Showing 174001 words to 177000 words out of 286330 words

Chapter 59 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

69

ba,Taji ciwon kalmar nan da ta kirata,Wato karya wadda ba'a rabata da maza,ta yanke mata hukunci batare da tasan ainihin abunda ya faru da ita ba,"""

"Dun™ule takardar tayi ta cukuikuyeta a hannunta,sai faman matsar kwalla take yi,wasu nabin wasu,"

"Lokacin sallamar ki bai yi ba,Amma ya zama dole muyi discharge Winki saboda kuWin gado da aka "" biya sun ™are,Sannan akwai wasu bayanai masu mahimmanci game da lafiyarki,da muke so mu samu wani makusancinki mu sanar dashi,Gashi baki da kowa,Bayan wannan akwai alluran da kike bu™ata da"

"?""kuma magunguna domin bun™asa lafiyar jikinki,Ko kina da wani wanda zai iya taimaka maki"

"Kuka sosai hayaam take yi,tunani ta shiga yi wa zata kira yanzu don ya taimake ta?Waye take dashi wanda zaiji tausayinta,A iya saninta bata da kowa,in ma akwai babu wanda zai agaza mata saboda sanin Mugun halinta,Shiyasa a koda yaushe akeso mutun ya kasance yana aikata abun kirki a rayuwarshi,ba ka son awani hali zaka tsinci kanka ba a nan gaba ba,duk wani abu da kake ta™ama dashi,Walau kyau ko dukiya ko mulki,wata rana Allah zai iya kwace abunshi,Hayaam tayi dana sanin rayuwarta gaba Waya,abun ya tsaya mata arai,Wai har ´ar uwarta wadda suka fito ciki Waya,Zata iya guduwa tabarta a gadon asibiti rai hannun Allah,ta rayu kota Mutu wannan badamuwarta bace,Wannan"

"?wace irin rayuwace?Wan uwa na gudun Wan uwanshi,koda yake Wa ma ya kashe ubansa,Sau nawa akayi"

",Baiwar Allah,kin yi shiru ba kice komai ba""?Dr Winne ya katse mata zancen zucin da takeyi"""

"_"",Cikin shesshe™ar kuka tace""Dan Allah,ku taimaka mun da waya,inaso na kira ´ar uwata ne"

"Hannu Dr Win yasa a aljihun wandonshi ya zaro wayar shi,Infinix ya mi™a mata,jiki na rawa ta kar6i wayar,sai da ta ru™eta a hannunta ta shiga tunanin wa zata kira,Bakowa ya faWo mata aranta ba,Fa ce AMANI,duk da tana jin fargabar kada Amani,ta balbale ta da faWa sakamakon irin wula™ ancin da sukayi masu,da™yar ta iya danna numbobin wayar Amani,da yake ta haddace numbarta a kanta,Danna mata kira tayi,nan take ya shiga,gabanta sai faWuwa yake yi,almost 3 times Amani bata Waga ba,"

"A lokacin tana a kitchen tana shirya lunch,tajiyo muryar Amaal tana kwala mata kira,fitowa tayi daga cikin kitchen Win ta tunkarota tana tambayar wanene ke kiranta a waya,"

"Amal dake saukkowa downstairs,tace""New number ce,bansan wanene ba,ta ™arasa maganar tare da mi™a mata wayar,zuba ma numbar ido tayi tana kallonta,a ™a'ida bata cika Waukar bakuwar number ba,amma tunawa da yadda Amal tazo hannunta,ta hanyar kira da bakuwar number,yasa tayi tunanin Waga kiran kada ace wani abu mai mahimmanci ne,Sanya wayar tayi a kunnanta bayan ta amsa kiran,sallama tayi""Assalamu alaikum,"""

"On the other hand Hayaam na jin an Waga kiran,jiki na rawa ta kara wayar a kunnanta,cikin shesshe™ar "",kuka ta ambaci sunanta""Aunty Amani"

""",Cike da mamaki Amani tace""To fa,kamar muryar Hayaam nake ji"

"Murya na kerma tace""Ni ce,""shiru amani ta Wan yi kafin tace""Lafiya kika kirani?fuskarta a Waure tayi tambayar kamar tana agabanta,"

"Cike da fargaba hayaam tace""Aunty Amani ina gadon asibiti,nayi fiye da sati a kwance,babu wani a "",kusa dani"

