Showing 159001 words to 162000 words out of 286330 words

Chapter 54 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

88

cikin kwandon wanke wanke ta samu tray da plates tare da cups,gaban basin taje ta wanke su tass da klin da soso,ta Waurayo su,bayan ta kammala wankesu saman tray din ta jera su,Ta ru™osu a hannunta sannan ta dawo cikin bedroom Win,"

",Salamu Alaikum""Ta kwaWa sallama ta shiga ciki,Zu™unnawa tayi ta ajiye trayn agaban Abusufyan"" Janyo ledar tayi ta buWe,tare da sanya hannu ta curo fried meat(tsiren nama)ta jera masu shi asaman tray,hannu yasa ya taimaka mata wurin Wauko sauran kayan,Cool Drinks ne da sauran kayan ma™walashe,atare suka shiga ci suna fira gwanin ban sha'awa,bayan sun kammala cin abincin,Abusufyan ya tattara kayan abincin da sukayi amfani dashi,Ya wuce dasu kitchen yabarta zaune tana shan lemu,bayan ta shanye,ta sanya robar a dustbin,komawa tayi saman gadon ta kwanta,cikinta"

",yayi ha™e² saboda cin muguntar da ta yi,wani baccin ne ya sake Waukarta"

*Boss Bature*

d'

"Wuraren ™arfe 3 na rana Sgr ya dawo cikin gidan,Tun bayan da ya fita da safe Ko breakfast bai nema ba,saboda Emergency call Win da akayi mashi acan headquater Winsu,Jikinshi na sanye da Tank Top,light green,Tare da wandon kaki,Yayin da kunnanshi ke manne da wayarshi,Cikin harshen faransanci yake yin waya,"

"Da sauri da sauri ya haye upstairs,direct ya wuce part Winshi,tunkan ya shiga ciki ya fara jin daddaWan ™amshi nakai mashi ziyara acikin hancinshi,gaba daya yayi tsammanin cewa zai same ta ne a part Win nashi amma baiga Kowa ba Wayaam,Bedroom Winshi ya shiga,Shaf shaf ya rage kayan jikinshi ya faWa cikin toilet,After some minutes ya fito waist Winshi Waure da towel,Yana tsaye agaban mirror yaji"

",motsin mutun acikin falonshi"

",Who's there""?yayi tambayar yana jiran amsa"" "",Sehrish ce"""

"Ajiyar zuciya ya Wan sauke tare da cewa""Come in,"""

"Hannunta na ru™e da tray na Lunch Winshi da ta shirya mashi,tana tafiya gabanta na faWuwa rass rass Sallama ta fara yi mashi ya amsa,kafin ta sanya ™afa ta shiga ciki,sum sum ta lalla6a ta ajiye mashi"

",tray asaman table,Jiki na rawa ta juya zata bar Wakin"

"Zuba mata ido yayi ta cikin mirror yana kallonta,tana ™o™arin Waga ™afarta tabar Wakin taji ya Ambaci ""sunanta kai tsaye""JAHAD"

"DARAAAM!!!!!!Taji gabanta ya faWi,san™amewa tayi atsaye,hankalinta a matukar tashe,tuni zufa ta shiga wanke mata fuskarta,Wani irin wahalallan yawu ta haWiya abakinta,Abun ya Waure mata kai,farat Waya Sgr ya gane cewa ba Sehrish bace,Hatta junaid yau bai ganeta ba,kowa Waukar sehrish yake yi "",mata,saboda sunsa ma ransu cewa da jahad aka tafi,Shiyasa basu natsu sun gane cewa itace ba"

",Wata irin zufa ce ta shiga gangarowa asaman fuskarta,™iris ya rage ta saki fitsari a wando"

"Slowly ya juyo tare da tunkararta,jikinta sae kerma yake yi,hannunta ya ru™o tare da juyo da ita ta gabanshi ya kasance suna fuskantar juna,wu™i wu™i tayi mashi da idanu tana faman mazurai na rashin gaskiya,"

"Abun ya Waure mashi kai,Wai harshi zasuyi wa wayau,kamar wani soko,An gaya masu cewa a banza"

",yakai mu™amin da yake dashi a yanzu"

",goya hannayenshi yayi asaman wide chest Winshi,Ya zuba mata ido yana kallon Ikon Allah"

"Saboda tsabar rashin gaskiya tun kafin ma yayi mata magana,murya na kerma tace""Amm...um..babban..yaya pls dan Allah kayi ha™uri ka yafe mun,Wayyo Allahna na shiga uku,""a"

",ruWe tayi maganar,tana yarfa hannuwanta,tsoranta kada ya kwashe ta da mari"

