Showing 192001 words to 195000 words out of 286330 words

Chapter 65 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

32

gadon asibiti?A iya sanin shi ba"

",™aramin abune zaisa a kwantar da Omar gadon asibiti ba"

"Turo ™opa Dr Emran yayi ganin su Armstrong sunyi cirko cirko yasa shima yaja gefe Waya ya tsaya,To"

",fa kowa tunani ya shiga yi taya zasu fahimtar da Sgr batare da ya haukace masu ba"

",Major!""ya ambaci sunanshi"""

"Hankali atashe major yace""Na'am Yalla6ai,"""

"Meya faru da Wan uwana ne?""´an kame kame major ya shiga yi duk yabi ya susuce ya rasa ta ina zai """

",fara kora mashi bayani"

"Emran!meya faru da Omar ne""?ya sake tambayar Dr emran,Shiru Emran yayi shima ya rasa ta ina "" zai fara,Jin sunyi mashi shiru yasa zuciyarshi ta hasala,jikinshi na kerma ya mi™e tare da"

"!kallonsu,ranshi a matu™ar 6ace yake magana"

"Bazaku amsa mun ba!Kun wani zuba min ido kuna kallona,kun mayar dani tamkar wani "" shashasha,""hankalinsu ya tashi matu™a,kowa sai motsa la66ansa yake yi,suna so suyi magana amma"

",fargaba ta hanasu"

"Hannu yasa ya daki ™irjinshi da ™arfi,lokaci guda idanuwanshi suka juye tamkar ba mutun ba,rarumar plastic chair Win dake agaban gadon Marshal yayi azafafe yayi wurgi da ita,nan take kujerar ta yi gefe"

",guda ta daki ™asan tiles"

"A razane suke kallonshi,wata irin zufa ce ta soma gangarowa ta gefen fuskarshi,Waya bayan Waya yake binsu da kallo,jikinsu sai kerma yake yi,Dr Emran ma ™o™arin guduwa yake yi,Armstrong kuwa sai lalla6ashi yake yi akan su sanar dashi abunda ke faruwa tun kafin ya birkice masu, Rafayet""!muryar Marshal Omar ce ta dawo dashi cikin hayyacinshi,jiki na rawa ya juya yana "" kallonshi,a hankali Omar ke buWe idanuwanshi waWanda sukayi jawur dasu,zufa ta ko'ina ajikinshi duk"

",da sanyin A.c Win dake akwai,da sauri Sgr ya koma gefen gadon ya zauna tare da ru™o hannunshi Omar pls tell me,what's happening wit u?meyasa na ganka a asibiti?Are u not feeling well""?da™yar "" Marshal ya samu ya yun™ura tare da mikewa ya zauna,numfashinshi da huci yake fita,bawan Allah yaji"

",jiki sosai,wasu zafafan hawaye ne suka wanke mashi fuskarshi"

"?Muryarshi na rawa yace""Bro,Yaushe ka dawo Abuja"

"Muryar Sgr tamkar zai yi kuka yace""Omar duk ba wannan ba,Where's Junaid?nadamu akan son ganinshi,Daddy ma yana ta kira na saboda rashin samun Junaid a waya...""ya ™arasa maganar yana"

",faman haWiyar yawu"

"Marshal na ™o™arin buWe baki yayi mashi magana,Karaf idanuwanshi suka sauka akan Major dake girgiza mashi kai alamar karya kuskura ya faWa mashi,kasa magana Omar yayi,sai ma zuba mashi ido da yayi yana kallonshi,"

"Wai menene haka?kowa na tambaya sai yayi mun shiru babu magana?meke faruwa ne!in wani abu "" ne ya faru ba zaku sanar mun ba ne?Ni fa Musulmi ne!nayi imani da ™addara mai kyau ko mara"

",kyau,ku faWa mun mana. ""ya ™arasa maganar fuskarshi Wauke da matsananciyar damuwa"

"Da™yar Omar ya iya buWe baki yace""Babu abunda ya faru,Junaid yana lafiya. ""tunkan ya ™arasa"

"maganar Sgr yace""That's impossible!Taya zaka ce mun junaid yana lafiya kuma in yarda?To idan yana nan a nuna mun shi inaso in ganshi!Meyasa layinshi a kashe?meyasa nake ganin hawaye akan"

