Showing 54001 words to 57000 words out of 286330 words

Chapter 19 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

82

shigowa falon,don ganin su wanene zasu shigo ciki,"

"Bada jimawa ba,wata haWaWWiyar Wheel chair Golden Colour mai Wauke da wani dattijo tsoho tukuf fari tass hatta sumar kanshi furfura ce fara tass babu zaren gashi ko Waya daya kasance launin ba™i,hatta gashin girarsa dana idonsa fari ne tass duk furfura ta mamaye ko'ina,wani matashi ne ke ru™e da ita yana turashi a nutse,tashin hankali ae koda Ammi tayi Arba da mutumin dake a saman wheel chair Win nan,hankalinta gaba Waya ya tashi haikam,ba ita ba Hatta su Abba dasu Gwaggo da Azeema sunyi matu™ar mamakin ganinshi,saboda a iya saninsu baya qasar,a Saudi Arabia yake da zama,amma sai gashi yau Unexpected yazo,wannan wani irin zuwan bazata"

ne?

"Lokacin da matashin ya ™araso dashi ciki Ammi ta tabbatar da cewar dagaske dae shine,a kiWime ta mi™e tsaye muryarta na in,ina ta ambaci sunan shi""Mo...moddibo"""

"Wani irin kallo tsohon ya wurga mata,kallon zakiyi bayani,gwaggon katsina kuwa wani irin farin ciki ne ya lullu6e ta,saboda tasan cewa tunda Modibbo ya tako da ™afafunsa yazo Nigeria to tabbas za'a samu maslaha,saboda duk duniyar nan babu wanda ke taka ma Ammi burki in ta burkice sai Shi!mugun shakkar shi take ji,saboda shi tamkar Ubane agareta,a hannunshi ta taso,shiyasa yasan hanyoyi da dama da zai iya tankwarata,kuma duk wasu halaye nata da W"

"abi'unta nashi ne sak ta Waukko,amma shi da ya manyanta ya ajiye wannan jin kan,'"

"Bayan saurayin ya tsayar da wheel chair Win,Modibbo ya yun™ura tare da mi™ewa da sandar"

"hannunshi,cikin sauri suka bashi wuri,ya samu wuri ya zauna a hakimce saman sofa,nan kowa ya"

"shiga gaishe dashi suna yi mashi sannu da zuwa,fuskar nan tashi asake yake amsa masu,ba ™ aramin daWin zuwan modibbo suka ji ba,bayan ya kammala kar6ar gaisuwarsu Waya bayan Waya, ""Sannan Ammi tace""Yaya sannu da zuwa,ya gajiyar tafiya"

"Fuskarshi aWaure yace""Gajiya tabi jiki,ae ba yau nazo ba,tun shekaran jiya ina ™asar nan,zuwa ne ""!kawai banyi ba,kuma ba don kowa nazo ba sai don saboda ke"

",Jin haka yasa ta koma ta zauna,jiki asanyaye"

"Cikin sauri Abba ya kalli su fawan tare dayi masu alamar su tashi su bar wurin,""mikewa su kayi dama Jahan a ™agare yake daya bar wurin,duk ji yake kamar ya Wosa mazannansa akan wuta,atare suka mi ™ e tare da barin wurin,Ya rage daga Gwaggon katsina,Abbansu,hajiya Azeema,General ishaq,da Cg Abbas,Uncle Abusufyan,marshal Omar da Sgr,bayan su kuma sae su Jahad dake zaune ™asa,duk sunyi zuru rayuwarsu a hannun Allah,basu san su wanene waWannan tsoffin ba,amma sun tsorata dasu,musamman Ammi data tayar masu da Hankali,har tana ™o™arin"

"korarsu daga gidan,"

"Bayan su jahan sun shiga ciki,ya fashe da dariya hada dafe ciki yana faWin""Dama ance GABA DA"

"GABANTA ALJANI YA TAKA WUTA"" "

"Junaid kuwa,bedroom W in Abbansu ya wuce,anan ya samu mommynsu tsaye agaban drawer,jikinta sanye da doguwar riga,tana ™o™arin sanya mayafi akanta,"

