Showing 207001 words to 210000 words out of 286330 words

Chapter 70 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

66

ma yatsinci kanshi da jin sha'awarta,zuba mata kwartayen idanunwashi yayi yana bin jikinta"

",da kallo batare data ankara ba,Kayan baccin jikinta shara shara suke,Subhanallah"

"Sautin dariyar da taji ne yasa ta dakata da yin masifar,ta buWe idanuwanta da sukayi jawuur dasu,Zuba"

",mashi ido tayi tana kallonshi ganin yana dariya"

",Kin gama naki""?yayi maganar yana sakar mata wani shu'umin murmushi"""

",Shiru tayi batace mashi komai ba,la66anta duk sun bushe sun ™ame,ga ™ishin ruwa da take ji"

"sai yanzu nake danasanin barinku da nayi araye!naso ace tun lokacin da kuke a hannuna na tattaraku "" gaba Waya na aika ku lahira,Amma Allah bai nufa ba,Duk yadda naso Sihiri na yayi tasiri akanku Amma hakan ya faskara,Na bibiyi rayuwarku tun lokacin da Mlm nura ya mayar daku wurin wata"

""". tsohuwa mai taurin kan tsiya"

"?""Tunkan ya ™arasa maganar Sehrish tace""hakan na nufin cewa,kaine kayi silar mutuwarta"

"shu'umin murmushin nan nashi ya saki tare dasa hannu yana gyara rawanin kanshi yace""™warai kuwa!ni na kashe ta,saboda na nemi ta bani haWin kai Wurin ganin na kawar daku,tayi mun gardama harda tofa mun kakin Majina ajikina,Wannan dalilin ne yasa nayi silar mutuwarta,duk da haka ban rabu daku ba,Bayan an kaiku Cell na tura inspector Esha donta tursasa maku akan ku amince Zaku amsa laifin ku kuka kashe ta,har kun amince sai kuma Ciwon Hosana ya tashi,Wanda hakan yasa ³an sanda suka kaiku Asibiti,Daga nan ne Allah ya haWaku da Marshal Omar,har ya taimaki rayuwarku,Naji haushi sosai kamar na binne kaina lokacin,amma ba yadda na iya,Haka naci gaba da bibiyar rayuwarku,har lokacin da Omar yakai ku Kaduna gidan Yayanshi General Ishaq,Nan ma na biku don na kawar daku,babu wanda yasan duk wannan shirin nawa da nayi,Ni na tura matata wurin hafsat Wiyar Laila,ta bata zunzurutun kuWi har miliyan shidda donta Zubar mata daku,daga nan na halaka ku,hafsa ta kar6i kuWin amma bata aiwatar da abunda ta sanyata ba,a ™arshe ta bu™aci ta dawo mata da kuWinta in "". ba haka ba zata yi ™ararsu"

"Duk cikin abunda ya sayyadi yake faWa mata bakomai yafi Waga mata hankali ba,fa ce Mutuwar"

"tsohuwa,Ashe dama shi ya kashe ta duk don saboda su?Sosai ta fashe da kuka tana kallonshi hawaye wasu na bin wasu sam ta kasa furta komai,"

",Ko ajikinshi saima dariya da yake ta faman 6a66akawa kamar wani zautacce"

"Meyasa?meyasa duk kayi wannan""A fadace tayi maganar,jijiyoyin wuyanta duk sun fito ruWu ruWu """

",dasu"

"Tsagaitawa yayi da yin dariyar yace""Waukar fansa nake yi,ko ince mukeyi!Laifi akayi mana wanda bazamu ta6a yafewa ba,gaba Waya danginku a tafin hannunmu suke,duk wani motsi naku akan idonmu kuke yin shi,Nasan zaki yi mamaki,kuma zaki yi kokwanton ko ™arya nake yi.....""Hankali atashe"

",sehrish take kallonshi,Ba ™aramin Caza mata ™wa™walwarta yayi ba"

"Nazo nan ne,Don in kashe mahaifiyarku bawai don in biya bukatata da ita ba,Sai dai kuma ganinki "" da nayi yasa na canza ra'ayina akan hakan,Surar jikinki ta yi matukar tafiya dani,Yanzu haka da nake magana dake,tsuma kawai nakeyi,kin matukar tayar mun da sha'awata,tunda nake ma ni ban ta6a jin sha'awar mace ba,Sai da nayi tozali da kyakkyawar surar ™irjinki,Nayi mamakin yadda kika Cika ta ko'ina,ba kamar yadda na sanki ba,Kai gaskiya Abusufyan ya iya raino,Naira ta zauna maki shiyasa "",kika canza"

"A ruWe Sehrish take furta""Allahumma ajirni fil masibati wa'aklifni khairan minha,tsananin tsoro ne ya kamata,ganin ya sanya hannu yana ™okarin tattare jallabiyar dake ajikinshi,Tashin hankali! girgiza kai ta shiga yi tana fadin""karka kuskura kace zaka kusanto ni,Ni matar aure ce,""a ruWe tayi .."

