Showing 42001 words to 45000 words out of 286330 words

Chapter 15 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

96

Win na a bayanshi fuskar"

",kowannansu Wauke da murmushi,da alama sun kammala tattaunawar da sukeyi"

""",Nike da godiya yaya Hossain,idan har wannan abun ya tabbata,zanfi kowa farin ciki"""

"Juyowa Abba yayi cike da zolaya yace""kada ka manta,gobe ne fa sunan ´an ukun da aka haifa maka,me zaka yanka masu""?"

"sunnar dakai ™asa Abusufyan yayi yana dariya,yace""Sa za'a yanka masu guda uku,raguna uku,Wawisu .. "",guda uku,´an shila guda Wari uku,kaji guda Wari uku suma"

"Dariya Abba yayi yana bubbuga kafadarshi yace""Abun ya ™ayatar dani wato komai guda uku kenan za'a yanka masu,idan ma ba uku ba to Wari uku,dole dae ukun ta fito kamar yadda suke ´an uku,a "",™agare nake da goben nan tayi,bari na hanzarta zuwa na kwanta"

"Allah ya nuna mana ita lafiya,""acewar abusufyan daga haka Abba ya bude kopar tare da fucewa yana "" "",faWin""mu kwana lfy"

"Bayan fitarshi,Abusufyan ya koma tare da hayewa saman katafaren gadonshi,yayin da idanunshi ke fuskantar ceiling,bakomai ne ya faWo mashi aranshi ba face ABU,a kullum cikin tunanin wani hali take ciki yake,ha™i™a ya damu da ita sosai,kusan kullum ne sai yayi mafarkinta,dama da yawa idan ka sanya abu aranka,zaiyi wuya bakayi mafarki akansa ba,babban abunda yafi damunshi duk in zai ganta a"

",mafarkin cikin wani irin mawuyacin hali"

"Bakomai ne yasa na damu sosai akanta ba,face sanin cewa ita marainiya ce,bata da kowa a duniyar "" nan wanda zai damu da ita idan bani ba,da kuma ´a'´an data haifa ba,Abu bata da kowa bata da wanda zai neme ta idan wani mummunan abu ya faru da ita,da ace ™addara bata haWani da Abu ba harna aureta ba,a yau akace ta 6ace,nayi imanin cewa babu wanda zai damu akan hakan,mahaifinta ne kawai shi kuma Allah yayi mashi rasuwa,Allah yaji™anka baba buzu,haka ya dam™a mun amanarta,duk da yasan halina bana jin magana ga ™uruciya dake fusgata,yayi mun halaccin da bazan ta6a mantawa ba,kuma Insha Allah zan ru™e mashi amanar daya bani,bazan ta6a mantawa dashi ba,saboda shine silar komai,gashi har nasamu ™aruwar ´an uku tare da ´arsa,naso ace yana raye nasan zaifi kowa farin cikin ',ganin jikokinsa"

"Hawaye ne suka soma gangarowa daga cikin idanuwansa masu Wumin gaske,murmushin takaici ya"

",saki tare da gyara kwanciyarshi,ya runtse idanunshi da™yar bacci ya Wauke shi"

"A 6angaren Abba kuwa,bayan sun rabu da Uncle abusufyan,yana shiga bedroom Winshi,ya tsaya turus ganin junaid kwance yana sharar bacci,ga mommynshi agefe tana bacci itama,girgiza kai yayi tare da cewa""bansan meyasa junaid keyi mun haka ba,ya raina ni wlh,""juyawa kawai yayi"

"tare da fucewa daga bedroom Win ya koma upstairs bedroom Win junaid ya nufa ya kwanta,ya ™"

"yale shi ne saboda yana cikin farin cikin gobe walima,baison abunda zai 6ata ranshi,"

"Wuraren ™arfe 2 na dare junaid ya farka sakamakon zungurar shi dayaji anyi da sanda,a firgice ya tashi zaune yana faman zazzare manyan idanunshi masu Wauke da bacci,™asa ™asa yaji ana ambatar sunanshi Junaid!junaid!aikuwa a tsorace ya sanya hannunshi tare da toshe kunnanshi ya fasa uwar ™ara,kai tsaye sautin ™arar daya saki ta daki dodon kunnan Alexandra,a firgice ta farka,ganin junaid da tayi a zaune jikinsa sai kerma yake yi hakan yasa ta mi™e tare da janyoshi jikinta tana faWin""junaid!romeo Wina what's wrong with u?baka lafiya ne,""duk tabi ta tsorata da halin da yake ciki,"

