Showing 162001 words to 165000 words out of 286330 words

Chapter 55 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

62

addu'ar hada ´ar kwalla akan fuskarshi,"

",Atare suka dinga haWa baki suna Amsa mashi""ameen ameen"

"Abusufyan yace""baba taimakon da zakayi mana,idan sun dawo dan Allah ayi gaggawar sanar"

",damu,Bari na baka lambar wayata"

",Ya ™arasa maganar tare da zura hannunshi cikin aljihun wandonshi ya Wauko wayarshi"

"Hannu dattijon yasa,a gaban aljihun rigarshi,Ya curo ´ar ™aramar wayarshi tecno,taji jiki duk tafita hayyacinta,mi™a ma abusufyan wayar yayi""kar6inan yaro,sanya mun numbarka,kayi mun saving Winta da sunan Mai mutunci,Zanfi ganewa,Da zarar sun dawo in sha Allah,bi'iznil lahi,koda ™arfe Wayan dare "",ne zan kira in sanar dakai"

"Murmushi suka saki gaba Wayansu,kar6ar wayar abusufyan yayi,madannan jikinta duk sun nutse ciki,da™yar ya samu ya rubuta mashi numbar,yayi mashi saving da Mai mutunci,Sanna ya mayar mashi "",da wayar""Gashi baba,mun gode sosai,Sai naji ka,Allah yasa adace"

"Tsohon ya amsa mashi da ameen ameen,ae tunda ka farantamun raina,Kaima sai Allah ya faranta"

",maka naka,har addu'a sai nayi maka idan nayi sallah"

"Ina godiya sosai,""ya karasa maganar tare da ru™o hannun sehrish suka shige cikin mota,key yayi ma """

",motar,a hankali yayi reverse,tare da karya kwana,da gudun gaske ya fuce daga cikin unguwar Nasarawa suka koma,a bakin gate din gidan ya sauke sehrish,Saboda zuwa masallaci,An fara kiran magrib,Mi™a mata key Win gidan yayi""kar6i nan,ki rufe gidan da kyau,Bazan dawo da wuri ba,Saboda"

"_"",inaso naje nayi mana siyayyar kayan abinci,dana amfani"

"Toh daddy adawo lafiya""tasa hannu ta kar6i key din,kafin ta juya ta nufi cikin gidan,tsayawa yayi "" acikin motar yana kallonta,har saida ta 6ace ma ganinshi,ya tabbatar da ta rufe ™opar gidan,Sannan ya"

",tashi motar ya fuce"

"A 6angarensu Aunty babba kuwa,basu isa Enugu ba sai wuraren ™arfe sha Waya na dare,Sunsha uwar tafiya,ba ™aramin jiki suka ji ba,Acikin garin suka kama Waki a hotel,Tunda suka shiga Wakin,kowaccensu ta baje saman gadon Wakin,suka shiga sharar bacci kamar wasu matattu,Ga uwar yunwa na cinsu,sai da sukayi bacci mai isarsu,Kafin suka farka neman abunda zasu sama cikinsu,Oder sukayi aka kawo masu lafiyayyan abinci,kamar wasu kuraye haka suka tasarwa abincin suna Ci,Sai da suka ci suka ™oshi,tukunna suka koma saman gadon,Suka dasa wani sabon baccin,ba tunanin yin"

",sallah,a ™agare suke washe gari yayi su wuce cikin dajin"

*Boss Bature*

d'

"Har Wuraren ™arfe 12,Abusufyan bai dawo cikin gidan ba,gashi yabarta ita kaWai,da farko bata"

"damu ba,falo ta dawo ta zauna saman sofa,daya ke akwai nepa,hasken globe ya gauraye ko'ina,hannunta na Wauke da littafin oummansu tana karantawa,Kalaman soyayya ne acikinshi,a"

"cikin drawer ta samu littafin,Wani page ta buWo acikin littafin Sunan oummansu ne akai dana Ya sayyadi,Aikuwa rai a6ace ta sanya hannu ta yage takardar tare da yin wurgi da ita,Mayar da hankalinta tayi sosai akan littafin tana karanta love messages Win dake aciki,da zarar taga wanda"

"ke Wauke da sunan ya sayyadi,jikinta har rawa yake yi wurin sanya hannu ta yage shi,"

