Showing 72001 words to 75000 words out of 286330 words

Chapter 25 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

94

nasara akanta ba,Amal ta tako da ™ afafunta ta kawo kanta har cikin garin nan,"""

",Shiru duk sukayi suna sauraronta"

"Ha™™in Amal kaWai ya isa ya jefa rayuwarku cikin masifa,laifin me Amal tayi maku da har kuka "" wula™antar da rayuwarta?yarinya ´ar ™an™anuwa amma kukayi mata taron dangi wurin azabtar da ita,saboda tsabar mugunta irin taku,™iri ™iri kuka hanani ganin Amal,ku ka yi mun ™aryar cewar Amal ta 6ace ba'a ganta ba,mugaye kawai ashe gidan makwabtanmu kuke kaita kuna rufeta,duk in nazo har in bar garin,tana can arufe kamar akuya,ko abinci ma baku bata,wai ku wasu irin mutanene?wace irin"

?. zuciya gare ku

"Kasa ™arasa maganar Amani tayi saboda kukan daya ciyota,nan take ta fashe da wani irin matsanancin kuka,ba ita kaWae bama hatta hafsat sai da ta zubar mata da kwalla,ba™in ciki kamar ta binne"

",kanta,abun kunyar da mommynta ta aikata ba ™aramin illa yayi ma zuciyarta ba"

"Hayaam kuwa sae faman mazurai takeyi ita da aunty babba sunyi wu™i wu™i,basu da abun cewa,dama"

",ance rana dubu ta 6arawo,rana Waya ta me kaya"

"Wlh kaWan kuka fara gani!ha™™in Amal da kuma ha™™in waWannan bayin Allahn da kuka cutar bazai "" ta6a barinku ku zauna lafiya ba,in har ba zaku canza waWannan munanan Wabi'un naku ba,mugunta da kwaWayin abun duniya,dogon buri,rayuwar ™arya,duk ku kadae gashi har yau Allah bai ta6a baku"

"?""nasara ba,mutumin da bai ta6a sa Allah alamurransa ba taya zaiga dai dai"

"Tsoki Aunty babba ta buga tare da nuna mata hanyar fita daga Wakin tace""zo ki fuce ki bamu wuri tun kafin ranki ya 6aci a wurin nan!shashasha kawai kina tunanin cewa kalamanki zasu iya tankwarani "",ne?duk duniya ba ayi mutumin da zai zauna yanayi mun nasiha ba,wlh ba ayi shi ba"

""",Girgiza kai amani tayi tare da juyawa a fusace tabar Wakin tana faWin""Jiki magayi"

"Komawa Aunty babba tayi yaraf ta zauna gefen gadon tana faman cizon yatsa,mi™ewa hafsat tayi tare da fucewa daga Wakin,"

"?""Fitar ta keda wuya,Hayaam ta dawo gefen aunty babba ta zauna tana faWin""Yanzu menene mafita "",fuskarta a hargitse tace""mafita ta wuce mu gudu salin alin batare da sanin kowa ba.."

"?""Saboda me zamu gudu?hakan na nufin cewa sun ci nasara akanmu kenan"""

"Hayaam ba zaki gane ba,ina tsoran in sake yin arba da hosana ne,bata da hankali,zata ci gaba da tona "" ""mun asirine a bainar jama'a"

"Amma Aunty laila,taya akai yaran suka zauna a wurinki har hakan ya faru?meyasa baki kashesu ba """

"?""tun lokacin"

"Guntun tsoki taja tare da kawar da kanta gefe cike da takaici tace""sai yanzu nake danasanin barinsu araye,meyasa ban kashesu ba tun lokacin da suke a wurina ba?wancan shashashan mutumin dana bama aikin zubar mun dasu a daji bansan ya akai yayi sakacin da har suka ku6uta daga hannunshi ba,kuma tun ranar dana bashi su nake ta jaraba kiran wayarshi akashe kullum har na gaji na daina kira,duk shi ya kwafsamin wlh,yanzu yawo acikin gidan nan ma ya haramta agareni,Allah yaso Hafsat ta siya niqabi a kasuwa,zan kar6e shine in sanya a fuskata saboda gudun kar waccen mai ta6in hankalin cikin sun ta ' ganni"

"Shiru suka Wanyi na wani lokaci,zurfin tunani ta shiga yi kwatsam ta tuna da maganar nan da hajjaju"

",ta ta6a sanar da ita kwanakin baya can da suka wuce lokacin su hosana na a gidan"

"Idan kin toshe waWannan hanyoyin,ita kuma waccen Wayar hanyar da ta riga isa inda baki so fa ya "" 'zakiyi da ita"

"Jinjina kai Aunty babba tayi tare da faWin""Allah ya isa tsakanina da hajjaju,sarai tasan komai game da rayuwar yaran nan amma ta™i sanar dani,babu yadda banyi da ita ba,amma ta™iya saboda tsabar ba™in hali irin nata,da tun farko ta sanar dani cewa ´an ukune yaran akwai Waya dake aiki a gidan da tuni"

",nasan abunyi"

"wannan masifar har ina""?"

