Showing 21001 words to 24000 words out of 286330 words

Chapter 8 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

23

hankali zaku saba da ´an uwanku"

"hosana tace""Abba ae ni,nama saba da kowa,baka ga yadda nake ta cika cikina da abinci ba,jahad ce ke ',jin kunya,ni bana jin kunyar kowa"

"Dariya sukayi gaba Wayansu,Sehrish na cikin sakin dariyar nan,Karaf idanunta suka haWu dana Sgr,Wagowar shi kenan yayi arba da ita,gabanta ne taji ya faWi rass saboda fuskarshi a murtuke take ba annuri,nan take dariyar da takeyi ta koma ciki,ganin ta zuba mashi ido,yasa shi jefa mata harara,a hanzarce ta kawar da idanunta daga kallon fuskarshi da take yi,jikinta kuma yayi sanyi,ta shiga"

"tambayar kanta dalilin hararar da taga big bro yayi mata,kodai baya farin ciki ne da kasancewarta"

"JININ SA!?tabbas hakan zai iya faruwa,Wata™il kodan ya saba ganinta a matsayin ´ar"

"aikinsa,baiwarsa,™as™antacciya shiyasa yanzu Yake nuna 6acin ranshi don yana ganinta tamkar a"

",matsayi Waya suke dashi,³a'´an Wa da ™ani,da alama hakan baiyi masa ba"

"Idan har dagaske ne abunda nake hasashe,insha Allah zan tattara na bar masu gidan,saboda bana son "" 6acin ranshi,zan iya yin komai don farin cikin shi,"" ta ™arasa zancen zucin nata tare da sake Wagowa a hankali don ta saci kallonshi,adai dai lokacin shima ya ™ara Wagowa da kyawawan idanuwanshi kai tsaye suka shiga cikin nata,nan take taji gabanta ya kuma faWuwa rass,kasa janye idanuwanshi yayi daga kallonta da yake yi,a yayin da yake jujjuya spoon Win dake hannunsa acikin plate Win abincin gabansa,har Yanzu bai daina mamakin kasantuwarta ´ar uwarshi ba,ta jininsa,tamkar a mafarki haka yake ganin abun,ganin ta zuba mashi ido batare da ta janyesu ba yasa shi Waure fuskarshi yasha"

",murrr,saboda kada ma yarinya taga fuska har tayi tunanin raina sa don tasamu matsayi"

"U will still remain who u are,wadda take aiki a ™ar™ashina,Matsayin dana baki kenan,""ya fada a "" ransa"

"Murmushi Abusufyan yayi tare da cewa""bazasu kara wahala ba,bazan ta6a bari hakan ya faru ba,tunda dae har yaran nan suka bayyana a matsayin ´a'´ana,In sha Allah bazan ™ara bari suyi aikin wahala ba,ko cokali bazan ™ara bari Waya daga cikinsu ta Wauko ba acikin gidan nan,rayuwar hutu kawai nake so suyi rayuwar ´anci,"" ya ™arasa zancen zucin nashi a yayin da yake bin kowaccen su da kallo cike da ',so da ™aunar ´a'´an nashi"

"Janye idanunshi yayi daga kan nata,kafin ya mi™a hannu tare da Waukar Glass cup mai Wauke da abun sha me sanyi ya kai shi saitin mouth dinsa yana sipping Winshi anatse,yayin da sanyin lemun ke ratsa throat Winsa,a hankali ya lumshe idanunsa tare da Wan ware su kaWan,again suka ™ara sauka akan na sehrish a karo na uku kenan,agaggauce tayi hanzarin janye idanunta daga kan fuskarshi ta mayar dasu"

",akan plate Win abincin dake a gabanta"

"Hannu Sgr ya sanya tare da yago tissue ya goge bakinsa,kafin ya mi™e tare da juyawa ya nufi"

"upstairs,Mi™ewa Marshal yayi da alama shima ya kammala breakfast Šin nasa,shima upstairs ya nufa,"

"Fitowar Hajiya azeema keda wuya daga cikin bedroon Winta,ta jiyo muryar gwaggon katsina tana ta faman sambatu tana cewa""Tsiyarta kenan mutun yazo gidan ´an gayu,Ni bazan iya rayuwar turawan nan ba,taya za akai ma mutun salalar biredi tare da tea rabin kofi kamar wata ´ar iska ace in sha""?"