"Muryarshi na kerma yace""Mommy,wani abu zai faru dani,dan Allah ki taimaka mun,banso in mutu .. "",yanzu"

"Jin wannan maganar ta junaid ba ™aramin tayar mata da hankali tayi ba,kankame shi ta ™arayi muryarta na rawa tace""Junaid,kadaina faWin haka banason ji,babu abunda zai faru dakai indai kana tare"

",dani,nasan cewa mafarki kayi,pls calm down ur mind,mu koma mu kwanta"

"Wagowa yayi daga jikinta,cikin shesshe™ar kuka yace""Mommy dan Allah,ki tashi muyi sallah,sai "",kiyimun addu'a"

""",a ruWe tace""Salla kuma junaid,am not a muslim bana sallah,zan daiyi maka addu'a"

",A'a mommy nidai ki tashi muyi sallah,kiyimun addu'a,""Ashagwa6e yayi maganar"""

"Junaid ka fahimce ni,bakasan cewa niba musulma bace!ko daddynku bai ta6a faWa maka bane,Ni "" "",bana sallah,I don't even know how to do it"

"Jin haka yasa junaid sake fashewa da wani sabon kukan mai sautin gaske yana cewa""Mommy ki tashi "",muyi sallah,ki tashi mommy!wlh idan baki tashi munyi sallah kinmun addu'a ba mutuwa zanyi Tashin hankali,gaba daya junaid yabi ya rikice mata ya hanata sakat,duk yadda taso ta fahimtar dashi"

",akan cewa ita ba musulma bace,bata sallah amma abun ya faskara,junaid ya kurmance mata"

"Babu arzi™i ta amince zatayi sallar,tasata gaba yayi ta shiga toilet ta dauro alwala,ko alwalar bata wani iyaba,ruwa kawai ta watsa a fuskarta,ta wanko hannayenta da kafafuwanta tafito,shi ma ya shiga cikin toilet Win,wucewa tayi wurin wurin closet Winsu,ta buWe kayan Abbansu ne a jere sai kayan sawar ta,wanda tazo dasu,gaba daya babu hijabin da zata sanya,dakyar ta samu wani mayafin doguwar rigarta"

",mai Wan tsayi,ta Wauko shi tare da sanyashi ajikinta,sae yayi mata tamkar hijabi"

"tsayawa tayi tana jiran junaid ya fito suyi sallar,lamarin nashi ba ™aramin Waure mata kai yayi ba,™iri ™iri junaid yasata za tayi sallah,ya rufe idonshi ya nuna tamkar baisan cewa ita ba musulma bace,aranta tace""Anya junaid bai samu ta6in hankali ba?in ba haka ma meyasa zai yi forcing Wina akan inyi salla bayan yasan cewa ni ba musulma bace,Omg!ni bansan ma ya akeyin sallar ba,ko time Win baya dana "",ta6a musulunta ba don Allah nayi ba,ko sallah banyi a lokacin"

"tana cikin zancen zucin nata sai ga junaid ya fito daga cikin toilet yana faman yarfa hannunshi,ruwan"

",alwalar da yayi yana WiWWigowa ™asa"

",Carpet Win salla ya dauko masu na abbansu sannan ya dawo ya shimfiWa masu shi"

",Juyawa yayi tare da kallon Mommyn tasu wanda tayi sototo tana binshi da kallo "",Ni zan shiga gaba saiki tsaya abaya"""

"Dawowa bayanshi tayi ta tsaya,shi kuma ya tsaya agaba,tare da daidaita natsuwarshi,ya kabbara sallar,anatse suka shiga yin sallar atare,tunda suka kai raka'a dayan farko,bacci ya kwashe Alexandra,junaid bai sani ba yaci gaba da yin sallarshi,sai da yayi kusan raka'a takwas sannan ya"

",sallame"

"cikin bacci taji an ambaci sunanta da ™arfi""Mommy""!!a firgice ta farka tare da buWe idanunta tana"