"Amma kina ganin Ammi zata barsu ne acikin gidan nan?Jiya munyi plan Win cewa zaki kirata a waya "" ki sanar da ita cewa yaran shaggu ne,kin sanar da ita hakan,"" ta ™arasa maganar tana kallon fuskar aunty babba wadda ke a hargitse,jin maganar hayaam yasa ta Wan jinkirta,kamar me nazarin wani abu can ta Wan washe baki tare da cewa""Hakane!Wannan ita kaWae ce hanyar da ta rage mun,jiya na kira ammi a waya kuma na sanar da ita cewar Abusufyan ne ya ta6a yi ma wata fyaWe harta samu ciki ta haifesu,ina da tabbacin cewar AMMI bazata barsu su zauna ba,dole ta koresu ´an jakar uban,wlh na tsani yaran can,na tsani mahaifinsu duk shine silar komai,ya tashi yayi aure batare da sanin kowa ba,gayanan ya jefa mu acikin masifa,ni duk bama wannan ba,taya akai AMAL ta gudo daga gida tazo Abuja wurin waccen ba™ar munafukar?ta ya akai Mammy da Abrah su kayi gangancin da har AMAL ta"

?gudu daga gida ta dawo wurin Amani

"Hayaam tace""Nima abunda nake tunani kenan,don ko aranar da zan bar gidan Amal na ™un™ume aWakinmu,zazza6i ya rufeta,Ni babban ba™in cikina ma,muna nan sake da baki,Amal na iya zuwa"

"ta aure wani daga cikin matasan gidan,kinga ae shikenan mukuma tamu ta ™are,ma™iyanmu za suyi ta cin nasara akan mu,'"

"Insha Allah hakan ma bazata faru ba,in har Waya daga cikinku ke da abra bai auri Waya daga cikin "" matasan gidan ba,to sai dai ayi Ragas,Uban kowa ya rasa,itama Amal Win tarasa,ita kuma waccen ´ar iskar sai nayi silar mutuwan aurenta,tunda har ta iya Waga hannu ta kikkifamun mari,wlh saita gane kuranta,kuma wlh billahil azeemu,muddin Ishaq ya sake ni,itama sai Abbas ya sake ta,inyaso sai muyi"

"!zawarcin atare,""ta ™arasa maganar tana faman sakin huci,tayi danasanin zuwanta gidannan"

*Boss Bature*

d'

"turo ™ofar Wakin da ammi ta sauka akayi,Azmee ce ta shigo hannunta Wauke da kakkauran tea W in data haWa mata,a zaune ta same ta saman darduma jikinta sanye da hijabi,yayin da hannunta ke ru™e da cazbaha,da alama sallah ta kammala yi,"

""",Cike da girmamawa azmee ta ™arasa tare da zu™unnawa ta gaishe ta,""Ina yini Ammi,ya gajiyar tafiya"

"?""da buWar bakinta sae cewa tayi""Ina Abusufyan yake"

"Azmee tace""sun fita sallar magrib,amma nasan yanzu suna kan hanyar dawowa gida,nan bada jimawa ba nasan zasu shigo ciki,"""

"Jinjina kai tayi tare da kai hannu ta Wauki cup Win da azmee ta mi™a mata,abaki takai cup din ta kur6e "",sa kusan sau uku sannan tace""Idan sun dawo,kice su jira ni a palour gaba Wayansu,inason ganinsu Tuni Azmee tasha jinin jikinta,aranta tace""tashin hankali,'a fili kuma tayi saurin cewa""Za'a sanar masu,""sannan ta mike ta kama hanyar fita daga Wakin,har azmee ta ru™e handle din ™opar zata fita,muryar Ammi ta katse mata hanzarinta da cewa""Next time idan zaki haWamun tea,bana son sugar ',yayi yawa,sannan madarar tafi bornvitan yawa,da fatan za'a kiyaye"

"?""insha Allah za'a kiyaye,ko akwai wani abu da kike bu™ata"""

