Showing 273001 words to 276000 words out of 286330 words

Chapter 92 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

58

da wayar Sgr da ta Wauko acikin aljihunta,cikin magagin bacci ta zura hannu tare da curo wayar,picking call Win tayi tare da kara wayar a kunnanta,"

"Who's on the line""?Jin Muryarshi yasa Sehrish ta wartsake daga baccin da take yi,mi™ewa tayi daga """

",zaune"

".,Ya Rafayet,""da wata irin kasalalliyar murya ta ambaci sunanshi"""

"?"",Dama ke kika Wauki wayar"""

"Jinjina kai tayi kamar tana agabanshi""eh,ni ce,na manta ban baka ita ba a asibiti"""

"?""Its okey,just keep it for me,""ta amsa mashi da toh,kafin tace""Ya jikin nasu"""

"Da sau™i,Zuwa gobe zamu dawo gida,Anan za'a cigaba da treating dinsu""yanayin muryarshi tayi """

",sanyi sosai"

",Shiru suka Wan yi na wani lokacin"

"Zan maida video call,""Jin yace haka ta janye wayar daga kunnanta,saukowa tayi daga saman gadon ta """

",kunna hasken Wakin kafin ta koma ta zauna saman gadon"

",Saita fuskarta tayi akan screen Win wayar a lokacin Ya canza kiran zuwa video Call"

"Kwance yake saman wani haWaWWen gado kai kace ba cikin asibiti bane,daga shi sai dogon wando ya"

",cire rigar jikinshi,Ya Wan tada kanshi saman pillow"

"˜ura mashi ido tayi tana kallonshi kamar yarda shima yake kallonta,"

"?""Me kike yi har yanzu bakiyi bacci ba"" "",Kaine ka tashe ni,Har na fara bacci"""

"Okey,""shiru ya Wan yi,gashi yana so suyi fira da ita,amma bai iya ba,ita kanta ta lura da hakan,sam """

",bai iya surutu ba"

".,Meya hanaka bacci,""?da™yar ta iya tambayarshi"""

"Da buWar bakinshi sai cewa yayi""not having u by my side"" saboda tsabar mamakin maganarshi ta Wan"

",zaro ido tare da buWe baki irin mamakin nan ya kamata jin yace wai rashinta a gefenshi"

"Am so proud of you,""yayi maganar yana nunata da finger Winsa,A lokacin ji yake kamar ya janyota ta """

",cikin wayar ya rungumeta,sai dai babu halin yin hakan"

",When are u going back to U.S""?da™yar ta iya tambayarshi"""

"?""Kin ™osa na tafi ne"""

"',Girgiza kai tayi""a'a,nasan cewa dole zaka tafi,that's why i asked u"

"?""Ko zaki bini ne"" "",Da sauri tace""A'a"

",You won't follow me?tell me why""?yayi maganar yayin da idanuwanshi ke lumshewa"""

""",Bayan rabuwa zamuyi nan da wasu ´an kwanaki,zaka sake ni,ka koma U.s"""

",Lokaci guda taga ya canza fuskarshi alamar baiji daWin maganarta ba"

"Its okey,take care of ur self,""yana kai ™arshen maganar yayi rejecting Win kiran,Jiki asanyaye Sehrish """

",ta ajiye wayar saman side drawer"

"Gyara kwanciyarta tayi zuciyarta cike fal da tunanin maganganunsa,tai mamakin canzawar da yayi jin tace bazata bishi U.S ba,"

"I don't know why,but ni bazan bishi ba,koda ace ya bu™aci hakan tunda ba so na yake ba,yar aikinsa "" ya dauke ni,yanzu bani da burin daya wuce ya bani takardar sakina kawae in san matsayi na,tunda"

",Aikina ya qare,""ta ™arasa maganar tare da rufe idanuwanta,nan take bacci Yayi awon gaba da ita"

"A 6angaren Hajiya sarat kuwa,Lokacin da kiran ™are kukanka ya shigo wayarta cike da zumuWi ta Waga kiran don taji ko sun samu nasarar kashe su Junaid din don ta gama sama ranta zasu yi nasara,"

"Lokacin dasuka sanar da ita cewa sun rasa su,Wani irin ™ululun ba™in ciki ne ya tokare mata"