..'maganar tana ™o™arin saukkowa daga saman gadon

""",Oh ashe ke matar aure ce,wannan ae ba wani abu bane dan naci amfanin gonar wani"""

"Durowa tayi daga saman gadon tare da nufar ™opar fita daga Wakin,Aikuwa a zafafe Ya sayyadi ya biyo bayanta,kafin tayi wani yunkuri ya dam™i rigar baccin dake ajikinta,nan take rigar ta zame har izuwa mid back Winta,Fashewa ta kuma yi da matsanancin kuka tana ambaton Sunan Daddynsu,™o™arin kwale mata rigar yakeyi gaba dayanta amma ta hana hakan,Ba zato ba tsammani taji yana goga mata abun gabanshi ta bayanta,Wa'iyazu billah,Daddagewa tayi da iya karfinta na ™arshe,Ta kai mashi naushi a tsakiyar cikinshi,Amma wani abun mamaki ko gezau baiyi ba,Kamar ta naushi ™arfe,kiciniyar ™wace"

",kanta ta shiga yi daga hannunshi,Ji take kamar ta haWiyi zuciya ta mutu saboda takaici"

",Saukar harshenshi taji asaman fatar bayanta,kamar wani maye haka ya dinga lashe shi"

"Wayyo Allah na Oumma!na shiga ukku nabani na lalace!""cikin fitar hayyaci Sehrish ta samu "" hannunshi daya zagayo dashi ta gabanta,Ta daddage ta gartsa mashi cizo har saida ta fasa fatar"

"hannunshi,raWaWin da yaji ne yasa shi yin saurin sakinta,A hanzarce ta sanya hannunta tana ™o™arin buWe ™opar Wakin,Sayyadi ya taWiyo ™afarta gaba daya ta kife ™asa,kanta ya bugu sosai,fashewa tayi da matsanancin kuka tana bugun floor Win da hannunta,Ta rasa ina zata tsoma ranta,jin motsinshi yasata"

",yin saurin mi™ewa zaune tana ja da baya"

",Cikin Shesshekar kuka take Ambaton sunan Daddynsu da sunan Oummansu don su kawo mata Wauki Hannayenshi ya sanya tare da tattaro jallabiyar jikinshi ya Wage ta sama har izuwa saman cikinshi ya naWe ta,tsikar jikinta ce ta fara tashi,ganin uban cunkoson gashin jikinshi mara kyan gani,hannu yasa ya"

",kwale gajeran wandon nashi,Rasss taji mummunar faWuwar gaba"

",Dariya ya dinga yi yana nuna mata abun nasa yayin da yake tunkararta tana ™o™arin ja da baya"

"Koke koken da sehrish keyi ne ya fara kai mata ziyara cikin kanta,lokaci guda Kwakwalwarta ta fara tariyo mata kukan ´a'´anta yayin da suke ambaton Sunanta,Oumma Oumma aduk lokacin da suka shiga wani hali,Allah ne ya farfaWo da ita,Hannu tasa tare da dafe kanta wani irin raWaWi ta dinga ji yanayi mata,tunkafin ta buWe idanuwanta ta soma ambaton Sunayensu Sehrish Hosana Jahad,wani ihu da sehrish ta kurma ne yasa ta yin firgit ta mike zaune daga saman gadon,Zazzare idanuwanta tayi akan sayyadi daya du™ufa akan Sehrish,Ya sanya duka hannayenshi ya tallabo kanta yana ™okarin Kafa"

"!bakinta agabanshi,Hasbunallah"

"Kukan kura abu tayi a fujajen ta diro daga saman gadon,a harzu™e ta rarumi Side drawer Win gadon,gaba daya ta kinkimota ta Waga sama da gudun gaske,Bata sauketa a ko'ina ba sai akan sayyadi gaba Waya Ta rotsa mashi ita asaman kanshi,wani irin jiri ne ya Webe shi ya soma tangal tangal zai"

