basa jituwa,faWan nasu ya fara tun daga kan kakanninsu,Kaka wanda sunan kakansu ne kuma dashi ake yi masu inkiya amatsayin sunan family Winsu,Kaka Mugun mutunne wanda ya gagari kowa hakan yasa al'ummar dake kewaye dashi Ke tsananin tsoronshi,Matsafin gaskene a wurinshi duk suka gado wani tsaface tsafacen da suke Yi,Sun kasance wasu irin mutane marasa buri a rayuwarsu,Mugunta kawai sukasa a gaba,Kuma abunda zai baka mamaki Suna da ilumin addinin musulunci,Da yawansu Mahaddatan Alqur'ani ne,Suna Yin iliminne ba don komai ba,Sai don su kawar da idanun mutane daga kansu,Don Tafiyar da rayuwarsu batare da jama'a sun zargesu ba,Kuma suna yin amfani dashi wurin Gudanar da sihirinsu,Dama ance in mutun ya 6ace ya 6ace kenan,Sae wani iko na Ubangiji,Sun tsunduma tsulundum wurin aikata shirka,Zubda jinin al'umma da kuma Yin amfani da Mutane wurin yin tsaface tsafacensu,A zamanin kaka,Salahudeen shi ne Ya kawo ™ arshen tawagarsu ta matsafa,Sunyi nasara akansu wurin ruguza ™ ungiyarsu,Tundaga wannan lokacin Suka zama abokanan gaba,Salahuddeen Ya kafa dokar duk inda akaga Waya daga cikinsu yana yawo nan take A yanke mashi hukuncin kisa,Suma haka su kaka suka sanarwa jama'arsu da zarar sunga Jinin Salahudeen Su kashe shi,Kisan wulakanci,ya kasance suna farautar junansu,A lokacin da su salahudeen sukayi nasara akansu,Saida suka ™arar da rabi da kwata na jama'arsu,Kuma a wannan lokacin suka kashe Kaka har lahira,sunyi tunanin sun gama dasu ashe akwai sauran runa akaba,Kaka ya mutu yabar ´a'´anshi,Wanda bayan mutuwarshi,su kuma suka tada ™ungiyar,suka cigaba da aikata munanan laifuka acikin ™asa,Nan fa su salahudeen suka bazama neman inda suke shirya ma™ar™ashiyarsu,Babban danshi ne ya amshi mukamin mahaifinsu kaka,Sunanshi Ubaid Hatsabibine harya fi Ubanshi kaka,Su biyu kaka Ya haifa dashi da ™aninshi Wanda suke Kira Uba,Dukkansu Mugayene Basu da Imani ko mis™ala zarratin,Shan jini ya zama ruwan dare a wannan lokacin,cire sassan jikin ´a'´an mutane abun ba'a magana,Sai dai kawai a tsinci gangar jikin mutun an cire wasu Organs na jikinshi,Abun Ya tashi hankalin Al'umma,Zama baiga su salahudeen ba,Nan fa suka Bazama neman waWannan hatsabiban guda biyu,Ubaid da Uba,Yadda kasan aljanu haka suke,Baka ta6a ganinsu cikin jama'a,Sai Lokacin Sallah,Ubaid ma Shike jan Sallah a babban masallacin Yankinsu,Babban limaminsu ne,kuma babban Malamin addini ne,Baka ta6a gane halinshi inba gani kayi ya aikata agabanka ba,Fuska biyu ne shi,A fuska musa azuci fir'auna,a yadda mutane suka sanshi,Mutumin kirki ne,Mai tausayi ga son jama'a,Yafi kowa Iya kiran sunan Allah,Idan Ya hau mumbari zaiyi wa'azi sai ka sha mamakin yarda yake kuka Yana kira ga mutane su Koma ga Allah,shu'umin mutunne mai wuyar sha'ani,³a'´anshi Biyu Gali shi ne babban Wanshi,Sai mai bi mashi mace ce Wadda suke kira da Saratu,˜anin mahaifinsu Uba shima ³a'´anshi Biyu,Babbar ´arshi itace Azmee,Mai bi mata kuma Namiji ne,Wanda suke kira da Sayyad wato Ya sayyadi,"

"tundaga kan Iyayensu maza har matan Mugayen mutanene,Mushirikai,Tun daga kan kakanninsu ne abun Ya fara,Sai wanda Allah yaso acikin zuri'arsu yake zama na gari,kamar Azmee duk acikin ´a'´ansu itace bata Wauko mugun hali ba irin na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login