""". makoshinta,Nan take Zuciyarta ta buga ta yanke jiki ta faWi ™asa wanwar"

"Washe Garin ranar,Wuraren ™arfe 7 na safe,Slowly motocinsu suka shararo da matsakaicin gudu izuwa cikin gidan,A jere motocin suka biyo layi,Bayan sunyi parking Winsu,Motar farko ta Sgr ce,a hanzarce Armstrong ya fito tare da zagayawa ya buWe masu ™opa,Fitowa Sgr yayi tare da"

"zura hannuwanshi Ya Wauko Junaid irin Waukar da akeyi jariri,"

"Motar bayansu ta marshal Omar ce,Major ne ya buWe mashi ™opar ya fito tare da zagayawa ya taimaka ma Abbansu wurin fitowa daga ciki,har yanzu da sauran jikinshi,Amma ya samu sauki"

"dama ciwon na rashin Baby Junaid ne yanzu gashi Ya dawo,hankali ya kwanta No more tension,"

"Daga Motar Omar,Sae motar Kanal Yousouf,shi ya Wauko Baba mai gadi na gidansu Amrish,"

"Motar fawan kuwa,Mommynsu ce aciki,Daga motarshi sai Motar Ya Mu'allim,Haka suka dinga fitowa daga cikin Motocin,gaba Waya suka Wunguma izuwa cikin gidan,kaitsaye Sgr ya wuce da Junaid izuwa bedroom Win Abbansu,Omar na biye dashi Ya tallabo Abbansu saboda rashin ™"

"warin jikinshi,"

"Asaman gadon Abbansu Sgr Ya kwantar da Junaid,Sannan Ya taimaka ma Abbansu Ya kwanta shima,Akwai Medicines dinsu da suka taho masu dashi,hada na asthma din Junaid tare da"

"injections Win da za'a cigaba dayi mashi kafin Allah yasa ya dawo cikin Hayyacinshi,"

",Yanzu duk wahalar da muke sha ashe Yaron nan yana araye""?Omar ne yayi maganar yana kallon Sgr"" Kafin yaci gaba da cewa""Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin hankalin Sae ya WanWani kudarshi,sai ya yi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar"

"""nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER Win"

"Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuWi bane,Littafina na kuWi ne,Book one ne kawai nayi *"

"shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuWi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma"

*message ta whatsapp 08103884440

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

"Kafin yaci gaba da cewa""Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin"

"hankalin,Sae ya WanWani kudarshi,sai yayi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER Win"""

Sannu da jiki suka ™ ara Yi ma Abbansu kafin suka juya atare suka bar bedroom W in

"nashi,Matsawa Abba Yayi kusa da Junaid,Zuba mashi ido Yayi yana kallonshi cike da tsantsar so da ™ auna,Ji yake tamkar ya mayar dashi cikin cikinshi,tsananin tausayinshi ne ya"

"kamashi,Rungumeshi yayi ajikinshi kamar jinjiri haka Ya koma,shafa sumar kanshi Abba Ya Soma yi a hankali har zuwa bayanshi,sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi,Jiya haka suka kwana a Asibiti manne da juna saboda firgitar da yake yi,kuma da zarar Abba ya janye jikinshi daga nashi"

"sai ya dinga kiran sunanshi,har sai ya ji shi ajikinsa sannan yake rufe bakinshi,"

"Bayan fitarsu Sgr daga bedroom Win,direct suka wuce Babban Falon gidan Inda kowa Ya hallara Kamar yarda Ya Mu'allim Ya nemi alfarmar Yin magana dasu,A saman Sofa mai mazaunin mutun uku,Sgr tare da Marshal da kanal Yusuf,Wayar Sofa Win itama mai 3 seat,dama 2 sofa sets ne a babban palourn,Ayyan da Jahan ne tare da Irfan suka zauna asamanta,Jabeer da khaleed suna a zaune saman sofa mai mazaunin mutun biyu,Alexandra tare da Fawan suna zaune a saman same Sofa,Abusufyan na tare da Ya' Mu'allim,gaba Wayansu ne banda wanda suka kwana gidan,"