?fuskarka

"Daurewa kawai Omar keyi,saboda kukan dake cinshi,So yake ya fashe da kuka ko ya samu ya rage"

",raWaWin dake acikin zuciyarshi"

"Tausasa murya Sgr yayi""pls Omar,ka sanar dani!ina ™anina yake?wani abu ya faru dashi ne?saboda"

",shi jiya ko bacci ban samu ba"

",Da sauri Omar ya sanya tafin hannunshi tare da share hawayenshi"

"Rafayet!I won't hide it for u,Junaid was kidnapped ""da™yar ya ™arasa maganar ganin irin kallon da """

",Sgr ke jefa mashi,kallon tuhuma"

"Omar,ni kake faWama cewa Anyi kidnapping Win junaid""?shiru Omar yayi batare da yace mashi """

",komai ba"

"Omar,If it is true,Junaid was kidnapped,as a Senior Soldier with the rank of Marshal,you will be "" brave enough to rescue him,bawai na ganka kwance a gadon asibiti ba kana zubar da hawaye,""tausasa muryarshi yayi""don Allah Omar ka faWa mun gaskiyar abunda ya faru,kada kasa zuciyata ta buga,Ina"

",junaid Wina yake?meya faru dashi?yanayin yadda yayi maganar ne yasa jikinsu kara yin sanyi lakwas"

"Da™yar Major ya daure ya cije,ya yi karfin halin bude baki yace""Sir,Junaid ya riga mu gidan"

"gaskiya!junaid ya koma ga mahalicci. ""bai ™arasa maganar ba sakamakon Zaburar da yaga Sgr yayi"

"gadan gadan ya tunkareshi,yana faWin"",repeat what u just said Major!""yana magana yana naWe hannun rigarshi alamar zaiyi dambe,da sauri Omar ya ambaci sunanshi Rafayet,wanda hakan ya dakatar dashi"

",tare da juyawa yana kallon Omar"

"Cikin shesshekar kuka Marshal yace""Junaid has gone forever,wanda yafi mu sonshi ya kar6i abunshi,jiya da daddare around 8,Suna kan hanyar dawowarsu acikin mota shi da jahad,ta fita ta siya masu ice cream tabar junaid acikin Motar,kafin ta dawo,babbar mota tabi ta kan motarshi,Rafayet bamu samu komai daga sassan jikin junaid ba,Ya ™one ™urmus acikin motar........""kasa ™arasa maganar"

",yayi,ya fashe da wani irin matsanancin kuka mai cin rai tare da buga hannuwanshi saman gadon Tashin hankali!!!Kasa motsawa Sgr yayi daga tsayen da yake,kamar an dasa mashi aya,Tsit ka ke"

",ji,kowa yasha jinin jikinshi Sgr kawai suke kallo"

"Almost 15 mins,Kafin ya motsa pink lips Winsa a hankali ya furta""Omar!Do you wanna say that Junaid is dead?"

"Jinjina mashi kai marshal yayi alamar eh,abun mamaki sai suka ga yana murmushi gami da girgiza kanshi yace""I can't believe that junaid is gone,this is a fabricated lie, Omar you're just kidding me and I "". don't want it"

",Tsananin tausayinshi ne ya kama Omar,dama yasan cewa zaiyi wuya ya yarda cewa Junaid ya mutu Sir,we are really sorry 'Dr Emran ne ya ambaci hakan,a sukwane Sgr ya juya tare da kallonshi """

"?""aruWe yace""Sorry for what"

"Shiru yayi baice komai ba,Waya bayan Waya yake kallonsu,a wani irin yanayi mara misaltuwa,fuskarshi duk ta hargitse,jikinshi yayi laushi,guiwarshi ta sage,™afafuwanshi sun gaza"

",Waukarshi,ga6o6in jikinshi duk sun saki,Zuciyarshi ta raunata sosai"

"Wani farin ruwa ne ya kwanta luf acikin fararen idanuwanshi,jinjina kanshi kawai yake yi batare da ya furta komai ba,temperature Win jikinshi yayi zafi sosai,yadda ko mutun ya matso kusa dashi,sai yaji hucin jikin nashi,wata irin zufa ce ta soma tsastsofa mashi,a jikinshi lokaci guda ya ji™e sharkaf,gaba"