",Ruke ha6arsa yayi cike da mamaki yake kallonta from head to toe"

"Hawaye ne suka soma shararowa akan fuskarta,tun kafin ma taji hukuncin da zai yanke"

",mata,Zuciyarta sae bugawa take yi ba ™a™™autawa"

",Where's she""?fuskarshi a Waure yayi tambayar"""

"Sunnar dakai tayi kamar munafuka,da™yar ta iya buWe baki tace""Wlh baban yaya ni bani nace ta tafi ba,yau ne dama da asuba,ta same ni cikin damuwa take tambayata lafiya shi ne na sanar da ita cewa Ni "". banso nabi Daddy kano,bansan zuwa garin saboda abunda ya faru damu acikinshi"

"Tunkan ta ™arasa maganar yace""What!tafiya tayi without My Permission,""ranshi a matu™ar 6ace yayi"

",maganar"

",Ya salam""ya furta hakan tare da zura hannunshi cikin sumar kanshi"""

"Ya runtse idanuwanshi,"

"_"",Am sorry,babban yaya bazan ™ara ba"""

"Jinjina kanshi yayi tare da ware idanuwanshi akan fuskarta,yana kallonta duk tabi ta susuce,"

"?""Kin iya frog jump ko"""

"Waro ido tayi tana kallonshi,girgiza kai tashiga yi alamar a'a,"

"ruko hannunta yayi ya fito da ita cikin falonshi,fuskarshi a daure yace""Oya,start from here,karki ... "",kuskura ki tsaya,if not zaki ga abunda zai biyo baya"

"Jahad tamkar zata fashe da kuka,Zu™unnawa tayi tare da kama kunnanta kamar Wan kwaWo haka tafara yin tsallan tana zagaye kujerun,tun a first round jikinta ya fara gaya mata,Komawa yayi cikin bedroom Winshi ya Wauki wayarshi daya bari agaban Mirror,Numbar Uncle Abusufyan ya lalubo,ya"

",danna mashi Call"

"A lokacin Abusufyan,Na acikin kitchen ya tu6e rigarshi daga shi sai shorts,ya dage sai aikin goge goge yake yi da ´an wanke wanke,ya gyara kitchen Win tsaf,"

"Fitowa Sehrish tayi hannunta ru™e da wayarshi,har tuntu6e take yi wurin yin sauri donta kai mashi"

",wayar,tana baccinta mai daWi ringing Win wayar shi ne ya tashe ta"

"Daddy,ana kira,""ta ™arasa maganar yayin da take shiga kitchen Win,hannu abusufyan yasa ya kar6i """

",wayar,duba screen din wayar ya fara yi"

"My first in-Law* Shi ne sunan daya bayyana akan screen Win,Yayi mamakin ganin kiran Sgr,Picking *"

",call Win yayi ya kara wayar a kunnanshi ""Assalamu Alaikum"""

"On the other hand,Sgr ya amsa mashi""Wa'alaikum salaam,Uncle kun isa Lafiya""?"

""",lafiya Lou,ae tun Wazu muka ™araso"" ."

"?""Okey,inason magana da sehrish ne,tana a kusa"""

"?Murmushi abusufyan yayi tare da cewa""Ae bada ita muka zo ba,ko ka manta ne "",Uncle,Da ita ka tafi bada Jahad ba,yanzu haka jahad tana a part dinta,Sunyi musaya ne"" ""!Cike da mamaki abusufyan yace""Jahad tana a gida"

"Gaban Sehrish ne ya faWi rass,wu™i wu™i tayi da ido,Wagowa abusufyan yayi tare da kallonta,Hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,sai lokacin ya shaida cewa Sehrish ce,ya Wauko amatsayin"

",Jahad,Ko ya akai suka shirya Wannan batare da kowa ya ankara ba"

",Sunnar dakai ™asa tayi,ganin irin kallon da daddynsu yake yi mata "",Rai a6ace ya mi™a mata wayar""Kar6i nan"

"Hannunta na kerma ta kar6i wayar,hankalinta a matu™ar tashe,ta sanya wayar a kunnanta,muryarta "". tamkar zata yi kuka tace""Ya rafayet"

",Tunkan ta ™arasa maganar ya daka mata tsawa""Shut up!""nan take ta shiga taitayinta"

"_?""da iznin wa kika bar garin nan"""

"Idanuwanta ne suka cicciko da kwalla,Sae faman kallon uncle take yi,sam baiji daWin abunda sehrish"

",tayi ba,don yasan ™arshe kanshi abun zai ™are"

""",Am sorry ya rafayet,dan Allah kayi ha™uri,Bazan ™ara ba"""