"kallonshi,muryarta adisashe irin ta mai bacci tace""junaid har mun kammala sallar,""zum6ura mata baki "",yayi rai a6ace yace""nadai kammala sallar mommy,kin barni ni kaWae,kina ta bacci"

"cikin lallashi tace""kayi ha™uri romeo Wina,saida na faWa maka cewa banyin sallah,nifa ban iya "",ba,nadai samu nayi Waya,dakyar itama na samu nayi ta,don bacci nake ji"

"""Shikenan kiyimun addu'a yanxu,sai muje mu kwanta"""

"Yadda yayi maganar ba ™aramin tausayi ya bata ba,nan take taji kamar bata kyauta mashi ba,jiki asanyaye ta sanya hannunta tare da ru™o hannunshi,ta shiga karanta mashi addu'oin,cikin harshen Faransanci,bai damu da yaren da takeyi mashi addu'ar ba,saboda yasan cewa Allah yana ji da kowani "",irin yare aka ro™esa"

"Ta jima tanayi mashi addu'a tana tottofa masa asaman sumar kanshi,kafin daga bisani suka koma saman gadon suka kwanta,ba ™aramin kwanciyar hankali junaid ya samu ba,tunda ta tofa mashi addu'ar nan take yaji wani sanyi aranshi,tamkar an bashi ™warin guiwa,kuma tunda ya kwanta bacci ya"

",Waukeshi bai ™ara jin an zungure shi ba"

"DARE YAYI GARI YA WAYE,"

"Tun bayan Kammala Sallar asuba,Azmee da Saude,Suka fara Waura girke girken da zasuyi anan cikin gida,Uban aiki ne a gabansu,saboda Abinci ne kala kala zasuyi,na kasashe daban daban,saukin su ma Naman da za'a yanka basu zasuyi aikinshi ba,An riga da an bada aikin naman already,sai dai kawai in an kammala akawo masu shi Hada snacks sukayi order wanda za'a ci,akwai kuma Naman da Azmee zatayi masu farfesu dashi,da kuma tsiren nama,don ta kware a wannan 6angaren,Sunyi nisa acikin aikin sai ga Hajiya azeema ta shigo,bayan sun gaisa da junansu,itama tace tazo ayi aikin da ita,hakan ba ™aramin daWi yayi masu ba,nan suka haWu su uku,suka tasar ma girkin nan,Cikin ™an™anin Lokaci,Wani irin daddaWan ™amshi ya gauraye"

"ko'ina na kitchen Win,"

"Hatta main palour Win kamshi ya karaWe cikinsa,gwaggon katsina dake kwance,saman gado,tun bayan sallar asuba ya Wauketa,tana cikin bacci ta dinga jin ™amshin abinci nashiga Hancinta,ba arzi™i ta farka tana faWin""wannan wani irin ™amshi ne mai tashin mutun daga bacci""?tana maganar tana shinshinar kamshin,saukowa tayi daga saman gadon,jikinta sanye da kayan baccin"

"nan nata na gado,fitowa tayi daga cikin bedroom Win nata tana tunkarar inda kamshin ke fitowa,"

"Kamar daga sama suka ji muryar gwaggo tana cewa""Ikon Allah,™amshi ya tashe ni daga bacci,ya kawo ni cikin kitchen,don inci daWi,"""

",Murmushi suka saki gaba Wayansu,kafin suka shiga gaishe da ita"

"™arasawa tayi cikin kitchen Win suna haWa ido da saude ta watsa mata harara tare da cewa""ya akai kuka bar wannan tana girki?bafa ta iya girki ba,Rannan ta zuba mana Gishirin lalle amatsayin gishiri cikin farfesun nama,gaba Waya girkin nan bai ciyu ba,™arshe saboda tsoran kar asirinta ya tonu inyi mata faWa,ta dauki farfesun ba tare da sanin kowa ba taje ta zuba ma karnukan layinmu,kunsan kare da nama nan fa suka lashe farfesun nan tasss suka cinyi shi,aikuwa cikinsu ya kumbura sumtum,sukayi mussai,gaba Waya suka mace aka zubdo su,mai karnukan nan yace bazai yarda ba,sai yayi shari'a da Saude,ranar saude har gudawa saida tayi don jin za'a kaita ™ara kotu,yarinya tabi ta burkice mana,da™yar Harrisu ya biya diyarsu,daba don haka ba,da tuni saude an jima da yanke mata hukuncin ' kisa"