",Waya sun zuba mashi ido suna kallonshi,gwanin ban tausayi"

",Wai Junaid ne ya mutu?tatsuniya ce ko mafarki""?muryarshi na kerma yayi maganar"""

"Enough is enough! What do you want me to say to our father? How can I inform him about Junaid's """

"?death?saboda shi ko bacci baiyi ba jiya,Nima haka,meyasa mutuwa zata yi mun yankan ™auna ne"

"Sulalewa yayi saman guiwowinshi wani irin biji biji ya fara gani a idanuwanshi,a hankali ya shiga furta""Innallilahi wa'inna ilaihirraji'un,Ya Allah kasa mafarki nake yi ba gaske ba,meyasa ni bata Wauke ni ba ta ™yale Junaid?Why!why!'da sauri Dr Emran tare dasu Major suka kewayeshi suna tottofa mashi addu'o'e asaman kanshi,wani irin jijjiga jikinshi ya soma yi,hakan ba ™aramin Waga masu hankali yayi"

"ba,a RuWe marshal ya saukko daga saman gadon ya nufosu jiki ba ™wari ya zube agaban Sgr wanda tuni"

"ya yanke jiki ya faWi,kuka sosai Omar yake yi kamar ya haWiyi zuciya,rungume Sgr yayi sosai"

", ajikinshi,Ya tsorata da jin irin zafin da jikin Sgr ya Wauka,tamkar hucin wuta"

"His body temperature was very high,I think he got a heatstroke,yana bu™atar Emergency "" treatment,""Dr Emran ne yayi maganar,batare da 6ata lokaci ba a gaggauce suka Waukeshi izuwa saman medical bed Win da Omar ya sauka suka kwantar dashi,doctors ne suka taru akanshi,ga jinin shi ya hau"

",sosai"

"Daga waje suka koma,Saman waiting seats suka zauna suna jiran tsammani,Wage kanshi yayi jikin"

"seat din yasa Hanky ya rufe fuskarshi,Allah ka Wai yasan irin raWaWin da yake ji acikin Zuciyarshi,bakowa yafi ji ma tausayi ba,Fa ce Abbansu,don muddin yaji irin Mummunar mutuwar"

"da Junaid yayi tofa Zuciyarshi zata buga ne,A rasa duka biyun,Sojojin dake a kewaye dasu,sai tausarshi sukeyi ganin yadda kamanninshi suka sauya saboda damuwa,"

"Ha™uri zamuyi yalla6ai,nasan abun da ciwo,raWaWinshi yafi ™unar wuta,Amma ya zamuyi?mutuwa ce"" tana akan kowa,Junaid addu'armu yake bukata a yanzu,Allah ya ji™anshi,ya gafarta mashi zunubbanshi,Yasa can yafi mashi nan,Su kuma waWanda suka shirya mutuwarshi,Allah ya tonu asirinsu,don bazamu ™yalesu ba,sai sun WanWani kuWarsu,""sosai Major ya shiga tausarshi yana ™ara"

",™arfafa mashi guiwa"

"a hankali Omar ya zame hanky Win dake akan fuskarshi,ta kumbura sosai la66ansa sunyi suntum,idanuwanshi sunyi jawur dasu luhu luhu,da™yar ya iya buWe baki yace""Nagode sosai Major,naji daWi sosai,kalamanka sun dan sanyaya mun zuciyata,Amma inaso ka sani rashin Junaid atare damu babban gi6i ne,wanda babu wanda zai iya cike sa,he's our weakness!ma™iyanmu sunci galaba akanmu!Sun kashe mana duk wani ™warin guiwa da muke dashi!laifin me junaid ya aikata da ya cancanci wannan Wanyen hukuncin?Yaron da baison komai ba,Soyayyar ´an uwansa kawai ya sani,burinshi koda yaushe ya sanya kowa farin ciki,amma yau an samu wasu marasa imani,Marasa tausayi,sun yi silar mutuwarshi!wlh Waya daga cikinsu bazai shaba,Sai sunyi danasanin haihuwarsu da"

",uwarsu tayi acikin duniyar nan,""yana magana hawaye na wanke mashi fuskarshi"