"Murmushi Amani ta saki tare da cewa""Sai akai yaya kenan?menene amfanin kira na?ina Laila"

?ne?inasu Abrah

"Jiki asanyaye Hayaam tace""Duk basu atare dani,Aunty laila itace ta kawoni asibitin,Amma ta gudu ta "",barni ni kaWai,gashi ina cikin mawuyacin hali,kamar zan mutu"

""",tana kai ™arshen maganar Amani tace""Oh Allah sarki,Allah ya baki lafiya "",Dan Allah Aunty Amani ki taimaka mun,Nasan kina da kyakkyawar zuciya"""

"Fashewa Amani tayi da dariya mai sautin gaske,hada yin shewa kafin tace""Sai yau kika san inada kyakkyawar zuciya?Kin manta irin rashin mutuncin da kuka shuka mana?Ashe akwai rana irin wannan da zaki nemi taimako a wurina?bakiyi tunanin hakan ba?Saboda tsabar rashin kunya a haka kike tunanin cewa zan taimake ki,Koda yake dama ae ba kunya gare ku ba,""guntun tsoki taja mtswww kafin ta Waura da cewa""Karki kuskura ki ™ara kiran layina da sunan taimako,don da in taimaki Mugaye masu kafirar zuciya irin taku,wlh ™wara na tattara duk wani abu dana mallaka,na kaishi gidan marayu,ko Allah ya bani Lada,Amma taimakon irinku,bakomai zai janyomun ba,fa ce Zunubi!""tana kai ™arshen"

",maganarta,tun kan taji me Hayaam zata ce mata,Nan take ta katse kiran"

",Aunty Amani meyasa zakiyi mata haka""?Acewar Amal,wadda tuni tausayin hayaam ya kama"""

"Harara Amani ta watsa mata tare da cewa""Oh harkin manta irin Muguntar da su kayi mana kenan!waWannan mutanen da ba™in cikinsu mahaifiyar mu ta mutu,Sannan sune su kayi silar Da mahaifinmu ya Zauce,yake rayuwa tamkar mahaukaci,Bayan wannan Sune suka wula™antar da"

"?""!rayuwarki suka mayar dake tamkar dabba a haka kike tunanin zan iya taimakonsu"

"Cikin sanyin murya Amal tace""Aunty Amani be kamata kina tuna abunda ya faru ba,wannan su da Allah,Tunda har hayaam ta kira a waya tana neman taimakonki,Yakamata ki agaza mata,koba komai ita ´ar uwarmu ce,bai kamata mu juya mata baya a irin wannan halin na neman taimako ba,Wata'kil ya zamto silar shiriyarta,dama kuma shine abunda muke fata,duk wani wanda ke aikata badai dai ba,ya"

",gane kuskurenshi ya koma ga Allah...""sosai Amal ta shiga tausar Amani,har ta Wan fara saukowa"

"Tunda Amani ta katse mata kira,ta fashe da wani irin matsanancin kukan,mai cin rai,Hada majina,mi™a ma Dr Win wayarshi tayi batare da ta iya furta mashi komai ba,Jikinsu ba ™aramin sanyi yayi ba,shi da nurse Win dake atsaye suna kallonta,duk ta fita hayyacinta,"

"Am sorry sister,dukkan tsanani yana tare da sau™i,Ki ci gaba da addu'a in sha Allah,Zaki samu wanda """

"zai taimake ki,""Wagowa hayaam tayi da idanuwanta waWanda sukayi jawur tana kallon nurse Win da tayi"

"maganar,cikin shesshe™ar kuka tace""Allah bazai ta6a yafe mun zunubin da na aikata mashi"

"ba,Sakayyace ke bibiyata,ha™i™a Nayi danasanin zuwana wannan duniyar,""tana magana hawaye na"

",zuba akan fuskarta"

"Nurse Win tace""Ki gode ma Allah da kika kasance araye har wannan lokacin da kika gane kuskuren da "",kika aikata,baki mutu kina mai aikata shi ba,Yanzu dama ce agare ki,da zaki tuba ki koma ga Allah"

",Tana kai ™arshen maganarta,Tabi bayan Dr Win suka fuce daga Wakin"