"Tafiya take tana sambatu zaninta a hannu sai Wan undi ajikinta,kanta kuwa ta kifa wannan Waurin Wan"

",kwalin nata mai kama da helmert"

"har zata gifta hajiya azeema tayi gyaran murya tare da ambaton sunanta""Goggo,"" fuska a yamutse ta juyo tana kallonta,dawowa tayi daga gefenta suna fuskantar juna tace""Yawwa azeema,wai nikam inaso ',in tambayeki"

"Natsuwa hajiya azeema tayi tare da cewa""ina sauraronki gwaggo,"""

"Jiya nayi wani mafarki,´a'´an abusufyan sun bayyana,wasu ´an uku kyawawan gaske,da nayi "" tunanin koda gaske ne abun ya faru amma daga baya na gane ba gaskiya bane,in ba haka ba,yaushe abusufyan ya ta6a yin aure""? Tayi tambayar tana kallon hajiya azeema,wadda ta saki baki tana kallon"

",gwaggon"

",Ganin azeema tayi sototo tana kallonta yasa tayi tunanin cewa ko abunda ta faWa ya bata mata rai ne Nasan dole kiyi mamaki kema,Mafarkin fa kamar dagaske,Waya daga cikinsu har tana sharara mana "" labarin ™arya waisu ´a'´an wata zainabu ne,kuma ma acikin labarin hada wata hajiya Ameena,in banda"

"?""shaiWan ina abusufyan ina ´a'´a"

"˜iris ya rage Azeema ta fashe da dariya agaban gwaggon katsina,ganin yadda ta ha™i™ance tana kora"

",mata bayani,kuma babu alamun wasa a fuskarta"

"˜unshe dariyar bakinta tayi tare da basar da ita tace""Gwaggo Anya kina shan maganinki kuwa?ina Dr harris yake?gaskiya inason ganinshi,'"

""",Tsoki gwaggon katsina taja tare da cewa""Harrisun daya zama Wan iska"

"Waro ido waje azeema tayi tace""gwaggo harris ne Wan iska""?"

"ta6e baki tayi tare da cewa""Zan masa ™arya ne?ba Wan cikina bane""?nasha wahalar yima yarona tarbiya amma waccen sauden 'kasa ™arasa maganar tayi saboda kukan daya ciyota,zanin hannunta"

",takai saitin idonta tana ™o™arin goge hawayenta"

"Zuru harris yayi wanda fitowarshi kenan kuma atare da saude suka fito,jin maganar gwaggone ma"

",yasa yayi hanzarin cire hannunshi daga cikin na sauden"

"?,Hajiya azeema tace""gwaggo faWamun me harris Win ya akaita"

"Hankali tashe Saude tace""ya harris pls kada ka bari gwaggo ta faWa mata abunda muka aikata,kasan ',gwaggo yadda take Waukaka abu,inta tashi faWi saita ™ara ma miya gishiri"

""",Dr harris yace""just don't worry ur self,insha Allah bazata faWa mata ba"

"FaWin hakan keda wuya gwaggon Katsina tace""Azeema abun da ciwo,yanzu yunwa nake ji,shiyasa ma kika ga nafito ina sambatu,Wurin waccen matar zani,wlh ba azmee ba Allah yasa ramadan ce ita yau saina zazzaga mata rashin mutunci!Ni zata raina ma hankali tunda safe,takawo mun tea rabin kofi da salalar biredi wai in fara da wannan,don ta raina mun hankali,nayi mata kama da kusu ne?"