"Gyaran Murya Ya Mu'allim yayi tare da cewa""Idan ba damuwa,ina bu™atar ganin sauran da basu "",hallara ba"

"Mi™ewa Fawan yayi dama shine messenger,Duk in wani aike ya tashi jiki na rawa zaka ga Ya mi™"

"e,"

"Bedroom Winsu Sehrish Ya nufa,A ™opar Wakin ya tsaya tare da kwankwasa ™opar,Almost 3 times Yana buga ™opar,Sae sharar bacci suke yi sun baje saman gado,da yake sun tara gajiya kuma basuyi bacci da wuri ba,"

"Yana ™o™arin sake buga ™opar yaji an buWe ta,Tsayawa tayi ru™e da qugu,fuskar nan a kumbure idanuwan sun ™ankance,Tunkafin yayi magana tace""Ya fawan wai lafiya irin wannan bugun ™opar "",Wakin haka,Sai kace zaka 6alle ™opar"

"Sai da takai ™arshen maganar,Ya wurga mata harara,don ya gane wacece acikinsu"

"Rasa kunya 6eran tanka,aiko ni akayi,Ki shiga ciki ki sanar dasu cewa ana son ganin kowa a main "" "",palour"

"MurguWa mashi baki tayi,har ya Waga hannu zai make bakin,Sae ga Abu na ™o™arin fitowa Jikinta sanye da hijabi,da sauri Ya kawar da hannun,"

""",Ina kwana Aunty,""abu ta amsa mashi""Lafiya lou,fawan Ashe kun dawo"""

"Eh,bamu jima da dawowa ba,dama An aiko ni ne don in kira ku,Ana son ganin kowa da kowa ne a "" "",babban falo"

""",Allah yasa Lafiya,Bari na shiga ciki na tashi jahad,Yanzu zamu fito"""

",Ta ™arasa maganar tare da juyawa ta koma ciki,a lokacin Hosana ma ta shige ciki"

"Šakin Azmee Ya nufa,Hannu yasa ya kwankwasa mata ™opar Wakin,bugun farko yajiyo muryarta tana magana daga cikin Wakin"

"?""Wanene"""

""",Fawan ne Aunty azmee"""

"Jim kaWan ta buWe mashi ™opar Wakin,Jallabiya ce ajikinta ta yafa babban mayafi,Hannunta na ru"

"™e da Cazbaha,"

""",Kun dawo kenan Ya jikin Abban naku"" "",Jikinshi da sau™i Alhamdulliah"" ""Allah Ya tashi kafaWunshi"""

",""Ameen,Dama Akwai ba™i a palour,naga baki fito ba,Ko abunsha ne ataimaka a haWo masu"""

"Jinjina kai tayi""badamuwa,gani nan zuwa,""tayi maganar tare da komawa cikin Wakin,juyawa Fawan yayi a hanzarce Ya koma palourn,tare da samun wuri ya zauna,Shigarshi da minti"

"Biyar,Abu ta fito tare da Jahad suka nufi palourn,Hosana kuma Oummansu ta aiketa Bedroom Win"

"Abusufyan don ta kira su Sehrish,"

"A gefen Mommy,Oumma ta zauna,Jahad kuma A ™asa ta zauna saman carpet,musayar gaisuwa suka shiga yi atsakaninsu,Bayan sun kammala gaisawa kowa Ya shiga natsuwarshi,"

"Sun gama hallara ko akwai sauran wanda baya nan ne""?Ya Mu'allim Ya tambaya,don bayason wani """

",yayi missing discussion Win da zasuyi"

"Akwai saura,Amma na aiki Hosana taje ta kirasu,""Abuce ta"""

"bashi amsa,Lokacin da Hosana ta kutsa kai Wakin,A baje ta samu Sehrish da Amrish suna bacci,saman gadon ta hau tare da sanya hannunta tana bubbuga ™afafunsu""Wai bazaku tashi ba!""shiru ba wadda ta"

",motsa acikinsu"

"Bubbuga ™afafun nasu ta kuma yi""wlh ko ku tashi,Ko in Webo ruwan sanyi in watsa maku,""jin wannan maganar yasa Sehrish ta buWe idanuwanta masu Wauke da bacci,koda tayi arba da fuskar hosana nan"