"Sosai hayaam ke yin kuka har kanta ya fara ciwo,Ga uwar yunwa dake cinta,kamar tayi hauka,zama tayi zugudum tana tunanin inda zata dosa idan likita ya sallameta,bata da kowa babu wurin wanda zata je,gashi bata da ko sisi balle ta doshi gida,ko da tana da kudin inama zata iya zaman mota zuwa maiduguri a wannan halin,saboda raunin dake a jikinta,Batajin zata iya taka ™ afafunta ma har taje wani wuri,uban tagumi ta zabga,tare da rufe fuskarta,tana cigaba da shesshe™"

"ar kukan,"

"Almost 30 mins bata motsa ba,tana cikin wannan halin,Ta jiyo sautin takalma,Kamar ana shigowa"

"Wakin da take ciki,"

"HAYAAM!""kai tsaye kiran ya shigar mata har cikin dodon kunnanta,a firgice ta Wago don taga "" wanene,har sai da gabanta ya faWi,Abunda batayi tsammani ba,Hannu tasa tana murza idanuwanta,don"

",ta tabbatar da abunda su ke gane mata"

"Amani ce atsaye bakin ™opar,jikinsu na sanye da jallabiya,sunyi rolling veils a kansu,Hannun Amani na ru™e da Hand bag Winta,Amal kuma na ru™e da Basket mai Wauke da food stuffs,da suka zo mata"

",dashi"

"Sakin baki hayaam tayi tana kallonsu cike da tsananin mamakin ganinsu,Lokaci guda kuma tasake"

",fashewa da wani kukan na farin cikin ganinsu"

",˜arasa shiga cikin Wakin sukayi,abayansu kuwa Dr Osman ne a biye dasu,likitan dake kula da ita Ashe bayan fitarshi daga Wakin Hayaam,ya wuce Office Winshi,bada jimawa ba,sae ga kiran Sabuwar numbar a wayarshi,Daya Waga kiran,suka gaisa da Amani,ta bu™aci ya bata address Win asibitin,Ba ™aramin farin ciki likitan yayi ba,Saboda ya gane cewa ´ar uwar mara lafiyannan ce,Bayan ya tura mata address Win asibitin,After some minutes Motarsu Amani ta shigo asibitin,da kanta tayi driving Winsu a motarta,Bayan sun ™araso ta kira layin doctor Win,Da kanshi yazo inda suke,sannan ya"

",jagorance su izuwa Room Win da aka kwantar da Hayaam"

"Wuri Amani ta samu gefen gadon ta zauna,Amal kuma ta zauna saman plastic chair Win dake fuskantar"

",gadon,a ™asa ta ajiye kwandon hannunta"

"?""a ruWe Amani tace""Hayaam!meya faru dake haka?hatsarin mota kikayi ne"

"Girgiza mata kai hayaam tayi alamar a'a,kasa buWe baki tayi,saboda bata da amsar da zata basu ga"

",kukan dake cinta"

"Hayaam dan Allah ki sanar dani meya faru dake ne,Nayi mamakin ganinki ke kaWai a asibiti a "" "",wannan halin,batare da Laila ba"

"Aunty Hayaam,Sannu ya jikin naki""?Amal ce tayi maganar fuskarta da alamun tausayinta,da™yar ta """

",iya amsa mata,Duk kunya ta rufeta"

"Cikin sanyin murya tace""Aunty Amani nayi danasanin rayuwata gaba Waya,Na tsani kaina,Komai ya fita raina,Ban yi tsammanin zaki zo ba,Har na fidda rai da cigaba da rayuwa acikin duniyar nan,Amma"

",ganinku da nayi ba ™aramin farin ciki nayi ba,""tana magana hawaye na zuba"

"Juyawa Amani tayi tare da kallon Amal tace""Ki jirani a waje,Zan kira ki,inaso muyi magana da "",hayaam,ki tafi da wayata,ko game ne ki buga"

",Mi™ewa Amal tayi tare da matsawa wurin Amani,ta kar6i wayarta,kafin ta kama hanyar barin Wakin mayar da hankalinta tayi sosai akan Hayaam tace""ina sauraronki,faWamun meya faru dake?meyasa kike zaune a asibiti ke kaWai batare da Laila ba?duk me ya jawo hakan""?a ™agare Amani take da taji"

",amsoshin tambayarta"

"Hayaam bata 6oye mata komai ba,Tun daga kan Abunda ya faru tsakaninta da haroon har izuwa farfaWowarta da tayi a gadon asibiti,Hannu tasa tare da Waukar wasi™ar da ta cukuikuye agefenta ta mi™a ma Amani ita,kar6a Amani tayi a atsanake ta shiga karanta wasi™ar da Aunty babba ta rubuta mata,wasu irin hawaye ne suka soma shararowa daga kan fuskarta,Saboda tsabar ™ululun ba™in ciki"

