Showing 93001 words to 96000 words out of 286330 words

Chapter 32 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

44

kuwa kamar gunki haka ta ™ame saman"

",kujerar ta™i motsi,fargabarta kada hosana ta gane cewa itace"

"Murmushin mugunta sehrish ta saki,tare da yin gyaran Murya tace""Aunty,ki cire niqabin mana,in ba "",haka ba,bazaki ji daWin cin abincin ba,gashi yana ta hucewa,bazaiyi maki daWin ci ba inya salafce Mazurai Aunty babba tashiga yi ta cikin niqabin,™ululun ba™in ciki kamar ta shaqo sehrish ta rufe ta"

"da bugu,™in magana tayi saboda gudun kar Hosana taji Muryarta,ta kara tona mata asiri,hakan yasa Jahad cewa""Na ji tayi shiru,kodai bacci ne bai isheta ba""?tayi maganar tana faman ™umshe dariya abakinta,sehrish tace""inaji tayi bacci ne a zaune,bari na cire mata niqabin don tasha iska kada numfashinta ya sar™e,"" yun™urawa Sehrish tayi tare da kai hannu zata zame niqabin dake a fuskar Aunty babba,ae kuwa a firgice Aunty babba ta zabura ta mi™e tsaye tana faWin""Karki kuskura ki ta6amun niqabi na,"" rai a6ace tayi maganar,aikuwa Hosana najin Muryarta,ta daddage ta fasa uwar ™ara,tare da yin wurgi da kofin dake a hannunta,a gigice ta mi™e tana ™okarin guduwa,gaba daya"

",hankalin kowa ya dawo kanta,Omar ne ya mi™e da sauri ya ru™o hannunta yana tambayarta lafiya"

"A tsorace tashiga fadin""Banason ta!na tsane ta!wlh ya Omar muguwace matar nan,tazo nan ne don ta kashe mu,dan Allah ku koreta daga gidan nan,wayyo Allah na. ""ta fashe da matsanancin kuka,tashin"

"hankalin da ba'a samashi date!nan fa kowa ya mi™e tsaye yana bin Aunty babba da kallo,saboda tsabar ruWu muryarta na kerma tashiga cewa""wa. wallahi Billahil azimu Ni bansanta ba!bansan laifin me na"

"aikata mata ba,yarinyar nan fa mahaukaciya ce tana da ta6in hankali,shiyasa take wannan sambatun ""tunkan ta ™arasa maganar Abusufyan ya daka mata tsawa tare da cewa""karki kuskura ki"

"™ara kiran ´ata da sunan mahaukaciya!in ba haka ba ranki zai 6aci a wurin nan ne!hosana bazata ta6a tsangwamar mutun hakanan ba batare daya aikata mata wani mugun abun ba,"" ya karasa maganar tare"

",da jan dogon tsoki"

"Ya Omar dan Allah ku sakar mata karnuka su fiddata daga cikin gidan nan,wlh babu Allah aranta!so "" take takashe maka hosanarka,""cikin shesshekar kuka take maganar,Marshal sai ™okarin rufe mata bakinta yakeyi don ta daina amma ina hosana ta™i rufe bakin,don har cizon hannunshi takeyi,in yayi ™o™arin toshe mata baki,Aunty babba kuwa sae faman zabga salati takeyi,jikinta sae kerma yakeyi,tuni zufa ta jika ta sharkaf,´an hanjin cikinta kuwa sae faman kaWawa sukeyi,hankalin General ishaq ba ™aramin tashi yayi ba,tsoranshi kada ace wani mugun abunne laila ta aikata ma yarinyar da har take"

",tsoron ganinta"

"Lalla6awa Aunty babba tayi da gudu tabar dining area Win ta koma cikin dakinsu,tana shiga ciki ta aza hannayenta asaman kanta tana faWin""Na shiga uku!Na bani!na lalace!Waccen mahaukaciyar yarinyar tana son taja mun bala'e ina zaman zaman lafiyata,""tana magana tana cizon yatsan"

",hannunta,""Aunty laila meya faru,""hayaam ce tayi mata tambayar"