"?'take ta Waure fuskarta,A ™ule tace""Lafiya"

""",Nima bansani ba,Oumma ne tace na kira mata ku,Ana son ganinku a palour"""

"Takai ™arshen maganar tare da saukowa daga saman gadon ta fice daga Wakin tana ™ara jaddada masu akan su fito,"

"Atare da Amrish suka fito daga Wakin hannunsu ru™e dana juna,tunkan su ™araso Sehrish ta hango Sgr dake gefen Kanal Yusuf ya lumshe idanuwanshi,kamar mai jin bacci,da alama Jiyan"

"nan baiyi bacci ba,ko bai samu isasshen bacci ba,"

"˜arasawa Cikin palourn su kayi,A nan saman Carpet gefen Jahad suka zauna suma tare da"

"lankwashe ™afafuwansu,"

"Šagowa Ya Mu'allim yayi tare da binsu da kallo,kafin yace""Akwai saura ko su kenan""?"

"na kira Aunty Azmee,Yanzu zata zo itama,""Fawan ne ya bashi amsa,Duk sun ™agara suji abunda Ya """

",Mu'allim ke son sanar dasu"

"Saukowa Azmee tayi daga 3 steps na fitowa daga Corridor Win Wakunansu,bata nufi falon kaitsaye ba,kitchen ta nufa,after few minutes ta fito hannunta ru™e da faffaWan tray saman shi glass"

"cups ne,Wanda ta shirya masu abunsha ciki,"

"Jin takun takalmanta ne Ya jawo hankalinsu,tana ™arasowa wurin sofas Win da suke zaune,Kamar ance ta Wago karaf Suka haWa ido da Ya Mu'allim,A gigice Azmee ta saki tray Win hannunta Wani irin sauti suka bada ji kake fass fass tatass Glass Cups Win suka faffashe,ganin haka yasa kowa Ya shiga tambayarta Lafiya,kasa buWe baki tayi don tayi magana,gaba Waya duk tabi ta firgice ta rasa natsuwarta,Da gudu ta juya zata bar wurin Ya Mu'allim Ya daka mata tsawa""Karki kuskura kice zaki bar wurin nan,idan har kika ™ara Waga ™afarki a wurin nan,Saina sa6a maki,""Cak ta tsaya lokaci guda wata irin Zufa ta shiga wanke mata fuskarta,"

"Abun ya Waure masu kai,har suna haWa baki wurin tambayarshi A ina yasan Azmee?,"

"Mi™ewa tsaye Ya mu'allim yayi tare da nuna ta da yatsan hannunshi""Wannan itace Silar duk wani hali ""!da kuka shiga acikin gidan nan"

"Saboda tsabar firgitar da su kayi gaba Waya suka mi™e suna kallonshi,"

"Anya kasan me kake faWa kuwa?Wannan fa Azmee ce,me aikin gidanmu,kusan Shekara Ashirin tana """

",Yi mana aiki,""kanal Yusuf ne yayi maganar"

",Kodai tayi maka kama da wadda ka sani ne""?acewar Irfan"""

"A tsanake Ya mu'allim ya soma magana""Niko nasan Azmee farin sani!Ku ne baku santa ba,Wannan matar da kuke Gani,Mushirika ce ´ar qungiyar asiri"","

"Hankali A matu™ar tashe Suke kallonshi,Duk basu kaiga yarda da maganarshi ba,"

"Azmee kuwa tuni ta Waura hannu asaman kanta,Tunda Ya Mu'allim Ya fallasa cewa ´ar gungiyar asiri ce ita,tasan cewa Al™adarinta ya karye!A ™a'idar ™ungiyarsu daga inda wani Yasan sirrinka shikenan ™arfin sihirinka zai na™asa. """

"Kinji haushin rayuwarki!Muguwa azzaluma,dama Al™awarine na Waukarwa kaina saina Tona maki """

""",asiri,koda kuwa zakiyi silar mutuwata ne,balle kuma ke baki isa ki kawar dani ba"

"Kallon kallo suka shiga yi atsakaninsu,Kowa yasha jinin Jikinshi,"

"Hankali atashe Mommy tace""Don Allah ka fahimtar damu,"""