""",Idan ina bu™ata zan sanar dake ne,basai kin tambaye ni ba,zaki iya tafiya"""

"jinjina kai azmee tayi kafin ta buWe kopar Wakin ta fuce,babban falo ta nufa tana tafiya tana jinjina wa izza irin ta Ammi,saboda tsabar masifa,ko bornvita azmee bata zuba a tea din ba,madara kawai ta sanya mata amma saboda hali irin na ammi,da ba'a iya yi mata gwaninta,ta buga warning akan madara tafi bornvita yawa,ko ta ina taga bornvitan""?akan tea ma tayi ™orafin anyi ba dai dai ba,inaga In taji abunda Abusufyan ya aikata batare da saninta ba,tabbas akwai matsala,rayuwarsu sehrish tana cikin garari,don"

",wannan guyababbiyar matar bazata barsu su zauna lafiya ba,acikin gidan nan"

"Jin sautin muryoyinsu,yasa Azmee dawowa daga zurfin tunanin da ta shiga,dawowarsu kenan daga masallaci kowa bakin shi Wauke da sallama suka shigo cikin Main palour din,Abba ne tare da Abusufyan sae junaid atare,bayansu kuma su Abbas ne da ishaq,Mg Osman da kuma Captain Adam,sai kanal yousouf da kuma Marshal wanda ke tare da Dr harris,a bayansu kuma akwai Fawan,twins,jabeer,irfan,khaleed dukansu dai suka shigo ciki,"

"™arasawa Azmee tayi wurinsu tanayi masu sannu da dawowa,daga bisani ta isar masu da sa™on ammi,nan fa kowa ya shiga fargabar dalilin tarasu da Ammi tace ayi,musamman Abusufyan yafi kowa shiga damuwa,tsayawa su kayi a tsaye kowa yana ta zullumin fitowarta,Abba dae sai ™arfafa ma abusufyan gwiwa yake,akan ya jure,kada tsoro ya hanashi yi ma Ammi bayanin komai yadda zata"

",fahimta"

"Jin takun takalminta kwas kwas!yasa su yin saurin kai idanunsu akanta,fuskarta na manne da"

"farin glass,kwata kwata babu annuri a fuskarta,yayin da hannunta ke ru™e da sandar nan ta alfarma, ˜arasowa tayi tare da samun wuri ta zauna saman 3 seater,sannan ta aza ™afarta Waya bisa W aya,tare da kallonsu tace""Ku zauna,"""

"A ™asa su fawan suka zauna,yayin da Abbansu junaid,da abusufyan suka zauna asaman Wayar 3 seater Win,ishaq da abbas suka zauna asaman 2 seater,Dr harris da Omar suka zauna a Wayar 2 seater,dama 2 set ne na sofa a babban falon,manyan ne suka zauna saman kujerun,yayin da ™ananan daga kan Kanal"

",yousouf suka zauna a™asa"

"Tsit falon yayi na wani lokaci,kai kace mutuwa ce ta gifta,ko motsin mutun bakaji a wurin,kowa ya kame kanshi,"

"Waya bayan Waya Ammi ta dinga binsu da kallo,kowa sae faman no™e kai yake,shi dai abusufyan ya"

",gaza sakewa,don ko idonshi bai Wago ya kalle taba"

"Waga sandar hannunta tayi tare da nuna Ayan tace""wannan dogon gashin fa?sai kace wani Wan daudu"

?meyasa baka aske shi ba

"cikin sauri Ayan yace""™uraje ne ke fitomun akaina duk in nayi yun™urin aske gashin"""

"Ta6e la66anta tayi,kafin ta janye idonta daga kan Ayaan ta mayar dasu kan fawan,sunnar da kai ™asa"

",yayi yana ´an kame kame"

"³a'´an fatima kenan,ba zaku ta6a canzawa ba,yadda kasan sun haWa jinsi da ibliss,ji bi Wan iskan """

"?""askin dake akanshi,hada kala ma ka canza mashi kaiga ™e™asasshe ko"

"Fawan akeyi ma faWan Amma Abbansu ne ke jin maganar har cikin zuciyarshi,bakomai ya Wan 6ata mashi rai ba,sai kalmar data faWi na cewar kamar sun haWa jinsi da iblis,abun ya tsaya mashi"

",arai,jurewa kawai yakeyi"

"Waya bayan Waya haka ta dinga sharrance su,har sai da tazo kan junaid wanda keta faman sakin"

",murmushi kamar wani zautacce"