"Tana cikin wannan karance karance,kwatsam!Aka Wauke da wutar nepa,nan take duhu ya gauraye ko'ina,babu haske ko mis™ala zarratin,gashi ta baro wayarta saman drawer cikin Wakin,Sanin kanku ne sehrish muguwar matsoraciya ne,Tuni ido ya raina fata,Hankalinta yayi mugun tashi,jikinta ya shiga yin kerma,kamar gunki haka ta ™ame a zaune ta gaza motsawa,tana cikin wannan yanayin na tashin hankali,Tajiyo takun takalmin mutum,A matukar tsorace ta shiga ambaton sunan Daddynsu da ™arfi""Daddy!daddy!dan Allah kana ina,nashiga uku,'"

"Gabanta ne ya fadi lokacin da ta tuna cewa,daddynsu da Motarshi ya fita,da ace shine ya dawo cikin"

",gidan to tabbas zata ji sautin ™arar shigowar motarshi"

"Wani irin wahalallan yawu ta haWiya,jin motsin mutumin na tunkarota,a razane ta saki littafin dake a hannunta,ta mi™e daga saman sofa Win tashiga ja da baya,tana tafiya saWaf saWaf,hawaye duk sun wanke mata fuskarta,zu™unnawa tayi ta soma yin rarrafe a hankali tana ™o™arin gano ™opar Wakin oummansu,cikin rashin sani takai hannunta saman wani gwangwanin maltina,aikuwa ya bada wani irin sauti rakwakwas,a gigice sehrish ta mi™e,gudu gudu sauri sauri,ita kanta batasan inda zata tunkara ba,Unfortunately tayi tuntu6e da wani abu,gaba Waya ta tafi zata faWi ™asa,ta saki wata irin razananniyar"

",™ara"

"Sai dai kafin takai ™asa,Taji an dam™i qugunta,kwakkwaran ru™o akayi mata,kafin aka janyota da"

",™arfi,ta faWa saman ™irjin mutumin,koma waye wannan ba ™aramin mutun bane,™ar™arfan gaske Tashin hankali domin son sanin wanene wannan mutumin,Mu haWu gobe inda rai da lafiya,In Allah"

yasa muna da rabon ganinta kenan



*_INFECTION BABBAN CIYO NE_*

"Ciyon da yake shiga tsakanin ma'aurata ya hana masu zaman lafiya. Da kwanciyar hankali a zamantakewarsu ta aure , ciyo ne da yake kassara martaban mace harma da mazan Kansu , ciyo ne mai hadarin gaske Wanda duk take dashi to ba ita ba jin dadin aure , saboda yana dauke ni'imar mace gaba daya yana hana mace jin sha'awar mijinta yana saka ciyon Mara mai tsanani idan yayi yawa , Wanda zuwa gaba yake hanawa mace daukar ciki. Ko kuma yawan 'barin ciki Sannan duk abunda mace zatayi domin gyaran kanta to bazai mata wani amfani ba saboda wannan ciyon"

"wannan zaisa mace taga tana ta faman shan maganin mata amma baya mata aiki,"

*KADAN DAGA ALAMOMINSHI*

Bushewar gaba K'aikayin gaba

Fitar kuraje agaban mace

Fitar farin ruwa mai kamar madara ko mai kamar majina Ko fitar ruwa mabanbanta kala

Rashin sha'awa

Rashin jin dadin kwanciyar aure

"Yana haifar da budewar gaba, Ciyon Mara da sauransu ,"

wannan yasa mukazo maku da sahihijn

"maganin sanyi wato infection yana wanke duk wani dattin Mara yana maganin sanyi sosai tareda saukowa mace niima maganin 3in1 ne na sha da sabulun tsarki da Wanda zaki dafa kina tsarki dashi , akwai kuma maganin sanyi na maza daban Wanda yanada kyau duk wacce ta siyama kanta to ta siyawa mijinta don kar ayi badi babu rai don ko kinji sauki in shi mijin yanada zai iya shafamaki *"

07069711327 mmn Yusuf mai kayan mata sokoto

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Am really sorry, "

"Tayi matu™ar tsorata dashi,kasa Wagowa tayi daga jikinshi,jikinta sae kerma yake yi,lokaci guda daddaWan ™amshin turarenshi ya daki hancinta,nan take ta ruWe tana ™o™arin gano a ina tasan ™ amshin nan,duk duniya mutun Waya ne ta sani mai irin wannan ™amshin turaren mai matu™ar ratsa zuciya,RuWewa tayi tana so ta canko wanene,kuma tana kokwanton anya hakan zai iya kasancewa gaskiya?zame hannayenta tayi daga saman waist Winshi da ta ru™e,ta matsar dasu har"