"Major na ™o™arin buWe baki yayi magana,Suka jiyo hayaniya daga can cikin asibitin,Sautin kuka suka jiyo mai sautin gaske,Gaban Omar ne ya faWi rasss jin Muryar jahad wadda tun a jiyan su major suka sa aka maido ta nan,A hanzarce suka mi™e tsaye suna kallon wurin da sautin ke fitowa,da gudun gaske take tunkarosu nurses sun biyota da gudu,sae ihu takeyi tana faW in""wuta!wuta!Junaid yana acikin wuta,ataimaka a fito mun da W an uwana,kada ta ™ ona shi,""wannan shine sambatun da takeyi,tashin hankali!"

"Duk da jikinshi ba ™wari haka ya nufeta,tare da ru™ota jikinshi,idanuwanta sun juye kwata kwata bata iya gane wanene agabanta,ita dai kawai sunan junaid take ambato acikin bakinta,hankalin Omar ba ™aramin tashi yayi ba,tsoranshi kar ace ta samu ta6in hankali,don da alama abunda ke shirin faruwa"

",kenan"

"""Jahad!ki natsu ki kalleni,Ya Omar ne fa"""

"Kuka takeyi sosai,jijiyoyin wuyanta duk sun firfito waje,don bala'e Allurar kashe jiki akayi mata,Amma babu abunda allurar tayi mata,tamkar an ™ara mata ™arfin jikinta,baiwar Allah taga tashin"

",hankalin da bata ta6a gani ba,kuma akan Masoyinta da take tsananin so"

"?Jijjigata ya shiga yi yana ambaton sunanta""Jahad!Ina zaki je"

"Firgita tayi agigice ta dinga faWin""Gashi can!yana kuka wuta!wuta!ke ci ajikinshi!Yana kuka,Ya Omar a fiddo shi kada ya mutu ya barni,""da ™arfi take yin maganar tamkar ma™oshinta zai 6allo,™o™arin ™wacewa take yi daga hannunshi don taje wurin abunda idanuwanta ke hango mata,Ko"

",ina ta kalla,sai taga motar junaid tana ci da wuta,shine abunda idanuwanta ke nuna mata"

"Hawaye ne suka kuma wanke mashi fuskarshi,tsananin tausayin jahad ne ya kamashi,gaba Waya babu"

",natsuwa atare da ita,ta haukace ta gigice ta firgice,kamar wadda tayi shekara Waya tana hauka"

"Hannu yasa tare da sa6arta saman kafaWarshi,saboda rashin ™warin jikinshi,har tangal tangal yayi kamar zai faWi da™yar ya samu ya tsayar da kanshi,wuce wa nurses Win sukayi gaba yabi bayansu,yana jin yadda jahad keta bugun bayanshi,ta dun™ule hannayenta sae Wumarshi take yi don ya saketa,Allah"

",sarki innocent girl kamar jahad,yau ta zauce har tana bugun Ya Omar Winsu"

"Er nurses Win suka wuce har zuwa room Win da aka kwantar da ita,Shiga yayi da ita ciki,a lokacin har jikinta ya fara saki,alluran da aka Wurka mata sun fara aiki,a hankali ya kwantar da ita saman gadon,kamar matacciya haka ta koma,ko yatsanta bata iya Wagawa,la66anta sun bushe sosai,sun"

"farfashe sakamakon ciccijesun da tayi,tsayawa yayi daga tsaye yana kallonta,idanuwanta suna a rufe,tunda yake a rayuwarshi bai ta6a fuskantar tashin hankali irin na jiya da kuma yau ba,bai ta6a cin karo da mummunar rana ba,irin ta yau,ta ko'ina babu sau™i,zuciyarshi har wani tafarfasa takeyi saboda"

",™unar da takeyi mashi"

"Shigowa cikin Wakin Major yayi tare da wani baturen Likita,jin sallamarsu yasa Omar juyawa yana"

",kallonsu,da sauri ya tunkari Doctor Win yana tambayarshi dangane da jahad"

",She is having a panic attack as a result of the incident""acewar Dr Antony"""

"Dafe kai Omar yayi da hannu Waya ya Wan runtse idanuwanshi tare da buWesu,Muryarshi a kasalance ""!yace""Yanzu Doctor babu yadda za'ae yarinyar ta dawo cikin hayyacinta"