"Iko sai Allah!kai zonan,""da sandar hannunta tayi mashi nuni da yazo,mi™ewa junaid yayi ya koma "" ™asan kujerar da take ya zauna,hannu tasa tare da jan kunnanshi tace""Bakasan nazo bane?kowa na zuwa ya gaishe ni,amma banda kai,Abbanku ya sangarta ka ko?shiyasa ka fara jin kanka wani shege,""dafe hannunta yayi yana dariya yace""Ammi dan Allah ki sakarmin kunne na,Da zafi fa,Abba"

"?"",kana gani ko"

""",Me Abban naku zai iya yimun bakasan cewa ni na tsugunna na haifesa ba"""

",Zumbura mata baki junaid yayi tare da murguWa mata baki"

"Fiye da haka ma zaka iya yimun tunda ubanka ya Waure maka mazauni,dole ka murguWamun baki,ae "" "",bazan bar gidan nan ba,sae nasa an tura ka aikin soja,sannan hankalina zai kwanta"

"Bubbuga ™afa junaid ya shigayi yana yi mata ™un™uni,hakan ba ™aramin dariya yaso ya bata ba,amma "",bata bayyana hakan akan fuskarta ba"

"Shiru ta Wanyi na wani lokacin kafin tace""kai irfan,tashi ka kiramun gwaggonku,tare da Auntynku"

",Azeema inason ganinsu,""cikin sauri irfan ya mi™e tare da barin wurin ya wuce Wakinsu gwaggo"

"Bada jimawa ba,sae gashi ya dawo tare da gwaggo da hajiya azeema abayan shi,duk wannan surutun na gwaggon katsina,yau tsit kake jin bakinta,sae faman wurga ido take,wuri suka samu suka zauna,a"

",saman sofas Win dake cin mutun Waya"

"Bayan kowannansu ya natsu,Ammi ta tsayar da idanunta akan Abusufyan,wanda tunda suka zauna a"

",falon,bai Wago ya kalleta ba"

"gyaran murya ta Wan yi tare da ambaton sunanshi""Abusufyan""a firgice ya Wago yana kallonta,bawan Allah harya fara haWa gumi,ga yatsun hannunshi dake ta kerma,duk wasu alamu na rashin gaskiya sun bayyana a tattare dashi,Abba sai tausarshi yakeyi yana faWin""ka kwantar da hankalinka,ka natsu dan"

"Allah,duk kabi ka firgice,hakan ma zaisa ta™i yadda da hujjojin da zamu bata,""™asa ™asa yake yi mashi"

",maganar don karta ji shi"

""",Wakyar Abusufyan ya iya amsa kiran da tayi mashi""Na'am Mommy"

"Meyasa kabar ™asar nan,batare da ka sanar mun ba?laifin me na aikata maka da har kake gudu na?sai "" ',kace bani na haifeka ba?bansan me ka Waukeni ba"

"muryarshi na rawa yace""Kiyi ha™uri Ammi,Nima bada son raina na tafi na bar ™asar nan ba,nasan ni mai laifine a wurinki,ki yafe mun 'saukowa yayi daga saman sofa Win ya dawo ™asa ya zu™unna yana"

",bata ha™uri"

"idan har dagaske kasan cewar kai mai laifine,meyasa da ka dawo Nigeria bakazo gida ka same ni """

"?""ba,don ka nemi yafiyata ba"

"Shiru yayi yayin da idanunshi ke cike tab da kwalla,gaba Waya ya rasa inda zai tsoma ranshi,babbar"

",damuwarshi shine,yadda zai fara yi mata zancensu sehrish"

"hmmmm ta furta sautin tare da mayar da idanunta kan gwaggon katsina tace""Saboda yardar da nayi .. dake ne yasa na Wam™a maki Amanarshi,don ki ladabtar mun dashi,a tunanina zaki canzamin shi,ashe "",bansan nayi aikin banza ba"

"Waure fuska gwaggon katsina tayi,alamar ranta ya 6aci,"

"Ammi dan Allah komai ya wuce,just forget about the past,haba dan Allah,komai ya wuce mana,taya "" ""..,.,.za'a zauna ana ta faman nanata abunda ya riga ya faru"

"Hankalinsu ba ™aramin tashi yayi ba,jin abunda Jahan ke cewa,yadda kasan wanda yasha giya haka ya shiga sambatu yana faman jan guntun tsoki ™asa kasa,yun™urawa Marshal yayi da nufin ya buge masa baki,Ammi ta dakatar dashi""basshi ya ™arasa,ba laifinsa bane,gado yayi wurin Uwarsa,ae ni bansan "",yaushe ne ´a'´an fatima zasu fara girmamani ba,amatsayina na wadda ta haifi ubansu"