"Tunkan gwaggo takai karshen Labarin da take basu gaba Waya suka fashe da dariya,banda saude "",wadda ta tur6une fuska,rai a6ace tace""Kai gwaggo"

"gwaggo tace""™arya nayi?ko ba haka akayi ba,ki faWi tsakaninki da Allah in ba ayi hakan ba,ranar fa har gudawa kikayi,kika dinga kuka kina cewa gwaggo ki maishe ni rugarmu,saboda kawai na kashe karnuka shine za'a kai ™arata kotu,wlh ko shanun baffa na kashe ba za'ayi mani wannan hukuncin ba,sai "",ku ´an gayu da kuka Wauki ran kare da mahimmanci karen da ko hisabi baza'ayi dashi ba"

"Sake fashewa da dariya sukayi,yadda gwaggo take kwaikwayon muryar Saude,ba ™aramin dariya ta "",basu ba,saboda hausar irin ta fulanin da basu kware bace"

"fuskar saude tamkar zatayi kuka,batasan meyasa gwaggo keyi mata haka ba,duk in suka shiga cikin mutane saita kunyata ta,wannan labarin da take bayarwa ya jima da faruwa,tun lokacin da Dr harris ya Waukota daga rugarsu ya kawota gidansu,lokacin batasan komai ba,ita arayuwarta ba abunda ta bama mahimmanci inba Kiwon shanu ba shi kadae tafi sani,gwaggo kuma bata koyar da ita komai ba,kwana uku da zuwanta gidan ne,ta shiga kitchen ta Waura masu girki,tana cikin girkin ta fara neman gishiri zata zuba acikin,gafa gishirin acikin farar roba an zubashi,amma saboda ta saba ganin gishiri kulle acikin leda yasa tayi zaton koba gishiri bane,hakan yasa ta fito ta wuce W akin gwaggo don ta sanar da ita cewa babu gishiri a gidan,tana shiga Wakin gwaggon katsina,ta same ta tana bacci,harta juya zata fita shine taga wasu kullun kaya da aka kawoma gwaggo acikin leda,nan fa ta shiga laluban kayan,ta za™ulo ledar gishirin lalle ta fuce dashi,duk a tunaninta gishiri ne,dayake kanta a toshe yake,kwata kwata bata lura da lallen dake acikin ledar ba,ita dae kawai gishirin lallan ta Wauko,taje ta zuba masu acikin girkin,ba don Allah yasa gwaggo ta tashi tana neman gishirin lallanta ba,har saude taji,daba ™aramin illa zata yi masu ba,karshe dai abun kan karnukan layinsu ya ™are,tun daga wannan lokacin ne harris ya sanyata a makaranta,da kuma makarantar koyon girki,har ta samu ta kammala secondary,daga nan ne akasamu kanta ya waye,"

",Gwaggo me kikeso a zuba maki ne?nasan yunwa ce ta koro ku,""azmee ce tayi maganar"""

"Gwaggo tace""komi ma da kuka girka,a zuba mun in WanWana inji yaya WanWanon girkin naku yake,don tunda kuka sanya saude acikin girkin nan naku nasan cewa dole a samu matsalar rashin gishiri kodae ta "",zuqa shi,ko kuma yayi kaWan"

"murguWa mata baki saude tayi tare da juyawa ta shige cikin store,tana faWin""nashiga uku da wannan matar,a haka Haris yakeso in zama surukarta,bansan ya zan ™are da ita ba,lafiya lou nake yin girkina acan gida,har santi takeyi amma yanzu tazo sai sharri takeyi mun agaban mutane,Zamu koma gida ne,nasan me zanyi mata,ae mun saba dama,"""

"Saude bata fito daga cikin store Win ba,sai da taji fitar gwaggo daga kitchen din,bayan sun zuzzuba mata abincin da suka girka,komai sai da tasa suka zuba mata,a ™aton tray ta fuce dashi tana cewa""idan "",na cinye wannan zan dawo a ™ara mun"