"Cigaba da magana yayi""nasan ba lalle ne wasun ku su gane ni ba,Amma mahaifinku zai iya tuna fuskata,Ni ina Waya daga cikin malaman da aka Wauko don su koyama Junaid karatu lokacin yana yaro,A lokacin Mahaifinku Ya faWamun cewa duk malamin daya Wauko don ya koya mashi karatu,tun arana ta farko idan Yazo bai ™ara dawowa,Abun Ya Waure mun kai,farkon haWuwata dashi A masallaci ne,Ta dalilin yabona da mutane keyi ne ya jawo hankalinshi akaina,harya jani"

"gefe yake sanar dani game da Wanshi da yake son indinga zuwa ina koya mashi karatu,"

"A ranar dana fara zuwa gidan nan koya ma junaid karatu,A garden muka zauna dashi in ban manta ba,Saman darduma ne muke zaune dashi,Idan inayi mashi karatu sai ya ™ura mun ido yana kallon bakina kamar yana fahimtar abunda nake cewa,Ashe kwata kwata bai ganewa ne,Abun ba ™ aramin ™ona mashi rai yake yi ba,a ™arshe sai ya fashe mun da kuka yana cewa shi baiso ana zuwa yi mashi karatu tunda ba ganewa yake yi ba,Wahalar dashi muke Yi,naji tausayinshi sosai a wannan lokacin,Na kuma Yi mamakin yarda bai gane karatun al'qur'ani,sanin cewa ˜aramin yaro yafi Waukar karatu a lokacin ™uruciyarshi,Amma shi ko Bismillah wuyar faWi take yi mashi,Idan na matsa mashi akan yayi karatu da zarar ya buWe baki zai amsa karatun da nake biya mashi,kwatsam sai inga ya sanya hannu ya toshe kunnuwanshi,La66anshi na kerma,wani lokacin kuma sai inga yana ru™e ma™oshinshi,tundaga nan na sanya ayar tambaya akanshi,bayan na koma gida,Yini nayi da tunanin Junaid,Saboda Yaron akwai shiga rai,Ya kwantamin araina sosai,a daren ranar,wuraren ™arfe 1 na dare aka kira wayata Ana yi mun barazana akan karna kuskura na ™ara zuwa koya ma junaid karatu idan ba haka ba zan rasa raina ne,duk da haka ban daddara ba,A washe garin ranar na kuma dawowa koya mashi karatu hada ruwan Zam Zam na addu'a nazo mashi dashi don yasha,ruwan Addu'ar yana karya sihiri duk mun ™arfinshi in akayi ma mutun in ba wani iko na Allah ba,Aranar nayi ™o™arin na bashi yasha ruwan addu'ar nan amma wani abun mamaki daga nayi yun™urin kafa mashi ruwan a bakinshi don yasha Sai kawai inji an buge mun hannuna,tun daga nan na ™ara yarda cewa akwai sihirin ajikinshi,Sae na fara tunanin yin bincike akan Wanda ke sarrafa kwakwalwarshi,domin in taimakeshi,Akwai wata rana Da Azmee ta"

"kawoshi da hannunta,A ranar na gane cewa itace ke sarrafa shi,Allah yayi mun baiwar gane mutun"

"mai sihiri da zarar mun hada ido,ta kalle ni na kalleta,Bayan tafiyarta nake tambayarshi Wacece ita,ko mahaifiyarshi ce?Sai ce mun yayi Eh,Mamansu ce,banyarda da maganarshi ba a lokacin saboda sam babu kamanceceniya a tsakaninsu,Hasken yaron ba irin nata bane,ko irin kama ta jini babu atsakaninsu,da na tsare shi da tambaya sai yake cemun mamanshi bata nan,kuma bata sonshi ta tafi tabarshi,Sai tausayinshi ya kamani,Bayan na koma gida na shiga zurfin tunani akanshi,Abunda ya tsayamun araina shine meyasa mahaifiyarshi ta tafi tabarshi?Wacece wannan matar dake sarrafa kwakwalwarshi,Meyasa take son juye mashi tunani don karya gane karatu,Na nace akan son sanin dalilinta na yin hakan,Gashi bansan wa zan tambaya ya bani amsa ba,matasan gidan kuma ba gwanayen son magana bane,Gasu sojoji


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login