"Hayaam ta faru ta ™are!yarinyar can ta gama dani!""muryarta tamkar zatayi kuka tayi maganar,hannu "" tasa tare da zame niqabin fuskarta,tayi wurgi dashi ™asa,sannan tashiga zagaye Wakin tana faman cizon"

",yatsanta"

"Dan Allah kowa yayi ha™uri ya koma ya zauna,ina tunanin ciwon hosana ne ya motsa,ba wani abu ba """

",shiyasa take ta sambatu,""Omar ne yayi maganar don ya kwantar masu da hankalinsu"

"Fashewa da wani sabon kukan hosana tayi tana faWin ""Wlh ya Omar Ni da hankalina,da tunani na!nasan me nakeyi,wannan matar itace ta. ""kasa ™arasa maganar tayi saboda tsawar da Omar ya daka"

"mata ""Shut up hosana!bana son na ™ara jin maganarki a wurin nan!in ba haka ba saina sa6a maki,"" tafin"

",hannunta tasa tare da toshe bakinta,tana yin kuka ™asa kasa"

"Ka daina yi mata tsawa Omar,tabbas akwai abunda akayi ma yarinyar nan,wanda ya ™ona mata "" zuciya shiyasa take wannan sambatun,ya kamata mu lallasheta,muji menene matsalarta""? Acewar"

",Abba"

""",Ishaq yace""hakane,In ba damuwa Inason ganinka Omar tare kuma da yaran"

"Ya ™arasa maganar tare da shigewa gaba,Omar yabi bayansa hannunshi ru™e dana hosana,jahad kuma"

",na abayansu"

"Bayan tafiyarsu,kowa ya koma ya zauna,wasu suka cigaba da cin abincinsu,wasu kuma suka bar dining Win waWanda suka ™oshi da abincin kenan,wurin yayi tsit kowa da abunda yake sa™awa"

"aranshi,"

"A 6angarensu General ishaq kuwa,a farfajiyar gidan suka zauna saman wasu ™ayatattun kujeru na shakatawa,kowa ya zauna,Hosana da jahad suna fuskantar Ya Omar da kuma ya ishaq,"

"Gyaran murya ya Wan yi tare da kallonsu yace""dalilin dayasa na bu™aci ganinku,saboda inason jin menene ala™ar dake atsakaninku da Laila matata?shin taya akai hosana ta santa da har take tsoran"

"?""ganinta"

"Kafin su bashi amsa Omar yayi hanzarin cewa""Ae farko sun ta6a zama a wurinta,Ni na kaisu gidanka,a lokacin kayi tafiya,na dam™a amanarsu a wurin laila,saboda ina da tabbacin cewar zasu samu "",kyakkyawar kulawa a wurinta,tun da ita mace ce,zasu fi sakewa a wurinta"

"Tunda ishaq yaji hakan gabanshi ya fadi,saboda yasan halin laila sarai,bata da mutunci,saboda mugun halinta yasa masu aiki suke gudun gidan,duk ´ar aikin da sukayi ™arshe guduwa takeyi daga gidan"

",saboda masifarta"

"janye idonshi yayi daga kan Omar dake magana,ya mayar dasu kansu jahad da hosana,yace""Ina"

?sauraronku?A zaman da kukayi tare da laila me ya faru

"Jahad tace""babu komai,munyi zaman lafiya tare da ita,""tana rufe bakinta hosana tace""wlh ™aryane!jahad ™arya takeyi maku,batason ta faWi gaskiya ne,""ta ™arasa maganar tana matse kwallar data"

",zubo mata a idanunta"

"Jahad!kinsan banason wasa!faWamun gaskiyar abunda ya faru acikin gidan,bayan na barku,"" Marshal "" ne yayi maganar fuskarshi a Waure babu alamun wasa tattare dashi,hakan ne yasa jahad ta natsu ta shiga"

",kora masu bayani"

"Ya Omar,tun lokacin da ka tafi kabarmu a gidan,Aunty laila ta rufe mu acikin wani tsohon store,babu "" ci babu sha,iska kanta da™yar muke sha™arta saboda wurin a ™untace yake,babu window,ga ™wari dake yawo acikin store Win,ranar acikinsa muka kwana,hosana ko bacci bata samu ba ""gaba Waya jahad ta"