"Sam bata lura dashi ba,har saida ya ™arasa bayanta tare da rungumota,hannu tasa tare da janyoshi ta dawo dashi ta gabanta,a shagwa6e ya ambaci sunanta""Mommy dama kina a Waki,bakisan meke faruwa "",ba a babban falo"

"Hannu tasa tare da shafa fuskarshi tace""Romeo,bani da ala™a da abunda ke faruwa acan,yanzu "",faWamun naga fuskarka kamar akwai damuwa"

""",Mommy,ba Ammi bace take son korar su Jahad daga gidan nan ba"""

"?""To menene damuwarka aciki don ta kore su"""

"Sakin baki junaid yayi yana kallonta kafin ya Waure fuskarshi yace""Haba Mommy,´a'´an uncle Winmu fa ne,taya ba zan damu ba,uncle fa yana sonmu sosai,muma dole mu so ya'yanshi,kuma su jinin mu ne,nidai wlh banso ta koresu,kuma Allah koda ace ta koresu,wlh saina bisu 'ya ™arasa maganar yana"

",zum6ura baki"

"Hannu tasa taja kumatunsa""Ni kuma an gaya maka zan barka ne?zansa a Wauke mun kaine,in kaika "",U.s mu cigaba da rayuwarmu acan,ko ba zaka bi mommynka bane"

"Bubbuga ™afarsa yayi tare da cewa""I wanna fallow u Mom,amma Allah sai dai mu tafi mu duka tare "",dasu sehrish,jahad da hosana"

"?""Dole dai saina je dasu"""

"Waga mata kai yayi alamar eh,janyo shi tayi ta rungumeshi ajikinta,""don't worry dear kome kakeso zanyi,indae hakan zai faranta maka rai,yanzu mu zauna ka tayani fira,inaso mu tattauna wata magana dakai mai mahimmanci,"""

",Komawa sukayi tare da zama daga saman gadon,suka ci gaba da tattaunawa a tsakaninsu"

*Aunty Babba*

"Lokacin da suka faWa cikin Wakin suna murna ita da hayaam,tsayawa sukayi daga tsaye,suna"

"tattaunawa,Aunty babba tace""Ae dama saida raina ya bani cewar Ammi bazata barsu su zauna a"

"gidan nan ba!gaskiya matar nan ta burge ni wlh,yadda ta zagesu tass ta kirasu da shaggu hakan ba ™aramin nishaWi ya sani ba,in banda ma shashasha irin Abusufyan taya zaka kawo ´a'´a daga sama kace ya'yanka ne,kuma kayi tunanin cewa kowa zai yarda dakai?Ae ni wlh tayi mun dai dai"

"matar nan,"""

"Ta ™arasa maganar tana faman sakin shu'umin murmushin nan nata,"

"Hayaam tace""Nima ba ™aramin burgeni tayi ba,naci dariya lokacin data korasu suka watsa aguje suna kuka,´an jakar uban,yanzu sai muga ina zasu dosa,dama su kashe kansu kawai su huta muma kuma munsamu natsuwa,"" cike da nishaWi take maganar tana watsa hannu alamar ita ko ajikinta, Dama abunda yasa nake son Ammi ta koresu,kinga na farko zasu fita daga cikin zuri'arsu ne gaba "" Waya,babu su babu auren Waya daga cikin ´a'´an Abba,saboda Ammi bazata bari su auri bare ba,balle kuma yaran da ta ambaci sunansu da shaggu,Secondly kuma wannan korar da tayi masu,zai hana Ishaq da Omar su tuhume ni akan tonan asirin da waccen Zararrar taso tayi mun a bainar jama'a,kinga riba "",biyu kenan"

"Tana kai karshen maganarta,hayaam ta Waura da cewar""wannan haka yake Auntyna,mu Win jinin "",nasara ne,duk abunda muka sa agaba sai munga bayanshi koma uban menene shi"

"Dariyar mugunta Aunty babba ta kuma saki kafin tace""Bazan ™yalesu haka nan ba,saboda Omar zai iya bin bayansu don ya taimakesu,dole in samu wanda zaibi takansu da mota su mutu kawai,kowa ya "",huta"

""",Hayaam tace""fa™at!kinga babu su a duniyarma balle ayi dasu"

"duk wannan surutan da suke yi,Amani na la6e a ™opar Wakinsu wadda bata idasa rufewa ba,tana ......."