"dogon tsoki yaja,Kafin yace""Come back home,In ba haka ba,Ranki zai 6aci,""yana faWin hakan yayi"

",rejecting kiran"

",Fashewa tayi da matsanancin kuka"

"Hannu abusufyan yasa ya kar6e wayar,"

"Koma meya laifinki ne!Ashe baki da hankali Sehrishi!Why kike son Jamin ina zaman lafiyana?,Taya "" ""?,zaki kamo hanya batare da iznin Mijinki ba"

"Cikin shesshekar tace""dan Allah daddy,kayi ha™uri,na kwallafa raina ne akan son zuwa,nasan nayi laifi,Kuma nayi danasanin yin hakan,Amma dan Allah daddy,Ka ro™an mun alfarma a wurinshi,Yabarni in zauna,Saboda yace in koma gida yau Win nan,""ta ™arasa magana tare da sanya hannu tana share"

",hawayenta"

"I can't Call him Sehrish,rafayet bazai saurari kowa ba a halin yanzu,Kawai kije ki shirya kayanki,in "" "",kaiki tasha ki hau mota"

"Jin haka yasa ta ™ara fashewa da matsanancin kuka,tana faWin""dan Allah daddy,kada ka mayar dani,Nashiga ukuna,"""

"Sosai take kuka,Shi kanshi ya tausaya mata,duk yadda take shakkar Sgr amma ta kama hanya ta baro"

",gidan batare da izninshi ba,tabbas ba ™aramin son zuwa takeyi ba"

"Muryarshi a sanyaye yace""Kiyi hakuri daughter,babu yadda zamuyi dole ki bi umarnin Mijinki,lokaci "",yana ™urewa,ki je ki shirya kayanki,mu tafi tasha"

",Juyawa tayi da gudun gaske,Ta koma Waki,Saman gadon ta faWa tare da fashewa da wani sabon kukan"

"Jikin abusufyan ba ™aramin sanyi yayi ba,yaso ace akwai wata hanyar da zai iya taimaka mata,don ta zauna a kanon,Amma ba halin yin hakan,"

"yana cikin wannan zancen zucin wayar shi ta shiga ruri,da sauri yakai idonshi kan wayar dake"

",hannunshi don yaga mai kiran nashi,Sunan Yaya Hossein ne ya bayyana akan screen din wayar"

"_""Da sauri ya answer kiran ya kara wayar a kunnanshi""Assalamu Alaikum,Yayana na kaina"

""",On the other hand,Abba yace""wa'alaikum salam ™anina na kaina,Ya kake fatan kun isa kanon lafiya "",Fuskarshi Wauke da murmushi yace""Mun ™araso tun wuraren goma"

"?""Abba yace""Madallah,naji daWi sosai,kai dawa kuka tafi ne"

"Shiru ya Wanyi yana tunanin halin da sehrish take ciki,ranshi ne ya bashi cewar Ya sanar ma Yayan"

",nashi,May be ya iya dakatar da Sgr Win"

"Calmly ya soma magana""Ya hossein,Wlh an samu matsala,Da jahad na shirya tafiya,bansan ya akai ba,su ka yi musaya ita da sehrish,dama ta kwallafa rai akan son zuwa kano,To yanzu haka zancen da nakeyi maka,Muna tare da Sehrish Win,Kuma Sgr ya gane cewa da ita muka zo kano,ya bada umarnin ta koma yau yau Winnan,baiwar Allah tana cikin damuwa,yanzu haka tana can tana kuka,""ya™arasa"

",jawabin yana jiran jin amsar da abba zai bashi"

"Kada ka damu,Ka lallasheta ta kwantar da hankalinta,Ni zanyi mashi magana,duk yadda mukayi """

"_"",dashi,in sha Allah i will inform you"

"Ajiyar zuciya abusufyan ya sauke tare da cewa""Nagode sosai,Yayana nakaina Allah yabar zumunci "",atsakaninmu"

",Ameen Ameen,™anina,""abba ya amsa mashi before suyi sallama"""

"Har hankalinshi ya Wan kwanta duk da yana zullumin amsar da abban zai bashi,don yasan halin Sgr"

",wani lokacin idan ya burkice,mai tankwarashi sae Allah"

"A lokacin da kiran abban ya shiga wayarshi,Yana zaune asaman sofa,ya aza ™afa Waya bisa W aya,Yana sanye cikin jeans da t~shirt,yayin da jahad ke zukunne agabanshi,Tayi kneel down fuskar nan tayi jaga jaga da ita,tasha kuka har ta gode wa Allah,"