"kwashe duk abunda ya faru dasu agidan Aunty babba,tun daga A har Z ta sanar masu,a ™arshe ta fashe"

",da kuka"

"Ishaq kuwa ba abunda ke fitowa daga bakinshi sai kalmar innalillahi'wa inna ilaihirraji'un,'Muryarshi har kerma takeyi wurin cewa""Omar meyasa ka kaisu gidana ne?wlh da ace ka sanar dani tunda farko,da banbari ka kaisu wurin laila ba,saboda nasan halinta,hakanan nake zaune da ita,matar nan bata da imani!muguwace!yanzu ni bansan ya zanyi ba!da wani ido zan kalli Abusufyan da sauran ´an uwana"

!!idan sukaji wannan Zaluncin da laila ta aikata ma Yaran nan

",Yana magana,huci na fitowa daga bakinshi,ranshi yayi mugun 6aci idanuwanshi sunyi jawur"

"Marshal Omar kuwa saboda tsabar 6acin rai,ya gaza buWe baki yayi magana,tamkar ya haWiyi zuciya ya mutu saboda takaicin abunda laila ta aikata ma su jahad,yaran da ya dam™a mata amanarsu,sai yanzu ya gane dalilin da yasa duk in yaje gidan a lokacin da suke wurinta,sai yaga fuskokinsu babu walwala"

",ashe bayin Allah azabtar dasu takeyi"

"Da™yar ya iya buWe baki yace""Amma Laila ta cuce Ni!ban ta6a tunanin zatayi mun haka ba,Meyasa zatayi mun haka?laifin me kuka aikata mata?kawai saboda taga baku da gata ne,don nace mata marayu ne ku shine ta ™untata rayuwarku?Ashe itace ta sanya wannan fasi™in mutumin ya Wauke ku acikin motarshi don ya zubar mata daku acikin dajin,har yayi ™o™arin Yima hosana fyaWe acikin gidan gonarshi. "" sai yanzu ya gane dalilin da yasa Major ya™i sanar dashi gaskiyar lamarin daya afku,koda"

ya tambayeshi a lokacin baya sai cewa yayi yalla6ai banso in shiga tsakaninka da Matar yayanka

",ne,Ashe mugun abu ta aikata masu"

"A fusace Ishaq ya daki table Win dake agabansu,ya mi™e azabure yana ™okarin zame belt Win"

",wandonshi,a ™o™arinshi na ya shiga cikin gidan yayi ma Aunty babba bugun tsiya"

"Da sauri Omar ya ru™o hannunshi,""Ya ishaq,ba anan yakamata ka yanke mata hukunci ba,koba komai ita uwar ´a'´anka ce,mutuncinta zai zube agaban kannenmu,da sauran mutanen gidan,inaso taci "",albarkacin wannan"

"Runtse ido ishaq yayi wani irin huci ke fita daga bakinsa,dam™ar hannun Omar yayi tare da janye shi"

",daga ru™on da yayi mashi,ko waiwayenshi baiyi ba ya shige cikin gidan"

"Jiki ansayaye Omar ya mayar da idanunshi kan su hosana dake tsaye,wani irin tausayinsu ne ya lullu6eshi,matsawa yayi tare da janyosu ya rungumesu ajikinshi,tamkar ya zubar masu da hawaye haka yake ji,Yayi danasanin kaisu wurin laila,bakomai ne yaja hakan ba fa ce rashin sani,cikin sanyin Murya yace""kuyi ha™uri ku yafe mun,duk laifina ne dana kaiku wurinta,wlh danasani kai tsaye Abuja na kawoku gidanmu,Ni duk atunanina zaku fi samun kulawa a wurinta,™addarace kawai ta riga fata,Amma wlh da ace kun sanar dani tun lokacin da nake zuwa gidan,da saita WanW ani kuWarta,"" ya ™arasa maganar a lokacin da yake ™o™arin raba jikinshi daga nasu,"

"Jahad tace""Ya Omar kadaina Waura ma kanka laifi,dama can Allah ya ruga da ya ™addara faruwar hakan,kuma yanzu ae komai ya wuce,ni wlh ba don hosana ta fara tona mata asiri ba,da babu wanda zaiji wannan maganar abakina,don har gargaWin hosana nayi akan kada ta sanarma kowa amma bataji "",ba"