"recording Win muryoyinsu a wayarta,don taci alwashin saita tarwatsa duk wani plan nasu,Ni boss nace"

",kinyi mun dai dai"

*Boss Bature*

The genius

d'

"bari mu le™a falo muga meke wakana,shin ansamu cigaba ko kuwa ana nan yadda ake?"

"Natsuwa su kayi gaba Wayansu,wurin yayi tsit tamkar mutuwa ta gifta,kowa ya natsu ya nabba'a tamkar Walibai ne agaban ya sayyadi,bafa sayyadi mijin abu ba,ina nufin malami,kar ayimun wata"

"fahimta,"

"WaWannan sune ´an ukun Abusufyan Win""modibbo ne yayi maganar yayin da idanunshi ke akan Su "" ',jahad dake zaune sunyi zuru zuru"

""",Har suna haWa baki wurin cewa""Sune"

"Jinjina kai yayi tare da mayar da idanunshi kan Ammi yace""Ki kace yaran shaggu ne ko?Wata hujja gare ki na cewar bada aure ya haifesu ba?"

"Fuskarta aWaure tace""Ina da hujja,saboda nice mahaifiyarshi,kuma ni bansan an Waura mashi aure da "",kowa ba"

"Girgiza kai modibbo yayi,sannan yace""hannunki ya taso ne?ko kuwa wurin ki kaWae za'a iya Waura"

"?""mashi aure ne"

"Shiru tayi batace masa uffan ba,cigaba da magana yayi""don haka baki da wata hujja ta cewar abusufyan yayi aure ko baiyi aure ba,ya samu ´a'´a,wlh Aisha kin ban mamaki!wai har yaushe ne zaki ajiye waWannan makaman ya™in naki ne?ke fa yanzu ba yarinya bace,kin tara ya'ya da jikoki amma har yau bazaki ajiye wannan zafin ran naki ba,sai yaushe ne ya'yanki da kuma jikokinki zasu ji daWin zama dake ne?yanzu ni ba misali bane agareki?ko bakisan wanene modibbo ba?kinfi kowa sanina bani da wasa ko miskala zarratin,duk wani kangararre acikinku,keda ´an uwanki nine nan nake tankwarashi,amma yanzu saboda na manyata,na tara ya'ya da jikoki,duk na ajiye waWannan Wabi'un,Na canza kaina ne ba don komai ba sai don saboda ya'yana da kuma jikokina suji daWin zama dani,kuma suyi alfahari dani amatsayina na kakansu,bawai su dinga tsoro na ba,suna gudu na harma su dinga yi mun fatan mutuwa,kamar ke Win nan dai. 'yayi maganar yana nuna ta da sandar hannunshi,sunnar"

",dakai Ammi tayi tana faman jinjina kai"

"Canza harshe modibbo yayi izuwa harshen fulatanci,yayi hakan ne saboda kada faWan da zaiyi"

"mata ya zama tamkar tozarci ne agaban jikokinta,"

"Gaba Waya kin takurawa rayuwar ya'yanki,da ta jikokinki,kin hanasu sakat,ko irin wasan dake "" tsakanin kaka da jikan nan bakya yi masu,kullum burinki ki ™untata rayuwarsu,shin menene ribarki idan kinyi hakan? Ya Wan dakata da maganar yana kallonta,kafin yaci gaba da cewa""Yanzu jibi yaran nan ´an wurin fatima,hakanan kika Waura karan tsana kika Waura masu sai kace ba jininki ba!in ma saboda mahaifiyarsu ne,ke kin ta6a ganin inda laifin wani ke shafar wani ne?in kuwa haka ne ae da dukkanmu mun shiga uku,saboda wancan zaiyi sata ne a Waura maka laifin bayan bakai ne ka aikata "",ba"