"Rai a6ace tayi maganar,aikuwa atare haris da saude suka fashe da dariya,a hanzarce ta juyo"

",sakamakon jin sautin dariyar tasu,nan take ta tsuke fuska ganin shi tare da saude"

"Murmushi Hajiya azeema tayi tare da cewa""haba gwaggo baki fahimce ta bane,cewa fa tayi ki fara da wannan tana nufin kafin ki tashi fitowa zuwa yin breakfast Win,yanzu haka yana can an shirya mana mu "",kawai ake jira muje muci namu kalacin"

"Hajiya azeema ta ™arasa maganar tare da ru™o zanin hannun gwaggon tace""Bari na taimaka maki ki "",Waura shi"

"Girgiza kai tayi tare da cewa""Barmin shi a hannuna,nafison inji iska na shiga ta ko'ina,""murmushi hajiya azeema tayi kafin tace""hakan ma yayi gwaggo,ae under skirt din ma bamai sharashara bane,yana da kauri,amma duk da haka dae ki Waura zanin yadda zaki fito da kyau tunda ga rigarshi kin sanya "",ajikinki,Kuma kinga Abusufyan na nan,Ga kuma ´a'´ansa,bazasu so suga gwaggonsu a haka ba"

"wani irin ™ayataccen murmushi gwaggon katsina tasaki tare da cewa""Kenan dagaske ne Mafarkin da"

"?""nayi jiya"

"Jinjina kai Azeema tayi tace""Ae suna nan,duk abunda ya faru jiya dagaske ne,ba mafarki kikayi ',ba,agabanki akayi komai kin dai shafa'a ne"

"Jin haka yasa tayi saurin mayar da zanin ajikinta tana Waure shi tana cewa""Allah sarki ´a'´an abusufyan Wina,bayin Allah,sunsha wahala a hannun wannan fasi™in mutumin ba™in shaiWani,Allah"

"?""mutumin nan ™aho ne kawai bai fito masa aka ba,amma ina tantama anya ba Irin shaiWan bane gwaggo kidaina maganarsa ma,Ni wlh ko zancen shi ma bana so anayi,Na tsani mutumin nan kamar "" yadda natsani mutuwa ta,""acewar hajiya azeema,tayi maganar ne a yayin da take kama hanyar Zuwa Dining area Win nasu,bin bayanta Gwaggon tayi tana cewa""Ae ko sai dai ki toshe kunnanki,don zancen ',sayyadi ya zama dole,in har ba'a kawo min kansa ba,bazan daina faWan sunan shi ba"

",Murmushi kawai hajiya azeema tayi,atare suka ™arasa dining area din"

"Gaggaisawa suka fara yi da junansu,su jahad na ganin saude suka tashi atare suka nufe ta,dama Jiya basu samu damar gaisawa da ita ba,saboda yanayin da suka shiga gaba Wayansu,haWasu tayi ta rungume ajikinta,cike da farin ciki tace""Ina tayaku murna sosai,nayi farin ciki sosai,Ya harris ya sanar dani komai agame daku,ashe ku jininsu ne,'ta ™arasa maganar ayayin da take raba jikinta daga nasu,kowannansu fuskarshi Wauke da murmushi,Jahad tace""Aunty saude kinga ikon Allah ko?munsha wahala sosai,mu kanmu bamu ta6a tunanin cewa muna da dangi ba,amma sai gashi ™addara ta haWamu da ya Omar,Ita kuma ´ar uwarmu Sehrish ™addarar aikine ya kawota gidan nan,Muna tare da ´an ',uwanmu ba tare da mun sani ba,sae gashi rana Waya Allah ya bayyana mana komai"

"Saude tace""Congratulations Once again,ina ™ara tayaku murna sosai da kuka fito daga tsatson wannan Family Win,abun alfahari ne wannan""kafin ta mayar da idanunta kan Hosana,Cike da zolaya taja kumatunta tare da cewa""Hosana Kinga yadda kika canza?kamar ba wannan Sha takwas sha taran "",ba,mai Wan kai,kinyi kumatu kamar Balon balon,Ga haske gaskiya ya Omar ya Iya raino"