"Murmushi Omar ya Wan yi tare da kallon hosana dake ta faman sauke ajiyar zuciya,ru™o hannunta yayi cikin nashi sannan yace""Hosana tayi mun dai dai jahad!idan har aka biye ta taki,bazaki ta6a bari a hukunta mara gaskiya ba,saboda tausayinki,abunda nakeso ki gane jahad,Irin waWannan mutanen masu ba™ar zuciya,idan har ba'a dinga hukunta su ba,to basu ta6a gane kuskurensu,balle har suyi nadamar abunda suke aikatawa su daina,"" jinjina kai jahad tayi fuskarta Wauke da murmushi tace""Hakane ya Omar,kayi gaskiya,Sehrish ma ta ta6a fadamun hakan,lokacin da nayi ™okarin hukunta hosana akan tonan asirin da taso tayi ma matar Ya ishaq,' sun jima atsaye suna magana kafin daga bisani Omar ya"

",ru™o hannayensu tare da shigowa dasu cikin gidan"

"Hankalin aunty babba fa ya™i kwanciya,babban abunda takeyi ma fargaba shine kada Hosana ta tona mata asiri agaban surukansu,kusan sau uku tana shiga toilet saboda cikinta daya katsa,har wurin ™arfe 2:30,bata daina safa da marwar nan ba,acikin Wakin,™afafunta har sai da suka fara yi mata raWaWi sannan ta samu wuri ta zauna daga gefen gadon tana faman sakin huci,shigowa hafsat tayi cikin Wakin,fuskarta jawur sae faman kuka takeyi,aunty babba na ganinta ta mi™e hankalinta a matu™ar tashe ta shiga tambayarta Meya faru,Cikin shesshe™ar kuka hafsat tace""daddy ne,Yayi mun faWa sosai akan abunda muka aikata masu hosana,har mari na sai da yayi,kuma yace daga yanzu babu ni babu shi,In nemi wani uban,!"""

"Hannu aunty babba ta aza asaman kanta tana ambaton""Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un!wayyo!nashiga uku!shikenan Hosana ta gama dani ta tona mun asiri wurinsu ishaq,Wayyo Ni laila,Zawarci ba fashi,"" tana magana tana cizon yatsanta,"

"Fitowar hayaam kenan daga cikin toilet taji suna wannan maganar,jikinta ba ™aramin sanyi yayi"

"ba,babban abunda take ji ma tsoro shine Ishaq ya saki Laila,saboda tasan cewa muddin ya saki aunty"

"babba,to zamanta a gidan ya qare!!tunda bata da wata a™ala dasu,!Tashin hankali,ishaq bai ta6a gigin ta6a jikin hafsat ba,duk irin girman laifin da take aikatawa,amma yau akansu hosana Tasha mari,idan har hakane menene hukuncin aunty babba?ita da ta Wauki nauyin shirin gaba daya,OMG!! Rungumota"

",hayaam tayi ajikinta tana lallashinta,da™yar ta samu hafsat tayi shiru"

*Boss Bature*

d'

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Wuraren ™arfe shida na marece,ta fito daga cikin toilet,jikinta na sanye da towel fari ta Waure shi a saman ™irjinta,da alama wanka tayi aciki,jahad ta samu zaune saman gadonsu,hannunta Wauke da wayarta tana Wan daddanawa,tsayawa tayi a ™opar toilet Win ta ruqe ™ugunta tare da Wan W aure fuskarta tace""Jahad!bana hanaki Waukarmin waya ba?kin manta abunda ya faru ran nan?kika kusa kashe mun waya gaba Waya!,yanzu da ace ta lalace dashi kenan wa zai siyamun wata""?"