"Katse shi tayi cikin harshen fulatanci tace""Amma yaya modibbo ni meyasa ya'yana basu jin maganata ne?basu Waukeni mahaifiyarsu ba,suna yin abu gamon kansu batare da sun sanar mun ba,Hossein ya ™etare ™asar nan yaje yayi aure batare da sani na ba,sai dai kawai na ganshi da mata ya dawomin,matar kuma ma farar fata ba jinsun mu ba,sannan kuma Abusufyan shima yayi aure batare da sani na"

"?ba,saboda me zasuyi mun haka ne"

"anzo dai dai wajen,acewar modibbo gyara zama yayi sannan yace""kin manta yadda akai kika auri salahuddeen ne?to idan kin manta bari na tuna maki,dama duk wanda ya bijire ma iyayensa ko ba daWe ko ba jima sai shima yaga ba dai dai ba,na farko bada sa hannun iyayenmu ba,kika shiga aikin Soja,babu irin yadda ba'ayi dake ba don ana ganin bai dace dake ba,ba kaman daya kasance ke bafullatana ce,amma kika ™e™ashe ™asa kikace sai kinyi aikin soja,a ™arshe da aka takura maki,shine kika tattara kayan ki kika dawo gidana da zama saboda kina tunanin cewar ni zan goya maki baya don ki samu abunda kikeso,da kika zo wurina a lokacin na nuna cewar nima bazansa hannu na ba acikin lamarin tunda har iyayenmu sun nuna basu so,a ™arshe sai kika gudu batare da sanin kowa ba,kika shiga aikin Soja,sae dai kwatsam muka ganki da kakin Soja ajikinki,ko ba"

"haka akayi ba""?"

Wata irin zufa ce ta shiga wankowa a fuskar Ammi sam bata ta6a tsammanin cewa wannan ™

"aramin kuskuren data aikata na bijirema iyayensu,zai dinga bibiyar rayuwarta bane,"

"Akan wannan aikin sojan da kika shiga,babu wanda baiyi kuka dake ba,saboda kafiya,da taurin kai "" irin naki,ga jinkai dake gareki,iyayenmu basu isa su baki umarni kai tsaye kiyi abu ba,sai sun biyo ta wurina saboda shakkarki da suke ji,bayan wannan kuma,baki sanar ma kowa ba game da salahuddeen"

"lokacin da kuka fara soyayya dashi ba,sai daga baya ne muka fahimci shi ya hure maki kunne har kika bijire mana kika shiga aikin sojan,hakan kuma yasa duk muka ki amincewa da farko ki aure shi,amman da yake Allah ya kaddaro aure tsakaninku ba yadda muka iya dole muka kyale ki ko don kafewar da"

"?""kika yi da kuma rabon itama Ameena anan zata samu mijin, ko ba haka akayi ba"

",Jinjina kai Ammi tashiga yi yayin da idanunta suka cicciko tab da kwalla amma bata bari sun zuba ba Gwaggon katsina kuwa,sae faman sakin murmushi takeyi,tana fa W in""kwarai kuwa,haka akayi,""Abban su junaid kuwa da hajiya azeema duk jikinsu yayi mugun sanyi,sae yanzu suka gane daga inda matsalar take,dama duk in mutun yaga rayuwarshi tana tafiya ba dai dai ba,kuma bai"

"akaita wani zunubi,toWlh ya binciki kanshi!ya tuhumi kanshi ahankali zai gano dalili,"

"Su jahad dae suna nan tsugunne sun kasa kunne suna sauraronsu,sai dai subi bakin modibbo da kallo,daga bisani in Ammi na magana subi ta da kallo saboda basu iya fulatanci ba,haka Marshal Omar dasu ishaq duk basa jin fulatanci,haka zalika Sgr baya jin harshen nasu,dama shi ko hausa da™yar ya koye ta,kuma har yau in yana magana da harshen hausa sai ka gane cewar Wan koyo ne don sam hausarsa bata nuna ba shiyasa bai fiye yin magana da hausa zalla ba saiya haWa da turanci"