"Dr Antony yace""It will be very difficult for us to overcome her now,but we will do our best to see her "",regain consciousness"

"""Pls Dr,try as much as u can"""

"Jinjina kai Dr antony yayi,tare da dafa kafaWar Marshal don ya lura baya acikin hayyacinsa "",Calm down ur mind,she will be ok,zamu yi iyakar bakin ™o™arinmu wurin ganin mun shawo kanta"" Daga haka Major ya ru™o hannunshi suka fito daga waje,zama fa bai gansu ba,Zarya ya shiga yi tsakanin room Win da Jahad take ciki dakuma room Win Sgr,sam ya kasa samun natsuwarshi tuni ya"

"mance da shima mara lafiya ne,ana cikin wannan tashin hankalin,Tsautsayi yasa Omar ya kar6i wayarshi daga hannun Major,Yana kunnata kwatsam!sai ga kiran Abbansu ya shigo cikin wayar kamar"

"!,jira yake yi"

"Zubawa screen Win wayar ido yayi,tare da Wagowa ya kalli Major,tun kafin ma yayi magana,major ya"

",riga shi cewa""Abba ne ko""?Waga mashi kai yayi alamar eh"

"Seriously I can't pick his calls,saboda bansan amsar da zan bashi ba,if he asks about junaid,""ba don """

",yaso ba haka ya katse kiran Abbansu,Abunda bai ta6a yi ba arayuwarshi"

"yana ™o™arin kashe wayar gaba Waya sai ga message ya shigo ta sama,hannunshi na kerma ya buWe"

",message Win,fearfully ya soma karantawa"

"Omar kun kyauta ku dukanku,kowa ya™i Waga kiran wayata,dama inaso in sanar dakai cewa,Yau _"

_zamu dawo gida

",Saboda tsabar kiWima,Omar baisan lokacin daya saki wayarshi ba,ta faWi ™asa sosai ta daki tiles Win Innalillahi wa'inna ilaihirraji'Un!Allahumma ajirni fil masibati wa'aklifni khairan Minha""wannan """

",shine abunda yake ambato acikin bakinshi"

"Major menene mafita?Ka taimaka min!abubuwa sunyi mun yawa,Ya zanyi da rayuwata!Babu "" Junaid,Jahad ta zauce!Ga Sgr ma a kwance gadon asibiti,Na shiga uku ni yau!wannan wace irin ba™ar"

?!rana ce

"Wani irin tausayinshi ne ya lullu6e major,janyoshi yayi ajikinshi ya rungumeshi sosai,dama a bu™ace yake da ya samu kafaWar da zai aza kanshi,Ya zubar da hawayenshi sosai,ko ya rage raWaWin dake"

",acikin zuciyarshi"

"?Cikin shesshe™ar kuka yace""Major menene mafita yanzu?Ya zanyi da Abbansu"

"Hannu major yasa yana Wan bubbuga bayanshi yace""Sir,in sha Allah komai zai tafi dai dai,bazamu "",rasa abunyi ba bi'iznillahi"

"Ru™o hannun Omar yayi suka koma saman waiting seat Win suka zauna,kwantar da kanshi ya kumayi asaman kafadar major,sai faman sauke ajiyar zuciya yakeyi,bakomai yake faWo mashi arai ba,fa ce"

",Fuskar Baby Junaid Winsu,mai Wauke da wannan kyakkyawan Murmushin"

*Boss Bature*

*Sehrish*

"Around 1:30 na rana,"

"Zaune take asaman Sofa ta zabga Uban tagumi,tunda Daddynsu ya sanar da ita game da tafiyar Sgr Abuja,take jin kanta kamar ba cikakkiyar mutun ba,Bataso tafiyarshi ba,duk da ta yi mamakin tafiyar tashi,kewarshi duk tabi ta lullu6eta,ga kewar gida yau 3 days kenan suna a kano,Yanzu gidan ya rage daga ita sai Oummansu,tun kafin a fara kiran sallah,Maman sadeeq suka koma gidansu,Abusufyan ne ya Waukesu acikin motarshi,hannu takai tare da Waukar wayarta dake ajiye agefenta,Contact ta shiga tare da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login