",kamar ta haWiyi zuciya"

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!wannan wani irin rashin Imani da rashin tausayi ne?Anya kuwa laila "" tana son tagama da duniya lafiya?yanzu duk don saboda neman abun duniya ta tafi ta barki a gadon asibiti rai hannun Allah?Anya matar nan tana da Hankali kuwa?Ya salam""rai a6ace take maganar,abun"

",ya ™ona mata ranta sosai"

"Hayaam tace""bata da imani,wlh duk rashin hankalina,banajin zan iya tafiya in bar Aunty laila a gadon asibiti,Amma haka ta haura ™afa ta barni,Sai kace ba ciki Waya muka fito da ita ba. ""kasa ™arasa"

",maganar tayi saboda kukan da yazo mata"

"Itama Amanin kukan takeyi sosai,cikin shesshe™ar kuka tace""Ha..hayaam ki faWamun sunan wanda"

"?""yayi maki wannan aika aikar,inason nasan Wani mara imanin ne"

""",Da™yar hayaam ta tsagaita da yin kukan tace""HAROON ne Wan gidansu Ya Abbas,Mijinki"

Saboda tsabar kiWima a razane Amani ta mi™e tsaye hankalinta a matu™ar tashe take maimaita sunan

",haroon abakinta"

"Hannu ta aza akai tana faWin""Nashiga Uku!Hayaam kina nufin haroon shine yayi maki wannan"

",Wanyen aikin""?Waga mata kai hayaam tayi Alamar eh"

"Wlh bazan ta6a ™yaleshi ba,Sai na tona mashi asiri wurin Abbas!Fasi™i kawai mugu,dama ni "" bai ta6a kwantamun araina ba,Allah kaWai yasan abunda yake aikatawa""ta ™arasa maganar tare da"

",komawa gefen gadon ta zauna"

"Aunty Amani ki ™yaleshi kawai,kada kice zaki tona mashi asiri,koma me ya faru dani laifina ne,Da "" ace tun farko na kama mutuncin kaina,da babu namijin da zai nemi aikata fasi™anci dani,Zan yi ha™uri "",in rungumi ™addarata,Kibarshi kawai,Allah shi zai sakamun"

"girgiza kai Amani ta shiga yi tare da cewa""Wlh bazan ta6a ™yaleshi ba,Shikenan yaci bulus kenan?wannan mutumin fa,ba ™aramin mugu bane,bai kamata a dinga ™yale irinsu ba,Suna aikata abunda suka ga dama,batare da an yanke masu hukunci ba,Yanzu kika san irin matan da ya lalata ta"

",™arfi ta tsiya kamar yadda yayi maki?shiru hayaam tayi tana sauraronta"

"Dole ya gane kuskurenshi,kuma ni bazanso duk wani abu da zai 6ata sunan family Winsu ba,Yana so "" ya zubda masu mutuncinsu ne a idon duniya,Don haka dole na Wauki mataki akanshi,""ranta a 6ace tayi maganar,tare da kai hannunta cikin food basket din da suka zo dashi ta zaro plate tare da warmer,BuWe kular tayi,Soyayyan naman kaza ne acikinta wanda yaji uban kayan haWi,sae ™amshi ke tashi,tuni jikin hayaam ya soma rawa sai faman haWiyar yawu take yi,kamar ta kaima warmer Win wawura haka take"

".,ji"

"Acikin plate Amani ta zuba mata naman tare da mi™a mata,Sannan ta dauko mata ruwa mai sanyi na"

",roba,tare da fresh milk,ta shiga tsiyaya mata su acikin Cup"

"ganin yadda hayaam ke taunar cinyar kazar hada ™ashin duka take haWawa,yasa Amani cewa""Ki ci a"

",hankali mana,kada kija ma kanki wata matsalar,""kasa natsuwa tayi saboda yunwar da take ji"

"Sosai hayaam taci naman nan,tasha fresh milk Win mai sanyin gaske,sai da taci ta ™oshi,sannan ta"

",samu natsuwa"