"ko spanish,amma kuma hausar tashi ba ™aramin daWi takeyi ma mutane ba,"

"?""Murmushi Modibbo ya Wan saki kafin yaci gaba da cewa""ina fata yanzu kin tuna komai"

""",Siraran hawayen da take 6oyewa ne suka gangaro a saman fuskarta,muryarta ™asa ™asa tace""Na tuna Modibbo yace""Tunda kin tuna bari na ™ara Waura ki akan hanya,irin abunda kika aikata ne yasa shima Wan cikinki da kika haifa yaje yayi aure batare da saninki ba,saboda gudun kada ya fara sanar dake ki hana shi yin auren,hossein ya auri Alala..kunzandariya....""kasa ™arasa maganar yayi saboda bai iya ambaton sunanta ba,abun yaso yaba Sgr dariya,amma ya basar da ita tare da gyara mashi sunan "",yace""Alexandra ne sunan"

"Modibbo yace""yawwa Wan gari,bazan dai iya Ambaton sunan nata ba,a barshi a fatima,tunda ae ta ta6a musulunta,kuma muna sa ran zata ™ara musulunta insha Allah,"""

"Suka Wanyi dariya,kafin ya Waura da cewar""Hossein ya auri fatima batare da saninki ba,saboda yasan halinki sarai kin tsani jinsin da ba naki ba,gudun kar ya sanar dake ki™i amince masa yasa shi yin hakan,sannan......""modibbo bai ™arasa maganar ba,ammi ta kuma katse mashi hanzarinshi da cewa""Yaya modibbo amma ae ni harsu biyu sukayi mun haka!bayan ni,ni kaWai ce na bijire ma "",iyayenmu haka"

"wannan maganar ta Ammi yasa shi yin dariya,tare da girgiza kai yace""in kikayi wata maganar kina tunamin da ™uruciyarki wlh,dama ita irin sakayyar nan tamkar ramuwar gayya haka take,kuma ita ramuwar gayya tafi ta gayyar zafi,sakamakon abunda kika shuka ne,yasa kika girbi kyakkyawan sakamakon da ya zarta nakin,kuma tunda har kika iya ™yale hossein bayan laifin daya aikata maki na auren bare kuma farar fata ae yaci ace kin yafe ma Abusufyan tunda shi da ™uruciyarshi ya auri yarinyar,kuma hada sa hannun gwaggonshi,kuma kinsan wacece ita a wurinki,da mahaifinmu da nata uwa daya uba daya,kuma saboda yardar da kikayi da itane yasa kika dam™a mata amanarshi,ita kuma ™aunar da take yi maki ne ya shafi Wanki da kika haifa,hakan yasa ba zataso wani abu ya cutar dashi ba,Yaro ya nuna yana son ´ar mai gadin gidansu,ke kuma kin tsani auren bare mara asali,gashi shi kuma yaron ya kwallafa rai akan yarinyar,don lokacin da ita Aminatu taso ta sanar dake game da yarinyar balbaleta kikayi da masifa,kina cewa karta kuskura ta bari ala™arsu tayi nisa,ta raba tsakaninshi da yarinyar,a ranar saida Abusufyan ya suma jin za'a raba shi da abunda yakeso,wannan"

"dalilin ne yasa hajiya ameenatu ta aura mashi yarinyar batare da ta sanarma kowa ba,sai ni Winnan da"

""",nake magana"

",Wagowa Ammi tayi tana kallonshi cike da mamaki"

"Jaddada mata maganar yayi""kwarai kuwa ta sanar dani,nasan da zancen auren,kuma aranar da aka Waura auren Abusufyan da zainabu abu,ina Waya daga cikin waWanda suka halarci Waurin auren batare da sanin kowa ba,ita kanta hajiya ameenatu batasan na halarci Waurin auren nasu ba,a iya waya kawai ta sanar dani,sae kuma akaci sa'a ina da wani taron manyan malamai da zamu halarta anan jihar "" kano,wannan ne babban ma™asudin daya kaini garin harna shaida wannan Waurin auren"

"Ae tunkan modibbo


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login