"Hannu yakai tare da Waukar wayar dake ajiye saman front table din gabanshi yayi picking call Win,tare "",da kara wayar a kunnanshi,Ya furta""assalamu alaikum"

"""Acan 6angaren abba ya amsa mashi""Wa'alaikum salaam,My son ya kake ya gida,ya kuma aiki"

"""Alhamdulliah"""

"Abba yace""Yawwa,Rafayet dama game da yarainyar nan ne,Sehrish,""tunda yaji ya ambaci sunanta,Ranshi ya bashi cewar sunkai ™ararsa ne,"

"Dan Allah rafayet,ka ™yale yarinyar nan ta zauna,ba jimawa zasuyi acan ba,Yarinyar nan ta kwallafa "" rai akan son zuwa can shiyasa harta tsallake ta tafi ba tare da saninka ba,Amma kai shaida ne akan yarda takeyi maka biyayya sau da ™afa,duk wani abu da zai 6ata maka rai,tana ™o™ari don taga ta "",faranta maka rai,pls rafayet ta ci albarkacin wannan"

",shiru yayi batare da yace komai ba"

""",Har sai da abban ya sake cewa""Rafayet naji kayi shiru"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa""its Okey daddy,na ha™ura,""Yanayin yadda yayi maganar,bada son"

",ranshi ba"

"Muryar abba Wauke da farin ciki yace""Ko kaifa,Wlh har naji daWi acikin raina,Allah yayi maka "" albarka"

",Ameen""da™yar ya iya furta hakan,Sallama su kayi ya janye wayar daga kunnanshi"" ""mayar da idanuwanshi yayi kan jahad yace""U can go"

"Mi™ewa tayi tana faman Wangyasa ™afarta,tabar falon nashi,ba ™aramin jiki taji ba,Saukowa tayi"

",downstairs tana cigaba da yin shesshe™ar kukan"

"adai dai lokacin junaid ya faWo cikin falon,Tsayawa yayi yana kallonta,™arasawa yayi da sauri wurinta"

"?""yana faWin""rishi lafiya meya faru"

"Wagowa tayi da idanuwanta waWanda sukayi ja saboda kukan da tasha,Waro idonshi ya Wanyi tare da ... ""ambaton sunanta""JAHAD"

"""Cikin shesshekar kuka ta amsa mashi""Na,am"

"?""Hannu yasa ya tallabo fuskarta,""Dama bada ke aka tafi kano ba Jinjina mashi kai tayi alamar eh,sannan tace"

"Tare da sehrish aka tafi,amma dani muka shirya tafiya,Shine mukayi musaya ni da sehrish,yaya "" "",rafayet ya gano ni,Shine ya hukunta ni Hada tsallan kwaWi ya sani"

",Hannuta ya ruko,tare da samun wuri saman sofa suka zauna"

"Ranshi aWan 6ace yace""Allah dana son da haka bazan bari Babban yaya ya sanyaki yin tsallan kwaWi"

"?',ba,Meyasa zai sanya juliet Wita,Aikin wahala"

"hannu yasa yana share mata hawayen dake sauka akan fuskarta,cikin lallashi yace""stop crying my"

"."",juliet,Allah in baki daina zubar da hawayenki ba,Nima zan fara kukan"

",Cike da zolaya,ya sanya hannunshi yana murza idanuwanshi,kamar zaiyi kukan"

".""Da sauri ta ru™o hannunshi tana faman sauke ajiyar zuciya tace""Nadaina"

"?""murmushi ya saki tare da cewa""Yaushe zamu fita yawo?Da anjima ko gobe"

"Fuskarta Wauke da murmushi tace""Mu bari sai gobe,Yanzu har la'asar tayi,Nafiso mu fita da wuri,mu "",zaga garin nan"

"Yadda kikeso haka za'ayi,""ya karasa maganar,tare da kai la66ansa zai sumbaci gefen fuskarta,Karaf "" idanuwanshi suka sauka akan na SGR dake ™o™arin saukowa downstairs,da sauri ya janye la66ansa,ya"

",shiga ´an kame kame"

"girgiza kai kawai sgr yayi don yaga abunda junaid Win ke ™o™arin yi,Fita yayi daga cikin falon batare"

",daya tanka masu ba"

*Boss Bature*

*Sehrish*

"hankalinta ba ™aramin kwanciya yayi ba,jin cewa an barta ta zauna a kanon,taji daWi sosai acikin"

"ranta,duk da tana fargabar hukuncin da Sgr zai yanke mata idon suka koma gida,"