"izuwa mid back Winshi,Gabanta ne ya faWi rass jin ta shafo doguwar sumar kanshi,muryarta na"

"kerma ta furta sunanshi""BABBAN YAYA..!""tana ambaton hakan,Wutar Wakin ta dawo nan take haske ya gauraye ko'ina tamkar da Rana,zuba mashi ido tayi tana kallon kyakkyawar fuskanshi wadda ke sanye cikin face mask black colour,Launin rigar jikinshi ya lumshe idanuwanshi,slowly ya Wan waresu akan fuskarta,Ae tana ganin blue eyeballs Win nan nashi,Ta ™ara tabbatar da hasashenta,abun yayi mugun Waure mata kai,kallonta yake yi from head to toe,fuskarta duk tayi zufa saboda tsabar firgicin da ta shiga,ga hawaye jaga jaga a fuskar,duk don saboda an Wauke da"

"wutar nepa ta ganta acikin duhu,"

"Sai faman sauke ajiyar zuciya take yi,hankalinta har ya kwanta da ta tabbatar cewa shine,Tayi tunanin wani mugunne yazo don ya cutar da ita,tayi farin cikin ganinshi sosai kamar tayi ihu,Amma ta wani 6angaren tsoran hukuncin da zai yanke mata take yi,duk a tunaninta yazo ne don ya hukuntata,tunda ya bata Command ta™i bi,"

"Ganin irin kallon da yake yi mata ne yasa tayi saurin sunnar da kanta ™asa,tana wasa da yatsun"

",hannunta"

"Hanky ya zaro daga cikin trouser pocket Winsa,Ya mi™a mata tare da cewa""Take it,""hannu tasa ta"

",kar6a,ta shiga goge fuskarta sosai"

",In kawo maka ruwa kasha""?cikin sanyin murya ta ambaci hakan"""

"Girgiza mata kai yayi alamar a'a,kafin ya wuce cikin falon,Ya zura hannayenshi biyu acikin aljihun"

",wandonshi"

",""juyowa tayi tana kallonshi,A dai dai lokacin suka jiyo sallamar Abusufyan""Assalamu Alaikum "",Amsa mashi su kayi da""Wa'alaikum salaam"

",Shigowa cikin falon yayi,hannunshi ru™e da key Win Motarshi"

"Koda yayi arba da Sgr,cike da mamaki yace""Rafayet!Ashe dagaske ne,Abban ku ya sanar dani cewa,zai yi wa Omar magana ko shi ko kai wani yabiyo bayanmu don yaso yana nan muzo dashi,Banyi tsammanin cewa kaine zaka zo ba,Yanzu kawai ina karyo kwana da motata naga sojoji zagaye da gidan nayi ta mamaki cikin raina,Gaskiya ba ™aramin daWi naji ba,"" ya karasa maganar a yayin da yake"

",™o™arin rungumarshi,da alama Abusufyan ba ™aramin daWi yaji ba,Sai murmushi yake yi"

"?"",Na same ku lafiya"""

"Lafiya lou Alhmdllh,Naje masallaci ne,na biya naga wani Abokina daga can kuma na wuce wani store """

",""zanyi mana siyayyar kayan abinci,Inata fargabar nabar yarinya ita kaWai acikin gida"

"Sgr yace""nayi mamakin ganinta ita kaWai zaune acikin gidan,time Win dana shigo kuma bansan meya "",faru ba,duhu ko'ina,so sai daga bayane hasken ya dawo"

"Abusufyan yace""Ae Waukewa su kayi da wutar ne,yanzu nima ina kan hanyar dawowa naga sun dawo "",da ita"

",wurga idonshi yayi kan Sehrish dake tsaye hannunta ru™e da hanky dinsa,ta kammala goge hawayen"

",Daughter,zonan mana,""ya kirata da hannunshi,wurinsu tazo ta tsaya tana facing din Abusufyan"""

"?""FaWamun meya faru?bayan na tafi"""

",murmushi ta Wan yi,batare da tace komai ba"