",Fashewa da dariya hosana tayi tana faman sunnar dakai"

"Kiyi ma sister Winku mana,Ita bazata taso mu gaisa ba""?tayi maganar tana kallon sehrish dake """

",zaune,tana faman kallonsu Waya bayan Waya"

",Murmushi jahad tayi tare da juyawa tayi mata alamar ta taso da hannunta"

"Mi™ewa sehrish tayi tare da nufar inda suke,koda ta ™araso saude ta sanya hannu tare da janyota ta rungumeta,kafin ta raba jikinta dana sehrish tace""Masha Allah,gaskiya ban ta6a ganin triplet,masu kama iri Waya sak kamar taku ba,ina taya ki murna sosai da Allah ya haWaki da ´an uwanki,da kuma ',mahaifinku,da kuma danginku"

""",Fuskar sehrish Wauke da murmushi tace""Ngde sosai"

"',Allah ya tsare mana ku,Ya Albarkaci rayuwarku ya kuma kare ku daga sharrin ma™iya"""

",Atare suka amsa mata da Ameen,bama su kadae ba,hadasu Abba dake sauraron maganganun nasu"

Kamar yadda Abba yayi al™awarin shirya gagarumar walima na bayyanar ´a'´an ™aninsa

"Abusufyan,Da kanshi ya fidda date Win da za'a gabatar da ita,Kuma tun aranar ya fara kiran ³an"

"uwa da abokanan arzi™i yana sanar dasu game da ´a'´an abusufyan da suka bayyana,Babu wanda bai bari ba,kowa kira yake tun daga kan danginsu na Zaria,na damaturu dana sauran states Win da kuma waWanda ke zaune ˜asashen waje,kowa saidaya sanar mawa,Bayan Abbas ya koma gidane da safe Amani ke tambayarshi meya faru ne jiya ya hanasu zuwa gidansu,Anan ya kwashe duka abunda ya faru game da su Sehrish ya sanar mata,wani irin farin ciki ne ya cika ta,Ba don komai ba sai don sanin cewa plan Win Aunty babba ya gama Tarwatsewa,ae tunda taji cewar ´an mata ne kuma sun kai shekara goma sha bakwai zuwa sha takwas kyawawan gaske,Nan fa ta kwashe da dariyar mugunta aranta tana cewa Naga yadda za'ae Aunty laila ta cimma burinta,Gida bai ™oshi ba taya za'a ba na waje,Ae tuwona maina za'ayi,Haba ae xance ya ™are,"

"ita kanta Amani ta ™osa ranar walimar tazo saboda suje gidan,saboda taji cewar Aranar Aunty babba"

",da hafsat zasu zo Abuja,babban burinta taga tashin hankalin da aunty babba zata fuskanta inta gansu"

"Ranar walimar kuma yayi dai dai da ranar da Ammi zata zo,tare da wasu daga cikin danginsu,haka zalika captain Najeeb da kuma Talal suma duk a ranar zasu dawo gida,ba don komai ba sai don su sanya ´a'´an uncle Winsu abusufyan acikin idanunsu,Kowa Wokin ganinsu yake yi kamar kamar me,musamman da sukaji irin rayuwar da yaran sukayi a wula™ance sai suji wani irin tausayinsu da kuma ™aunarsu ya shiga cikin ransu,kuma duk aranar MG Osman da kuma Captain Adam suma zasu dawo gida,wanda tun dawowarsu daga U.s suka tafi sada zumunci,Gaskiya wannan Babbar rana ce,Hakan yasa ma Zamuyi shiri na musamman ni da makaranta littafina don mu halarci gidan"

"amatsayin gayyar soWi tunda ba'a gayyace mu ba,Sa kaine kawai,"