"Fuskar jahad Wauke da murmushi tace""Daddy mana!ae yace zai siya mana Phones gaba Wayanmu,hada "",ke ma zai canza maki wata,hada ma laptop xai siya mana"

"?""Washe baki Sehrish tayi tare da cewa""Wai dagaske"

"Eh,mana,shi da kanshi ya faWi hakan,Kuma yace next week zamu koma school da kanshi zai mayar "" damu,don kada wani ya Waga mana yatsa,""ta ™arasa maganar fuskarta dauke da dariya,sehrish kuwa tunda jahad tayi maganar school ba kowa ya faWo mata aranta ba,face ™awarta AMRISH,lokaci guda ta"

",faWo mata acikin ranta,nan take kuma taji gabanta ya faWi rass"

"Ganin fuskarta da alamun damuwa atattare da ita,yasa jahad kiran sunanta""Sehrish,meya faru ne?maimakon inga kina farin ciki?ko baki son komawa school ne?baki gaji da zaman kashe wando ba"

?acikin gida

"Muryarta asanyaye tace""ba haka bane jahad,kawai na tuna da wata school friend Wita ne,Nayi missing Winta sosai,Yarinyar tana sona sosai,itace take ™arfafa mun guiwa akan in ringa yin karatu,in daina bacci a class,Gaskiya banyi mata adalci ba,sam na manta da ita,ni nasan cewa amrish ta neme ni har ta"

""",gaji"

"Jahad tace""Eyya,gaskiya baki kyauta mata ba,gashi sunan ku shigen iri Waya ke da ita,ni tun kafin ma in ganta har naji ina sonta,saboda tana son ´ar uwata sosai,Amma meyasa ba zaki jaraba kiranta ba"

?tunda ga waya ko baki da numbarta ne

"Ina da numbarta,kinsan kwanakin nan hankali na duk ba'a kwance yake ba,tun lokacin da muka daina "" zuwa school,ban ™ara bi takan wayar ba,sai ma na ganta a hannunki ne sannan nake tunawa da cewar "",ina da waya,Allah sarki Amrish Wina,bansan wani hali take ciki ba,gashi bansan gidansu ba"

"Mikewa jahad tayi ta nufi wurin da Sehrish take tsaye,mika mata wayar tayi tare da cewa""Ki jaraba "",kiranta mana,sai mu gaisa"

"Kar6ar wayar Sehrish tayi,ta shiga cikin contacts Winta,ta lalubo numbar amrish,sae dai kash tana kiran layin taji wayar akashe,Wayan layinta na Airtel ta kira shima akashe yake,hakan ba ™aramin tayar"

",mata da hankali yayi ba"

"Bansan meyasa ba'a samun layinta ba,amma mu bari da anjima sae mu jaraba kiranta mu gani kilan "" ta kunna wayar,""tayi maganar tare da mi™a ma jahad wayar ta kar6a,sannan ta koma gefen gadon ta"

",zauna,ita kuma ta wuce gaban wardrobe tana lalubar kayan da zata sanya"

"Turo ™opar Wakin nasu hosana tayi,da sallama abakinta,juyowa sehrish tayi tana kallonta haka itama"

",jahad"

"Nuna Sehrish tayi da yatsanta manuni,kafin tace""RISHI KIZO INJI DADDYN MU YACE KI SAME ""SHI A ŠAKIN SHI,KADA KI WUCE MINTI BIYAR"

",Rasss!taji gabanta ya faWi"

"?""Hosana dagaske ni daddy ke kira?kuma ni kaWai yace inzo"" "",Eh,ke kaWae yake son gani"""

"Cikin sauri ta juya tare da zura hannunta cikin wardrobe Win,ta lalubo wasu pakistan riga da wando,rigar fara ce,har guiwa daga ™asanta kwalliyar duwatsu ne,wandon kuma pink colour ne,bai da kwalliya ajikinsa,irin falazun nan ne burgujeje,mayafin kayan ta yafa Shima pink colour,gaban madubi ta koma ta Wauki flower bomb Winta,ta feshe jikinta dashi,sai da ta fara kallon fuskarta a mirror ta Wan sakarwa kanta murmushi,sannan ta kama hanyar fita daga Wakin, Jahad tace""Allah yasa alkhairi ne!kullum in daddy zai kiramu atare yake kiranmu amma yau ke ka Wae kawai yake son gani,""ta ™arasa maganar tana nuna bayan sehrish da hannunta,"

",Murmushi kawai ta saki kafin ta buWe ™opar ta fuce"

"Da sauri da sauri take tafiya don karta wuce minti biyar Win da Hosana tace,tana ™arasawa ba™in ™opar Wakin takai hannu kenan zata buWe,taga an ja ™opar daga cikin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login