"?""Mayar da idanuwanshi yayi kan Sgr yace""Amma dai ba nan zaka kwana ba ko "",I will spend the night here"""

"Abusufyan yace""ba ka ga yadda gidan yake ba ne?Ni nasan bazaka iya bacci acikinsa ba,Yakamata ka wuce hotel kawai,ina ganin zaifi maka daWin zama,"""

"Girgiza mashi kai yayi""No,i wanna stay here,"" gyaWa kai abusufyan yayi tare da kallon sehrish yace"

"Sehrish ki kaishi bedroom Win da kika gyara,ya zauna acan,Amma dai banso ba wlh,Don nasan cewa """

"zaka takura sosai,Ga zafi ga sauro duk da na siyo maganin sauron,Amma bana tunanin zai iya dakatar "",da saurayen dake acikin gidan nan"

""",Amsa mashi tayi da toh,Sannan ta juya tare da kallon Sgr tace""Mu shiga ciki"

"Gaba tayi yabi bayanta,da™yar yake iya taka kasan palourn,saboda daudar dake a wurin duk da sun"

",gyara shi"

",Shiga cikin bedroom Win su kayi atare,Wuri ya samu gefen gadon ya zauna yana ™arewa Wakin kallo "",Kana bukatar wani abu,in kawo maka"""

",No need""ya ambaci hakan a yayin da yake zaro wayarshi daga cikin aljihun wandonshi"""

",Sehrish!""Abusufyan ne ya kwala mata kira,da sauri ta juya ta fita daga Wakin"""

"Komawa tayi cikin palourn A tsaye ta same shi,Ga kayan da yayi masu siyayya hada gass cylinder"

",saboda yin girki,Sojoji ne suka shigo dasu,A cikin buhu guda biyu,sae cylinder Win da suka ajiye nan "",˜arasawa tayi wurinshi,""Gani Daddy"

"""?Kunyi magana dashi ya fada maki ko yana bu™atar wani abu"" "",a'a bai bukaci komai ba"""

"Shiru Abusufyan ya dan yi,ganin damuwa akan fuskarshi yasa tace""Meya faru daddy,"" hannu yasa ya Wan shafa sumar kanshi kafin yace""Daughter,bazai iya kwana acikin gidan nan ba,Ni nasan waye rafayet,Wlh nayi mamakin ganinshi banyi tsammanin cewa shi zaizo ba,Kalli fa gidan nan ki gani,babu wani shiri da mukayi,yanzu da zarar an Wauke da wutar nepa,Shikenan zafi zai rufe mu,kuma ko kaWan baison zafi,Gashi da ™yankyami toilet idan bana bedroom Winshi ba,baya shiga na kowa,Kuma dole ya bu™aci yin wanka,Ni bansan ya zamu ™are dashi ba,"""

"Murmushi Sehrish tayi,ita kanta ta jinjina ma ™arfin hali irin na Sgr,yadda yake da ™yan™yamin"

"?,nan,Amma a haka yace zai kwana acikin gidan,Koya zasu ™are"

""",Daddy,kada ka damu,tunda yaji ya gani,zai kwana anan Win ka ™yaleshi kawai"""

"GyaWa kai Abusufyan yayi tare da cewa""Shikenan kawai,Yanzu dai bari na shiga da kayan abincin nan "",kitchen"

"Yayi maganar tare da sa hannu ya dauki buhu Waya,hannu tasa itama ta kama Wayan buhun,taja shi"

",izuwa cikin kitchen,bayan sun kammala kwashe kayan sunkai kitchen"

"?Ta dube shi tare da cewa""Zan iya dafa mana ko taliya ce"

"?""Abusufyan yace""Kina jin yunwa ne"

",A'a,bana ji,saboda kai dama zan dafa,naga bamu ci Dinner ba"""

"Ki barshi kawai,akwai kayan tea dana siyo da bread,idan kina jin yunwa ki haWa ki sha,Yanzu dae "" "",bacci nake ji"

",Yayi maganar yana hamma"

",A ina zamu kwana""tayi tambayar tana kallonshi"""

"Ki wuce inda mijinki yake mana,Ni zan kwana a palour ne,Ki dauko mun bargon da zan Wan shimfiWa "" ""in akwai"

"Toh"" ta amsa mashi tare da"""

",Kama hanya ta fuce daga cikin kitchen Win,Shima fitowa falon yayi ya tsaya a tsaye yana jiranta"