",faWi,Rawanin kanshi tuni ya yi tsalle ya fadi kasa"

"Tsabar raWaWin da yaji ne yasa shi sakin Wuyan sehrish,Jallabiyarshi ta sauko ™asa daga naWewar dayayi mata,Rawanin kanshi kuwa tuni ya wargaje a™asa,wani irin jiri ya soma gani kafin ya dawo hayyacinshi,Ganin Abu yasa shi Waure fuskarshi tamau,idanuwannan sunyi jawur dasu babu Wigon Imani akansu,Kallon kallo suka shiga yi,jinjina kanshi ya yi yana huci kamar wani mayunwacin zaki,gadan gadan ya tunkareta,gashin kanta ya dam™o tare da yin wurgi da ita,gaba Waya ta kife ™asa,juyawa yayi ya koma kan Sehrish wadda ke yashe ™asa a sume,naWe jallabiyar jikinshi ya soma"

",yi,zukunnawa yayi agabanta yana ™o™arin tallabo kanta"

"Abu dake kwance a ™ asa,ta W a WW ago da kanta,yayin da hawaye ke ta sharorowa akan fuskarta,karaf idanuwanta suka sauka akan Sirinjin Allurar da Likita yayi mata Wazu da safe,Wani tunani ne yazo mata,matsawa tayi tare da mi™a hannunta,ta Dam™i sirinjin allurar,yunkurawa tayi ta mi™e,cikin sanWa ta soma tafiya tana tunkararshi,motsin da ya ji abayanshi ne yasa yayi firgit,Juyowar nan da zaiyi don yaga me take ™okarin yi mashi,Ba zato ba tsammani,Abu ta daddage ta burma mashi Allurar acikin ™ wayar idonshi,Zuruf ta nutse acikin ™ wayar idonshi,Wata irin ™ururuwa Sayyadi yayi,Gaba Waya yabi ya firgice ya gigice ya zauce,Wani irin raWaWin Azaba mara misaltuwa Yaji mai haWe da zogi,Caccaka mashi allurar ta dinga yi,gaba daya ta tsiyaye mashi idanuwanshi duka biyun,sulalewa yayi kasa yana burgima,Wata irin ™ururuwa da ya soma yi gaba daya kwaratsin shi ya karaWe ko'ina na cikin gidan,Abu ta shammace shi,ta na™ asa mashi idanuwanshi wanda ya kasance rauninsu ne,a ™ungiyarsu ta matsafa da zarar member"

"ya rasa idonshi,duk wani sihiri na jikinshi zai rabu dashi ne,Ya dawo normal mutun kamar kowa,"

Tsananin tsorone ya kama abu ganin yadda jikin ya sayyadi ke fitar da wani irin ba™in hayaki

"batare da wuta naci ajikinshi ba,kamar tsumma haka ya nannaWe wuri guda,hannu tasa tare da toshe kunnuwanta,Saboda sautin kururuwar da yake yi tamkar Ana buga ganga acikin kunnuwan"

"nata haka take ji,sosai ta runtse idanuwanta,"

"Lokacin da ta buWe su,Sai da ta tsorata,ya 6ace 6aat babu shi acikin Wakin sai dai Tsummar jallabiyarshi tare da rawaninshi,da kuma sharba sharban Silifas Winshi,"

*Boss Bature*

"A hankali yake saukowa down stairs,jikinshi na sanye da Jeans tare da t.shirt fara,gaba Waya ya canza,komai nashi ya sauya,tamkar ba Sgr ba,kwata kwata babu annuri akan fuskarshi,ya ™ara"

"haske sosai,ya kuma yi rama,"

"Jin takun tafiyarshi yasa suka Wago suna kallonshi,Tsayawa yayi yana ™are masu kallo one by One,Fuskarshi Wauke da matsananciyar damuwa,kullum ne sai sun zauna Zaman jiran dawowar junaid,babu yadda baiyi dasu ba akan su daina hana idonsu bacci Amma sun ™iya,koda zasu yi"

"baccin to sai dai ya Waukesu anan falon,Yayin da suke zaune zaman jiran dawowar junaid,"

"˜arasa saukowa yayi daga Saman stairs Win Ya nufi wurinsu,tunkan ya isa yace'Bana hanaku zama anan ba""?"