"dawowa tayi cikinsu suka cigaba da aiki,azeema tace""sai kin dinga ha™uri da ita,bayin kanta bane,ku "",tayata da addu'a,Allah ya yaye mata wannan haukan da aka Waura mata"

"Saude tace""insha Allah,zamu cigaba da tayata da addu'a,ae yaya harris ya sanar dani komai,na tausaya mata sosai,Allah dai ya tonu asirin waWanda ke shirya masu wannan ma™ar™ashiyar,Allah ya kawo "",™arshensu"

""",Azmee tace""ae bazasu kai labari ba,a sannu asannu zasu gane kurensu"

",Suna aiki suna tattaunawa game da irin rayuwar da su sehrish sukayi a baya"

"Wuraren ™arfe 10 sun kammala Komai,an gyara kitchen Win tamkar ba'a ta6a girki acikinsa"

"ba,tun da wuri Abokanan Abba suka fara zuwa,Hada wasu daga cikin abokan Abusufyan wanda ke"

"zaune a Nigeria,tuni gida ya fara ciki,tun da su sehrish suka tashi daga bacci ko arzi™in yin wanka basu samu damar yi ba,saboda kiransu da ake tayi,duk wanda yazo saiya bu™aci a kira mashi su ya gansu,daga sunje haka za'a dinga yabon kyawunsu ana sanya masu albarka,gashi duk wanda sukaje gaidawa cikin abokanan Abba,sai Yayi masu kyautar makudan kudi,babu wanda yayi masu kyautar ™asa da naira dubu Wari biyar,hosana duk tabi ta susuce,sae faman lissafin kuWaWen da suka samu takeyi,daga sun dawo cikin Waki zata fara fadin Abokin abba mai farin gemu ya bamu kyautar Dubu Wari takwas,sae wannan abokin nasa mai sanye da kaki da yazo ya bamu kyautar gonaki guda uku,kuma ya haWa mana da dawakai,Sai kuma wannan mai ™aton tumbin shine ya bamu kyautar miliyan Uku,Ni miliyan Waya,Jahad miliyan Waya,sae sehrish itama miliyan daya,bayan shi kuma sae wannan abokin daddyn namu Wan fari mai kumatu,wanda ya biya mana Umrah,Ashe da rabon zanje in ta6a ka'aba Wakin Allah,harma in ro™e shi akan ya yaye mun haukan dake damuna,don banson jin anace mun Zararriya,haka ta dinga sambatu har sai da suka"

"fara gajiya da surutun hosana,"

"Sehrish na cikin toilet tana wanka,amma hankalinta gaba Waya ya tafi akan Sgr,kalamanshi na jiya ne suka shiga dawo mata acikin kanta,dole tayi aiki a ™arkashin shi batasan meyasa yake son ganinta a matsayin ´ar aikinsa ba,"

"Tana cikin wannan zancen zucin tajiyo muryar jahad,daga waje tana cewa""Sehrish dan Allah kiyi sauri ki fito,inaso nima nayi wankan,kafin asake kiran mu,"""

"jin haka yasa tayi saurin kammala wankan ta fito,Waure da towel a waist Winta,shiga ciki jahad tayi,don tayi wankan itama,duk hosana na zaune gefen gadonsu hannunta ru™e da biro da memo din Sehrish sae "",faman lissafin kyaututtukan da suka samu takeyi"

"Girgiza kai sehrish tayi tare da cewa""Aiki ya same ki hosana,kowa na Wokin zuwa yayi wanka amma ke hankalinki na akan kuWin da muka samu,abunda baki sani ba,idan mukayi wanka mu kayi "",kwalliya,sae mun samu ninkin abunda muka samu a yanzu"

"Juyowa hosana tayi tare da waro ido jin an ambaci kuWi tace""dagaske kike sehrish idan mukayi wanka"

"?""mukayi kwalliya zamu samu fiye da wannan kuWin da muka samu"

"Jinjina kai sehrish tayi tace""kwarai kuwa,ke dai kawai ki tashi ki fara yin wanka,jahad na fitowa,ki "",shige ciki"

",Cike da zumuWi ta mi™e ta koma ta tsaya a kopar shiga toilet Win tana kwankwasa ma


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login