"Cikin ´an kwanakin nan wata irin rayuwar farin ciki suke gudanarwa tare da Daddynsu,kullum yana manne dasu,Da kanshi ya zauna yayi masu kitson kalaba guda bibbiyu akansu kamar yadda ya ta6a yi masu suna yara,koda yazo kan Sehrish,Cike da mamaki yace""Ya akai naga gashin kanki guntu?ko kinyi wani ciwo ne dayasa aka datse maki gashin,""girgixa kai tayi tare da cewa""a'a Laifi nayi ma Babba yaya shine ya yanke mun gashin da almakashi,"""

"da buWar bakin Abusufyan sai cewa yayi""Yayiwa kanshi ai,"" murmushi sehrish tayi duk da batasan me daddyn nasu yake nufi da hakan ba,duk a wannan kwanakin basu je school ba,Abusufyan da kanshi"

",yace kada su damu shi da kanshi zai kaisu makarantar don karma a tuhume su"

"A 6angaren Sir Commander haroon kuwa,tamkar munafuki haka ya koma acikin gidan,ba kowa ma ke sanin lokacin da yake shigowa gidan ba,da kuma lokacin da yake fita,Da alama dae akwai"

"wani abu da yake shiryawa a 6oye,"

*AMRISH*

"Zaune take acikin class Win gaba daya ta shiga damuwar rashin ganin Sehrish kwana biyu ko layinta ta kira bata samu,hatta wayar junaid ta jaraba kira shima ba'a Wagawa,hakan ba ™aramin tayar mata da hankali yayi ba,tagumi tayi idonta cike tab da hawaye saboda damuwar da take ciki,taso ace sehrish na nan atlease zata Webe mata kewa,tana cikin wannan tunanin har malam ya shigo cikin class Win nasu bata sani ba,bayan ya kammala amsar gaisuwa daga wurin student din,kai tsaye ya ™arasa seat Win da Amrish take,hannun shi yakai wanda ke ru™e da maker ya Wan bubbugi desk Winta,a firgice takai idanunta akanshi,Yun™urawa tayi tare da mi™ewa ganin Ya"

"mu'allim,wanda tun ranar daya ba sehrish Ruwan addu'ar nan bai ™ara zuwa makarantar ba,duk da"

"sun samu labarin cewar Ya tafi Umra ne,shiyasa aka musanya masu shi,"

"Murmushi ya Wan saki afuskarshi yana kallonta yace""tunanin me kike yi ne?har na shigo cikin class"

?Win baki sani ba

",Muryarta na rawa tace""Ayimun afwa ya mu'allim,Bana jin daWi ne bansan ka shigo ba"

"Jinjina kanshi yayi tare da Wan kai idanunshi kan Seat Win sehrish yace""Ina yarinyar nan take?´ar"

"?""family Win Salahuddeeen hussein naga kamar bata a class Win"

"fuskarta Wauke da damuwa tace""Batazo ba,yau kusan kwana huWu kenan bata zo school ba,kuma nayi ',trying kiran layinta amma bana samu,har brother Winta na kira,shima layinsa ba'a samu"

Jin hakan yasa shi fargabar to kodai wani abu ya faru da yarinyar?Yaso yaji ya tayi da ruwan addu'ar

"?daya bata,shin tasha ko bata sha ba"

"Jinjina kanshi yayi tare da juyawa yace""Allah yasa dae lafiya,in har batazo ba,zuwa sati mai zuwa zan ',je gidansu don na binciki dalilin rashin zuwan nata"

"Jiki asanyaye Amrish ta koma ta zauna,saman seat Win nata,jikinta har ya fara kerma saboda tsoran kar"

",ace wani abune ya faru da Sehrish"

.A ™arshe dae ta yanke shawarar neman gidansu don taje ta ganta da kanta

*SANARWA SANARWA*

*$$ME TAKEN NA AMARYA HUTAA*

"MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham

Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login