"Shiru sukayi saboda basu da amsar da zasu bashi,"

"Fitowa azmee tayi daga kitchen ta tunkaro wurin da suke,™arasowa tayi tana faWin""Yawwa Rafayet,Dan Allah kayi Masu magana,tun Wazu nake fama dasu akan suci abinci amma sun ™ iya,narasa yadda zanyi dasu,"

"Šaure fuska jahan yayi tare da cewa'Dan Allah abarmu muji da abunda ya Dame mu,Idan muna jin "",yunwa zamu taso ne muci"

"Yana kai ™arshen maganar Fawan yace""Ni wlh komai ya fita raina,Nasaba cin abinci tare da baby junaid Winmu,yanzu kuma babu shi,Taya ma zan iya Cin abinci?bayan bansan halin da junaid yake ciki"

",ba,Shin yaci abinci ko bai ci ba,""ya ™arasa maganar tamkar zai fashe da kuka"

"Allah yasa basu cutar mana dashi ba,Junaid ya saba rayuwarshi acikin ´an uwanshi,hakanan wasu """

",mugaye marasa imani sun Wauke mana shi,""Acewar Irfan"

"Guntun tsoki jabeer yaja kafin yace""Ni babban takaici na,Duk yawanmu nan,arasa wa za'ayi garkuwa dashi sai junaid,Saboda bakin Hali irin na mutanan nan,wlh duk ranar da sukayi kuskuren da Asirinsu "",ya tonu sai sun WanWani kuWarsu"

"Kasa kunne Sgr yayi yana sauraronsu,tsananin tausayinsu ne ya kamashi,Ita kanta azmee jikinta ba ™aramin sanyi yayi ba jin maganganun da sukeyi,Banga laifinsu ba,dole ne suyi kukan rashin junaid,yaron ne akwai shiga rai,Ya damu da kowa,kowa nashi ne,"

"Wlh bazamu iya jure rashin junaid ba,Ya rafayet dan Allah idan sun ™ara kira,A sanar dasu cewa,Su "" dawo mana da junaid,Ni su Wauke ni,In yaso ma su ru™e ni na har abada,""Ayaan ne yayi maganar,yayin"

",da yake share hawayenshi"

"Yaya rafayet,dan Allah nima idan sun kira ace masu ga wani ™arin ma,""khaleed ne yayi maganar """

",idonshi arufe Kamar maijin bacci"

"Wlh tun ranar da aka Wauke mana junaid,ban ™ara yin wanka ba,na ™untata rayuwata ne saboda Nima """

"in WanWani irin raWaWin da junaid ke ji a hannun waWancan Azzaluman mutanan""yana kai ™arshen"

",maganar ya sanya tafin hannunshi tare da rufe fuskarshi yana kuka,abun ya ta6a masu zuciyarsu sosai"

"Juyawa azmee tayi da sauri ta koma kitchen saboda kukan daya ciyota,"

"Cike da takaici Jahan yace""wai sun Wauke junaid saboda kuWi.........."

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Am sorry,"

",Is Enough!""tsit su kayi basu ™ara cewa uffan ba"""

"""Kafin nan da 3 minutes inaso inga kowa asaman dining chairs yana cin abinci"""

"Mi™ewa suka yi ba don sun so ba suka nufi dining area,kowa yaja kujera ya zauna,wuri ya samu shima ya zauna,tare da ™walawa Azmee kira,"

"Fitowa tayi daga cikin kitchen Win fuskarta duk alamun hawaye,Serving Winsu ta shiga yi,da™yar suke Cusa abincin abakinsu,"

""",Kunsan Allah!kaf sai kun cinye abincin nan,its better ku saki jikinku"""

"Loma suka soma yi,Suna ci hawaye na zuba,kowa da abunda yake ayyanawa aransa,"

",Babban yaya,kaifa?ba zaka ci ba?"" Fawan ne yayi maganar"""

"Šaga mashi kai kawai yayi batare da yace ™ala ba,"

"Takun takalmi suka jiyo kamar ana tunkarosu,Wagowa sukayi da idanuwansu suna kallon mai shigowar,Mommy ce jikinta sanye da Sleeping dress,™arasowa tayi ta samu wuri gefen Sgr ta zauna,"

",Hada baki su kayi wurin gaisar da ita Mommy barka da dare"

",Yawwa Sons,""ata™aice ta amsa masu tare da kallon Fuskar Sgr dake a gefenta"""

"My son,har Yanzu ba zaka daina sa damuwa aranka ba?ina fa sane da irin yarda kake rayuwa acikin "" gidan nan yanzu,Ba abinci ba bacci taya zaka samu natsuwar yin investigation akan Kidnappers Win da"