"Bayan sallar la'asar,Suka shirya tsaf domin zuwa hotoro,Unguwar da sukayi rayuwa a cikinta,Abusufyan ne ke driving Winsu,tana zaune a gefenshi tana latse latsen wayarta,Yayin da can ™asan zuciyarta ke cike fal da fargabar zuwa anguwar,A hankali Motar ta shararowa da matsakaicin gudu,izuwa cikin unguwar bai direta a ko'ina ba sai a ™ofar gidansu,don bai manta da kwatancen gidan ba,duk da yaWan so ya ruWe saboda sabbin gine ginen dake a wurin,kasa fitowa sehrish tayi daga cikin motar,Saboda yanayin da tashiga,ta tsani yin toxali da unguwar,Saboda"

"bata son duk wani abu da zai tuna mata rayuwarsu ta baya,"

"Fitowa abusufyan yayi daga cikin motar ya zagaya,ya bude mata ™opar,""Daughter,mun ™araso fa,""jiki asanyaye ta fito daga cikin motar,yayin da idanuwanta ke cike tab da kwalla,A wani slow ta wurga kwayar idonta akan gidajensu,Ginin ya tsufa sosai,duk fentin ya ™o™e,ya gajarce,An gar ™ame gidan da ™aton ™waWo,duk yayi tsatsa,da alama anjima ba'ayi amfani da gidan ba,mayar da idanuwanta tayi akan gidansu maman sadeeq,A rufe yake gidan da makulli,Gidan ya tsufa shima"

"Amma bai kai gidansu tsufa ba,saboda an canza mashi fenti,"

"Hawaye ne suka soma shararowa akan fuskarta,juyawa ta Wanyi tare da kallon abusufyan dake tsaye,jikinshi duk yayi sanyi,Saboda tunawa da wasu abubuwa da suka faru a rayuwarshi,"

",Mutanen dake kai komo acikin Layin nasu sai faman le™ensu sukeyi,musamman ´an yaran anguwar "",Daddy,Kamar basu nan fa,naga gidan a rufe"""

""",Uncle yace""Bari na samu yaro na tambayeshi,Muji ko sun tashi ne"

"Yana ™o™arin rufe bakinshi,Yaji anyi mashi sallama ta bayanshi,Muryar wani dattijo ne,juyawa yayi tare da kallon mutumin,tsoho ne amma ba irin tukuf Winnan ba,jikinshi na sanye da koWaWWen"

",yadi,™afafunshi na sanye da wasu siWaWdun silifas duk sun fita hayyacinsu,kamar mahaukaci"

",Da sauri abusufyan ya mi™a mashi hannu donsu gaisa"

"Dattijon ya ma™e hannunshi tare da cewa""Haba Alhajin Allah,baka ga yadda hannuna yake ba duk "",datti a haka zaka gaisa dani"

""",Murmushi abusufyan ya sakar mashi,""dan Allah kada ka hanani gaisawa dakai"

"Mika mashi hannun tsohon yayi suka gaisa,Sannan yace""bawan Allah,ban ta6a ganinka acikin"

"?""unguwar nan ba,Kuma da alama kamar wani ku ke nema ko"

"abusufyan yace""™warai kuwa,wannan ³a tace,Munzo daga abuja ne,Muna neman..umm ""bai ™arasa"

",maganar ba,saboda ya manta da sunan mutumin"

""",Sehrish ce ta ™arasa mashi maganar""Malam nura muke nema,malamin makarantar islamiyya Dattijon yace""Ae nan ne gidan shi,Sae dai kash,Sunyi tafiya zuwa kankia wurin jana'izar Wani "",kawunshi daya rasu"

",Jin haka yasa yanayin fuskar abusufyan ta Wan canza,zuwa damuwa"

"?""Amma,tun yaushe suka tafi"""

"Dattijon yace""tun makon daya gabata,Amma jiya munyi waya dashi ya sanar dani cewa Yau ko gobe "",zasu dawo"

",Ba ™aramin daWi suka ji ba,don har sai da abusufyan ya Wanyi murmushi"

Hannu yasa cikin aljihunshi ya zaro kuWi sababbin ´an dubu dubu kusan dubu goma sha biyar ya mi™a

",ma dattijon"

"Washe baki tsohon yayi tare da sanya hannu biyu ya kar6i kuWin,tare da cewa""yalla6ai kamar ka sani wlh yau gidana da yunwa muka tashi,yara sai kuka sukeyi,Hakanan na gaji da zama cikin gidan, nace bari na fito na nemi na abinci,Ashe arzi™i ne ke kirana,Allah na gode maka,da ka haW ani da wannan bawan naka,Ya Allah kamar yadda ya farantamun rai,kaima ka faranta mashi nashi,ka biya mashi bu™atunshi na alkhairi,'yana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login