"Lokacin da ta shiga bedroom Win,A kwance ta samu Sgr yana bacci ya ™ure fankar Wakin har ™ arshe,iska ta ko'ina,hankalinta ba ™aramin kwanciya yayi ba,wurin wardrobe ta wuce ta sanya hannu ta buWeta,daga gida na kasa blanket din suke tare da bedsheet,hada mosquito net,"

",Bargo ta dauko mashi,Sannan ta koma falon,har lokacin Abusufyan na atsaye,yana jiranta"

"˜o™arin shimfiWa mashi tayi,da sauri yasa hannu ya kar6i bargon tare da cewa""Yawwa My Own"

""",Daughter,nagode sosai"

",Sae Allah yakaimu Daddy,""fuskarta asake tayi maganar"""

"Allah ya kaimu lafiya,take care of my son,don't allow even one mosquito to bite his skin,If not ranki """

",zai 6aci,""cike da zolaya yayi maganar"

"Fashewa tayi da dariya,tare da juyawa tana faWin""don't worry daddy,In sha Allah i will look after "",him,very well"

",Gyara kwanciyarshi yayi saman sofa Win,cikin lokaci ™an™ani bacci yayi awon gaba dashi"

"Komawa cikin bedroom Win tayi,bedsheet ta dauko acikin wadrobe ta shimfiWa a kasa,sannan ta matsa"

",wurin gadon,ta Wauko pillow guda Waya ta ajiye shi saman zanin gadon"

"Wurin switch taje,ta kashe light Win Wakin,Nan take duhu ya gauraye Wakin amma ba sosai ba,akwai"

",hasken ™wan dake a falo guda daya da aka bari akunne,ya Wan haska Wakin nasu"

"Moving tayi izuwa wurin gadon inda Sgr ke kwance yana bacci,addu'o'i ta shiga karantowa tana Wan tattofa mashi,bayan ta kammala ta koma saman shimfiWar da tayi,ta gyara kwanciyarta,sai da itama ta"

",karanta addu'o'in tabi ta shafe jikinta kafin ta rufe idanuwanta,bacci 6arawo yayi awon gaba da ita"

"Around 1:30 na dare,³an nepa suka yi tsiyar tasu da suka saba,Tashin hankali,³an sakanni da W auke wutar fanka ta tsaya cak,Wani irin zafi ya fara ziyarta Wakin,Sai ga mutanen da gudun gaske sun fara kwararowa cikin Wakin,Buuuuuuuuuu da wani irin kuka mai sautin gaske,tun yana juyi saman gadon yana kai hannu yana buge sauron dake ™okarin attacking Winshi,har ya fara ™okarin farkawa,Wata irin zuface ta soma tsastsafo mashi ajikinshi,Sharkaf ya ji™e,tuni numfashinshi ya soma kokawar fitowa daga hancinshi,kamar an toshe shi,A firgice Sgr ya farka yana faman zazzare blue eyes Winshi,Hankalinshi yayi mugun tashi,arayuwarshi ya tsani sauro ko miskala zarratin baisan halittar nan,bai taso a inda ke akwai taba,Amma yasanta sarai a matsayinshi na Dr yasan irin cututtukan da take haifarwa,Gashi ya tsani duk wani abu da zai na™asa lafiyar jikinshi,tuni jikinshi ya soma kerma,hannu yasa ya Webe rigarshi gaba daya,ya shiga kokawar korarsu daga kusa dashi bayan ya kunna fitilar wayarshi dakin yayi haske,ji kake fass fass!kaff"

"kaff!!haka ya dinga bubbugesu,duk yabi ya ruWe,"

"Cikin bacci Sehrish ta dinga jin muryarshi yana faWa da sauraye yana fadin""Don't come close to me!Am gonna shoot you""tashin hankali Sgr fa ya zauce da alama,duk sun rikitashi sun mayar dashi ™aramin mahaukaci,Idan ya sanya riga bala'e biyu,ga zafi ga sauro,idan ya cire rigar kuma Sauraye zasu sha jini,bai da choice,"

"A firgice ta farka,hankalinta a matukar tashe ta mike daga kwancen da take saman bedsheet Win,Wurin shi ta ™arasa,yanayin da ta ganshi gaba Waya ya rikice ba ™aramin tausayi ya bata ba,gaba daya yabi ya"

",susuce ya hargitsa sumar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login