",Suka Wauke mun Romeo Wina""idanuwanta cike tab da hawaye ta karasa maganar "",Calmly ya furta""Mommy,don't worry about that,Addu'arki kawai nake bu™ata"

"Kullum haka kake ce mun,why should i not worry?addu'a dama inayi maka,Ni so nake inga kana cin """

",""abinci kuma kana bacci"

"Bai amsa mata ba sai ma fawan da yayi ma magana""Fawan,Call Jahad for me,""mi™ewa fawan yayi"

",jiki ba ™wari ya nufi bedroom Winsu Sehrish"

mayar da hankalinshi yayi kan Mommy

"She needs ur caring,tana cikin wani hali na bu™atar uwa atare da ita,Fawan zai kira maki ita,pls ki "" bata kyakkyawar kulawa,""yana kai ™arshen maganar ya mi™e da sauri yabar dining Win,sam baison"

",anayi mashi magana akan halin da yake ciki"

"Girgiza kai kawai tayi,ita kanta jurewa kawai takeyi,"

"A bakin ™opar Wakinsu Fawan ya tsaya tare da sanya hannu yana kwankwasawa,"

",Wanene,""muryar hosana ce yaji ta amsa mashi"" "",Ya fawan ne,jahad ake kira"""

",bude mashi ™opar Hosana tayi tare da Wan le™o da kanta tana kallonshi"

"?""where is she"""

"Nuna mashi cikin Wakin tayi da hannunta,Jahad ya hango kwance saman Darduma,"

"?""Kamar bacci take yi ko"" Jinjina mashi kai tayi""Eh,"" ""Ta ci abinci"""

""",A'a,bata ci komai ba"" "",Okey taso mun ita""."

Juyawa tayi ta koma cikin Wakin zu™unnawa tayi agaban jahad tare da sanya hannu tana bubbuga bayanta

"Jahad!jahad!""mutsu mutsu ta fara yi kafin ta yunkura ta tashi zaune,ta rame sosai tun daga kan """

",fuskarta zaka lura da hakan,idanuwanta sun ™an™ance saboda kukan da take sha "",Hosana bana ce kada ki tashe ni ba"""

",Yaya fawan ne ke kiranki ae,""ta ™arasa maganar tare da mi™ewa ta koma saman gadonsu"""

",jiki ba ™wari ta mi™e ta nufi ™opar Wakin,Fawan na ganinta ya Wan saki fuskarshi"

",Ya fawan,""ta ambaci sunanshi"" "",Babban yaya ne yace in kira mashi ke"""

"Hannunta ya ru™o ya jata suka nufi dining area,"

"Lokacin da suka ™arasa dining area Win,kiranta Alex tayi""jahad,""Amsa mata tayi""na'am mommy,""da hannu Alex tayi mata nuni da tazo kusa da ita ta zauna,zagayawa tayi 6angaren da Alexandra take,taja"

",kujera ta zauna,tana sauke ajiyar zuciya"

""",Ya jikin naki,""? jahad tace""Alhamdulillah da sau™i"" "",Good haka nake son ji"""

",Da kanta tayi serving Win jahad,ta shiga bata abincin abaki,dole Jahad ta saki ciki taci Abinci sosai"

*Boss Bature*

"Ajiyar zuciya ta soma saukewa tare da Ambaton""ALHAMDULILLAH""mayar da idanuwanta tayi kan Sehrish dake sume a ™asa,da Sauri ta ™arasa wurinta zama tayi daga gefenta sannan ta sanya hannunta tare da janyo Sehrish ta Waurata asaman cinyoyinta,lumshe idanuwanta tayi tare da buWe su akan fuskar Sehrish,Slowly ta Waura tafin hannunta asaman fuskar Sehrish tana shafata,kafin ta yarfar da Sumar kanta gefe guda,tayi hakan ne don taga rubutun dake a bayan wuyanta,Wanda tun suna yara Maman Sadeeq ta bata shawarar tayi masu shaida,Sehrish ta sanya mata SB ma'anarshi Sehrish buzuwa,Hosana ma akwai nata rubutun wuyan HB haka ma jahad,kowaccensu tana da shi abayan wuyanta,"

"Ya Allah na gode maka,daka dawo dani cikin hayyacina,Adai dai lokacin da ´ata ke bu™atar taimako "" na,""tana magana hawaye ne shararowa akan fuskarta,waige waige ta soma yi tana kallon Wakin da suke


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login