"Rai a6ace jahan ya mi™e zai bar wurin Abbansu ya daka mashi tsawa tare da korosa yace""Koma ka "",zauna,Allah yasa inga ka ™ara cewa uffan a wurin nan"

",Komawa yayi gefen ayaan ya zauna yana faman hura hanci"

"Jinjina kai Ammi tayi tana kallonshi tace""Nan gaba fa,in ban bi asannu ba,bugu yaran nan zasu fara kaimun,To Allah ya kyauta gaba,"""

"""Abba yace'Insha Allah hakan ma bazata ta6a faruwa ba"

",Shidai abusufyan har lokacin yana zu™unne asaman guiwowinsa,cike da zullumin me zai biyo baya Uncle ka tashi ka koma ka zauna,jikinka sai kerma yakeyi,Ammi fa ba abunda zata iyayi "" maka,""Sakin baki abbansu yayi yana kallon junaid dake magana,yana ™o™arin kashe wutar da jahan ke"

",™o™arin kunnawa shi kuma zai hura wata wutar"

"Girgiza kai Ammi tayi tare da wurga ma Abbansu harara tace""Bazan iya zama agidan nan ba,yaranka sunfi ™arfina,""sunnar da kai ™asa abba yayi kafin ya Wago yana kallon junaid da yayi maganar ya Wan"

",jefa mashi harara"

"Suna cikin wannan Zaman sai ga hosana ta shigo cikin falon,tana neman warin Wan kunnanta daya faWi,'tashin hankali,gaba Waya hankalin kowa ya koma kanta,abusufyan kuwa arazane ya Wago yana kallonta,ammi duk bata lura da ita ba har sai da Hosana ta buWe baki tayi magana""Daddy Wan kunnena ya faWi a falon nan ban ganshi ba,'juyawa ammi tayi tare da kai idanunta kan hosana dake tsaye tana magana,a wani slow ta sanya hannu ta zame glass Win dake a fuskarta,tashiga ™are ma hosana kallo,cike da mamaki tace""Ina kuka samu matashiyar yarinya acikin gidan nan""?sunnar da kai ™asa Abusufyan"

",yayi yana faman zare ido zuciyarshi tamkar zata faso kirjinshi ta fito saboda razana"

",Shiru kowa yayi mata aka rasa wanda zai buWe baki ya bata amsa "",Jin sunyi banza da ita yasa ta kira hosana da hannunta""Zo nan"

""",Shiga ciki hosana tayi tare da tsayawa agaban Ammi tace""Gani"

",Wanene mahaifinki a wurin nan""tayi maganar tana nunasu da sandar hannunta"""

"murmushi hosana ta saki tare da Waga yatsan hannunta ta nuna abusufyan sannan tace""Gashi ... "",nan,shine daddynmu,ni dasu Sehrish da Jahad"

"?""a wayance Ammi tace""Oh harku nawa ne a wurinshi.. ""?Hosana tace""³an ukune mu,ko in kira maki su jahad ki gansu"

"Cike da mamaki Ammi tace""kira mun su in gansu,""da gudu hosana ta nufi Wakinsu don ta kira su jahad,"

",Tashin hankali"

"Wani irin gumi ne ya shiga fesowa daga jikin abusufyan,gaba W aya duk yabi ya kama kansa,jikinshi sae faman kerma yakeyi,bashi kaWae ba hatta sauran dake a wurin zaune,kowa saida yasha jinin jikinsa,musamman Kallon da Ammi ta dinga binsu dashi Waya bayan Waya,kallon tuhuma,"

"Lokacin da hosana ta faWa corridor Win Wakunansu,hayaam na tsaye a wurin,tana ganinta tasha gabanta"

"?""tare da cewa""daga ina kike"

"MurguWa mata baki hosana tayi kafin tace""Ni bansan wacece keba,ki bani hanya in wuce,su jahad zan "",kira,wata tsohuwa ce fara tass take son ganinsu"

"Jin haka yasa hayaam ta gane cewa cewa AMMI ce ke son ganinsu,shu'umin murmushin nan nata tasaki,kafin ta matsa ma hosana hanya ta wuce,jinjina kai hayaam tayi tana faWin""hada wani zumuWin Ammi ta kirasu,basu son cewa watan korarsu daga gidan yayi ba,""tana ™arasa maganar ta nufi Wakin da Aunty babba take,tana shiga ta sanar da ita cewar ga Ammi can tasa a kira


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login