"Itama Laila bazan ™yaleta ba,nasan cewa zata nemi Abra ne don ta rakata wurin bokan,wama yasani "" ko har sun tafi,Kuma ina da tabbacin cewar,bazata ta6a sanar ma wani cewa tabarki a asibiti ba,don kada a tuhume ta,""dakatawa ta Wan yi da yin maganar kafin taci gaba da cewa""muguwar ashe ko ™annenta da suka fito ciki Waya bata iya raga mawa,inajin tsoron tace zata kai Abra wurin fasi™in "",Bokannan,don muddin takaita,zaiyi wuya bai nemi ya kusanci Waya daga cikinsu ba"

"Jin wannan maganar yasa hankalin hayaam ya tashi,don ita yanzu tayi nadama,kuma tana jin tsoron"

",halin da Aunty babba zata jefa Abra,kamar yadda tayi mata"

",Yanzu ya zamuyi mu dakatar da Abra daga zuwa wurin bokan nan""?hayaam ce tayi maganar"""

"Ina ganin idan muka kira Abra muka sanar da ita abunda laila tayi maki na barinki a gadon "" "",asibiti,zata fasa bin ta ne"

"Zama suka yi suna yanke shawarar yadda zasu dakatar da Abra,a ™arshe suka yanke shawarar kiranta"

",a waya"

*Boss Bature*

*JUNAID*

"Tsaye yake a gaban dressing mirror,ya Wauki wankan pakistan ajikinshi masu kyan gaske farare sun ™ara fito da hasken fatarshi,Fuskar nan har wani kyau ta ™ara,ya gyara sumar kanshi sosai ta kwanta luf a bayan wuyanshi,Slowly ya mi™a hannu gaban mirror Win ya Wauki kwalbar turarenshi,yabi ko ina na jikinshi ya feshe shi,bayan ya mayar da ita,ya Wauko wrist watch Winshi ta diamond da Hajiya azeema ta bashi,Yana ™o™ari sanyata a hannunshi,Wayar shi ta soma ringing,da sauri ya ™arasa sanya agogon,tare da tunkarar saman gadonshi inda ya ajiye wayar yakai hannu ya Wauketa,tare da kollon screen Win wayar,Sunan Mommyn su ne ya bayyana akai,tur6une fuska yayi kafin ya Waga wayar,cike da shagwa6a ya soma magana""Mommy,ni fushi nake yi dake,"""

"On the other hand,Alexandra tace""haba romeo Wina,why are u angry wit me?laifin me na maka da kake fushi dani"""

""",Mommy,u forgot about me,tunda na dawo baki kira layina ba,babu wanda ya damu dani"" "",Cikin lallashi tace""Sorry my own son,pls kadaina fushi dani"

"Bubbuga kafarsa yayi cikin shagwa6e yace""Nidai Mommy indai kina son farin cikina,Ki dawo gida "",kawai ke da daddy,dasu yaya Fawan,kowa ya dawo gida,nayi missing Winku sosai"

""",Alexandra tace""shi ne kawai abunda kakeso"

"Eh,adawo gida,acigaba da rainon baby junaid""yanayin yadda yayi maganar ba ™aramin dariya ya """

",bata ba,yana jiyo muryarta ta cikin wayar tana dariya"

"Bayan ta tsagaita da yin dariyar tace""Calm down ur mind,This week zamu dawo,"""

"Fuskarshi Wauke da farin ciki yace""Mommy pls,Ki tursasa daddy,ko da baya son dawowa,ni dai ku dawo gida kowa da kowa,tare da su yaya fawan,Twins su irfan and sister hafsat,inason ganin kowa a "",kusa dani"

""",Don't worry ur self,my romeo kowa zai dawo saboda farin cikinka"""

Ba ™aramin daWi yaji ba

"Sun jima suna waya kafin daga bisani,su kayi sallama,ajiyar zuciya ya sauke tare da yin wurgi da wayar saman gadon,kwankwasa ™opar bedroom Winshi akayi,da sauri yace wanene"

"My Romeo,its Me ur juliet,am ready for the outing,""wani irin ™ayataccen murmushi ya saki jin """

",muryar jahad"

"A ™agare yake daya ga wankan data Wauka,jiki na rawa ya ™arasa tare da buWe mata ™opar,Gabanshi ne ya faWi rass,Tun daga kan takalman ™afarta ya fara kallonta,High heels ne ™afarta,farare,abun ya bashi mamaki ganin tayi shigar white gown,launin kayanshi daya sanya,tayi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login